Showing 24001 words to 27000 words out of 221574 words

Chapter 9 - RAGAYAR DUTSE BOOK 2 COMPLETE

Unknown   

25 Aug 2026

114

yau bazai iya bacci ba, jininsa zai iya hawa wallahi."

Saleem ya ce, "mu daina Sata lokaci, mu je mu samu Dpo." Bai musa ba suka fita aka shiga motar Saleem zuwa police station.

A can suka same shi yana niyar tafiya gida, ganin su da yayanayinsu ya saka ya zauna, suka zauna Sadik ya ce, "Ranka ya daWe an kira mu a waya Wazu, yanzu haka mun tabbatar da garkuwa aka yi da Islaha, dan sun kira mu suna neman kuWin fansa."

Dpo ya gyaWa kai ya ce, "mu ga lambar."

Sadik ya ba shi lambar ya saka a wayarsa, sannan ya yi danne-danne ya saka a kunne ya ce, "Na turo maka wannan lamba, a bibiye ta yanzu nan" ya faWa yana kashe wayar. Ya kalli Sadik ya ce, "ya ku ka yi dasu?."

Saleem ya ce, "sun tabbatar mana da tana hannunsu, dan har maganar ta mun ji, sannan sun ce in mu ka saka ku a ciki sai sun kashe ta."

Ya Waga kai ya ce, "na san zasu ce muku haka daman, zasu faWa muku abinda zaku ji taoro lokaci Waya. Nawa suka nema?."

Sadik ya ce, "miliyan ashirin."

Cikin mamaki Dpo ya ce, "miliyan ashirin!?."

Sadik ya Waga kai ya ce, "eh, miliyan ashirin. Sun ce zasu kira su faWi inda za a kai kuWin."

"Sun taSa kiranka ne kafin yau?."

"Basu taSa ba."

"Kuma kai tsaye suka nemi miliyan ashirin?."

"Haka ne."

Ya Wan yi shiru yana tunani kafin ya ce, "sun kira ka a yau kiran farko, kuma har sun faWi kuWin da suke so, naira miliyan ashirin bayan sun saka maka muryar Islaha. Sannan ya ce zai kira ya faWi inda za a kai kuWin, duk a yau..." ya faWa cikin nazarin abun daki-daki.

Sai ya Wan daki table ya ce, "?an garkuwa da mutane basa taSa neman kuWi ?asa da naira miliyan Wari, kai tsaye suna iya cewa suna neman naira miliyan Wari biyu ko Wari huWu. Kuma basa fara faWar kuWin kai tsaye a kiran farko, suna kira su tabbatar maka mutum yana hannunsu, sannan daga baya su kira su faWi adadin kuWi....."

"Amma waWannan kai tsaye sun neme naira miliyan ashiri kacal! A kiran farko, ba tare da Sata lokaci ba."

Ya Wan kwanta akan kujera yana tunani kafin ya ce, "ba ?an garkuwa da mutane ne suka Wauke ta ba, tabbas an yi garkuwa da Islaha, amma ba garkuwa irin wacce aka saba ba a Nigeria ba. Wannan shirya ta aka yi, tsarawa aka yi kuma ba a yi tsarin yadda ya kamata ba."

Sadik ya ce, "amma ranka ya daWe sune da kansu suka kira ni."

"Na sani Sadik, na faWa maka an yi garkuwa da ita, amma ba ?an garkuwa da mutane bane. Tsarawa aka yi, ana sane aka sace ta. In ka tuna ta yadda aka sace ta zaka tabbatar da wannan plan ne."

Saleem cikin damuwa ya ce, "yanzu ranka ya daWe me ake ciki?."


"In sun kuma kira ku cigaba da magana dasu, da zarar sun kira ku Waya ya kira ni a waya a tura min lambar, ni kuma a lokacin zan bibiyi kiran dan na tabbatar da abinda nake zargi. Tabbas in ba yarinyar Ummi ce ta saka aka sace ta ba, akwai wasu a gefe da suka sace Islaha. Ko kuma wasu sun amfani sace ta Win da aka ce an yi, suka kira ku suna neman kuWi. Tunda maganar sace ta ta yaWu, tsaf wasu zasu yi amfani da wannan dama su cika aljihunsu."

Sadik ya ce, "amma ranka ya daWe naji muryar ta fa."

Ya Wan yi shiru ya ce, "kaima kamar ba Wan zamani ba? Ake haWa hotununan mutane su yi motsi balle kuma murya?. Ko da yake, koma meye zamu binciko shi. Yanzu ku je gida, a daren nan zan samo matsaya akan case Win nan."

Saleem ya ce, "kuma har yanzu ba a samu wayar ta ta shiga ba?."

"Wayar ta tana inda babu services, sannan an yi ?o?arin lalata duk wata hanya da zamu same ta. Wata?ila wayar bata tare da ita, garin a Wauke ta wayar ta faWi. In kuma wayar tana tare da ita ba ?aramin expact ne ya Wauke ta ba, dan sai mai ilimi da nazari ne zai yi ?o?arin kashe hanyoyin sadawar wayar ta."

Sadik ya sauke numfashi a sanyaye ya ce, "shikenan ranka ya daWe, sai mun ji ka." Suka gaisa daga nan suka fita suka shiga motaa.

Saleem ya ce, "wato ban san haka ?an sanda suke da saurin fahimta ba sai yau. Sadik wannan Wan sanda kansa yana tafiya, kansa yana ja matu?a, ya san aikinsa sosai. Sai da ya faWa sannan nayi noticing, sace islaha bai yi kama da satar masu garkuwa da mutane ba, tabbas tsarawa aka yi, kuma Ummi nake zargi."

Sadik ya ce, "wallahi nima na raina aikin ?an sanda, saboda sai naga kamar ba wani abin kirki suke yi ba, ashe su Win mutane ne na musamman. Tabbas kuWi ake so a karSa a hannunmu, Islaha tana hannunsu amma ba wajan ?an garkuwa da mutane ba, tabbas akwai abinda aka tsara kuma aka shirya ake son gabatar dashi."

Saheer ya sake kiran wayar Sadik, Sadik ya dafe kansa bai Wauka ba. Saleem ya yi dariya ya ce, "ka Wauka mana, in baka Wauka ba hankalin sa bazai kwanta ba."

Ya lalle sa ya ce, "baka san Saheer ba ne, damuwar sa kaWai yawa ce da ita, musamman in akace abu ya shafi Islaha ai ba zaman lafiya" ya faWa yana Waukar wayar ya saka a speaker.

Saheer ya ce, "Tun Wazu ina yi maka waya ka ?i ka Wauka, ka san a yanayin da nake ciki zaka dinga share calls Wina kamar wani yaron ka?."

Sadik ya ce, "ina gaban dpo ne shiyasa ban Wauka ba, ya aka yi?."

"Kai zan tambaya, ya batun Islaha?."

"Ka fara tambayar batun kuWin aikin Baffa kafin ka tambaye ta ko?."

"Baffa ko yau za a iya samun kuWin aikinsa, ita kuwa fa? Malam ka faWa min halin da ake ciki akan maganar matata. In ba dan ?asar nan ta kulle dani ba ka isa na tsaya ina sauraren ka? Ai da yanzu na dawo ina nemanta da jikina da aljihuna. Har ma na dinga kiran ka ?i Wauka?."

Sadik ya Wan murmusa ya ce, "babu wani cigaba a maganar ta. Amma Wazu wasu sun kira mu suna neman kuWin fansa, kuma sun saka mana muryar Islaha mun ji. Sun ce mana suna bu?atar naira miliyan ashirin, in ba a bayar ba zasu kashe ta."

Saheer cikin wani yanayi ya ce, "kafin a kashe ta, ni ka ke so ka kashe Sadik, meyasa baza ka aiko da mutane su harbe ni a nan kawai na huta ba?...." Ya cigaba da magana ya ce, "Yanzu ka san da irin wannan maganar ka yi min shiru? Ka san hakan ya faru ka ?i Waukar wayata? A ina ka ke so na saka raina, ka san a yanayin da nake zaune a ?asar nan kuwa?."

Sadik bai ce komai ba ya yi masa shiru, Saheer ya yi shiru yana salati, muryarsa ta yi sanyi sosai kafin ya ce, "yanzu ya ake ciki?."

Sadik jin muryar Saheer Win ta yi ?asa kamar mai kuka sai ya ce, "kuka ka ke yi?."

"Ban cancanci na yi kukan bane? Sadik mahaifina yana kwace babu lafiya, ga matata an sace ta, gashi ana batun kuWin fansa alamun garkuwa aka yi da ita. Ni kuma ina nan wata ?asa a kulle an hana shiga da fita, wallahi???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~? Sadik ji nake kamar zuciyata zata buga saboda tashin hankali, ni kaWai na san irin abinda nake ji a raina. Baza ka taSa hasashen yanayina ba tunda ba kai ne a cikinsa ba. Gani a raye amma na zama bani da amfani, gani da lafiya amma babu amfanin da zata yi min. Matata tana wani wajen da ban san ina ne ba, ni ina nan a kulle babu shiga babu fita."

Ya sauke numfashi, cikin rauni ya ce, "Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un!. Sadik a daji suke ajjiye mutane, Islaha tana da asthma, a wanne yanayi zata kasance? A cikin bishiya suke ajjiye su, ga iska, ga ?ura, ga sanyi, a wanne hali take ciki yanzu?."

Sadik da Saleem suka kalli juna jin yadda yake magana cikin rauni, sai ya basu tausayi matu?a, ko waye a yanayin da yake ciki dole ya shiga wani hali.

Sadik ya tausasa murya ya ce, "ka yi ha?uri, ka cigaba da addu'a, in sha Allah komai zai wuce. Mun yi magana da dpo ya tabbatar mana da za a nemo mafita a cikin daren nan, dan shi bai amince ?an garkuwa da mutane ne suka Wauke ta ba, abin ya fi kama da plan aka haWa mata."

Saheer ya yi shiru kafin ya ce, "za a iya, ana jin haushinta sosai musamman akan case Win wasu yara da ta dinga yayatawa, ni kaina sai da na yi mata magana amma ta ce aikinta yake yi. Allah ka fito min da Islaha cikin ?oshin lafiya."

Suka amsa da amin Sadik ya ce, "duk abinda ake ciki zan faWa maka" Daga haka suka kashe wayar dukkansu jikinsu a sanyaye yake.

Saleem ya ce, "Allah ya bayyana Islaha cikin aminci, Allah ya sa Islaha tana hannu na gari." Sadik ya amsa da amin suka ja motar suka bar wajan.

****

Zainab damuwa ta yi mata yawa, ta nemi Islaha sau babu adadi ta rasa, gashi akwai maganganu a bakin ta wanda take son sanar da ita, amma bata samu dama ba.

Tana zaune ta yi shiru ita kaWai aka turo tazo in ji Mama. Bata ce komai ta mi?e ta nufi office, ta tarar da Mama a zaune ita da wata ba?uwa. Zainab ta zauna ta ce, "Mama gani."

Mama ta bita da kallo ta ce, "ke yanzu bakya yiwa kan ki faWa Zainab? Bakya so rayuwar ki ta inganta kamar ta sauran mutanen gidan nan?."

Zainab ta yi shiru bata ce komai ba, Mama ta sauke numfashi ta nuna mata wacce take zaune ta ce, "Za ki bita gidanta, za ku dawo nan da kwana biyu."

Zainab ta Waga kai ta kalli yadda matar ta zuba mata ido, ta Wauke kai ta kalli Mama ta ce, "Mama me zanyi a can har kwana biyu? Kitso za a yi mata?."

Mama zata yi magana matar ta Waga mata hannu, ta mi?e tsaye ta ce, "kar ki damu, ku gama magana gabaWaya sai komai ya biyo baya."

Mama ta Waga mata kai ta ce, "shikenan sai mun yi waya."

Matar ta fita Kama ta kalli Zainab ta ce, "ke ko sha'awar rayuwar Hafsa bakya yi? Hafsa an canja mata makaranta ta koma makarantar kuWi, sana'ar ?unshin da take yi yanzu tafi ?arfinta. Wayar hannun Hafsa itace wayar da ake yayi yanzu, ke kuwa kina nan kina fama da wayar da ko dubu hamsin bata kai ba. Meyasa baza ki yiwa kanki faWa ba?."

Zainab ta Wago kai ta ce, "Mama ni ban gane me ki ke nufi ba."

"Da kin bita na kwana biyun zaki gane mai nake nufi, baza ki dawo gidan nan ba sai da manyan kuWaWe masu matu?ar yawa. Ni na rasa irin ki wallahi."

A lokacin aka buWe ?ofar aka shigo, ganin Fadwa ce sai Mama bata dakata da maganar ba ta kalli Zainab ta ce, "yanzu haka ki ke so a tsaya Zainab?."

Zainab ta yi ajiyar zuciya bata ce komai ba. Fadwa ta ce, "Zainab jeki Waki." Zainab ta mi?e ta fita dan so ta ke ta bar wajan.

Tana fita Mama ta daki table ta ce, "Yarinyar nan tana neman tarwatsa min tunani, tana neman neman yi min asarar da ban taSa yin irinta ba. Ina zainab ta samo taurin kai ne?."

Fadwa ta yi tsaki ta ce, "rainon Islaha ce fa, kin manta Hafsa da Zainab su ne ?annen da tafi ji dasu a gidan nan?."

Mama ta girgiza kai ta ce, "dole na samu nasara akan Zainab, ban ga dalilin da zai saka ta yi min asara ina ji ina gani ba."

Fadwa ta ce, "Wallahi in ki ka zuba ido itama irin Islaha zata zama, muna ji muna gani komai zai dinga tsallake mu yana zuwa wajan wasu."

Mama ta girgiza kai ta ce, "bata isa ba wallahi, in kin ga hakan ya faru to ki rubuta a zuciyar ki bani da rai, matu?ar ina da rai hakan bazai taSa faruwa ba wallahi. Ko haukata Islaaha zan iya yi, indai zan yi nasara a kanta."

Fadwa ta ce, "Daman na zo na faWa miki zan je na dawo." Hannu kawai ta Waga mata dan Zainab ta chaja mata kao matu?a.

Tana fita aka kira wayar Mama, ta Wauka ta saka a kunne ta ce, "meye kuma?."

Daga can Sangaren ya ce, "Hajiya naira duba Wari biyu zaki ?ara mana, kuWin hannunmu ya ?are."

Da mamaki ta ce, "kai dakata! Wai me kuke yi da kuWi har haka?."

"Ciyar da ita mu ke yi."

"Islahan wacece da take cin wannan kuWin a cikin kwana biyu kawai? Kawai akan abinci ta ake kashe waWannan kuWaWen?."

"Muna yi mata kiwo mai kyau ne shiyasa."

"Bazan ba da wannan kuWin ba, zan tura muku dubu hamsin, daga shi bazan sake ?ara muku komai ba wallahi."

"Shikenan ki turo" ta yi tsaki ta ajjiye wayar ta ce, "Islaha har yanzu baki fita daga rayuwata ba, amma zan yi maganin ki. Zan sadaukar da komai dan ganin bayan ki" ta faWa tana sauke numfashi cikin wani irin yanayi.

Nana Haleema.
[6/19, 10:27/ AM] KRBBK: RDB2P11
Nana Haleema.

A firgice ta buWe ido ?irjinta yana bugawa, yadda ta buWe ido a firgice tana zare ido zai tabbatar da ba ?aramin tsoro da firgici take ciki ba. Duk da ac da take falon amma zufa take yi, ?irjinta sai sama da ?asa yake yi saboda tsoro da tashin hankali.

Ta dafe ?irji tana kallon falon tana tuna abinda ta gani a cikin mafarkin ta.

A hankali ta fara sauke ajiyar zuciya, tana tunawa ba gaskiya bane mafarki ta yi, ba a gaske ya faru ba mafarki ne. Taja numfashi mai ?arfi tana lumshe idonta cikon wani yanayin faWuwar gaba mara misaltuwa.

Mafarki tayi wai Baffa ya mutu, sannna taga Hammanta cikin wani irin yanayi mara daWi, duk ya birkice yana ta kuka yana kiran sunanta. Ita kuma ga wani abu ya yi mata katanga dashi, tana so ta fito amma ta kasa.

Sai kawai ta fashe da kukan rashin mafita, ta cusa kanta a ?afafunta tana kuka mai sauti. Ta san ko bata yi mafarki ba Hammanta yana cikin wani irin yanayi, ta san Hamma yana cikin yanayin da dole hankalin sa zai tashi saboda rashin ta. Duk wanda zai damu da Sacewar ta a bayan Hamma yake, duk wanda zai Waga hankalinsa akan hakan a bayan Hamma yake.Tasan tabbas zai iya yin kukan rashinta, balle kuma basu san inda take ba balle a Wauki matakin nemo inda take.

Rauni ya sake mamaye mata zuciya, tana tuna yanayin da Hamma zai shiga, tana cigaba da kuka cikin ba?in ciki da ?unar zuciya. Haushin baturen da bata san sunansa ba, suna sake mamaye mata zuciya.

Sai da ta gaji ta Wago a hankali tana cigaba da kallon falon, sai a lokacin ta kula ashe ba inda aka ajjiyeta take ba, a falon da tazo neman ya fitar da ita take a zaune akan carpert, a haka bacci ya Wauke ta.

Ta lumshe ido hawaye yana cigaba da zuba daga idanunta, ta kalli agogo taga dare ya yi sosai har asuba ta kusa. Ta fara kalle-kalle tana neman inda zata ga banWaki ta yi alwala ta kai wa Allah kukan ta akan halin da take ciki.

?ofa biyu kaWai ta gani, sai stairs Win da taga ya hau a daren jiya, ta mi?e ta nufi ?ofa Waya ta buWe a hankali taga bedroom ne mai girma sosai, ta taka kamar bata so ta shiga inda take tunanin banWaki ne, ta shiga tayi alwala ta fito ta dawo inda take zaune.

Kallon jikinta tayi ta Wan tsaki, ji take kamar kayan jikinta baza su yi sallah ba, duk da basu yi dauWa sosai ba amma sai take ji kamar basa su yi sallah ba. Tunawa da babu yadda zata yi sai ta tayar da sallah har lokacin asuba sallah take yi.

Footstep take jiyowa a hankali, ta juya ta gansa yana sakkowa kunnensa ma?ale da airpot, yana motsa bakinsa alamun magana yake yi.

Hannayen sa duka biyun suna kansa yana tattare gashin kansa ya Waura band, sannan ya saka hular jallabiyar da take bayansa. Ba?ar jallabiya ce a jikinsa mai dogon hannu, waccs ta yi masa kyau sosai ta haska fatar da take jikinsa. Tun kafin ya ?araso turarensa ya rigasa zuwa wajanta, ?hamshinsa ya dabaibaiye falon cikin ?aramin lokaci.

Yana juyowa suka haWa ido da ita, haka kawai ta ji gabanta ya faWi sosai, sai take so ta tuna inda ta taSa ganin fuskarsa ko da sau Waya ne. Tunani take yi a ina ta taSa ganinsa, kamar ba a hotel ta fara ganinsa, zuciyar ta tana faWa mata ta san shi a wani waje, kawai bata san a inda ta ganshi Win bane, kuma gashi ta kasa tunawa.

A lokacin taji ya ce, "Alright."

FaWar hakan da ya yi sai ta dawo hankalinta, ta kawar da tunanin inda ta san shi ta cigaba da kallonsa tana so ta ga ko zai yi mata magana.

Bai kalle ta ba, ta taka a hankali ya nufi ?ofa ya buWe ya saka thumb print Winsa, ?ofar ta bada sauti kaWan samnan ta buWe, ya fita daga falon bai sake kallon inda take ba balle ta saka ran zai yi mata magana.

A sanyaye ta daina kallon sa, ta kalli gabas ta tayar da sallah tana hawaye, tana idaarwa ko addu'a bata yi ba ta ?arasa wajan ?ofar tana ja ko zata buWe amma bata buWe ba.

Ta ?arasa wajan window amma ta kasa Waga labulen wajan dan ba normal labule bane da ta saba gani, ta koma Waya tagar nan ma ta kasa dan duk iri Waya ne bata san ta ake amfani dasu ba, bata taSa ganin irinsu ba. Ta glass Win window take hangosa tsaye da yaransa, sai murmushi suke yi shi kuma bata ganin fuskar sa.

Sai kuma taga ya juyo takowa zuwa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login