Showing 87001 words to 90000 words out of 221574 words

Chapter 30 - RAGAYAR DUTSE BOOK 2 COMPLETE

Unknown   

25 Aug 2026

139

Kin tabbatar zan yi abinda ita bata isa ta yi ba?."

Mama ta ce, "Hanan Win banza, iyakacin kyautar hanan dubu Wari biyar ce, itama Wari biyar Win sau Waya aka bani. Yau ke kuwa har miliyan guda, ai ko yanzu kasuwa ta tashi Wan koli ya ci riba, balle yanzu kasuwar ta fara ci, babu ranar tashinta."

DaWi ya mamaye mata zuciya ta ce, "Zuwa nan da jibi zan sake turo miki wasu Mama."

Mama ta yi guWa ta ce, "Alkhairin Allah ya kai miki Labiba, Allah ya cigaba da kare ki."


"Zan kira ki" ta faWa tana kashe wayar tana kallon Aisha da take kallon ta.

Aisha ta ce, "da ke kin san da haka ki ka tsaya Sata lokacin ki?."

Ta kalle ta ta ce, "yanzu na fahimci amfanin hakan."

"Kina da bu?atar ?arin kuWi, ba iya na gidan nan kawai ba. Yadda Mama take murna ya kamata ace kuWin sun fi haka, yadda zaki saka ta gigice saboda farin ciki."

Labiba ta Wan yi jim ta ce, "Kai Aysha a bari a Wan kwana biyu, har yanzu ban gama sabawa da Ubaid ba balle kuma wasu daban. Wahala nake sha sosai, kin san abinda da farin shiga."

Aysha ta yi dariya ta ce, "na yi mamaki sosai da baki taSa sanin namiji ba sai a kan Ubaid,? shiyasa ya gigice miki ya rikice yake yi miki Sarin kuWi."

Ya kalle ta ta ce, "kema a haka ki ka saba?."

Ta Wan yi dariya ta ce, "ke yanzu nawa ki ka ajjiye naki?."

Labiba ta ce, "miliyan Waya ce, sai kuma riyal dubu Wata da suke hannuna a yanzu."

Aisha ta girgiza kai ta ce, "Hajiya, kina tara kuWi abin ki."

Labiba ta yi murmushin jin daWi, ita ita wuce Hanan da tayi a wajen Mama yafi mata komai daWi. Ta ji daWi da ta bada abinda Hanan bata taSa bayarwa ba, ta ji daWi da ta zama itace a gaba ba Hanan ba.

Aisha ta ce, "zan raka wata ?awata zata yi sim card, zan je na dawo."

Labiba ta ce, "to sai kin dawo." Daga nan ta fita ta bar Labiba a zaune.

?ofar ta ji an buWe ta Waga kai tana kallonnsa, gabanra ya faWi sosai, ta mi?e tsaye tana kallonsa ya tako ya ri?o ?ugunta ya ri?o ta yana shafa fuskarta.

Kiss ya yi mata a kumatu yana kallon idonta ya ce, "What wrong Beb?." Ta yi shiru bata amsa ba, ya rungume ta yana shafa bayanta a hankali cikin salo.

Ya Wago ta ya buWe hannunta ya saka mata dala dubu dubu biyu, sannan ya raWa mata ya ce, "can i have you now?."

Ta kalli kuWin ta kalle sa, sai ta marairaice ta ce, "na gaji."

Ya Wan yi shiru? yana binta da kallo ya ce, "i'm sorry." Ya faWa yana shafa fuskarta tare da fara kissing Winta.

Shi fa Rehaan ya yi tunanin Ubaid ne ya turo Islaha ba Maleek ba>?-?>?#?>?#?>?#?
[7/3, 5:35/ PM] KRBBK: RDB2P37
Nana Haleema.

Dr Isma'il ya kalli Baffa da yake zaune kamar ba shi aka yiwa aiku ba, gefensa Kawu ne a zaune a kan kujera, gabaWaya baza ka ce sune suka kasance a kwance kwanakin baya ba. A gefensu Mama ce da Adda, sai matar Kawu da Saheer da Sadik da suke tsaye.

Dr Isma'il ya ce, "Baba Alhamdu lillah, in sha Allah yau zamu sallame ku."

Baffa ya ce, "Alhamdu lillah, daman na gaji da zaman wajen nan."

Ya Wan murmusa kaWan, Dr Isma'il ya ce, "Baba ya kalar fitsarin ka yake?."

"Fari ne."

"Fari babu wata kala?."

"Eh."

"ma sha Allah. Daman normal urine fari ne, in fitsari ya canja daga fari akwai dalilin canjawarsa. Baba amma sai an kula da ?a'idoji da shan magani gaskiya. Dashen ?oda ba abu ne mai sau?i ba, sai an kula da shan magani yadda ya kamata."

Ya gyara tsayuwa ya ce, "Akwai bu?atar kula da lafiya sosai, a gujewa abubuwa wanda zasu raunata jiki. Baba kamar kai, ana bu?atar ka samu hutu kamar na sati uku zuwa huWu kafin ka koma harkokin ka. Mun duba mun tabbatar da sabuwar ?odar da aka saka maka tana aiki. Komai naka ya dawo daidai shiyasa nake faWa maka abinda ya kamata a yi nan gaba."

"Akwai magununan da zamu bayar, suna da Wan tsada gaskiya amma in ana sha za a warware in sha Allah. Akwai abincin da ya kamata aci da wanda ya kamata a bari. In za a ci nama ya zama dahu sosai, in na ce nama ina nufin kaza ko kifi, a tabbatar ya dahu ya yi laushi yadda ?odar zata sarrafa shi cikin sau?i. Sannan a samu abinci mai sau?in narkewa, tuwo, dankalin da sauransu. Sannan a yawaita cin kayan lambun da aka wanke kuma aka dafa. Kamar zogalen da aka dafa ko aka yi miya, alaihaun da aka dafa ko aka yi miya. Koma dai meye a tabbatar da an dafa sa kafin a kai ga ci. Babu salad wanda ake Worawa akan abinci aci. Sai ?a?an itaciya, lemo, apple, da banana."

"Sai madarar da aka dafa, kar ya a Wanyen maradar da ba a dafa ta ba. Sannan a dinga shan ruwa sosai, ya kasance a yini Waya ana shan ruwa lita 2 zuwa 3 a rana. In an dawo asibiti aka duba, in likita ya ga da yuwa a ?ara adadin ruwan za a ?ara ko a rage. A dinga kula da lafiya yadda ya kamata, a dinga zuwa asibiti duk bayan sati biyu ana ganin likita, in kuma aka samu kwanaki bayan an warke yana da kyau a dinga zuwa asibiti ana duba lafiya gabaWaya. Yana da kyau a dinga duba yanayin yawan jini, sugar, da sauransu."

"Abinda ya kamata a gujewa gishiri, WanWano mai yawa a abinci, barasa, Wanyen naman da bai dahu sosai ba. A guji aiki mai nauyi ko yawon da zai wahalar da jiki Baba. In dai aka kiyaye wannan, aka yi komai yadda ya kamata, ana shan magani ana zuwa checkup in sha Allah za a samu lafiya sosai."

Baba ya gyaWa kai ya ce, "na gode sosai likita."

Dr ya kalli donar ya ce, "na dawo kan ka."

Kawu ya yi murmushi ya ce, "to ina ji likita."


"A yawaita shan ruwa kamar lita biyu zuwa biyu da rabi a rana. A dinga cin nama mara kitse, a dinga cin kayan lambu, ?a?an itaciya, madara amma ba da yawa ba. Baba a gujewa cin gishiri da sugar mai yawa, lemo mai gas, inda hali duk wani soft drink a dakatar da shansa na wani lokaci. A gujewa maganuna ba tare da umarnin likita ba, ko ciwon kai aka ji yana da kyau kafin a sha magani azo a ji me likita zai ce, maganunan hausa su ma a ajjiye su a gefe. In za a sha ruwan ya zama ana rarrabawa, kar a Waga kai asha ruwa mai yawa lokaci Way,? an fi so a sha da kaWan kaWan. Sannan zaka Wan dinga jin zafi ko kasala wani lokacin, ana bu?atar ka huta sosai, a?alla sati huWu zuwa biyar. Baba a guji aiki mai wahala, a dinga zuwa ana duba lafiya akai akai, a dinga zuwa ana duba yanayin fitsari, da yanayin hawan jini, da sikari."

"Amfanin gujewa abu mai kitse saboda kar a ?ara ?iba, amfanin gujewa gishiri ?aruwar hawan jini, amfanin gujera sugar saboda Wagawar sugar. Akwai maganin da yake ?ara sikari a cikin maganin da za a baka, shiyasa ake so a rage shan farin sikari mai yawa. A yanzu jinin ku da sugar ku duk ya yi yadda ake so, fitsari ya koma kalarsa shine jin daWin mu."

Kawu ya ce, "in sha Allah za a kiyaye."

Dr ya ce, "Allah ya ?ara lafiya."

Suka amsa da amin Dr ya ce, "in kun gama clearing bill za a baku takardar sallama, daga nan zan iya cewa sai wani lokaci."

Sahaeer ya ce, "za a iya zuwa wanann asibitin don duba lafiya?."

Dr ya ce,? "Sosai ma, tunda suna da file a nan za a iya zuwa ko yaushe in sha Allah."

Sadik ya ce, "mun gode."

Sadik da Saheer suka fita zuwa reception dan su biya abinda ya rage.

Suna gama biyan kuWin Dr ya kalli Sadik ya ce, "Sadik minti Waya don Allah."

Sadik bai ?u ba ya ?arasa inda yake, Dr Isma'il ya ce, "Don Allah ina Islaha? Kwana biyu bana ganin ta."

Sadik ya Wan murmushi ya ce, "kwana biyu ta Wan yi tafiya."

"Aiki ko ?aro karatu?."

"Duka biyun."

"Shiyasa bana ganin programs Winta. Zan iya samun number ta don Allah?."

Sadik ya murmusa ya ce, "ba kana da social media handles Win ta ba? Kawai ka yi mata magana, dan inda take a yanzu waya bata shiga."

Ya Waga kai ya ce, "na gode. Allah ya ?ara musu lafiya." Ya amsa suka yi musabaha sannan ya dawo wajan Saheer da yake ta kallonsa.

Saheer ya kasa ha?uri ya ce, "me likitan nan ya ce maka?."

Sadik ya kalle sa bayan ya haWe rai ya ce, "Islaha yake nema."

"A matsayinsa na waye zai neme ta?."

"a matsayin wanda yake sonta mana, zaka hana mutane son Islaha ne?."

Saheer ya zuba masa ido yana kallo cikin kishi mai tsanani, ya kasa cewa komai ya cize baki cikin ba?in ciki.

Sadik ya Wan taSe baki yana kallon Saheer ya ce, "kai duk wannan kyautatawar da yake yi mana ka Wauka a banza yake yinta?....."

Sadik ya yi ?ar dariya ya ce, "Wallahi son Islaha yake yi, tun ba yanzu ba na lura da hakan."

Saheer ya yi shiru bai ce komai ba zuciyarsa bugawa take yi da sauri sauri. Kishi yake ji mai tsanani, zuciyarsa tana yi masa zafi da raWaWi akan kamalan Sadik.

Sadik ya ce, "Yarinyar akwai farin jini, da wahala taje wani waje ba a ce ana so ba."

Saheer bai ce komai ba ya haWWiye mugun abu da ya tsaya masa, da ace Islaha tana nan babu abinda zai hana bai saka an Waura masa aure da ita ba, daga lokacin babu wanda zai sake cewa yana sonta.

A wannan yanayin suka shiga mota aka wuce gida. Saheer har aka je gida bai ce komai ba, yana ri?e da Baffa har Wakinsa. Bayan sun kwantar dashi shi da Sadik suka raka Kawu gidansa, bayan sun yi masa siyayya mai yawa wacce take nuni da jin daWinsu akan abinda Kawu ya yi.

Bayan sun dawo gida suna zaune a mota Sadik ya kalle sa ya ce, "sai wani Sata rai ka ke yi dan kawai an nemi lambar Islaha. Islahan da bata gaban idanunka a yanzu, ka san abinda take aikatawa a halin yanzu?."

Ya juyo ya kalle sa yana Waga masa hanmu ya ce, "Ya ishe ka, ka daina faWar wannan maganar akanta. Bana son wannan shirmen da ka ke faWa, na faWa maka bana so amma ka ?i yarda ko?."

Sadik ta ce, "gaskiya ce ai, kaima ka saukewa kanka wannan damuwa da takaicin da take Wura maka, ka share ta ka nemi wata ka huce takaici. Nan na dinga converncing Winka akan ka barta a dinga tafiyar aikin nan da ita amma ka ?i, da a cikin mu take da duk ba haka ba. Yanzu gashi tana can wata ?asa ?ar?ashin larabawa, Allah kaWai ya san abinda yake faruwa a can. Duk yadda ka ke wannan haukan a kanta, ita ko neman ka ma bata yi, tana can tana hutawa cikin ac tana cin kaza kullum."

Saheer ya kalle sa rai a Sace ya ce, "kai ka san dan kaine shiyasa na tsaya kana faWa min wannan maganar ina ?yalewa ban fasa maka baki ba, kaima ka kusa kaini bango, in baka iya bakin ka na wallahi zan baka mamaki. Sadik ka daina yiwa Islaha wannan mummanan zaton, ko ina Islaha zata je ni na yarda da ita, baza ta taSa aikita wani abu mara kyau ba. Na amince da ita har cikin raina, na yarda da ita Wari bisa Wari,? ko a cikin maza dubu zata kwana ta tashi bazan zargi Islaha ba. Kaima k???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?a iya harshen ka, in ba haka ba wallahi sai na Sarar da kai a wajan nan."

"Gaskiya ce baka so, kuma wannan ba mummanan zato bane gaskiya ce."

Saheer bai ce masa komai ba ya fita daga motar ya shiga cikin gida, dan in ya cigaba da sauraren sa zai iya yi masa duk abinda zai yi danasani nan gaba.

Wajan Baffa ya wuce ya tarar da Mama da Adda a zaune, yana shiga Baffa ya ce, "Saheer ina Sadik?."

Saheer ya ce, "ya tafi Baffa, yanzu muka rabu dashi bayan mun kai Kawu gida."

Baffa ya ce, "Aboki ne na gari, yana da kirki sosai. Ya yi abinda ko kai da kanka iyakacin abinda zaka yi kenan, iya abinda zaka yi kenan daga kwanciyata zuwa yanzu. Allah ya yi masa albarka, Allah ya sa ya fi haka, Allah ya sake haWa kan ku." Saheer ya amsa da amin yana jin haushim Sadik a ransa.

Baffa ya ce, "in na samu lafiya zan je har gida wajan iyayensa na yi musj godiya, zan je na yi musu godiyar abinda Wansu ya yi mana na karamci."

Mama ta ce, "ya kamata" ta faWa a ta?aice.

Baffa ya ce, "Ina Islaha ne? Ina ta tambaya sai ku yi min shiru."

Saheer ya Wan sauke kai ?asa ya ce, "Baffa Islaha bata nan."

Baffa da yake kwance ya Wan motsa kaWan zai mi?e zaune, Saheer ya mi?e ya ri?e sa ya ce, "Ka yi hankali Baffa."

Mama ta ce, "saboda an ambaci ?ar gold Win ka bata nan, shiyasa zaka hallaka kan ka."

Baffa bai kula ta ba ya ce, "ina jin ka, ina ta je?."

Saheer ya kalli Mama, ya juyo ya kalli Baffa ya ce, "Mama ta tura ta aikin ?asar waje."

Mama ta buWe ido cikin masifa ta ce, "kamar ya na tura ta? Kai Saheer bana son iskanci da wula?anci. Kamar ya na Wauke ta na kaita ?asar waje? Jaririya ce ita da zan goya ta a baya na kaita inda nake so?."

Baffa ya kalli Mama ya ce, "Ya isa! Saheer ka yi min bayani yadda zan gane."


"Baffa Islaha bata ?asar nan, yau kwananta goma da tafiya. Mama ce ta...."

Mama ta katse sa cikin faWa ta ce, "na rantse da Allah in ka sake ambatar Maman nan sai na tsinke ka da mari, ka ji min yaro da wula?anci. Ni na Wauki Islaha na kai ta, ba itace ta zo ta same ni ta ce na kai ta ba?. Lokacin da na so ta je ba ?i ta yi ba? Kuma ina zaune ta kawo min fasko ta ce min gashi ta yi in da dama na saka ta tafi a cikin wanda zasu tafi a kwanakin. Dan ka raina ni sai ka dinga cewa ninna saka ta? Ta ?arfi na jata na kai ta ko kuma sakawa na yi aka Wauke ta aka kai ta?."

Baffa ya Wan ja numfashi ya ce, "Ya isa haka, ki daina yi min ihu a kaina."

"Ji na yi yana neman Wora min laifi, dan Islaha ta bar ?asar nan ta hannuna sai ya zama ni na kaita?. Ban san ta yi ba, ban ce zo mu je ba, ta je ta yi fasko ta kawo min ta ce na kai ta. Ni kuma a lokacin kanfanin mu yana bu?atar mace irinta, dan na Wauke ta sai ya zama laifina?. Meye nawa? Me na yi da za a ce ni ce na kai ta?. Dan kawai akuyata ta yi kuka kan waccen tsintacciyar?."

Baffa ya nuna mata ?ofa ya ce, "jeki in baza kinyi shiru ba."

Ta yi shiru tana Wauke kai ya kalle ta ya ce, "baki da adalci, baki san karamci ba, ba ki san saka alkhairi ga alkhairi ba, ba ki san mai ?aunar ki ba, ba ki san wanda ya kamata ki so ko kar ki so ba."

Ya Wan yi shiru saboda ciwon da yake ji sannan ya ce, "yarinyar nan itace ta dinga faWi tashi akan rashin lafiyata, abinda ta yi ?a?an da ki ka haifa da cikin ki basu yi ba. Ita kuwa sai dai ace na ri?e islaha na wani lokaci, amma bazan amsa sunan mahaifi a gare ta ba, dan bani na haife ta ba. Su kuwa kaf Winsu ni na haife, basu da wani mahaifi sai ni Win. In na kwanta na mutu su aka yiwa mutuwa, domin su suka rasa mahaifi, daman ita Islaha marainiya ce a haka ta tashi, su kuwa in na mutu su aka yiwa mutuwa ba ita ba. Yarinyar nan? ta ba da duk wani ?arfinta da kuWin ta akan ciwona, ta ruWe ta fita daga hankalin ta saboda kawai bani da lafiya."

Ya yi shiru yana kallon Mamq na wani lokaci kafin ya ce, "Kuma a haka kina nuna mata ?iyayya, amma ita bata nuna miki ?iyayya akan wanda ki ke aure ba. Ta sadaukar da kuWinta da lafiyar ta da lokacinta saboda ni, ni kuma ke nake aure...."

Ya girgisa kai ya ce, "Islaha bata cancani wannan abun daga wajan ki ba, ko bakya kallon ta a matsayin wacce zata auri Wanki zaki iya kallon ta a matsayin marainiya wacce bata da iyaye. Kuma ?arya aka yi ba ke ki ka kaita ?asar wajen ba? Sau nawa kina so ki kaita, bani nake hanawa ba?. Da yake kin ga bani da lafiya ban san me aka yi ba gashi kin kai ta ai. Wa za a ce in na ke ba? Ba dole ace kece ki ka kai ta?."

Mama ta sassauta murya ba kamar Wazu ba ta ce, "Ni fa ban saka Islaha ba, itace ta kawo kan ta."

"wajan wa ta kawo kanta?."

"Wajena."

"Waye ya kai ta?."

"Ni za a ce na zama sila."

Baffa ya ce, "gashi kin amsa da kan ki. Ba na faWa miki indai ina da rai yarana baza su wannan aikin ba? Meyasa ki ka yi dan kin ga ina kwance?."

Mama ta wani kalle sa ta ce, "Islaha ce fa."

Baffa ya dafe kai jin duk jawabin da ya gama yi mata a banza, gashi tana maimaita masa Islaha ce ai ba ?arsa bace.

Ya Wan yi shiru na wani lokaci, ya Wan sauke numfashi ya ce, "wato ita ba ?ata ba ce ba ko?."

Ta yi shiru bata amsa ba, Baffa ya kalli Saheer

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login