Showing 171001 words to 174000 words out of 221574 words

Chapter 58 - RAGAYAR DUTSE BOOK 2 COMPLETE

Unknown   

25 Aug 2026

147

kin mayar dashi mahaukaci ne. Amma zai amince, ki sake yi masa bayani."

Ta yi tsaki ta ce, "ai tunda ya ce na rantse a kan ?arya babu abinda zan sake faWa masa, in ya ga dama ya yarda, in bai ga dama ba kar ya yarda bai dame ni ba. Abu Waya na sani, gaskiyata na faWa, duk wanda yake yi min wani kallo na daban shi da Allah, kuma ban yafe ba wallahi."

"Babu zancen shi ya sani, dole ki yi masa bayanin da zai gane kuma ya fahimce ki, shine wanda za ki aura fa."

Ta kalli Safeera ta ce, "to me zan ce masa? Kina ji na faWa miki yadda muka yi dashi."

"Haka za ki sake faWa masa har ya gane."

"Hmmmm! Ga Baffa ya ce bazan sake yin sati biyu a gidan nan ba, aurena da Hamma za a yi."

Safeera ta buWe ido ta ce, "Baffa ya matsa fa, kuma na san duk saboda Mama ne."

Ta taSe baki ta ce, "itace mana, kin ji kalaman da ta dinga faWa min?. Ni yanzu fargaba ma nake yi wallahi, ta ya zan yi rayuwar auren da mijin da babarsa bata ?aunata?."

Safeera ta ce, "Babban ?alubale ne mai girma, amma kuma ai shi yana sonki."

"Na raina son da yake yi min, tunda ya kasa bani listing ears Winsa har yake cewa ina rantsuwa a kan ?arya, kuma yake zargin kamar yawon banza na je na yi har na samu waWanan kuWin."

"Ba zargi bane, dole zuciya zata yi rawa."

"ke meyasa ki ka yarda dana faWa miki?."

"Nima da farko ban yarda ba."

"yanzu fa?."

"Na yarda."

"saboda me ki ka yarda?."

"Saboda na san halinki, kuma na yarda dake."

Islaha ta ce, "kin ga kenan shi bai yarda dani ba, ga shi ke kin amince shi ya kasa amincewa. Bazan bashi tsarabar da na siyo masa ba ma, in na ba shi wani zargin ne zai sake shiga tsakani. Har Sadik Win bazan bawa ba, zan ajjiye kayana na siyar ko na bayar. Tunda ya fara zargina in na ba shi wani zargin ne zai biyo baya."

Safeera ta yi dariya jin ta fusata sosai da Hammanta ta ce, "Ki ba shi mana, kar ki fasa alkhairin da ki ka yi iya."

Ta yi tsaki ta ce, "Bana son rainin hankali ne wallahi, bai taSa bani haushi kamar yau ba, ya Sata min rai sosai, da wani ne ba shi ba da sai ya raina kansa wallahi."

Sai kuma ta kalli Safeera ta ce, "Kin gama abin ki ke yi?."

Safeera ta ce, "na gama."

Islaha ta mi?e ta ce, "Mu je ki raka ni office Win Barr, daga nan mu je gida na Wauki tsarabar Adda na kai mata." Safeera ta mi?e suka fito tare.

Ummi tana barin wajan office WinMuslim ta shiga, ta same shi a zaune ta shiga a fusace ta ce, "Islaha ta dawo, ka ganta?."

Ya Wago ya ce, "Haba Ummi, babu sallama babu neman izini?."

"Ba shi ya kawo ni ba, ka ga Islaha?."

"na ganta. Itace ta gabatar da shirin da nake gabatarwa yau."

"ka kasa yin komai a kanta, kai ka ce za ka nemo mafita kafin ta dawo, baka yi komai ba gashi har ta dawo. Na ga ji da waWanan al?awarin naka, ni zan yi abinda nake ganin ya dace."

Ya mi?e ya ce, "Allah ya baki sa'a, amma duk abinda ki ka aikata kar sunana ya fito, dan babu hannuna a ciki. Jeki tunda ba ki da hankali, ki je ki aikata abinda zuciyar ki take raya miki ya kamata ki yi. Ke ba ki san a hannun hukuma ki ke ba ko?" ya faWa yana zama bai kalle ta ba."

"Ka kasa yin komai, kai ka ce baza ka bata damar dagowa ba, amma gata ta dawo, ta ya hankalina zai kwanta?."

A fusace ya ce, "an faWa miki cikin gaggawa ake yin abun? Ko an an faWa miki ?aramin abu nake so na yi?. Tunda baza ki iya jira ba ki je ki yi abinda ki ka ga ya dace, amma wallahi duk abinda ki ka aikata kar ki sake sunana ya fito a ciki."

Ummi ta koma ta zauna tana jan numfashi, ya yi mata banza bai ce mata komai ba ya cigaba da abinda yake yi.

"Yi ha?uri. Hankalina ne ya tashi wallahi."

"Da sannu sannu ake yin komai, a hankali zamu Wana tarkon da zai kama mata wuya. Program Wina aka Wauka aka bata, ni kaWai na san abinda nake ji a raina. Dan haka ki nutsu, wallahi Allah bazan bar Islaha ba, sai na yi mata abinda baza ta iya Waga ido ta kalli camera ba har abada."

Ummi ta ja numfashi ta ce, "yaushe?."

"Ki ?yale ni kawai" ya faWa yana mi?ewa ya bar ta zaune.

" " " " " " "

"Sabon labari ya bayyana, na samu labarin yarinyar nan Zainab kafin ta bar gidan nan ta bawa Yafindo Waya daga cikin ma'aikatan gidan nan sa?o ta bawa Islaha. Har Islahan ta biyo bayan sa?on, ta dawo cikin garin nan kuma zata cigaba da tone tone. Hankalinta ya tashi tana neman ?auyen su Yafindo dan ta a bata wannan sa?on."

Ya girgiza kai ya ce, "Yarinyar nan da gaske dai dangerous ce a gare mu. Ita Yafindon ina ne garin na su?."

"Kwata-kwata ba ?ar Adamawa bace."

"Duk yadda za a yi mu rigata zuwa, ko ta iska zata hau ta je wajen Yafindo, mu zamu hau guguwa mu rigata sauka, kafin ta je mu mun je mu karSi abinda aka bata ko ta lallami ko ta ?arfi."

Mama ta ce, "tsohuwa ce fa."

"tsohuwar fa, in ta ?i ayi mata sbinda aka yiwa Zainab Win. Itama Islahan lokacin ta ya yi, dole ta rasa Waya daga cikin waWnanan abubuwa guda biyu. Ko rayuwarta, ko kuma hankalinta!."

Mama ta sauke numfashi ta ce, "Mu fara da maganin Islahan, amma maganar ta tsaya iya ni da kai, kar ka faWawa wani muna shirin yiwa Islaha wani abun."

Da mamaki yake kallon ta ya ce, "saboda me?."

Ta ja numfashi ta ce, "zan faWa maka dalilin, amma dai magana ta tsaya iya ni da kai. Zan san hanyar da zan bi na yi maganinta da gaggawa, in ba haka ba zata yi mata illar da bamu taSa zato ba."

Ya Waga kai ya ce, "a wannan karon bana so a samu matsala."

"an gama ranka ya daWe" ta faWa tana Waukar handbag Winta ta fita.

Ya bita da kallo har ta Sace sannan ya ce, "Meyasa bata so sauran mutanen ?ungiya su san za a kashe Islaha? Me amfanin hakan zai yi mata?."

Babu mai amsa masa sai Maman kawai, kuma ta ce zata faWa masa ba yanzu ba. Ya sauke numfashi yana girgiza kai, dan zai iya aikata komai indai aka ce za a lalata masa kasuwancinsa.

Tofa! Labari ya sake fita, waye ya sake fitar da sirrin Islaha ne? Meyasa ba a so mutanen ?ungiya su san za a kashe Islaha?=?1?=?1?


_Don g?????
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
irman Allah ku shiga Youtube ki yi searching littafin KIRAN RABO, ku danna like ku yi comments a kan ko wanne episode.=?O?
Nana Haleema.
[7/22, 10:15/ AM] KRBBK: RDB2P77
Nana Haleema.

_Don girman Allah ku shiga Youtube ku yi searching littafin KIRAN RABO, ku danna like ku yi comments a kan ko wanne episode.=?O?

A hankali Islaha take ?wan?wasa ?ofar Wakin Saheer kamar babu jini a jikinta. Bata jima a tsaye ba ya buWe suka haWa ido, sai ta Wan ja baya shi kuma ya fito ya jingina da ?ofar yana kallonta.

Ta Wan kalle sa sai ta Wauke kai sannan ta ce, "Daman sa?o na kawo maka."

Saheer ya karSi abinda take mi?a masa yama juyawa a hannunsa ya ce, "na meye?."

Ya buWe yana kallon abubuwan da suke ciki, ya sake kallon ta ya ce, "waye ya ba ki ki kawo min?."

Ta juyo ta kalle shi ta ce, "ni na baka."

"Ke ki ka bani!" Ya maimaita yana kallon ta, sannan ya sake kallon kayan ya ce, "na meye?."

Ta Wan sauke numfashi ta ce, "Tsarabar ka ce na taho da ita daga Jeddah."

Ya zuba mata ido bai ce komai ba, har sai da ta Wago ta ga ya zuba mata ido yana kallon ta, itama ta zuba masa turo tana turo baki gaba.

Ya mi?a mata kayan da ta ba shi ya ce, "Na gode."

Ta ?i kallon kayan sai kallon fuskarsa da take yi ta ce, "Ba ka so?."

Ya Waga kai fuskarsa a Waure ya ce, "eh bana so."

Har lokacin kallonsa take yi, ta Wan buWe ido waje ta ce, "Kyauta ce fa."

"Kuma na ce bana so."

"Amma meyasa ba ka so? Ni ce fa na baka, kuma itace kyauta ta farko da na fara yi mata, ko dan hakan ya kamata ka karSa ko da baza ka yi amfani da abubuwan da suke ciki ba."

Ya ajjiye mata a kusa da ita ya ce, "Bazan karSi abinda ban san da wanne kuWin da aka siya ba."

Ta buWe baki cikin mamakin kalamansa ta ce, "Hamma....!" Ta faWi sunan cikin yanayi na mamakinsa.

Sai kuma ta nuna kanta da yatsa ta ce, "Zargina ka ke yi Hamma?."

Yadda ta yi maganar sai da zuciyarsa ta karye, dan ko kaWan ba ya zarginta, kawai yana so ta faWa masa gaskiyar abinda ya faru kuma ta ?i. Bai nuna mata ba ya ce, "Ke ce ki ke ?o?arin dasa min zargin ki a zuciyata."

"Amma Hamma na faWa maka komai ko?."

"kina tunanin zan yarda da wannan dramar ne?."

"Drama ce Hamma?."

"Drama ce! Bazan yarda da wannan kalaman naki ba, tunda kin zaSi ki Soye min gaskiya shikenan, ki Wauki tsarabar ki na gode."

Ta yi shiru bata ce komai ba, ya juya zai shiga Wakin sai kuma ya kalle ta ya ga ta zuba masa ido bata ce komai ba, ya daure shige Waki ta bar ta a wajan.

Islaha a fusace ta bar wajan ba tare da ta Wauki kayan ba. Haka ta koma Waki cikin jin haushi, ko a mafarki bata yi tunanin Hamma zai iya zarginta ba, ta yi tunanin shine mutum na farko da zai fara shaidar halayyarta, sai ga shi shine yake yi mata mummanan zargi akan abinda ta faWa masa gaskiya a kai. Bata taSa jin haushinsa kamar ranar ba, bata taSa jin ya bata haushi kamar a lokacin ba. Ta zauna a gefen gado tana tuna abinda ya ce mata, tana jin zafi sosai.

Haka ta kwana tana fushi dashi, ko da ta tashi da safe bata neme sa ba. Tana fitowa suka haWu da Mama, ta gaishe ta bata amsa ba ta wuce, itama bata damu ba ta shiga wajan Baffa suka gaisa sannan ta fita daga gidan.


Baffa ya shirya ya fito da niyar tafiya wajan aiki ya haWu da Alhaji Rufa'i a ?ofar gidan a tsaye. Baffa da mamaki yake kallonsa ya ce, "Alhaji Rufa'i."

Alhaji Rufa'i ya juyo da fara'a suka gaisa, Baffa ya ce, "Wani ka ke nema na ganka a tsaye a nan?."

Alhaji Rufa'i ya ce, "Kai nake nema, ina ta tunanin yadda zan same ka sai gaka ka fito."

Baffa da mamaki ya ce, "ni kuma?."

"Kai fa."

"Allah ya sa Lafiya."

"lafiya lau wallahi. Alkhairi ne yake tafe dani. Magana ce mai girma a bakina, kuma itace ta kawo ni gare ka."

Baffa mamaki ya sake mamaye masa zuciya, amma bai nuna ba ya ce, "To mu shiga daga ciki?."

Alhaji Rufa'i ya ce, "Ma sha Allah." Baffa ya yi masa iso har cikin falonsa.

Baffa ya ce, "Bara na saka a kawo maka ruwa daga cikin gida." Alhaji Rufa'i ya ce, "ba sai ka wahala ba, kar ka damu, na gode sosai."

Baffa ya zauna ya ce, "Babu komai. Abin farin ciki ne a gare ni ace yau ka zo gidana tafe da alkhairi."

Alhaji Rufa'i ya yi murmushi ya ce, "Gaskiya dai lamari ne mai girma ya kawo ni, alkhairi ne babba, wanda in ya kasance ba kai kaWai ba, duk dangin ka zasu san Allah ya saka maka albarka a rayuwar ka."

Baffa ya girgiza kai yana nazarin wannan wanne irin alkhairi ne haka, amma bai ce komai b sai murmushi da ya yi ya ce, "ma sha Allah!."

"Ban taSa ganun wanda aka yiwa dashen ?oda ya warke kamar ka ba, ni duk waWanda na sani in aka yi dashen basa tashi, sai ka ga sanadin tafiya kenan, Amma kai gaka kamar ma baka yi ba."

Baffa ya yi murmushi ya ce, "haka mutane da yawa suke faWa, ni kaina ban taSa gani ba sai a kaina. Dan nima na yi tunanin lokacin ya zo, ban yi tunanin zan kawo haka da rai ba."

"Ma sha Allah, Allah ya ?are mu da lafiya."

"Amin ya Allah."

"Na barka kana ta tunanin dalilin zuwana ko?" Ya faW yana murmushi.

Baffa ya ce, "Gaskiya dai, ka barni cikin tunanin wanne irin abu ne haka?."

Ya yi murmushi ya ce, "Batu ne akan ?ar gidan nan da ka ke ri?o, Islaha."

Baffa ya girgiza kai ya ce, "Allah ya sa lafiya."

"Lafiya lau. Alhaji AbdulAziz Yola, shine ya yi min magana akan yana nemawa Wansa aurenta."

Baffa ya buWe ido yana ri?e haSa jin maganar kamar a mafarki, ya girgiza kai ya ce, "Alhaji AbdulAziz dai na mu?."

Alhaji Rufa'i ya Waga kai alamun tabbatarwa ya ce, "shi fa, AbdulAziz Yola dai da ka sani, a kansa nake magana. Ya faWa min ya yi bincike akanta kuma ya yaba da komai na ta, wannan dalilin ne ya saka yake yiwa Wansa ?waWayin aurenta. Shine da kansa ya taso ni, ya ce na zo na same ka na ji, in ba a yi mata miji ba auren bazai wuce nan sati biyu ba. Akwai bikin ?arsa da za a yi, yarinyar zata auri Wan Yayansa, yana so a haWa lokaci Waya ayi."

Baffa ya girgiza kai cikin mamakin gingimemen abun da ya tunkarosu, sai maimaita sunan AbdulAziz Yola yake yi a ransa, yana maimaita sunan Islaha yana girgiza kai cikin mamaki mai yawa.

Baffa ya ce, "Alhaji Rufa'i ni na rasa abinda zan ce. Alhaji AbdulAziz da kansa shine ya ga Islaha ya yaba da ita, har ya yiwa Wansa ?waWayin auren ta?."

Ya yi murmushi ya ce, "Yarinyar ta taimaki mahaifiyarsa ne, ta taimake ta a lokacin da ba kowa ne zai taimake ta ba. Tun daga nan suka yaba da ita, kuma da ya bincika Wabi'unta sai ya ga halayenta da komai ya yi masa. Shiyasa yake yiwa Wansa sha'awar aurenta."

Baffa ya yi murmushi, wani daWi ya mamaye masa zuciya, yana ji kamar Allah ya kawo masa mafita lamarinsa, ya na ji kamar Allah ne ya aiko da haske dan ya haska duhun da ya mamaye shi gabaWaya.

Baffa ya gyara zama yana murmushi ya ce, "Islaha dai ba a yi mata miji ba, da dai Wan wajena Saheer zai aure ta, amma mahaifiyarsa ta nuna bata so, ta ce akwai wacce ta zaSa masa ita zai aura, to maganar Saheer ta wuce, dan ya ha?ura ma tuni. Ba a yiwa Islaha miji ba, za a iya shiga neman auren ta."

Alhaji Rufa'i ya yi murmushi ya ce, "Amma na ji daWi sosai, dan ni kaina na yaba da halayen Islaha sosai, shiyasa yana faWa min na ce bazan yi ?asa a guiwa ba, sai na zo da kaina mun yi magana."

Baffa ya yi murmushi ya ce, "Gaskiya dai Islaha ba daga nan ba, ba dan ta kasance tawa nake yabonta ba, amma wani lokacin ina ji ina ma ni ne na haifi Islaha."

Alhaji Rufa'i ya ce, "dan ka yabe ta ai baka yi laifi ba, baka ji ance yabon gwani ya zama dole ba?."

Suka yi murmushi a tare Alhaji Rufa'i ya ce, "Zan sanar da kai sa?onsa, sannan za a turo yaro dan su daidaita kansu. Za ka iya bincike akan ahlin gidan gabaWaya, dan a tabbatar da ingancin auren. In Allah ya sa sun daidaita dashi shikenan, in kuma ta ce bata so babu lallai babu dole."

Baffa ya ce, "Waye bai san gidan Alhaji AbdulAziz ba? Ai ba Soyayyen mutum bane, da halayensa dana ?a?ansa duk basa su Suya ba. Zan yi magana da Islahan, in ta amince zan kira ka na faWa maka, in bata amince ba ma zan sanar da kai. Ka san yaran yanzu, ba kasafai suke amincewa da irin wannan haWin ba, ni kuma bana so na yi mata dole dan ta kasance ba ni na haife ta ba."

Alhaji Rufa'i ya ji daWin kalaman Baffa ya ce, "wannan gaskiya ne. Ka faWa mata zai zo su ga juna, ta Sangarensa daman mahaifinsa ya bawa zaSin fitar masa da mata, ka ga ita ake jira a yanzu."

"In Allah ya yarda zamu yi magana da ita, ta tafi aiki da yanzu zan kira ta."

"Babu komai, ayi abun a nutse. Muna da saura kwanaki a gaba. Allah ya tabbatar mana da alkhairi."

Baffa ya amsa da amin, ya raka shi har ?ofar gida sannan ya dawo.

Baffa ya sauke nunfashi yana jin daWi a ransa, domin mafita Allah ya kawo masa a lokacin da yake tsaka da nemanta. Ya ji daWi da Saheer baya nan, yana fatan kar ya dawo har sai an Waura auren Islaha da wannan yaron da ko sunansa bai sani ba. Mama sai ta ji?a Saheer ta shanye, Allah ya Waga Islaha ya kai ta babban gida, inda rayuwarta zata yi haske, inda zata yi farin ciki ta samu cigaban rayuwa.

(me ya canja Baffa ne?=?1?>??).

_Don girman Allah ku shiga Youtube ku yi searching littafin KIRAN RABO, ku danna like ku yi comments a kan ko wanne episode.=?O?
Nana Haleema.
[7/23, 12:11/ PM] KRBBK: RDB2P78
Nana Haleema.

_Don girman Allah ku shiga Youtube ku yi searching littafin KIRAN RABO, ku danna like ku yi comments a kan ko wanne episode.=?O?
" " " " " " " "

Abba yana zaune a gaban Daada yana faWa mata yadda aka yi. Daada yi guWa cikin murna, ta yi hamdala sannan ta ce, "An yi nasara a matakin farko da ya kasance ba a yi mata miji ba. Yanzu sai jiran amincewarta, in Allah ya yarda zata amince da auren nan." Abba ya yi murmushi kawai bai ce komai ba.

Daada ta ce, "An faWa musu bikin bazai wuce kwana sha uku ba dai ko?."

"An faWa Daada, shiyasa mai ri?onta ya ce bazai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login