Showing 126001 words to 129000 words out of 221574 words

Chapter 43 - RAGAYAR DUTSE BOOK 2 COMPLETE

Unknown   

25 Aug 2026

154

nutsu, ki cigaba da abinda ki ke yi ke kaWai, ko da kin dawo ki daina faWawa kowa damuwar ki."

Islaha a sanyaye? ta ce, "amma ni bana zargin kowa Hamma, wallahi bana zargin kowa a cikin ku."

"Hmm! Ba ki san mutum bane, ni Win nan da ki ke gani wata?ila sai ya zama ni ne mai fitar da dukkan sirrin ki. Safeera da ku ke tare ko yaushe zata iya zama itace, Suraj da ki ke kallo a matsayin Yayan ki shima zai iya zama shine munafukin ki. Balle Saleem, da ya kasance abokin aikin ki kawai...."

Ya ja numfashi ya ce, "Ki yarda da zuciyar ki, ko me za ki samu ki daina faWa, in ba haka ba baza a taSa bari ki yi achieving mafarkin ki ba. Kuma za a cigaba da cutar da irinsu Zainab Win. Kar ki sanar da kowa sai kin tabbatar komai ya kammala. Tunda har aka fara haka zargin ki a kan gidan nan gaskiya ne, wanda yake aikata laifi shine yake ?o?arin kawar da duk wani abun da zai kawo masa cikas. In ki ka cigaba da faWa mana za ki dinga cilla rayuwar mutane a haWari, tunda bamu san waye suspect Win a cikin mu ba."

Ta ja numfashi ta sauke ta yi shiru dan bata da bakin magana. Shima ya yi shiru, dan ya san tana cikin ruWani mai yawa. Sai daga baya ta ce, "ina son dawowa nigeria Hamma, na gaji da zaman nan, zan dawo gida."


"Dawowa gida ba na ki bane, dole sai kin ?arasa abinda ki ka fara."


"Bazan iya cigaba da zama ba, zan dawo Hamma!" Ta faWa tana kashe wayar, ta kwanta a kan tiles tana tunani.

Waye abin zargi, wa zata zarga a cikin mutane huWu bayan duk duniya babu waWanda ta yarda dasu kamar su huWun?.

Saheer masoyinta kuma mijinta na gobe, ko aminiyarta Safeera wacce ta rikiWe ta zama ?ar uwa, ko Suraj aboki kuma Yayanta wanda ya taimake ta tun tana ?arama, ko Saleem da ya zama Wan uwa a gare ta? Wa zata Wauka ta yi cycling sunansa a matsayin munafuki?.

Ni kaina ban san waye na Wauka waye na bari ba>??

Nana Haleema.
[7/14, 2:53/ PM] KRBBK: RDB2P55
Nana Haleema.

Islaha haka ta kasa komawa bacci, sai tunanin halin da Zainab take ciki take yi. Ji take kamar ta yi tsuntsuwa ta ganta a nigeria, zaman ya gama isar ta, ta gaji tana bu?atar komawa gida. A haka ta kwana cikin tunani, haka ta tashi kanta ya yi nauyi ta rasa me zata yi. Tana idar da sallar asuba ta kira Saheer amma bai Wauka ba, sai a lokacin ta tuna ashe fa su asuba bata yi ba.

A hankali ta ji ana buga ?ofar, ta mi?e ta buWe suka haWa ido da Maleek da Maryam. Maryam ta shiga ciki tana kallon ta, Islaha ta ce, "good morning madam."

Maryam ta ri?e fusksr Islaha ta ce, "you look so stressed, i hope you are feeling well?."

Islaha ta Waga kai ya ce, "Ahamdu lillah! I'm feeling better. Good morning" ta faWa? tana kallon Maleek da yake kallon ta.

Ya Wan murmusa ya ce, "Ya jikin ki?."

"Alhamdu lillah."

"Ma sha Allah. Ki kwanta ki huta, kar ki damu kan ki." Ta Wan yi murmushi suka fita dan ta san bacci zasu je su yi, dan tana jin su tana jinsu sai uku na dare suka dawo daga yawo.

Ita kam kasa baccin ta yi gabaWaya, tunani kawai take yi cikin rashin mafita da rashin sanin abinda ya kamata ta yi. Ta jima a haka, sai ga Sunaira ta kawo mata breakfast har cikin Waki, tana murmushi ta karSa ta yi mata godiya ta koma. Tea ta sha, sai kuma arabian rice Win ta burge ta, ta Wan ci kaWan sannan ta sha maganinta ta koma ta cigaba da tunani mara Sullewa.

A haka ta mi?e ta yi wanka ta Wan kwanta ta yi bacci, zuwa sha biyu na rana ta farka, a lokacin ta ga kiran Hamma dana Safeera da na Suraj.

Hamma ta fara kira, yana Wauka ta ce, "Hamma an samu Zainab Win?."

Ya ce, "ba a same ta ba islaha, amma ana bincikawa."

Zata fara yi masa kuka ya katse ta ya ce, "Allah in ki ka yi kuka zan ?i nemo ta Win, baki da lafiya fa, in wani abun ya same ki fa?."

Islaha ta goge ido ta ce, "na damu ne."

"Ai na faWa miki zan yi ?o?ari ko? Ko ba ki yarda dani ba?."

"Na yarda."

"To ki kwantar da hankalin ki, saboda wannan maganar zan koma nigeria, in na zauna a nan bamu san inda lamarin zai je ba, tunda ke bakya nan gwara na koma kafin abin ya yi nisa."


Ta yi ajiyar zuciya jin zai koma gida saboda haka ta ce, "To Hamma, Ina kwana."

Ya Wan murmusa ya ce, "Matar Hamma, sai yanzu za ki gaishe ni?....."

Ta Wan yi murmushin da ya ji sautinsa, amma ya san murmushin bai kai zuciya ba, ta yi ne kawai dan ya ji daWi.

Saheer ya ce, "lafiya lau, ya jikin ki?."

"Da sau?i sosai, na ji daWin maganin."

"Haka ake so. Allah ya ?ara lafiya."

"Amin Hamma."

"Zamu yi magana anjima." Ta gyaWa kai sannan ya kashe wayar.

Sai ta Wan samu nutsuwa, jin Hamma zai koma Nigeria a nemo Zainab sai ta ji daWi sosai, ta san in sha Allah rayuwar Zainab baza ta salwanta ba.

Sai a lokacin ta samu ?arfin guiwar iya zuwa gidan Rehaan, ta mi?e ba tare da ta saka uniform ba, ta yafa mayafi a kanta tana kallon kanta. Atamfa ce a jikinta mai kyau, rigar bata kamata ba amma bata yi mata yawa ba, daidai jikinta, irin mai tsaga a gefen nan, an Wan yi nata adon stones a waya, sai dogon hannu da ya zo har tsintsiyar hannunta.

Ita kanta ta san ta ?ara haske a zamanta na Jeddah, fatarta kamar madubi saboda Waukar ido da santsi.

A bayyane ta ce, "ina zaune waje Waya dole na yi haske." Ta faWa tana Waukar wayarta, ta fita daga gidan zuwa gidan Rehaan.

Yau a falon downstairs ta tarar dasu duka biyun a zaune, abinda bata taSa gani ba, bata taSa ganinsa a ?asa a zaune ba, ko yaushe yana upstairs.

Babu da wanda bata haWa ido dashi a cikinsu ba, ta Wauke kanta ta sunkutar da kai ?asa ta ?arasa ciki ta ce, "Good morning."

Jafar ya wani kalle ta ya ce, "morning! Yanzu safiya ce?."

Ta Wan yi shiru bata ce komai ba ya ce, "haka housemaid suke zuwa aiki sai lokacin da suka ga dama?."

Ta Wan sauke nunfashi ta ce, "bani da lafiya ne, shiyasa hakan."

Rehaan ya Wago ya kalle ta jin wai bata da lafiya, kai tsaye suka haWa ido, sai ta ga ya sake yi mata wani haske mai Waukar ido, gashi ya rage gashin kansa, ya dawo da iya wuyansa, kuma an datse shi ya zama daidai babu inda ya fi wani tsayi.

Shi k????































!
"
#
$
%
&
'
(
)
*
+
,
-
.
/
0
1
2
3
4
5
6
7
8
9
:
;
<
=
>
?
@
A
B
C
D
E
F
G
H
I
J
K
L
M
N
O
P
Q
R
S
T
U
V
W
X
Y
Z
[
\
]
^
_
`
a
b
c
d
e
f
g
h
i
j
k
l
m
n
o
p
q
r
s
t
u
v
w
x
y
z
{
|
}
~

?
allon ta yake yi jin ?aryar da ta zabgawa Jafar, wai bata da lafiya bayan ya ganta jiya da Ubaid yana ja mata kunatu tana dariya. Sai kuma ya yi tunanin ina ruwansa, ya taSe baki ya Wauke kai bai ce mata komai ba.

Jafar ya ce, "Okay." Daga haka ya yi shiru bai ce komai ba.

Ita dai ta ga ji da tsayuwa ganin duk sun share ta sai ta kasa motsawa, bata son yin abinda zasu dizga ta dan ba Wauka zata yi ba, gwara ta cigaba da tsayuwar.

Jafar ya Wago kai ya kalle ta ya ce, "ki je ki yi aikin ki, ki samar mana da wani abu mai daWi."

Ta Wan Waga kai ta ce, "Okay."


Rehaan ya mi?e tsaye, ya kalli Jazy ya ce, "Ta samar maka dai, ni kam bana so" ya faWa yana Waukar wayar sa ya hau sama bai sake kallon ta ba. Islaha ta bi sa da kallo, dan da fulfulde ya yi maganar, tana ta mamaki dan ita bata Wauka yana ji ba.

Kitchen ta wuce bayan ya bi shi da harara, ta shiga ta ja kujera ta zauna dam bata san me zata dafawa Jazy ba.

A lokacin Jafar ya shigo da sallama, ta amsa tana kallon sa, ya Wan tsaya daga gefen ta ya nuna mata screen Win wayarsa ya ce, "Are you?."

Islaha ta kalli wayar, ta ga content Winta na farko da ta yi magana akan zuwa hotel, wanda ya fi samun views da Waukaka sama da ko wanne. Ta kalle sa ta ga ita yake kallo, sai ta Waga kai ta ce, "Eh ni ce."

Ya Wan taSe baki yana Wan girgiza kai ya ce, "Islaha Muhammad Madibbo, right?."

Ganin ba ita yake kallo ba sai ta ce, "Haka ne."

"A jounlist, working in toran giwa channel.? You are from Adamawa state?" Ya faWa yana kallon ta.

Ta Waga kai ta ce, "Eh."

Ya Wan girgiza kai ya ce, "so fulani is your tribe?." Nan ma ta Waga kai alamun eh.

Ya Wan zuba mata ido yana nazarinta, sai ya ga ta buWe baki zata yi magana amma ta fasa. Jazy cikin yaren hausa ya ce, "faWi, ina jin ki."

Islaha ta ce, "Watannin da suka gabata, a cikin Diamond hotel, an kawo maka katin gayyatar Mr Rehaan Yola for interview. Miss Islaha."

Ya Wan zuba mata ido alamun yana tunawa, sai ya Wan Wage gira yana Waga kai ya ce, "Yes na tuna. Ke ce Miss Islaha da ta bani katin gayyatar Rehaan a Diamond hotel?." Ta Waga kai alamun itace tana kallonsa.

Ya Wan jingina da kitchen island ya harWe hanunsa a ?irji ya ce, "neman Rehaan Yola ne ya kawo ki Jeddah kenan?."

Ta Wan buWe ido kaWan ta ce, "No, i'm here for a job."

"A job!"

Ya maimaita yana kallon ta, kafin ya mi?e tsaye sosai ya dafa kitchen island Win yana kallon ta ya ce, "which job?."

Islaha ta Wan lumshe ido ta ce, "it's my personal issue Mr Jafar."

Ya Wan Wage kafaWa alamun bai damu ba, sai ya ce, "Kin haWu da Rehaan Win akan hakan?."

Ta girgiza kai ta ce, "Ni ban haWu dashi ba, ba da kai muka yi al?awari akan zaka neme ni in lokaci ya yi ba, ko ka manta?."

Ya girgiza kai ya ce, "Fuskar ki na manta, ba al?awarin ba. Amma kin taSa ganin Rehaan? Ina tunin kafin yanzu kin taSa ganin Rehaan Yola?."

Ta girgiza kai alamun? ta ce, "ban taSa ganinsa ba had yanzu."

Ya Wan buWe ido yana binta da kallo cikin mamaki, dan ya san raina masa hankali kawai take yi. Ya Wan girgiza kai ya ce, "Wow!." Sai kuma ya Wan murmusa ya fita bai ce komai ba.

Jazy yana fita daga kitchen Win sama ya hau har Wakin Rehaan, ya same shi a tsaye yana amsa waya.

Sai da ya gama wayar sannan Jazy ya ce, "a ina ka san housemaid Win na da take zuwa gidan nan?."

Rehaan ya kalle sa ya ce, "Gidan Ubaid."

Jafar ya ce, "ka san ?ar Nigeria ce, kuma ?ar Yola?."

Ya Wan juyo ya kalle sa sannan ya ce, "me ya dame ni da sanin hakan?."

Jafar ya ce, "Ya kamata ya dame ka, a yadda ka ke ya kamata ka dinga tantance waWanda zasu raSe ka. Dan a biyata kuWi daga Nigeria, ta zo Jeddah ta fara aiki a gidan Ubaid, daga baya ta shigo nan abu ne mai sau?in faruwa. Za a iya haWa baki da ita a cutar da kai."

Ray ya Wan sauke numfashi bai ce komai ba. Jazy ya ce, "Lokacin da ka shiga Nigeria ka sauka a diamond hotel, itace ?ar jaridar dana faWa maka mun yi magana da ita, har na yi mata al?awarin itace zata hira da kai. Me ya baro ta daga garinsu duk da aikin da take dashi mai kyau?. Sannan ta zo Jidda ta fara aiki a kusa da gidan ka, sannan daga baya ta fara yi maka aiki......"

Jazy ya yi shiru yana girgiza hannunsa, ya gyaWa kai ya ce, "Akwai alamar tambaya akan yarinyar nan, zuciyarta bata amince da ita ba..." sai ya yi shiru, ya shiga video da ta yi, ya yi screenshot fuskar ta, ya tura ya ba da umarnin bincike a kan Islaha a take.

Rehaan shi kansa ya Wan ji wani iri, musamamn da ya tuna itace dai wacce ya sace, ya tafi tunanin? meyasa ta shiga rayuwarsa har haka?.

Ya kalli Jazy ya ce, "Sannan itace yarinyar da na Wauke ta, har ka dinga cewa in ban sake ta ba zaka faWawa Mamy."

Jazy ya zaro ido waje ya ce, "what! Kana nufin itace?."

"Itace."

Jazy ya furzar da iska, ya tafi tunani sannan ya ce, "da farko ta fara haWuwa da kai a diamond hotel, ta zubar maka da tea har ta faWa maka magana, kafin ta haWu dani. Daga baya ta haWu dani ta ce tana so ta yi hira da kai. Daga nan ka sace ta, sannan sai gata a Jeddah a kusa da gidan ka tana aiki, sai kuma gata a gidan ka a matsayin housemaid....."

Ya girgiza kai ya ce, "Ban yarda da ita ba, in ta aikata wani abu mara kyau wallahi i will have her arrested" ya faWa zai fita sai kuma ya fasa ya ce, "bara na ?yale ta. Amma ta san kaine Rehaan Yola?." Ya Wage kafaWa alamun oho, Jazy ya fita daga Wakin ya koma wajan Islaha.

A zaune ya same ta kamar yadda ya bar ta, sallamar sa ya saka ta kalle sa, ya gyara tsayuwa ya ce, "Miss bani labarin a inda ki ka san me gidan nan."

Ta Wan kalle sa jin wata tambaya ta rainin hankali ta ce, "Mr Jafar meyasa ka ke yi min wannan tambayar?."

Maimakon ya amsa sai ya ce, "ina jinki."

Ta Wan yi tsaki kaWan ta ce, "ni ban san shi ba, a diamond hotel na fara ganinsa, daga nan na gansa a Nadira hospital and medical center, daga nan ya sace ni, daga nan na gansa a gidan nan. Shine kawai."

Ya girgiza kai ya ce, "me ki ka yi masa har ya sace ki?."

Ta mi?e tsaye ta ce, "Wannan shi zaka tambaya, nima ban sani ba."

"HaWuwar ku a hotel kafin ki haWu dani, me ya haWa ku?."

Ta Wan dafe kai cikin ?osawa ta ce, "why me? Ka je ka tambaye sa mana, lallai sai ni?."

Ya zuba mata ido ganin ko nauyinsa bata ji ta fara yi masa rashin kunya. Islaha ta juya ta ce, "na faWa maka iya abinda na sani, meyasa zaka takura min da tambaya?" Ta faWa zata wuce sa ya ri?e gefen mayafinta.
[7/14, 2:53/ PM] KRBBK: RDB2P56
Nana Haleema.

Islaha ta mayafinta ta juyo ta ce, "Mr Jafar me ka ke so nace maka? ?arya ka ke so na yi maka?."

Ya zuba mata ido yana sake karantar yanayinta ya ce, "kin haWu dashi a hotel, kin haWu dashi a asibiti, ya sace ki, sannan ya ?yale ki. Sai kuma ga ki a Jeddah, kin fara aiki a kusa da gidan nan, daga baya kin fara a nan. Meyasa rayuwar ki take haWuwa da ta sa har haka?."

"Bani na halicci kaina ba balle na sani, Kuma wannan ai ba yin kaina bane, yin Allah ne. Ni kaina inda ina da dama, ko wanda ya san shi ma bazan nuna na sani ba balle shi da kansa. Hanya bazan so ta haWa ni da wani nasa ba, balle shi Win."

Ya Wan murmusa yana kallon idanunta ya ce, "Miss Islaha in na gano wani abu akasin haka a kan ki, wallahi i will have you arristed."

Da mamaki ta ce, "akasin abinda na faWa, au har ni zan tsaya na yi maka ?arya akan mutumin da ban san shi ba? Kawai sai na yi maka ?arya dan na burge ka, ko dan ka bar ni na cigaba da aiki a gidan nan?....."

Ya yi shiru bai ce komai ba, ta cigaba ta ce, "Ni ban ce zan saka a kama shi ba sai kaine zaka ce zaka saka a kama ni saboda shi? Kai ga mai aboki, ni da sace ya sace banza kenan, tunda shi mai kuWi ne ni kuma talaka ce. Ban san shi ba, ban san ko sunansa ba, kuma bani da bu?atar na sani. Aikina a gidan nan ma wani dalili ne kawai ya saka nake yi, in ba da dan dalilin ba da ban zo ?asar nan ba balle har na zo gidan nan. Kuma ina so ka sani, shine dalilin, shine dalilin da ya saka na zo ?asar Jeddah. Dan haka ni nake da bakin da zan ce ya shiga rayuwata, ba shi ba."

Jazy dai ya yi shiru yana kallonta ganin yadda take yi masa tsiwa cikin rashin tsoro.

Ta ce, "inda na yi niyar cutar dashi da baka zo ka same sa lafiya ba, tunda har in na dafa na bashi yana ci, da yanzu sai dai ka ji labarin mutuwarsa. In da ina niyar cutar dashi da ban taimake sa daga wajan wata ?oWaWWiyar baturiya ba, da na bari ta aikata ?udurinta na jefi tsuntsu biyu da dutse Waya. Wallahi bai kai na baro ?asata da iyalaina na zo nan saboda shi ba, ko biyana za a yi na bibiyi rayuwarsa bai kai wanda zan tsaya na Sata lokacina na bibiye sa ba. Babu wanda nake jin haushi a duniya kamar shi Win, ina so ka faWa masa, bai isa na zo dan na cuce sa ba wallahi, bai kai matsayin da zan ri?e sa a rai har na cuce sa ba" tana gama faWar hakan ta nufi exit door.

"Wanne irin taimako ki ka yi masa, mai Alma zata yi masa ki ka taimake sa?."

Ta juyo ta kalle shi ta ce, "don Allah na yi, na yi saboda kasancewarsa musulmi Wan uwana, bayan wannan babu wani abun. Dan haka no need sai na faWa maka" tana gama faWar hakan ta fita daga kitchen Win.

Jafar ya Waga ?afa zai fita aka kira shi a waya, yana Wauka aka ce, "Mr Jafar kamar yadda ka faWa haka sunanta yake, yarinyar ?ar jarida ce bata da wata damuwa. Matsalar ta kawai bata da kunya, tana da tsiwa bata saurarawa wanda ya Waga mata murya. Dalilin neman kuWi ne

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login