Showing 75001 words to 78000 words out of 221574 words

Chapter 26 - RAGAYAR DUTSE BOOK 2 COMPLETE

Unknown   

25 Aug 2026

146

Wannan maganar ?arya ce wallahi, babu ta yadda za a yi mu amince da wannan wasan kwaikwayon. Sau nawa Mama tana yiwa Islaha tayin aikin tana avoiding, tafi kowa tsanar tafiya aikatau Win nan. Kwanaki har progeam ta fara akan hakan, ko Saleem?."

Saleem ya ce, "shine abinda ya Waure min kai, nida ita muka fara wayar da kai akan tafiyar nan a kafofin sada labarai, meyasa ita ta yi bayan itace mai so ta ya?i abin?

"Ni ban yarda da wannan shirmen ba, akwai abinda aka Soye wanda ba a so mu sani."

Safeera ta ce, "Hamma Sadik ba a Soye mu ku komai ba, gaskiyar kenan."

Sadik ya ce, "to kema ta Soye miki, kema bata faWa miki gaskiyar abinda yake faruwa ba, ta haWa damu dake ta raina mana hankali tana so ta Soye laifinta. Bazan taSa yarda da wannan ?aryar ba Safeera, Islaha ta Soye miki gaskiyar lamarin nan, dan na tabbatar akwai wani abun bayan hakan."

Safeera zata yi magana aka kira wayar Sadik, ya kalli wayar ya kalle su ya ce, "Saheer ne, yanzu me zance masa don Allah?. Wannan tatsuniyar da Safeera ta faWa mana zan faWa masa, ko wani abun daban?!."

Nana Haleema
' [7/2, 10:40/ AM] KRBBK: RDB2P32
Nana Haleema..

Saleem ya bi Sadik da kallo ya ce, "ka Wauki wayar ka faWa masa gaskiya, wannan ba maganar sace ta bace balle ace a bari kar a faWa masa daga baya. Magana ake na ta bata ?asar gabaWaya, dawowar ta yanzu bazai yu ba."

Sadik ya dafe kai cikin wani irin takaici da Sacin rai ya ce, "Islaha tana bani wuta wallahi, komai ni take sakawa a ciki."

Kiran da ya sake shigowa wayarsa ne ya saka ya Wauka, ya saka wayar a speaker, Saheer daga can Sangaren ya ce, "ina ta kiran ka baka Wauka. Kuna tare da Islaha ko tana wajan aiki? Tunda na tafi sau Waya muka yi magana da ita, yanzu ina kiranta amma bana samunta. Kuna tare ko na kira Safeera?."

Sadik ya sauke ajiyar zuciya ya ce, "muna tare da Safeera da Saleem, amma babu Islaha."

Saheer ya ce, "tana ina ita? Ko ta tafi wajen aiki ko taje orphanage?."

Sadik ya ce, "kana ina yanzu?."

Saheer ya ce, "ina gida, ka bani amsa."

"In a tsaye ka ke ka samu waje ka zauna Saheer."

"Meyasa kenan? Wani abun ne ya sake faruwa?."

"Eh wani abu mai girma ya faru, shiyasa na ce ka samu waje ka zauna."

"Sadik me ya faru, wani abun ne ya sake samun Islaha? Ka yi mana, ka faWa min abinda ya same ta bana son Soye Soye, ka faWa min!."

Sadik ya ce, "Islaha dai bata ?asar nan."

Saheer muryarsa har rawa take yi ya ce, "ban gane ba, tana wacce ?asar?."

Sadik ya ce, "sun Soye mana komai ita da ?awar ta, sai yanzu muke jin labari a bakin Safeera. Islaha tana ?asar Saudia, ta biyewa Mama ta tafi aikatau."

"Ka ga Malam ka yi maganar da zan fahimta, kamar ya ta tafi aiki? Aikin jaridar ne ya kai ta saudia ko wani abun ne, ni ban gane ba?."

Sadik ya bashi labari irin wanda Safeera ta faWa musu, sannan ya ce, "a lokacin da aka sace ta daman ni ban yarda da ita ba wallahi, dan a lokacin ta saka na Soye maka itace ta biya kuWin aikin Baffa. Tana dawowa daga wajen wanda ya Wauke ta muka je asibiti, a lokacin na ga rafar dala Wari a hannunta. Dana tambaye ta sai ta ?i faWa min, ta wuce wajen biyan kuWi ta biya kuWin aikin Baffa. Da nayi converting dala zuwa naira, a lokacin da kuWin hannunta naira miliyan sha bakwai kenan. Nayi nayi ta faWa min inda ta samo kuWin nan amma Islaha ta?i faWa, daga ?arshe sai ta ce min don Allah kar na faWa maka, wallahi ba ta hanyar banza ta same su ba, ta dinga haWa ni da Allah har na amince bazan faWa maka ba. Yanzu kuma dan ta raina mana hankali, ta Sullo da wannan maganar mai kama da wasan yara."

Saheer ya yi shiru ya kasa magana, kansa ya kulle ya rasa abinda zai ce. Bakinsa ya yi nauyi, bakinsa ya Waure matu?a ya rasa abinda zai ce.

Da?yar ya buWe baki ya ce, "da gaske ka ke Islaha ta bar ?asar nan?."

"Wallahi da gaske bata ?asar nan Saheer."


"innalillahi wa'inna ilaihir raji'un! Meyasa ka Soye min maganar kuWin da ta zo dasu tun farko?."

"itace ta dinga ro?ona akan don Allah kar ka sani, shiyasa na yi shiru ban faWa maka ba."

"An sace ta, sannan ta dawo da bandle na dala Wari har ta biya kuWin aiki. Ta?i faWar wanda ya sace ta, ta dage akan sai an rufe case Win sace ta da aka yi, ta koma zama cikin yanayin damuwa, ko walwala bata yi. Kenan daman saboda wannan kuWin ne ya saka take so a kulle case Win?."

Sadik ya ce, "ko kuma saboda ba sace ta Win aka yi ba, ni fa zuciyata tana faWa min tana sane duk abinda ya faru tsarinta ne. Haka kawai mutum zai sace ta ya ajjiye ta bai yi mata komai ba, kuma saboda ?arfin hali irin nata da ta tashi dawowa har ta samu guts Win sato masa kuWi?....Babu ta inda hankali zai Wauki wannan maganar, babu ta inda za a faWi maganar nan ace tayi kama da gaskiya. Ni na fi zargin kawai a wajansa ta samo kuWin, ta damu da rashi lafiyar Baffa ne shiyasa ta tafi, amma ba sace ta aka yi ba."


"Me ka ke nufi?."

"ina nufin ta yadda mata suke samun kuWi mana, su bayar a basu."

"Kana nufin ?ar iska ta koma?."

"Ga amsa a bayyane."

"Kar ka sake jifan Islaha da wannan kalma mara daWi, tun muna shaida juna da kai ka iya harahenka akanta!."

Sai ya kuma cewa, "Duk abinda ya faru ba laifin ka bane? Da ka kula da amanar da na bar maka ai da hakan bai faru ba."

Sadik cikin takaici da haushin Islaha ya ce, "duk ?o?arin da nake yi a kanta baka gani ba kenan?."

Saheer ya Wan sauke numfashi cikin yanayin damuwa ya ce, "Safeera meyasa za a haWa kai dake a yi min haka? Meyasa zaki Soye min wannan magana mai girma, meyasa zaki bata goyan bayan wannan Wanyen aikin?."

Safeera ta ce, "Hamma Saheer ni kaina ban sani ba sai da ta gama yin komai sannan ta faWa min, ta san in na sani zan dinga kushe abin har ya fita daga ranta, shiyasa ta yi min shiru ban sani ba har sai da aka gama yin komai."

Saheer cikin rauni da sanyin murya mai cike da damuwa ya ce, "?awar ki bata kyauta min ba Safeera, ?awar ki ta bani mamaki mai yawa, ta karya min zuciya, ta yi abinda ban yi tunani ba. Islaha bata kyauta min ba, isla....." sai ya kasa maganar ya kashe wayar.

Sadik ya ja tsaki ya ce, "bayan duk abinda ta aikata, wai har yanzu ya yarda da ita, har yanzu akwai sauran yarda a tsakaninsu. Mtsww! Wallahi Islaha ta fita daga raina gabaWaya, duk wani girma da ?imarta da nake gani ya riga ya zube ya bi rariya, ta bani mamaki mai matu?ar yawa."

Safeera ta fito da waya tana kallon number Islaha ta buWe voice note Win. Duk suka ji muryar Islaha tana magana a sanyaye.

Safeera ta kalli Sad???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?ik ta ce, "Ka daina zarginta, ni na yarda da ita, na san bazata taSa aikata wani abun mara kyau ba. Tana da ilimi, ta san duk abinda take yi, wallahi baza ta yi abinda zai lalata tarbiyyar ta ba."

Sadik ya ja tsaki ya ce, "lalata tarbiyya na nawa kuma? Ai tunda ta saka ?afa ta bar ?asar ta, zancen tarbiyya ya ?are. Ni ta saka ni a tsaka mai wuya, ko me zan cewa Baffa yanzu oho."

Sai kuma ya Wan gyaWa kai ya ce, "babu amfanin tsayuwa a nan, tunda dai bata nan ta je duk inda zata je. Allah ya kiyaye hanya" ya faWa yana bar wajan.

Saleem ya kalli Safeera ya ce, "?awar ki bata kyauta ba Safeera, abinda ta aikata bai kamata ba ko kaWan. Hakan bai yi daidai da tarbiyyar ta ba ko kusa."

Safeera bata ce komai ba dan ba yarda zasu yi ba, gwara ta yi shiru da bakinta tunda zargin Islaha suke yi, kome zata faWa musu ba amincewa zasu yi ba. Safeerata kalle sa ta ce, "bara na shiga ciki, zamu haWu zuwa gobe ina sha Allah." Ya Waga mata kai ta juya ta shiga gidan a sanyaye.

Safeera a sanyaye ta koma gidan, ta tarar da Rukayya ta shirya ta fito zata tafi makaranta ta ce, "Adda ina ta neman Umma ta whatsapp bana samu, ya kamata ace zuwa yanzu mun ji yadda ta sauka ko?."

Safeera ta ce, "in kin dawo sai mu neme ta, sai kin dawo."

Ru?ayya ta fita ita kuma islaha ta tsaya tana tunanin abinda ya kamata ta yi, dole ta ajjiye aikinta ko dan saboda Baba, bazata so ya dinga dawowa daga wajen neman halak babu abinci ba.

Sannan ga ?annenta, in suka dawo daga makaranta waye zai dinga basu abinci? A ina zasu dinga zama tunda zata rufe gidan ta tafi da key Win? Ta sauke numfashi ta shiga Waki tana tunanin mafita a cikin lamarin, dan mahaifinta da ?an uwanta suna bu?atar zaman ta a gidan ko dan saboda abinci.

Mama suna tsaye ita da Hajiya Karima suna jin voice note Win Labiba na jiya.

Mama ta yi dariyar jin daWi da farin ciki ta ce, "kai amma na ji daWi, ke daga jin muryar Labiba kin san tana cikin farin ciki mai yawa wallahi."

Hajiya Karima ta ce, "ita da take tamu kenan, ki duba tun da muka ajjiyewa ?ar ri?on can taku sa?o, amma har yanzy bata duba ba balle ta bamu amsa ba. Kuma Oga Musa ya ce mana gidan da aka kaita gida Waya ne ya raba su da Labiba, Maimuna aka kai Madina su suna Jeddah. Mai yarinyar nan take nufi damu?."

Mama ta ce, "kar ki damu, na san halinta zata yi magana. In bata yi magana ba ai daidai mu ke da ita, tunda har ta riga ta bar ?asar nan ta tafi a ?ar?ashin mu ai duk ahinda muke so kuma sai ta yi."

Karima ta ce, "yarinyar nan ba a gane gabanta fa, ?ar iskan kanta ce."

Mama ta yi dariya ta ce, "kar ki wani damu, zamu yi magana da ita. Ai wannan ba abin damuwa bane, tunda har ta tafi ai iskanci da iyayi ya ?are."

"Kuma Alhaji Musa ya ce zasu iya ?arawa Islaha kuWi, dan yace mai gidan yana da kirki sosai, in ga in aka ?ara gaba ta kaimu."

Suka tafa da Mama ta ce, "ke da yarinyar nan zata saki jiki ta nemi kuWi a ?asar nan, zata yi saurin samu a hannun karSuwa a wajen mutanen ?asar wallahi. Kin san kalar ta mai Waukar hankali ce, su da suka saba ganin farare ?al ?al kalar Islaha zata yi saurin Waukar hankalinsu."

"Za ta yi fa, ba dai ta je ba? Ki jira dai mu gani, na tabbatar tana daga cikin waWanda zasu ma?ale su ?i dawowa." Suka sake tafawa cikin nishaWi mai yawa dan suna cikin farin ciki mai yawa.

Mama ta kalli wayarta da ake ta kira, ta taSe baki ta ce, "Saheer ne fa, da alama ya samu labarin bata nan, shine yake kirana zai fara yi min ?ar murya kamar ni ce uwar Islahan."

Karima ta ce, "Ki Wauka, baki san me zai ce ba."

"Allah akan Islaha ne, bara kuma ki ji."

Ta faWa tana Wauka suka gaisa sannan ya ce, "Mama da gaske Islaha ta tafi wata ?asar aiki?."

Mama ta kalli Karima alamun kin ji ko, sai ta yi ?ar dariya ta ce, "ta tafi Saheer, tana can gidan wani balarabe, dan an ce ko aure ma bashi dashi. Tun a kallon farko ta burge sa har ya amince ya Wauke ta. Ka san budurwar taka ba dai Waukar ido ba, yanzu zata burge namiji ya Wauke ta ko bai yi niya ba"

Saheer ya ji zafi a ransa, kishi yana mamaye masa zuciya, haushin Islaha ya mamaye masa zuciya, ya daure ya kawar da fushin ya ce, "Mama meyasa za ki tura islaha don Allah?."


"kai malam dakata, Islahan yarinyar goye ce da zan Wauke ta na tura ta ba tare da amincewar ta ba? Sau nawa ina yi mata tayi tana guduwa, sau nawa ina cewa tazo tana watsa min ?asa a ido?. Wannan ma da kanta ta same ni tace tana da bu?atar tafiyar nan. Ina ruwana dan ta nema na kai ta? Ko wuta Islaha tace min tana son shiga, da hannuna zan ri?e hannunta mu je ta shiga na dawo. Ko kana so ka ce min ta ?arfi na Wauke ta ana kai ta?."

"Mama wai harda Labiba, yanzu Mama hakan daidai ne? Dan sun nuna suna so kawai sai a basu dama su yi ahinda suka ga dama?."

"Ka ga malam bana son surutan banza, ka dakata da wannan maganar. Tafiya dai an riga an yi ta, babu dawowar su a yanzu."

"In sha Allah sai na dawo da Islaha, ina dawowa gida Islaha zata fara shirin dawowa gida itama."

Mama ta yi tsaki ta ce, "sai ka dawo da ita ai" ta faWa tana yanke wayar.

Ta kalli Karima ta ce, "Yaro bai san wuta ba sai ya taka, shi a tunaninsa dawowar Islaha yanzu zai yu? Bai san sai ta gama biyan kuWin da aka kaita ba, sannan take da ?ancin yin duk abinda ta ga dama?."

Karima ta ce, "ki ka sani ko duk zai biya? Yadda yake magana cikin gadarar nan na san zai iya biyan kamfani kuWinsu ya dawo da ita."


"ina ya ga kuWin?."

"Ki ka sani?."

"Ai ko yana dasu wallahi bazai biya ba, sai ta biya da kanta, ai ba a banza ta hau jirgi ta bar ?asar ba." Karima ta yi dariya suka cigaba da tattaunawa akan batun.
[7/2, 10:41/ AM] KRBBK: RDB2P33
Nana Haleema.

A hankali ta ji ana tashinta daga bacci, Islaha ta buWe iso a sanyaye ta kalli Sunaira da take tsaye a kanta tana murmushi. Sai a lokacin Islaha ta tuna a inda take, ta bi Wakin da kallo sannan ya mi?e zaune a lokacin take jin ana ta kiran sallar asuba.

Ta kalli Sunaiha ganin har ta shirya cikin uniform, Islaha ta mi?e tsaye tana Wan murmushi, kafin Suhaira ta yi typing a waya ta bata.

"Barka da Safiya Islaha, lokacin sallah ya yi, sannan lokacin haWa breakfast ya yi."

Islaha ta gyaWa tana murmushi ta shiga banWaki tana tafiya kamar bata so.

A sanyaye ta yi wanka ta fito ta saka uniform sannan ta tayar da sallah, tana idarwa ta fito ta tarar da Sunaira tana ta aiki itama ta shiga tana taya ta.

A lokacin suka gama haWa lafiyayyen tea, suka haWa simple breakfast kamar yadda aka saba da taimakon Sunaira.

Suka jera a dining a lokacin ?arfe bakwai na safe, suna tsaye a jikin dining Win ya sakko daga sama yana amsa waya cikin shirin fita aiki.

Sai da ya zauna sannan ta ji Sunaira ta gaishe sa cikin harshen larabci, itama ta gaishe sa cikim english.

Maimakon ta ji ya amsa kamar yadda ya yiwa Sunaira, sai ta ga ya kalle ta sannan ya ce, "morning, Islaha...Right?."? Ya faWa yana kallon ta da sigar tambaya.

Ta Wan yi murmushi tana gyaWa kanta, tana mamakinsa na kallonta har yana maimaita sunanta. Bai ce komai ba Sunaira ta yi serving Winsa sanann suka bar wajan.

Kitchen suka koma a lokacin Sunaira ta fara karyawa, ita dai Islaha tana tsaye dan lokacin ya yi wuri da yawa, baza ta iya cin komai a lokacin ba, tafi so sai rana ta fito.

Tashin motarsa suka ji alamun ya fita, Sunaira ta fito itama ta fito, suka kwaahe kayan da ya gama suka shiga aka wanke aka ajjiye.

Sunaira ta yiwa Islaha typing ta bata dan ta karanta, Islsha ta karSa ta ga ta ce, "Ki je bedroom Winsa ki gyara."

Islaha ta kalle ta Sunaira, sai ta rubuta da turanci ta mayar dashi arabic ta bata. Sunaira ta karanta sannan suka fita ta raka ta har bedroom Win ita kuma ta koma.

Islaha ta sauke numfashi ta shiga Wakin tana kallon Wakin hotonsa da wata balarabiya da yaro ta gani, ta ?arasa tana kallon hoton ganin matar kyakykawa ga yaronsu mai kyau.

Ta Wauke kai a bayyane ta ce, "Ko ya Hamma yake? Na san zuwa yanzu ya ji labarin abinda yake faruwa. Na san zai ji babu daWi, zai yi min hukunci mai tsauri" ta faWa tana kallon bedroom Win.

A sanyaye ta gyara Wakin, ta buWe bathroom shima ta gyara sannan ta fito a lokacin Sunaira ta shigo.

Ta kalle ta taga ta buWe wani waje ta Wauko kaya masu yawa sosai. Ta yiwa Islaha alama da ta taho, ta bi bayanta suka tafi laundry room ta bawa Ilsaha alamun ta wanke.

Islaha cike da mamaki ta ce, "kutumelecy, wankin ma ni zan yiwa wani ?ato?."

Sunaira ta yi murmushi alamun bata ji abinda Islaha ta ce ba, Islaha ta karSa suka kunna washine machine aka wanke su. Lokacin da ta gama ta kalli kayan ganin duk basu fita ba, ta yi tsaki ta wanke inda bai fita ba da hannu, ta yi drying kayan sannan ta goge.

A falo suka haWu da Sunaira ta yi mata murmushi, Islaha ta Wan yi ya?e sannan ta wuce Wakin ta tsaya tana kallon closet Winsa.

Ta taSe baki ta buWe ta saka kayan ta fito dan ta gaji da wannan azabar, daga girki sai shara da wanki. Ta manta rabon da ta yi wanki, tunda ta baro gidan marayu Hamma ya shagwaSata, wanki indai ba na undies ba bata yi. Shi yake biya a wanke a goge mata, a kawo mata ta ajjiye sai dai ta saka kawai. Amma daga zuwan ta ta fara yiwa wani ?ato wanki, ga kayan duk sun yi dauWa kamar ?aramin yaro.

Ganin Sunaira a zaune ya saka itama ta zauna, sai kuma ta tashi ta haWa tea ta sha ta Wauki

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login