Showing 117001 words to 120000 words out of 221574 words

Chapter 40 - RAGAYAR DUTSE BOOK 2 COMPLETE

Unknown   

25 Aug 2026

120

ce, "Ke Win za a bawa riyar dubu Waya da Wari biyar? Bakya jin turanci, babu larabci, ga ?orafi, a haka za a baki wannan kuWin?."

Hajiya Shafa ta kuma cewa, "Kuma ?arya suka yi miki, tun farko da aka ce ana neman ki ba dubu da Wari biyar aka ce musu ba. Su ma na Jeddah da za a basu haka ne saboda yara ne, kuma suna jin turanci, kuma a gidan ma'aikata suke. Ke kuwa har yanzu zo bakya ganewa da larabci, a haka za a baki kuWin da ki ka ambata?."

Umma ta ce, "Amma ni ba haka suka faWa min ba, dubu da Wari biyar suka ce."

"Roman baka ne, dan ki yarda ki zo kuma kin zo."

Umma? ta yi shiru bata ce komai ba saboda takaici, Alhaji Musa ya ce, "saboda haka na zo a canjata tun a Yola, irin waWnan matan buri ne dasu, gani suke in suka bar nigeria kamar kuWi zasu yi, sun baro ?asar su sun zo nan inda zasu yankewa talauci cibiya. Ki gode Allah, na rantse da Allah da riyar Wari bakwan da aka baki sai kin kawo ta, ruwanki ne ki nemi kuWin kashewa ta wata hanyar, ruwank ki zauna haka. Babu Waga ?afa a lamarina, tunda ka ki ka amince sai abinda ki ka gani."

Umma kamar zata yi kuka ta ce, "amma babu adalci a lamarin nan. A kuWin nan zan si yi magani in bani da lafiya, ga abubuwan amfanin yau da kullum."

"Ke ki ka san adalci, wani watan in Allah ya kaimu zan zo na karSa, kuma dole ki bayar, in ba haka ba yan sanda su kama ki. Shaafa mu je."

Umma tana gani suka tafi, ta koma jiki a sanyaye tana duba kuWin. Ashe daman roman baka su Mama suka yi mata a harkar nan, ita bata ga jin daWi da tara kuWin da suke cewa zata yi ba, ina tara kuWi tana fama da wahala kamar jaka? Kullum ana tula mata aiki kamar wata mara galihu. Kuma duk wannan aikin ace a iya kuWin da zasu tsaya kenan?.

Ta juya kuWin kafin ta ajjiye, ta yi tagumi tana tuna ?a?anta da ta tsalleke ta baro saboda neman kuWi, gashi kuWin baza su taru yadda take tunani ba.

*Jeddah.*

Yadda suka je wajan Umma suka karSa haka suka je wajan Islaha, ita bata musa ba ta bayar dan ta san daman haka aka ce.

Labiba kuwa gabaWaya ta ce su ri?e suka dinga yi mata godiya.

Islaha bayan sun rabu, sabon content ta Wauka ta gama editing ta yi sharing. Ta sauke numfashi, tana son komawa gida kuma tana son zuwa Madina ta ga Umma, haka kawai take so ta je ko dan amanar ?awarta.

Ta saka hijjab da niyar zuwa gidan Rehaan, kwana biyu ko ga je bata ganinsa, bata san ina yake zuwa ba, amma bata ganinsa kwata-kwata.

Hakan yana yi mata daWi, dan ita ganinsa ma fusata yake yi, sai ta dinga tuna abinda ya yi mata ta ji kamar ta zane sa. A haka ta shirya ta nufi gidan tana tafiya a hankali.

Rehaan yana sama, suna zaune shi da Jafar da ya gama hutun gajiya yake hutawa a zaune.

Rehaan ya ce, "sai yanzu ka ga damar zuwa, bayan na faWa maka ina da abubuwan da zamu yi?."

Jafar ya ce, "Malam yanzu na ga dama, kuma yanzu zan yi. Na shiga america ne, kuma ana snow mai ?arfi, ko jirgi ba ya tashi, shiyasa na jima ban shigo ba."

Ray ya taSe baki bai ce komai ba, Jazy ya ce, "ya Alma? Kun yi magana bayan ta tafi?."

Ya girgiza kai a sanyaye ya ce, "bata sake yi min magana ba, na kira ta sau Waya bata Wauka ba, sai na watsar. Ka san bana kira sama da sau Waya, tunda bata Wauka ba ta yi duk abinda ta ga dama."

"Ya kamata ka kira ta."


"?yale ta, duk abinda zata yi ta yi kawai Jazy, in na saka damuwar nan a raina zan soiling mood Wina a banza."

Jazy ya yi murmushi ya ce, "tunawar babu amfani ka, tunda ba a san abinda ta riga ta aikata ba. Amma ni a jikina nake ji bata yi komai ba, maybe ta fasa ne."

"Anya kuwa? Alma baza ta samu wannan damar ta ?yale ba."

"Gaskiya bana tunanin haka."

Ya yi shiru bai ce komai ba, sai kuma Jazy ya gyara zmaa ya ce, "ina housemaid Win taka ne? Yunwa nake ji sosai, na zo daga America, ya kamata a sauke ni da arbian rice da grill chicken na ci."

Ray ya yi masa banza baice komai ba, Jafar ya ce, "Kai ya batun auren ka ne? Ni fa wallahi bazai yu a Waga bikina saboda wannan gantallen auren naka da ko matar baka sani ba. In aka ce za a ?ara lokaci, wallahi Wauke matata zan yi mu gudu, bazai yu a saka min ciwon kai ba."

Nan ma ya yi masa banza bai ce komai ba, Jafar cikin tsokanar sa da son fusata shi ya ce, "kana shirin auren naka amma ko?."

A fusace ya ce, "ina shirin haihuwa ba aure ba, ?arewa ina shirin mutuwa!."

Jazy ya ?yal?yale da dariya jin yadda ya fusata, daman kuma so yake ya fusata Win, ya kwana biyu bai ga ya fusata ba, ya Wago ya kalle sa ya ce, "bani na kar zoman ba, rayata aka bani malam."

"Kana sane ka ke yi min wannan wula?ancin, ka san bana son maganar auren nan meyasa ka ke damuna da ita?. Ni bazan auri yarinyar da ban sani ba, sai dai Daada ta yi duk abinda zata yi."

Jafar ya daina dariya ya ce, "na baka shawara?."

Ya yi masa banza bai ce komai ba, Jafar ya ce, "ka ji matsalar ka, ina magana ka yi min shiru baka ce komai ba."

Ya juyo ya kalle sa yana buWe idanu waje ya ce, "ai kunne ne yake ji ko, i'm all ears."

Jafar ya ce, "tunda baka son auren nan me zai hana baza ka kaiwa Daada matar da kake so ba, daman damuwarta akan baka yi auren bane, in ka kai mata matar aure ka ga shikenan sai a fasa da wancan."

"Daadan nan ba ita ta haife ni ba, Babana ta haifa. Meyasa take son takura min? Ina ruwanta da ban yi aure ba?."

"Da ruwanta mana, gani take kamar akwai abinda ka ke aikatawa a nan."

"Ko ina aikawa ita ta aikata? Tunda na zauna a Englaand tsahon wannan lokaci ban lalace ba,
bana tunanin akwai abinda zan gani da zai lalata ni.

Jafar ya Wan girgiza kai ya ce, "gaskiya dai babu, dan har biyan ka baturiya tace zata yi indai zaka yi sharing bed da ita, shiyasa wani lokacin nake tantama akan kana da lafiya? Anya kai ba? ?? Asexual bane?."

Wani banzan kallo ya yi masa mai cike ds harara, Jazy ya buWe hannu ya ce, "tambaya ce kawai, ko irin canjawar yanayin nan bana gani a tare da kai, kuma ni na san ka saba ganin mata niked. A gabana kana zaune a sun chair a gaban beach, wata tazo ta kwanta a jikinka flat amma ka mi?e tsaf da kai."

"Ka ji tsoron Allah Jafar, niked fa."

"So meye banbancin? Wannan beach Win da ka nacewa kana zuwa kayan da suke sakawa dasu ba gwara babu ba? Bikini ce fa, to da bikini da babu ai gwara babu."

"Hmm!" Shine abinda ya ce yana Waukar waya yana dubawa.

Jafar ya ce, "tun daga lokacin na fara zargin anya kana da lafiya?."

Ya Wan murmusa ya ce, "har yanzu ban ga macen da zata burge ni bane, ka jira na samu, daga nan zaka tabbatar akwai lafiyar ko babu."

"Kuma baka jin komai? Ka fi shekara talatin fa, har yanzu ko Wan tsigar jiki baka ji?."

Ya bisa da harara ya ce, "Wan iska kawai, ?anwata bata yi dacen miji ba."

Jafar ya yi dariya sosai kafin ya ce, "let's be serious, Allah ka Wauki shawara ta akan nemo matar auren nan."

Rehaan ya ce, "babu wata Daada za tayi min dole, ai ba ni ta haifa ba balle ace sai na yi mata biyyayya ta dole. Laifin Abba ne, shine yake biye mata tana yi min abinda ta ga dama. Kamar ni ne kaWai jikanta, in na lalace Win ina ruwanta? Bazan yi auren ba!."

"Rehaan, kamar kai ace ka haifi Wa, sai Mamy ta ce ga abinda zai yi, ya zaka ji in ya ce bazai yi ba?."

Ya Waga kai ya kalle shi, Jafar ya ce, "shine misalin laifin Abba da ka ke gani, na tabbatar in wuta Mamy ta ce Wanka ya faWa sai ka ri?e hannunsa ka kaisa har gaban wutar ka saka shi, saboda kana son Mamy, kuma ta isa da kowa naka. To haka Abba ma, mahaifiyarsa ce."

Rehaan ya yi shiru dan ya san gaskiya ya faWa, Jafar ya ce, "ka daina faWar haka, zai dinga jin babu daWi a ransa. Yadda ka ke son Mamy haka yake sonta, Mamy haifarka ta yi, shima Daada haifarsa ta yi."

Nan ma ya share bai ce komai ba sai kaWa ?afa da yake yi.

Jay ya ce, "Meyasa baza ka nemi matar aure ba?."

Ya Wago ya kalle sa clamly ya ce, "a ina zan nema?."

"Englaand, Jeddah, India, Nigeria. Babu inda zaka nemi aure ba a baka ba, ko balarabiya ce ?arshen tsada a aure kenan, za ka iya da ita."

Ya girgiza kai ya ce, "ka san baza ta bari na auri wani tribe in ba fulani ko hausa ba. Infact, bani da ra'ayin auren waWannan da ka lissafa. I'm tired of the same faces and the same beauty I've always known. I want something different... something that makes my heart feel new again."

"Ka nema a yola, akwai masu duhun fata irin wanda ka ke so. Black beauties, duk akwai a Yola da wajen Yola. ?a?an masu kuWi, ?a?an masu sarauta, duk wanda ka ke so a akwai."

"See you, ni akwai wani kuWi da zai buWe min ido ne?."

"Na san babu, amma kuma nasan baza ka auri low class ba ko? Dole zaka samo daidai kai, ko wacce ta fi ka. Ai zamanin auren ?a?an talakawa ya wuce, ?warya ta bi ?warya."

Ya taSe baki bai ce komai ba ya cigaba da abinda yake yi a waya.

Jafar ya yi masa shiru shima, suka yi shiru dukkansu kusan minitina goma, kafin Rehaan ya yi breaking slince Win ya ce, "Jazy samun wacce zata aure ni saboda Allah zai yi wahala, shiyasa na bawa Mamy zaSi, duk wacce ta ji a ranta tana so zan karSa."

"Ka san wacece zaSin Mamy?."

"Ikram. Kuma na faWa mata ni bazan iya auren ?anwata ba."

Jafar ya yi murmushi ya ce, "Mamy ta kira ni akan hakan, ta ce na saka ka amince da auren Ikram."

Ya wani kalle shi sannan ya ce, "a matsayin ka na wa kenan?...." Kafin Jafar ya basa amsa ya ce, "wai ka saka na amince, Mamy tana da abin dariya. A duniya akwai wanda zai saka na yi abinda bana so ne in ba ita ba? Kaine zaka saka na amince? Oh god!" Ya faWa tana kallon Jafar da yake dariya.

"Kaine ka raina mahimmacina, su kuma ?an gida gani suke yi sai abinda nace maka ka ke yi, basu san taurin kan tsiya ne da kai."

"Yes, ka sake maimaitawa, baka isa ka saka ni ba wallahi. Ka faWawa Mamy, babu aure tsakanina da Ikram har abada, kamar yadda babu aure a tsakanina da Riyya, Banisha da Janan. Ni ba irin ka bane da zan je na auri ?anwata. Ta ya zan iya auren ?anwata?. I want my married life to be filled with love deep, endless love. A life full of romance, laughter, and unforgettable moments...."

Jazy ya wani kalle sa, suka haWa ido sannan ya ce, "soft nights, sweet words, and a home that feels like heaven. I want it to be beautiful, joyful, and a little bit lavish... the kind of love people only dream about. Kuma duk wannan tsarin da nake so na Wora rayuwata a kai, sai na auri ?anwata? Abin kunya, God forbid."

Jafar ya Wan yi murmushi bai ce komai ba, sai ya mi?e tsaye ya sauka zuwa ?asa dan da gaske yunwa yake ji.

Kitchen ya shiga ya ga babu komai, ya yi tsaki ya fito daga kitchen Win za fita daga falo kenan Islaha ta buWe ?ofar zata shigo, ya Wan ja baya ya bata hanya ta wuce, ita kuma ta Waga ido ta kalli fuskar sa suka haWa ido....

Nana Haleema.
[7/10, 6:47/ PM] KRBBK: RDB2P51
Nana Haleema.

Islaha ta zuba masa ido dan tsaf fuskarsa ta zo ?wa?walwarta, ta gane shi sosai, ta Wan Wauke kai ta shiga falon shi kuma ya tsaya yana jira ta wuce.

Sai da shiga falon sannan ta ce, "good evening."

A kaikaice ya kalle ta bai amsa ba, yana binta da kallon up and down ya ce, "ke ce housemaaid Win?."

Islaha ta Wan Waga kai alamun eh, ya wani kalle ta ya ce, "sai yanzu ake zuwa aikin?."

Ta Wan kalle sa, zata yi magana ta ga yana yi mata wani kallo irin yaro da mai gidansa, sai ta fasa cewa komai. Shima bai sake bi ta kanta ba ya fita.

Yana fita ta shiga kitchen Win slowly, sai da ta shiga sannan ta tsaya cike da mamaki ta ce, "Wannan ai Mr Jafar ne, wanda mu ka haWu a diamon hotel...." Ta sake kallon bayanta sannan ta ce, "Me ya kawo sa nan? Shima ya san mai gidan kenan ko meye?."

Sai kuma ta yi tsaki ta ce, "Wan wula?anci, irin bai sanni Win nan ba, sai wani shan ?hamshi yake yi. Amma a diamond hotel ba haka ya yi min ba, ya karSi hannu biyu, suka gaisa da wasa da dariya. Amma yanzu kalle sa, sai wani jin kai yake y."

Ta taSe baki ta fara dafa tea, sai ta harari shayim ta ce, "sai son shayi kamar wani buzu."

A sanyaye ta dafa tea Win ta ajjiye. Sai ta tafi tunanin abinda ya kamata ace ta dafa kuma, dan ta ga kamar mai gidan yana nan, ta rasa me zata yi duk basirar girkin nata ta ?are. Ta so ma ta yi joining online classes saboda iyayin mutumin nan, amma sai ta fasa ta ga saboda shi baza ta yi asarar kuWi ba.

Tana nan tsaye Jafar ya shigo yana amsa waya, da fulfulde yana magana hakan ya saka take jin duk abinda yake faWa. AirPod ne a kunnensa, wayar tana aljihu har ya gama ya yi shiru yana abinda ya kawo sa.

Bai ce mata komai ba ya Wauki plate ya juye abincin da ya shigo dashi, sai kuma ta ga ya Wauko waya yana danne-danne sannan ya ce, "za ka ci abinci ne?."

Bata ji amsar ba ta ga ya cigaba da abinda yake yi, ita dai tana tsaye tana kallonsa tana mamakin wannan rainin hankalin nasu. Shi wancan ya nuna bai gane ta ba, shima wannan ya nuna bai gane ta ba. Fridge ya buWe ya ga babu apple, sai ta ga ya buWe wata ?ofa da bata taSa buWewa ba.

BuWe iso ta yi ganin lafiyayyen garden mai Wauke da bishiyoyi masu kyau da ?hamshi. Ya shiga ciki bai jima ba ya dawo da basket na fresh apples green and red. Ya juye mata a sink gabaWaya, ya kalle ta ya ga ba shi take kallo ba, ya nuna Wan taSa sink Win ya yi ?ara, ta kalle sa ya nuna mata apples Win alamun ta wanke.

Ya Wauki abincin har zai fita sai ya tsaya ya ce, "cups of tea" yana gama faWa ya fita ya hau sama.

Ta yi tsaki ta ce, "aikin banza, ni ba ?ar aiki bace ba wallahi, wata damuwa ce ta kawo ni nan, da ba ka isa ka yi min wannan wula?ancin ba."

Maimakon ta fara kai musu tea Win sai ta ?i, ta fara wanke apple Win ta zuba a fridge ta Wauki Waya tana ci. Sai da ta gama ci sanann ta Wauki tea Win ta nufi saman.

Jafar lokacin da ya hau yana zama ya ce, "wannan ce housemaid Win ta ka?."

Rehaan ya kalle sa ya ce, "Housemaid Win Ubaid ce, ba tawa ba."

Jafar ya fara cin abincinsa ya ce, "tunda dai kaima tana yi maka aiki housemaid Win ka ce." Bai ce masa komai ba ya cigaba da danna wayarsa, shi kuma yana cin abincinsa.

Sallama ta yi a sanyaye tana takowa a hankali zuwa cikin falon, hijjab Winta har ?asa, ta ajjiye tray Win tea Win babu wanda ya ce mata komai.

Babu wanda ya yi magana hakan ya saka ta juya, ta sauka bata sake waiwayonsu ba.

Jafar ya kalli Rehaan da ya fara cin abincin kamar ba ya so, ya ce, "ita wannan housemaid Win haka take? Bata zuwa da wuri, kuma haka ake aiki ba tare da gaisawa ba?."

"Hakan ya fi min" ya faWa yana cin abincinsa normal bai damu da abinda Jazy ya ce ba.

Jafar bai ce komai ba shima ya cigaba da cin abinsa. Sai da suka gama gabaWaya sannan Rehaan ya ce, "yaushe zaka shiga Madina?."

Jafar ya ce, "nan da four days in sha Allah."

"zan je."

Jafar ya kalle sa ya ce, "za ka je umrah kenan?."

Ya girgiza kai ya ce, "A'a, iya madina zan shiga na dawo."

Jafar da mamaki ya ce, "meyasa? Ai ya kamata ka yi umrah ko dan matsalolin da suke gabanka."

Ya Wago iso ya ce, "wanne matsaloli kenan?."

"Kai matsalolin ka har irguwa zasu yi? Ai suna da yawa sosai. Yana da kyau ka shiga ka yi addu'a ko dan ka sake firgita da ma?iyanka."

Ya Wan sauke numfashi ya ce, "zan je, amma ba yanzu ba. Iya madina zan je na dawo. Ina samun peace of mind in na shiga garin, hankalina yana kwanciya, duk wata damuwa tana gushewa."

"Na sani, amma yana da kyau ka yi umrah."

"Bazan shiga makka ba Jazy. In zan yi Umrah sai na cire gashin nan, ni kuma bana so."


Da mamaki ya ce, "Kai yanzu saboda wannan tsinannen gashin sai ka fasa yin Umrah? Gashin banza da wofi.....mtsw! Daman gashin nan ya yi yawa, gashi kamar na mata, don Allah ka rage, ya yi yawa."

"In anjima

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login