Showing 216001 words to 219000 words out of 221574 words

Chapter 73 - RAGAYAR DUTSE BOOK 2 COMPLETE

Unknown   

25 Aug 2026

113

ya ?araso ya ce, "me ya faru ki ke kuka?."

Islaha ta yi bata ce komai ba, amma ?irjinta bugawa yake yi, jikinta rawa yake yi sosai.

Baffa ya ce, "Safeera me ya faru?."

"Su Mama ne suka ce wai ta zaSi mai kuWi ta bar halacci."

Baffa ya girgiza kai ya ce, "shine take kuka?."

Safeera ta ce, "eh Baffa. Suna ta faWar magana mara daWi, wai ta zaSi mai kuWi ta bar Saheer, ta manta wahalar da ya yi da ita a rayuwa."

Baffa ya yi tsaki ya ce "ku zo mu je ciki."

Safeera ta ri?e hannun Islaha da ta fara jiri, suka bi bayansa har Sangaren sa.

Baffa ya zauna ya ce, "Islaha kar wata magana ta fatar baki ta dame ki, in ance kin zaSi kuWi ki ce kin zaSa Win, waye ya?i kuWi?."

Ita dai bata ce komai ba kanta yana ?asa tana goge ido, kanta yana ciwo, ?irjinta yana harbawa, numfashinta yana sar?ewa.

Baffa ya ce, "ki kwantar da hankalin ki, ba ina sane na zaSa miki auren yaron nan ba. Na yi ne dan na tsaraSar dake daga mahaifiyar Saheer, bana so ki sha wahala a rayuwar ki, shiyasa na aikata hakan. Kin fara shirin tarewar gobe?."

Gabanta ta faWi sosai, ta runtse ido tana girgiza kai alamun a'a.

Baffa ya ce, "ki fara shiryawa. Safira ki taimaka mata, sannan ki faWawa Gwaggon ki Atika za a raka Islaha gidan nijinta gobe. Na san Sa'ida bazata ta fahimta ba itama, tana kishin Wan uwanta baza ta je ba. Iya ku kun isa ku yi mata rakiya, ba taro ake so ba, albarka ake nema."

Safeera ta ce, "To Baffa."

Ya kalli Islaha ya ce, "kar ki wani damu, na san kina tunanin ba ki kyautawa Saheer ba, amma hakan shine daidai."

Baffa ya dinga rarrashinta ita dai jin sa kawai take yi, yana gamawa duk fita ta koma gidan su Safeera dan bazata iya komawa cikin gidan ba. Haka ta zauna da zazazzaSi da ciwon kai, ta koma shiru bata magana, sai tunani da kuka, Safeera ce mai rarrashinta amma bata rarrasuwa. Safeera ta ba ta magani ta sha, daga nan ta share ta dan ita bata ga abin tayar da hankali akan abinda ba ka da mafita a kai ba.

*Washe gari.*

Abba ne tare da Jazy, ya kira sa suna magana akan Wauko amaryar Rehaan. Abba ya ce, "Jafar kana jina, a je gidansu yarinyar nan a Wauko ta a kawo ta. Na baka ragamar komai, kuma da kan ka nake so ka Wauko ta a kawo ta gidan nan. Kafin a kai maka taka amaryar, ka kawo ta Wan uwanka."

Jafar ya yi murmushi ya ce, "In sha Allah Abba, zan yi yadda ka ce."

"Yauwa Jafar, da kai kaWai na amince shiyasa na ba ka wannan damar. Don Allah ka kula, yarinyar nan ta shigo gidan nan lafiya, kar a fara da matsala."

"In sha Allah."

"An gyara apartment Win nasa ne?."

"A'a, ya ce shi baza a canja masa komai ba."

Abba ya girgiza kai yana murmushi ya ce, "ai ya yi ?o?ari ma, yana da ha?uri sosai, shiyasa bana so na dinga ?ure shi, bana so na dinga yi masa dole akan abinda ba ya so, shiyasa nake ?yale shi duk abinda ya ce nake bi dan a yi masa yadda yake so. Ba ya son auren nan, ni na tilasta masa ya amince, shiyasa bana son na ?ure shi."

Jafar ya Wan murmusa kawai amma bai ce komai ba. Yana ayyana Abba bai san akan yarjejenuya ya Wora auren ba, ba don Allah ya yarda har ransa ba.

Abba ya ce, "ka je kawai, duk abinda ya kamata aje ayi." Jafar ya amsa da girmamawa sannan yana mi?ewa ya fita.

Gidansu Rehaan Win shiru, duk baccin gajiyar dinner suke yi, shi kansa ba dan Abba ya kirasa ba bazai fito ba dan sai biyu na dare aka tashi daga event Win jiya, kowa a gajiye yake yi.

Sanin Rehaan yana can yana baccinsa na ?a'ida shiyasa bai shiga wajansa ba, ya fita daga gidan yana aiyyana yadda zai tsokane sa in anjima.

Garin Allah yana wayewa Islaha bata jira kowa ba ta wuce asibiti, a can ta tarar da Sadik ne kawai a wajansa.

Tana shiga suka haWa ido, Saheer ya yi mata murmushin da gabanta ya faWi. Yana zaune ya idar da sallah, ya yi wanka ya canja kaya amma ya rame sosai, ya yi wani iri, kamar wanda ya jima yana kwance cikin ciwo, damuwa ta bayyana akan fuskarsa sosai. Islaha ta tsaya cak tana kallonsa kamar yadda yake kallon ta.

Cikin nutsuwa ya mi?e a hankali, ?afarsa ciwo take yi masa sosai, saboda Waurin da ya sha a wajen mutanen, hannunsa ma kamar har lokacin a Waure yake haka yake ji, amma saboda murnar ganin Islaha haka ya mi?e a kan ?afarsa ya matso kusa da it ya ce, "Matar Hamma!."

Yadda ya faWi sunan, da yadda muryarsa ta fita, da yad???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?da yake kallon ta, da yadda yadda yanayinsa ya koma ya saka gabanta ya faWi, ta lumshe ido ta buWe hawaye suka taru a idonta.

Ganin tana hawaye sai ya mi?a hannunsa kan fuskarta ya goge mata ya ce, "ki amsa mana, ba ki ji na kira sunanki ba?."

Islaha kasa magana sai ta fashe da kuka mai sauti, zuciyarta gabaWaya ta gama karyewa, jikinta ya yi sanyi, zuciyarta tana rawa kamar zata faWo ?asa. Tana tunannin shikenan ta cuci kanta, ga Hamma ya dawo amma ita zata tafi, zata tafi gidan wani matsayin matarsa ba Hamma ba, zata tafi wani wajen da zata zauna da wani namiji a matsayin mijinta ba Hamma.

Saheer ya ri?e hannunta duka biyun, cikin wani irin yanayi na rauni da gajiyar da take jikinsa ya ce, "Islaha zan tsallaka iyaka, i want to hug" Ya faWa yana a hankali yana kallon ta.

"Saheer me ka ke yi haka?" Sadik ya faWa da sauri dan ya dakatar dashi, dan shi ya san akwai auren wani a kanta, ri?e hannunta ma da ya yi sai dai Allah ya yafe, amma ba ?aramin zunubi aka aikata ba.

Saheer ya juyo ya kalle sa ya ce, "iya yau ne kawai, in ban jita a jikina ba zan iya mutuwa Sadik. Ina tsananin kewar ta, ni kaina bazan ce ga adadin kewar ta da nake ji ba.

A lokacin Baffa ya shigo Wakin ya raba gardamar, da sauri Islaha ta ?wace hannunta ta koma gefe tana cigaba da zubar da hawaye.

Baffa ya bita da kallon mamaki, dan shi bai san ta fito daga gida ba balle ta zo nan ya ce, "Islaha har kin ?araso?." Ta Waga masa kai ta yi bata iya cewa komai ba.

Baffa ya ?arasa wajan Saheer ya ce, "barka da fitowa Saheer, Allah ya cigaba da kiyaye mu."

Saheer cikin jin daWin ganin mahaifinsa ya ce, "Amin Baffa. Ina Mama?."

Baffa ya ce, "suna hanya, yanzu zasu ?araso."

Saheer ya Waga kai yana kallon Islaha da take kuka, ya kalli Baffa ya ce, "Baffa ka ce ta daina kuka don Allah."

Baffa ya kalli Islaha, ya juya ya kalli Safeera da ta shigo lokacin ta ke tsaye daga bakin ?ofa ya ce, "Safeera ki rarrashe ta." Safeera ta ?arasa inda Islaha take ta dafata kawai dan ta san baza ta daina kuka ba.

Saheer kam idanunsa yana kanta, duk inda ta motsa ita yake kallo. Ya kasa samun nutsuwa, ji yake kamar ya ri?o ta jikinsa ya rarrashe ta daina kuka. Duk da abubuwan da yake tunawa wanda suka faru a can, bai saka sun danne kewar Islaha da yake ji ba.

A lokacin Mama suka ?araso, suka ri?e Saheer suna kuka, shi kansa sai da ya yi kukan na kewar ?anuwansa da iyayensa.

Likita ya sallame su, bayan ya ba shi magani, ya kuma ce ya dinga yawan shan ruwa, sannan ya dinga cin abinci mai gina jiki. A lokacin da suka tafi, rana ta yi sosai dan har an yi sallar azahar.

Ita dai Islaha kasa komawa gidan ta yi, tana gidansu Safeera tana kukan da ya ?i tsayawa. Sai da Baffa ya kira ta a waya ya ce ta dawo gida sannan ta koma.

Baffa kaWai ta samu a zaune ta ?arasa ta zauna, Baffa ya ce, "?arfe huWu zasu zo tafiya da ke Islaha. Ki yi ha?uri, ki bar wannan koke-koken. Za ki ta fi gidan mijin ki in sha Allah.

Nana Haleema.
[7/31, 11:42/ AM] KRBBK: RDB2P100
Nana Haleema.

Islaha ta Wago ta kalle sa cikin rauni, murya tana cracking ta ce, "Baffa, Hamma!."

"Zan yi masa bayani da kaina."

Tana girgiza kaita ce, "Don Allah kar ka faWa masa, kar ya sani don Allah Baffa!."

Ya yi murmushi ya ce, "ai kuwa dole ya sani, ba abinda za a Soye masa bane."

Ta cigaba da kukan da ya zamar mata Wan uwa Baffa ya ce, "kina da matsalar sar?ewar numfashi, ki dakata da wannan kukan, ki tashi ki je."

Islaha ta kasa tashi saboda kuka, Baffa ya ce, "Islaha ya isa, ki bar wannan kukan kar ki jawowa kan ki matsala. Ba ke ki ka halicci kan ki ba, Allah ne ya yi ki, kuma tun ka fi ki zo duniya ki ka rubuta ?addarar ki, kuma ba ki isa ki tsallake abinda ki ka rubuta da hannun ki ba. Babu Saheer a cikin rayuwar ki, halaccin da ki ke tunanin ya yi miki don Allah ya yi ba don ki aure shi ba, ba ki isa ki yi abinda Allah bai nufa ba. Dan haka ki daina kuka, ki tashi ki je ki shirya."

Duk da Baffa wa'azi yake yi mata amma ba ji take yi ba, Hamma kaWai take hangowa a idanunta. Ta mi?e ta fita daga falon, tana fitowa ta haWa ido da Hamma da Sadik a ?ofar Wakinsa, Sadik yana ri?e dashi saboda bashi da ?wari sosai, yana mi?a ledar maganinsa.

Ganin ya tsayar da idanunsa a kanta sai ta ?arasa wajen da suke har ta je yana kallon taya ce, "me yake damun ki haka? Wannan koke-koken da ki ke yi na meye?. Ba gani na dawo ba, gani a gaban ki a tsaye ina yi miki magana, meyasa ba ki nuna farin cikin ganina ba ki ke kuka?."

Ta goge idanunta ta ce, "Ka yi ha?uri Hamma, don Allah ka yi ha?uri!." Abinda ta iya faWa kenan, ta juya a guje ta bar wajan tana kuka.

Hankalinsa ya tashi sosai ya kalli Sadik cikin muryarsa da bata fita sosai ya ce, "me ya same ta, me ya faru ta ke bani ha?uri?."

Sadik ya ce, "ban sani ba, ka jira ta nutsu sai ka tambaye ta."

Saheer cikin damuwa ya ce, "na lura tana da damuwa sosai, akwai abinda ya faru da bana nan?.

"Ka sha magani ka ka huta, likita ya ce ka samu bacci mai tsaho, sai ka yi bacci jinin ka zai sauka. Ko wacce magana ce zata biyo baya, amma ba a yanzu ba. Ka tabbatar ka sha maganin nan, dan ya kashe maka ?ananun cuttukkan da suka shige ka."

Saheer ya yi shiru, Sadik ya raka shi Waki, ya ba shi abincin da Mama ta aiko dashi ya Wan ci kaWan, ya ba shi magani sannan ya kwanta.

Sadik ya bi shi da kallon tausayi sannan ya fito, ya rufe masa ?ofar cikim rauni ya ce, "Allah Sarki Saheer, sai dai ka yi ha?uri, amma Islaha yanzu ba ta ka bace, bazata taSa zama ta ka ba har abada. Dan ni na san babu yadda za a yi Islaha ta dawo, ta tafi kenan."

Islaha da kuka ta koma gidansu Safeera, Safeera ta runtse ido dan ita har ta gaji da wannan koke-koken da Islaha take yi.

Ta yi tsaki cikin fusata ta ce, "in kin san za ki damu har haka meyasa ki ka amince? Da kanki ki ka Wauki ?afa ki ka je ki ka saka hannu, ba wani ne ya yi miki dole ba. Kukan me ki ke yi bayan ke ki ka kai kan ki?."

Bata ce komai ba sai kuka, itama Safeera ta yi mata banza bata sake ce mata komai ba, dan wallahi haushi take bata. Sai da suka jima a haka, sai daga baya Safeera ta ce, "Ki cigaba har ki samu attack."


ZazzaSi ya rufe Islaha, kanta ya yi nauyi yana ciwo sosai. Cikin rauni da sanyin jiki da ciwo ta ce, "Wai ?arfe huWu za a zo a tafi dani, ni dai bana son tafiya ko ina Safeera, ina son zama tare da Hamma."

Safeera ta ce, "me ki ke so na ce miki yanzu?." Islaha bata ce komai ta cigaba da goge hawaye.

Safeera ta ce, "tunda ki ka yi aure zancen zama da Saheer ya ?are, haka za ki yi ha?uri zuwa lokacin da komai zai yi daidai."

Ta goge ido ta ce, "da wacce fuska zai fahimce ni?."

"Zai fahimta, amma za a sha wahala."

Islaha ta ce, "daman ni marainiya ce, amma ban yi tunanin haka aurena zai zama na marasa gata kamar wannan ba."

"Oh da gaske auren ki ka yi kenan?."

Ta girgiza kai ta ce, "Ba haka nake nufi ba, kawai abin ne babu daWi."

Safeera bata ce komai ba ta cigaba da danna wayarta dan bata san me zata ce mata ba kuma, ta gaji da rarrashinta. Sun jima a haka a zaune, har aka yi sallar la'asar, Baffa da kansa ya kira Safeera ya ce ta saka Islaha ta shirya ta rako ta gidan.

Jazy bai haWu da Ray ba sai bayan sallar la'asar, ya same sa a zaune a falo yana video call a laptop, ya zauna a gafensa har ya kammala ya rufe laptop Win.

Jazy ya ce, "a ina Rolls Royce take?."

Ray ya ce, "Ka tambayi Shams."

Jazy ya ce, "Okay let me call him, ya kawo min ita. Ka san Abba ya wakiltani na je na Wauko amaryar ka, da ita za a Wauko ta."

Ray ya yi shiru bai ce komai ba har ya gama kiran Shams. Bayan ya gama wayar Jazy ya ga Ray yana kallonsa suna haWa ido Ray ya ce, "meyasa ba ka Wauki private get ba sai RR?."

Jazy ya yi dariyar sha?iyanci ya ce, "ai wallahi da ace Islaha a wajen Yola ta ke ba cikin Yola ba, da private get za a Wauko ta, yanzu ma dan abin ya zo late ne, da hilicopter zan tasa ya Wauko ta, Matar Ray ce fa."

"Mtsww! Yanzu me ya hana ka tashi helicopter Win? ?an neman suna" ya faWa yana mi?ewa tsaye tare da saka hannu a gashin kansa yana yamutsawa.?

Shima ya mi?e ya ce, "na faWa maka lokaci ne ya ?ure, amma da wallahi bazata zo gidan nan a mota ba, sai a jirgi."

"Ta zo a iska ma."

Jazy ya ?yal?yale da dariya ya ce, "lallai ka ji hausa mutumina, baki yana ta buWewa....."


"Zan je na dawo, ka san ina da amarya sabuwa da za a kai min ita in anjima, bazan Sata lokaci ba. Matsayina da naka yanzu da banbanci, ni auren sadaki na yi, kai kuma auren yarjejeniya ne, bazan Sata lokaci a nan ba." Banza ya yi masa ya shige Waki bai ce masa komai ba, shi kuma ya yi dariya ya fita.

Baffa ne ya saka Safeera shiryawa Islaha kaya ?an kaWan da zata tafi dasu, ta dole aka saka ta yi wanka dan gabaWaya ta fita hayyacinta, tana jin daWi da Hamma yake bacci tunda ya sha magani.

A haka ta shirya cikim atamfa doguwar riga da veil Winta mara tsaho sosai. Safeera ta bita da kallo ganin mayafin da ta Wauko ta ce, "wannna mayafin bazai rufe miki fuska ba, babban mayafi ake sakawa."

Islaha ta harare ta da jajayen idanunta da suka kumbura ta ce, "sai aka ce miki zan rufe fuska ne daman?."

"Haka amarya take zuwa gidanta fuska a buWe?."

"Wace amaryar?."

"Shafa ki ji."

Islaha ta share ta ta Wauki handbag Winta kamar wacce zata je unguwa, sai kuma ta ajjiye jakar ta ce, "ai gobe ma zan fito, ba sai na Wauki wani abun ba."

Safeera dai tana kallon ikon Allah kawai take yi, ganin yadda Islaha take yin abubuwnta kamar ba amarya ba. Har sai da Baffa ya shigo da kansa sannan suka fita daga Wakin.

Tana fitowa daga Wakin Saheer yana shigowa falon yana tafiya a hankali cikin yanayin rashin lafiya, zuciyarsa tana tuna masa abubuwa da yawa a can, yana ta tunanin amanar da aka bari a hannunsa, wacce ya taho ya bari a hannun masu garkuwa da mutane.

Saheer ya tsaya yana kallon Islaha, ganinta tare da Baffa da kuma Safeera. Bai yi tunanin komai ba, dan ya yi tunanin fita zata yi.

Baffa ya kalle sa ya ce, "Saheer ka tashi kenan?."

Ya Waga kai cikin dashewar murya ya ce, "na tashi."

Baffa bai ce komai ba ya kalli mutanen falon da suke zaune, sannan ya ce, "ku yi mata fatan alkhairi, yau Allah ya Waga darajarta zata bar gidan nan zuwa gidan mijinta."

Ita kanta Ialaha sai da gabanta ya faWi, ta kalli Saheer ta gefen ido ta ga ya zubawa Baffa ido yana kallon sa. Baffa ya kalli Saheer ya ce, "ka jira ni, in na dawo zan yi maka bayanin komai."

"Wanne bayani za a yi masa da ya wuce wanda ya gani yanzu? Da kai da Islaha kun zaSi kuWi akan halacci, kun Wauke ta kun aurar da ita bayan ka san yadda yake tsananin ?aunar yarinyar nan. Me za a ce masa kuma?."

Saheer ya ji kalaman Mama kamar an doka masa guduma a tsakiyar kansa, daman ga rashin ?arfin da yake fama dashi, ya dafa bango jin jiri yana ?o?arin kayar dashi, ya kalle ta ya ce, "aure kuma Mama?."

Mama ta ce, "eh aure, ya aura mata Wan gidan AbdulAziz Yola. Wani yaro mahaukaci, shi ya aura mata saboda ya fi ka kuWi. Maganar da nake yi maka yanzu matar aure ce a gabanka!."

Saheer ya buWe ido tana kallon Mama, ya dawo da kallon sa ga Islaha da kanta yake a ?asa, sannan ya kalli Baffa alamun ?arin bayani.

Baffa ya Waga masa kai alamun tabbatarwa ya ce, "eh gaskiya ne, shiyasa na ce zan yi maka bayani. Yanzu zan saka ta a motar da zata kai ta gidan miiinta,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login