Showing 114001 words to 117000 words out of 221574 words

Chapter 39 - RAGAYAR DUTSE BOOK 2 COMPLETE

Unknown   

25 Aug 2026

151

abin yake da sau?i daman, da ace wani abun ya faru a tsakanin ku za ka ga alama ko ya ya take. Abinda nake tunanin ta yi maka hoto ko video, amma ni bana tunanin wani abun ya faru a tsakanin ka da ita." Rehaan ya yi ajiyar zuciya bai ce komai ba cikin damuwa.

Islaha da take tsaye sai take ji kamar ta faWa masa gaskiyar abinda ya faru, yadda yake magana a sanyaye sai ya Wan bata tausayi kaWan, a haka ta ?arasa ta yi sallama, ya juyo ya kalle ta ya amsa.

Kamar zata yi magana sai ta fasa, maimakon ta yi abinda ta yi niya sai ta juya zata koma ?asa.

Camly ya ce, "Wait!."

Ta tsaya ba tare da ta juyo ba, bai damu dan bata juyo ba ba ya ce, "have you ever seen Alma? Jiya ko yau baki ganta ba?."

A hankali ta waiwayo suka haWa ido ta ce, "i did not."

Ya gyaWa kai bai ce komai ba, ita kuma ta sauka bata sake magana ba. Sai ya bata tausayi sosai, yadda ya zama confuse ya saka ta ji kamar ta faWa masa, amma sai ta share tana tuna shine ya sace ta baza ta faWa masa ba.

Tana komawa suka yi magana da Safeera akan zuwan Zainab. Hankalinta ya tashi musamman da ta ji recording Win.

Har zata kira Brr Suraj sai ta fasa, tana tuna yadda aka goge hotuna a wayarta kwanakin baya, baza ta faWa masa ba kar hakan ya kuma faruwa.

Bata tsaya shawara ba ta kira shi ta whatsapp ya Wauka, yana Wauka ya ce, "Hajiya Islaha."

Ta yi ?ar dariya ta ce, "Hamma Suraj ya aiki?."

"Alhamdu lillah! Ina ki ka shiga kwana biyu? Wayar ki bata zuwa sam sam."

"Na Wan yi tafiya ne, kuma zan Wan kwana biyu."

"Zuwa ina kenan?."

Ta Wan yi jim sannan ta ce, "ina ?asar Saudia, a garin Jeddah."

"Lallai Islaha, shine ko a faWa min? Ko a waya ki ce min zaki yi tafiya ki ka ?i?."

"Tafiyar ce ta zo bazata wallahi, shiyasa ban faWa maka ba."

"Allah ya taimaka."

"Amin. Ina son magana dakai ne" ta faWa tana katse maganar zuwan Jeddah.

Suraj ya fahimta hakan ya saka ya ce, "ina jin ki."


"zan tura maka wani recording yanzu, in ka ji sai mu yi magana."

Ya amsa ta kashe wayar ta tura masa, sai da ta tabbatar ya gama ji sannan ta kira sa.

Yana Wauka ya ce, "na ji Islaha. Hakan yana nufin zargin ki gaskiya ne ko?."

Ta sauke numfashi ta ce, "har yanzu bamu kama su red in hand ba, ka ga baza mu tabbatar ba. Shiyasa na tura maka ka ajjiye, kaga haka aka goge hotunan Hafsa a wayata, shiyasa zan tura maka kaima ka ajjiye min wanann."


"Hakan ya yi kyau. Yaushe za ki dawo? In baki dawo an yi komai ba rayuwar Zainab zata iya lalacewa."

"Shiyasa na tura maka, na san zaka yi komai ko bana nan. Don Allah Hamma ka bincika, ka tabbatar ka fitar da maganar nan ta je kunnen gwamnati, don Allah ka taimaka min."

"Eslaha ai ko baki faWa ba zan yi, nima a gidan na tashi, duk wani Wan gidan Wan uwana ne. Amma kin s????      

                  ! " # $ % & ' ( ) * + , - . / 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 : ; < = > ? @ A B C D E F G H I J K L M N O P Q R S T U V W X Y Z [ \ ] ^ _ ` a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z { | } ~  ? an sai an haWa hujjoji masu ?arfi kafin a kai ga tuhumar su."

"Zan yi ?o?arin haWa wani abun daga nan, sannan kaima ka taimaka min ka yi wani abun daga inda ka ke."

"Baki da matsala, in sha Allah i will try my best."

"Na gode Hamma, na gode sosai."


"My pleasure. Kin wuce komai a wajena."

"Sai na ji ka."

Daga nan suka yi sallama ta kashe ta kira Hamma Saheer. Shima irin bayanin da ta yiwa Suraj ta yi masa, ta tura masa recording Win just for evidence, ta ce ya ajjiye ko da na wajen ta zai Sata. Bayan sun gama waya ta yi shiru tana tunani, bata taSa jin hankalinta ya yi gida ba sai yanzu, gabaWaya zaman Jeddah ya fita daga ranta, hankalinta ya yi kan Zainab, tana so ta san asalin abinda yake faruwa....


Mu je zuwa>?-?=??
[7/10, 11:05/ AM] KRBBK: RDB2P49
Nana Haleema.

Mamy da Mummy suna zaune a falo suna hira cikin raha da wasa da dariya kamar yadda suka saba. Mummy ta ce, "yaushe Rehaan zai dawo ne?."

Mamy ta Wan yi murmushi ta ce, "wani lokacin dawowar ta sa babu notice, sai dai kawai ki gan sa."

Ta yi dariya ta ce, "Ya batun aurensa da Daada zata yi masa? Yana nan ko kuma an fasa?."

Mamy ta taSe baki ta ce, "Yana nan, babu batun fasawa. Kuma ko, wallahi dani dashi duk ba ma son auren nan, shi kansa Abban ba son yake yi ba, kawai dan babu yadda zai yi da mahaifiyarsa ne shiyasa. Amma kwata kwata babu mai goyan bayan auren nan."

Mummy ta ce, "to wannan aure waye zai so shi? Aure ba a san mata ba ai dole baza a so ba. Amma wata?ila sai ki ga ya zama alkhairi."

"ina wani alkhairi? Ni wallahi bana so, shi ba ya so, babansa ba ya so, ta ya zai zama alkhairi?."

"Ba ki san me Allah ya Soye ba, wata?ila ta zama matar so a gare sa."

"Bana wannan tunanin Mummy, Rehaan bazai taSa son yarinyar da za a bashi ba. Saboda ya san bana so, shina kuma baya so Win.

Mummy ta yi dariya ta ce, "To yanzu ya za a yi?."

"Ba dan na ga idon ki ba ko, amma ni Ikram nake yi masa sha'awar ya aura. Na san halinta, itama ta san na sa, na san ba dan kuWi ko Waukakar da yake da shi zata aure sa ba."

Mummy ta yi murmushin jin daWi, tana ganin kamar maganin damuwar Ikram ya zo. Mamy ta ce, "To kin san mutumin na ku, ya ?i, wai shi kallon ?anwa yake yi mata bazai iya aurenta ba. Ranar da zai tafi Jeddah sai da muka yi maganar, Amma Rehaan ya ce shi dai kallon Riyya yake yi mata, bazai iya auren ta ba.

Mummy ta murmusa ta ce, "haka halinsu yake shi da Jafar, Jafar Win ma ai haka yace, amma daga baya ya canja, ya zo ya ce shi fa Riyya yake so, gashi kwanaki kaWan ya rage."

"Haka nace masa, sai cewa ya yi shi ya ga zai iya auren ?anwarsa, amma shi bazai iya ba. Amma har cikin raina ina yi masa sha'awar auren Ikram sosai."

Mumny ta yi murmushi cikin jin daWi ta ce, "sai mu dinga addu'a, duk abinda ya kasance alkhairi Allah ya tabbatar mana. Itama wannan Win bamu sani ba ko tana da nata alkhairin."

Mamy ta yi ajiyar zuciya ta ce, "Haka ne. Amma ko ya aure ta akwai zaSina da zai aura, ina so ya samu kwanciyar hankalin da ya rasa a cikin gidan nan. Kuma ni a Sangarena ban amince da ko wacce yarinya kamar Ikram ba, akwai mata kala kala da ake kawo min na haWasu, haka Sangaren mahaifinsa da ?a?an abokansa, dana ?awayena, dana ?an uwa kamar sun gaji da yaransu."

Mummy ta yi dariya ta ce, "ba gajiya suka yi da yaran ba, Rehaan Win ake kwaWayin samu."

"Akwai wata ?awata da za ki ji su Ikram suna ce mata Ammi, matar former deputy gov of Adamawa state. Tana da ?a mai suna Zuhra, age mate Win su Riyya ce, ko zata girmi su Riyya da kaWan ne. Ammi ta dage akan a haWa auren ta da Rehaan, har deputy gov sai da ya yiwa Abba maganar."

Mummy ta ce, "shiyasa na faWa miki, kwaWayin Rehaan Win ake yi."

Mummy ta girgiza kai ta ce, "Ni kuma bazan bada goyan baya ba, dan ina son wacce zata zauna dashi tsakani da Allah, ba dan yana da kuWi ba."

Mummy ta ce, "Allah ya zaSa abinda ya fi zama allhairi." Ta amsa da amin suka cigaba da tatttaunawa, Mummy dai bata faWa mata ?udurin Ikram akan Rehaan ba, amma ta ji daWin abinda Mamy ta ce, da alama haWin zai iya yuwa nan gaba.

Bayan Mummy ta tafi Mamy ta kira Jafar a waya, yana Wauka ta ce, "Jafar ya aiki?."

Daga cikin wayar ya ce, "Alhamdu lillah Mamy. Ina yini?."

"Lafiya lau, kana lafiya?."

"Lafiya lau."

"Za ka shiga Jeddah wajan Rehaan ne?."

"Yes Mamy, ina tunanin cikin week Win nan zan je in sha Allah."

Mamy ta sauke nuSfashi ta ce, "Jafar da gaske har yanzu babu macen da Rehaan yake so da aure? I mean so na aure?."

Ya Wan yi murmushi ya ce, "Gaskiya babu."

Ta ce, "ka tabbatar?."

"i'm very much sure Mamy."

Ta sauke numfashi ta ce, "ina da wacce nake so na zaSa masa, bana so ya ga kamar na takura masa ne, shiyasa na tambaye ka in akwai na sani kafin na kai ga furtawa."

"Babu kowa Mamy, da akwai da zan sani, kuma zan faWa miki. Sai dai akwai wata baturia Alma, ta dage sosai akan sai ta aure sa, yarinyar nan zata iya yi masa komai dan ta mallake sa."

Mamy ta yi tsaki ta ce, "i'm here for him, ina faWawa Allah ya basa kariya a ko yaushe, babu wata baturiya da zata yi tasiri a kansa in sha Allah."

Jafar ya ce, "in sha Allah."

"Mamy ta ce, "Jafar ina so Rehaan ya auri Ikram."

Da mamaki ya ce, "Ikram Mamy! Which Ikram?."

"Your junior sister."


"Ikram!" Ya maimata cikin mamaki.

Mamy ta ce, "ba na faWa maka a matsayin ka na yayan Ikram ba, ina faWa maka ne a matsayin ka? na abokin Rehaan kuma Wan uwansa. Ina so ka yi convencing Rehaan akan Ikram, ka saka ya sota har ya amince da auren."

Jafar ya ce, "Mamy ba ?i bane, amma Rehaan bazai amince ba, ko yaushe a ?anwarsa yake kallonta."

Mamy ta ce, "munafurci ne fa, kaima haka ka dinga faWa sai gashi Riyya she is your fianc?s. Kuma kai dashi duk bakin ku Waya, abinda Waya ya yi shima Waya zai yi."

Ya yi ?ar dariya ya ce, "Mamy a wannan Sangaren Ray bazai hau layina ba, bashi da ra'ayin auren cousin sisters at all."

"Ka saka shi ya yi ra'ayi. Ka san ba son auren nan na wajan Daada muke yi ba, kawai an fi ?arfinmu ne. Dan haka nake so na haWasa da wacce in ya aure ta zai zai samu peace of mind. Bana so Rehaan ya sha wahala bayan wacce yake sha a yanzu, ina so ya samu kwanciyar hankalin da ba ya samu in ya zo ?asar nan. Kuma ni kaf garin nan ban ga wacce na yarda da ita kamar Ikram ba. Zata so shi tsakani da Allah, zata kula dashi, zata bashi duk wani abinda ya rasa a gidan nan. Shiyasa na kira ka dan ka taimaka min."

Jafar ya sauke numfashi ya ce, "Shikenan Mamy, in sha Allah zan yi abinda zan iya. Amma ninety percent out of hundrend bazan amince ba, ten Win shine amincewarsa."

Mamy ta ce, "ka dai gwada Win, na baka dama."

Ya yi murmushi ya ce, "in sha Allah." Daga nan suka yi sallama Mamy ta kashe wayar.


Mama tana zaune a falon Daada suna tattaunawa akan binciken da ta saka ta yi mata akan Islaha. Daada ta ce, "ina jin ki Saddi?a, wanne bincike ki ka yi?"

Mama ta gyara zama ta ce, "Daada akan yarinyar da Rehaan zai aura ne."

Daada ta washe baki cikin jin daWi ta ce, "to me aka gano?."

Mama ta murmusa ta ce, "Ai Daada baza ki taSa zaSo abu mara kyau ba, Allah ya yi miki baiwar da ba kowa ya yiwa ita ba. A kan ido kawai, kina fahimtar abinda yake daidai da ba daidai ba."

Daada ta washe baki jin an fasa mata kai, ta gyara zama ta ce, "ni fa a idon mutum ina gane munafuki, ina gane ma?aryaci da Sarawo. Da za a Wauke ni aikin Wan sanda da na taimakawa aikin su sosai, ba sai an sha wahalar bincike ba, ina ganin idon mai laifi zan ce mai laifi ne wannan. Wannan baiwar tun yarinta, har nemo ni ake yi na nuna Sarawo."

Mama ta yi mata hararar ?asan ido, amma a zahiri ta yi murmushi ta ce, "ko shakka bana yi akan hakan."

"Ina jin ki, ya aka yi?."

"Yariya ce mai kirki, ta sauke alkur'ani guda, sannan cikakkiyar ma'aikaciyar jarida ce. Gata da shigar mutumci, ga ta da hankali da girmama mutane. Sa....." kafin ta ?arasa Daada ta dakatar da ita tana murmushi, tana hararo fuskar Islaha tana jin daWi na mamaye ta.

Daada ta ce, "ni shaida ce, in dai tarbiyya da girmama na gaba ne tana dashi wallahi. Yarinyar da ta ganni a akan titi ta tsaya, ta sauko ta ri?e ni ta kawo ni har nan. Ai a iya nan an nuna tsantsar girmama Wan adam da sanin martabar na gaba."

"Gaskiya tana da hankali, dan ma ance ta je ?aro? ilimi."

"Kai ma sha Allah! Ashe dai irinsa ce ?ar boko."

"Irinsa ce kam Daada, kin ga itace daidai shi."

"Ai bari kawai. Wannan aure kamar an yi sa an gama, babu wanda ya isa ya dakatar dashi."

Mama ta Wan yi jim sannan ta ce, "amma sai nake gani kamar babarsa baza ta bari ayi auren nan ba, dan bata so."

Daada ta wani kalle ta ta ce, "a ?ar?ashin wa take?."

Mama ta ce, "mai gidan."

"Shi kuma a ?ar?ashin wa yake?."

"Wajan ki Daada."

Daada ta haWe rai ta ce, "in ina magana ki daina saka min ita a lissafi. Wallahi Allah, kin ji na rantse ko? Babu wanda ya isa ya saka a fasa auren Ishlaya da Muhammad, ko mutuwa na yi sai an tabbatar dashi. Ko shi mijin nata bai isa ba balle ita kanta, dan haka ki Wauka auren nan kamar rubutu ne a kan dutse."

Mama ta murmusa cikin farin ciki ta ce, "har na ji daWi, da na yi bincike akan yarinyar ba ki ji yadda ta shiga raina ba wallahi. Ta burge ni, ina son mace nutsatstsiya wacce za ki ji kowa yana yaba mata. Ance in ka mutu ma da shaidar bakin mutane mala'iku suke amfani. Shaida mai kyau ai rahama ce, tunda na ji yadda ake ta yabonta na ce wannan matar aure ce. Kuma daman na san Daada da kaifin basira, baza ki taSa yi masa zaSen tumin dare ba."

Daada ta yi murmuahin jin daWi ta ce, "wannan gaskiya ne Saddi?a, shiyasa nake sonki, dan kin fi su fahimta da saurin gane haske. Yanzu ki je a cigaba da shiri, aure babu fashi. Ke kafin auren Juwairiyya da Jafar za a yi bikin nan nasu, tunda uwarsa ta fara nuna bata so tsaf zata saka matsafan ?asarsu su tsafe auren a kasa aikata komai."

"Da hakan ma ya fi Daada, dan komai zai iya faruwa wallahi."

"Matsala Waya, ance bata ?asar, kuma an ce babanta yana asibiti."

"Gaskiya ne, amma da ta dawo ba sai ayi a wuce wajan ba."

Daada ta Wan yi jim ta ce, "zan san yadda zan yi. Jeki abin ki, na gode."

Mama ta mi?e ta fita ta koma Sangarenta. Tana shiga ta Wauki waya ta saka a kunne ta ce, "auren nan bazai fasu ba, na gama da batun auren a yanzu."

Wanda take magana dashi a wayar ya ce, "in kina hali da dama, za ki iya zuwa gida?."

Mama ta ce, "yanzu kuwa Malam, in zuwa." Tana kashewa ta kira Abba ta faWa masa zata fita, bai hanata ba, ta saka Saleem ya Wauke ta a mota suka fita. Daman indai fitar wajan malamai ce Saleem ne yake kai ta ba driver ba, saboda tana bu?atar sirri, bata so a san inda zata je.

*Madinah.*

Umma tana ta murna an bata albashinta na wata a hannu, duk da babu abinda ta rasa a gudan amma ta ji daWi sosai. Duk ta rame saboda wahala, Allah ya taimake ta tunda ta yiwa mai gidan barazana bai sake zuwa inda take ba sai shegen kallo kamar maye.

Tana tsaye tana aiki sai ga kiran Hajiya Shafa ya shigo wayar ta, ta Wauka ta saka a kunne ta ji me tace sai ta kashe wayar.

Umma ta koma Waki ta saka hijjab ta fita zuwa ?ofar gidan, ta ga Hajiya Shafa da Alhaji Musa a tsaye.

Umma ta ?arasa ds fara'a ta ce, "barkan ku da zuwa."

Alhaji Musa ya ce, "barka. Ina albashin?."

Umma ta yi sak tana kallon su, kafin ta ce"Yana ciki, Wazu aka bani."

"Jeki ki Wauko mu gani." Bata musa ba ta juya ba jimawa ta dawo dasu.

Ya karSa ya ga riyal Wari bakwai ne, ya zari riyal Wari biyar ya bata Wari biyu ya ce, "wannan itace tamu ta kamfani, wannan kuma sune naki."

Kafin Umma ta yi magana Hajiya Shafa ta ce, "bani riyal tamin Win da na ranta miki, ki ka siyi layin waya."

Kafin Umma ta yi magana ta zare riyal Wari a hannunta, ta canja ta bata riyal ashirin ta ce, "sai ki adana waWannan."

Umma a Wan zaman da ta yi tana Wan gane kuWin ?asar, tunda haka kawai yaran gidan zasu aike ta kuma dole sai ta je, ta haka take Wan fahimtar kuWin kaWan kaWan. Ta juya kuWin a hannunta ta ce, "Daga riyal Wari bakwai na dawo riyal Wari ashirin, shine kuWina?."

Alhaji Musa ya ce, "shine naki mana."

"Amma ni nake shan wahalar aikin nan, gwara Hajiya Shafa na san bashi ne na ci dole na biya ta. Ina laifin ku Wauki riyar Wari biyu ku bar ni da Wari biyar Win? Ni nake shan wahala, kalli hannuna duk ya goge saboda yi musu wanki, duk da akwai injin wanki amma wani abun dole sai ka saka hannu ka wanke. Ta ya riyal Wari da ashirin zata kai ni wata? Bakwa jin tausayina ne?."

Nana Haleema.
[7/10, 11:05/ AM] KRBBK: RDB2P50
Nana Haleema.

Alhaji Musa ya bita da harara ya ce, "ban gane ba ma tausyain ki ba? Tun farko ba an faWa miki yadda tsarin yake ba? Me ki ke siya da za ki raina kuWin hannun ki? Kim san naira nawa ne wannan?."

"Duk da haka, na san da batun za a dinga rabawa uku, na Wauki kashi Waya ku Wauki biyu, amma cemin aka yi riyal dubu Waya da Wari biyar za a bani, yanzu kuma na ga riyal Wari bakwai, ko dubu bai kai ba."

Hajiya Shafa ta ri?e baki ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login