Showing 66001 words to 69000 words out of 221574 words

Chapter 23 - RAGAYAR DUTSE BOOK 2 COMPLETE

Unknown   

25 Aug 2026

143

kuna da kayan siyarwa a cikin jakukunan ku zasu iya ?wacewa a wajan nan, ku nutsu kawai."

A hankali suka wuce cikin ikon Allah babu wanda aka buWewa kayan har suka fita dags screnning Win.

Bayan sun fita ya juyo yana kallon su ya ce, "wannan rumfar zamu shiga, in kuna da kayan siyarwa akwai waWanda zasu siya. In an gama sai mu tafi."

Labiba dai kallon wajan take yi cikin burgewa, mamaki take yi wai itace a ?asar Saudia cikin garin Jeddah. Larabawa suna ta kai kawo, tana ta jin yadda suke yarensu abin yana sake burge ta. Ta ce, "eh akwai kayan Mama, nima kuma ina da kaya."

Ya nuna musu ciki ya ce, "mu shiga ciki ku huta, sai a siyar da kayan."

Islaha dai ta kasa magana, a sanyaye suka ?arasa ciki suka zauna. Abinda ya bawa Islaha msmski jin suna ta hausa kamar ba a Jeddah suke ba, sai a lokacin ta lura duk hausawa ne masu zaman can.

Labiba ta kalli Islaha ta ce, "kin ja kin zauna kin yi tagumi, kin san akwai kayan Mama a kayan ki."

Islaha ta sauke numfashi dan ita ta manta, ta buWe ta Wauko ta mi?awa Labiba bata ce mata komai ba. Tana ji suna ciniki da mutumin, aka gama aka basa kuWin, Oga Musa ya ce musu zai turawa Mama naira shi zai ri?e riyal Win. A nan suka yi sallar asuba, bayan sun idar basu jima sosai ba suka mi?e suka fito zuwa harabar wajan.

Sai ga watsu mata su biyu sanye da abaya ba?a, ta rufe fuskarsu da ni?ab kamar yadda suka saba ganin larabawa.

Suna ?arasowa inda suke suka Waga ni?ab Win, duk suka bita da kallon ganin hausawa ne ce kamar su, sai dai sun sha bleaching har wani yellow suke yi, kuma kana ganin su ka ga waWanda ta waye a harkar zaman Saudia.

?aya ta bisu da kallo tana tauna chewing gum su ta ce, "Sannun ku da zuwa." Suka amsa kafin ta kalli mutumin suka canja yare zuwa larabci suna gama.

Sun jima suna magana kafin ya kalli Islaha da Labiba ya ce, "Ku zamu tafi tare daku, gidan da zaku zauna a nan gari yake ba sai an je Makka ko Madina ba. Amma Hajiya ke a Madina gidan aikin ki yake, zaku tafi da wannan zata kai ki har gidan da zaki yi aikin."

Duk da tunda suka taho Umma bata cewa Islaha komai ba amma sai jikinta Islaha? ya yi sanyi, ta kalle sa ta ce, "me zai hana itama baza a barta a nan ba? nafi so a haWa mu waje Waya tare."

Oga Musa kalli Islaha ya ce, "Ya sunan ki ma?."

"Islaha."

"Islaha gidajen aikin da aka samu a nan Jeddah gida biyu, kuma kamar ku ake bu?ata ba mai shekarun ta ba. Inda zata je a Madina shine daidai ita, kuma gida ne da zata ji daWinsa sosai."

Islaha ta kalli Umma da bata ce komai ba, matar tayi dariya ta ce, "Kar ki damu Islaha, duk zaku saba fa. Da kun saba dan ki Wauki ?afa daga Jeddah kin je Madina abu ne mai sau?i. Kawai dai duk inda zaku je ku dinga tafiya da passport Winku kafin visa ta ?are. Visa shekara Waya aka yi muku, zaku jima kuma zaman yanci a ?asar nan."

"Abinda zan ja hankalin ku a akai shine, Ku ku ji sata, babu ruwansu da ba yan ?asa bane sai an yanke muku hukunci wallahi. Ku guji abubuwa saSawa doka, wallahi ku ka aikata a gidan yari zaku ?are rayuwar ku, in hukuncin kisa ne ya hau kan ki kashe ku zasu yi wallahi. Gidan da za a kai ku manyan gidaje ne, sai kun yi taka tsantsan."

Suka amsa cikin gamsuwa da bayanan su.Labiba cikin iyayi ta ce, "in Allah ya yarda zamu yi komai yadda ya kamata."

Matar ta kalle ta ta ce, "da alama baza ki bamu kunya ba, na gan ki a waye kamar kin taSa zuwa."

Labiba ta yi farr da ido jin an yabe ta, tana ta murmushi cikin jin daWi.

?ayar da suke tare ta ce, "Ku mu je safiya yana yi, mu da zamu Wauki hanya ma mune abin ji."

A hankali suka fara tafiya, suka iso bakin titin airport Win. Hajiyar ta kalle su bayan ta tsayar da mota ta ce, Mu mun wuce Madina sai kun ?araso."

Ta kalli Umma ta ce, "Hajiya muje."

Islaha ta kalli Umma, itama ta kalle ta Islaha ta ce, "Allah ya kiyaye Umma."


Umma ta ce, "amin." Daga haka Umma da Hajiyar suka shiga mota suka Wauki hanyar Madina.

Oga Musa suka gama magana da Waya matar ta tafi, shi kuma kalle su ya ce, "yanzu zamu wuce gidanjen da zamu je. Labiba da Islaha, ina sake jan kunnen ku ban da ?azanta, ban da sata, ban da gulma." Ya faWa yana tsayar da moyar ya faWawa driver inda zai kai su.


Bayan sun gama ciniki, aka saka kayansu a booth, ya shiga gaba Islaha da Labiba suka shiga baya suka fara tafiya.

Duk safiya ce ko ina cike yake da haske da mutane, Islaha tunda ta kalli titi sau Waya bata sake kallon titi ba ta sunkuyar da kai tana ji ana tafiya amma ta kasa Wago kanta.

Tana kallom Labiba tana ta hotuna, ita kuwa ba ta wannan take ba, yanayinta gabaWaya babu daWi tana ji kamar zuwan bazai zama alkhairi ba.

Sai da motar su ta tsaya sannan Islaha ta Wago a hankali tana kallon estate Win da suke a tsaye. Ki ina na unguwar tas, gashi shiru babu alamun mutane, ga sanyi unguwar kasancewar ta a kusa da teku. Motoci kaWan-kaWan ne suke wucewa, ko ina ya yi tas dashi kamar kar ka daina kallo.

Oga Musa ya nuna musu gidajen ya ce, "waWanan sune gidan da zaku yi aiki. Ya sunan ki ma?."

Ya faWa yana kallon Labiba da ta saki bakin da hanci tana kallon gidan da ya nuna zasu shiga kamar wanda take gani a film.

Ganin bata ji ba sai ya sake cewa, "ke dake nake fa."

Labiba ta yi sauri ta ce, "Labiba sunana. Wannan gidan na tsakiya shi zamu shiga? Na gan shi mai kyau, har yafi waWannan kyau."

Oga Musa bita da kallon sama da ?asa, dan ya lura tana da rawar kai sai ya ja mata kunne ya yi mata gargaWi zata shiga hankalinta. Ya Waure fuska ya ce, "ki adana wannan rawar kan na ki, ki nutsu ki san abinda ki ke yi. Wallahi ki ka aikata wani abun ba daidai ba kama ki zasu yi. Nan saudia ce, in hukuncin kisa ne ya hau kan ki kashe ki zasu yi, ba cin hanci ake basu ba balle su sake ki. Ki kula da tsarikan gidajen, zasu faWa miki tsarikansu, kuma dole ki bi, in ba haka ba kece a ruwa."

Labiba sai ta Wan nutsu ta kalle sa ta ce, "zan kiyaye in sha Allah."

Ya ce, "ku fito." Duk suka fito aka fito da kayansu.

Ya kalli Islaha da take kallon gidajen da suka tsaya a wajen ya ce, "ki jira mu a nan, bara na fara shigar da ita na dawo na shiga dake."

Islaha ta ce, "kuma ba matsala in na tsaya a nan? Kar su kama ni."

"Kar ki damu, babu damuwa."

Ya kalli Labiba ya ce, "mu je." Ta ja jakarta suka shiga gidan da yake Sangaren dama.

Tunda suka shiga take kallon gidan cikin burgewa, dan gidan ya tsaru, ya haWu irin su take kallo a turkish drama, bata taSa zaton zata shiga cikinsa ba sai gata a ciki.

Lokacin da suka shiga falon numfashinta sai da ya kusa Waukewa dan bata taSa ganin gida mai kyaunsa ba, komai ya tsaru irin tsarin larabawa.

A falon ba?i suka zauna har lokacin Labiba kalle-kalle take yi cikin burgewa.

Ba su jima ba Ubaid ya fito sanye cikin ?ananun kaya yana amsa waya, suna ganinsa suka mi?e tsaye har ya ?araso ya zauna sannan suka zauna suma.

Bai jima yana wayar ba ya kashe, suka gaisa dashi ya nuna Labiba ya ce, "Gata nan, itace wacce aka kawo daga nigeria."

Ya bi Labiba da kallo da take murmushi, ya kalle ta cikin turanci ya ce, "What is your name?."

Labiba ta ce, "Labiba."

"daga wani gari?."

"Adamawa, Nigeria."

Ya Waga kai yana binta da mayen kallo ya ce, "Albashin ki Riyal dubu Waya ne duk wata kin yarda?."

Labiba ta ce, "na yarda."

"Good" ya kalli Oga musa ya ce, "Ina takardar ta?." Oga musa ya Wauko takardar gwajin jinin da Mama ta bashi, ya Wauko ta Labiba ya bashi ya karSa yana dubawa.

Ya Waga kai ya kalle ta ya ce, "Za a raka ki inda zaki zauna, gobe zaki fara aiki."

Cikin murmushi ta ce, "na gode."

Ba jimawa sai ga wata mata ta fito sanye da uniform, farar riga da ba?in siket, sai kanta da ta rufe da ba?in mayafi.

Ubaid ya nuna mata Labiba ya ce, "New housemaid."

Jikin matar har rawa yake yi ta buWe wata drawer ta Waukowa Labiba wata tarkada ta mi?a mata da biro. Oga Musa ya kalli Labiba ya ce, "Ki karanta ki saka hannu."

Ita sai ta ji tsoro ganin yadda matar take rawar jiki, dan bata san me yake saka ta rawar jikin ba. Labiba ta saka hannu ba tare da ta karanta ba.

Tana saka hannun ya yi alama da takai Labiba Waki, ta taimaka mata aka shiga da jakarta Waki.

Ubaid ya mi?e tsaye ya yiwa Oga Musa kyauta sannan ya fita ya ce, "in tayi zan kira ka na faWa maka, in an samu matsala zan faWa maka. Ina fatan ka faWa mata tsarikan mu?."

"Ta sani."

"Ya yi kyau" ya faWa tana shiga ciki shi kuma ya koma wajen Islaha.

Yana fita ya samu Islaha a tsaye a inda ya bar ta, ya kalle ta ya ce, "naga ke kina da nutsuwa sosai, kuma baki da hayaniya irin Labiba, in ki ka mayar da hankali zaki samu alkhairi sosai. Suna son mace mai nutsuwa da zafin nama, da ance a yi kawai ayi kar a Sata lokaci. Ki kula da komai yadda ya kamata, kar ki bari a aikin farko su gano kuskure kin ji?."

Islaha ta Waga kai ta ce, "In sha Allah."

"Muje na kai ki gidan."

Haka kawai gaban Islaha ya faWi, ta kalli gidan da yake tsakiya wanda taga sun tunkara, gidan babba ne sosai, gashi da kyau duk adon glass ake hangowa tun daga waje.

Ta kalli gefen gate Win ta ga house number, daga gefe kuma an rubuta DR REHAAN da wani irin front mai kyau da Waukar hankali. Ta yi ajiyar zuciya, ta ga Oga Musa yana niyar buWe gate Win, dan ta kula kamar su babu mai gadi, kawai buWewa ake a shiga, taga haka ya yi a gidan da aka shiga da Labiba.

Ta yi ajiyar zuciya, ta bishi da kallo gabanta yana faWuwa sosai......


Nana Haleema
' [7/1, 1:07/ PM] KRBBK: RDB2P29
Nana Haleema.

Oga Musa ya dawo da baya yana sake kallon Islaha ya ce, "ba wannan gate Win bane, wancan ne."

Ita dai bata ce komai ba, ta kalli gate Win tana mamakin kyaun gate Win kamar da gold aka tsara sa, har fuskar ka kana iya gani a jiki kamar madubi, sai dai shi gold ne har Waukar ido yake yi.

Islaha ta bi bayansa suka shiga gidan tana tafiya slowly kamar bata son shiga ciki.

Tun daga harabar gidan ya burge ta sosai, gida ne mai cike da shuke-shuke da parking space mai matu?ar girma da tsari, komai na gidan ya burge ta sosai, kana kallon gidan ka san gidan larabawa ne saboda yadda aka tsara shi kuma babu hayaniya.

A hankali suka ?arasa har bakin wata babbar ?ofa mai girma da faWi. Ya danna door bell suka Wan tsaya na wani lokaci kafin a buWe ?ofar.

Da kyakywan balarabe suka yi tozali, fari ne tass mai madaidaicin jiki, ko a cikin larabawan yana daga cikin kyawawa, dan in ka kalle shi sai ka so ka kuma kallo saboda baiwar da yake da ita.

Maleek ya bisu da kallo, cikin harshen larabci ya ce, "daga ina?."

Cikin ?aramin lokaci Oga Musa ya canja yare zuwa larabci ya ce, "barka ranka ya daWe, itace mai aikin gidan da aka ce za a kawo." Ya faWa yana nuna Iskaha da kanta yake ?asa bata Wago ba.

Maleek ya bi islaha da kallo kafin ya dawo da kallon sa ga shi ya ce, "haka nace maka ina da bu?ata ne? Waye ya ce a kawo min?."

"Matar gidan nan ce ranka ya daWe."

Maleek ya yi tsaki kaWan ya ce, "ni ban ce a kawo min kowa ba, zaku iya komawa."

Har zai rufe ?ofa sai kuma ya kalli Oga musa ya ce, "daga Nigeria ku ke?."

Da sauri ya Waga kai ya ce, "eh, shigowar mu kenan."

Ya Wan kalli Islaha da har lokacin bata Wago ta kalle shi ba ya ce, "itace mai aikin?."

Ya Waga kai, ya kalli Islaha ya ce, "ki gaishe sa."

A hankali ta Waga ido ta kalle sa suka haWa ido dashi, a sanyaye cikin english ta ce, "ina yini."

Sai ya Wan yi murmushi ba tare da ya amsa ba, ya kalli Oga Musa ya ce, "tana jin turanci?."

"Eh ranka ya daWe, ta iya sosai."

Maleek ya Wan basu hanya ya ce, "ku shigo." DaWi ya mamaye zuciyar Oga Musa, dan da ya ce su koma bai san inda zai kai Islaha ba, kaya zata zamar masa tunda babu aikin a ?asa, suka shiga Maleek ya rufe ?ofar.

Islaha tana saka ?afarta falon wani shegen sanyi ya ratsa ta, da sauri ta Waga facemask Winta ta mayar hancin ta, ga wani ?hamshi da wajan yake yi kamar kar ka daina sha?a saboda daWi.

Suka zauna Maleek ma ya zauna ya ce, "Nawa ta ce zata bata salary?."

Oga Musa ya ce, "ta ce za a bada riyal dubu Waya da Wari biyar."

Ya Wan Waga kai ya ce, "Okay ya yi kyau. Za a bata kuWin. Ka bani katin ka."


Oga Musa hannu yana rawa ya Wauko compliment card Winsa ya bawa Maleek, shi kuma ya ajjiye a gefe ya ce, "zan neme ka."

Musa ya Waga kai ya kalle ta ya ce, "Islaha zamu yi waya, kome ake ciki zamu tattauna." Ta Waga kai tana jin faWuwar gaba mai yawa har ya fita.

Falon ya yi shiru gabanta yana faWuwa sosai, ta Waga ido ta kalle sa taga ba ita yake kallo ba waya yake dannawa, kafin ta ji ya fara magana cikin larabci.

Sai da ya gama wayar sannan ya kalle ta ya ce, "ga Waki nan, ki je ki zauna."

A sanyaye ta mi?e da jakarta ta nufi Wakin da ya nuna mata da hannunsa.

Tana buWe Wakin ta tsaya tana kallon Wakin tana mamakin girma da kyaun Wakin, komai yana shirye tsaf kamar daman an san da zuwan ta.

Wata irin gajiya take ji a jikinta, ta Wan sauke numfashi tana kallon kanta a ?aton madubin Wakin. Ji take yi kamar ba ita ba, jin ta take yi kamar a mafarki, wai itace a wata ?asa ba nigeria ba, kuma wai aiki tazo yi aikin da ta fi kowa tsana.

?ofa ta gani daga gefe, ta taka a hankali ta buWe, girman banWaki sai ya bata tsoro, ta tsaya tana ?are masa kallo ganin babu abinda babu a ciki, harda kayan wanka da komai a ajjiye.

Ta zauna a gefen gado a sanyaye, ta Wauki wayarta ta kunna data amma data ta ?i ta yi. Ta sauke numfashi sai ta ga wata takarda da scan Win wifi, ta Wauka ta juya sai kuma ta yi scaning sai ga wifi ya kama a wayarta.

Message Win da ta tura Safeera ta duba taga bata buWe ba, ta Wan dafe kai ta danna vn ta ce, "Bestie ya ki ke, ya ciwon kan?. Bestie ina jeedah, har an bani gidan da zan yi aiki."

Har zata tura sai ta goge, ta yi tsaki ta sake yin wani ta kuma gogewa, da?yar ta yi wani ta tura mata ta Wan kwanta a kan gadon tana sauke numfashi.

Sai kuma ta mi?e a gajiye ta warware rolling Win kanta, ta kwance gashinta ya sauka har bayanta, ta fara Salle maSallan abayar jikinta kenan taji an buWe ?ofar Wakin.

Da hanzari ta kalli ?ofar suka haWa ido da Maleek, maimakon ta ga ya koma saboda ganin tana cire kaya, sai ta ga ya shigo yana binta da kallo.

Maleek ya ce, "Za ki iya haWa min Coffee?."

Islaha gabanta ya faWi sosai, ta gyara rigarta sannan ta Waga kai alamun eh zata iya.

Ya Waga kai ya buWe closet Win wajan ya nuna mata uniforms na masu aiki ya ce, "You can take your size." Ta kalli wajan ta kalle sa ta Waga kai bata ce komai ba.

A hankali ya juya ya fita, da gudu mi?e ta sakawa ?ofar lock tana sauke nunfashi hannunta yana dafe da ?irjinta har lokacin zuciyarta bugawa take yi.

A bayyane ta ce, "Bai damu dan ya shigo ina cire kaya ba, shi ko a jikinsa bai nuna alamun rashin kyautawa ba. Na shiga uku ni Islaha, ina na kawo kaina?."

Sai kuma ta wara ido tunawa da yace yana son coffee ta ce, "wai bazan huta ba kenan, daga zuwana sai na fara bauta?."

Tunawa babu mai bata amsa sai ta yi sauri ta shiga wanka, da ruwa mai zafi ta yi wanka ta fito ya kalli agogo a ?arfe tara na safe.

Ta sauke numfashi tana jin bacci yana fizgarta, gajiya ta yi mata yawa tana bu?atar yin bacci, tana so ta kwanta amma babu dama.

Ta ?arasa wajan closet Win tana kallon uniforms Win da ya nuna mata, farar riga ce da ba?in siket mai faWi, sai mayafi ba?i da aka haWa dashi. Ta Wauko tana warwarewa, sai ta ga kala biyu ne akwai doguwar riga mai yanayin apron, daga sama take fara, daga ?asa kuma ba?a ce. Sai ta ga gwara ta saka doguwar rigar, ta saka a jikinta ta ga ta zauna sosai kamar dan ita aka ajjiye.

Ta Wauki ribbon ta saka a gashinta, ta saka Wan mayafin da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login