Showing 48001 words to 51000 words out of 221574 words

Chapter 17 - RAGAYAR DUTSE BOOK 2 COMPLETE

Unknown   

25 Aug 2026

162

Wauke da gidaje masu kamar hotel, wanWanda ake yi musu la?abi da hotel style. To ko wanne Sangare unguwar Hamra ta yi.

Rehaan yana tsaye daga cikin apartment Winsa, yana tsaye a bedroom Winsa ya yaye labule yana kallon ?aton ocean Win da ya mamaye bayan Wakinsa.

Hannunsa ri?e da mug yana shan tea a nutse, hannunsa Waya yana cikin aljihun wandonsa yana kallon yadda mutane suke hutawa a wajan, suna kai kawo ana shan drink. Ya sauke numfashi yana lumshe idanunsa, haka kawai fuskar Islaha ta zo idanunsa, ya Wan runtse ido yana cize bakinsa, irin ka tuna abinda baka so ka tuna Win nan. Ya yi ?o?arin kawar da hotonta daga idanunsa, ya cigaba da shan tea Win amma still ita yake gani tana harararsa.

Kalamanta ya tuna, sai ya murmusa ya girgiza kai yana taSe bakinsa. Shi bai taSa ganin yarinya mara hankali kamar ta ba, da zai san danginta da ya basu shawarar a kai ta asibiti a dubu lafiyar ta, dan tana da matsalar ?wa?walwa.

Door bell Win da aka danna ya katse masa tunani,ya fito daga Wakin a nutse, ya sauka downstairs ya ?araso ya buWe ?ofar falon.

Ubaid da Maleek ya gani, ma?otansa mafi kusa, wanda gidansu yake kusa da na juna. Apartment Win Rehaan shine a tsakiya, sai na Ubaid a Sangaren dama, sai Maleek a Sangaren haggu. Ubaid likita ne shima, sun taSa aiki a asibiti Waya shi da Rehaan, ta dalilin haka suka saba dashi.

Sun saba da juna sosai, tare suke haWuwa a buga ball, a Wan sha tea, a yi hira. Dukkansu larabawa ne, Maleek balaraben Saudiya ne haihuwar Riyad, Ubaid kuma balaraben Egypt ne. Maleek yana da aure, Ubaid kuma bashi da aure.

Rehaan da ya buWe ?ofa ya gansu sai ya yi murmushi yana kallon su kamar yadda suke kallonsa suna murmushi.

Cikin turanci harshen Maleek ya ce, "Rehaan barka da zuwa." Gaisawa suka yi, suka shiga falon suka zauna.

Rehaan ya zauna shima ya ce, "ya aiki?."

"Alhamdu lillah. Baka faWa mana zaka zo ba, da mun shirya maka abubuwa na musamman."

Ya Wan murmusa ya ce, "na zo aiki ne, bazan jima ba zan koma."

Ubaid ya ce, "ina Jafar?."

Rehaan ya ce, "Yana Englaand."

Maleek ya ce, "kai kaWai zaka zauna?."

Rehaan ya Waga musu kai yana Wan murmushi bai ce komai ba. Sai kuma Rehaan ya ce, "yauwa ina son house maid, ku tura min maid daga wajan ku, zan dinga biyansu in sha Allah."

Ubaid ya ce, "Bani da House maid, amma za a kawo min daga Nigeria. Ka san na fi son aiki da yan ?asar ku, musamman mata."

Rehaan ya bisa da harara cikin takaicin wanann Wabi'a ta Ubaid. Ubaid ya yi dariya ya ce, "da gaske nake, za a kawo min house maid daga can. In sun zo sai mu dinga sharing, is normal."

Rehaan ya yi masa banza, dan in akwai abinda yake jin haushi bai wuce matan ?asar sa da suke barin ?asarsu su taho aikin gidajen larabawa ba, abin yana yi masa ciwo matu?a, dan bashi da damar da zai hanawa ne, amma wallahi da sai ya hana Wan nigeria zuwa Saudia aiki a gidan larabawa.

?asa mai girma da daraja kamar Nigeria, amma matan cikin ta sun saka ?asa suna tuntsurar da mutuncinta. Da ace aiki ne mai tsafta da tsari da sau?i, to yawancin wannan aikin da shirme da watsewa yake ?arewa. Duk da ba duka ne Waya ba, amma majority haka ce take faruwa.

Ya san kalar rayuwar da suke yi a ?asar, ya san babu abinda larabawa suka raina a yanzu kamar ?an Nigeria, saboda ?as?antar da kansu da suke yi a ?asar da sunan aikatau. Yana zama cikin larabawa, yana jin yadda suka mayar da matan nigeria kamar toys, wasu matan sune suke kawo musu kansu dan su samu kuWin abinci.

Ya san halin Ubaid sosai, mayen ?an mata ne lamba Waya, duk macen da ta yi aiki a gidansa sai dai Allah ya kyauta kawai, dan yana da kuWin da yake sakar musu, lokaci Waya mata suke rikicewa, su ruWe duk abinda yake so zasu yi masa shi. Shiyasa har rige rigen kawo masa ?an mata ake yi daga nigeria. Dan wanda ya kawo ma zai samu, itama in ta bada kanta babu abinda bazai yi ba, baya jin ?yashin kashewa ?an mata kuWi, ?an matan ma na Nigeria, musamman ba?ar fata. In aka ce mace ba?a ce ta shiga uku a wajen Ubaid, ya dinga nacewa mace kenan har sai ta amince masa, dan yana da kyau da kuWi, da wuri suks faWawa.

Shi kuma Rehaan haushin hakan shiyasa basu cika shiri da Ubaid ba, Maleek ne mai halin kirki, sun fi shiri dashi sosai akan Ubaid. Bai shiga shiga harkar Ubaid ba, dan ya tsani Wabi'unsa sosai.

Maleek ganin yadda Rehaan yake hararar Ubaid sai ya yi dariya ya ce,"Kar ka damu Dr, zan turo maka housemaid daga gidana, duk da nima babu sosai, amma za a kawo. Matsalar suna jin tsoron cheetah da ka ke kiwo ne fa."

Ya Wan yi murmusui yan shafa kansa, sai a lokacin ya tuna bai ma je ya Wauko ajiyarsa ba, daman Jafar ne yake takura masa akan a Wauke su, amma shi kam yana son kiwo, musmaman kiwo irin na su Cheetah wanda ba a ko ina ake yin su ba sai a gidajen larabawa. Kiwon damisa ko zaki a manyan gidajen larabawa ba komai bane, sun saba yi sosai. Ya so ya yi a gida Nigeria Abba ya hana, sai da ?ananun abubuwa irinsu Wawisu.

Ya ce, "in anjima zan je na Wauko ta, kuma baza ta yi musu komai ba. ?arama ce sosai, bata cutarwa."

Maleek ya ce, "nima tsoron gidan nan naka nake ji indai har suna nan."

Ya sake yin dariya kaWan, kafin ya tashi da niyar kawo musu black tea, sai da ya shiga kitchen Win ya yi tsaki, dan shi ya tsani aiki, yafi so komai ayi masa.

A kawo masa tea kuma a Wauke cup Win, inda dama a bashi a baki hakan yafi masa daWi. Ya tsani sai ya dawo daga aiki ya dafa tea, shiyasa yake tsaywa a cafe ya siya,? yana tu?a mota yana sha. GabaWaya ya sangarce, babu abinda ya iya sai dafa tea Win kawai, shima daga ruwa sai lipton da sugar, bayan hakan babu abinda ya iya sakawa. Shiyasa ya damu da rashin housemaid Win, sai danasani yake da bai taho da chef ba.

Yana dafa ruwa a kettle yana tsaki, yana ji ransa yana Saci, yana jin dole ma a samu masu aiki, dan shi bazai iya wata wahala ba, daman Jazy ne ya sallame, gashi ya rasa yadda zai yi. A haka ya kawo musu suna sha suna ?ar hira kaWan kaWan.


Nana Haleema.
[6/25, 11:15/ AM] KRBBK: RDB2P021
Nana Haleema.

Ummi ta bi Muslim da kallo lokacin da ya shiga office Winta, bayan ya zauna ta mi?e ta rufe ?ofar ta jingina da ?ofar ta ce, "meye plan na gaba?."

Ya bita da kallon mamaki da tsoro ya ce, "kina nufin baki zubar da makamanki ba duk abinda ya faru?."

Ta sauke numfashi tare da harWe hannu a ?irji ta ce, "Yanzu aka fara wallahi, dan an kama ni an kai ni gaban hukuma ba hakan yana nufin zan ja da baya ba."

Muslim ya girgiza kai ya ce, "kina bani tsoro Ummi, har yanzu akwai zargi a kan ki fa"

"Sai me?."

"Hmmm! Na Wauka kin yi sanyi ai."

"Har abada wallahi, sai na ga bayan Islaha."

"Dakyau! Kin san in aka kama mai keken nan akwai damuwa ko?."

"Yana ina yanzu haka?."

"Na ce ya Suya, kar ya sake ya fito inda mutane zasu ganshi, in aka kama sa kema kin san mu ma nun kamu."

Ta dafe kai ta ?araso ta zauna ta ce, "Ni so nake na ji ka shirya wani abu akan Islaha, so nake na ji ka haWa gagarumin plan Win da zai tarwatsata ita da rayuwarta gabaWaya."

Muslim ya ce, "Waukar mataki a kanta ba abu ne mai wahala ba, amma zamu Wan jinkirta saboda idon mutane da yake kanta a yanzu. Duk wani motsinta an saka hukuma tana bibiya, samun galaba a kanta a wannan lokacin abu ne mai wahalar yuwa. Amma akwai babban shirin da zan yi a kanta, farin jinin da take dashi a duniya nake so na lalata, ta yi ba?i a idanun al'ammu, a daina ganin farin ta ko kaWan."

Ummi ta ce, "da zarar an ga fuskarta a dinga bad comments, sannan a dinga cewa ba a bu?atar fuskarta."

"Haka nake so na yi Ummi. Ina so na samu wani abun da zan yi posting wanda zai tarwatsa rayuwar ta gabaWaya."

"Me zai hana baza muyi amfani da AI ba?."

"Kusan kowa ya gano AI yanzu, ana gani za a iya fahimtar sa ba tare da dogon nazari ba. Ita da kanta nake da bu?ata ta aikata ba AI ba."

Ummi ta yi shiru tana tunani kafin ta ce, "to ya za a yi yanzu?."

Ya sauke numfashi ya ce, "ni na san abinda ya kamata nayi, tunda acid bai yi aiki ba, wani abun zai yi mana amfani. Ke dai ki zama cikin shiri, ko yaushe zaki iya jin labari akan Islaha."

Ta yi dariya ta ce, "ko yaushe a shirye nake, indai akan ganin bayan Islaha ne, na Waura Wammara."

Ya yi mata jinjina ya ce, "dakyau mace mai kamar maza, ina zuwa" ya faWa yana mi?ewa ya fita.

Ummi ta bi sa da kallo tana girgiza kai cike da mugunta. Dan an kama ta akan Islaha ba hakan yana nufin ta yi sanyi ba, a lokacin ta Waura Wammarar ya?i da Islaha.

? ? ? ?? " " " " " "

Bayan kwana biyu.

Islaha ta cigaba da harkokin aikinta, dan cikin kwanakin bata samun zama duk wani Waukar rahoto ita ce take zuwa, fuskarta ta sake fita musamman a shafukan yaWa labarai. Ta sake sama cele a idanun al'ammu, ta sake yin farin jini, saboda kyaun fuskar ta da iya aiki da kuma farin cikin da take dashi.

Bayan ta tashi daga waje aiki asibiti ta wuce, a nan ta tarar da Saheer da Mama a wajan Baffa da ya fara samun sau?i. Ta shiga da sallama aka amsa, Baffa ya kalle ta cikin ?arfin hali ya ce, "Islaha kin dawo?."

Ta Waga kai ta ce, "na dawo Baffa, ya ?arfin jikin?."

"Alhamdu lillah."

"Allah ya ?ara lafiya."

"Amin. Allah ya yi miki albarka."

"Amin Baffa."

Mama ta yi tsaki ta ce, "waWanda ka haifa kuma Allah ya kwashe musu tasu albarkar kenan ko me?." Baffa dai bai kulata ba dan ta lafiyarsa yake yi ba ta surutan banza ba.

Islaha ta ce, "na shiga wajan Kawu yana bacci."

Baffa dai kallon ta yake yana murmushi, yana jin alfahari a ransa, yana ji ina ma shine ya haife ta. Adda ta bashi labarin wahalar da tayi a kansa, ta faWa masa komai da faWi tashin da ta dinga yi akan nemo kuWin aikinsa. Ta yi abinda ?a?ansa na cikinsa basu yi masa ba, ta yi masa abinda bazai taSa mantawa dashi ba har abada.

Islaha bata jima a asibitin ba ta fito ta tsaya a ?ofar Wakin ba tare da tana yin komai ba, babu jimawa Saheer ya fito yana kallon ta ya ce, "mu tafi gida ko ba yanzu zaki tafi ba?."

Ta gyaWa kai a sanyaye ta ce, "yanzu zan tafi, na gaji sosai."

"Sannu" ya furta yana kafe ta da idanunsa. Ta sunkuyar da kai, ta Waga kai bata ce komai ba ya yi gaba ta bi bayansa.

Suna fara tafiya a motar da ta zama kamar tasa ya ce, "kin ce na baki kwana biyu zaki faWa min, kwana biyu ta wuce har ina shirin komawa inda na fito, har yanzu baki faWa min dalilin da ki ka ce zaki faWa min ba. Wato kin yi min wayo ko? Tunda gashi an bar batun case Win gabaWaya."

Ta Wan dafe kanta ta ce, "Ba wayo nayi maka ba Hamma, zan faWa maka."

"Ina jin ki."

"Hamma Saurin me ka ke yi? Na ce zan faWa maka. Kuma yanzu kaina ciwo yake min wallahi" ta faWa yana dafe kai tana lumshe idonta dan kar ya sake maganar.

Ya yi shiru bai ce komai ba har suka je gida, amma zuciyarsa sai sa?e-sa?e take yi masa akan case Win, yana kawarwa ne saboda zargi. Islaha ta fita ta ahiga gida, shi kuma sai ya nemo mata maganin ciwon kai ya bata sannan ya shiga ya kwanta dan shima ya gaji.

Da daddare Mama ta dawo, tana zaune a Waki ita da Hajiya Karima tana amsa waya Islaha ta shiga a hankali ta zauna a kusa da ?afarta tana jira ta gama wayar.

Mama da take waya ta ce, "ai visa ta fito, ko gobe za a iya siyan tikiti su tafi, a filin jirgi zasu haWa su da Oga Musa ya rarrabasu inda ya kamata."

Mama ta kuma cewa, "Ai gani ga Kariman fa, babu wani abun zai faru sai alkhairi." Mama ta sake yin shiru kafin ta kashe wayar.

Mama ta kalli aminiyar ta da take kallon ta, suna mamakin ganin Islaha a Wakin a zaune, ta kalli Islaha cikin mamakin abinda ya kawo ta ta ce, "Islaha lafiya?."

Islaha ta gyara zama, cikin sanyin murya ta ce, "Mama alfarma nazo nema a wajan ki in zan samu."

Mama ta ce, "ina jin ki, faWi in zan iya."

Islaha ta buWe ledar hannunta ta mi?awa Mama ahinda yake ciki.

Mama da Karima suka kalli juna, kafin Mama ta saka hannu ta karSa tana juya abinda ta kawo mata a hannunta ta ce, "faskon tafiya wata ?asa nake gani, na waye?" Ta faWa tana buWewa sai ga hotom Islaha da sunanta.

Mama ta kalle ta cikin mamakinta ce, "Fasko Win ki ne ai, yaushe ki ka yi?."

Islaha ta ce, "ranar litinin na yi Mama."

Karima ta ce, "?asar waje zaki je kenan?."

Islaha ta girgiza kai, ta sunkuyar da kai a sanyaye ta ce, "ina so a tafi dani aikin da za a je yi Saudia, daman naji ana neman mai irin kamannina, na shirya indai akwai dama."

Mama da Karima suka kalli juna cike da mamaki da tsoro, Mama ta ajjiye passport Win a kusa da ita ta ce, "ban gane ba, yi min bayani yadda zan gane Hajiya Islaha."

"A asibitin fa Baffa yake na ji kuna cewa akwai gidan da aka samu amma babu mai zuwa. Shine na je nayi komai na kawo miki, indai ba a samu mai zuwa gidan ba nima ina so naje nayi aikin, ina da bu?atar kuWin a halin yanzu."

Karima ta yi dariya cikin jin daWi ta ce, "Amma kin kyautawa kan ki Islaha, yadda ki ke da kyaun nan, da kala mai kyau rububin Waukar ki aiki za a yi. Wallahi baki taSa burge ni ba sai yau, ban yarda ke wayayyiya bace sai yanzu."

Mama da mamakin Islaha ya kusa kashe ta ta ce, "wai kina nufin kema saudian zaki tafi?."

Islaha ta Waga kai kamar mara jini saboda sanyin jiki ta ce, "indai akwai dama ina so na je."

Mama ta yi dariyar jin daWi ta ce, "dama mai kyau ma Islaha, akwai damar da zaki je ki yi aiki ki samu kuWi masu kauri."

Mama ta saki fuska ta dafa Islaha ta ce, "Ko ke fa, da irin haka ki ke yi ai da bamu dinga samun saSani dake ba. Kar ki damu, aiki kamar kin tafi kin gama wallahi. Bara ma kiga, ai ba a bori da sanyin jiki" Mama ta faWa tana Waga waya.

Mama ta ce, "Ga data page nan zan turo, a buga mata visa. Itama da ita za a yi tafiyar, cikon ta ukun ce" tana faWa tana kashewa, ta Wauki hoton fasko Win Islsha ta tura.

Mama tana murmushi tans kallon Islaha ta ce, "kin taki sa'a, yanzu visa tana saurin samuwa, da an tura suke bayarwa bab???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?u wata wahala yadda ya kamata, muna zaune a nan za a iya turo visa ki. Kuma akwai aiki mai kyau a ?asa, ina tabbatar miki da a cikin wata biyar zaki iya haWa naira miliyan goma. Aiki da larabawa ba ?aramin kuWi yake kawowa ba, kin san su akwai kyautar girma ta ban mamaki, haka kawai zasu iya baki kyautar miliyan guda ban da albashin ki."

Islaha ta sauke numfashi, tana ji a ranta lokacin sauke nauyin bashin da taci yazo ta ce, "yaushe ne tafiyar?."

Hajiya Karima ta ce, "an samu visa mutane biyu, zamu jira taki ta fito, na tabbatar zuwa gobe za a samu takin ma. Dan yanzu ma yamma ta yi ne, da za a iya nemo visa ki. Ana samun visa nan da jibi ma za a siyi tikiti ku wuce, daman ku uku ne, keda Labiba da babar ?awar ki."

Islaha ta Waga kai ta ce, "Allah ya kaimu."

"Amin. Ki zauna cikin shiri, ga jakar tafiya a can ki zo ki Wauka ki haWa kayan ki da abinda zaki yi amfani dasu."

Islsha a sanyaye ta ce, "Amma ni bana so aikin ya wuce shekara Waya, iya na lokacin da nake so zan yi na dawo gida."

Mama ta yi dariya tana yi mata kallon baki da hankali ta ce, "kar ki samu damuwa, Allah ya kaimu."

Islaha ta Wan yi shiru sannan tace, "Mama don Allah bana so Hamma ya sani, tunda ya ce tafiya zai yi a bar tafiyar sai Hamma ya bar garin nan. Daman ga Baffa yana asibiti, shima bazai san mun tafi ba. In na je can zan san yadda zan yi da Hamma, amma don Allah koda wasa bana so ya san da tafiya Mama."

Mama ta sake dafata ta ce, "nima bazan bari ya sani ba, na san halin Saheer zai iya kifar da burin ki. Jeki abin ki, na san abinda zan yi babu abinda zai faru."

"Na gode" Islaha ta faWa tana mi?ewa a sanyaye ta fita daga Wakin.

Tana fita Mama ta yi shewa suka tafa da Karima, Mama ta ce, "ke ki ga ikon Allah, ashe arzu?in wannan gida da ake yi mata talla a Jeddah ta tabbata daga hannunmu za a ci sa. Ki duba Islaha dai, yarinya fitsararriya da muka yiwa tayin zuwa ta watsa mana ?asa a ido,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login