Showing 129001 words to 132000 words out of 221574 words

Chapter 44 - RAGAYAR DUTSE BOOK 2 COMPLETE

Unknown   

25 Aug 2026

118

ya kawo ta Jedda ba dan tana so ba, a kwanakin baya tana daga cikin masu wayarwa da iyaye kai akan illar kai yaransu mata wata ?asa aiki. Itace dai wacce Mr Ray ya Wauke ta, ta yi kwana biyu a hannunsa,? amma duk da hakan bai saka ta yi sanyi ba. A yadda na ji ance ta ci bashi kuWi ta biya kuWin aikin mai ri?onta, ta zo ?asar saudia dan ta samu kuWin biyan wannan bashin. Bata tare da kowa, kuma ba aiko ta aka yi ba."

Jafar ya sauke numfashi ya ce, "ka tabbatar?."

"Na tabbatar ranka ya daWe." Bai ce komai ba ya kashe wayar yana tuna abinda tace daki-daki.

Islaha rai a Sace ta koma, gani take kamar Jafar ya gama raina mata hankali da yake tunanin an tiro ta dan ta cutar da wanda bata sani ba. Ta cire mayafin ta ajjiye, ta zauna sai kuma ta ja dogon tsaki ta ce, "wai he will have me arriested, ko shi waye da zai kama ni oho."

Sai kuma ta ce, "ko kuma dan Wan uwan Ray ne ba. Mtsww! Ai ba shine Rehaan Win ba balle ya yi ta?ama da kuWi, kuma Allah na tuba ko Baban Rehaan ne ya yi min...."

Sai kuma ta dakata ta ce, "bakyau yiwa iyayen wasu irin haka, amma ko shi Rehaan Win ne ya yi min daidai nake dashi balle wani Wan uwansa. Meye abin cutarwa a wancan ragon? Mtsw! Mai zubin mata, yadda yake da gashin nan a kansa, kamata ya yi ya saka kayan nata kawai, tsaf zai saje da su."

Haka ta ?araci mitar ta ita kaWai, kafin tunanin Zainab ya dawo ranta ta Wauki waya ta kira Safeera tunawa ta kira ta Wazu.

Safeera tana Wauka ta ce, "?azu na kira ki, ina ki ka ajjiye wayar?."

Islaha ta ce, "ya aka yi?."


"Muna magana kin katse kiran, me ya faru da Zainba Win?."

"Bestie mutanen nan kamar yadda suka saka aka goge hotunan Hafsat a wayata ba tare da na san ya aka yi suka sani ba, sun sake samun wannan recording Win, har ana yiwa Zainab barazanar a kai. Yanzu babban tashin hankalina kar a cutar da ita."

Safeera ta ce, "subahanallah! Lallai lamarinsu azimun ne. Yanzu an samu Zainab Win?."

"Hamma ya ce min zai dawo ya dubata."

"To waye ya fitar da audio Win? Wani ya san dashi ne bayan ni?."

"Ina zan sani?. Daga ke, sai Hamma, Suraj da Saleem ne kaWai ku ka san dashi. A cikun ku akwai abin zargi ne?."

Safeera ta sauke numfashi, a sanyaye ta ce, "babu kam. Amma kuma dole a cikin mu akwai munafukin, mu Win dai akwai wanda yake tare dake, kuma yake tare dasu.. Ni dai wallahi...."

Islaha ya dakatar da ita ta ce, "kar ki fara yi min rantse rantse malama, kin ji na ce ke ne? Kina da matsala wallahi."

"Ba ki ce ba, amma ina cikin abin zargi, kuma zata iya yuwa ni Win ce, kin yarda dani ne shiyasa ki ke ganin bazan yi ba."

"kowa ma yana cikin zargi ai ba ke kaWai ba, ki dakata da wannan maganar kawai. Ni wallahi gabaWaya zaman nan ya dame ni, ina so na je Madina na duba Umma, daga nan ina son dawowa gida."

Safeera ta ce, "Hajiya Umma, sai ga Vn Winta a wayar Mama Atika, wai a ta ya ta a da addu'a Allah ya dawo da ita. Na ce Umma tun kafin daren ya yi har an fara fatan wayewar gari."

Islaha bata ce komai ba, Safeera ta ce, "ki samu ayi miki bincike yadda ya kamata, daga nan sai a san abinda za a yi."

Islaha tana so ta bata labarin haWuwar ta da Mr Jafar, amma bata son bata labarin wanda ya Wauke ta kuma take aiki a gidansa, dan bata san ya zata Wauki abin ba. Daga haka suka yi sallama ta kashe wayar

? ? ? ? " " " " " "

Adda dai kallon Mama kawai take yi, jin tana ta lissafin kuWi cikin farin cikin da yake kwance akan fuskar ta.

Ta Wan sauke numfashi ta ce, "Mama duk Labiba ce ta aiko miki da wannan kuWin da ki ke lissafi?."

Mama ta ce, "itace mana, farar haihuwa ba, wallahi itace."

Ran Hanan ga Saci ta ce, "mu da muke ba?a?en haihuwar sai a yar damu, kuma duk abinda Labiba zata ba ki a bayan wanda na ba ki yake wallahi. Kuma in kuWi ne sai na kawo wanda Labiba bata kawo rabinsa ba."

Mama ta kalle ta tana murmushi ta ce, "mu gani a ?asa Hanan. Dah dai kin yi, amma yanzu ?anwar ki ta wuce ki, ko a hanya baza ku haWu ba, ta wuce ki tuni wallahi. Madarar kuWi take aiko min dasu, ba ?ananun kuWi ba."

"Amma kafin ta ba ki ni ce na fara ba ki."

"Ke ki ka fara, amma ki Wauka ba ki yi komai ba, kawai ?an tsaba ki ka bani, hajiyar tana Jeddah."

Hanan ta mi?e ta shige Waki, jim kaWan sai gata ta fito ta fita fuuu cikin Sacin rai.

Adda ta kalli Mama ta ce, "Mama anya hanyar da ki ka Wora yaran nan zata Sulle kuwa? Kamar fa kin je ku je ku yi karuwanci....."

Mama cikin tsawa ta katse ta ta ce, "Ya isa Sa'ida, ni ban aika yarana da su nemi maza ba, ina ja musu kunne ko yaushe akan raba kansu daga mazan banza. Ni dai na ce su san hanyar da zasu bi su karSi kuWi a wajan maza, amma ban da basu kansu."

"To yanzu Mama wacce hanya zasu bi su samo kuWi a wajen maza? Sana'ar me suke yi? Ko kuma mazan da suke basu kuWin haifarsu suka yi da zasu Wauki kuWi haka kawai su basu?."

"Soyayya ce zata saka su bayar ba wani abu ba, in kana son mutum dan ka Wauki abu ka ba shi baka jin komai. Shi ?aninki meye ba ya yiwa watsatstsiyar yarinyar can? Duk da ya san ta gama watsewa kuWi yake Wauka yake bata, saboda yana sonta. Dan kin fifita bare akan jininki, shine za ki ce min wai kamar na aike su karuwanci ne?. Ahir Win ki wallahi, kar na sake jin wannan ?azamar maganar a bakin ki."

"Shikenan Mama. Amma ita Labiba a ina take samun kuWin da take baki haka? Albashin ta bai kai yawan da zata dinga turo miki da manya kuWi haka ba."

"Ke duk duniya akwai wanda ta kai balarabe kyauta ne? In balarabe ya yi miki kyauta sai kin gigice kin fita daga hankalin ki saboda farin ciki da ruWewa. Balarabe da kyauta, balarabe da kyautatawa mutane, ai wannan hidimar da Labiba take yi min duk cikin kyaututtukan da suke samu ne."

Adda ta ce, "ita Islaha bata samun kyautar ne, ko ita Ummansu Safeera ba a bata kuWin?. Na ji an ce ita wahala ma take sha a gidan da take aikin, ita bata samun kyautar ne?."

"Waye zai Wauki kuWi ya bawa tsohuwa mai budurwar ?a kamar Safeera? Kema dai wasa ki ke yi. Ita kuma Islaha zata bani ne? Zan san inda ta samo kuWin ne balle ta Wauka ta bani?. Shegiyar yarinya mai zubin mayu."

"Labiba ce tawa, ita da yake ni na haife ta gashi ina ganin amfanin haihuwa. Shiyasa hausawa suka ce, ko baka so haifi ka yar."

Adda ta yi shiru bata ce komai ba, sai ta mi?e ta nufi wajan Baffa, dan Mama ba ji zata yi ba.

A zaune ta same sa yana cin dafaffen zogale, ta zauna ta ce, "Baffa ya ?arfin jikin?."

Baffa ya kalle ta ya ce, "Jiki da sau?i. Ya na ganki haka?."

Adda ta ce, "Baffa haka za a bar Mama tana Wora Hanan da Labiba akan hanyar da bata dace ba? Ace har faWa take haWa yaran nan akan kawo mata kuWi ta hanyar da bata san ya suke samowa ba?."

Baffa ya ce, "babu yadda zan yi, na yi maganar tun ba yanzu ba abin duk a banza. Na yi faWan, na dake su, na hana fitar amma da yake suna da goyan baya da kanta yake buWe musu ?ofa su futa. Ta kai ta kawo ko maganata sun daina ji, sai abinda suka ga dama suke yi. Daman Saheer suke? Wan tsoro, shima yanzu ba wata shakkarsa suke yi ba, dan ta riga ta gama saba musu."

Adda ta ce, "abin ya yi yawa Baffa, yanzu Labiba kuWi take aiko nata dashi ba tare da ta san a inda take samu ba. Na yi magana ta ce wai kyauta ce daga larabawa, wallahi hankalina bai kwanta akan hakan ba. In kyautar ce meyasa Islaha bata samu? Meyasa Umman su Safeera bata samun kyautar?."

Baffa ya murmusa ya ce, "a ko da yaushe Islaha itace lalatacciya watsatstsiya a idonta, a idanun mu da idanun kowa na garin nan kuma Islaha itace nutsatstsiya mai hankali. Yaran nata da take gani sune na karki, na tabbatar sune lallatattun."

"Ka daina faWa Baffa, ka cigaba da yi musu addu'a."

Ya sauke numfashi ya ce, "Allah ya shirya." Ta amsa da min tana Wan jansa da hira kafin ta mi?e ta fita.

Nana Haleema
[7/15, 11:45/ AM] KRBBK: RDB2P57
Nana Haleema.

Washe gari Islaha ko shirin zuwa gidan Rehaan bata yi ba, gabaWaya hankalinta yana kan Zainab ta kasa samun nutsuwa. Har mafarki ta yi saboda ta saka a bin a ranta, gani take in wani abun ya samu Zainab itace sila.

Ranar ma Maleek da matarsa fita suka yi, tana zaune a falo tana tunani ta ji an shigo, ta Waga kai ta kalli wanda ya shigo, kamar yadda tunda ya shigo yana kallon ta.

Islaha ta mi?e tsaye bata ce komai ba, shi kuma ya murmusa yana ?arasowa inda take ya ce, "hii beauty."

A ciki ta amsa ya zauna yana kallon ta ya ce, "Na zo na duba ki, ya jikin ki?."

Islaha tana daga tsaye ta ce, "Alhamdu lillah, na ji sau?i sosai

"Good. Have a seat" ya faWa yana nuna mata kusa dashi.

Bata zauna ba ta cigaba da tsayuwa ya ce, "Kina da kyau sosai." ?an kawar da kai tayi tana haWe rai cikin takaicinsa.

Bata farga ba sai gani ta yi ya tsaya a kusa da ita, ya mi?a mata hannu alamun su gaisa ya ce, "Can i be your friend?."

Ta Wan ja da baya kaWan ta ce, "Sorry Dr, i'm not interesting. Thank you" tana gama faWa ta bar wajan cikin jin haushinsa har zuciyarta

Shi kam fita ya yi yana neman hanyar da zai bi ya ga Islaha ta saba dashi sosai. Gidan ya koma, ya shiga Waki yana kallon window cikin damuwa mai yawa. Sai kuma aka buWe ?ofar aka shigo, ya juya ya kalli wacce ta shigo ya ga Labiba ce, ya yi tsaki yana kallon ta da yarinyar tana tsaya masa a ransa. Tunda ya ga Islaha ta fara sire masa, amma yana jin daWin mu'amala da ita sosai.

Zama ya yi akan sofa, ta zauna a kusa dashi ta ce, "Me yake damun ka?."

Ya gyara zama ya kalle ta ya ce, "Kin san haousemaid Win gidan Maleek? Sunanta Islaha, itama ?ar nigeria ce, kuma fulani ce."

Gaban Labiba ya faWi, ta Wan haWe rai ta ce, "Eh na santa."

Ya yi murmushin jin daWi ya ce, "Ina sonta, ina son kasancewa da ita, ina jin yanayi mara misaltuwa a akanta. In dai za ki jawo min hankalin ta, zan ba ki kuWaWe masu yawa, zan ba ki kuWin da ban taSa ba ki kamar su ba."

Labiba ta Sata rai, cikin jin haushin Islaha ta ce, "Ni ba ?awata ba ce."

"Amma za ki iya sakawa ta zo nan, Indai ki za ki saka ta ta zo..." ya dakata ya Wauko kuWi masu yawa ya bata ya ce, "zan ?ara miki wasu."

Ta kalli kuWin, ko lokacin da ya fara kwanciya da ita bai bata wannan kuWin ba, amma gashi yau saboda Islaha yake bata wannan kuWi masu yawa har yana cewa wai zai ?ara mata.

Bata ?i karSar kuWin ba, ta ri?e a hannunta sannan ta ce, "zan yi, amma tana da taurin kai, babu lallai ta amince."

"Zan jira, ko yaushe ne indai zata amince. I like her, tana da kyau sosai." Labiba ta girgiza kai sai ta mi?e ta fita.

Tana shiga Waki ta kira Mama, Mama yana Wauka ta ce, "Mama sai kin tashi tsaye, balaraben da yake yi min kyauta ya gano Islaha Mama, Shikenan Mama, zai daina bani komai."

Daga can Sangaren Mama ta ce, "ban gane ya gano Islaha ba, a ina ya ganta?."

Daidai lokacin Saheer ya kai abinci bakinsa, jin abinda Mama ta ce sai ya tsaya cak ya kasa ci ya zubawa Mama Ido kallon ta.

Labiba ta ce, "Ban sani ba Mama, amma shekaran jiya an ganta a motarsa, yau kuma ya zo yana faWa min indai zan saka ta zo gidansa ta kwana dashi kamar yadda take kwana da saura abokinsa zai bani kuWi masu yawa. Mama kin ga kuWin da ya bani saboda ita? Kin ga yawan kuWin, har yana cewa zai ?ara min in dai ta zo gdain?. Mama shikenan ta mu ta ?are, don Allah Mama ki yi wani abun."

Mama ta ce, "ke dallah kar ki damu, islahan ta isa ta shiga tsakanin mu da arzu?in mu?. Ki kwantar da hankalin ki, zan yi maganin abin wallahi. Amma in ya ba ki kuWi akan ki kawo masa ita ki karSa, amma ko da wasa kar ki bari ta kusanci gidan, ta je ta ?arata da abokinsa, shi kam ya fi ?arfinta. Sannan me ya kaita shiga motarsa?."


"Mama ko ni ban taSa shiga ba, amma ita ta shiga. Sai gano su na yi ta camera yana yi mata kiss. Kin san ta da farin jinin maza, inda take aikin ba ki ga yadda mai gidan yake rawar jiki a kanta ba, ita tsabar haWama namiji Waya ya yi mata kaWan, har wani gidan take zuwa kullum, nan ma ta samo kuWi. Wallahi Hamma bai yi dacen mata ba, gabaWaya Islaha ta gama zubar da mutuncinta, ta zama ?ar iska mai lasisi."

"Farin jinin samarin banza ba, ai in saurayi na kirki ne bazai kalli Islaha ya ce yana so ba, ke da ganinta ka san babu irin duniyancin da bata aikata ba, yadda idanunta suke a kakkafe akan mutane, babu iskancin da basu gani ba. Yanzu dai ki kwantar da hankalin ki, ta je ta ji da wasu amma wannan na ki ne ke kaWai, ke kaWai zai dinga yiwa kyauta, baza ta hana mu rawar gaban hantsi ba."

"Kuma Mama ta ci a can, ta ci a nan kenan? Ni ina zuwa gidan da take ne?."

"Bar shegiya tsintacciya, zan yi maganin abun."

"yauwa Mama, Yanzu zan je na canja kuWin xuwa naira sai na turo miki." Mama fara saka mata albarka kafin ta kashe wayar.

Saheer ya ?ame ya kasa yin komai, ya ajjiye cokalin yana juyasa a plate yana jin duk abinda dukkansu suke faWa, har wanda Labiba ta faWa ya ji.

Baffa da ya shigo yana tsaye shima duk ya ji abinda ta ce, ya girgiza kai cikin ?unar zuciya da Sacin rai ya ce, "a cikin samarin banza da suke kula Islaha, ina so ki san Wanki ne lamba Waya, Wanki ne babban Wan iska tunda shine zai aure ta."

Mama ta kalli Baffa ta ce, "yanzu ban da lalacewa yana ji an ce ta zama ?ar iskar larabawa sai ya Wauka ta ya kai gidansa a matsayin mata? Ya aure ta ya ce ya auri me? Gwangwani ko fanko?."

Baffa ya girgiza kai yana kallon ta ya ce, "ina guje miki ranar da za ki yi danasani akan harshenki, ranar da rashe zai juye da mujiya, ranar da kalaman bakinki zasu zamar miki izina akan Islaha. In kina da rabo, daga lokacin da fari zai koma ba?i, za ki yi hankali ki san me zaki dinga faWa a kan ?a?an wasu."

"ai babu wannan ranar kuwa, yarana na gari ne gaba da baya. Kuma aure tsakanin Saheer da Islaha babu, indai ni na haife sa."

Baffa ya gyaWa kai, ya kalli Saheer ya ce, "Kai Saheer ba dai ginin gidan ka ya kammala ba?."

Cikin wani yanayi na damuwa ya ce, "saura kaWan Baffa, an gama komai, kawai kayan wuta za a saka."

Baffa ya kalle sa ya ce, "zan yi waya da Islahan,? juma'ar jibi za a Waura auren ka da ita in sha Allah, in ya so duk ranar da ta dawo nigeria sai ta tare."

Mama ta mi?e ta ce, "a Waura aurensa da wa, Ragowar wasu mazan? Ai wallahi indai ina da rai bai isa ya auri yarinyar nan ba, in ka ga na bari ya auri Islaha, to ka Wauka bana numfashi!."

Baffa ya murmusa, ya kalli Saheer ya ce, "Saheer kira min Islaha a waya."

Saheer ya ce, "Baffa ka kwantar da hankalin ka, ka ga ba wata lafiyar kirki ka ke da ita ba, kuma ba a son abinda zai saka ka a damuwa, ka yi ha?uri."

Baffa ya ce, "ni ba a damuwa nake ba Saheer, ka kira min wayar Islaha kawai."

Saheer ya sauke numfashi ya kira lambar Islaha ta ?asar Saudia amma bata Wauka ba, ya sake kiranta ta whatsapp amma bata Wauka ba. Saheer ya ce, "Bata Wauka ba Baffa."

Baffa ya ce, "sake kiran ta." Saheer bai musa ba ya kuma kira amma bata Wauka ba. Ya kalli Baffa ya ce, "bata Wauka ba Baffa."

Baffa ya ce, "daga nan zuwa ko yaushe indai ta Wauka ka sanar dani, ni Mustapha Maddibo, na rantse da girman Allah, daga yanzu zuwa sallar azahar, indai har Islaha ta Wauki waya mun yi magana da ita, ba za a ?ara mintina goma ba sai ta zama matar Saheer. Daga lokacin da igiyoyin auren Wanki suka Waure Islaha, sai zubawa kan ki fetur ki ?ona kan ki da kanki. In kin ga hakan bai faru ba, ki Wauka kawai Islaha bata Wauki wayar nan ba, amma indai ta Wauka sai na nuna miki ni ne uban Saheer!...."

Baffa ya juyo a fusace ya kalli Saheer ya ce, "mu je" ya faWa yana kallonsa suka fita daga falon.

Mama ta da ki kujera ta ce, "in Wana Saheer ya auri Islaha Allah ya tsine min albarka,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login