Showing 99001 words to 102000 words out of 221574 words

Chapter 34 - RAGAYAR DUTSE BOOK 2 COMPLETE

Unknown   

25 Aug 2026

137

zan ganshi ba sai gashi na gani" ta faWa tana kallon stove, sai kuma ta tuna da abinda ya ce.

Ta yi tsaki ta ce, "wallahi shine, maganar ma iri Waya ce. Wai we have seven guests, ko shi da wa suke da ba?in oho masa. ?an rainin hankali mai sace mutane kawai, zaka shigo hannuna ne, bari dai na biyaka kuWin ka, wallahi sai na yi maganin ka."

Tea Win ta dafa kamar yadda ya ce, ta samu babban tray ta Wora kai. Ta buWe fridge ta ga akwai loaf cake a ciki, ta Wauka ta Worawa kowa slice Waya.

Ta cire hijjab Win jikinta, dan bazai barta Waukar trayn? yadda ya kamata ba, ta gyara zama rigarta ta naWa mayafi kamar ko yaushe. Ta Wauki tea Win ta nufi upstairs a hankali saboda nauyin tea Win.

Stairs Win ma na Waurawa, kamar kana taka glass haka suke kana ganin fuskarka. Saman ya rabu biyu, wani ya yi gefe wani ma ya yi gefe, ta zaSi na dama ta bi ta ?arasa ?atuwar balcony Win da in kana tsaye a jikin staircase Win wajan kana kallon kowa na ?asa, hira zaka iya da mutumin da yake ?asa shima kuma yana kallon ka.

Islaha sai da ta hau saman ta ga ashe a ?asa ba komai take gani ba, ga asalin kallo a nan a sama, dan tunda take bata taSa ganin lafiyayyen falo mai Waukar hanlali kamar sa ba. Harda BAR a gefe, wacce aka yi adogon glass cups da kwalabe kamar na giya.

Ta tsaya cak tana kallon falon dan bata san inda zata bi ba, ga dai corrior nan tana gani, amma bata san in ta bi ina zata je ba, ta ajjiye tea Win akan table tana sake kallon falon dan ta gaji da ri?ewa. Bar Win take kallo, a bayyane ta ce, "Malam Bature har giya ana sha kenan, an yi asara" ta faWa tana taSe baki.

"Hey."

Islaha jin magana daga bayanta, sai ta juya tana kallonsa. Bature ne na asali, kana kallonsa sa ka san bai yi kama da wani jinsi ba ba sai bature.

Ta ce, "hello."

"Are you looking for meeting room?."

Ta Waga masa kai, ya nuna mata inda zata shiga ta Wauki tray Win ta ?arasa wajan.

Autimatic door ce a wajan, tana zuwa wajan ?ofar ta buWe ta shiga da sallama a bakinta.

Babban meeting room ne mai Wauke da table da kujeru masu yawa, su bakwai ne a zaune a ciki, har wanda ya fita bakwai, ko wanne sanye da transilater a kunnensa dan wani baya jin turanci.

Rehaan yana tsaye a jikin kujerar CEO, yana kallon wani da yake tsaye tsaye shima yana abinda za a yi a projector.

Tana shiga duk suka zuba mata ido, har shi Rehaan Win sai da ya juyo yana kallon ta, kafin ya Wauke kai yana jira ta ?araso.

Gajiya kallon nasu ta yi ta tako ciki a hankali, suna ganin uniform Winta suka san housemaid ce, amma duk da haka kallon ta suke yi.

Wani irin sanyi Wakin yake yi, ita bata san meyasa suke saka ac mai hawa kai haka ba, sanyi zaka ji kamar ka buWe fridge, sanyi mai ratsa ?wa?walwa da ?asusuwan jiki. Haka gidan Maleek yake, kamar ka shiga cikin ?an?ara.

Sanyin ya buge ta, ta ji kamar numfashinta zai Wauke, ta ?arasa a hankali ta ajjiyewa kowa a gabansa. Bata ce komai ba sai su da in ta ajjiye zasu ce sun gode, Allah Allah take ta bar wajan kafin ta samu attack, dan sanyin ya yi mata yawa sosai, yanzu numfashin ta zai fara sar?ewa, ?irjinta ya fara ciwo.

Tana gama ajjiye musu da sauri ta juya ta fita daga wajan, ta tsaya a falon da yake da Wumi tana sauke numfashi har ta Wan nutsu snanan ta sauka ?asa a hankali tana sake ?arewa ko ina na gidan kallo.

Tana shiga kitchen kiran Hajiya Shafa ya shigo wayarta, ta Wauka ta saka a kunne da sallama, jin Hajiya Shafa ta fara larabci sai ta ce, "Sunana Islaha, don Allah ina so ki haWa ni da Hajiya Maimuna da ki ka kai wajan aiki. Tare mu ka zo nan da ita, ni ?arta ce, ina garin Jeddah, tunda mu ka zo bamu yi magana ba."

Hajiya Shafa ta ce, "Shikenan, zan haWa ku in na shiga wajen ta." Islaha ta yi mata godiya ta kashe wayar.

Islaha ta yi ajiyar zuciya tana kallon kitchen Win har lokacin ?hamshin tea Win yake yi, ga ?hamshin turarensa da ya cika ko ina.

Hijjab Winta ta mayar, ta fito falon kenan shi kuma ya sakko yana amsa waya kamar baya so, tafiyar ma a hankali yake yu kamar mara lafiya, komai nasa a sanyaye kamar nata laka.

Islaha ta yi kamar bata gan shi ba, har zata wuce ta fita ya ce, "go and take the used cups from the meeting room, then go into my bedroom and clean it up."

Islaha wani juyo ta kalle sa, sai ta ga shi ba ita yake kallo ba, wani wajen daban yake kallo kamar ba shine ya yi magana ba. Ta maimaita gyara masa Waki a ranta, ta bi sa da kallon up and down har ya Wago ido suka haWa ido, ya sake Wauke kansa daga kallon ta.

Islaha ta ce, "ba fa baiwa bace ba ni, girki aka ce zan dinga yi ba aikin gyara Waki ba."

Bai kalle ta ba balle ta saka a ranta ya ji me ta ce, ko kaWan bai nuna mata alamun ya ji ba, shiyasa bata yi tunanin ya ji Win ba. Islaha ta ce, "ban san ?addarar da ta sake haWa mu yanzu ba, na so sai wani lokacin ba wannan ba. Na so sai lokacin da zan nuna maka kuskuren ka muka haWu, na so sai lokacin da zaka yi danasani sannan zamu haWu da kai. Amma yanzu ma bata Saci ba, zaka san wacece Islaha."

Rehaan tsaf ya gano wacece, yana kuma jin duk abinda take faWa, yana murmushi a ransa dan shi baya yi mata kallon mai hankali. Daman shi tun a Yola ya lura kamar bata da hankali, yanzu da ya ganta a Jedda ya tabbatar da babu hankalin ko kaWan, dan gashi nan sai magana take yi ita kaWai babu mai ta ya ta. Bai damu da tunanin abinda ya kawo ta Jeddah ba, ko kaWan bai ji yana wannan tunanin ba, dan ko a jikinsa rayuwarta ce ba ta sa ba.

Maimakon ya kalle ta sai ta ji yana waya ya ce, "Mamy i'm so tired, i need rest."

Yadda ya yi maganar ya bawa Islaha mamaki, ta bisa da kallo jin yadda yake shagwaSa kamar yaro ?arami. Kai ko ?aramin yaro baya irin wannan shagwaSar, sai wani narke fuska yake kamar mai. Babban abin haushin ma wai ya gaji, ko me ya yi da ya gaji oho masa.

"Mamy I've been in a meeting with a guests for 30 minutes."

Islaha bata san ta buWe baki ba ta ce, "ji wai minti talatin, ai daga ganin rariya ka san zata zubar da ruwa. Kallon farko da nayi masa nasan wannna maza ya rako duniya. Gashi nan kamar ruwa, sai aukin kwanciya. Wannan in waje Waya muke wata ran sai na yi masa dukan tsiya, bazan iya Waukar wannan abubuwan ba" ta faWa tana kallonsa.

Rehaan ya tsaya da wayar ya kalle ta, shi fa ta fara bashi tsoro, dan ya fara tunanin mahaukaciya ce. In ba mahaukaci ba waye zai dinga magana shi kaWai? Har yana faWa yana nuni da hannu.

Suna haWa ido ita ya ce, "what are you waiting for?."

?asa-?asa ta ce, "takaici nake ji in ina kallon ka, nan ba Yola bane balle ka hanani fita" ta faWa tana wuce sa ta hau sama. Ya kalli inda ta bari ya Wauke, kai kafin ya fita daga falon gabaWaya.

Islaha tunda ta shiga meeting room Win take ta mita, "Aikin banza, wai ya gaji. Gaskiya na jima ban ga ragon maza kamar wannan ba. To daman wannan me zai tsinana? Abu kamar fulawa saboda laushi. Mtsw! Haushin namiji mai yanayin mata nake ji, shiyasa na tsani wannan mutumin da ko sunansa ban sani ba."

A haka ta kwaso cups Win ta ajjiye a falo, ta shiga tunanin ina ne kuma bedroom Win nasa da ya ce ta shiga.

Ta ja tsaki ta bi hanyar corrior ta buWe ?ofar farko ta shiga. ?hamshi mai sanyi ya shiga hancinta, ta dinga takawa a hankali kamar mai jin tsoro dan ta Wauka wani falon ne saboda girman Wakin.

"ma sha Allah!" ta furta tana kallon Wakin cikin yanayi na burgewa.

"Wow!"

Ta furta lokacin da ta juya bayanta ta ga lafiyayyen ocean kana hangonsa ta glass.

Ta taka a hankali tana kallon wajan ganin mutane suna ta harkokinsu a waja, ga ruwan mai daWin kallo.

Islaha ta ce, "gaskiya ya yi kyau sosai wajan nan, ya burge ni."

Sai ta bar wajan tana kallon Wakin, ita bata ga me za a gyara ba, duk da komai na Wakin fari ne amma babu alamun dauWa, komai neat. Ta ?arasa ta Wauki cups guda biyu, sai kuma ta haWe rai ta ce, "Wauke cup Win ma bazai iya Wauka ba, mtsw! Me ake da ragon namiji don Allah."

A haka ta sakko tana ta masifa akan abinda bai shafe ta ba, ta shiga da cups Win ta wanke su ta goge sannan ta mayar dasu wajansu.

Ta fito daga kitchen Win ya sake shigowa falon still waya yake yi.

Bata kalle sa ba, zata wuce ta fita kenan ta ji ya murza yatsunsa sun bada sauti alamun yana yi nata magana.

Islaha saboda ?arfin hali sai ta yi banza kamar bata san da ita yake ba, gab da zata ?arasa wajan ?ofar ya ajjiye wayar ya ce, "ki dawo, ki haWa min loaded fries irin na jiya."

"Kan bala'i! Wai wannan mutumin me ya mayar dani ne?" Ta faWa a hankali tana juyowa a fusace.

Karaf suka haWa ido, sai ta ji gabanta ya faWi dan gabaWaya ya zaro idonsa a kanta yana kallon ta. Duk da faWuwar gaban da ta ji tsiwar tana nan bata saduda ba, zata yi magana ya mi?a mata kuWi ya ce, "take it."

Ta harari kuWin kamar baza ta je ba, shi kuma ya zuba mata ido yana so ya ga ?arshen gudun ruwan yarinyar nan. Ya Wan kalle ta ta ?adan ido, ya ga ta ja ta tsaya tana hararar gefe. Sai ta bashi dariya, ya Wan murmusa dan da gaske baya yi mata kallon mai hankali, so yake ya ga zata karSi kuWin ko baza ta karSa ba.

Nana Haleema.
[7/7, 10:22/ AM] KRBBK: RDB2P42
Nana Haleema.

_Masoyan Ragayar Dutse marubuciyarku ta shiga gasa da littafinta na KIRAN RABO, kuma like da comments Win ku a first five episode shine zai bata nasara. Don Allah ku danna wannan link Win ku je Youtube, ku danna min like sannan ku yi comment akan video. Ku duba episode Win baya, shima ku yi like da comment saboda Allah._ https://youtu.be/S0HoWfmkTOI?si=vJKdn7h8rPpmDhS5

" " " " " " " " " " " " "

Islaha ta juyo ta kalle sa, suka haWa ido ta Wauke ido, ta Wan yi ajiyar zuciya sai kuma ta tuna aiki nake yi saboda ki biyasa kuWinsa, ta rarrashi zuciyar ta ta ?arasa ta karSa. Ya wani kalle ta ganin ta karSa, ya yi tunanin rashin jin ta ya kai ta ?i karSa.

Riyar dubu bakwai ta gani a hannunta, daga zaman ta a ?asar zuwa lokacin tana fahimtar kuWin ?asar sosai, farin ciki ya mamaye zuciyarta, ganin ta fara tara kuWin da ta zo nema. Dan kuWin da ya bata masu yawa ne sosai, a kuWin nigeria sun tafi miliyan biyu da wani abun, amma a ?asar kamar dubu bakwai suke, duk da kuWi ne masu daraja ko a can Win, dan zaka yi siyayya mai matu?ar yawa.

Lokaci Waya fuskarta ta washe, farin jinin zaya sauke nauyin bashi ya mamaye mata zuciya, ta Wan ja baya daga wajan ta ce, "na kusa biyan bashin da na Wauko in sha Allah, da na tara na biya sa zan kama gabana ka koma gida, nima na gaji."

Bayan ta gama bayaninta sai kuma kalle sa ta ce, "Thanks."

Hannunsa ya Waga mata kawai bai ce komai ba, ta harare sa ta ce, "Wan wula?anci, zan rama ne."

Ta wuce ciki ya bita da kallo bayan ya Wan tafi tunani, indai ba tana da matsala ba to gaskiya daman mahaukaciya ce. Bai amince da lafiyar ta ba, dan mutum mai lafiya bazai dinga magana sakaka haka ba.

Ita kuwa farin cikin fara samun kuWi ya mamaye mata zuciya, ta fara converting saudi riyal to naira tana lissafa riyal dubu bakwai.

?aramar ?ara ta yi ganin kuWin da ya bata a kuWin nigeria, daWi ya mamaye mata zuciya tana ji kamar ta taka rawa.

Ta rufe baki da hannunta ta ce, "anya ya san kuWin da ya bani? Ya san dubu bakwai ce kuwa?."

Ta yi dariya ta ce, "ni da zai karSa ma dana bashi wallahi, da na fara rage masa bashinsa da na ci, a hankali sai na ?arasa bashi."

A wannan yanayin ta yi abinda ya ce Win, ba tayi kuskure ba saboda murna. Lokacin da ta fito aiki yake a laptop, sai yatsine fuska yake yi shi a lallai ya gaji.

Islaha ji take kamar ta tsinka masa mari, dan bata son ta ga namiji mai saurin nuna gajiyarsa akan komai kamar sa. A ganinta mata ne ya kamata su nuna sun gaji ba namiji ba, maza jarumai ne, kuma da juriya aka san su.

Ta ajjiye masa a kusa dashi, bai motsa ba kamar bai gan ta ajjiye ba, ita kuma bata ce komai ba ta juya a hankali ta fita daga falon.

Tana fita ya kira Jazy yana Wauka ya ce, "Jafar wata housemaid Ubaid ya aiko min, kamar mai taSin hankali fa, sai ka ga tana magana ita kaWai."

Jafar ya yi dariya ya ce, "ina ruwan ka da maganar ta, kai dai ba tana yi maka abinda ka ke so ba? Shugaban masu son jiki da shagwaSa na africa."

Rehaan ya ce, "uhum ba laifi, tana da Wan ?o?ari."


"Shikenan sai ka ha?ura. Zuwa next week zan shigo in sha Allah."

"Zaka shiga Yola before ka zo nan?."

"i think so."

"Okay, in ka shiga ka taho da Kiddo, na yi mata al?awarin zuwa amma bana so ta zauna ita kaWai."


"Ga housemaid Win ka nan, ba sai su zauna tare ba?."

Kamar Jafar yana ganinsa ya wani ya wara ido ya ce, "god forbid, ta ya zan bar kiddo da wannan yarinyar mai taSin hankali? Infact ni fa manage nake yi, in na tuna abinda suke aikatawa da Ubaid sai na ji kamar bazan iya cin abincinta ba."

"Rehaan ka shiga uku, kai a ina ka ga suna aikata wani abun? Ka kiyaye harshen ka fa, kar wata ran ka yi danasani mara amfani."

Rehaan ya ce, "babu yadda za a yi Ubaid ya ajjiye housemaid ?ar Nigeria irin wannan bai yi mata komai ba, na san waye Ubaid. So zan iya rantse maka itana irinsa ce, dan da kuWi yake siye matan Nigeria, duk abinda yake so suna yi. So bazan iya barin ta tare da Kiddo ba."

Jazy ya ce, "rayuwarta ce, babu abinda ya shafe ka da abinda take aikatawa. Ka iya harshen ka akan irin wannan maganar, in ma tana yi Win ina ruwan ka? Babu ruwanka da abinda take yi, ita ta ga zata iya."

Ray lokaci Waya ya ji ransa ya Saci, loaded fries Win maya ji bazai iya ci ba.

Ya ture sa daga gabansa ya ce, "na tsani Wauko mata daga Nigeria a kawo nan suna wannan shirmen, bana so Jazy, kuma yana jin haushin hakan sosai."


"Ka ji mai kishin ?asa. Kai fa ba Wan nigeria bane, haifaffen ?asar Uk ne ne kai, Mamy haifaffaiyar ?asar india ce. So meye na damuwa akan ?asar da ?afar ka Waya ce a ciki?."


"I was born in England, but I'm Nigerian by blood...... Jini ba wasa bane malam, na fi ka kishin ?asar tanka" ya faWa da hausa saSanin da da yake magana da turanci.

Jazy ya yi dariya ya ce, "An gaishe da mai kishin ?asa. Ka fara gyara ?asar taka tukunna, ka mayar da hankali ka samarwa da kowa aikin da zai ishesa ya ri?e kansa iyalansa. In ka yi haka ka tabbatar kowa ya samu, sai ka ji haus???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?hi in sun je wata ?asar nema."

"Ni ba shugaban ?asa bane."

"Dan haka sai ka yi kamar baka gani ba, tunda ka san baza ka iya canjawa ba meyasa zaka damu kan ka?. Wallahi basu da laifi, in basu bar ?asar su sun nema ba mutuwa ka ke so su yi ne Ray? Kai ka san yadda ake cikin talauci a Nigeria kuwa?."

Ray ya yi masa banza bai tanka ba, Jazy ya ce, "ya maganar auren ka? Ance an kusa ko?." Jin yana yi masa dariya sai ya kashe wayar.

Ya bi bowl Win da kallo, haka kawai ?yan?yaminta ya mamaye masa zuciya, ya Wauka ya kai dusbin ya zubar ya haWa har bowl Win, ya hau sama yana jin haushin kasancewar ta a gidan Ubaid kamar wata ?anwarsa.

Islaha lokacin da ta koma tana shiga kiran Hajiya Shafa ya shigo. Ta zauna a gefen gado ta Wauka ta ji Umma ta yi sallama.

Islaha ta amsa ta ce, "Umma ina yini, Islaha ce. Ina ta kiran wayar ki bana samu."

Umma ta ce, "Lafiya lau Islaha. Da yake ban siyi layin ?asar nan ba."

"Ai ya kamata ki siya Umma saboda kiran gida."

"Ina samu ina kiran su ta whatsapp in na samu hutu. ?awarki ce dai har yanzu ta?i bani dama na yi magana da ita."

Islaha ta ce, "Kuma tana tambayata ina ki ke, sai na ce mata ai ba tare muke ba."

"Don Allah ki ce mata ko sau Waya ta karSa mu gaisa, ina so na ji muryarta."

Islaha ta Waga kai ta ce, "To Umma, zan faWa mata in sha Allah. A wacce unguwa ki ke a madinan?."

Umma ta cr, "wallahi ban sani ba, ban taSa fita ba tunda na zo, aiki ne nake yinsa kamar inji."

Islaha ta ce, "To Umma ki tambayi mai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login