Showing 57001 words to 60000 words out of 221574 words

Chapter 20 - RAGAYAR DUTSE BOOK 2 COMPLETE

Unknown   

25 Aug 2026

160

harda sakar miki fuska. Ki ji kayan takaici, wai in kina son yaji ina da na siyarwa.

It??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????a dai Islaha bata ce komai ba dan bata so Safeera ta ji da Umma za a yi tafiyar a bakinta.

Sai da suka yi sallah suka fito, a harabar gidan suka haWu da Saheer da Sadik a tsaye suna tattaunawa akan jikin Baffa da ya warware kamar ba shi ba.

Suka ?arasa inda suke tsaye suka gaisa, Saheer ya kalli Islaha da kana kallon ta ka san tana cikin yanayin damuwa mai yaws. Ya Wauke kai daga kallon ta, amma sai ya kasa daurewa ya juyo ya ce,  Ya dai?.

Ta kalle sa ta ce,  babu komai, kaina ne yake ciwo.

Ya zuba mata ido ya ce,  me ya kawo ciwon kan? Kwana biyu kina yawan cewa kan ki yana ciwo, me yake kawo shi?.


 Gajiya ce, Wazu na je Waukar labarai ne, kuma ka ga yau anyi rana kamar ba lokacin sanyi ba.

Ya Wan sauke nunfashi ya ce,  kin sha magani?.

Ta Waga masa kai alamun eh ta ce,  zan raka Safeera na dawo.

 Ki dawo mu yi sallama, gobe da asuba zan wuce in sha Allah.

Ta Wan gyaWa kai ta raka safeera ?ofar gida, ta dawo ta tarar suna tsaye har lokacin suna magana. Bata tsaya ba ta wuce su zuwa cikin gida Saheer ya bita da kallo har ta Sace daga idanunsa.

Ya juyo yana kallon Sadik ya ce,  ban amince da yanayin Islaha na kwanakin nan ba, tabbas ta canja ta koma kamar ba ita ba. Zuciyata tana faWa min akwai abinda aka yi mata a lokacin da aka sace ta, a can ta samo wannan damuwar da take Soyewa.

Sadik bai ce komai ba, amma shi kansa har lokacin yana tunanin kuWin da ta kawo masa aka biya kuWin aikin Baffa, har lokacin zuciyarsa rawa take yi akan Islaha, tunaninsa a ina ta samu kuWin ita da aka ce an sace ta?. (Waye y sani Malam Sadik?>?#?)

Islaha sai ta ?agu dare ya yi Saheer ya zo su yi sallama ta huta, so take kawai ya bar ?asar ya tafi Niger ko zata fi mayar da hankali akan abinda yake gabanta.

Ta gama shirin bacci kenan ya kira wayarta ya ce ta zo harabar gidan su yi sallama. Ta saka hijjab a sanyaye ta fito, a daidai lokacin Hanan ta shigo da manyan ledoji tana wani takun isa da ta?ama ta wuce su ta shiga ciki. Ya ja tsaki ya ce,  gabaWaya Mama ta lalata yaran nan.

Islaha bata ce komai ba, ya kalle ta ya ce,  na kira ki mu yi sallama, bana so na takura miki ki fito da asuba saboda sanyi. Zan tafi, amma bazan jima ba zan dawo saboda jikin Baffa.

Islaha a sanyaye tankalle shi ta ce,  Allah ya kai ka lafiya, Allah ya baka abinda ka je nema.

Ya sauke numfashi ya ce,  Amin matar Hamma. Kin san nawa bill Win asibitin da Baffa yake?.

Ta girgiza kai tana kallonsa gabanta yana faWuwa ya ce,  kuWi ne masu yawa fa, a haka ma wai dan an biya kuWin aikin. Asibitin yana da kyau da tsari, amma akwai kashe kuWi sosai.

A sanyaye ta ce,  an ce mai asibitin kamar bature yake, shiyasa tsarin asibitin ya zama na turawa. In ban da shi ban taSa ganin asibitin da nurses ne sukw jinyar mara lafiya ba, ko national hospital Abuja nasan ba haka ake yi ba, amma wannan gashi an yi. Kuma duk tsadarsa tunda an samu biyan bu?ata ai mun gode Allah. Ga Baffa ya tashi kamar ba shi ba, ga Kawu ma ya mi?e kamar ba wani abun aka rage daga jikinsa ba. Ban taSa ganin wanda aka yiwa dashen ?oda ya mi?e ba, sai Baffa.

Ya yi murmushi ya ce,  haka ne kam, hausawa sun ce a wajan biyan bu?ata rai ba a bakin komai yake ba. Kuma tunda an samu biyan bu?ata baza a ji fitar kuWin ba, mun gode Allah da ya bamu ikon yin komai ba tare da wani ya cutu ba.

Islaha ta murmusa ta ce,  Gaskiya ne Hamma.

 Amma fa an ?arar da ?aramin arzu?in mijin ki kaf, abinda ya rage min bai wuce gidan da nake ginawa ba. Shima dan Allah ya taimaka mana Sadik ya yi ?o?ari an samu kuWin aikin ne, da yanzu an siyar dashi mun koma bamu da komai. Akwai wani fili da muka siya ni da shi da jimawa, ya ce min shi aka siyar aka ?arasa biyan kuWin.

Ta yi murmushi ta ce,  kuWin da suka ?are a hidimar iyaye Allah zai ninka su sau babu adadi.

Ya yi murmushi yana shafa kansa cikin jin daWin maganar ta ya ce,  Gaskiya ne Matar Hamma. Amma da a ina zamu zauna?.

Ta juya ta kalli Wakinsa ta ce,  Ga Waki can.

Ya yi dariya ya ce,  Haba dai! Sabuwar amaryar zan ajjiye a wannan tsohon Wakin? Lallai ya kamata naci tarar ki, kin ?as?antar min da mata, kin sakko da ita daga high level zuwa low levwl.

Islaha ta yi dariya mai sauti, ta kalle sa tana murmushi amma bata ce komai ba. Sai dai tana jin daWi ya sake ya daina fushi da ita.

 Har zan tafi baki faWa min komai ba akan maganar case ba.

Islaha ta yi shiru bata amsa, ya Wan murmusa ya ce,  Na sake baki lokaci ko?. Ta Waga kai alamun eh, ya girgizaa kai ya yi kafin ya ce,

 Ki je ki huta kanki yana ciwo, in sha Allah da asuba zan tafi. Na faWawa Sadik kar wani abu ya sake faruwa a Soye min, in hakan ya faru bazan yafe ba.

?irjinta ya buga da ?arfi, amma ta daure ta ce,  in Allah ya yarda babu abinda zai faru.

 Allah ya sa, nima haka nake fata matar hamma. Ki je ki huta.

Ta Waga ido tana kallon kyakykyawar fuskarsa mai cike da haske da kyayawan idanu ta ce,  To Hamma, da asuban zan fito mu sake yin sallama.

Ya bita da kallo ya ce,  To matar Hamma.Ina ?aunar ki.

Ta sauke ido dago kallonsa ta ce,  ina ?aunar ka Hamma.

Murmushi ya yi yana ji kamar ya rungume ta, sai yake jin wata irin kewar ta mai yawa tana ratsa jikinsa, sai yake ji kamar rabuwar su ta ?arshe kenan a duniya.

Ya kalle ta ya ce,  ina jin kewar ki a raina wacce ban taSa ji ba, ina ji zuciyata tana bugawa fiye da duk lokacin da zan yi tafiya.

 nima haka haka nake ji Hamma ta faWa a sanyaye tana ji kamar ta kwantar a jikinsa, tabbas da zata samu zarrar jawo sa jikinta babu abinda zai hana bata ware hannayenta ta rungume sa ba. Amma kai tsaye bazata iya ba, da ace shi zai yi mata zata so hakan sosai a lokacin.

Ya Wan matso kusa da ita yana kallon idanunta da bakinta da yake Waukarsa ya ce,  ina ji kamar na rungume ki matar Hamma, kin bani dama in yi?.

Ta sauke iso ?asa tana sauke numfashi a hankali zuciyar ta tana bugawa da ?arfi. Da zata iya magana da ce masa eh, da ta faWa masa ta bashi dama dan ita kanta tana so, amma baza ta iya furtawa ba.

Bata iya cewa komai ba tana tsaye ?yam bata motsa daga inda take ba. Yana jin sirritaccen ?hamshin da yake fita a hankali daga jikinta, kasancewar ta mai yawan samun attack bata cika amfani da turare mai ?arfi ba, sai ka zo kusa da ita zaka ji tashinsa a hanlkali yana shiga hancin ka.

Jin shaiWan yana neman tsirga masa wani abu sai ya yi sauri ya ja baya, amma sai ya ri?o hannunta duka biyun ya ce,  na sake yin ha?uri, sai kin zama mallakina, amma ko hmm ya faWa yana murmushi ita dai kunya duk ta cika ta.

Ya Wan shafa fuskarta ya ce,  ki je ki kwanta.

Ta Waga kai ta ce,  sai da safe.

Ya saki hannunta a hankali sannan ya ce,  sai da safe. Ta juya tana hankali ta koma tana jin wata irin kewarsa tana ratsa zuciyarta. Tana ji kamar bazasu sake haWuwa ba, kamar daga lokacin baza su sake furtawa junansu suna ?aunar juna ba, kamar bazasu sake tsayuwa a matsayin masoya ba. A haka ta kwanta cikin tunani da buguwar zuciya, kewa da tunani kala kala a ranta.

Nana Haleema
09030398006.
[6/29, 11:53/ AM] KRBBK: RDB2P025
Nana Haleema.


Da asuba basu haWu ba, sai text ya yi mata ya ce ya tafi, ta ji haushin rashin haWuwarsu sosai sai take ji kamar baza su sake haWuwa ba.

Bayan ta fito ta ga Mama da iyalanta suna karyawa, ta gaishe da Mama ta amsa tana kallon ta ta ce,  ki fa shirya kayan ki, tafiyar ku gobe ce.

Gabanta ya faWi ta ce,  To Mama.

Labiba ta ce,  ashe maganar duk ta ?arya ce, da an yi magana ta ce ita bazata je ba, sai gashi zata tafi ba tare da Hamma ya sani ba.

Hanan ta ce,  bar munafuka, ita wai ga ta gari. Mtsw kamar bamu san dawar garin ba.

Islaha dai bata ce musu komai ba dan bata cikin yanayin magana. Ta juya ta koma Waki ta zauna tana tunani, ta?i bawa zuciyar ta damar tunanin abinda take niyar yi ba daidai bane, bata so ta zauna ta yi nazari a akai har ta gani kuskure zata aikata. Gudun hakan sai ta mi?e da hanzari ta shiga banWaki ta yi wanka ta fito ta shirya ta wuce wajan aiki.

A can ma bata da walwala, kowa ya lura da ita Safeera ce kaWai ta san halin da ake ciki.

Tare suka je wajan chairman suka same sa a zaune Islaha ta ce,  Chairman barka da aiki.

Da murmushi ya ce,  barka dai ?ar jarida mai ?wazo.

Ta murmusa ta ce,  daman wata magana nazo da ita.

Ya gyara zama ya ce,  Allah ya sa labarin da zamu fara fitarwa ne. Kin san ya kamata ki koma Sangaren da ki ka baro, Sangaren wasanni ana ta tambayar ki.

 Ba akan aiki bane Chairman.

 To meye?.

Ta kalli Safeera sannan ta ce,  zan Wan yi tafiya na wani lokaci, zan yi dropping aikina in na dawo zan cigaba. Ba barin aikin zan yi ba, zan tafi za a daina biyana, in na dawo zan Wora daga inda na tsaya.

Mamaki ya saka Chairman mi?ewa zaune ya ce,  ban gane ba, kina nufin zaki daina aiki damu?.

Islaha ta ce,  aikin gabaWaya zan bari na wani lokaci, kuma ba gidan wata jaridar zan koma ba, zan yi ?aramar tafiya ne zuwa wani waje. Da zarar na dawo zan Wora in sha Allah.

Chairman ya ce,  Islaha ina zaki je haka? Ina zaki tafi ki bar Waukakar ki?. Kin san labaran da ki ka yi jiya adadin mabiya da masoya da mu ka tara? Islaha kece ?warin mu, saboda fuskar ki da muryar ki mutane suke bibiyar mu. Yau in aka ce bakya nan ina zamu saka ran mu?.

Islaha ta kalle sa a sanyaye ta ce,  Chairman tafiyar ta zamar min dole, ni kaina wallahi ba a son raina zan yi ba, kawai dan babu yadda zan yi ne. Amma na yi maka al?warin zan dawo.

Chairman ya ce,  in kika tafi kika canja wajan aiki fa?.

 Babu inda zan canja, ina nan bakin rai bakin fama in Allah ya yarda. Tafiyar ta zama dole ne, nima da bazan tsallake aikina na tafi ba.

Ya yi shiru yana sauke numfashi cikin damuwa ya ce,  Shikenan Islaha, Allah ya kiyaye, ya baki abinda ki ka je nema.

Ta yi murmushi ta ce,  amin, na gode.

 Yaushe ne tafiyar?.

 Gobe in sha Allah.

 Yanzu labaran goben ma baza su samu ba?.

Ta Wan yi dariya ta ce,  in sha Allah zan shigo, nima ina so na yi na bankwana kafin na dawo.

Ya yi dariya ya ce,  shikenan Islaha. In kuma Mr Rehaan ya amsa gayyata bakya nan fa?.

Haka kawai ta ji gabanta ya faWi ba tare da ta san dalili ba, bata nuna ba ta Wan murmusa ta ce,  sai a samu madadina.

Ya yi dariya ya ce,  duk wahalar da ki ka sha ta tashi a banza? Zan yi fatan Allh yasa ya jinkirta amsawa har sai ki dawo.

Ita dai bata ce komai ba ta mi?e suka fito ita da Safeera. Da Ummi da Muslim suka haWu, suka gaisa da Muslmin Ummi kuwa bata ce komai ba suka wuce.

" " " " " "

Yadda fuskarsa take a Waure ya saka Alma shiga hankalin ta, a rayuwarta tana tsoron ba?in mutum kuma Wan nigeria, musmaman irin waWanda deal irin nan ya haWa su.

Cike da Sacin rai ya ce,  meye amfanin saka ki aikin da na yi, ace har yanzu an kasa samun ?aramin videon Rehaan ko ya ya yake, har yanzu kin kasa yin komai game da hakan?.

Alma ta ce,  Im sorry sir, Rehaan ya bar Uk kuma bai dawo ba. Ina yawan zuwa apartment Winsa amma sai na tarar brother Winsa ne kawai shi baya nan. Ni kaina na damu da raahin dawowarsa, kuma tunda ya tafi ya?i picking call Wina. But na duba location Winsa a snapchat na ga yana Jeddah.

 To me ki ke jira baki bisa Jeedah ba?.

 Sir Saudia baza su bani damar zama tare dashi ba tunda ni ba matarsa bace.

 A apartment Win ma aikata yake?.

 Aa, a gidansa na Jeddah yake.

 To ina ruwan Saudia da zaman ki? Ki haWa kayan ki kawai tafi can ku zauna tare. Bana son kuskure Alma, wannan lokacin ki tabbatar da kin samu Rehaan, ki tabbatar da kin turo min video.

Alma cike da ?arfin guwa ta ce,  okay sir, i will try my best.

Ya yi tsaki ya tashi ya futa ya barta a wajan. Ta sauke numfashi tana haWa plan Win tafiya Jeddah, dan ko babu wannan aikin itama ta yi missing Winsa sosai, tana da bu?atar ta je ta gan shi a duk inda take.

" " " " " " "

Tun bayan tafiyar Yaya daga wajan Umma bata sake nuna wani abu ba, ta nuna kamar ta bar tafiyar, nan kuwa shirin tafita take yi hankali kwance babu wanda ya sani sai ?awar ta.

Ranar da zasu tafi da safe take ta shiryawa tana kallon ?a?anta da suke shirin tafiya makaranta. Sai take jin tausayinsu, dan ta san kafin su dawo ta tafi, kuma gashi bata san ranar da zata dawo ba, bata san ranar da zata sake haWa ido dasu ba. A haka suka gama shiryawa, suka yi mata sallama suka tafi, Safeera ce ta tashi bata jin daWi tace baza ta fita ba.

?arfe goma na safe, jirginsu kuma zai tashi ?arfe sha Waya na dare, ya rage saura awa sha uku zuwa sha haWu jirginsu ya tashi, Umma ta shiga wajan Baba ta same sa a zaune yana duba wayarsa.

Ta zauna a kusa dashi ta ce,  magana nake so mu yi.

Baba ya kalle ta ya ce,  ina jinki.

Umma ta sauke numfashi ta buWe wayarta ta shiga whatsapp ta buWe wani hoton ta haska masa ta ce,  waWanda suka ri gasuka yi min visa da komai sun ri ga da sun siyi ticket Win tafiya, sun ce dole sai naje bazan saka su asarar kuWi ba. Maganar da nake maka nan da awa sha uku zuwa huWu jirgi zai tashi. Ana jirana zamu tafi Abuja, da mun je zamu wuce airport mu hau jirgin saudia.

Baba ya zuba nata ido yana kallon ta cikin firgincin maganar ta, ya Wan Waga kai ya ce,  ina jin ki.

Umma ta ce,  tafiya ta zamar min dole, babu yadda zan yi dole sai naje. Kaima shaida ne tunda Yaya ya yi min faWa na ajjiye batun zuwan, amma yanzu dole na tafi saboda bazasu yi asarar kuWinsu ba.

Baba ya katse ta ya ce,  bata zama dole ba, babu wanda zai yi miki dole tunda kin ce bakya so. Nawa suka kashe, ba sai a biya su ba?.

Ta wani kalle sa ta ce,  ka san nawa ce visar? Ko iya ticket yafi miliyan balle a haWa da visa. Bamu da kuWin da zamu iya biyansu.

Baba ya ce,  ba dai matar Alhaji Mustapha bace Hajiyan ta ku ba? Nawa ne kuWin.

Umma ta ?ufule ta ce,  biya fa bai tashi ba, kawai tunda haka ya riga ya faru zanje na dawo kawai, kamar yau zaka ga naje na dawo.

Baba ya murmusa yana kallon ta ya ce,  zaki je ina?.

 Saudia Win mana.

Ya bita da kallon baki da hankali bai ce komai ba ya yi shiru. Umma ta mi?e ta fita a lokacin kiran Mama ya shigo wayarta tana shaida mata da ta haWo kayanta ta taho gidanta zasu tafi Abuja gabaWaya.

Sai a lokacin gaban Umma ya faWi, tsoro ya mamaye mata zuciya, tausayin ?a?anta ya Warsu a ranta, ta shiga tunanin ya zasu ji in suka buWe ido bata nan?. Amma babu yadda zata yi, duk abinda take yi ma dansu take yi, saboda gobensu.

Safeera ce ta shiga wajanta neman maganin ciwon kai, ta ga Umma tana rufe jaka gata da hijjab tana sakawa alamun fita zata yi. Safeera da mamaki take kallon ta ta ce,  Umma ina za ki je da safiyar nan?.

Umma ta kalle ta tana harararta ce,  aikin da ki ?i zuwa ni zan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login