Showing 180001 words to 183000 words out of 221574 words

Chapter 61 - RAGAYAR DUTSE BOOK 2 COMPLETE

Unknown   

25 Aug 2026

174

a ganye ta ajjiye a gabansu, fuskar ta duk ta tashi, ga cizon sauro da ?ananun ?waruka. Saheer ya kalle ta ya ga hawaye kawai take yi, tana ajjiye musu abincin ta koma.

Bayan sun bar wajen Sudais ya ce, "Sune suke dafa abinci, ba ka ji jiya ArWo ya ce a kai su su nemo zogale ba?."

"Na ji."

"To ba a tsaurarawa mata tsaro sosai, an fi tsaurarawa maza saboda kar su gudu."

Magaji ya dawo ya kalle su ya ce, "Akwai wanda zai shiga banWaki? In lokacin shiga banWaki ya wuce babu wanda zamu sake kaiwa."

Kowa ya Waga hannu a wajen, Waya bayan Waya aka dinga raka su da bindiga ana tsayawa su gama abinda zasu yi a dawo dasu. Saheer ya kalli abincin ya ga shinkafa ce fata tas, gabaWaya bata fi spoon uku ba, babu komai a kanta.

Bai ?i ci ba, dan in bai ci ba bai san zai ci ba nan gaba, aka basu ruwa suka sha. A wajen suka yi taimama suka yi salla kafin a sake ?ulle musu hannu.

Ihuu suka ji daga wajen matan, take Sudais ya zabura yana kallon Saheer cikin tashin hankali, dan ya san ihun ?ar uwarsa ne. Suna kallon su sun nufi wajen suna tambayar lafiya. Ita kuwa Sudaisa ta fito tana tsalle tana kiran maciji.

Wani daga cikinsu saboda takaici bai san ya maka mata kan bindiga ba, goshinta ya fashe, jiri ya kwashe ta ta faWi a wajen.

Babu zato babu tsammani suka ji sautin harsashi kawai, take wanda ya buga mata bindiga ya faWi a wajen a mace. Sudaisa saboda gigicewa ta yi baya ta suma.

Nana Haleema.
[7/24, 9:52/ AM] KRBBK: RDB2P82
Nana Haleema.

A take suka yi cincirindo akansa, aka kalli wanda ya yi harbi suka yi kansa da faWa da bala'i kamar zasu harbe shi. Ya nusa Sudaisa ya ce, "Itace wacce black zai aura, kuma ya faWa min duk wanda ya taSa ta na ga bayansa."

Hayaniya ta kaure a tsakaninsu ana shirin fara harbe-harbe tsakaninsu. A lokacin ArWo ya ?araso ya ce, "FaWan me ake yi?."

Aka nunawa ArWo abinda ya faru, ya kalli sa ya kalli Sudaisa ya ce, "Amanar Black ce, amanar Black amanata ce, babu wanda zai taSata ya kwana lafiya. Ku Wauke maji daWi ku binne, sai mun taho." A Wauke maji daWi aka tafi da gawarsa daga wajen.

ArWo ya ce, "Magaji a farfaWo da yarinyar nan."

Magaji ya ce, "An gama ArWo."

A lokacin aka kawo wata mace da take a cikinsu, ArWo ya kalle ta ya ce, "Wannan fa?."

"ArWo ta yi yun?urin guduwa daga nan."

Ya kalle ta ya ce, "a hukunta ta."

Ya dam?i gashin kanta yana janta a cikin dutsu, ya kai ta gaban bishiya ya Waure ta da igiya mai ?arfi, suka cire mata riga, suna zuba mata ruwan sanyi suna yi mata duka da bilalai kala-kala. A haka suka kashe ta, suka jawo gawar ta aka cillar a gaban ArWo.

ArWo ya kalli gawar ya ce, "Ban ce kashe ta ba, meyasa za ku kashe ta? Kun san asarar nawa ku ka yi min?."

Duk suka yi shiru ya yi tsaki ya ce, "Kar wanda ya sake irin wanann shirmen, neman kuWi nake yi, ba zaman banza nake yi ba, ita da ku ka kashe kamar jarina ce. Duk wanda yake wajenan jarina ne, zan iya kashe ku su na bar su da rai.

Suka haWa baki suka ce, "Tuba mu ke." Ya ba da umarnin a Wauke ta suka saka ta a ramin da suke cilla gawa.

Sudaisa kuwa ta farfaWo, amma zazaaSi ya rufe ta gabaWaya ga jini duk ya Sata mata jikinta. Babu wanda ya damu da jinin jikinta ko rashin lafiyarta, harkokinsu kawai suke yi, motsi kaWan harbi kawai suke yi, har gwara mata suna raga musu, amma baza taSa Wagawa maza ?afa.

A lokacin Black ya dawo dajin, har lokacin Sudaisa tana inda take a ajjiye, tunda ta farfaWo ba a takura mata sai ta tashi daga wajen ba.

Black ya kalli ArWo da ya nannaWe dubu Waya, ya kunna mata wuta yana sha kamar taba. Ya ce, "a Waura auren nan na Wauke ta, zamu fanshe. Zan aiko maka da wata guWa Waya, sai a yi canje ka bani ita na baka ita."

ArWo ya kalle sa ya ce,  Ni bana son canje nan, kar ka kawo min wacce iyayenta basa sonta, su kasa ba da kuWi su karSe ta.

 Zan samo maka mai ?wari, bazan ba ka kunya ba. Yarinyar nan ta shiga raina, ina bu?atar ta zama matata yau Win nan.

ArWo ya bada damar a matso da Sudaisa aka matso da ita jikinta yana rawa sosai, ga ciwo ga fargaba da tsoro. Ya zaune a kusa da su Sudais, a nan yake zaka kujera ya zauna in ya zo dajin. Ya kalli Sudais ya ce, "Nawa za a baka sadakinta?."

Sudais kuka kawai yake yi bai ce komai ba, dan bai san abinda zai ce ba. Black ya Wauko dubu ashirin ya bawa ArWo ya ce, "Ga sadaki nan, a Waura a bani matata" ya faWa yana murmushi yana kallon Sudaisa.

ArWo ya girgiza kai ya ce,  Lallai ka shirya, ya kamata a yi gayya, auren ka ya kasance kowa ya sani.

Black ya ce,  A gayyato mazaje.

 Dole.

ArWo ya Wauki over over irin ta ?an sanda ya kunna ya ce, "Kuna ina mazaje, ku ?araso Black zai angwance."

Cikin lokaci kaWan ?arar machina ta cika wajen, suna ihuu aka Waura auren Sudaisa da Black, aka bawa Sudais sadakin ta ya karSa dan babu damar musu.

Black ya bita da kallo yana wani murmushi ya ce, "in anjima zan dawo na tafi da ita, a daina takura mata...."

Sai ya juya ya kalli Magaji ya ce, "Babu sani babu sabo, duk wanda ya taSa min mata sai ya ba?unci lahira, wallahi babu wanda zan Wagawa ?afa." Suka amsa dukkansu, ya kai hannunsa ya shafi kumatunta, suka sake yin ihu suna harba bindinga sama, ya hau machine ya tafi.

ArWo ya kalle ta yana murmushi, dan shi fuskarsa a buWe take ko yaushe ya ce, "Yanzu kin zama sirikar mu kuma amaryar mu, za a kawo miki abinci mai kyau ki ci, har ki ragewa yayan ki." Ita dai bata ce komai ba kanta yana ?asa ta gaji da yin kuka.

Bayan ArWo ya tashi ba a takurawa Sudaisa sai ta bar wajen ba, dan tana da babban matsayi babu mai takura mata. Sudais ya ce, "Yanzu baza su dinga takura miki ba, in kin samu dama ki gudu kafin wancan ya dawo ya tafi dake, kar ki yarda a tafi dake wani waje, ki gudu."

Ita dai bata ce komai ba, tana zaune wajen kawai, dsn baza ta iya guduwa ta bar shi ba, sai a kashe su gabaWaya. Ganin basu hanata zama a cikinsu Sudais ba sai ta yi zamanta a cikin mazan, tana kusa da Sudais da Saheer da har lokacin bata san sunansa ba.

Ta kalle sa ta ce, "Ya sunan ka?."

Ya Wan lumshe ido saboda ciwon kai ya ce, "Saheer."

Ta Wan murmusa bata ce komai ba, a loakcin aka kawo mata gurasa da nama da ruwan roba.

Yellow ya mi?o mata ya ce,  Ga shi.

Ta mi?a hannu ta karSa, bai takura sai ta bar wajen da take zaune ba ya juya ya tafi.

Sudaisa ta buWe ta kalli su Saheer ta ce, "Hamma Saheer ku ci." Ya girgiza kai kawai bai ce komai ba ta fara ci.

Sudais ya kalli Saheer ya ce, "Hamma Saheer ko da zasu kashe ni ka kula min da ita, na baka amanar ta." Sudaisa sai ta fara kuka, sai Sudais ya yi mata shiru kawai bai ce komai ba.

Wani wanda yake kusa da Saheer ya ce,  Haka yaron nan yake, duk wanda ya zauna a kusa dashi yana bashi amanar ?anwarsa, sai ya ce ko da zai mutu ka ri?e masa ?anwarsa dakyau. Lamarin yaron abin tausayi, yana ?aunar ?anwarsa sosai.

Saheer ya juya yana kallon Sudais cikin tsananin tausayinsu shi da ?ar uwarsa, dan sun fi kowa ?an?anta a cikin mutanen da suke wajen.

Sudaisa sai dare sannan ta bar cikinsu ta koma wajen mata, ko sau nawa za a ga tana kai kawo babu mai yi mata magana balle tsawa, dan tana da matsayin da dole kowa ya girmamata.

Maganar Sudais take tunawa da yace ta gudu, amma baza ta iya guduwa ta bar shi ba, shiyasa ta ha?ura da tsaf zata iya guduwa tunda babu mai takura mata.

" " " " " " " "


Washe Islaha gari ta shiga wajan Baffa kamar yadda ya ce ta je yana neman ta, tana shiga ta same shi shi kaWai a zaune ya yi shiru yana tunanin Saheer.

Islaha ta zauna ta ce, "Gani Baffa."

Ya yi murmushin ya?e, dan ba ya son saka ta a damuwa ya ce,  ba ki daina kukan ba ko?."

Ta Wan yi murmushi ta ce, "na daina Baffa."

"Yauwa gwara ki daina, ki cigaba da ta ya shi da addu'a." Ta Waga kai bata ce komai ba.

Baffa ya ce, "Islaha shekaran jiya an zo min wata magana mai girma a kan ki, rashin nutsuwa ne ya saka ban same ki da batun ba. Yanzu ma ina yi miki maganar ne dan babu wanda ya wuce ?addara, dan an sace Saheer ba hakan ne zai hana yuwar wani abun a rayuwar ki ba." Ta yi shiru tana saurarensa bata ce komai ba.

Baffa ya ce, "An zo min da wata magana mai girma da kuma alkhairi, kuma ni na amince har cikin raina, ina so na ji ra'ayin ki daga Sangaren ki ba. Islaha bana son yi miki katsalandan a rayuwar ki, shiyasa nake Wan ja baya ina tambayar ki shawara akan rayuwarki ta yau da ta gobe."

Baffa ya cigaba ya ce, "Kin san Alhaji AbdulAziz Yola?." Ta Wan Waga kai alamun eh, a ranta tana ayyana ta ya zan ?i sanin sunan da yake rubuce a gaban sunan ma?iyinta?.

Baffa ya ce, "za ki iya tuna wata tsohuwa da ki ka taimaka a kan titi, har ki ka kaita gida a napep?."

Ta Waga kai bata kalli Baffa ba ta ce, "Na tuna Baffa."

Baffa ya ce, "Yauwa. To itace mahaifiyar AbdulAziz Yola."

Baffa ya cigaba ya ce, "Ya turo an same ni akan yana nemawa Wansa auren ki nan da kwanaki goma masu zuwa, kuma ni na ba su ke!."

Da hanzari ta Wago ta kalli Baffa idanunta a waje, ta kasa cewa komai sai kallonasa da take yi tana mamakin furucin Baffa mai kama da labari ko tatsuniya.

Baffa ya ce, "na san za ki yi tunanin ka basu ni kuma Baffa, to Saheer fa, bayan kai ka ke cewa za ka aura min Saheer a kwanakin nan, me ya kawo maganar wani?....." ya faWa yana kallon ta dan ya san abinda yake ranta kenan.


Islaha bata ce komai ba, dan ya riga ya karanta abinda yake zuciyar ta, sai ta sunkuyar da kai ?asa tana jira ta ji dalilin Baffa akan abinda ya faWa.

Baffa ya ce, "Islaha na zaSi na ajiiye batun auren ki da Saheer a gefe saboda wani dalili da ni kaWai na san meye, ba dan saboda gidan AbdulAziz Yola suna da kuWi, Allah ya sani ko basu zo nemawa Wansu auren ki ba, ban yi niyar aura miki Saheer ba. Ranar da na tambaye ki ki ka ce kin amince za ki aure sa, a ranar da gaske nake zan aura miki Saheer, amma daga baya na canja shawara, saboda na ga kwata-kwata Saheer bai dace da ke ba. Ni ne uba a gare ki, ni nake da ha??in zaSa miki mijin da nake ganin ya dace rayuwarki, shiyasa na ajjiye batun Saheer har abada, a gefe na jawo wani daban."

Ita dai ta kasa magana ta zubawa Baffa ido, tana jin abin kamar a mafarki. Sai maimaita an ajjiye maganar Saheer a gefe kawai take yi a ranta, ga tashin hankalin da take ciki, ga wata magana da ta kasa gane mata gabaWaya.

Ganin Baffa yana kallonta sai ta sauke ido ?asa, Baffa ya ce, "na yi hakan dan cigaban rayuwarki da samun rayuwa mai inganci, kuma kowa yana son cigaba a rayuwarsa, za ki so ki auri wanda ya fi Saheer wani abu a duniya."

"A'a Baffa, ni bana son komai daga hannun kowa, kuWi ko mulki basa gabana, ko shi wanda ka ke faWa Win bazan iya zaSarsa na bar Hamma ba."

Baffa ya murmusa ya ce, "a yanzu ba za ki gane abinda nake nufi ba Islaha, ba za ki fahimci abinda nake gujewa rayuwar ki ba. Amma indai kin Wauke ni a matsayin uba, kin yarda bazan cutar dake ba, kin yarda bazan kai ki inda za ki sha wahala ba, kin yarda bazan hana ki auren Saheer saboda son zuciya ba, to ki kalli maganar da na kawo miki da zuciya Waya, kar ki kalle ta ta fuskar kuWi ko na zaSi wanda ya fi kuWi akan Wana. Duk wanda zai so auren ki da Saheer wallahil azim a bayana yake, ko ke da kan ki bana tunanin kina so ki aure shi kamar yadda nake so ki aure shi. Tunda ki ka ga na ja baya, ki amince da abinda nake faWa miki kawai."

Ita dai bata san me zata ce ba, ta yi shiru kawai tana tunani dan ba wani jin kalaman Baffa take yi ba, tana cikin tashin hankalin rasa Hamma ana yi mata wani abu na daban.

Baffa ya ce, "Kina jina?."

Ta Waga kai ta kalle sa ta ce, "Wallahi Baffa bana fahimtar komai, ni tunanin Hamma kawai nake yi."

Ya yi murmushi yana kallon ta ya ce, "Tashi ki je Islaha."

Ta mi?e kamar jira take yi, da gaske bata fahimtar abinda Baffa yake faWa.

Mama duk ta ji abinda suke faWa ta yi shiru tana tunanin wannan lamari cike da tashin hankali. Da hanzari ta koma Sangarenta ta tarar da Karima da Hanan a zaune.

Nana Haleema.
[7/24, 9:52/ AM] KRBBK: RDB2P83
Nana Haleema.


Mama tana shiga suka bi ta da kallo har ta samu waje ta zauna sannan Hajiya Karima ta ce, "Kun yi magana kuwa?."

Mama cikin wani irin yanayi ta ce, "Waye ma Alhaji AbdulAziz Yola?."

Hanan ta yi caraf ta ce, "Shine mahaifin Rehaan Yola."

Ta zaro ido cikin bugawar ?irji da tashin hankali ta ce, "kan bala'i! Kun san me na jiyo a falon mai gidan nan?."

Hajiya Karima cike da zumuWi ta ce, "FaWi muna jin ki."

Mama ta ce, "Magana na ji ana yi akan ya turo a nemawa Wansa auren Islaha."

A tare suka zaro ido waje Hanan ta ce, "?ansa fa! Wanne daga cikin su?."

Karima ta ce, "Ke Zulaiga bana son ruWewa, ?a?ansa fa ance kaf sun yi aure, kuma tsakani da Allah me za su yi da Islaha? Su da suke auren ?a?an masu kuWi me zasu yi da tashin gidan marayu? Ai sun fi ?arfinta Islaha, mai gadin gidan ma ya fi ?arfinta balle kuma Wam gidan da kansa, anya kin ji da kyau?."

Mama cikin tabbatarwa ta ce, "Wallahi da gaske nake. Har Baffa ya amince da batun auren, itama yana saka mata ra'ayin ta amince ta bar Saheer."

"Dan?ari!."

Mama ta gyara zama cikin ba?in ciki ta girgiza kai ta ce, "aiki ja Karima, na hana auren ta da Saheer kuma ta auri wanda ya fi Saheer? Ina wallahi bazai yu ba, dole na san abinda zan yi, AbdulAziz Yola fa."

Hanan ta ce, "Amma kuma akwai wani mahaukaci a gidan, shima Wansa, kuma an ce ya girma sosai ana nema masa matar aure, amma yana da taSin hankali. An ce in haukan ya tashi sai ya yiwa kowa duka, har mai aikin gidan ya taSa kashewa kuma ya kashe banza. Ina jin shi ake so a aura mata."

Mama ta kalli Hanan ta ce, "Yana da Wa na cikinsa wanda yake da taSin hankali daman?."

Karima cikin tabbatarwa ta ce, "yana dashi, na taSa ganinsa. Ya girma sosai, dan zai girmi Saheer amma babu hankali sam."

Sai kuma Karima ta kuma cewa, "Irinsa ne daidai da islahan ai, irin wanda zai kashe ta ya kashe banza shine daidai ita."

Mama ta kalli Karima ta ce, "bazai yu ba, in ta auri Wan gidan dole za a ce matar Wan uwan Rehaan Yola ce."

"Amma kuma matar mahaukaci ba.... Islaha bazata taSa samun kwanciyar hankalin aure ba, kullum cikin fargaba da tunani take, kuWin mahaifinsa bazai amfane ta da komai ba sai danasani. Kin ga kin samu hanyar kuSutar da Saheer daga auren ta cikin sau?i. Kar ki manta, in ya kashe ta ya kashe banza har lahira."

Mama ta yi shiru ta kalli Karima ta ce, "ni ban damu da wanda zata aura ba, ko waye ta aura ban da Wana. Kawai wanann ne na ji ya yi girma da yawa, ta wuce class Win Saheer fa."

Karima ta ja tsaki ta ce, "To wannan Win ya kai Saheer hankali ne? Ana faWa miki mahaukaci ne tuburan kina kawo wata magana. In za ki amince da auren nan ki amince kawai, ta je can ta ?arata, meye amfanin kuWi babu farin ciki?."

Mama ta sauke numfashi cikin jin daWi ta ce, "Ni dama zai kashe Win ai da zan so hakan, Wana ne wallahi baza ta aure shi ba, akan ta aure shi zan iya zama ajalinta. Ta je ta auri duk wanda zata aura amma ban da Wana, dan nasan Alhaji AbdukAziz bazai bawa Wansa mai hankali auren ta ba."

Hanan ta ce, "kin ga matan da ?an gidan suke aure kuwa? Kyawawa, farare tass, kuma ?a?am masu kuWi, dan har da wanda yake auren yar gwamna. To ban da abin ki Mama waye zai Wauki Islaha in ba mahaukacin ba?."

Karima ta ce, "Bar Maman nan ta ki, ko kuma tana so ta ce Rehaan Win ne zai aure ta?.

Hanan ta ce,  Bar faWa, ai ko a mafarki bazai taSa faruwa ba balle a zahiri. Wai! Ina ita ina ganin Rehana balle aurensa?. Ban ?i ba ta zo a wankewa matarsa toilet.

Hajiya Karima ta yi dariya ta ce,  Ba ki da kirki Hanan. Amma a wajea mai wankin toilet Win ma matsayi ne, ta ?are a a matar mahaukacin ya fi riba.

 Wallahi ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login