Showing 138001 words to 141000 words out of 221574 words

Chapter 47 - RAGAYAR DUTSE BOOK 2 COMPLETE

Unknown   

25 Aug 2026

134

ka ce baza ki biya ba."

"ai cewa na yi da san haka ne tun farko, amma ba wai na fasa biya Win bane."

Jafar ya nuna mata kuWi akan table, ta kalla ta ga kuWin saudia ne masu yawa a wajan a ajjiye.

Ya ce, "tun jiya kuWin nan suke a wajan nan, Wabi'ar Rehaan ce ajjiye kuWi ya manta. I'm very much sure kuWin nan da ki ka Wauka ya manta dasu, in dai ba Wauka aka yi aka bashi ba shikenan sun sha ruwa. Sai dai Shams ya Wauke ya ajjiye a wajensa, dan duk inda Rehaan zai zauna indai zai fito da kuWi, da?yar bai bar wasu a wajen ba."

Islaha ta kalle shi ta ce, "dan shi bai sani ba ai Allah ya gani, akwai ha??in hakan a kaina."

Ya gyaWa kai ya ce, "In dai za ki koma Nigeria, na yi miki al?awarin zan biya Rehaan kuWinsa, Shikenan ko?."

Ta Wago ido yana kallonsa bayan ta buWe su waje, ta ce, "za ka biya sa kuma? Ni ban ce ka biya ba, zan yi aiki da kaina dan biyasa."

"Kina son zaman nan Win kenan, in kina so fine bai dame ni ba, sai ki zauna."

Ta sunkyyar da kai ta ce, "bana son zama, ina da abubuwan yi da yawa a can. Kawai bazan amince ka biya min kuWin bane Mr Jafar, na gode da niyar alkhairi, amma gwara na yi aikin na samu na biyasa."

"Ban ce zan biyasa saboda wani dalili ba, zan biyaa ne saboda na yi niya. Yanayin rayuwarki, da ciwon da ki ke dashi ne ya saka min son biya miki kuWin. Dan haka kar ki damu, bazai san ma na tura masa kuWin ba. A account Win PA Winsa zan tura, ba shi ne ma zai ga alert Win kuWin ba."

Ta sauke nunfashi cikin wani irin yanayi, ta kalle sa zata yi magana ya katse ta ya ce, "Indai bakya son aikin nan da gaske, kawai ki fara shirin komawa Nigeria, in kuma kina so ban yi miki dole ba."

Ta sauke numfashi a hankali, ta Wago ta sake kallonsa ta ce, "kamar na Wora maka nauyi, ba ka sanni ba fa."

"Na sanki mana" ya faWa yana Waukar wayarsa da dan gaske yake zai biya mata Win, gwara ta koma gida ta bar Jeddah

Islaha a sanyaye ta ce, "Na gode Mr Jafar, Allah ya saka maka da alkhairi..."

"Amin Miss Islaha."


Ta kalli hanyar da take jin takun tahowa, ta ga Rehaan ne yake sakkowa, ya ?araso ya wuce su ya fita bai ko kalle su ba.

Yana fita ta girgiza kai ta ce, "Da gaske shine Mr Ray?."

Jafar da yake jinta ya Wan murmusa ya ce, "Sai ki fara shirin interview."

Ta Wan buWe ido cikin firgici ta ce, "har yanzu yana interview tana hannunka."

Ya kalle ta ya ce, "Ki faWa min abinda Alma ta yi nufin yi masa please, hankalin mu ya kasa kwanciya da ita."

Ta kalle sa ta ce, "na faWa maka tsakani da Allah na yi."

"nima tsakani da Allah zaki faWa min."

"Na ganta a kitchen tana zuba masa tablet a tea, sai na haWa accident Win da na zubar da tea Win."

Ya harWe hannayensa yana binta da kallo ya ce, "meyasa ki ka yi abinda ki ka zubar da tea Win?."

"Saboda in wani abun ya same sa ni za a ce, ban san me ta zuba a ciki ba, shiyasa na yi hakan."

Ya ce, "na biyun fa?."

"Ya ce na kai masa tea bedroom, na kai na fito ba jimawa na dawo na Wauki cup Win, sai na ga ta fito daga Wakin cikin murna tana cewa yanzu zai fara aiki. Sai ban yarda da ita ba na shiga Wakin, sai na same sa kamar wanda aka yi knocking out ya ri?e kansa, daga ?arshe ya kwanta bacci ya Wauke sa....."

"Sai na Wan Suya a Wakin, a nan na ga ta shigo tana undressing kayan jikinta, sannan ta saka waya da light ta fara Waukar video. Ni kuma sai na fito, na Wauke wayar na goge video, na ce in bata fita ba sai na kira police. Shine kawai."

Ya girgiza kai ya ce, "Thank you so much, mun gode da wannan taimakon da ki ka yi."

Ta Wan taSe baki ta ce, "ba dan shi na yi ba, saboda Allah na yi. Kuma na san in wani abun ya faru dashi ni za a ce, tunda ni ce housemaid a gidan."


"Mun gode."


"Kar ka faWa masa, ka ?yale sa kawai." Ya gyaWa mata kai alamun to.

Ya mi?e tsaye itama ta mi?e tana yin rolling mayafin kanta ya ce, "ki koma, zuwa gobe in Allah ya kaimu ki siyi ticket ki koma Nigeria. Zamu sake haWuwa in lokacin interview ya yi."

Ta yi murmushi ta ce, "na gode sosai." Bai ce komai ba ya fita ya biyan Rehaan dam ya san ita ya tafi.

A zaune ya same sa a cikin garden ya harWe hannayensa yana girgiza kai kamar wanda aka yiwa laifi. Jazy ya zauna a kusa dashi bai ce komai ba.

Ray ya wani kalle sa ya ce, "so you found a new girlfriend, you are cheating Riyya."

Jazy ya yi dariya cikin mamaki ya ce, "girlfriend kuma?."

"Yes, awa nawa ku ka yi a zaune kai da ita? Sai wani hira ku ke yi kamar ka santa, kana ta dariya abinka."

Jazy ya ce, "tana bani labarin yadda ka sace ta ka kaita gidan ka ne."

Ray ya ja tsaki ya Wauke kai cikin takaici mai yawa, sai daga baya ya ce, "yarinyar tana da mental disorder, ta dinga magana ita kaWai, kai kuma ka biye mata kun zama Waya."

Jazy ya kawar da maganat ya ce, "gobe zan tafi Madina."

Rehaan ya fusata ya ce, "ina yi maka magana akan kana cin amanar ?anwata kana zancen gobe za ka tafi madina? Na ri?e ka ne? Yanzu ma ka tashi ka tafi mana."

Jazy ya bi shi da kallon mamaki jin ya fusata lokaci Waya, ya ce, "calm down, me ya fusata ka haka Ray?."

Ya ja tsaki bai ce komai ba, yana jin zafi haushin Jazy da ya biyewa Islaha suna hira.

Jazy ya ce, "Ni ban ga abin faWa a nan ba Ray, dan na yi hira da ita ban ga dalilin da zai saka ka fusata kana faWa haka ba. Yau na saba hira da mata?."

"You were talking in a low voice so I wouldn't hear, right?. Me ka ke faWa da baka so na ji?."

Jazy ya bi sa da kallon mamaki ya ce, "wait! Ya ka ke magana kamar wanda yake kishi?."

Wani banzan kallo ya yi masa, kafin ya yi tsaki ya mi?e ya bar wajen. Jazy ya bi sa da kallo yana dariya, dan shi bai ga abin Waga hankali ba.

Nana Haleema.
[7/17, 11:50/ AM] KRBBK: RDB2P61
Nana Haleema.

Islaha a sanyaye ta fita daga gidan, ta sake kallon ?ofar gate Win ta ga Dr Rehaan a rubuce, ta yi ajiyar zuciya, ta shiga gidan Maleek.

Tana tafiya tana tunani, ganin abin take yi kamar a mafarki wai wannan mutumin da take rainawa hankali, take faWa masa duk abinda ta ga dama, wai shine Rehaan Yola da kowa yake son yin magana dashi.

Ta zauna a gefen gado tana tuna yadda ta dinga faWa masa magana, da yadda Chairman ya ke son a kawo shi channel Win su, da yadda kowa yake son ace ya ga Rehaan Yola.

Ta Wan taSe baki ta dafe kai ta ce, "Shiyasa Hamma yake yawan yi min faWa, yana cewa na iya harshena, ban san mutanen da zan haWu dasu ba, amma bana jin magana."

Ta Wauki wayarta, ta sake yin searching Rehaan Yola ta ga dai shi Win ne ya fito, a bayyane ta ce, "Anya Jafar Win nan ba raina min hankali yake yi ba?."

Sai kuma ta kalli wayar ta Wan gyaWa kai ta ce, "kuma dai Win ne, kenan da gaske shine Rehaan Yola? Wanda na fita tun asuba ina nema, muka haWu ya zuba min tea" ta nuna wayar da yatsanta ta ce, "wai duk shine ashe?."

Ta girgiza kai ta ce, "Allah mai iko, Allah gwanin hikima. Ko kaWan ban taSa hararowa shine Rehaan Yola ba, ko da na ga Jafar ban ji a raina shine Rehaan ba. Ashe wannan soloSiyon mai jikin matan shine Rehaan Yola, amma dai an yi ragon maza."

Ganin Hamma yana yi mata waya sai gabanta ya faWi, ta tuna da batun Waurin aurensu gobe, sai ta kasa Waga wayar tana kallo ta lumshe ido tana jin ?irjinta yana bugawa sosai.

Ya sake kiranta ta kasa Wauka, sai ma komawa da ta yu ta kwanta tana tunanin da gaske dai wancan shine Rehaan?. Rehaan Yola dai da yake yiwa mutane wahalar gani, shine ya zama kamar purewater a wajenta, shine ya zama kamar wani toy a wajen ta. Ta lumshe ido tana tuna waye shi a Yola, ta girgiza kai tana ganin abin kamar a dream.

Jazy a tsaye ya samu Rehaan yana kallon wani waje daban kamar mai tunani, Jazy ya kalle sa ya ce, "ina faWa maka gobe zan tafi Madina kana share ni."

Ya juyo ya kalle shi, kamar zai yi magana sai kuma ya yi masa banza. Jafar ya yi dariya bai ce komai ba ya wuce Waki, dan in ya biye masa faWa zasu yi, mamaki ma yake bashi da yake wannan abun, kamar yau ya saba hira da mace bayan Riyya.

Haka suka zauna Rehaan yana jin haushin Jafar ba tare da ya san me ya yi masa ba, ba su haWu ba har dare kowa yana Sangarensa.

Shigowar Jafar kenan ya siyo turare ya zauna yana buWewa bai kula Rehaan ba, dan yadda ya share shi shima haka ya share sa.

Rehaan ya Wan kalle sa, kamar baya son magana ya ce, "meyasa baza ka jira mu je tare ba?."

Jazy ya yi masa banza kamar bai ji ba, dan sai ya rama wula?ancin da ya dinga yi masa. Rehaan ya ce, "magana nake yi maka."

Ya yi masa shiru bai ce komai ba, buWe turarensa yake yi kamar bai san yana yi masa magana ba. Rehaan ransa ya sake Saciya girgiza kai yana jan ?wafa kafin ya cigaba da danna wayarsa. Yana ji Jafar yana waya da wanda suka sani a Madina, yana faWa masa hotel da room Win da zai yi masa reserving kafin ya zo.

Sai a sannan Jafar ya kalle sa ya ce, "Abba ya ce yana ta kira ka baka Wauka ba, in ka ga dama ka kira shi, in ba ka ga dama kar ka kira."

Rehaan ya kalle sa cikin ?uluwa ya ce, "wai akan waccan yarinyar ka ke yi min magana haka?...."

Jazy ya Wago ya kalle sa ya ce, "Rehaan me na yi maka?."

"Me ba ka yi ba?."

"Sai ka faWa na ji ai."

"Ka zauna da ita kuna hira harda dariya kama wata sister ka, ka manta yarinyar Ubaid ce, zama da ita a waje Waya ma babban zunubi ne. Dan na yi maka magana ka ke jin haushina?."

Jafar ya ce, "sai me ye dan yarinyar Ubaid ce? Ni bai dame ni ba, kai ka ga hakan zai dama ka bani ba. Ko ganinta na yi da Ubaid ido da ido ba damuna zai yi ba, kaima kuma ban ga dalilin da zai dame ka ba. Kamar yadda ka ce ba sister na bace, kai ma ba sister ka bace. Ban ga abin Waga hankali dan tana yarinyar Ubaid ba, balle har ka ji haushi kana daina yi min magana."

"Kuma ni yarinyar nan tausayi ta bani, da na saka aka yi min bincike a kanta, sai na gane rayuwar ta gabaWaya a maraici ta tashi. Kuma kai da ka san taimakon da ta yi maka, da baka ce mata haka ba" ya faWa yana cigaba da abinda yake yi.

"Taimako! Ita wacece da zata taimake ni?."

"?ar adam ce kamar kai, zata iya taimaka maka a ko wanne hali. Ba maganar kuWi ko iko ake a nan ba, maganar taimako ake yi."

"Kai ka san duk duniya babu yarinyar da nake jin haushi kamar ta, dan baka da class, ka zauna da ita kana hira, bayan ga matar da zaka aura can a Yola."

"Kai wai dan zan auri Riyya shikenan bazan yi hira da ko wacce mace ba?."

"Ka yi hira da matan duniya ma Ja????      

                  ! " # $ % & ' ( ) * + , - . / 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 : ; < = > ? @ A B C D E F G H I J K L M N O P Q R S T U V W X Y Z [ \ ] ^ _ ` a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z { | } ~  ? zy, amma ban da wannan."


"ita meye laifinta? Kawai dan kana zarginta akan abinda baka da tabbaci a kai?."

Rehaan ya yi shiru bai ce komai ba, Jazy ya ce, "In ma kana da tabbacin yarinyar Ubaid Win ce, abinda ka ke zargi ta aikata, sai me? Ina ruwan ka, rayuwar ka ce ko rayuwar ta?."

Rehaan ya yi shiru bai ce komai ba, Jazy ya taSe baki ya ce, "Ni dai gobe zan wuce, kafin ka tashi daga wannan wahalallan baccin naka na hau train na wuce."

Ya Wan hararesa sannan ya ce, "In ka je a binne ka a can, kar ka dawo da rai."

Jafar ya yi dariya ganin ya ?ular dashi, kuma shi dai bai ga abin jin haushi a lamarin nan ba, ya tayar da hankali kamar wata sister sa ce.

Ya ce, "Inyee, jinin indiyawa ya ji hausa. Na ji, dan an binne ni a can ai ba komai bane, garin da Annabi yake kwance ai abin so ne nima na kwanta. Kuma wallahi duk bala'in ka bazan Waga tafiyata ba, in ka ga dama ka biyo bayana, in baka ga dama ba ka sha zaman ka" ya faWa yana haWa kayansa ya mi?e ya bar masa wajan. Ya bi sa da harara yana ji kamar ya je ya yi msa dukan tsiya.

Washe gari Friday, tunda Islaha ta farka take cikin fargaba da bugawa ?irji. Da safe sai kallo agogo take yi tana tunanin aurenta da Hamma saura awanni kaWan. Haka take yin komai sukuku babu ?arfi, a haka suka gama haWa breakfast suka fara shirin zuwa masallaci.

Sunaira ta ta takurawa Islaha akan su je sallah, babu yadda ta iya, ta saka sabuwar abayar da aka bata suka tafi da wuri dan su samu huWuba.

Lokacin da suka dawo a lokacin wayarta ta fara ringing, gabanta ya faWi ganin sunan Hamma yana yawo akan wayar.

Ta san lokacin sallar juma'a bai yi ba a Nigeria, amma haka kawai take jin faWuwar gaba mai tsanani.

A hankali ta Wauka ta saka a kunne, daga can Sangaren ya ce, "Ya dai Matar Hamma? Saura lokaci kaWan ko?."

Ta Wan yi dariya kaWan ta ce, "ina yini Hamma."


"Lafiya lau Matar Hamma, kin ganni ina shirya kaina cikin farar shadda, saboda yau za a bani auren Islahata."

Ta Wan murmusa, cikin son kawar da abinda yake ranta ta ce, "ai gwara ka shirya da kyau, dan ma bana kusa ne."

Ya yi dariya ya ce, "ai ni ko bakya nan Win, indai za a ce Islaha matar Saheer ce Allah ya yi min komai. Zan zauna na jira ki, duk lokacin da ki ka dawo a yi biki, a kai min ke mu fara shimfiWa rayuwar aure mai tsafta. Ke ba sai an yi bikin ba ma, a bani ke haka."

Ta sake yin murmushi ta ce, "Yanzu dai yau za a Waura?."

"In sha Allah, saura lokaci kaWan."

Ta yi shiru bata ce komai ba, Saheer bai damu ba ya ce, "zan je wajan Baffa, ana Waurawa zan yi miki message, ki kasance active." Ta amsa da to a sanyaye, ya kashe wayar cikin shau?i da zumuWi..

Daga can Sangaren yana kashe wayar ya nufi wajan Baffa, da ya shiga falon Baffa ba ya nan sai Mama kaWai a tsaye. Tunda ya shiga yake binsa da kallo, ganin sabuwar farar shadda ya saka sai Waukar ido take yi, kai da ka gansa ka ga ango ko wanda yake shirin angwancewa, bai taSa yi mata kyau kamar ranar ba, bai taSa yi mata haske da annuri kamar na wannan lokacin ba.

Suna haWa ido gabansa ya faWi sosai, ya daure cikin dakiya da dauriya ya ce, "Mama Baffa yana ciki?."

Mama ta girgiza kai tana ?wafa ta ce, "Saheer yanzy kenan ka zaSi tsinuwata akan ka rabu da Islaha? Ka amince na tsine maka ka bi duniya akan ka rabu da ita ko?." Saheer ya sunkuyar da kai bai ce komai ba, amma ?irjinsa har Wagawa yake yi saboda tashin hankali, ya rasa me zai yi.

Mama a fusace ta ce, "ina magana ka sunkuyar da kai kamar wani mutumin kirki, ka zaSi na tsine maka akan a fasa auren nan ko!?."


"Ya zaSi yiwa mahaifinsa biyayya ne, dan kin tsine masa babu abinda Allah zai yi masa, dan ba wani abun mara kyau ya aikata ba!" Baffa ya faWa yana shigowa yana kallon ta.

Mama ta sake fusata matu?a ta ce, "Bazan amince da auren nan ba wallahi, bazai yu na haifawa wata banzar yarinya Wana ba. Tun yanzu yana rawar ?afa da rawar kai a kant, ina ga an yi auren?. Wallahi Allah, In Saheer ya auri yarinyar nan sai na tsine masa alabrka!."

Baba Yayan Baffa da yake tsaye, sun shigo tare Waukar goro da alewaya ce, "Subahanallahi! Me ya yi zafi haka?."

Baffa ya ce, "ni kuma sai na aura masa Islaha a yau, in kin tashi tsinuwar ki haWa har ni ki tsine, amma babu abinda zai dakatar dani daga bawa Islaha auren Saheer a yau."

Mama ta girgiza kai ta ce, "Mu zuba mu gani" ta faWa tana fita cikin takaici da Sacin rai.

Baba Wan uwan Baffa ya kalli Baffa ya ce, "Hakan bai kamata ba Mustpaha, kar a yi abinda za a zo ana danasani. Tunda har ta yi wannan furucin akansa, ka yi ha?uri a bari zuwa gaba, kar a yi abinda zai lalata rayuwar Saheer. Uwa ce, ko ya ta yi nasa bakin sai ya bi shi, in aka bari ta furta, duk ?an?antar abinda ta furta sai ya taSa rayuwarsa."

Ran Baffa a Sace ya ce, "saboda ita sai na fasa abinda na yi niya kenan?."

"Ba saboda ita zaka fasa ba, saboda shi zaka fasa. In aka yi auren ta tsine masa wa gari ya waya? Kwata kwata baza a ga albarkar auren

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login