Showing 6001 words to 9000 words out of 221574 words

Chapter 3 - RAGAYAR DUTSE BOOK 2 COMPLETE

Unknown   

25 Aug 2026

106

ba a gani ba, yanzu haka muna kan neman inda take."

Muslim da mamaki ya ce, "kamar ya ba a ga islaha ba kamar wata tumatur? Ban gane ba."

"Abinda ka ji shi na faWa, an nemi Islaha an rasa."

"Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un!. A ina hakan ya faru?."

"Ganin ta na ?arshe a nan Nadira Hospital ne, ta fito ta hau kan hanya mara haske, daga nan ba a sake ganinta ba har yanzu."

Mulsim ya cw, "subahanallahi! Wannan ai ba maganar da za a yi shiru ba ce. Bar??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????a a samu hotonta a yaWa ko wani ya ganta."

Saleem ya ce, "wannan shawara ce mai kyau, mu ma mun je wajan yan sanda mun yi report."

Muslim ya katse wayar da hanzari shi kuma Saleem ya sauke ajiyar zuciya dan bai san me zai yi ba.

Sadik ya ce, "yanzu meye abin yi?."

"Cigiya zamu bayar kawai, baza mu yi sake ba, gwara mu bayar da wuri ko za a saamu wanda ya ganta."

Sadik ya ce, "innalillahi wa'inna ilaihir raji'un! Allah ka nuna mana wannan baiwa ta ka, Allah ka bayyanata cikin aminci."

Saleem ne kawai ya amsa, ita kam Safeera kuka take yi kamar ranta zai fita, hawayenta ya?i tsayawa, da ta motsa sai hawaye sharr.

A haka Adda Sa'id da ta gansu ta zo wajan, itama tana jin lamarin ta fashe da kuka cikin ruWani da tashin hankalin da basu taSa shiga irinsa ba.

****

Muslim yana kashe wayarsa ya shiga office wajan Ummi, ya same tana bacci akan table, ya Wan buga table Win ya ce, "ke tashi!."

Ta Wan buWe ido ta ce, "me zan yi? Ina baccina ka tashe ni."

"Dallah ki tashi ki ji."

Ta mi?e zaune tana yamutsa fuska ta ce, "meye?."

"Islaha aka nema aka rasa, tun jiya ake nemanta ba a same ta ba."

Ummi baccin da yake kanta ya wartsake ta ce, "kamar ya ba a ganta ba?."

"Wallahi ba a ganta ba, an nemi inda take a rasa."

"Kana nufin masu garkuwa da mutane ne suka kamata?."

"Waye ya sani? Yanzu Saleem yake tabbatar min da an neme ta a rasa, wayarta kuma bata shiga. Kuma bata taSa aikata hakan ba."

Ummi ta ji wani irin daWi ya mamaye mata zuciya, ta kalle sa ta ce, "kuma ba aikin ka bane?."

Ya girgizs kai ya ce, "ko Waya, ni ai na faWa miki target Wina. To a jiyan dai na aika, kuma wanda na tura a gabnasa aka ja islaha aka saka ta a van. Abinda ya saka ban faWa ba na Wauka ceton ta suka yi daga hannun mu, ashe suma da tasu manufar."

Ummi ta kasa Soye murnarta ta ce, "kana nufin a gaban wanda ka tura ya watsa mata acid aka Wauke ta?."

"Wallahi kam. Ni tun jiyan na sani, so nake na ji ta inda maganar zata Sullo."

Ummi ta mi?e tsaye cikin tsananin murna tar tana taka rawa, ta rufe fuskarta da hannunta ta ce, "wayyo Allah! DaWi zai kashe ni Muslim. Islaha ta tafi, ta tafi kenan in Allah ya yarda."

Muslim ya ce, "dallah ki yi a hankali, yanzu ni ake jira zan faWawa Chairman za a yaWa hotonta ko wani ya ganta."

"Baza a yi hakan ba, kar ka yaWa hotunanta don Allah. Ka ?yaleta ta je can ta ?arashe rayuwarta a inda take. Bana fatan Islaha ta dawo garin nan balle ta dawo gidan nan, bana ?aunar ta dawo, dan haka babu wani nemanta da zaka yi."

Muslim ya ce, "hakan ya zama dole Ummi, in bamu yi ba za a zarge mu. Dole mu nuna bamu ji daWin Sacewarta ba, in ba haka ba za a ga kamar muna farin ciki da hakan ne."

Ta dafe kai cikin takaici ta ce, "gaskiya ni ban so hakan ba wallahi, a barta ta je ta can ta ?arata har Allah ya Wauki ranta gabaWaya mu huta da annabo."

Muslim ya ce, "in so samu ne nima haka nake so, amma bazai yu ba dole hakan ya faru, dole mu nuna mun damu da Sacewar ta."

Ta harare sa ta ce, "ka je ka faWa masa. In kuwa ta bayyana, baza mu rusa plan Win mu ba gaskiya." Ya gyaWa kai ya ce, "watsa mata acid baza mu fasa ba, sai mun lalata fuskar nan, ina zuwa"ya mi?e ya fita zuwa office Win Chairman.

Cikin lokaci kaWan kowa ya san ba a ga Islaha ba, hankalin ma'aikata abokan aikinta ya tashi, dan Islaha ta kowa ce bata da matsala ko kaWan. Bar ta da rashin kunya da tsiwa, shima sai ka shiga sabgar ta, in ba haka ba zaku zauna lafiya lau.

Hankalin kowa ya tashi, aka tambayi kalar kayan da ta fita dasu, aka nemi Safeera ta bada hoton Islaha guda Waya, nan da nan aka yaWa hotonta a kafafen yaWa labarai. Da ka shiga duniyar yanar gizo hoton Islaha zaka fara gani, ana cigiyarta da daidai lokacin da ta Sace. Da lambobin wayar da za a kira in an ganta...

Nana Haleema
09030398006.
' [6/15, 3:57/ PM] KRBBK: RDB02P3
Arewapen@nanahaleema11

Rehaan yana zaune ya jingina da kujera ya lumshe idanunsa, waya ake yi masa amma bashi da lokacin kallon wayar balle ya Wauka. Tunani ne kala-kala a ransa, ya rasa wanda zai kama ya yi nazari a kai.

Mamy ce ta shigo falon nasa da sallama, hakan ya saka ya buWe ido yana kallon ta har ta ?araso ta zauna a gefensa. Tana zama ya zame ya kwanta, ya kwantar da kansa a kan cinyarta yana lumshe idanunsa, ta Wora hannunta a gashin kansa tana shaafawa a hanakali.

A sanyaye ya ce, "Mamy wani abu yana damuna."

Mamy ta ce, "meye shi?."

Ya Wago ya kalli idanunta? ya ce, "Mamy Salman..."

sai kuma ya mi?e zaune ya ce, "jiya dashi na kwana a raina, ina so in tafi dashi Jedda a nema masa lafiya."

Mamy ta sauke numfashi ta ce, "Abba ya faWa min duk abinda ya faru, duk abinda ya faru a falon Daada ya sanar dani...."

Ta ri?e hannunsa duka biyun ta ce, "bazan taSa hanaka yiwa ?an uwanka alkhairi ba, kome zaka yi musu ka yi, zumunci ka yiwa. Amma tunda uwarsa tace bata so sai ka ?yale su ai babu dole ko?."

Ya Wan rausayar da kai ya ce, "Amma Mamy...."

Ta dakatar dashi ta ce, "Allah ya ga zuciyar ka, Allah ya baka ladan niya. Yaushe zaka tafi Jedda?" Ta faWa dan ta kawar da waccan maganar.

Ya Wan sauke numfashi ya ce, "na kusa."

"Nima ina so na je gida amma mahaifin ka ya hana, kai ina so ka je. Na samu labarin an samu inda Sofia take."

Ya Waga ido ya kalle ta ya ce, "Mamy har yanzu ba ku fitar da rai da samunta ba?."

"Ta ya zamu fitar da rai? Har yanzu a jikina ina jin za a ga Sofia. Ka je gidanmu, ina so na san asalin abinda yake faruwa.

Ya rausayar da kai ya ce, "Mamy ni bana son zuwa ?asar nan taku fa."

Ta harare sa cikin harshen hausa ta ce, "sai ka je, Wan rainin hankali kawai.

Ya yi dariya ya rungume ta ya ce, "Mamy har yanzu hausar ki bata zauna ba, kowa ya ji ya san koya ki ka yi ba da ita aka haife ki ba."

"Kaima haka taka take, gwara ni akan ka."

"Well, in na samu lokacin zan je."

Ya kalli agogon hannunsa sannan? ya ce, "ina da ba?i a guest house, zan je can mu tattauna. Zan iya yin kwana biyu a can."

"Kawai kana so ka gudu ne, ba wasu ba?i."

"Allah ina da ba?i Mamy."

Ta Waga kai ta ce, "shikenan. Ka ci abinci?."

"Mun ci tare da Riyya."

Ta shafa fuskarta tana pecking Winsa a kumatu ta ce, "Allah ya cigaba da baka nasara, Allah ya cigaba da kare ka daga sharrin duk mai sharri. Ya baka Waukaka da zuciyar taimakon wanda ya cuce ka."

Shima ya yi pecking Winta ya ce, "Amin Mamy. Ki cigaba da yi min addu'a, da?yar nake yi zaman Wakin nan, sai na ji kamar ana bin bayana."

Ta shafa kansa ta ce, "tsananin addu'ar ce ta kawo ka haka, kar ka damu. Kai mai nasara ne a ko yaushe. Shiyasa na so na saka maka sunan mai nasara, amma Kakar ka ta hana."

Murmushi ya yi kaWan, ya kwantar da kansa a ?irjinta yana jin ?aunarta tana sake shiga ransa. In ba wajen ta babu inda yake samun nutsuwa, daga ita sai Jazy, sai kuma Abba da yake yawan fahimtar sa. Amma Mamy daban take, ko ransa a Sace yake da ya kwanta a jikinta sai ya manta, tunda shi bashi da ri?o, kana yi masa ya wuce.

Ta shafa kansa ta ce, "aure zaka yi Rehaan, ya kamata ka rage wannan son jikin nan. Har yanzy baka girma da kwanciya a jikina ba. In kuwa ka yi aure sai ka kwanta a jikin matar ka."

Ta Wan yi murmushi ta ce, "matar ka zata sha wahala, kafin ta saba da wannan shagwaSar ta ka, kamar wani last born."

Ya sake narkewa a jikinta ya ce, "ni babu wani aure da zan yi."

Ta yi dariya tana shafa bayansa ta ce, "tunda Kakar ka ta faWa sai an yi, ka yi ha?uri kawai."

Ya mi?e daga jikinta, hular da take bayan rigarsa ya ja ya rufe kansa ya ce, "zan tafi Mamy."

Ta mi?e tsaye ta ce, "ka yi parking kayan ka ne?."

"No need."

"okay my billionaire, Allah ya raya min kai, na ga ?a?anka."

Jin sunan da ta faWa ya basa dariya, ya sake rungume ta sannan ya Wauki wayarsa ya bar falon, ta bi sa da kallo tana jin alfahari a zuciyarta mai matu?ar yawa.

? ? ? Islaha alarm Win wayarta ne ya tashe ta, ta mi?e a firgice tana sake jin sanyi yana sake dabaibaiye jikinta.

Ta buWe ido a hankali ta ganta a kwance a inda bata saba ganin kanta ba, a firgice ta mi?e tana jin sautin agogo, tik tik tik da yake aiki a falon.

Ta Waga kai ta kalli agogon, ta ga ?arfe uku da rabi na dare, ta sake kallon ?ofar falon tana tuna a inda take, sai ta zabura da hanzari ta nufi ?ofar tana jijjigawa amma ?ofar ko motsi bata yi.

Ta koma wajan window ta buWe tana kallo, gidan yana nan da hasken sa tar amma babu kowa a wajen.

Hawaye suka sake gangaro mata, daman ga ciwon kan da ta kwanta dashi, ta dafe jijiyoyin kan ta zame a wajan tana kuka sosai. Bata san a in a inda take ba, bata san waye ya kawo ta ba, bata san a ina take ba.

Ta numfashinta sai ta ji yana sar?ewa, ta Wan ja sa da ?arfi, ?irjinta ya yi nauyi numfashin baya sauka yadda ya kamata.

A hankali ta mi?e tsaye, ta ?arasa wajan ac falon tana kallon a.c, sai ta bi wayar da kallo har ta ga inda switcg Win yake, ta kashe tana numfashi da? da?yar.

Ta sake zamewa a wajan tana kuka sosai, sai da ta gaji dan kanta sannan ta mi?e zuciyarta tana bata umarni ta mi?e ta yi alwala ta yi sallah kawai.

Ta inda Allah ya taimake ta ta gama preiod, da ace tana kai ne da bata san halin da zata kasance a inda bata san ina ne ba.

Wata ?ofa ta gani a falon, ta nufi wajan a sanyaye cike da tsoro ta murWa handle Win ?ofar. Duhu ta gani babu haske ko kaWan, ta Wan taSa gefe kawai ta ji ta kunna wutar wajan, ta bi wajan da kallo.

Dogon corridor ne sai falo daga ciki, sai wasu ?ofofin da suke wajan a kulle.

Ta taka a hankali ta buWe ?ofar farko, ta yi karo da babban bedroom mai kyau da girma, ta kunna haskensa dan ta san baza'a rasa banWaki a ciki ba.

Ta ?arasa ta buWe bathroom tana kallonsa, bata tsaya ?are masa kallo ba dan ba abinda yake gabanta ba kenan, ta shiga ta yi abinda zata yi ta fito ta dawo babban falon.

Jin sanyin ya yi mata yawa sai ta Wauki wayarta ta koma falon da ta baro, da application Win wayarta ta ga al?ibila sannan ta tayar da sallah.

Sallah take yi tana kuka, bata san adadin sallolin da ta yi ba, ta dai san ta yi sallah da yawa tana faWawa Allah damuwarta da neman ya fitar daga inda bata san waye ya kawo ta ba.

A haka ta ji wayarta tana kiran sallar asuba, ta idar da sallar ta yi shiru ko zata ji kiran sallah amma Wuf babu alamun kiran sallah a unguwar, ta mi?e ta tayar da sallah tana jin jiri yana Waukarta saboda ciwon kai da yunwa.

Bayan ta idar ta jingina da kujera tana sauke numfashi cikin ciwon kai da yunwa.Tunaninta ya tsaya cak, tunaninta da hankalinta ya tsaya waje Waya ta rasa abinda ya kamata ace ta yi.

Ta sake duba wayarta ta ga no service, ta sake fashewa da kukan takaici tana ji kamar ta samu wu?a ta sokawa kanta ta mutu kowa ya huta.

Bata san adadin lokacin da ta Wauka a wajan ba, ta san tana jingine da kujera idanunta a tufe tana karanta azkhar.

?an taSa ?ofar ta ji anyi, ta zabura ta fito tana fitowa ana kulle ?ofar main falon. Ta saki ?ara ta ?arasa tana jan ?ofar amma an riga an kulle har an fita.

Ta buWe window tana cewa, "Don Allah ku buWe ni, ban yi mu ku komai ba meyasa za ku kawo ni nan ku ajjiye kamar kayan wanki? Don Allah ku taimaka min ku buWe min, Babana bashi da lafiya yana asibiti. Don Allah ku taimaka ku buWe min!" Ta faWa da ?arfi tana kuka sosai.

Tsit wajan kamar babu kowa, ta juyo tana kallon falon taga ?aton tray a ajjiye, da mini tea flaks, sai kayan tea da plates a rufe. Sai slice bread mai girma ajjiye.

Ta Wora hannu a kai ta fashe da kuka, a. bayyane ta ce, "kenan ana sane dani, har abinci aka kawo min. Na shiga uku!" Ta faWa cikin tsananin tashin hankali.

Ta cire rolling Win kanta ta cillar da mayafin, ta zube guiwa a wajan tana kuka mai tsuma zuciya. Idanunta suka yi mata nauyi, ga yunwa ga ciwon kai ga taurin kai, dan baza ta ci abincin ba sai dai ta mutu ta yunwa.

A fusace ta mi?e, ta yi fatali da tray Win ya faWi a ?asa komai na kai ya zube, kayan tea Win ne da suke gwangwani, sai flaks Win tea Win sune ba su yi komai ba, amma abinda yake cikin plate Win ta zubar.

Cikin ihu ta ce, "bana ci, bana son cin komai. Ku bar ni yunwa ta kashe ni, bazan ci ba!" Ta faWa tana hakki dan numfashinta ya Wan ri?e, ga ciwon kai.

Takaici ya saka ta rasa me zata yi, ta gaji da yin kukan, ji take kamar ta dinga dukan kanta har sai ta fitarwasa kanta jini.

Ta koma ta yi lamo tana jin zuciyarta tana bugawa sosai, tana kwance a kan carpet tana jan numfashin da ya tsaya mata a ?irji saboda yadda numfashin nata ya tsaya.

Ta juya ta yi rigingine tana kallon sama idanunta a rufe cikin rashin sanin abinda zata yi, waye zai kuSutar da ita daga halin da take ciki?.

******

Sadik tunda ya ga kiran wayar Saheer gabansa ya faWi, ya kalli Saleem da suke zaune ya ce, "Saheer ne yake yi min waya, har bana so na Wauka wallahi."

Saleem ya ce, "Wauki, rashin Waukar bashi da amfani."

"Na tabbatar sanarwar neman Islaha ya gani, shiyasa yake waya" ya faWa yana Waukar wayar ya saka a speaker.

Cikin fusata Saheer ya ce, "Kai Sadik me nake gani haka? Wacce Islaha ce ba a gani ba?."

Sadik ya yi shiru bai ce komai ba. Saheer ya ce, "ina magana ka yi min banza, wacce Islaha ce ba a gani ba?. Me ya kawo hoton Islaha duniya ana yaWawa ana cewa ana nemanta?."

Sadik ya ce, "Saheer gaskiya ne abinda ka gani, tun daren jiya ba a ga Islaha ba, kuma...."

Cikin Waga murya da tashin hankali ya katse sa ya ce, "kuma me! Ka san da hakan shine ka yi min shiru baka faWa min? Jiya me ka ce min, cewa ka yi bakwa tare ashe daman tun lokacin hakan ya faru ka Soye min?."

"Bana so na tayar maka da hankali ne shiyasa ban faWa maka ba."

"Shirun da ka yi min yanzu kwantar min da hankali ya yi? Kamar Islaha ace tun jiya ba a ganta ba ka kasa faWa min? Meye amfanina da bazan sani ba?."

"Ka yi ha?uri."

"Ina ta je? A ina aka sace ta?. Naga ana cewa ta fito daga asibiti, an duba cameras Win da yake wajan?."

Sadik ya ce, "duk mun yi fa, amma babu wani labari wallahi. Iya fitowarta daga asibitin kawai mu ka gani."

Saheer ya ce, "innalillahi wa'inna ilaihir raji'un! Sadik amanar da na bar maka kenan, ta ya za ka bar Islaha ta fito ita kaWai cikin dare?."

"Ka san ina ta cikun cikun neman kuWin aikin Baffa, lokacin da ta je asibitin bana nan

"Ya Subahanallahi! Yanzu ya ake ciki? Har yanzu babu wani wanda ya samu labarinta?."

"Babu."

Saheer ya Wan yi shiru, muryarsa tana cracking cikin damuwa ya ce, "Anya ba ?an kidnappers ne suka Wauke ta ba?."

Sadik jin rauni a muryar abokin nasa sai ya basa tausayi, ya tausasa murya ya ce, "bama fatan hakan in sha Allah. Kai ba ka da wani waje da ka ke tunanin zata iya zuwa?."

"Babu Sadik, duk wajen wanda zata je na tabbatar yanzu kuna tare. Ya Allah! Ina Islaha ta ke? Allah ka sa duk inda take tana cikin amininci."

"Amin."

"Sadik ana sanyi a nan ko?."

"Uhum ana yi."

"Islaha bata son sanyi da iska mai ?arfi, kasan tana da asthma. Yanzu in tana wani wajen da ciwon ta zai tashi fa, waye zai kula da ita har ya bata taimako?" Ya faWa cikin rauni.

Sadik ya ce, "in sha Allah tana waje na gari."

"An sanar da ?an sanda?."

"Duk mun yi Saheer."

"Shikenan, nima zuwa gobe zan taho nigeria."

"Amma ka faWa min akwai abinda zai ri?e ka a can, ka faWa min mahimmacin aikin ko?."

"Ta ya zan iya zama babu Islaha Sadik? Ta ya hankalina zai kwanta har na yi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login