Showing 111001 words to 114000 words out of 221574 words

Chapter 38 - RAGAYAR DUTSE BOOK 2 COMPLETE

Unknown   

25 Aug 2026

153

ta kwashe glass Win, ta goge tea Win da ya zube. Har zata bar wajan sai ta dinga jiyo kukan Alma daga room Win da yake wajen. Har zata wuce Wakin sai ta dawo, dan ?ofar bata rufe da kyau ba.

Islaha ta ji tana cewa, "Wata housemaid ce ta zubar da tea Win da na saka maganin, ba laifina bane, ban san ya zube ba."

Sai Alma ta yi shiru sannna ta ce, "but in anjima kaWan zan zuba masa powder, i promise, tognight he will be mine, sannan zan Wauki video komai zan tura maka."

Alma ta ce, "na gode, da dama ta ?arshe" ta faWa tana sauke wayar.

Jikin Islaha a sanyaye ta bar wajan a hankali ta sauka downstairs tana tunani, ta zauna a kan dining ta yi shiru tana tuna abinda Alma ta ce.

A bayyane ta ce, "video take so ta yi masa ko kuma turancin ne ban fahimta ba?."

Ta sake yin shiru kafin ta ce, "i promise, tonight he will be mine....." ta Wan sake tafiya tunani sannan ta ce, "Kenan mai zata sake ba shi? Na ji Wazu yana cewa bazai aure ta ba, kenan ita tana so ya aure ta shi kuma ya ?i."

Ta Wan daki kanta, tunawa bafa Hamma bane baturen da ya sace ta ne. Ta girgiza kai tana taSe baki ta ce, "ina ruwana? Su kashe kansu mana, tare na gansu." Tana gama faWa ta mi?e ta shiga kitchen, amma sai ta kasa yin komai tana tuna abinda Alma ta ce.

Gashi dai ta gama abinda zata yi amma sai ta kasa barin gidan, har aka yi sallar la'asar tana kitchen a zaune tana duba yadda video ta yake ta trending ana ta zuba likes da comments.

A hankali ta mi?e tana sauke numfashi ta ce, "Islaha ina ruwan ki ne? Duk abinda zata yi masa me ya dame ki?."

Ta sake jan numfashi ta ce, "duk fa abinda ya faru cewa za a yi ni ce, gwara na je na hana kafin a Wora min sharri."

Da wannan tunanin ta koma upstairs Win, daidai lokacin da Alma ta wuce daga hanyar Wakinsa tana murna tana cewa, "Yes ya sha?a, zan jira wasu mintina" ta faWa yana shiga bedroom.

Jin hakan sai gaban Islaha ya faWi, ta buWe ido ta ce, "na shiga uku, ba dai ta kashe shi ba, ni fa da wuri nake burin barin ?asar nan, ban shirya zaman prison ba wallahi." Da sauri Islaha ta ?arasa Wakinsa, ta same sa ya dafe kai da duka hannu biyu ya rufe ido ruf.

Mi?ewa ya yi ta ga yana layi kamar zai faWi, da?yar ya kai kansa gado ya kalli Islaha yana ganin ta guda biyu ya kasa banbance wacece, ya sake runtse iso ya ce, "Subahanallah!."

Islaha ta yi sak tana kallonsa ta ce, "ashe fa ya san Allah."

Ya kwanta da baya jin kansa yana barazanar watsewa,wani irin bacci ya ji yana fizgarsa idonsa sai rufewa yake yi, shi kuma ba ya son yin baccin amma ya kasa rinjayar maganin. A hakali idonsa ya rufe ruf dogon bacci ya Wauke sa.

Islaha ta bisa da kallo ganin ba?in gashinsa a baje a kan gadon idanunsa a rufe, ta Wan ja baya dan bata san abinda ya kamata ta yi ba.

A lokacin Alma ta shigo, Islaha tana daga gefe bata ganta ba.Ganinsa a haka sai ta yi dariya ta ce, "I am certain this moment is mine. I will have you, my love, nothing can stop me. And I will make sure to record every second of it" ta faWa tana fara cire rigar jikinta, ya rage daga ita sai bra, ta sai ta wayar ta ajjiye daidai inda zata Wauki komai da komai, har da light ta kunna yadda komai zai tafi yadda ya kamata, ta girgiza gashinta tana ?arasa inda yake tana murmushi.

Islaha da take nesa da ita gabanta ya faWi, ta wara ido waje ganin ana niyar yin BF a gabanta. Ta runtse ido ta fito daga inda take, Alma da take niyar fara unbotton rigarsa ta kalli Islaha ta ce, "what are you doing here? Go out!."

Islaha bata ce mata komai ba ta ?arasa ta Wauki wayar da ta ajjiye, Alma ta ?araso a guje amma kafin ta cimmata Islaha ta goge videon da ta fara Wauka. Alma ta zo zata ?wace wayar Islaha ta ri?e da ?arfi, ita kanta bata san tana da ?arfin iya ri?e Alma ba sai a lokacin, ta haska wayar a fuskar Alma ta cire face id, ta goge videon daga deleted
recent Win wayar.

Islaha cikin kakkausar murya ta ce, "get out, before i call the police."

Ta bi Islaha da kallo ta ce, "who are you?."

"I said get out!."

Jin an kira police ya saka Alma karSar wayarta ta Wauki rigarta ta fita daga Wakin. Islaha ta dafe kai ta ce, "ban yarda da gaske ana yiwa namiji fyaWe ba sai yau, ji wannan motsatstsiyar don Allah." Sai kuma ta kalle sa da yake kwance ido a rufe yana bacci.

Ta harare sa ta ce, "wallahi ba dan kai na yi ba, zuciyar musulunci ce ta saka na yi. Kuma ka burge ni ne, yadda ta dage akan ka ya nuna min baka sauraren ta......" sai kuma ta sake jan tsaki ta ce, "Ji sa don Allah, ya wani ba je yana bacci. Mtsw! Ragon maza kawai."

Islaha falon ta koma ta zauna, a kan idonta Alma ta sauka da jaka da sauri ita dai bata ce mata komai ba.

Islaha ta yi shiru tana tuna abinda ya faru kamar a mafarki, ta sake kallon Wakin da yake ta Wauke kai ta yi shiruu. Tana tana zaman jin daWin a wajen har ta gaji, ta yi sabon content duk dan ta rage lokaci amma babu wani cigaba. Har aka yi i'sha tana gidan, sai bayan takwas ma dare sannan ta mi?e ta sauka ta fita daga gidan gabaWaya. Ita kanta bata san me ya zaunar da ita ba, ta san dai ta zauna saboda kar Alma ta dawo, kar ta yi masa wani abun a ce itace.

? ? ? " " " " " "

Maman orphage ta bi zainab da kallo da take zaune kanta a sunkuye ta ce, "Zainab ni ban ga abin Waga hankali a nan ba, matar nan tana so ki je ki Wan zauna mata kafin ki dawo, kuma kitso zaki yi mata ita da yaranta; to meyasa bakya son zuwa?."

Zainab ta kalle ta ta ce, "Mama ni bana son zuwa, na fi son zama a nan kawai."

Ta mi?e ta ?araso ta dafa kafaWarta ta ce, "A nan me ki ke samu? In kin fita sana'ar me ki ke samu? Sana'ar kitson da baya wuce a baki Wari biyu, ?arshen kyautar a baki Wari biyar, hajiyar gaske ce zata baki dubu Waya. Ta ya za ki tallafi rayuwar ki da wannan kuWin da bai wuce na purewater ba?. Bakya ganin ?an uwan ki yadda suke jin daWi? Bakya sha'awar kema wata ran ace kece kamar su?. Manyan makarantu suke yi, ga wayoyi masu kyau da tsada a hannunsu. Meyasa baza ki amince kema ki samo na ki arzu?in ba?."

"Mama in na je aikin me zan yi musu da zasu bani kuWin?."

"sana'ar ki mana, da ita zaki samu arzu?i."

"To Mama zan duba na gani."

Ta bita da kallo kamar ta tsinka mata mari, amma da yake lallaSa ta take yi sai ta ce, "tunanin me zaki yi? Ni ce fa uwar ki, ba ki da wacce za ki yi shawara da ita kamar ni."

Zainab ta ce, "zan nemi Adda Islaha."

"Komai sai kin yi magana da Islaha? Ina ki ka ga Islahan da za ki yi shawara da ita?. Tana can ?asar waje aiki, ta tafi ta tallafawa rayuwar ta tana can tana neman kuWin ta, ke ta Wora ki akan a?idar da ba itace a ranta ba. Waccee Islaha a wajan ki? A nan gidan ku ka haWu kawai, kuma gidan ya raba ku. Ke tana hana ki taimakom rayuwar ki ne , ita kuma tana taimakon ta ta rayuwar!." Ta faWa a fusace tana kallon Zainab.

Zainab ta yi shiru bata ce komai ba. Mama ta ja tsaki ta ce, "jeki ciki." Zainab ta mi?e ta fita ita kuma ta da ki table ta ce, "Ban san me matar nan ta gani a tare da Zainab da ta dage a kanta haka ba. Yarinyar nan zata iya saka min ciwon kai" ta faWa tana Waukar waya.

"Yarinyar nan Zainab ta?i ba da haWin kai fa, ni tsoro nake ji kar maganar nan ta fita wallahi."

"Har yanzu?."

"yanzu ta bar nan, na Wauka rashin Islaha zai saka ta Wan shiga hankalinta, sai na ga sake Sotsarewa ma take yi. Bana so maganar nan ta fita, dan haka a ?yale zainab kawai."


"Baza a ?yale ta ba, za a samu mafitar da zata amince ko bata so."

"Kar ta jawo mana matsala fa."

"zan san abinda zan yi."

Ta kashe wayar tana tsaki ta ce, "Wannan shegiyar Islahan ta zamar min damuwa wallahi."

Zainab tana fita daga office Win fita ta yi ta nufi gidan su Safeera. Da sallama ta shiga tsakar gidan ta samu Safeera a zaune tana shan tea.

Nana Haleema.
[7/9, 11:24/ AM] KRBBK: RDB2P48
Nana Haleema

Ganin Zainab sai ta yi murmushi ta ce, "Zainab sannun ki da zuwa."

Zainab ta yi murmushi ta ce, "Yauwa Adda Safeera, ina yini?."

Safeera ta mi?e ta ce, "mu shiga ciki sai mu gaisa."

Suka shiga falo Safeera ta ce, "Wazu Islaha take yi min maganar ki, tana cewa kin zo kuwa."

Zainab cikin damuwa da ruani ta ce, "Yaushe zata dawo Adda?."

Safeera ta ce, "wallahi ban san rana ba, amma ta kusa in sha Allah."

Ta yi ajiyar zuciya ta ce, "Ina cikin damuwa ne Adda Safeera, an takura min akan dole sai na je wani gida wai na yi aiki, gabaWaya ban yarda da matar ba, gani nake kamar akwai wata manufar da ake so a tura ni. Mama tana faWa min zan samu kuWi, zan samu abubuwan mure rayuwa a can. Ni na ga ji, komai sake lalalcewa yake yi. Ina jin tsoron kar a kaini inda za a lalata ni, gabaWaya zuciya ta bata amincewa da gidan."

Safeera ta yi shiru kafin ta ce, "kun taSa magana da Islaha akan haka?."

"Mun yi, har take faWa in ance na je gidan na amince na je, sai na yi mata waya. Kinga yanzu bata nan, shiyasa hankalina bai kwanta da na je Win ba."

Safeera ta girgiza kai ta ce, "Bata ce ki yi magana da Barr Suraj ba?."

"Bata ce ba. Amma na yi recording maganar mu da Mama ta yau, zan tura miki sai ki tura mata. Ni bana samun ta a waya."

"Eh ta whatsapp za ki dinga kiran ta, za ki same ta."

Zainab ta ce, "akwai masu saka min ido sosai, gwara na tura miki sai ki tura mata zai fi."

Safeera ta ce, "shikenan turo min, nima in kim turo sai ki yi delete for me saboda gudun kuskure."

Zainab ta tura mata a lokacin, sannan ta ce, "don Allah ki faWa mata ta dawo, itace garkuwa a gare ni."

Safeera ta ce, "Itama ke ce a ranta, ko yaushe cikin maganar ki take, na tabbatar zata dawo ke dan ke Zainab. Ki cigaba da yi mata addu'a, Allah ya bata abinda ta je nema."

"Amin Adda Safeera, ki gaishe ta."

"Safeera ta Waga kai daga nan Zainab ta yi mata sallama ta tafi.

Safeera ta yi ajiyar zuciya, sai yanzu take sake tabbatar da zargin Islaha gaskiya ne, amma a cikin waWanda suke zagaye da Islaha akwai munafakin su Maman, waye ko wace shine basu sani ba.

? ? ? ? " " " " " "

"Kar ki ce min komai Alma, na ba ki yarda da amana amma kin kasa yin komai. Na jima ina biyan ki kuWi amma kin kasa yi min abinda nake so. Daga yau na yi canceling duk wani abu da yake tsakanina dake, bazan sake ba ki aiki akan Ray ba."

Alma murya tana rawa ta ce, "i try my best, wata housemaid ce ta ce ta kira min ?am sanda, shiyasa na dawo amma ba wai dan ina son haka ba. Ka sake bani dama ta ?arshe."

"Lokacin ki ya ?are, ki goge number ta, ki goge duk maganar da muka yi dake."

Jin ya kashe wayar hankalin Alma ya tashi, ba ?aramin kuWi take samu da mutumin nan ba, yanzu da ya daina bata aiki ta shiga uku.

A bayyane ta ce, "this housemaid! Sai na yi maganinta, sai na kashe ta, sai na tabbatar na yi mata abinda ba a taSa yi mata irinsa ba."

Ta girgiza kai ta ce, "zan koya mata darasi mai yawa, zan tabbatar mata da ni ba sa'ar wasan ta ba ce!. Zan yi mata abinda baza ta manta dani ba, zan yi mata abinda zata dinga tuna wacece Alma."

" " " " " " "

Rehaan bai farka ba sai azahar, ya mi?e zaune yana dafe kansa da ya yi masa nauyi mai girma, ya jima a haka a zaune sannan ya kalli agogo.

Ganin lokaci sai ya tafi tunani, ?arfe Waya na dare ko kuma Waya na rana shi bai gane ba. Sai da ya huta sosai, dan kansa ya yi nauyin da in ya mi?e zai iya faWuwa, sai da ya jira kan ya saki sannan ya mi?e ya Waga labuble ya ga rana ce sosai.

Ya firgita harda zaro ido waje, ya rufe bakinsa da hannayensa ya ce, "What! 1pm" ya faWa yana juyowa yana kallon Wakin.

Lokacin da Alma ta shigo ya ce ta fita yake tunawa, sai ya tuna lokacin yamma ce ko sallar magrib ba a yi ba, ya tuna ta zuba masa powder a fuska daga nan bai sake buWe ido ba, sai yanzu da ya buWe ?arfe Waya na rana.

Gabansa ya yanke ya faWi, tsoro da tashin hankali ya ziyarce sa, ya bi jikinsa da kallo ya ga yadda ya ke a jiyan haka yake a yanzu, babu alamun an yi undressing Winsa.

Ya dafe kai yana so ya tuna abinda ya faru amma ya kasa, da hanzari ya motsa sai ya tsaya saboda yadda kansa ya yi nauyi haka jikinsa. Ya ?arasa a hankali ya fito falon, falon shiru ko haske babu, ya shiga Wakin da ya ke tunani a nan Alma ta zauna amma bata nan babu ko jakar Winta.

"Oh my god!"

Ya furta yana fita daga Wakin, zai sauka dan down stairs ya ji kiran sallah. Da hanzari ya dawo tunawa da sallolin da suke kansa.

Ya shiga banWaki da hanzari, har zai yi alwala sai ya ja ya tsaya, ya buWe ido yana kallon kansa cikin tunani. Bai san me Alma ta yi masa ba, bai san me ya faru a tsakaninsu ba, san ya tunda ya yi losing control Alma zata yi iya masa komai, dama kaWan take nema ta far masa, burinta a duniya bai wuce ta same sa ba, kuma ya san zata aikata komai dan hakan.

Yanzu kenan sai ya yi prepacatuon bath for that? Ya dafe kai dan ya sama confuse and lost, ban san me ya kamata ya yi ba.

Saboda kokwanto haka ya yi wankan ya yi alwala, sai da ya yi drying kansa sannan ya fito ya yi sallolin da suke kansa. Sallar ma ba a nutse ya yi ta ba saboda tunani, ?irjinsa bugawa yake yi ba tare da ya san dalili ba. Haka kawai yake jin kansa ya zama so corwing, fargaba ta mamaye sa sosai, ya rasa me yake damun zuciyarsa, a cushe take saboda bai san abinda aka yi masa ba.

Allah ya taimake sa ya koma night duty, da bai san ya zai yi da ranar nan da ya yi skiping without reason ba.

Walkin slowly ya fito falo, ya zauna ya dafe kai cikin damuwar da bai san daga ina take ba. Ya kira wayar Alma amma baya samun ta, ya dafe kansa ya yi shiru bai san me yake damunsa ba.

A lokacin Islaha ta shigo falon, ta gansa shiru babu haske kamar ko yaushe. Kallon upstairs Win ta yi tana tunanin ko yana nan ko baya nan bata sani ba.

Kitchen Win ta shiga yana nan kamar ko yaushe babu komai a cikinsa, ta dafa tea Win ta buWe fridge ta Wauki apple ta yi slicing ta a ?aramin plate.

Sai kuma ta ce, "shi ba ya cin abinci ne sai tea? Bai damu da a bashi abinci ba sai dai ya sha tea kawai?." Ta taSe baki irin ina ruwan nan Win nan, sai ta yi tunanin jiya ta bar cup a sama, ta bar kayan a wajan dan bata Wauka yana nan ba ta hau sama.

Sai da ta je ?arshe sannan ta ji maganar sa, dan a hankali yake magana sai da matso sosai sannan ta ji ya ce, "Ban sani ba, abinda na sani ta zuba min powder, daga nan ban san me ya faru ba. Ina jin tsoro, ban san me ta yi min ba."

Tana jin magana daga waya ya ce, "Yarinyar nan bata da mutunci amma, kuma da ka tashi ba ga alamun an yi undressing Win ka ba?."

"Ban ga komai ba, ni dai Im afaird Jafaar" ya furta a sanyaye yana lumshe ido.

"Ni abinda nake tsoro kar mu je ta yi snapping nude Win ka."

"Wannan shine abinda nake jin tsoro nima, ban san me zan yi yanzu ba, kaina ya kulle, na sama confuse and lost, ina jin kaina uncomfortable, kamar dai wani abu ya faru dani."


"Kuma babu cctv a bedrom balle a ce ayi checking, amma akwai a falon ko?."

"Kamar babu cameras a gidan nan."

"Oh god!."

"Help me please!."

Jazy ya ce, "calm down, zamu san abinda ya kamata a yi in sha Allah."

Ya girgiza kai ya ce, "Alma baza ta yi powdering Wina ta bar ni ba, She knocked me out, I'm sure she did something bad to me. Ni saboda confusing sai da na yi perupacating bath sannan na yi sallah. Na rasa tunanina, na rasa me ya kamata na yi na ji daWi."

Jazy ya Wan yi dariya ya ce, "Da yake haka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login