Showing 18001 words to 21000 words out of 221574 words

Chapter 7 - RAGAYAR DUTSE BOOK 2 COMPLETE

Unknown   

25 Aug 2026

108

sai na ce mata ka saka an Wauko maka mace kana abinda ka ga dama da ita, Allah sai na haWa ?arya da gasakiya na faWa mata."

"Daman ai kai ma?aryacin ne" ya furta a hankali yana cigaba da cin abincinsa.

Jazy ya ce, "kai ka san ya ka ke a gidanku, maganar nan tana fita an samu dama, yanzu za a dinga yaWawa ana cewa daman halin ka ne ka saba. Meye amfanin ajjiye yarinya budurwa don Allah? Kai ko tsoron ta mutu a hannun ka baka ji? Ko dan kana ji da kanka, kai ga matashin mai kuWi ko ta mutu a gidan ka babu abinda za'a yi maka?."

"Look Jay or Jazy. FaWi matsalar ka."

"ga matsalata nan ina faWa maka, ka ?yale yarinyar nan ta tafi."

"In na ?i fa?."

"Zan faWawa Mamy."

"Wani ya ri?e maka hannu? Ka kira ta mana."

"Dan bana son tayar mata da hankali ne kawai, amma wallahi da sai na faWa mata. Kuma in ka ?i jin maganata sai na faWa mata."

Ray ya yi shiru yana Waukar tissue ya goge bakinsa, ya Wauki ruwa ya sha yana sauke ajiyar zuciya sannan ya ce, "So ka shiga company ne? Ance an samu matsala, haka ne?."

Jazt ya yi tsaki ya ce, "ina yi maka maganar ?ar mutane kama yi min maganar dukiya, kai akan dukiyar ka ka damu?."

"ita na fito nema, Jafar."

Jafar ya ce, "kai baza ka ji abinda ake faWa maka ba ko?."

"Kaima ka san da haka, meyasa ka ke wahalar da kan ka bayan ka san bazan ji ba? Ka bar ni nayi abinda nake so, ka daina dakatar dani dan ka san bazan dakatu ba. Meyasa ka damu ka ke ta magana a kai?."

Jafar ya ce, "Rehaan wannan ba girman ka bane."

"A wajena girma ne, zan ?yaleta ne a lokacin da naga dama, duk abinda zaka ce bazai saka na bar ta ba, gwara ka yi shiru."

"And ka san halina, ban Wauko ta dan na yi wani abun da ita ba, amma inda ni Wan iska ne tabbas sai na yi mata abinda nan gaba baza ta sake cewa wani shi waye ba, matsala Waya da aka samu bazan iya farawa daga kanta ba."

"Rehaan ta san fuskar ka, in maganar nan ta fito babu daWi fa."

"Kai magana ta dama, ni bai dame ni ba."

"Ni dai na faWa maka wallahi zan faWawa Mamy. Kuma ka faWawa Alma kar ta sake zuwa gidan nan, ni ba irin ta bane, dukan tsiya zan yi mata wallahi."

?an murmushi ya yi, ya rasa meyasa da ya shigo nigeria yake mantawa da ita, amma in a can ne sai ya ji da gaske zai iya aurenta. Datse kiran ya yi ya mi?e ya fita cikin maids Winsa suka yi sallah sannan ya dawo.

Kai tsaye inda ya ajjiye Islaha ya nufa, yana buWe ?ofa ta juyo ta kalle sa ya mayar da ?ofar ya rufe.

Gabanta ya yanke ya faWi a karo na farko da suka haWa ido, sai a lokacin take ?are masa kallo, ganin wani irin kyau da kwarjinin da Allah ya basa, ga wani kwantaccen ba?in gashi a kwance a kansa kamar gashin mace.

Islaha ta Wauke kai daga kallonsa, ta sake kallonsa tana jin ?irjinta yana bugawa dan ta tabbatar da baya jin hausa, yanayinsa bai yi kama da wanda zai ji yaren nigeria ba.

Kafin ya yi magana softly ta ce, "Bawan Allah, ka fitar dani daga wajan nan, iyayena da ?an uwana da kowa nawa suna can suna jirana. Ina da mara lafiyar da za a yiwa kidney transplat, in kana ganin ?arya nake ka saka a bincika maka Nadira hospital and medical center, zaka tabbatar da gaske nake. Kome ka ke ji dashi a kaina don Allah ka ajjiye sa, ka bari na gama samarwa da Babana lafiya, in ya so ko meye ma sai ka yi."

Rehaan yana jinta, duk da wata kalmar da turanci yana yi mata nauyin faWa, amma yana ganin ?o?arinta yadda take magana da turanci cikin ?warewa haka.

Yana mamakin yadda bata san fuskarsa ba, kuma har tana magana akan asibitinsa amma bata san shine a gabanta ba. Ya Wan taSe baki kaWan yana kallon ta bai ce komai ba.

Islaha jin ya shiru sai bata sake cewa komai ba, ta sunkuyar da kai ?asa cikin rashin sanin abinda zata yi.

Shi kuwa wayar ta yake gani, haka kawai zuciyarsa take faWa masa akwai abinda take shiryawa, dan wayar a tsaye take a jikin kujera, an jinginar da ita kamar ana video.

Ya yi taku Waya biyu, ya Wauki wayar yana kallon screen Win.

Islaha ta mi?e a firgice zata karSi wayar amma ya riga ya ga video da take yi masa, ya saka wayar a aljihunsa.

Sai kuwa ta fusata, cikin masifa ta ce, "wai meye haka ka ke yi? Ka saka an Wauko ni ba tare da na yi maka komai ba, yanzu kuma ka Wauke min wayata. Kaine ka siya min? Ko da ka fas??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????a min ita ka gyara ne?. Me ka ke nema a wajena ne? Me ka ke so na yi maka ka bar ni na tafi? Na gaji, ni ba baiwa bace, na san baka yi kama da masu garkuwa da mutane ba, kawai ka sace ni ne saboda wani dalili naka. Me na yi maka?."

Bai ce komai ba ya Wan ja baya jin maganarta har tsakiyar kansa, yana jin yadda take masifa da yarenta ya yi kamar bai ji ba.

Daman shi ya yi mamakin yadda take magana a hankali da ya shigo, ashe plan ta haWa tana yi masa video dan ta samu evidence.

Ta kalle sa ta kalli ?ofa, ganin yana gefe dai ta nufi ?ofae a guje amma ?ofa ta?i buWewa, ta juyo ta kalle sa ta ce, "mugu, Allah ya isa tsakanina dakai, daga ganinka baka sallah, baka yi kama da musulmi ba ko kaWan. Wallahi sai Allah ya saka min, kuma wallahi indai na fita sai na yaWa maganar nan a ko ina, sai na nemo waye kai na faWawa duniya halayenka!" Ta faWa cikin yaren hausa dan ta san ba jin abinda take faWa yake yi ba.

Ya lumshe ido ya buWe, kalmar waye kai Win nan tana tsaya masa a rai, yana mamakin daman har yanzu akwai sauran waWanda basu sansa ba ko iskanci ne?.

Sannan Allah ya isan da ta yi masa ya ji ta har ransa, ya girgiza kai zuciyarsa tana Warsa masa wani abu daban wanda bai yi niya ba, tana faWa masa ya yi abinda tunaninsa bai zo kai ba, tana tunzura sa akan ya nuna mata waye ko dan saboda gaba.

A hankali yake takawa zuwa inda take, idanunta suna gefe bata san yana zuwa inda take ba, sai da ya zo daf da ita ta farga. Ta buWe ido tana kallonsa da mamaki, ta ga gap Win da ya rage tsakaninsu bashi da yawa, ko ya ta yi motsi jikinta zai iya taSa nasa

Islaha ta bi shi da kallo, sai kuma ta Wan ja baya zata juya ta bar wajen ya ri?o hannunta....
[6/18, 10:04/ AM] KRBBK: RDB2P08
Nana Haleema.

?are mata kallo yake yi ganin yadda ta zuba masa ido tana kallonsa, yana so ya ga ?arshen ?urewar ta a rashin kunya, ya ga ina zata iya zuwa.

Sai kuma kallon idonsa ya yi mata nauyi, ta sauke ido ?asa tana motsa baki fuskar ta cike da damuwa. Ya buWe baki zai yi magana sai ya fasa, ya Wan ja baya kaWan zuciyarsa tana tunanin abinda ya kamata ya yi mata, wanda zata ji a jikinta da zuciyarta, wanda ko nan gaba akace ta saka maimaita abinda tayi baza ta iya ba.

Ganin ya Wan ja baya sai ta tuna ashe fa jikinta babu komai, daga ita sai doguwar riga, ta Wan motsa kaWan tana jin kanta wani iri dan gani take kamar ?are mata kallo yake yi. Gani take kamar yana iya ganin jikinta, tunda yadin abaya yana da kwanciya a jiki sosai, ka saka undies ma ake ganin su balle baka saka ba.

Ta Wago iso ta kalle sa tana Wan Warare jikinta, a sanyaye ta kalle sa ta ce, "Ka mayar dani gida don Allah, ban san me nayi maka ba, don girman Allah ka taimaka min ka mayar dani gida. Ina da mara lafiya a asibiti, ana bu?ata ta a gida gidanmu. Duk wani abu da ka ke ji dashi a raina ka ajjiye sa, ka bari in babana ya samu lafiya sai ka Wauko ni, a lokacin daidai nake da kai."

Rehaan dai kallonta yake yi cikin mamaki, jin wai in babanta ya samu lafiya sai ya aika a Wauko ta, a lokacin daidai take dashi. Yana jiniina girman taurin kanta, amma zai yi maganin ta nan kusa. Kuma ta ?i cewa ya yi ha?uri, taurin kai da shegen iyayi irin nata ta ?i basa ha?uri.

Ya Wan buWe baki zai yi magana sai ya fasa, ya sake buWe baki zai yi magana sai ya kuma fasawa a karo na biyu.

Ganin da zai yi magana sai ya fasa sai Islaha ta ce, "ka yi magana, ka mayar dani gidan mu ni ban yi maka komai ba, ban yi maka sata ba, ban yi maka fashi da makami ba. Dan haka ka mayar dani inda ka Wauko ni, in ba haka ba wallahi in na fita sai na yi reporting Winka a wajan ?an sanda. Kar ka manta ni ?ar jarida ce, na rantse da Allah sai ya yaWa maganar nan a ko ina. Kar ka ga ban san sunan ka ba, sai na san duk inda na nemo sunan kana yaWa maganar ko ina. Daga ranar, baza ka sake marmarin Wauke ?ar mutane ba."

Da baya yake tafiya yana kallon ta, shi mamaki take ba sa wallahi, wai shi zata yi reporting a wajan hukuma. Ya Wan taSe baki ya kai hannunsa gashinsa ya shafa a hankali, ya ?arasa ya shiga wata ?ofa ta bi bayansa da sauri, amma kafin ta je har ya fita daga wajan.

Islaha ta jijjiga ?ofar amma ta?i buWewa, ta koma ta zauna ta dafe kanta cikin yanayi mara daWi.

Rehaan koda ya koma tsayawa ya yi a falo cike da mamaki take basa, ta kasa cewa ya yi ha?uri akan abinda ta yi masa, har faWa masa take yi ya bari babanta ya samu lafiya sannan sai ya sake Wauko ta, a lokacin daidai take dashi.

Ya yi murmushi, dan shi ya ga alama yarinyar kamar tana da mentel issue, dan in ba mai mentel issue ba babu mai aikata irin abinda take yi. Taruin kai take ji dashi, shi kuma ko me zai faru bazai ?yale ta ba, sai ya tabbatar ta san waye shi, sai ta yi laushi yadda ya kamata.

Waje ya samu ya zauna, ya jawo laptop Winsa dan yana da meeting da zai yi da mutanen London.

Islaha haka ta zauna falom ta rasa me yake yi mata daWi, ga jikinta duk babu daWi saboda bata saba zama babu komai a jikinta ba. Ta Wan sauke numfashi a lokacin aka buWe ?ofar aka shigo mata da abinci, ana ajjiye abincin a inda suka saba ajjiye mata, ta kalli abincin ta kalli wanda yake shigowa ta ce, "Don Allah ina ogan ku?."

Da mamaki yake kallon ta jin tana tambayar ogansu, kuma yau magana take cikin sanyi babu hayaniyar da ta saba ya ce, "waye?."

"Wanda ya fita yanzu, wani fari haka" ta faWa tana kallonsa.

Ya bita da kallo yana mamaki, yana tunanin wa take tambaya, ba dai Mr Rehaan ba?. In shine mai zai kawo shi inda take? Shi fa bai gane kan Ogan nasa ba, mace ta farko da aka taSa kawo masa gidan. Ko Chef namiji ne, house maids Winsa kaf maza ne, indai ba abokan kasuwancinsa ba, mata basa zuwa inda yake. Amma ga wata ?aramar ?ar jarida, ya saka an Wauko ta ya ajjiye har yana zuwa inda take. Tana faWa kuma sai ya ji ?hamshin turarensa, ya Wan Waga kai yana mamaki, bai nuna mata ba.

Ya ce, "ban gane wa ki ke nufi ba."

"Mai gidan ku mana, wanda ya saka ku ka sato ni ku ka kawo ni nan."

Shams ya Wan yi murmushi kaWan yana girgiza kai ya ce, "baki san sunansa ba?."

"In na sani zan tambaya ne?" Ta tambaya a fusace tana kallonsa.

Ya yi ?ar dariya ya ce, "ni ban san wa ki ke nufi ba."

Ta lumshe ido kawai bata ce komai ba, har zai fita sai ta tuna Baffa, ta ga in bata kwantar da kai ba baza ta samu ta bar gidan ba, in bata yi laushi ba baza a bari ta koma su cigaba da fafutukar neman kuWin aikin Baffa ba.

Ta Wan sanyaya murya, tana jin haushin sauke kai ?asa da zata yi, ta ce, "Don Allah yana ina? Ka faWa min inda yake naje na same shi, wallahi Allah ina da mara lafiya a asibiti, babana za a yiwa dashen ?oda, ana bu?atata a wajen, ina da mahimmaci a wajen aikin. Ku bar ni na tafi, ban san me na yi muku ba."

Ya dakata ya juyo ya kalle ta, dan shine ya yi bincike a kanta, kuma ya tabbatar da abinda ta faWa gaskiya ne. Shams ya ce, "babu inda za ki iya zuwa daga gidan nan, kina wajan nan da aka ajjiye ki."


"Na sani, nima ba guduwa zan yi ba, magana nake so na yi dashi, ka taimaka min na ganshi don Allah."

Ya Wan yi shiru yana kallon ta, sai kuma ya gyaWa kai ya ce, "lokacin hutunsa ne yanzu, amma zuwa anjima na yi miki al?awari da kaina zan same shi na faWa masa, in ya amince zan zo na kai ki."

Hawaye ya sakko mata ta ce, "na gode." Ya buWe ?ofar ya fita, ta yi tagumi tana kallon ?atuwar tv da take ajjiye.

Shams bayan ya fita kiran wayar Jazy ya shigo wayarsa, yana Wauka Jaafar ya ce, "yarinyar nan tana nan har yanzu?."

Shams ya ce, "tana nan Sir."

Jafar ya yi tsaki ya ce, "ba nace ku sallame ta ba?."

"Ka faWa Sir, amma bai bamu umarnin hakan ba, ka yi ha?uri."

"Yana ina yanzu?."

"Yana ciki yana hutawa."

"Zan yi magana dashi, zuwa anjima ko bai baka umarni ba ka sake ta ta tafi gida, babu abinda zai faru."

Shams ya gyaWa kai ya ce, "To sir." Daga haka ya kashe wayar Shams ya bi wayar da kallo yana mamaki ya ce, "maganar wa zan Wauka wa zan bari?" Ya faWa yana zama cikin tunani.

Bayan ya idar da sallar isha yana zaune a falo yana shan ice macha, Shams ya yi kocking ?ofar kamar bazai amsa ba, sai daga baya ya ce, "Yeah."

Ya shigo da sallama, Rehaan ya amsa Shams ya ajjiye masa abinda ya aike shi ya kawo masa, ya koma daga gefe ya ce, "Sir."

Ya Wan juyo amma bai ce komai ba, alamun amsawa ce hakan. Shams ya ce, "yarinyar nan...."

?ago kan da ya yi ya kalle shi sai Shams ya nutsu sosai, kar ya yi tunanin wani abu ya ce, "?azu da na kai mata lunch, ta ce min tana so ta yi magana da kai."

Ya Wauke kai daga kallonsa ya cigaba da abinda yake yi kamar bazai yi magana ba, sai da aka yi minti biyu a haka sannan ya ce, "what next?."

Shams ya ce, "as you said Sir."

Ya Wan kaWa ?afarsa da take ajjiye akan table ya Wago ya kalle sa ya ce, "meyasa ka faWawa Jazy maganar ta?."

Gabansa ya faWi matu?a, ya Wan sunkuyar da kai ya ce, "Sir...."

Kafin ya basa amsa ya ce, "Sir what?."

Shams ya yi shiru dan ya san baya so ka yi kuskure ka ce masa sorry.

Rehaan ya gyaWa kai ya ce, "meyasa ka faWa masa?."

"Saboda komai ina faWa masa, kuma baka taSa complain akai ba."

Rehaan ya yi shiru bai ce komai ba dan ya san gaskiya ya faWa, ko kisan kai ya yi dole Jafar zai sani balle kuma Wauko wata yarinya.

Rehaan ya yi masa banza kamar bazai yi magana ba, sai daga baya ya ce, "ta zo."


"Thank you sir" ya faWa da hanzari yana fita kar ya sake kunno masa ruwa.

Yana fita wayar Rehaan ta yi ?ara ya duba ya ga Mamy ce, ya gyara zama ganin video call ne ya Wauka ya ce, "Mamy."

Mamy tana kallonsa ta ce, "Rehaan me ka ke yi a nan ne?."

"Aiki Mamy."

"Aikin me? Me ka ke yi har yau baka gama ba? Kasan bana son zaman ka kai kaWai a waje ko?."


"Mamy har yanzu ban gama ba, yanzu m meeting nake yi."

"bayan Jafaar ya faWa min babu wani aiki da ka ke yi. Rehaan in ka san babu abinda ka ke yi ka dawo gida please."

Rehaan ya ce, "ina aiki, ?arya yake yi."

Ta Wan yi shiru ta ce, "Okay Allah ya taimaka. Amma gobe kazo gida, ka zo mu yi lunch, ina so na ganka."

Rehaan ya gyaWa kai ya ce, "Mamy gashi kina ganina, ai ba sai na zo ba" ya faWa cikin shagwaSa yana kallon ta. Dan baya son komawa gidansu, ya fi jin daWin zama nesa da gida.


Mamy ta yi murmushi ta ce, "Mamies Boy, ina so in yi hugging Winka Baby, ka dawo ka ji?."

"In sha Allah."

"Take care."

Ya yi murmushi bai ce komai ba ta yanke wayar.

Tana kashewa Jafar ya kira shi, ya bi kiran da kallo kamar bazai Wauka ba, ya yi tsaki sannan ya Wauka ya ce, "Sai me?."

Jafar ya ce, "inyee lallai, hausa ta fara fita yadda ya kamata a harshen ka."

Rehaan ya yi tsaki ya ce, "ina da abinda zan yi, ka faWi damuwar ka ko na kashe wayata."

Jafar ya ce, "baka ?yale yarinyar nan ba ko? Wai meyasa ka ke da taurin kai ne?."

"Wait! Wai sister ka ce?."

"Not at all..."

"So why are you bothering yourself about it?."

"Saboda kai ne malam, meye na ajjiye mace a gidan ka for god sake?."

"Na faWa maka ina so ta san waye ni, har yanzu bata sanni ba, ina so ta sani. Duk lokacin da ta sani zan ?yale ta, ni ban Wauko ta dan cutarwa ba."

Jafar ya ce, "wallahi zan faWawa Mamy, Wazu dai ban faWa mata ba, amma in na tabbatar baka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login