Showing 78001 words to 81000 words out of 221574 words

Chapter 27 - RAGAYAR DUTSE BOOK 2 COMPLETE

Unknown   

25 Aug 2026

163

wayarta tana duba messgaes.

Gabanta ya faWi ganin messages Win Saheer har guda biyar sun shigo a jere.

Ta zubawa sa?on ido amma ta kasa buWewa balle ta ga abinda ya ce, ta kalli ?asan sunansa ta ga sa?onn Adda, sai na Maman su Safeera, sannan na Safeera harda Saleem da Sadik.

Na safeera ta fara buWewa ta ga vn ne na sakan talatin, ta buWe ta ji Safeera ta ce, "Islaha ya ki ke, ina ta kiran wayar ki kiran baya zuwa. Ina fatan komai lafiya lau. Hamma ya san kin tafi, ransa ya Saci sosai. Ban taSa jin rauni a muryarsa kamar yadda naji ba, yace min baki kyauta masa ba, kin karya masa zuciya."

Islaha ta sauke numfashi cikin damuwa, ta lumshe ido tana tuna tazarar da take tsakaninta da Hamma, ta san yana can ransa a Sace, gashi bata nan bata san lokacin da zata koma ba balle ta bashi ha?uri.

Ta buWe ido ta kira Safeera ta audio call amma baya yi, ta kalli Sunaira ta ga tana waya, sai kuma ta tuna itafa ?ar ?asar ce.

Sunaira tana kashe wayar, sai Islaha ta shiga google ta yi english to arabaic ta mi?awa Sunaira dan ta karanta. Sunaira ta karSa ta karanta sannan ta yi murmushi, ta yiwa Islaha downloading botim, ta koma google ta yi mata rubutu ta sake bata.

Islaha ta kalla ta ga ta ce, "Ki faWawa wanda zaku yi waya, ya Wauko botim ya buWe sai ku yi waya."

Islaha ta gyaWa, ta yiwa Safeera voicenote ta faWa mata, ba jimawa sai ga message Win Safeera tace mata ta buWe.? Islaha ta shiga app Win ta kira Safeera, sai gashi tana ringing har Safeera ta Wauka.

"Islaha ya ki ke?."

Isalaha jin muryar Safeera ya saka ta yi ajiyar zuciya ta ce, "Safeera har yanzu baki da lafiya? Muryar ki bata yi daidai ba."


"Gani nan dai kawai, ko aiki ban je ba. Ina fatan komai normal ko?."

"Eh to kusan hakan. Gidan da nake babban gida ne sosai, kuma mai gidan balarabe ne. Allah ya taimake ni akwai wata balarabiya itama tana aikin, tana da kirki sosai, itace take Wan nuna min wasu abubuwa. Sai dai aikin na su babu hutu, komai kai zaka yi musu. Abin takaicin ma wai har wanki."

"To ya za a yi, Allah ya taimaka."

"Amin. Hamma ya yi miki waya ko?."

"Sadik ne ya fara zuwa, sannan ya kira Saheer Win, ransa ya Saci sosai, bai ji daWi ba. Ya ce min ?awata ta yi abinda bai yi zato ba, ?awata ta karya masa zuciya. Gaskiya bai ji daWi ba, a muryarsa kaWai zaka fahimci ya ji ciwo sosai."


"Na san hakan zai faru, na ga messages Winsa bazan iya buWewa ba, dan ban san me zan ce masa."

"Saleem da Sadik ma ransu ya Saci sosai. Sadik yana ta masifa, shi wai wallahi bai yarda dake ba. Shi kamar zargin ki yake yi, wai komai ke ki ka shirya."


"Shi tun farkon abin nan abai yarda dani ba, gani yake kamar kaina na bayar aka bani kuWin aikin Baffa. Bai san ina da hankali ba, kawai sai na lalata rayuwata?."


"wallahi Wazu ma ya faWa, yana ta cewa wai kin bayar an baki, Sai da Saheer ya taka masa burki akan hakan."

"Hmmm na fisu tsanar aikin nan wallahi."

"Ki samu ku yi magana da Hamma ko zai ji daWi, dan gaskiya bai ji daWin wannan hukuncin nan naki ba."


"Sai ya huce, yanzu in na kira shi bazai fahimce ni ba, sai zuwa jibi sannan zan kira sa, yanzu yana dokin fushi bazai ji me zan ce masa ba."

Safeera bata ce komai ba, Islaha ta ce, "baki ce min ina Umma ba, ko kun yi waya?."

Safeera ta ce, "hmm to me zan ce? Abinda yake so ne fa Islaha, dan ta tafi neman kuWinta ni neman ta Win me zan yi kuma?."

"Duk da haka Bestie, Uwa ce fa, ko babu komai zaki so ki ji ya ta sauka ko?."


"tafiya ta yi ta bar mu, ta zaSi yiwa larabawa bauta akan gidan auren ta. Yau ko aiki ban je ba, ina gida ban san waye zai dinga kula da gidan in bana nan ba. Ina tunanin ma aikin kawai zan ajjiye saboda dafawa Baba abinci. Kin ga tafiyar ita ta yiwa kyau, tambayar ta Win me zan yi."

"Umma tana Madina, ni ina jeddah ni da Labiba. Amma zan kira ta in sha Allah."

Safeera ta ce, "Bestie zamu yi magana anjima" ta faWa tana yanke wayar, Islaha ta bi wayar da kallo tana sauke numfashi tana kallon message Win Hmmanta amma ta kasa buWewa.

" " " " " " " "

Yana zaune yana kallon screen Win laptop Winsa, murmushi yake yi yana kallon kyakykyawar budurwa wacce kallo Waya zaka yi mata ka san bahaushiya bace.

Kana ganinta ka san bata jin hausa ko fulatanci, dan ko kaWan bata yi kama da ruwa biyu ba, ita ruwa Waya ce. Ta saki gashinta har baya tana ta dariya tana kallon Rehaan. Fatima kenan, ?ar autar su Mamy kuma age mate Win Rehaan. Sun saba da Rehaan sosai, ya kan Sata awa Waya suna hira da Fatima, ta zama kamar ?awarsa, baya kallon ta a matsayin ?anwar Mamy.

Ya Wan taSe baki yana kallon ta ya? ce, "ni babu wani aure da zan yi."

Ta yi dariya ta ce, "Mamy ta faWa min auren ka ya kusa, shine na ce yaron nan ashe aure zai yi babu labari."

Ya yi murmushi ya ce, "sai ki aurar dani. Baki tafi aiki ba?."

"Sai anjima kaWan zan tafi."

"Okay byee" ya faWa yana niyar katse kiran.

Ta yi dariya ta ce, "Mr Busy, za a tafi aikin ne?." Bai bata amsa ba, sai ta ce, "ka gaishe da matar ka."

Ya harare ta ya ce, "you are not serious" ya faWa yana kashe laptop Win yana jingina da kujera idonsa a rufe.

Tashi ya yi ya buWe ido, ya mi?e zaune yana kallon wani wajen daban dan bai sam me zai yi na kwata-kwata. A yadda yake zaunen nan kamata ya yi ace yana shan tea ko coffee, dole ya samo housemaid ko dan haka. Ranar da ya yi nufin kiran Maleek a waya fasawa ya yi, amma a yanzu yana jin zai yi ko dan taimakon kansa.

Kiran Jazy ne ya shigowar wayarsa, yana Wauka Jazy ya ce, "Mr Man how far?."

"Fine. Ya ka ke?."

"Yau hausa ka ke ji da ita kenan, lafiya lau. Ka yi magana da Maleek Win?."

Ya Wan sauke numfashi sannan ya ce, "ban yi ba, bana so a kawo min wacce bazan iya cin abincinta ba."


"Kai ma ka san duk housemaids Win ?asar nan they are very neat wallahi, ba su da ?azanta ko kaWan."

"Ni yaushe zaka zo?."

"zan zo, amma ba yanzu ba."

"ka hanzarta ka zo, akwai lissafin da zaka ta ya ni mu yi."

"Alright. Amma kafin nan ka fara magana da Maleek ko Ubaid a baka housemaid Waya, na san halin ka, kafi son komai a yi maka ba wani abincin kirki ka ke ci yanzu ba. Ni kuma Mamy ta bani amanar ka, shiyasa na damu."

Ya Wan murmusa kaWan ya ce, "ka raina ni, wai an baka amanata, kana mantawa ni yayan Riyya ne ko?."

Jafar ya ce, "Tunda ba kai ka haife ta ba ai shikenan. Sai wani lallaSa ka nake yi kamar cikina abincin zai je. Rehaan kar ka yi magana dasu, nan ba Yola bane balle kace Mamy zata dafa maka."

Ya Wan taSe baki ya ce, "zan yi waya Shams ya kawo min chef daga can."

"Har sai an kawo maka chef daga nigeria? Dan dai kawai kana da kuWin biya ko?."

"Ya ka ke so na yi ne?."

"yadda ka ke so Rehaan."

Rehaan ya kashe wayar, ya mi?e ta fita daga falon kai tsaye ya nufi gidan Maleek da niyar tambayarsa ya bashi housemaid face to face....

Nana Haleema
[7/2, 10:42/ AM] KRBBK: RDB2P34
Nana Haleema.

Labiba tunda suka tashi da safe suke aiki, duk ta jigata amma haka ta daure suna yi tana sauke numfashin wahala. Aisha ta kalle ta ta ce, "Duk kin gaji, kamar kin yi wani aiki mai yawa."

"A haka babu yawa aikin?."

"Na ki wasa ne. zan je na zubar da sharar nan a waje, ina zuwa." Labiba ta Waga mata kai ita kuma ta fita. Labiba ta zuba abinci ta fara ci, kanta har sarawa yake yi saboda gajiya ga yunwa.

Hannu ta ji a sako ta bayanta an ri?o ?ugunta, ta firgita sosai ta juyo suka haWa ido da Ubaid yana binta da wani shegen kallon kamar zai cinye ta.

Duk da ba yau namiji ya fara yi mata haka ba, amma gamin Ubaid sai ta diririce ta ta rasa abinda zata yi, ya ja ta a hankali zuwa jikinsa, yana sha?ar ?hamshin humar da ta shafa a wuyanta.

Labiba jikinta ya fara rawa, ta Wan daure bata nuna ba, tana jin yadda yake yawo da hancinsa a wuyanta yana sake haWa bayanta da jikinsa.

A hankali ya kai hannunsa wuyanta yana shafawa a hankali kafin ya ce, "Labiba." Yadda ya faWi sunan ya burge ta, dan yadda ya faWa Win ya yi mata daWi har bata san ta lumshe ido ba.

Ya yi mata kiss a wuyanta sannan ya ce, "meet me in my room, now" yana faWa ya sake ta ya juya ya fita.

Labiba ta juya ta bisa da kallo tana dafe ?irji, sai suka haWa ido da Aysha da take tsaye a wajan. Labiba ta ruWe ta kasa magana, har Aysha ta shigo kitchen Win ta kasa cewa komai.

Aysha ta bita da kallo kafin ta ce, "kin zo ?asar nan saboda ki tara kuWi ko saboda ki yi asarar kuWi?."

Labiba a diririce ta ce, "ni ban san ma ya shigo ba, kawai na ji...."

Aisha ta dakatar da ita ta ce, "kawai ki bani amsa."

Labiba ta ce, "ina so mana, kuWi na fito nema."

Aisha ta ?are mata kallo sannan ta ce, "Amma ki ke tsaye a nan?."

Da mamaki ta ce, "Ina zan je to?."

"meyasa baki bi shi Wakin ba kamar yadda ya ce?."

Labiba ta bita da kallo alamun ?arin bayani, Aisha ta ce, "ta wannan hanyar zaki fara tara kuWin irin wanda baki yi tunani ba. Ubaid mutum ne mai kuWin gaske, wallahi kuWin da yake dashi zan iya cewa bai san adadinsu ba, kuWin da yake dashi da a nigeria yake zai zama na farko a ?asar. Indai zaki yi abinda yake so babu abinda bazai yi miki ba...."

"Ni Win nan da ki ke gani nabu abinda baya bani, na canjawa iyayena gida, na siya musu mota, na kawo su umra duk da kuWin da nake samu a gidan nan. Kema dan jinin mu ya zo Waya ne ya saka har na bar ki a gidan nan, har nake faWa miki sirrin gidan, amma da wallahi bazan taSa bari ki raSe sa, ba saboda ni kaWai na san alkhairi da nake samu tare dashi."

Labiba ta Wan yi shiru tana tunani kafin ta ce, "Aysha kuma kina ganin babu matsala?."

"Wacce matsala ana zaune lafiya? KuWi ki ka zo nema kuma su zaki samu, Ba shikenan ba?. In ki ka biye ta albashi kuWin kayan sakawa ma gagarar ki zai yi, dan kayan ?asar nan shegen tsada ne dasu wallahi. Amma in ki ka saki jiki shikenan zaki ga kin zama hajiya, kina daga nan kina turawa gida abin arzu?i ana bin ki da albarka. In ki ka saki jiki, Ubaid ?asar waje zai Wauke ki ya tafi dake."

Labiba ta yi shiru bata ce komai ba, har lokacin jikinta a sanyaye yake ta kasa aikata kataSus balle ta amsa ta amince ko bata amince ba. Aysha ta bita da kallo tana dariya a ranta, tana ayyana bata san dawar garin ba, dan inda ta san waye Ubaid da bata tsaya a wajen ba. Aishata girgiza kai suka cigaba da gyare gyarensu.

Labiba da ta shiga Waki waya ta Wauka ta shiga lambar Mama ta ganta online sai ta kira ta ta inda Aisha ta koya mata.

Mama tana Wauka ta ce, "ke kuma haka ake yin abu? Daga tafiya sai a jiki shiru babu wani labari?."

Labiba ta ce, "ina nan lafiya Mama, ya jikin Baffa?."

"Da sau?i. Ya aikin?."

"Mama aiki ake yi kamar jakai, akwai gajiya a aikin su wallahi."

"amma akwai damun kuWi ba, kar ki bada ni mana, kar ki saka na yi danasanin tura ki, dan Hanan da take nan gida kuWin da take kawowa yana da yawa, ke gaki a can har kin fara ?orafi. Kar ki saka zuwan naki ya zama bashi da amfani."

Ran Labiba ya Saci sosai ta ce, "Mama wai ko mai sai ki ce Hanan, me take baki wanda ni bana bayarwa?."


"To itace take kawo min abin arzu?i, ba dole na dinga ambatar sunanta ba?."

"Nima zan aiko miki da kuWin da sai kin ce gwara ni akanta."


"Dakyau! Kina yin hakan kin tabbatar min da ke Win mai ?aunata ce, ke jinina ce, ke mai kishi ce."


"Zan yi Mama, indai zaki daina yabonta a kaina."


"Tuni zan daina, indai zaki yi abinda ya fi nata ita Win banza. Ai ni duk wacce ta fi kawo min kuWi itace ta gaban goshi a wajena. Ke dai kawai ki ri?e kan ki."

Labiba ta murWa baki kamar tana wajan ta kashe wayar. Sai ga kiran Hannan tana Wauka ta faWa mata abinda ya sake Sata mata rai ta kashe tana.

Aysha ce ta shigo ta bita da kallo ta ce, "ki tashi mu je mu ?arasa aikin can."

Labiba ta mi?e a sanyaye ta fito, bayan sun gama Aysha ta ce, "zan je na yi wanka, kema ki yi."

Ta Waga kai ta shiga Waki, ta shiga wanka tana yi tana tsakin abinda Hanna ta ce mata har ta fito, tana fitowa ta ga an kashe hasken Wakin.

Abin ya bata mamaki, dan ta san ita a kunne ta bar sa da zata shiga. Ta ?arasa wajen switch, zata kunna kenan ta ji an ri?o ta, ta firgita zata ?wace ta ji muryarsa a kunnenta.

Ya kunna hasken ya bita da shegen kallo ya ce, "ke mai kyau ce."

Gabanta ya faWi, amma da ta tuna ?udurinta akan nsman kuWi sai ta Wan yi murmushi tana kallon sa. Ya Wago da fuskar yana kallon idanunta ya ce, "i m waiting for you" yana faWa ya fita daga Wakin.

Yana fita Aysha ta shigo ta bita da kallo ta ce, "zan je mall na dawo."

A sanyaye ta ce, "nima zani."

"A'a ki zauna, ba ya ce ki same sa a Waki ba?."

"Ni tsoro nake ji fa."

"Tsoron me? Kina so ki ce min baki taSa yi ba?."

"ban taSa ba, sai dai ?ananun abubuwa. Amma ban taSa bada kaina ba."

"Dakyau! Tunda kin saba da ?ananun abubuwa sai ki fara da manyan yau, kuma tukwicin babba ne tunda shine na farko. Ki saki jiki ki je a wuce wajen, in ba haka ba wallahi zaki yi danasani mai yawa."

 Zan je, kawai ina ganin kamar abin zunubin ya yi yawa saboda a ?asar saudia nake."

Aisha ta taSe baki ta ce, "Sai me da a ?asar ki ke? Ai ba a makka ko Madina ki ke ba, nan Jedda ce. Allah na tuba ko a Makka da Madina nan ki ke meye a ciki? Mu sau nawa muna yi a can? Akwai abinda ya same mu?."

Labiba ta ce, "ni tunani nake yi wallahi."


"Mtsww! Ke ki ka sani, ni na fita."

Labiba ta koma gefen gado ta zauna tana tunani, tana son tara kuWi masu yawa sosai, tana so ta yiwa Mama abinda Hanan bata yi mata ba, ga hanya ta samu amma zuciyarta tana rawa sosai.

Ta saba ?ananun abubuwa da maza, babu abinda namiji bai taSa yi mata ba, babu inda hannun namiji bai je a jikinta ba. Ta saba da hakan sosai, kuma ta ?ware a kai kawai bata taSa bada kanta ba, sun yi da wani alhaji akan hakan tafiyar nan tazo. Duk da ba wai faruwar abin take jin tsoro ba, tsoron ta Waya Ubaid ba Wan ?asar su bane, sai take ganin kamar bai dace ta saka masa jiki ba.

Ta tuna kalaman Aysha, sai ta samu ?arfin guiwa mai yawa, tana ji a ranta lokacin zaman ta hajiya ne kawai ya yi, shiyasa Allah ya jinkirta mata har aka zo yanzu.A sanyaye ta shirya ta saka kaya ta nufi Wakin nasa.?

Zaune ta same sa daga shi sai short, ta bi sa da kallo dan fatarsa kaWai ma abin kallo ne, fari ne sosai ga kyaun larabawa.

Tana shiga ya taso ya ri?o ta yana kallon ta ya ce, "kina jin tsoro?."

Ta Waga kai a sanyaye ya ce, "Sau nawa ki ka taSa yi?."

Ta girgiza kai ta ce, "Ban taSa ba."

"Kin tabbatar?."

Ta Waga kai alamun eh, ya murmusa ya ce, "nawa ki ke so na baki?."

Ta kalle sa suka haWa ido ya ce, "ki faWa."

Labiba bata ce komai ba, ya sake ta Wauko kuWi riyal ya buWe hannunta ya saka mata, kallon kuWin take yi dan bata taSa ganin Saudi riyal ba tunda take, bata san riyal nawa bace, kawai kallon ta kawai take yi ta ga dai Wari biyar a rubuce.

Ya yi converting kuWin da ya bata to naira ya nuna mata wayarsa, zaro ido ta yi ganin kuWin mai yawa a kuWin nigeria, ta kalli hannunta ta gansu Wan kaWan ba wani yawa ne dasu ba, amma a kuWin nigeria da ywa sosai.

Suka haWa ido, kafin ta ce wani abun ya jawo ta ya ?an?ame yana zare rigar jikinta a hankali.

" " " " " " " " "

? ? ? Umma tana zaune tana kallon hannunta cikin gajiya, hannunta duk ya yi ja saboda wankin yaran da ta yi. Ta sauke nunfashi mai tsaho, gidan shiru duk sun fita sai ita kaWai shiyasa ta samu damar hutawa.

A gajiya yake jinta sosai, gaSoSinta duk sun gaji saboda aikin da ta sha a gidan. Ko abincin kirki bata samu ta ci ba saboda aiki, sallah ma ba a nutse take yi ba saboda ihun su.

A sanyaye ta jawo wayar ta kunna data amma data ta?i yi kwata kwata.

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login