Showing 96001 words to 99000 words out of 221574 words

Chapter 33 - RAGAYAR DUTSE BOOK 2 COMPLETE

Unknown   

25 Aug 2026

121

?ofar, ta kalli ?ofar dan a tunaninta Sunaira ce sai ta ce, "come in."

Maleek yana shigowa gabanta ya faWi, ta juya ta kalli Saheer da yake kallon Maleek da ya shigo, ya ?araso inda ta ke yana bata magani ya ce, "take this and sleep."

Ta karSi maganin ta ce, "thank you." Ya yi murmushi ya juya ya fita.

Ta kalli Saheer da ta san jiran amsar ta yake yi, iaya kallon da yake yi mata kaWai ta san na jiran amsa ne. Islaha ta ce, "Sunansa Maleek, nan gidansa ne, a gidan nake aiki dani da wata Sunaira. Yanzu ma na yi tunanin itace shine na ce ya shigo."

"Oh! Da gidansa ne sai ya dinga shiga Wakin ki kai tsaye?."

Ta sunkuyar da kai ta ce, "ba ya shigowa, yanzu ma ni na bada dama, na Wauka Sunaira ce."

Ya yi shiru bai ce komai ba, Islaha ta ce, "Ya ga bani da lafiya shine ya kawo min magani."

Ya sake yin shiru bai amsa ba sai kallon ta da yake yi, a sanyaye ta ce, "ka yi ha?uri."

Ya girgiza kai ya ce, "ki kwanta ki huta." Ta Waga kai ya kashe wayar...

Ta kwanta da baya tana kallon sama, cikin farin ciki tana jin daWi, ajiyar zuciya ta yi ta ce, "Hamma ya daina fushi dani, Allah na gode maka."

Ta juya a kan gadon ta kwanta tana murmushi, sai ta manta da batun Rehaan da ta gani, farin cikin ganin Hamma ya matar da ita wani Rehaan, daman tunanin ta gizo yake yi mata ba gaskiya bane, dan bata ga dalilin da zata ganshi a Jeddah ba. Ta mi?e ta kashe hasken Wakin ga kwanta ta yi bacci.

_Masoyan Ragayar Dutse marubuciyarku ta shiga gasa da littafinta na KIRAN RABO, kuma like da comments Win ku a first five episode shine zai bata nasara. Don Allah ku danna wannan link Win ku je Youtube, ku danna min like sannan ku yi comment akan video. Ku duba episode Win baya, shima ku yi like da comment saboda Allah._
https://youtu.be/POak37bdMTE?si=dU33KLoRcvufRf7S

Nana Haleema.
[7/6, 9:38/ AM] KRBBK: RDB2P40
Nana Haleema.

_Masoyan Ragayar Dutse marubuciyarku ta shiga gasa da littafinta na KIRAN RABO, kuma like da comments Win ku a first five episode shine zai bata nasara. Don Allah ku danna wannan link Win ku je Youtube, ku danna min like sannan ku yi comment akan video. Ku duba episode Win baya, shima ku yi like da comment saboda Allah._
https://youtu.be/POak37bdMTE?si=dU33KLoRcvufRf7S

" " " " " " " " " " " "

Bata farka ba sai ?arfe uku na dare, ta mi?e zaune tana murza ido tana tuna mafarkin da ta yi.

A bayyane ta ce, "da gaske dai gizo ya yi min, tunda gashi na sake yin mafarki yana cewa na biyasa kuWinsa."

Ta sauke numfashi tana Wan runtse ido dan har lokacin tana jin ciwo kaWan kaWan.

Ta Wan ja numfashi ta ce, "Allah ka bani kuWi na biya mutumin nan kuWinsa na huta, Allah kawo min hanyar da zan biyasa na huta da wannan bala'in. Sai mafarkinsa nake yi, fuskar da bata cancanci na ganta a mafarki ba ita nake gani. Na tsane shi, haka kawai bana son ganinsa. Bana son mutumin da ya cika alfahari" ta faWa ta mi?ewa a sanyaye dan jikinta kamar an yi mata duka, ga kasala da take ji kamar ta yi kuka haka take yi. Ta kunna hasken Wakin ta Wauki hular kanta ta saka, ta saka hijjab ta fito zuwa main falon.

Babu kowa a falon, ta wuce kitchen dan yunwa take ji sosai. Tana shiga ta ga babu abinci, babu komai sai da ta dafa. Takaici da ba?in cikin ya saka ta kukan da yake cin ranta, ta jingina da bango tana kuka dan bata dafa komai a halin da take ciki. So take a dafa a bata, inda hali a bata a baki. Ita ta saba, Hamma ya shagwaSata, indai yana kusa baya bari ta yi komai, dan ya san yanayin da take ciki yana haifar mata da kasala da son jiki.

Motsin da ta ji ya saka ta kalli wajan, ta ga Maleek da shigar fita da alama dawowarsa kenan.

Ganin tana kuka sai ya ?araso ya ce, "Islaha are you Okay?."

Ta Waga kai ya ce, "and why are you crying?."

Islaha ta goge idonta ta ce, "i'm so famished, and i don't want to cook."

Bai ce mata komai ba, ya ?arasa fridge ya Wauko mata fresh laban ya ?araso ya ja kujerar dinging Win kitchen Win ya ce, "have a seat please."

Haka ta ja ?afar ta kamar mara jini, ta zauna akan kujerar, ya tsiyaya a cup ya mi?a mata. Ta karSa sai ta ji ya yi sanyi sosai, ta ajjiye ta ce, "is too cool."


"Oh sorry" ya faWa yana Wauko mara sanyi ya yi mata mix ya bata.

Islaah haka take so a duk lokacin da take cikin wannan yanayin, tana son kulawa, tana so komai ayi mata, hakan yana sakawa ta ji ta comfort bata da damuwa ko kaWan.

Ta ja cup Win tana sha a hankali, yana tsaye yana kallon ta har shanye. Maleek ya ce, "me ki ke so kuma?."

Ta girgiza kai ta ce, "nothing, i'm okay."

"Are you sure?."

Ta Waga kai ta ce, "Thank you."

Ya murmusa ya ce, "my pleasure."

Ta sauka daga kan kujerar tana takawa a hankali ta fita shi kuma ya shiga ciki.

Washe gari da suka gama komai ita da Sunaira, yana fitowa breakfast sai da ya tambayi ya jikinta ta ce taji sau?i.

Ya zauna akan dining Win sanann ya ce, "za ki iya zuwa gidan Dr?."

Ta Waga kai ta ce, "zan iya."

Ya Waga kai ya ce, "Fine." Ya zauna ya gama cin abincinsa sannan ya fita.

Islaha tana zaune kafin ta tafi gidan Rehaan, ta yi shiru tana tunani Umma ta faWo mata rai. Duk da Umma bata sonta amma mahaifiyar Safeera ce, baza ta iya share ta ba, kuma Safeera ta bata amanar Umma, ko lafiyar ta ya kamata ace ta kira ta ji. Ta Wauki wayar ta ta shiga kiran wayar Umma amma bata samu, duk sai ta ji ta damu tana so ta san halin da Umma take ciki kodan saboda al?awarin da ta yiwa Safeera.

Tunawa da Alhaji Musa ya basu lambar sa sai ta kira sa, ta yi sa a ya Wauka suka gaisa ta ce,

"Islaha ce, wacce suka zo daga Yola aka kawo su nan Jeddah."

"Okay na gane, ya aka yi?."

"Don Allah Lambar wacce ka haWa Umma da ita suka tafi Madina nake so, ina ta neman Umma bana samun ta ko kaWan."

Ya ce, "okay zan tura miki." Ta yi masa godiya ya kashe wayar. Tana zaune lambar ta shigo, bata yi ?asa a guiwa ba ta kira ta.

Tana Wauka Islaha ta ce, "Barka ina yini."

Ta ce, "lafiya lau."

"Islaha ce, ?ar uwar wacce Alhaji Musa ya haWa ki da ita ki ka kaita Madina."

"Yaushe kenan?.

"Sati biyu da suka wuce, har ni na zauna a Jeddah nida ?ar uwata."


"Na gane. Ya aka yi?."

"Ina nemanta a waya bana samu, don Allah ko za ki haWa ni da ita?."

"Sai aka ce miki tare mu ke kwana ko me?."


"A'a ina so na san ne kawai."

Matar ta ce, "shikenan, zan tura miki da lamba Shafa sai ki yi mata magana, zata iya haWa ki da ita." Bata gama maganar ba ta kashe wayar.

Islaha ta tsaya jiran lamba amma shiru, sai daga baya sai ga lambar ta shigo, Islaha ta kira kai tsaye.

Hajiya Shafa bata Wauka, hakan ya saka Islaha ta gaji tanmi?e ta shiga cikin Wakinta. Ta tsaya tana kallon kanta, tana tuna abinda ya faru a gidan Rehaan wanda take ganinsa kamar a mafarki. Ta yi saurin taSa waist Winta jin kamar har yanzu akwai hannun Rehaan a wajan, ta Wan lumshe ido tana tuna ?hamshin turarensa da sassanyar muyarsa da yake tambayarta tana lafiya.

Ta yi ajiyar zuciya, ta sake gyara kitson kanta sannan ta canja kaya zuwa sabon uniform ta saka hijjabi ta Wauki wayarta.

Sai kuma ta ya tsaya tunawa ina kuma zata je? Gidan da take zuwa ta san ba lokacin zuwan ta bane, tunda yanzu rana ta buWe. Ta yi ajiyar zuciya ta fita dan sai ta ji gidan ya fita daga ranta.

Tana fitowa gidan ta ga Labiba ita da Aisha sun fito daga gidan Ubaid, suka haWa ido da Labiba, sai da gaban Islaha ya faWi ganin wani irin kyaun da Labiba da ta yi kamar ba ita ba. Itama

Labiban kallon Islaha take yi dan ganin ta yi kyau itama sosai, sai dai ta Wan rame kaWan kuma fuskar ta ta nuna alamun rashin lafiya.

Aisha ta kalli Labiba da take kallon Islaha, kowa ya tsaya kuma babu wanda ya cewa Wan uwansa Hii. Aisha ta ce, "wannan zu?e?iyar fa? Itace wacce ku ka zo tare?."

Labiba ta kalli Aisha ta ce, "itace. Tsintacciya ce a gidan mu, kuma ita Yayana zai aura."

"Kai amma tana da kyau fa, kalle ta fa, kalli skin Winta har wani shining yake yi kamar tana shafa chocolate. Wow, gaskiya ta burge ni sosai."

Labiba ta Sata rai ta ce, "kin ga Aisha, mu je inda zamu je."

Aisha ta ce, "ita baza ta shigo ba? Ya kamata a sako ta a sabgar nan itama ta samu, wallahi ni kaina ta burge ni balle namiji."


"Ki ka sani ko gidan da take itama irin mu ne?."

Aisha ta yi dariya ta ce, "gaskiya, daga ganin yanayinta baza a barta haka ba." Labiba ta yi dariya ta ce, "Daman ta saba, tun a gida tana yawon ta."

Islaha dai tana tsaye tana kallonsu har suka fara tafiya kafin su samu taxi su tafi.

Islaha ta yi ajiyar zuciya ta motsa daga wajan ta ?arasa gidan Rehaan ta buWe gate Win ta shiga a hankali.

Tana tafiya tana sake ?arewa gidan kallo, ta kalli car park Win da yake can gefe, ta ga mota biyu a ajjiye, sai ?aton filin da ya rage wanda zagaye ko ina da fulayoyi masu kyau da tsada.

A hankali take takawa wajan ?ofar ta saka code Win ?ofar ta buWe ta shiga a hankali. Hasken falon a kunne yake saSanin yadda ta saba tarar sa falon, sai laptop da take buWe a ajjiye, da alama ba a jima da gama amfani da ita ba, sai mug Win tea da yake wajan a ajjiye.

Islaha ta bi wajan da kallo, ?hamshin turaren Rehaan yana nan, duk inda ta gifta a falon ?hamshinsa yake yi.

Tana shiga kitchen Win ta kunna haske, ta bi ko ina da kallo kamar mai neman wani abun. Sai ta jingina da bango tana tunani, a bayyane ta ce, "Har ?hamshin turaren iri Waya, bazan manta da ?hamshin turaren nan ba tunda ya jima kafin wayata ta daina ?hamshin. Ya aka yi nake jin ?hamshin a nan? Shima ?hamshin gizo yake yi min ko me?." Sai ta zame ta zauna akan tiles, ta haWa kai da guiwa bata san asalin abinda yake damun ta ba.

Rehaan yana tare da ba?i a sama suna meeting, yana zaune ya ji wayarsa ta yi alert Win lock Win da yake haWe da ?ofar falo, wanda duk wanda ya shigo indai yana gidan zai sani, hakan ta ba shi tabbacin an shigo gidan.

Rehaan ya mi?e tsaye ya sakko ?asa ya shiga kitchen Win, dan daman ita kawai yake jira, da yana da number ta da ya kira ta, dan yana bu?atar ta a lokacin.

Bai kula da ita ba ya shiga kalle-kalle sai ya hango ta a zaune a ?asa ta haWe kai da guiwa. Ya bita da kallo yana mamaki, yana tunanin dalilin da ya saka ta zauna a ?asa.

Islaha da ta ji motsi ta Wago suka haWa ido dashi da yake tsaye ya saka hannu aljihu yana kallon ta. Ta zuba masa ido ta ga ya haWe gashin kansa, yana sanye da complete black suit, sai ?hamshi yake yi. Islaha ta mi?e tsaye da?yar tana kallonsa, ta gaji da gizon nan da yake yi mata, gwara ta yi masa warning kawai.

"Don Allah ka daina zuwa idona, don Allah ka ?yale ni na huta da ganin ka ko yaushe. Na ganka a Yola, na ganka a Jeddah, na ganka a mafarki, na ganka a zahiri, ka bari na huta don Allah. Na san na yi laifi, kuma zan gyara kuskurena, zuwana nan ma saboda na biya bashi da na Wauka ne. Ka ?yale ?wa?walwata ta huta, kar ka saka na haukace. Ko yaushe kai nake gani, ka rabu dani na huta, da kaina zan nemo ka duk inda ka ke, ba sai ka dinga damuna da tunani ba don Allah!" Ta ?arasa faWa hawaye yana sakkowa daga idanunta.

Rehaan ya bita da kallo jin tana magana ita kaWai, sai ya kama ?ugu yana tunanin anya lafiya lau take, in ba haka wacce irin magana take yi haka kamar zautacciya?. Babban abinda ya bashi mamaki Yola da ya ji ta ambata, sannan kuma hawayen da take yi ya fi komai basa mamaki. (?an rainin hankali, nufinsa ya manta Islaha=??).

Islaha ganin bai ce komai ba sai ta goge hawayen ta, tana sake tabbatarwa da kanta gizo yake yi mata bashi bane, dan da shine da yanzu ya chakumi wuyanta ya ce ina kuWinsa.

Ta ce, "koma meye ya faru kaine da laifi, kai ka yi min duk abinda ka yi har ka saka na aikata abinda ban taSa yi ba. Na karSi laifin dan daga ?arshe na yi kuskure nima. Ka ?yale ni, ka je can ka cigaba da zama a Yola, zan zo har inda ka ke na same ka. Ka ?yale ni don Allah, ka daina zuwa mafarkina, ka daina yi min gizo!" Ta faWa cikin masifa dan ita a tunaninta gizo ne ba gaskiya bane.

Yatsunsa biyu ya yi snapping a daidai fuskarta suka bada sauti mai ?ara.

Islaha ta firgita kamar wacce aka tsirawa allura, ta sake kallonsa idanunta duk hawaye. Ta ga ita yake kallo, ya zuba mata ido kawai bai ce komai ba.

Ita har lokacin bata gasgata shi Win bane, ta kai hannunta a hankali kamar wacce zata taSa wuta, ta Wan taSa sa dan ta tabbatar na gaske ne ko kuma na bogi ne. Shi dai ya tsaya cak yana kallon ikon Allah, ya zuba ido yana so yaga a ina zata tsaya.

Hannunta ya Wan taSa hannunsa sa ta ji kamar jan wutar lantarki, ta ja baya da sauri tana sake kallonsa dan ta tabbatar ba gizo yake yi mata ba, shine Win a gabanta, a Jeddah ba a Yola.

Ya Wauke ido daga kallon ta, ya sake kallon ta ya ce, "We have seven guests, make tea for them, now......" yana gama faWa mata haka ya fita ya bar ta cikin tunani da ruWani mai yawa.

Drama don start=?%?=?
?

_Masoyan Ragayar Dutse marubuciyarku ta shiga gasa da littafinta na KIRAN RABO, kuma like da comments Win ku a first five episode shine zai bata nasara. Don Allah ku danna wannan link Win ku je Youtube, ku danna min like sannan ku yi comment akan video. Ku duba episode Win baya, shima ku yi like da comment saboda Allah._
https://youtu.be/POak37bdMTE?si=dU33KLoRcvufRf7S

Nana Haleema.
' [7/7, 10:21/ AM] KRBBK: RDB2P41
Nana Haleema.

_Masoyan Ragayar Dutse marubuciyarku ta shiga gasa da littafinta na KIRAN RABO, kuma like da comments Win ku a first five episode shine zai bata nasara. Don Allah ku danna wannan link Win ku je Youtube, ku danna min like sannan ku yi comment akan video. Ku duba episode Win baya, shima ku yi like da comment saboda Allah._ https://youtu.be/S0HoWfmkTOI?si=vJKdn7h8rPpmDhS5

" " " " " " " " " " " " "

Islaha ta bisa da kallo har ya Sace daga wajan daga wajen ta daina jin sautin takunsa, ta dafe kai cikin ruWani da tashin hankali, a bayyane ta ce, "ta ya ya zai zama shine?."

Ta shiga zagaye kitchen Win, tana kai kawo kamar mai Wawafi, sai kuma ta sake tsayawa ta ce,  amma bai nuna ya sanni ba, kuma in har shine na tabbatar zai neme ni saboda kuWinsa....."

Ta sake yin shiru tana tunani kafin ta ce, "Amma ya aka yi na ga ya share ni, yana yi min kallon housemaid kawai ba wacce ya sani a Yola ba?." Ta safe kama ?ugu cikin son tabbatarwa.

Ta sake kallon inda ya bi, ta ja numfashi tana jin turaren yana shiga hancinta a hankali ta ce, "turaren iri Waya, wallahi ?hamshin iri Waya ne da nasa. Na haddace ?hamshin nan, tunda wayata ta jima kafin ta daina ?hamshinsa. Sannan ga gashin wancan mutumin irin wannan, sannan maganar ma iri Waya, turancin ma irin na wancan kamar na ?an Englaand. Iyayin da komai iri Waya ne."

Sai kuma ta sake jan numfashi, ta lumshe ido tana tattaro nutsuwa ta ce, "Nutsu Islaha, ba lallai shi Win bane. Ki nutsu ki dawo hankalin ki, nan Jeddah ne ba Yola ba" ta faWa tana kwantarwa da kanta hankali dan ta kasa fahimtar komai.

Sai kuma ta Wauki waya da niyar faWawa Safeera, sai kuma ta fasa tana kallon wayar a bayyane ta ce, "A'a kar ki faWa, in ki ka faWa mata zarginsu zai iya zama gaskiya, zasu ce daman can na sanshi, kuma zasu ce da haWin bakinsa na zo nan. Kenan da gaske shine?."

Sai kuma ta wara hannu ta ce, "indai har ni Islaha zan iya zuwa Jeddah shi meyesa nake ganin ba shi bane? Bayan shi mai kuWi ne, zai iya zuwa duk inda ya ga dama?. Tabbas shine, ko tantama bana yi shine wanda ya sace ni."

Ta sauke ajiyar zuciya ta bi inda ya tsaya da kallo, ta taSe baki ta ce, "yadda ya nuna bai sanni ba nima zan nuna ban sanshi ba, zan cigaba da harkata har na tara kuWinsa na biyasa na kama gabana....."

Ta sake ri?e baki cikin mamaki ta ce, "kai!
Me gayen nan yake nufi wai, bai gane ni ba?. Lallai an yi Wan rainin sense, ya sace ni ya ajjiye a gidansa ya ce bai gane ji ba?.

Ta girgiza kai ta ce,  Amma mutumin nan ya yanke ni fa, abin ya firgita ni sosai. Allah mai iko, Allah ya sake haWa mu waje Waya, a inda ban yi tunani

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login