Showing 120001 words to 123000 words out of 221574 words

Chapter 41 - RAGAYAR DUTSE BOOK 2 COMPLETE

Unknown   

25 Aug 2026

125

zan je na rage."

"Amma ya kamata mu je mu yi tare. In muka shiga da madina da makka five days zamu yi, ba jimawa zamu yi ba."

Ya Wan sauke numfashi ya ce, "kai zan yi yanzu ba, ai ba dole bace ba ko?."

Jafar ya ce, "kar ka yi." Ya Wan yi murmushi bai ce komai ba. Jafar ya mi?e bai ce komai ba ya shiga Waki.

Islaha ce ta dawo saman saboda ta Wauke kayan, ta same sa shi kaWai a zaune yana cigaba da danna wayarsa hankali a kwance.

Ta yi sallama ya amsa ba tare da ta ji ba, ta ?arasa tana kallon Wan abincin da ya ci tana taSe baki. ?asa ?asa ta ce, "iyayin banza, ji wani cin abinci, shi lallai Wan gayu."

Ta ?asan ido ya kalle ta, bai ce komai ba ta kwashe kayan, ya Wan kalle ta ganin ta hijjab har ?asa, ya taSe baki yana tunanin abinda Ubaid ya faWa masa akanta. Sai ya ja tsaki har ta kalle sa, bata ce komai ba ta sauka.

Tana sauka ya bi bayanta da kallo ya ce, "a haka kamar ta kirki, ji hijjab har ?asa. Mtsw!" Ya faWa yana tashi ya shiga Wakinsa.

Islaha lokacin da ta koma matar Maleek ta dawo ranar, suna zaune ta same su a falo ta jingina da jikinsa yana wasa da gashin kanta, sai yaro guda Waya wanda bai fi three years ba yana ta tsalle daga gefe.

Tana shiga matar ta kalle ta, Maleek ya ce, "Meet Islaha, our new housemaid."

Ta Wan gyaWa tana kallon Islaha sannan ta ce, "sannu Islaha."

Islaha ta yi murmushi ta ce, "Yauwa."

Maleek ya ce, "Islaha she's my wife, Maryam, and my son Muhammad." Ta Wan yi murmushi tana kallonsu cikin burgewa. Ta wuce ciki tana waiwayonsu dan sun burge ta sosai ma kuwa.

Sai yamma sannan Maryam ta kira Islaha, ta fito daidai lolacin da take fesa airfreshner spary.

Islaha tana fitowa ?hamshin da iskar spar Win ya shiga hancinta, gas Win ya dake ta sosai, sai ta ja numfashi, ta yi baya da sauri tana nemawa kanta mafita, dan lokaci Waya numfashin ya sar?e ta.

Cikin lokaci kaWan ta gigice, numfashinta ya fara fita sama sama ya?i sauka, hawaye ya fara sauka daga idanunta, idanaunta su ka yi ja sosai saboda rashin fitar numfashi.

Maryam ta ruWe, hankalinta ya tashi ta sa ki spray Win ta ri?e Islaha cikin gigicewa. Islaha tuni ta kai ?asa saboda rashin numfashi, Maryam ta fara ?walawa mijinta kira ba shiri ya fito.

Yana ?arasoqa cikin kuka ta ce, "ka ga abinda ta ke yi, ban san me ya same ta ba."

Ya ?araso wajan yana ganin yadda numfashin Islaha yake yi kamar zai bar jikinta.

Maryam ta ce, "tana da Asthma ne?."

"Yes tana da ita. ?auko standfan." Da sauri ta juya ta Wauko aka kunna kusa da Islaha daga baya dan a samu turaren ya wuce.

Ita dai da?yar take sauke numfashi cikin wahala, Sunaira ta kawo mata ruwa mara sanyi. Sai a lokacin ya kalli Sunaira ya ce, "tana da inhaler?."

"Ban sani ba" ta faWa a sanyaye cikin tausayin Islaha.

Da?yar aka samu numfashinta ya Wan dawo daidai, fuskarta ta yi kaca-kaca da hawaye, ido ya yi ja sosai.

Maryam ganin tana sauke numfahsi ta bata ruwa ta ce, "ki sha." Da kanta ta Wan bata ruwan ta sha.

Ta saka tissue ta goge mata hawayen idanunta. Maleek da yake tsaye ya ce, "sannu Islaha."

Ta Waga kai a hankali tana jan numfashi a hankali. Ga ja hular kanta da aka cire mata ta mayar ta rufe gashinta.

Maleek ya ce, "kina amfani da inhaler ne?."

Ta girgiza kai ya ce, "meyasa?."

Bata iya magana ba matarsa ta ce, "a kaita asibiti kawai, ku je asibiti a duba ta."

Bai yi dogon nazari ba ya kira wayar Rehaan bai Wauka ba, sai ya kira Ubaid, yana Wauka ya ce, "kana asibiti? Ina da mara lafiyar da zan kawo maka..."

Maleek ya Wan yi shiru alamun ana bashi amsa, sannan ya ce, "Okay i'm coming" ya faWa yana kashe wayar ya kalli Islaha ya ce, "zamu je asibiti a duba ki, tashi mu je da sauri."

Nana Haleema.
[7/10, 6:47/ PM] KRBBK: RDB2P52
Nana Haleema.

Sunaira ce ta Wauko mata mayafi ta yafa akan hular kanta, ga sabon kitson da ta yiwa kanta ya sauka ta gaba, har ta cikin mayafin ana hangowa.

Har bakin mota Maryam ta raka su sannan ta juya ta koma dan ta tsorata da yanayin Islaha.

Rashin facemask ya saka ta toshe hanci da mayafinta, ya Wan kalle ta ya ce, "seat belt."

Sai a lokacin ta tuna ashe fa ba Nigeria ba ce, ta jaqo a sanyaye ta saka sannan ya ja motar. Ta yi shiru, shi kuma kallon gefen ido yake yi mata, musamman gashinta da yake a naWe ya sauka har ?asa.

Ya Wan juyo ya ce, "akwai abinda ki ke so?." Ta girgiza kai dan har lokacin bata dawo nutsuwar ta ba.

Kallon titin Jeddah take yi yadda komai yake tafoya cikin tsari, ko kai kaWai akan titin im street danger ta tsayar da kai sai ka tsaya saboda bin doka, babu wrong drivring, babu guje guje na ????? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? 
wuce ?a'ida.

Rage ac ya yi ganin kamar tana damunta, a haka sauke tafiya har suka iso asibitin. Kallon asibitim yake yi ganin yanayin tsarinsa da kyau da yake dashi, ta Wan gyaWa kai tana bin ko ina da kallo, kai ba sai ance maka ba a Nigeria ka ke ba.

Yana tsayar da motar ya ce, "let's go." Ta buWe a hankali ta fito, shima ya fito suka shiga ciki.

Sai da ya yiwa Ubaid waya ya faWa mada abinda zai yi, ya ?arasa reception, aka shiga da ita wani Waki aka duba yanayi jikin marasa lafiya, aka saka mata nebulizer domin daidaitar numfashinta, aka duba lafiyarta sannan suka wuce office Win.

Sai da suka zauna, already daga inda aka yi mata checkup an tura sunanta zuwa office Win likita, suna zuwa suka zauna har aka kira ta suka shiga gabaWaya.

Yana shiga suka ga Ubaid a zaune a table Win fuba marasa lafiya, cikin larabci suka gaisa da Maleek, sannan ya nuna islaha ya ce, "itace mara lafiyar, kamar dai tana da asthma."

Ya kalli Islaha, duk da ya san sunanta tunda an turo masa amma sai ya ce, "What is your name?."

Islaha a hankali ta ce, "Islaha Muhammad Maddibo."

Ya Wan bita da kallo ya ce, "your age." Ta faWa masa ya shigar a computer sannan ya ce, "meye yake damun ki?."

Islaha a sanyaye ba tare da ta buWe hancinta ba ta cw, "ina wahalar numfashi in na sha?i iska ko turare ko gas da haya?i. Ina shan wahala in na yi tafiya mai nisa, sannan ina yawan tari da ciwon ?irji."

Ya gyaWa kai yana shigarwar sannan ya ce, "kina da asthama kafin yanzu?"

Ta girgiza kai alamun a'a, ya ce, "kin taSa yin gwaji akan hakan?."

"Eh, na yi."

"Yana ina?."

"Yana Nigeria."

Ya bita da wani irin kallo ya ce, "you are from nigeria?."

Ta Waga kai alamun eh, shi kuma ya ce, "wow!."

Maleek aka kira sa a waya ya tashi ya fita ya bar su.

Ubaid ya ce, "Which country in Nigeria?."

"Adamawa."

Ya Waga kai kawai bai ce komai ba, a lokacin Ubaid ya ce, "za a yi miki spirometry test for that, ki je lab zasu yi miki."

Islaha ta mi?e suna bin arrow Win asibitin har lab Win. Ita dai islaha kallon ikon Allah take yi, asibitin tsarinsa ya yi iri Waya da asibitin da Baffa ya kwanta, kusan komai iri Waya ne,

Tana zuwa lab tana faWar sunan ta ta ga har an basu details Winta tun kafin ta zo.

Nan da nan aka yi mata test Win, aka ce ta jira result ya fito. Bata jima sosai ba aka sake tura su Office Win Ubaid, saboda an tura masa sakamakon.

Suna shiga ya duba ya kalli Islaha ya ce, "Asthma ta rabu kaso uku, akwai mild persisten asthma, itace mafi ?an?anta a ciki, itace wacce bata yi ?arfi sosai ba. Akwai moderate persisten asthma, matsakaiciya kenan, wacce ta fara ?arfi a jikin mutum, ta fi mild ?arfi, amma bata kai matakin ?arshe ba. Last one Win itace severe persisten asthma, itace stage Win ?arshe a Asthma. In asthma ta kai severe, ta kai ?arshe a matakin asthma, babu wata a gaba sai ita kaWai."

"Akwai allergic and non allergic asthma. Allergic one Win itace wacce take tashi in aka shiga ?ura, danshi bango, ko sha?ar wani abu kamar ?hamshin furannci, wasu ko wani abin suka ci yana iya tayar musu da allergic asthma. ?ai?ayin ido, hanci, kunne, ma?ogwaro, cunkushewar ?irji. Amma ita allergic mafi yawan lokaci, tari ko mura sun fi tayar da ita."

"Non allergic itace wacce take tashi ta hanyar haya?i, motsa jiki, gajiya, sanyi, ?ura mai tsanani, zafi mai tsanani, damuwa, tsoro mai firgitarwa, gas da sauran abubuwa."

Ya Wan sauke numfashi ya kalli Islaha ya ce, "Islaha ta ki tana mild presisten ne, ?arama ce bata yi ?arfi a jikin ki sosai ba. Amma in ba ki kula da abubuwan da suke sakawa ki samu attack ba zata koma moderate presisten, daga nan ta tafi severe presisten. Ki gu ji shiga haya?i, ?ura, sanyi, gas, zafi mai tsanani. In ki ka gujewa wannan, a za ki yi controlling asthma Win ki ba tare da controller inhaler ba. Abu kaWan yana iya tayar da Asthma, sai kin kula sosai, wani lokacin abinda ka raina shine yake sakawa ka samu attack."

Islaha ta Waga kai tana fahimtar maganar sa sosai. Ya Wan yi rubutu sannan ya yi mata printing test. Ya kalle ta ya ce, "ku je pharmacy ku karSi magani. Akwai reliever inhaler, zata dinga taimaka miki a lokacin da ki ka samu attack. Bakya bu?atar controller one, saboda bata yi ?arfi sosai a jikin ki ba."

"Thank you Dr."

"My pleasure."

Malek ya ce, "yanzu zaka koma gida?."

Ubaid ya ce, "she's my last patient."

Maleek ya ce, "thank god! Ku je da ita, she's my housemaid."

Ubaid ya zaro ido ya ce, "housemaid!" ya maimaita yana kallon Islaha da kanta yake ?asa.

Maleek ya Waga kai ya ce, "take care of her, i'm coming" ya faWa yana fita.

Ubaid ya bita da kallo, kalar ta ta Wauki hankalinsa sosai, yadda ta kalli ?asa bata kallonsa, eyelashes Winta sun kwanta a ?asan fuskar ta, ga wata kyakykyawan eyebrow da take cikakkiya ba?a wuluk. Ga bakinta yana moving a hankali, dan ta cire mayafin a fuskarta. Gashinta ya sauka har bayanta, ana iya ganowa dan mayafin kawai ta yi.

Jin shirun ya yi yawa sai ta Wago kai suka haWa ido, ya Wan yi murmushi ya ce, "Mu je phamarcy."

Ta mi?e a sanyaye, shima ya mi?e suka fita tare zuwa phmarcy.

Ya karSo ya rubuta dust sannan ya koma office ya rufe komai suka fita. Har bakin mota suka ?arasa, ya buWe mata gaba ya ce, "bismillah." Ta shiga shima ya shiga ya ja motar suka fita.

Sai da suka Wan yi nisa sannan ya ce, "so you are from nigeria?."

Ta Waga kai ya ce, "Wow! Amma kina da kyau Islaha, ban taSa ganin ?ar nigeria mai kyaun ki ba." Ta Wan murmusa bata ce komai ba suka cigaba da tafiya.

Suka cigaba da tafiya yana ta janta da hira ita dai ta?i sakewa yadda ta kamata.

A ?ofar gidan Maleek ya tsaya, ya kalle ta ya ce, "Yaushe za ki kawo mana ziyara? Wannan shine gidana, can i have your digit?."

Ta Wan sauke numfashi ta ce, "Dr my medicine, please." Ya Wan yatsine fuska ya ce, "sorry my lady.." Ya faWa yana nuna mata yadda inhaler Win take.

Ta karSa ta saka takardar gwajin a ciki ta ce, "thank you."

"my pleasure, ki kula da abinda na faWa miki saboda samun attack, har turare mai ?arfi ki daina sakawa. In ki ka bi doka a hankali wani abun zai ragu."

Ta Wan gyWa kai za ta buWe motar amma ta ji a rufe, ta Wan kalle sa ta ga ya zuba mata ido yana murmushi, sai ta ga ya fita da kansa ya buWe mata, ta fito tana kallonsa ta ce, "thanks."

Ya yi murmushi yana kai hannunsa kumatunta ya shafa, abin ya zo mata bazata, sai hannunsa kawai ta ji bata san zai yi ba, sai ji ta yi ya ja kumatunta.

Rehaan yana tsaye a balcony yana kallonsu, tun tsayuwar motar ya san Ubaid ne a ciki, dan su larabawa duk kuWinsu canje-canje mota, mota Waya suke amfani da ita ko yaushe, duk kuWin balarabe da mota Waya aka san shi. Kuma da yake motar larabawa babu ba?in glass, yana iya hango akwai mace a ciki.

A bayyane ya ce, "Ubaid! Allah ya shirya ka."

Yana tsaye yana kallon su, haka kawai yake so ya ga wacece zata fito daga motar. A kan idonsa ya fito ya buWe mata motar, tana fitowa ya ja dogon tsakin da bai san dalilinsa ba.

Ya mi?e tsaye sosai yana sake buWe idanunsa a kanta ya ce, "Oh god!" Ya furta lokacin da yake jan kumatunta yana murmushi.

Bai san ya ja tsaki ba sai sautinsa ya ji a kunnensa, ya Wan Wauke kai har yana rufe idanunsa, yana Wan gyaWa kai yana cewa, "a haka kamar mai hankali."

Lokacin da ya juyo bai ga gidan da Islaha ta shiga ba, ya ga dai bata nan. Ya taSe baki ya ce, "dole na dakatar da ita daga zuwa gidan nan, bana son shirme."

Jafar da ya zo wajen ya ce, "kai kuma kai da wa?. Sai magana ka ke yi kai kaWai."

Bai san ya sake yin tsaki ba, ya raSa Jazy ya wuce cikin jin haushinta, haka kawai ya ji haushinta yana mamaye masa zuciya, bai san dalilin da ya saka yake jin haushinta da ta kasance yarinyar Ubaid ba, shi kansa yana tambayar kansa ina ruwansa? Amma bashi da amsar da zai bawa kansa akan hakan.

Jazy ya kalli abinda yake kallo har yake tsaki, ya juya ya kalli inda Rehaan Win ya bari, ya sake kallon wajen ya girgiza kai yana tunani....

Nana Haleema.
[7/13, 12:11/ PM] KRBBK: RDB2P53
Nana Haleema.

Islaha tana shiga Waki ta wuce, ba jimawa sai ga Maryam ta shigo tana yi mata sannu. Ita dai murmushi take yi dan ta ji daWin yadda suke nuna mata kulawa sosai, sun nuna mata iya mai aiki bace, ita ma tana da daraja sosai. Hutu aka bata aka ce ta kwanta, sallah ce ta tashe ta ta tashi ta yi sallah kafin ta Wauki waya ta kira Hamma.

Bata jima tana ringing ba ya ya Wauka, yana Wauka ya ce, "Matar Hamma ya ki ke?."

Ta Wan yi murmushi a sanyaye ta ce, "Alhamdu lillah."

Ya ce, "ya dai, na ji muryar ki ta yi ?asa kamar kin samu attack. Kina lafiya?."

Ta yi murmushi, ba dole son Hamma ya cigaba da ninkuwa a ranta ba, ko maganar ta ya ji ta canja sai ya tambaya. Wani lokacin sai ta Soye masa damuwar ta, amma da ya ga fuskar ta sai ya ce me yake damun ki. Kulawar da yake bata tana sakawa ta ji ta kai wani mataki a zuciyarsa, tana jin ta kamar sarauniya, tana jin ta kamar gimbiya.

Ta sauke numfashi ta ce, "na samu attack, ban jimawa da dawowa daga asibiti ba."

"Subahanallahi! Ya jikin naki, kin samu sau?i?."

"Na ji sau?i sossi. Har test aka yi min, kuma ka san an ga asthma Win, amma bata da yawa. Har inhaler an bani."

"Kin ga banbancin ?asar mu da ?asar waje kenan. Amma sun baki magani ko?."

"Sun bani Hamma, har da inhaler. Mutanen gidan suna kirki sosai wallahi, ba ka ga yadda hankalin matar gidan ya tashi ba. Yanzu ta shigo ta duba ni ta tafi."

"Larabawa ai suna da tausayin mara lafiya, kuma dan kin kasance mai yi musu hidima bazasu ?i taimakon ki ba."

Ta Wan sauke nunfashi ta ce, "Ya batun Zainab? Ana bibiyar ta kuwa Hamma?."

Ya Wan yi shiru sannan ya ce, "ina bibiya Islaha, amma gaskiya kwana biyu hankalina ba ya kai tunda na koma Niger, sai na koma zan Wora daga inda na tsaya sha Allah."

A sanyaye ta ce, "To Hamma, Allah ya taimaka."


"Amin ya rabbi. Bara na bar ki ki huta tunda ba ki da lafiya." Ta amsa ya kashe wayar ta yi shiru.

Tana son bibiyar lamarin Zainab amma bata san ya zata yi ba, kwana biyu ko wayar Suraj bata samu balle ta yi masa magana a kai. GabaWaya zaman ya ishe ta, tana so ta koma gida, kuma tana so ta je Madina ta ga Umma.

" " " " " " "

?? Mama Atika ta yi shiru tana sauraren abinda Safeera tazo mata dashi, ta sunkuyar da kai tana jin maganar Safeera kamar a mafarki, kwata-kwata bata taSa tunanin Safeera zata same ta da maganar ba, ko kaWan bata kawo a ranta hakan zai faru nan kusa ba.

Safeera ta ce, "Mama kin yi shiru ba ki ce komai ba. Baba yana gani kamar yana takura miki, hidimar iyalansa da ki ka Wauka ya yi yawa. In kuwa ki ka aure sa kin ga kema kin dawo ?ar?ashinsa, duk abinda ki ka yi baza a ce haka ba."

Mama ta Waga kai ta kalle ta ta ce, "Safeera dole na kasa magana. Baba mijin ?awata ne fa, ta ya zan iya aurensa? Kuma ni duk abinda nake yi, ina yi mu ku shi tsakani da Allah ba dan baban ku ya aure ni ba, ban yi dan na auri baban ku ba."

"Na sani Mama. Alfarmar ki muke nema, kema za ki shiga inuwar aure, Kausar zata samu uba, mu ma zamu samu uwa, Baba zai samu mata. Kin ga kowa zai amfana da auren, ba kan ki za ki duba ba, ki duba mu da Kausar da baban. Don Allah ki amince Mama ."

Ta sauke numfashi a sanyaye ta ce, "Shi Baban naki ya amince ne?."

"Ya amince, amincewar ki kawai ake jira. Ba ma so a Wauki lokaci, ranar juma'a mu ke so a Waura auren kawai."

Atika ta Wan yi murmushi ta ce, "da wuri haka?."

"To me za a jira? Kin halinsa, shima

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login