Showing 108001 words to 111000 words out of 221574 words

Chapter 37 - RAGAYAR DUTSE BOOK 2 COMPLETE

Unknown   

25 Aug 2026

138

abada bazan iya zargin ki ba. Wallahi na yarda dake, bana jin wani War a raina dan bakya kusa dani. Ki daina kuka, kin ji matar hamma!."

Ta goge ido cikin shagwaSa ta ce, "to ba kai bane."

Ya yi murmushi ya ce, "To na bari Matar Hamma, ki daina kuka kin ji?."

Ta Waga kai kamar yana gabanta ta ce, "to na daina."

Ya murmusa ?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? ya ce, "kin san meye?."

A hankali ta ce, "A'a."

"In sonki."

Ta yi dariya harda rufe idonta kamar yana kallon ta.

Shima ya yi dariya ya ce, "Kina ganin Labiba kuwa?."

Ta girgiza kai ta ce, "sau Waya na taSa ganinta, bayan nan ban kuma ganjnta ba. Kuma ni ba fita nake yi ba shiyasa."

"Ki cigaba da zama a gida, kar wani balaraben ya ganar min ke ya ?wace."

Ta yi dariya ta ce, "shi Win banza, ai wannan Islahan ta Hamma, sai dai ya nemi wata. Ai babu halittar da zata iya rabu mu Hamma, in dai ina da rai ni mallakin ka ce. Muna tare daga nan har aljanna in sha Allah."

Ya yi dariya ya ce, "Allah ya tabbatar matar Hamma. Zan je na gaishe da kawu."

"Amin. Kace ina gaishe sa da kyau, kuma in ka shiga wajan Baffa ka haWa mu don Allah."

"In sha Allah, sai na dawo" daga nan suka yi sallama suka kashe.

A lokacin ta mi?e tsaye ta naWa mayafinta ta fita zuwa gidan Rehaan dan gabaWaya bata je ba gashi har i'sha ta yi. Da sallama ta shiga falom kamar ko yaushe babu kowa, ta wuce kitchen ta ga cup ne kawai wanda bashi da kyau. Ta Wauke ta wanke tana tunanin abinda ya kamata ta yi.

Kamar wasa ta ji ana knocking ?ofar falon, da mamaki ta fito ta tsaya tana kallon falon dan ta san dai bashi bane, duk da sau biyu suka taSa haWuwa, amma tasan shi bazai yi knocking ?ofa ba, zai buWe ya shigo ne kawai.

Kamar mai jin tsoro ta kai hannu a hankali ta buWe ?ofar, idonta ya faWa kan wacce take tsaye.

Alma ce a tsaye gajeriyar riga wacce bata wuce cinyar ta ba, ga rigar bata da hannu, sannan daga cikin ta a yanke take ana ganin cibiyar ta, sai handbag sannan da trolly bag, sai farin gashinta da ya sauka har baya.

Bata cewa Islaha komai ba ta shiga falon, sannan ta kalli Islaha dan uniform Winta sun yi maya indecating matsayinta a gidan.

Cikin english ta ta ce, "Dr is here?." Islaha ta bita da kallo tana mamakin wacece wannan kuma, sai ta Wan taSe baki kafin ta girgiza kai alamun baya nan.

Alma ta ja jakarta ta hau sama ita kuma ta bita da kallo ta ce, "ikon Allah, wannan kuma daga ina oho." Ta koma kitchen ta cigaba da abinda take yi ta.

Ba jimawa ta ji an shigo kitchen Win, Alma ta buWe fridge ta Wauki drink ta dawo falon tana sha. Islaha ta bita da kallo ganin ta canja kaya, yanzu riga da wando, wandon ya kai guiwa amma rigar bata kai ciki ba iyakacinta ?irji. Ko ba a faWa ba ta san baturiya ce, kamaninta gabaWaya sun nuna yaren ta.

Islaha ta taSe baki ta cigaba da abinda take yi, sai ta fito falo dan ta ajjiye tea Win da ta gama dafawa a dining Win falon.

A daidai lokacin ya shigo yana amsa waya, hannunsa yana cikin aljihu kamar yadda ya saba. Alma tana ganinsa ta mi?e tana kallonsa, shi kuma ya tsaya cak yana kallonta cikin mamaki da al'ajabi.

Kafin ya gama mamaki ta ce, "Beb i missed you" ta faWa tana nufarsa a guje ta faWa jikinsa tana Wafe sa tsaf.

Islaha ta yi saurin Wauke kai jin gabanta ya faWi, ta kawar da kai gefe tana jin wani iri a ranta, sai kuma ta kuma kallonsu ta ji ya Wan yi tsaki ya ce, "Alma what are you doing here?" ya faWa yana cire ta daga jikinsa.


Ita kuma ta kai masa kiss a bakinsa ya kauce ya ce, "why are you here?."

Ta ri?e hannunsa ta ce, "i missed you my love, i'm here beacuse i wanted to see you."

"Why you did not call me?."

"Suprise."

Ya Wan sauke numfshi ya kalli Islaha suka haWa ido sai ta Wauke kai, ya ?araso inda take tsaye kamar zai magana sai ya fasa, bai ce komai ba ya wuce Islaha ya hau upstairs Alma ta bi bayansa.

Nana Haleema.
[7/8, 11:07/ AM] KRBBK: RDB2P46
Nana Haleema.

_Masoyan Ragayar Dutse marubuciyarku ta shiga gasa da littafinta na KIRAN RABO, kuma like da comments Win ku a first five episode shine zai bata nasara. Don Allah ku danna wannan link Win ku je Youtube, ku danna min like sannan ku yi comment akan video. Ku duba episode Win baya, shima ku yi like da comment saboda Allah._ https://youtu.be/y7KtU9yRxrs?si=Q-KB7p8hKxcVfv1L

" " " " " " " " " "

"Alma!."

Islaha ta maimaita tana binsu da kallo, ta girgiza kai ta ce, "shi kuma baturiya ce matarsa, baturiyar ma irin wannan...." Ta faWa tana bin Alma da kallo har ta Sace sannan ta ce, "Ji ?irjinta ko abin kirki babu, gabaWayan ta kamar an zana number. Ban taSa ganin bature mai munin wannan ba, shi kuma ita ta yi masa, iko sai Allah. Ko ni da nake ba?a na fi ta kyau wallahi, ban da ma namiji meye abin so a wannan? Ko ni da nake mace bata burge ni ba, mtwww tirrr."

Kafin ta bar wajan Alma ta sakko, ta kalli Islaha ta ce, "hey! Make something delicious to my Husband now."

Islaha ta ce, "a matsayin ki na wa zaki bani umarni?."

Alma cikin rashin fahimta ta ce, "you say?."

Islaha ta ce, "ban sani ba. Ke ko shi mai gidan ba ya bani umarni sai abinda na ga dama nake yi, balle ke koWaWWiya ruSaSSiya, za ki zo ki ce ga abinda zan yi. In ki ka yi wasa sai na Sallaki:"

"I don't undersand, what are you saying?."

"Sanin bakya fahimtar ne ya saka nake faWa ai. Wai Alma, ke dama alif aka saka miki da ya fi dacewa dake, bazan yi ba" tana gama faWa ta wuce kitchen tana ta mita ita kaWai a ranta.

"Duk iyayin nasa akan wannan ya ?are, duk turawan da suke duniya wannan ce tafi masa?. Tirrr an yi asara babba, ban ga abin so a wannan doguwar ba."? (Ko ina ruwan Islaha>??>?#?).

Macroni salad kawai ta yi, ta Wora a tray da tea Win ta hau sama.

Sai da tray Win ya kusa kubcewa daga hannunta, ganin Alma a zaune a jikinsa yana ?o?arin ta Wagasa amma ta ?i. Islaha ta ji takaici ya mamaye mata zuciya, haka kawai ta ji Alma bata yi mata ba kwata kwata, haushin Rehaan da take ji a ranta gabaWaya ya koma kan Alma.

Ta yi siririn tsaki tana takawa zuwa cikin falon, a lokacin ta ji ya ce, "Alma stop this nonsense!."

Da sauri ta mi?e daga jikinsa, ya kalli Isalaha ya nuna mata bedroom alamun ta kai sama can. Ta juya tana takawa a hankali tana jin me Alma take cewa.

"My love i missied you, i want to kiss you, please allow me."

"You know i don't tolerate this nonsense right? Who invited you here?." A lokacin ta daina jin maganarsa, dan ba da ?arfi yake magana ba, ta shiga bedroom Win ta ajjiye a kan table.

Ta juyo zata fito ya shigo ya zauna akan kujera, har zata wuce ya ce, "help me with water."

?asa ?asa ta ce, "in na?i fa? Ka je koWaWWiyar matar ka ta baka mana." Sai kuma ta nufi fridge Win ta Wauko ra kawo masa. Ya buWe ya sha ya ajjiye, ya yamusaha gashin kansa ya ce, "What the fuck!." Ta taSe baki ta wuce ta sauka tana tsaki a ranta.

Waya ya Wauka ya kira Jafar, yana Wauka ya ce, "kaine ka bawa Alma address Win gidan nan?."

Jafar ya ce, "kawai sau na bata address Win gidan ka ko?."

"To ta ya aka yi ta san gidan in ba kai ka faWa mata ba? Bata taSa zuwa Jeddah ba balle ace daman ta san gidan. Gata nan ta zo zata chaja min kai."

"Malam ka daina yi min faWa, ba budurwar ka bace, dan ta zo sai me? Na ga daman kuna zama kai da ita a london ko?."

"This is not london, saudia ne."

"Kai ka sani kuma, kai ka saba mata da hakan, da kana yin abinda nake cewa da hakan bai faru ba ai. Sai ka kore ta ko ta ta ya ka zama."

Rehaan Ya dafe kansa cikin takaici ya kashe wayarsa.

A lokacin Alma ta shigo Wakin, ya lumshe ido ya buWe, ya Wago ido yana jifanta da wani irin kallo, kallon kaWai ya saka ta tsaya cak bata ?arasa ba, sai kuma ta koma sa baya ta fita bata ce komai ba. Ya ja tsaki ya Wauki spoon zai ci macorni salad Win sai kuma ya fasa, ya yi fatali da tray Win ya kufe a wajan ya tsallake ya shiga bathroom.

? ? Alma hankalin ta ya tashi, yadda ta so ya karSe ta ya yi rawar jiki in ya ganta bai yi hakan ba. Ta fara zagaye Wakin da ta yiwa kanta a gidan, cikin damuwa da neman mafita. Ko ba ya so a wannan lokacin sai ta yi abinda take so, zata yi masa video sannan kuma zata same shi.

Wajan handbag Winta ta ?arasa, ta Wauko Wauko wani tab tana kallon maganin. Ta yi ajiyar zuciya ta ce, "dole na yi amfani da wannan, na ga alama a london ya fi kirki, a nan bashi da kirki dole a haWa da tab."

Ta mayar da maganin ta zauna a gefen gado tana huci, bata so yin amfani da maganin wajan cimma burinta ba, so take ta same shi a hayyacinsa ba tare da ta bugar dashi ba, so take ta same shi cikin soyayya ba tare da wani abu ya taimaka mata ba. Amma ta ga alama ya zo da taurin kai, dole ta koya msa hankali.

Washe gari Islaha da safe da ta farka bata je gidan ba, aikin gidan suka gama ita da Sunaira sannan ta yi nufin zuwa. Sai kuma ta tuna zata yi sabon content, ta yi creating topic da kanta ta ta saka hijjab ta zauna ta saka camera a gaba ta Wan yi magana mai Wauke da ilimi sannan ta yi posting.

Tun kafin ta fira take ta ganin comments yana zuwa espacilly a tiktok da ig. Ta yi murmushi ta ta mi?e ta fita zuwa gidan Rehaan. Falon babu kamar ko yaushe, ta shiga kitchen sai kuma ta tuna da bowl Win jiya yana sama, ta san bai saulo dashi ba, ita kuma bata so sai ta gama zata fita ace ta je ta Wauko wani abun, hakan ya saka ta hau sama.

A hankali take takawa har ta ?arasa ciki, falon babu kowa dan babu haske ma a falon sai kaWan. Sai ta ja ta tsaya tana tunanin yana nan ko ba ya nan, duk da bata ga mota ba amma bata yi tunani ba ko bata nan.

A hankali take tafiya har ta ?arasa Wakin ta murWa handle Wakin ta shiga da sallama, side Waya gadon yana yamutse alamun an kwanta a kai, dan Waya side Win yana nan normal ko pillow sa bai nuna alamun an kwanta ba.

Ta kalli ?asa ta ga macroni Win da ya Sarar a kan carpet, ta kalli ko ina ta ga babu kowa alamun dai ba ya nan.

Ta ja dogon tsaki ta ce, "ji wani abu don Allah, ji yadda ya zubar da abu akan carpet. Kwashe kayan zan yi shara ba aikina bans, ya je ya samu ya san abinda zai yi."

Ta sunkuya ta Wauko bowl Win, ta Wauke tray da tea Win ta ajjiye. Tsaki ta yi tana ganin yadda salad Win duk ya bushe, ta harari wajan harda murguWa baki. Kamar wasa ta ga an buWe an shigo, ta Waga kai ta kalle sa suka haWa ido ta Wauke kai daga kallonsa. Shima Wauke kai Win ya yi, ya wuce ya Wauki wayarsa da take kan bedside.

Islaha ta bisa da kallo ta ce, "aikin banza, ji wani abu kamar ?aramin yaro, sai ka nemo wanda zai gyara maka wajen, ni dai bazan iya ba."

Rehaan ya waiwayo ya kalle ta, ta maze kamar ba ita ta yi magana ba, dan ta san bai ji abinda take faWa ba. Rehaan ya ce, "cleaner zasu gyara wajan."

Ta harare sa ta ce, "ai ko baka ce ba, ni ba gyarawa zan yi ba wallahi, ai ba ?aramin yaro bane ba kai." Shi dai bai tanka mata ba, ya Wauki wayarsa ya fita.

Itama downstairs Win ta sakko ta dafa tea, ta juye a mini kettle, wacce yake da mug guda huWu madaidaita. A lokacin Alma ta shigo, ta bi Islaha da kallo kallo ta ce, "he is calling you."

"Ubana ne yake kira na?." Alma bata ce komai ba dan ba ji tayi ba ta ja ta tsaya ita kuma Islaha ta fita.

Islaha tana fita ta Wauko tab Win ta ?arasa gaban tea Win tana marmasawa a ciki.

Daidai na Islaha ta dawo ta ga tana juya tea Win da tea spoon, ta tsaya cak tana kallon ta tana girgiza kai cikin mamaki.

A hankalinIslaha ta ce, "kai! Me matar nan ta zuba a tea?."

Ta yi shiru tana kallon Alma sannan ta ce, "in fa ya sha wani abun ya same shi ko ya mutu ni za a Worawa alhakkin hakan, ni za a kama a kulle ban ji ban gani ba. Dole na san abinda zan yi, bazai sha wannan tea Win ba wallahi."

Tana ganin Alma Wauke da tea Win, Islaha ta yi saurin hawa sama, gab da zata ?arasa falon sa ta tsaya tana hangosa a zaune. Ta ?arasa ta hau saman tana ganin Alma ta taho sai ta yi kamar zata koma ta sakka downstairs, sai da Alma tazo daidai da ita, Islaha ta bangaje ta tea Win ya zube a ?asa, mug Win ya fashe.


"Ouchhh! You burned me with the tea" Alma ta faWa da ?arfi wanda hakan ta ja hankalin Rehaan ya kalle su.

Islaha a ruWe kamar da gaske ta ce, "I'm sorry, it was an accident."

"To hell with the accident! Can't you see how you burned me with the tea?."

"I'm sorry Madam."

Rehaan daman ciki yake da Alma, ya ?araso cikin fushi ya ce, "Alma Pack your things and leave Jeddah immediately!."

Ta bi sa da kallon mamaki ta ce, "I'm Alma."

"That's exactly why I told you to leave. I don't want to see you here."

"I'm not going anywhere until you promise to marry me."

"I'm not marrying you, i don't feel that way about you. You're just my schoolmate, stop this drama and leave Jeddah now!"

"I'm not going anywhere!" Ta faWa da ?arfi tana tsallke tea Win sa ya zube ta wuce.


Islaha ta bi Ray da kallo dan bata taSa ji ya yi doguwar magana haka ba, gabanta ya faWi tana tunanin daman wai ba matarsa ba ce ba ko me?.

Ya kalli Islaha da take kallonsa ya ce, "go down." Bata motsa ba kallonsa take yi dan yadda yake magana cikin faWa ya bata mamaki sosai.

Ya buWe idanunsa a kanta ya ce, "Ba ki ji me nace miki ba?."

Islaha ta wani kalle sa jin da hausa ya yi magana, kuma hausar ta fita alamun ba koya yake yi ba ya iya, suna haWa ido ya nuna mata stairs ya ce, "na ce ki sauka!"

Ya faWa yana kallon ta, wanda hakan ya saka numfashinta ya tsaya cak, ta buWe ido tana kallonsa cike da mamakin yaren da ya yi magana.


Rehaan yana jin ku duk rashin m din da kk yi masa>?#?>?#?>?#?
[7/9, 11:24/ AM] KRBBK: RDB2P47
Nana Haleema.

Islaha ta tsaya cak tana kallonsa cikin mamakin da ya kusa kashe ta. Ta kasa matsawa daga inda take, ta tsaya cak ta zuba masa ido jin yana magana da yaren da take tunanin ba ya ji.

GabaWaya bata Wauka yana jin fulatanci ba balle hausa, kwata kwata bai yi kama dasu ba balle ta yi tunanin ya iya. A hankali ta Wauke ido sdaga kansa, jikinta ya yi sanyi tana tuna irin maganar da ta dinga faWa masa tun daga kan zaman Yola har nan Win.

Ri?o hannunta ta ji ya yi ya ya jawo ta baya, sannan ta kalle sa ta ga yana nuna mata pieces Win mug Win da suke ?asa, Islaha ta kalli wajen dan da tuni ta taka.

Ya matsa daga wajan ya ce, "ki kawo min coffee." Ta gyaWa kai ta sauka a sanyaye cikin yanayin sanyin jiki.

Tana shiga kitchen Win ta tsaya tana mamaki, a bayyane ta ce, "daman yana jin yaren da nake ji? Wallahi na Wauka bature ne kwata kwata ba ya jin fulatanci balle hausa. Gaskiya na kwafsa, ashe daman share ni kawai yake yi, ya Wauke ni kamar mahaukaciya. Sai na ji kunya" ta faWa tana dafe kai kafin ta Wora ta yi making black coffee kamar yadda ya ce.

Da ta gama ta hau saman bata same sa a falon ba, ta ?arasa Wakin ta Wan yi knocking kaWan ta ji ya ce, "yes."

Ta tura a hankali ta gansa a zaune yana danna waya, ta ?arasa ta ajjiye masa coffee Win. Bai kalle ta ba sai wayarsa da yake dannawa, dan ya rasa meyasa indai zai kalle ta to maganar Ubaid yake tunawa, wani lokacin har image Win su yake gani a idonsa, bai san meyasa ya damu haka ba, bai san meyasa in ya kalle ta yake jin haushi in ya tuna yarinyar Ubaid ce ba, mata nawa ya sani wanda Ubaid yake mu'amala dasu ba ya damuwa? Amma ita bai san dalilin da ya saka yake jin haushi ba, ko dan ?ar nigeria ce kuma ?ar yola oho, shiyasa ya yanke shawarar daina kallon ta.

Ta juya zata koma ya ce, "serve." Ta dawo ta zuba tana hararar sa ?asa ?asa, bai ma san tana yi ba ta ajjiye ta juya ta fita.

Inda glass Win nan ya fashe ta ?arasa, ta Wauki machine Win falon

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login