Showing 42001 words to 45000 words out of 221574 words

Chapter 15 - RAGAYAR DUTSE BOOK 2 COMPLETE

Unknown   

25 Aug 2026

172

suka saka ya zuba min acid, sannan a nemo waWanda suka kira waya suna neman kuWin fansa ta. Amma batun waWanda suka sace ni don Allah a bar maganar, a rufe case Win, wallahi bana so a dinga tayar da maganar ko kaWan. Ni aka sace, kuma nace bana so a yi bincike, kawai a bar maganar tunda na dawo lafiya" tana gama faWa ta buWe ta fita ita da Safeera.

Safeera ta ?arasa inda ta zauna, itama ta zauna ta ce, "Islaha meyesa ki ke so a rufe case Win nan? Kina ganin anyi ?o?arin zuba miki acid fa."

Ta sauke numfashi zata yi magana sai ta fasa, ta ri?e hannun Safeera suka fita daga harabar station Win gabaWaya, suka tsaya a jikin motar Sadik da take waje.? Islaha ta Wan yi tsaki tana kalle-kalle ta ce, "ban gamsu da wajan nan ba, ki jira mu koma gida zan faWa miki wani abu, amma..."

Sai ta fasa faWa ganin Hamma da Sadik sun fito, gabanta ya yanke ya faWi ganin harara da banzan kallon da Hamma yake binta dashi. Ta san baya fushi da ita, kafin ya yi fushi da ita za a jima sosai, ko da itace babu gaskiya yana sharewa ya cigaba da rarrashin ta. Amma in ya yi fushin sai ta gwammaci duk kwanakin baya da yake sharewa ya yi fushin ta huta, dan in ya Waura Wammarar fushi baya ji baya gani. Daga ganin yadda yake hararar ta ta san ransa a Sace yake sosai, kuma sai dai ya yi ha?uri, dan baza ta faWa masa ba gaskiya.

Nana Haleema.
[6/24, 11:32/ AM] KRBBK: RDB2P18
Nana Haleema

Tunda suka tafi babu wanda yake magana a cikinsu, ta san ran Hamma ya Saci sosai, shiyasa tayi shiru kawai bata ce komai ba, ta zubawa window ido ?irjinta yana bugawa da ?arfi saboda fargabar haWuwa da Hamma. Bata san me zata ce masa ba, kuma tasan bazai yarda da dalilinta va

?arar da wayar ta ta tu ya saka ta kalli wayar, ganin sunan Zainab ne sai ta Wauka, daga can Sangaren Zainab ta ce, "Adda Islaha yaushe ki ka dawo? Shine baki neme ni ba, na damu da rashin ki, kullum sai na yi kuka."

Ta yi murmushi ta ce, "ki yi ha?uri Zainab. Ya ki ke?."

"Lafiya lau Adda. Allah ya tsare gaba ya cigaba da kiyaye ki."

"Amin Zainab. Ina Hafsa?."

"Adda ina son magana dake da gaggawa."

Islaha ta ce, "kina ina yanzu?."


"Ina gida, amma zan fito gobe sai mu haWu."

Islsha ta ce, "shikenan sai kin zo."

Daga haka suka yi sallama ta kashe wayar tana sauke numfashi mai nauyi. Sadik yana tsayar da motar Saheer ya fita daga ciki cikin Sacin rai.

Sadik ya kalli Islaha ya ce, "Islaha na kasa gane miki, sai abubuwa ki ke yi wanda bamu san shi dake ba. Yanzu da Saheer ya san labarin ma?udan kuWin da na gani a wajan ki me zai yi zargi don Allah?."

Ta sauke numfashi a sanyaye ta ce, "ka rufa wannan asirin don Allah, na faWa maka ni ban aikata komai ba wallahi. Ban yi abinda ku ke zargi ba, ban yi abinda zuciyar ka take zato ba. Ka bar maganar tsakanin mu, da kaina zan faWa masa in sha Allah" ta faWa tana buWe motar ta fita Safeera ma ta bi bayanta.

Suna shiga gidan Saheer ya fito, kafin ta ?arasa ciku shi ya ?araso, suka tsaya a compound Win gidan ya ce, "faWa min dalilin ki na so a kulle case Win nan Islaha, faWa min abinda ya saka kika ce a bar maganar, har ki ke cewa bakya so ki ji ana maganar case Win. Ina jinki."

Yadda ya yi maganar sai da gabanta ya faWi sosai, magana yake cikin fushi da Sacin rai. Ba haka suka saba magana ba, sai ta ji hakan ba?o har ya haifar mata da faWuwar gaba.

Ta buWe baki zata yi magana ya ce, "wallahi in baki bani hujja mai ?arfi ba zan iya marin ki, In kin san baki da hujja ki yi min shiru kawai."

Islaha ta buWe baki cike da mamaki tana kallonsa, yau Hamma ne yake cewa zai mare ta? Lallai ta Sata masa rai matu?a. Ta sunkuyar da kai bata ce komai ba.

Ya gyaWa kai yana kallon ta ya ce, "da haWin bakin ki aka Wauke ki kenan ko?."

Ta girgiza kai ta ce, "a'a."

"FaWa min su waye."

"Na faWa maka wallahi ban san su ba."

"Shikenan Islaha, ki yi yadda ki ke so" ya faWa yana fita daga gidan a fusace.

Ta zauna a wajan cikin damuwa mai yawa, Safeera ta ce, "tashi mu shiga ciki, lokacin sallah ya yi." Bata musa ba suka shiga ciki, gidan babu kowa suka shiga Wakin Islaha suka yi sallah.

Bayan sun idar safeera ta ce, "Nima kin neman jefa zuciya ta a cikin zargi, wanne kuWi aka gani a hannun ki, sannan meyasa bakya so a yi bincike akan case Win nan?."

Ta kalli Safeera ta ce, "Safeera wanda ya sace ni babban mutum ne, duk da ba yaren mu bane, amma kina ganinsa kin san yana da kuWi sosai. Gidan da aka ajjiye ni ban taSa ganin gida kamar sa ba, komai na gidan na daban ne da wanda ban saba gani. Ga masu tsaron sa a gidan da yawa, hakan ya tabbatar min da baza mu iya case dashi."

Safeera ta yi dariya tana girgiza kai ta ce, "hakan da ki ka faWa ya sake saka min zargin wani abu a zuciyata. Kin manta kece mai i?irarin ko wa waye zaki iya shari'a dashi indai akan gaskiyar ki? Ko kin manta kece wacce kuWi ko matsayi baya baki tsoro?."

Islaha tayi ajiyar zuciya tana kallon ta ta ce, "Zan faWa miki komai, amma don Allah kar ki faWawa kowa."

Safeera ta ce, "ina jin ki."


"KuWi na Wauko masa Safeera, kuWi masu yawa na na Wauko a gidan har rafar dala Wari."

Safeera ta ce, "kamar ya kin Wauko masa kuWi? Shi wa ki ka Waukarwa kuWin?."


"Shi wanda ban san shi Win ba mana. Na faWa miki a inda na san shi, shine wanda ki ka tarar ina yiwa masifa a car park Win asibitin da Baffa yake a kwance, kafin haWuwar mu a asibiti mun taSa haWuwa dashi a diamond hotel, lokacin da muka je ganin Mr Rehaan."


"Ni fa ban gane me ki ke nufi ba"

"Shi Win da nake faWa miki, shine ya saka aka Wauke ni."

"dan kawai kun haWu sau biyu saSani ya shiga tsakanin ku sai ya Wauke ki?."


"Haka ne wallahi. Ha?uri yake so na basa ni kuma ba ?i, dan ban ga laifin da na yi masa da zai bani ha?uri ba. A lokacin da yace a dawo dani gida sai naga kuWin, kawai sai aikin Baffa yazo raina, na fara tunanin ko an samu kuWin aikin ko ba a samu ba. Kuma sai na yi mafarki, aka nuna min rashin kuWin aikin ya saka Baffa ya rasu....."

Ta yi shiru tana ajiyar zuciya, ta rufe ido ta buWe ta ce, "shine na Wauko rafa Waya na biya kuWin aikin Baffa. Amma wallahi ba da niyar sata na Wauko masa kuWi ba, ara nayi, kuma zan nemo kuWin a duk inda zan nemo na biya sa in sha Allah."

Safeera ta zuba mata ido cike da mamaki ta ce, "ki biya wa?."

"Shi baturen mana."

"A ina zaki gansa keda baki san sunansa ba?." Islsha ta yi shiru bata ce komai ba.

Ganin kallon ban yarda dake ba da Safeera take yi mata, sai ta rikice ta ce, "Wallahil azim da gaske nake, iya abinda ya faru kenaan Safeera."

Safeera sai a lokacin ta gamsu, dan ta san baza ta taSa yi mata rantsuwa akan ?arya ba. Safeera ta ce, "ke meye ya kai ki aikata sata? In akwai cctv a gidan ya gano ki fa? In ya saka aka yaWa ki a duniya fa? Ko kuma ya saka kama ki da laifin sata, laifin waye?."


"Wallahi Allah ba da niyar sata na Wauka ba, da niyar aro ne, kuma ni ban san haka kuWin suke da yawa ba, nayi tunanin basu kai yawan haka ba. Kuma sai da na Wauko na dinga danasani."

"Rafar dala Wari ki ka ce, faWa min a gidan da zaki samo kuWin nan, kuWin da sun kai miliyan goma? A ina za ki samo su?."


"Miliyan sha bakwai ne Safeera."

"FaWa mina gidan da za ki samo waWannan kuWin Islaha."

Islaha ta yi shiru bata ce komai ba tana tunanin mafita, dan ita kanta bata san a inda zata same su ba. Safeera ta ce, "tunda baki da hanyar su sata ki ka yi masa. Ke ko kina da hanyar da zaki biya shi wallahi sata ki ka aikata, ba wani rance, tunda ba shi ne ya baki da kansa ba, baki tambaye shi ba ki ka Wauka. Kawai kin gani ya ajjiye, ke kuma ki ka Wauka, kinga kenan satar masa kuWi ki ka yi."

"Kuma yadda ki ke faWar bature ne zai iya sakawa a kama ki, wannan laifin zai shafe wanda ya yi miki, domin ke baki da hujjar shine ya sace ki, amma shi na san bazai rasa cctv da ta Wauke ki a lokacin ba. Da yawan gidajen masu kuWin nan akwai cctv a falon su, in hakan ta kasance wannd abin kunya ki ka Wauko mana?."

Gaban Islaha ya faWi, ta shiga tuna lokacin da ta kalli camera ta yi magana, hakan yana nufin an Wauke ta kenan.

Islaha ta rikice, ta girgiza kai tana Soyewa Safeera gaskiyar akwai camera a falon ta ce, in sha Allah babu camera Safeera, in Allah ya yarda bai gani ba......"


"Na shiga uku! Safeera a ina zan samu kuWin nan na biya shi? Wallahi ko meye zan aikata indai zan biya shi kuWin nan. In na mutu ban biya shi bashin nan ba ya kenan?."

"Ni mamaki ma ki ke bani, ina jinjina ?arfin halin ki wallahi. Ke da aka sace, har kina da damar Wauko kuWi? Yaushe ki ka koyi ki gani ki Wauka Islaha?."

"Ni dai tsoro nake ji."

"Da ba ki yi wannan tunanin ba ki ka Wauko masa kuWin?."

"Wallahi Baffa ne a raina, kuma na yi nadama wallahi."

"Sata sunan ta sata, kin gani kin Wauka sata ce ba rance ba. FaWa min ta hanyar da zaki biya shi kuWin sa."

Islaha ta yi shiru, cikin sanyin jiki ta ce, "ina jin na canja wajan aiki kawai, zan nemi inda a kwanaki kaWan zan haWa masa kuWinsa na nemi duk inda zan gan shi na mayar masa."


"Ai indai ba turai za ki koma da aiki ba, babu inda zaki samu waWannan kuWin a kwanaki kaWan. Ki faWi abinda zai yu, ba wannan maganar ba."

Ta Wan yi shiru tana nazari, ta rufe ido ta buWe kafin ta ce, "film zan shiga."

Safeera ta harare ta cike da takaicin maganar ta, Islaha ta ce, "in na shiga film zan iya haWa kuWin na biya shi, daga nan sai na daina."

Safeera ta bita da kallon up and down ta ce, "Islaha anya ?alau ki ke?."

"Lafiya ta lau wallahi."


"To an faWa miki ana shiga film Win ake samun kuWi? Ko su ?an film Win sai sun yi ha?uri da juriya sannan suke samun ribar abun, ba da an shiga ake tara kuWi mai yawa ba, sai kin yi aiki da jikin ki sannan za ki samu."

Islaha ta dafe kai ta rasa abinda yake yi mata daWi, kawai ta fara hawaye ta ce, "Safeera ban san ya zan yi ba, ban san me zan yi na samu kuWin nan na biya shi ba. Saboda wannan dalilin bana so a yi bincike akan case Win nan, saboda haka bana so a Waga maganar, dan na san dole maganar kuWin nan ta fito. Da wanne ido zan kalli Hamma in ta bayyana na yi aron kuWi masu yawan wannan? Da wanne ido za a cigaba da kallona a gidan nan?."

Safeera ta ri?e hannunta ta ce, "dan kuskure kin yi kuskure babba Islaha, sai dai a kiyaye gaba a yi ?o?arin gyarawa. Kuma duk waWanan hanyoyin da ki ke faWa babu wacce zata baki kuWi lokaci guda wallahi, dole sai kin yi a hankali, kin ?ara da ha?uri. Baki da wata mafitar da za ki samu wannan kuWin indai ba sassan jikin ki zaki siyar ba. Ni a shawara ta, kawai ki neme shi ki ba shi ha?uri ya yafe miki, sannan ki bar case Win sace ki da ya yi ya wuce, shima ya rufe miki asirin satar da ki ka yi masa."

"Ni fa ba sata na yi ba, aro na yi."

"Wallahi sata ki ka yi, ki daina faWar wannan maganar hajiya. Sata ce mai lasisi."

"Ni ba sata nayi ba, bashi ne kuma kowa yana ci."

"Sai ki yi ai, in zaki ha?ura ki yarda kin sata ki ha?ura, ki neme shi ki bashi ha?uri a wuce wajen. Kin ga jefi tsuntsun biyu da dutse Waya, kin biya kuWin aikin Baffa, kuma kin sauke nauyin da yake kan ki."

"Ni yanzu a ina zan ganshi?."

"da ki ka Wauko masa kuWin har ki ke zancen biya, a ian zaki ganshi ki bashi?."

Ta girgiza kai ta ce, "Safeera, Wan rainin hankali fa, gaskiya ni bazan taSa basa ha?uri ba."

Safeera ta bita da kallon mamaki ta ce, "a wannan gaSar tsiwa ko masifa babu abinda zata amfana miki danasani, gwara ki yiwa kan ki faWa, ki nema shi ku sasanta akan hakan."


"Bazan ba shi ha?uri ba, zan dai neme ko aiki ne nayi a ?ar?ashinsa."


"In ya ?i fa?."

"Zan san hanyar da zan bi ganin na nemo kuWin da zan biya shi, ko meye zan yi."

Safeera ta ce, "ki daina cewa ko meye zaki yi fa islaha, in kina faWar hakan wani zai Wauka kamar zaki fara bin maza ne dan ki biya bashi."

Ta Wago jajayen idonta ta kalle ta, Safeera ta ce, "yes, gwara ki kwantar da hankalin ki ki daina wannan maganar, ki yi addu'a Allah ya warware wannan chakwakiyar.."

"Amma nima a yanzu bana goyan bayan bincike akan case Win na, tunda lamarin ba daga inda muke tunani ya zo ba, ba daga wajan cutarwa ya zo ba, kinga da sau?i. Ko ni bazan so a yiwa sunan ki tambari da Islaha Sarauniyar dala ba."

Islaha ta sake fashewa da kuka cikin tak??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????aici da ?unar zuciya, danasani da raWaWi. Tabbas sai ta biya sa kuWin sa, duk hanyar da zata bi zata bi dan ganin ta biya bashin nan, baza ta bar bashi akanta ba.

Safeera ta yi dariya ta ce, "To meye na kukan? Ko kin ?i, ko kin so, sunan ki Islaha Saraumiyar dala."

Islaha ta sake fashewa da kukan takaici, Safeera ta yi dariya sosai ta ce, "Kar ki damu, komai zai wuce. Daman ance masu kuWin nan da daloli suke yawo, yanzu an daina ri?e naira sai daloli." Islaha bata ce komai ba saboda takaici, tunanin ta Waya a ina zata samu kuWinsa ta biya shi? Dan gaskiya baza ta bar bashi a kanta ba, dole ta sauke nauyin da ya hau kanta.

Har dare suna tare da Safeera, a lokacin Mama da Labiba da Hanan suka dawo gida.

Islaha da suke cikin Waki suka fito suka yi mata sannu da zuwa, Mama ta amsa tana faWin, "Asibiti kamar na kafurai, wai ba a zama jinya ma'aikatan ne suke jinyar mara lafiya." Islaha da Safeera suka koma Waki basu tanka ba.

Sai da suka shiga sannan Safeera ta ce, "Asibitin Mr Ray Win nan akwai abin mamaki, komai irin na turawa yake yi. Kin san asibitin turawa ne ba a ajjiye mai jinya, nurses ne suke jinyar marasa lafiya."

Ita dai Islaha bata ce komai ba tana zaune ta yi shiru. Ba Mr Ray ne a gabanta ba, kuWin wanda bata sani ba shine a gabanta.

Safeera ta girgiza kai ta ce, "yaushe zaki dawo aiki?."

A sanyaye ta ce, "Gobe in Allah ya yarda."

"Na jira ki kenan?."

"Eh, zan zo mu tafi."

"Allah ya kaimu. Ni zan wuce." Islaha ta mi?e ta rako ta har bakin gate jikinta a sanyaye.

Safeera zata yi magana Hamma ya shiga gidan, bai ce musu komai ba ya wuce ya shiga ciki. Islaha ta bi sa da kallo har ya wuce, sannan ta kalli Safeera ta ce, "fushi yake yi Safeera, ban san me zan faWa masa ba."

Safeera ta ce, "ki bashi ha?uri kawai."

"Bazai ha?ura cikin sau?i ba wallahi, sai yaji dalilina, kuma kin san bazan faWa ba."

"Ki gwada."

Ta sauke numfashi sannan ta ce, "ki gaida Umma." Safeera ta Waga kai ta fita daga gidan ita kuma ta koma ciki a sanyaye.

Da ta koma abinci ta tarar suna ci, bata ce komai ba ta wuce ciki ta zauna ta zabga tagumi, ta rasa abinda yake yi mata daWi. Har lokacin bata yarda sata tayi masa ba, ita aro ta Wauka. Dole ta bisa kuWinsa, dan ta san nauyin bashi akan mutane.

Nana Haleema.
[6/24, 11:32/ AM] KRBBK: RDB2P19
Nana Haleema.

Rehaan yana tsaye sun gama sallama da Abba ya shiga wajan Mamy, ya tsaya yana jiran fitowarta dan bazai shiga Waki ba, in ya shiga zama zai yi. A lokacin ta fito ta bi shi da kallo ta ce, "Baby sai Jeddah?."

Ya Waga kai ya ce, "in sha Allah Mamy."

Mamy ta yi murmuahi ta ce, "Allah ya kiyaye hanya."

"Amin Mamy. Ina suke?."

Kafin Mamy ta ba shi amsa ?annensa suka fito, suka ?araso wajansa ya ri?e hannun Banisha ya ce, "i promise zan turo a Wauke ki, ki zo ki yi one week ki dawo."

Ta yi murmushi ta ce, "Okay, Safe trip my love."

Ya yi pecking goshinta ya ce, "thank you my love."

Ya kalli Riyya da ta sunkuyar da kai ya ce, "are you Okay?."

Mamy ta ce, "wai tayi maka milk cincin ne, tana tsoron kar ta baka ka sake cin poison."

Ya Wan murmusa ya ce, "com'on Riyya, kawo min kawai."

Ta juya a sanyaye ta kawo masa, ya buWe ya Wauki Waya ya ci sannan ya ce, "ki kai wa Shams ki ce ya saka min a cikin box."

Ta karSa ya ce, "thank you Riyya."

"Zamu yi kewar ka."

"Nima zan yi kewar ku."

Ya ?arasa ya rungume Mamy ya ce, "Mamy sai na dawo."

Ta shafa kansa ta ce, "Allah ya kiyaye min kai Babyn Mamy, Allah ya baka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login