Showing 1 words to 3000 words out of 221574 words

Chapter 1 - RAGAYAR DUTSE BOOK 2 COMPLETE

Unknown   

25 Aug 2026

170

??ࡱ?>?? ->????????????? ?
?
? ?
?
????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????;?

 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?Root Entry???????? ?F?WordDocument????1?+0Table???????? .Data
???????????????????? P?3"KSKS?1?+????????rr?(?(?(?(_(s(??c??(??-?-?-?-?-?-?-?-?-$_*?-*r?(?(?-?-?(?(?(?(?-;-?s(;-?-s(?-;-s(?-?-?(s( ?^`????^Normal d??,CJmH sH nHtH_HOJPJQJ^JaJTA`????TDefault Paragraph FontOJPJQJ^Jfi`????f Table Normal :V ?4?
l4?a? OJPJQJ^J(k`????(No List ??X-JC?\?}x?0?X???X???H J?'?3(B?R?afk?t?~?l? ?ܪ??D???*??RAGAYAR DUTSE BOOK 2
Arewapen@nanahaleema11
#The Surgery
#The working abroad
#The kidnapping
#The marriage.

A hankali yake fitowa daga bedroom Win Mamy zuwa parlour, jikinsa a sanyaye yake sosai, gabaWaya baya son zaman gidansu bai san meyasa ba. In ya dawo haka yake ?arewa da sanyin jiki, bashi da kuzari ko kaWan.

Mamy da take zaune ta ce, "Rehaan ina zuwa?."

Ya juyo ya kalle ta ya ce, "Zan je in yi wanka, ina so na je na gaida Mummy."

Mamy ta Waga kai jin ya ce Mummy ta san babar su Jafar yake nufi ta ce, "Okay, amma kar ka tafi kai kaWai." Ya Waga kai bai ce komai ba ya fita daga apartment Win zuwa na sa.

Yana fitowa suka haWa ido da Mama ta rako ba?uwa daga Sangarenta, ya Wan Wauke kansa yana tafiya a hankali ya wuce zuwa Sangarensa.

?awar Mama ta bisa da kallo har Sace ta ce, "kut! Haka ki ke fama? Ya fi ?arfin ya gaishe ki kenan ko? Balle ni na saka ran zai ce min ina yini?."

Mama ta girgiza kai ta ce, "shegen yaro ne, magana ma sai ya ga dama yake yi min balle gaisuwa. Kaf gidan nan babu tantiri kamarsa, sai ya yi sati biyu a ?asar nan sai ya ga dama zai ce miki ina yini."

"Kuma ki ka zauna, ki ka zuba masa ido ya raina ki har haka?. Ke ce fa uwar gida, ke ce babba a gidan nan fa."

"Kema kin san bazan zauna ba, babu abinda ban yi ba amma wani lokacin kamar aikin ba ya ci, ina kan yi Win ma zan ce."

"Kar ki yi sanya, ki maganin sa ta ?arfi da yaji, kar ki bari nan gaba ya sake kallon ki ya Wauke kai, raini ne mai girma. Da a gaban ?awayen mu ya yi miki haka ai ya cuce mu, ya gama zubar miki da ajin ki wallahi."

"Ki dakusar da Waukakar sa ta ?arfi, a bazama wajen malamai su taimaka mana ya yi ?asa. Bayan an dakushe shi, ki Sata masa suna ta yadda bazai taSa goguwa ba. In ba haka ba wallahi muna ji muna gani komai zai koma hannun ?a india."

"Bari kawai. Bazan taSa ?yale wani ya fi ?a?ana ba, kema kin san bazan bar hakan ta kasance ba. Ban san ya aka yi na yi baccin da Rehaan ya kai wannan matakin ba, ban san ya aka yi hakan ta faru ba. Amma yanzu na farka, hana idona bacci nake yi na je neman taimako. duk dan saboda naga bayan Waukakar nan ta sa. Kuma na san zan gani, dan zan iya yin komai akan hakan."

"Shegen yaro, ni kaina na tsane sa balle ke. Ki duba fa, ya wani kalle mu she?e?e ya wuce."

A lokacin Salman ne ya zo wucewa, ya ?wacewa yara alewa, ya yi dagaje-dagaje da bakinsa kamar ba babba ba. Gashi kallon farko zaka yi masa ka san ya girma, yanayinsa da halittar da Allah ya basa ka san ta manya ce sosai. Ga gashin da yake fuskarsa, gashi fari tass kyakykawaZ

Ya kalli Mama yana nuna mata alewar ya ce, "bazan baki ba."

Ta Wan taSe baki ta ce, "jeka ka shanye kayan ka, na gode." Ya wuce ta da gudu ya shiga wajen Umma.

Mama ta kalli ?awarta suka ?yal?yale da dariya har suna tafawa. Ta ce, "wai wannan ba Salman bane, Wan kishiyarki?."

Mama ta ce, "shine mana."

"Haka haukan nasa ya sake yin gaba? Kamar ya girmi Sameer ko?."

"Ya girmi Baba ba ma Sameer ba, Sameer fa daga shi sai Rehaan."

Matar ta Wan yi dariya ta ce, "Ikon Allah, gashi nan ya zama kamar jikanki."

"Haka ma da kyaun gani fa, wani lokacin abin tausayi."

"Haka nake so na ga Rehaan, yana yawo yara suna binsa ana kiran mahaukaci."

Mama ta yi dariya ta ce, "ke dai sai mun yi waya, akwai labari mai zafi" ta faWa tana raka ta mota ta shiga ta tafi.

? ?? Rehaan yana kallon yadda Yayansa ya wuce a guje jikokin gidan suna binsa a guje ana kokawar ?watar alawa daga hannunsa.

Ya sauke numfashi ya shiga Sangarensa yana jin zuciyarsa babu daWi akan hakan. Har ya shiga sai kuma ya dawo da baya ya shiga Sangaren mahaifinsa da sallama. Umma ta amsa daga falon, ya ?arasa tura ?ofar suka haWa ido da ita.

Rehaan ya ce, "Abba yana nan?."

A da?ile ta ce, "yana wajan Daada."

Bai ce ?ala ba ya juya ya nufi wajan Daada dan yana son ayi maganar Salman.

A zaune ya samu Abba shida Baffa ?aninsa a kusa da Daada, ya yi sallama suka amsa ya ?arasa ya zauna.

Ya kalli ?anin Abba ya ce, "Baffa ina yini."

Da murmushi ya ce, "lafiya lau Rehaan, ya jiki?."

"Na ji sau?i."

"Allah ya ?ara lafiya."

"Amin."

Ya kalli Abba ya ce, "Abba wajan ka naje baka nan."

Abba ya ce, "to lafiya?."

Ya Wan kalli Daada suka haWa ido, ta harare sa ta ce, "ko na baka wuri ne?."

Ya Wauke kai daga kallon ta ya ce, "daman akan maganar Hamma Salman ne, naga yanayin sa ya sake lalacewa Abba, ba kamar wancen zuwan da na yi na gansa ba. Ban ji daWin yadda na gan shi yanzu ba, shiyasa na zo dan na yi maka magana a kai. Akwai likitan da na sani zai yi masa aiki, in sha Allah za a dace akan hakan."

Abba ya sauke nunfashi ya ce, "Rehaan ba yau aka saba yiwa Salman magani ba."

Rehaan ya ce, "duk da haka Abba, ba a san inda za a dace ba. Kuma ai ba a taSa yi masa aiki ba, in aka gwada sai a dace."

Baffa ya ce, "gaskiya ne. Ba a san inda za a dace ba, magani lalube ne a cikin duhu."

Daada ta ce, "Ni kaina lamarin yaron nan yana bani tausayi matu?a, ya koma kamar yaro Wan shekara biyar. Ya girmi Baba, ya girmi Sameer ya girmi Muhammad amma ya zama kamar jikokin gida. Abin akwai taSa zuciya."

Rehaan ya ce, "Daman zan je Jedda, zan saka ayi masa visa sai mu tafi dashi a duba sa."

A lokacin Salman ya shigo a guje yara suna binsa zasu ?wace chocolate Win hannunsa.

Banisha ta shigo ta ce, "Hamma ka bani chocolate Wina."

Ya no?e kafaWa ya ce, "bazan baki ba, ai Abba ne ya siya min."

Ta hararesa ta ce, "ba ka shanye ta ka ba, kawai ina tsaye ya ?wace ta daga hannuna. Gaskiya ka bani." Ganin zata ?wace sai ya gudu ta bisa zata ?wace.

Salman ya dawo kusa da Rehaan ya ce, "kaga Banisha zata ?wace min ko?."

Rehaan rauni ya mamaye masa zuciya, ya Wan sauke nunfashi ya ce, "Kiddo meye haka?."

Cikin shagwaSa ta ce, "kawai na fito daga wajen Mamy ya ?wace min. Ni ai bana kula shi, shine kawai ya ?wace min."

"ki je Wakina ki Wauki wata."

Banisha ta harare sa, shi kuma ya yi mata gwalo yana ri?e hannun Rehaan.

Salman ya mi?awa alawar bakin Reahaan ya ce, "ka sha."

Rehaan ya girgiza kai ya ce, "na gode Hamma, bana sha."

Ya sake mi?a masa ya ce, "kai kaWai na bawa, in ba kai ba ko Daada bazan bata ba. Ka sha da daWi" ya faWa yana Wora masa masa alawar a bakinsa. Rehaan ya ri?e hannunsa alamun baya so.

Salman kamar zai yi kuka ya ce, "baza ka sha ba ko? Kaima ka ce ni ?azami ne, kai ne kaWai mai sona kaima baza ka sha ba?."

Rehaan ya buWe baki a hankali Salman ya saka masa alawar yana dariya. Shima Rehaan murmushi ya yi yana kallonsa cikin tausayi da ?aunarsa.

Ya kalli mutanen da suke kallonsu, kowa tausayin Salman ya bayyana akan fuskarsa, dan Daada kuka take yi, shi kansa Rehaan Win ji yake zuciyarsa ta karye kamar ya yi kuka.

Abba ya sauke numfashi ya kalli Rehaan da yake kallonsa ya ce, "Rehaan yanzu ya ka ke so ayi?."

"Kawai a bari mu tafi dashi Jedda, tunda ina can zan dinga kula dashi da kaina. In kuma Umma zata je sai ta je mu zauna tare dashi. In sha Allah zai dawo lafiya."

A lokacin Umma ta shigo tana faWin, "Daada sannun ku. Kai Salman kai nake nema, taso muje ka sha magani."

Ya no?e kafaWa yana kwanciya a kafaWar Rehaan alamun bazai je ba. Rehaan ya kalle sa ganin fuskarsa ta cika da gashi alamun ba a gyara masa ba, ya ce, "zamu je a gyara gashinka" ya faWa yana shafa fuskarsa a hankali.

Umma ta harari Rehaan ta ce, "ai da ba kai ka ke kai sa a yi masa ba ko? Uban ?an iyayi. Kana can wata ?asar kana rayuwa, sai yau zaka ce za a je a gyara masa gashi, haka aka ce maka ni bana kai shi?."

A lokacin Mama ta shigo da sallama, ta samu labarin Umma dasu Rehaan suna Sangaren Daada, hakan ya saka ta shigo dan bata san me zai faru a ciki ba.

Abba ya ce, "ku ?araso ku zauna daman shawara ake nema, Rehaan ne yake da magana akan Salman."

Rehaan dai kallon Salman yake da ya lalata kayansa da alawa, shi kansa ya Sata masa kayan jikinsa. Sai kuma ya fara ja masa gashi, Rehaan duk da yana jin zafi, bai ce komai ba kuma bai hanasa ba.

Abba ya ce, "Daman Rehaan ne yake so zai tafi da Salman Jedda a yi masa magani."

Umma ta haWe rai ta ce, "wanne irin magani? Bashi da lafiya ne?."

Daada ta kalle ta cike da mamakita ce, "ke sai an ce miki bashi da lafiya ma?."

"To na ga a haka yake rayuwa ko?."

"asibiti ?wa?walwa zai kai sa."

Umma ta girgiza kai ta ce, "A'a, wallahi Wana ba mahaukaci bane. Babu asibitin mahaukatan da za a kaisa."

Abba ya ce, "asibitin ?wa?walwa aka ce, ba mahaukaci aka ce masa ba."

Umma ta ce, "a duk Waya ne, duk wanda aka Wauka aka ce zai ga likitan ?wa?walwa kasan mahaukaci ake Waukarsa. ?ana ba mahaukaci bane, babu asibitin da zai je wallahi. Ban nema ba, na gode da niya, Allah ya ba da lada, amma bazai je ba."

Baffa ya ce, "Haba ke kuwa, me ki ke cewa haka? Dan ance za a kai sa asibiti a duba ?wa?walwarsa hakan yana nufin mahaukaci ne?."

Daada da takaicin Umma ya mamaye mata zuciya ta ce, "to meye ma in ba mahaukacin ba? Ko ba a kira Salman kai tsaye da sunan mahaukaci ba, ace mai taSin hankali. Duk wanda za yi abinda Salman yake yi ai mahaukaci ne lamba Waya."

Umma ta Waure fuska tamau bata ce komai ba, tana ta girgiza kai tana hararar Daada.

Abba ya ce, "Rehaan ya ce zai kai sa asibiti a dubasa, dan haka zasu tafi tare dashi. In za ki je sai ku tafi gabaWaya."


"Tsakani da Allah sau nawa ana kai shi asibitin, sau nawa ana kai shi a duba shi? Magana Waya ce, ko yaushe cewa ake babu komai a tare dashi. Ni gaskiya ban amince ba, babu inda zai je."

Abba zai magana Daada ta katse shi ta ce, "kin hutar da shi, daman kuWinsa ne ai ba kuWin ki ko na mijin ki ba. Shi ya yi niya da ra'ayi, ya ga zai yi saboda zumunci, in ya yi ba kansa zai taimaka ba Wanki da kanki zai taimaka. Tunda bakya so kin huta, sai ki je ki cigaba da saka shi a Waki kuna dambe in zai saka kaya. Wata ran azo a tarar ya karya miki hannu da ?afa."

Umma ta mi?e tsaye ta ce, "Allah zai bashi lafiya, Allah ne ya Wora masa kuma zai yaye masa. Kuma ni Wana ba mahaukaci bane ba wallahi, Wa ne kamar kowa, Wane kamar wanda kowa yake Wa a gidan nan, lalura ce ta wani lokaci kuma zai wuce."

"Yadda za a raba a bawa mai hankali haka za a raba a bashi kasonsa. Ban nemi kowa ya kai sa asibiti ba, a ri?e kuWin na hutar da kowa, daman ban ce ina da bu?ata ba. In niyar ya yi akwai mabu?ata da yawa a waje yaje ya yi musu, sunansa zai fi Waukaka akan ya yi min. Ta so mu je" ta faWa tana ?arasowa wajan Salman da yake kallon ta.

Salman da yake kusa da Rehaan ya ce, "Umma tare da Rehaan zan zauna."

Ta zare masa idamu ta ce, "dallah malam tashi ka wuce mu je, baza ka zauna dashi Win ba. ?anin uwar ka ne?."

Salman ya?i tashi, zata sake magana Abba ya ce, "Salamatu ki bar falon nan."

Zata yi magana ya daka matsa tsawa ya ce, "ki fita nace ko!." Ta girgiza kai ta juya ta fita cikin fusata.

Mama ta kalli Abba da Daada ta ce, "Sai ha?uri. Bata kyauta ba kam, ina laifin wanda ya ce zai taimaki naka?."

Daada ta ce, "bar shashasha, ita ai komai akan kishi yake, neman lafiyar ma kishi take yi dashi. Mtsww! Zai a bar mata shi ta ji?a a ruwa tasha, ita ta ga zata iya."

Mama ta ce, "Allah ya kyauta" ta faWa taa mi?ewa ta fita bata sake magana ba.

Abba ya kalli Rehaan da yake ta biyewa Salman da yake ta tsokanarsaya ce, "ka ji abinda babarsa ta ce, sai ka bar maganar kawai."

Baffa ya ce, "akan me zai barta? Daman ai ba dan ita zai yi ba, dan Allah zai yi da darajar zumunci, ai bai kamata ya dakata ba."

Daada ta ce, "tunda uwarsa bata so baza ta bari ba, ku ?yale mata shi a yadda yake."

Salman ya mi?e ya fita Rehan ya bisa da kallo kafin ya sauke ajiyar zuciya yana jin tausayinsa yana sake ninkuwa a zuciyarsa. Bai ce komai ba ya mi?e ya fita daga falon ya koma Sangarensa.

? ?? Mama tana fita daga wajan Daada wajan Umma ta wuce, ta same ta tana cika tana batsewa, a zaune tana kaWa ?afa cikin ?unci da takaicin abinda ya faru.

Mama ta ce, "ki yi daidai, kin yi daidai da ki ka nunawa wancan Wan jar fatan ke ki ke da iko da Salman ba shi ba, kin yi daidai da baki amince da kai sa asibiti ba. Ki ji wata magana, daman kallon mahaukaci yake yiwa Salman Win ko me?."

Umma ta fusata ta ce, "Rehaan ya tsaya min a rai Mama, Rehaan yana neman ya tunzura ni na aikata abinda ban taSa tunanin aikata masa ba. Na nemasa akan ya kai Salman asibiti ne?."

"Dan ya nuna miki yana da kuWi mana, ai ya nuna miki yana da kuWin da Wanki bashi dashi, tunda har zai iya kai shi Jedda a yi masa magani. Shine kawai."

"kuWinsa Win banza da wofi, kuWinsa bazai taSa Waga min hankali ba wallahi. Salman kuma babu asibitin da za a kai shi wallahi. Tun da ba a ce za a kai sa ba sai yanzu?. Wallahi Abba ne yake goyawa Rehaan baya, ki duba tsawar da ya yi min a gabansa."

Mama ta ce, "Ke kin san Abba duk abinda Rehaan yake so shi yake so. Tunda kin murza kambu, kin nuna babu wanda ya isa da Wanki sai ke kaWai babu mai takura miki. Ya cika iyayi, shi lallai ga bature."

Umma ta ce, "Sai ga Riyya ta kira ni a waya, wai Umma account details Winki ne ban gani ba, Hamma Rehaan ne ya bani kuWi in saka miki" ta faWa tana kwaikwayon muryar Riyya tana taSe baki. Ta yi tsaki ta ce, "Su lallai sai sun zama lamba Waya a gidan nan."

"Ni ta tura min, na ga kuWi masu yawa sai na kira ta, shine ta ce wai na shopping ne in ji Rehaan. Ko godiya ban yi ba na kashe wayar."

Umma ta yi tsaki ta ce, "Lokacin sa ne, ya yi gama, zai dawo tafin hannunmu wallahi."

"Nan da lokaci kaWan kuwa. Ke dai kar ki yarda da batun asibitin nan wallahi, ke aka aurowa Nadira ba ni ba, kina yarda aka fita dashi ta yi nasara a kan ki."

"Ai wallahi ko Abba bazai saka na yarda ba, tunda na ce bana so a ?yale ni, ni nake kula dashi ai ba wani ba." Mama ta ce, "gaskiya ne wannan, babu me zuwa inda yake sai ke Win. Bara na je na dawo" ta faWa tana fita daga apartment Win ta bar Umma tana mita. Mama kuwa ta yi murmushi, ta ya zata bari a yiwa Salman magani? Ta ya zata bari Salman ya samu lafiya?. In ya samu lafiya an ?aru kenan fa, zai shiga cikin masu ri?e da dukiyar mahaifinsu, ita kuma bata so ?a?anta kaWai.

Rehaan ko da ya gama shiryawa Shams da Mansur ya kira a waya, duk da shi kaWai yake son fita amma Mamy ta ce kar ya fita shi kaWai shiyasa ya kira su. Mota ya shiga suka tafi gidan Mummy kamar yadda ya ce mata zai je.

Da sallama ya shiga falon, suka amsa suna kallonsa. Mummy cikin da farin ciki ta ce, "La la la Rehaan! Yau kai ne a gidan na mu? ." Ya yi murmushi yana ?arasawa ciki.

Ambatar Rehaan da aka yi, ya saka wata kyakykyawar budurwa mate Win Riyya yin tsalle ta fito daga kitchen, suna haWa ido dashi ya sakar mata murmushi mai taushi, dan kallon Riyya yake yiwa Ikram ko yaushe, ta yi ihuuu ta nufesa a guje ta rungume shi tana murnar ganinsa.

?iris ya rage ta kayar dashi, yadda ta Wafe jikinsa ya saka ya yi baya zai faWi, sai da ya yi da gaske ya tsaya ya ri?e ta ya ce, "Ikram."

Mumny ta ce, "Za ki yar dashi, kin san bashi da lafiya."

Ikram ta sake shi ta ri?e hannunsa ta ce, "My favorite bro, ya jikinka?. Da na je asibiti baka yi min magana sosai ba, har na yi tafiya na je Abuja." Tare suke tafiya tana ri?e da hannunsa har suka zauna, ta zauna a kusa dashi tana ji kamar ta shige jikinsa saboda ?auna.

Ya bi fuskar ta da kallo yana Wan lumshe ido ya ce, "Me ake yi a Abuja?."

"Biki na je."

Ya ja hancinta ya ce, "Sarkin biki."

Mummy da take murmushi ta ce, "Sai kun gama gaisawa zamu gaisa?." Ya Wan yi dariya kaWan, a lokacin Daddy ya shigo ya ce, "Ahh Rehaan, daga samun lafiya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login