Showing 183001 words to 186000 words out of 221574 words

Chapter 62 - RAGAYAR DUTSE BOOK 2 COMPLETE

Unknown   

25 Aug 2026

178

fi. Ban da abin Mama tunda har aka zo neman aurenta ai kin san ba abin kirki bane, basai an faWa ba kowa ya san mahaukacin zata aura.

 Maman ta ki ma na ga ta Wau haske." Suka yi dariya suka tafa.

Hanan ta sake yin dariyar mugunta ta ce, "duk wannan iyayin a matar mahaukaci zata ?are, duk wanann gashin har baya, da wannan idanun, da shagwaSa duk na mahaukaci ne."

Karima ta ce, "ta yi masa shagwaSa ya ci kutmar ubanta, ya kashe ta ya kashe banza, ta mutu tana amsa sunan matar mahaukaci." Suka ?yal?yale da dariya a tare suna tafawa.

Baffa yana tsaye ya zo kiran Mama akan maganar Saheer ya jin duk abinda suke faWa, ya sauke numfashi yana girgiza kai yana mamakin wannan ?iyaya da suke yiwa Islaha. Ya dawo da baya ya kira lambar Alhaji Rufa'i dan shaida musu amincewar Islaha.

? ?? " " " " "

"Mamy Hamma Rehaan bashi da lafiya." Riyya ta faWa a gigice tana shigowa Wakin Mamy a guje.

Mamy gabanta ya faWi, ta mi?e da gaggawa ta ce, "me ya same shi?." Ta faWa suna fita a guje zuwa apartment Winsa.

Dawowarsa kenan daga Jeedah, ko wanka bai yi ba, yana zaune ya ji cikinsa yana yi masa ciwo sosai.

Mamy ta shiga da hanzari ta ?arasa ta tallafo shi jikinta, ya kwantar da kansa a ?irjinta tana shafa kansa ta ce, "Rehaan ciwon cikin ne?..."

Bai iya bata amsa ba saboda ciwo Mamy ta ce, "Sannu. Riyya je ki ki Wauko min pcm injectiom da sauri."

Ta koma da sauri ita kuma ta kwantar da shi a jikinta ta ce, "Banisha shiga Waki ki Wauko towel, ki taho da ruwan sanyi."

Banisha ta je ta dawo, Rehaan yana ta juya kansa a ?irjinta tana ri?e dashi cikin azabar da take addabarsa.

Banisha ce ta fara dawowa, Mamy ta kwantar da kansa a cinyarta, ta ji?a towel Win da ruwan sanyi, ta Waga rigar jikinsa tana goga masa a cikinsa da ya Wauki zafi kamar bakin wuta.

Ya Wan ri?e hannun Mamy, dan wani irin ciwon ciki yake yi da ba ya so a taSa masa cikin ko kaWan, ko ya aka taSa cikinsa ko aka motsa shi sai ya ji kamar za a zare masa rai.

Mamy cikin tausayi ta ce, "Yi ha?uri, zai daina."

Bai ce komai ba idonsa yana rufe yana kwance akan cinyarta tana shafa kansa da hannu Waya, hannu Waya yana kan cikinsa da towel dan ya ji sanyi.

A lokacin Riyya ta dawo da abinda Mamy ta saka ta Wauko. Mamy ta saka Riyya haWa mata allurar, ta gama haWa mata allurar ta bawa Mamy.

Mamy ta karSa ta ri?o hannunsa guda Waya, ta cire masa agogon hannunsa, ta kalli Riyya ta ce, "cire takalmin ?afarsa." Riyya ta cire masa ta ajjiye.

Mamy da dabara ta yi masa allurar a jijiyar hannunsa, da?yar take motsawa saboda kar ta motsa ta motsa shi ciwo ya dawo baya.

Mamy ta kalli Riyya, murya a can ?asa yadda baza ta dame shi ba ta ce, "kawo min ruwa a cup."

Riyya ta kawo mata ruwan, Mamy ta yi masa addu'a a cikin ruwan kamar yadda ta saba, ta tallafo kansa ta ce, "?ago ka sha."

Ya Wago a hankali ta zuba masa kaWan a bakinsa, yana haWWiyewa a hankali, ruwan yana sauka cikinsa ya saurin runtse ido, saboda in wani abun ya shiga cikinsa kamar saukar garwashi haka yake ji. Da?yar ya sha kaWan, sauran ta zuba masa a fatar cikinsa tana gogewa da towel a hankali. Shi dai ya ri?e cinyarta sosai, ya kifa kansa a kai tana shafa gashin kansa tana yi masa tofi a hankali.

Mamy ta kalli Riyya da Banisha ta yi musu alamun su zo su zauna, suka zagaye Rehaan suna yi masa addu'a Banisha sai kuka take yi.

Sun fi minitina talatin a haka, in cikin ya ri?e Mamy tana jin yadda zai ri?e jikinta sosai, sai ta ri?e shi tana cigaba da yi masa duk addu'ar da ta zo bakinta, a hankali jikinsa ya saki alamun ya samu bacci.

Mamy ta yi pecking goshinsa tana janye gashin kansa da ya rufe masa fuska, ta saka hannu a gashin kanta ta cire band Win da ta Waure gashinta, ta Waure masa gashinsa tana shafa fuskarsa a hankali.

Sai kuma ta yi pecking kuncinsa, tana kallon fuskarsa yadda ta yi ja saboda tsananin ciwon da yake damunsa.

A hankali Riyya ta taso ta zo tana shafa fuskar Yayanta cikin tausayi da ?auna. ?a?an Wakin Mamy ji suke da Rehaan, in ba shi da lafiya kamar su Wauko cutar su dawo da ita kansu haka suke ji.

Suna zaune a wajan baccinsa ya yi nisa sosai alamun ya samu sau?i, Mamy ta Wauki waya ta turawa Riyya message, dan bata so ta yi magana ya farka.

Riyya ta karanta ta ga Mamy ta ce, "ku je ku kwanta, dare ya yi. Ni zan kwana tare dashi."

Riyya ta yi mata reply ta ce, "Zamu kwana tare Mamy."

"A'a, gobe kina da inda za ki je kar ki damu kan ki. Banisha zata je makaranta, ku je ku kwanta."

Riyya ba yadda zata yi, ta rage musu hasken Wakin fita ta ita da Banisha saka bar Mamy a zaune a wajansa.

Nana Haleema.
[7/24, 5:59/ PM] KRBBK: RDB2P84
Nana Haleema.

Rehaan baccin yake yi sosai a jikin Mamy, ita ma ta jingina da kujera ta lumshe ido. Ta saba masa da wannan Wabi'a, in bashi da lafiya a jikinta yake bacci, tun yana ?arami har yanzu bai daina ba, har hakan ya zamar masa jiki. Shiyasa in yana rashin lafiya a inda bata nan yake shan wahala sosai, dan shi ya saba, har bacci itace take saka shi ya yi.

A haka itama bacci bata sani ba, kuma bazata iya motsawa ta bar jikinsa ba gudun kar ya tashi, shiyasa ta nutsu ko motsi bata yi, wayarta ma ta kashe ta saboda kar vibrating ya tashesa.

Sai ?arfe uku na dare ya buWe ido a hankali yana kallon Wakin, sai a lokacin ya tuna ashe fa ya dawo gida ba a Jeddah yake ba. Ya Waga ido ya kalli Mamynsa da take bacci a zaune, ga kanta ya yi gefe.

Rehaan ya yi murmush ya mi?e zaune yana runtse ido, dan har lokacin yana jin zafi a cikinsa sosai. Ya mi?a hannunsa a hankali ya Wago kanta yana shafa fuskar ta ya ce, "Mamy!."

A hankali ta buWe ido ta kalle shi a firgice ta ce, "Rehaan me ya faru, Ciwon ne?."

Ya girgiza kai ya ce, "za ki yi ciwon wuya Mamy."

Maimakon ta amsa sai ta ce, "akwai ciwon ciki?."

Saboda kar ta damu sai ya girgiza kai ya ce, "Babu. Mu je ki kwanta" ya faWa yana mi?ewa, yana Wagawa tsaye a hankali kamar tsoho ko wanda aka yiwa tiyata.

Sai kuma ya koma ya zauna ya ce, "oshhh!."

Mamy ta mi?e a gigice ta ce, "koma ka zauna, ka san ciwon nan ba ya ?yale ka lokaci Waya. Me ka ke so na kawo maka?."

Ya bita da kallo a hankali ya ce, "Mamy kina bu?atar hutu."


"Waye ya ce maka na gaji? Har bacci na yi. Me ka ke so yanzu?."

Ya girgiza kai yana magana numfashi yana sauka ya ce, "Babu, Ina so ki huta ne."

"Na san kana son shan tea, ina zuwa." Zata tafi ya ri?o hannunta ya ce, "No Mamy, ki dawo."

Ta dawo ta zauna ya Wora kansa a ?irjinta ya ce, "Bana son komai Mamy."

Ta shafa bayansa ta ce, "ba ka ci komai ba Rehaan, me za a dafa maka?." Bai ce komai ba ya yi shiru, itama sai ta yi shiru tana shafa bayansa a hankali.

Ya jima a haka sannan ya Wago daga jikinta ya ce, "Mamy mu je ki yi bacci."

Ta kalli agogon da ta saka aka cire masa ta ce, "yanzu uku ta wuce, baccin me zan yi? Kai ka je ka kwanta ka cigaba da baccin ka."

"Me za ki yi?."

"Addu'a zan yi maka, kana bacci ina bawa Allah gadin ka."

Rehaan ji ya yi kamar ya yi hawaye, ya zagaya da hannunsa ya rungume ta, sai kuma ya yi pecking goshinta ya ce, "i love you Mamy."

Ta ri?e sa a jikinta ta ce, "You are my world Babyn Mamy."

Ta taSa jikinsa ta ce, "Body temperature Win ka ta canja Rehaan, kana jin zazzaSi ne?."

Ya girgiza kai alamun a'a, dan shi gani yake kamar babu wanda ya yi dacen uwa mai ?aunarsa kamar yadda Mamy take ?aunarsa, gani yake da za a ajjiye iyaye mata na duniya gabaWaya, a yi gasar nuna so da ?aunan da suke yiwa ?a?ansu, yana da tabbacin Mamy ce zata yi nasara. Bai san ya sauran iyaye suke yiwa yaransu ba, kawai ya san Mamynsa daban take a cikin iyayen duniya gabaWaya.

Ta taSa fuskarsa ta ce, "tashi mu je ka kwanta."

Bai musa ba ya mi?e da?yar tana yi nasa sannu, ji yake kamar ana kuna wuta a cikinsa, ko iy ?arasa mi?ewa tsaye bai yi ba, a du?e suka shiga bedroom Win.

(WaWanda suke fama da irin wanann ciwon cikin mu kaWai mu ka san me muke ji. Allah ya bamu lafiya baki Waya=?-?).

Mamy zaunar dashi a gefen gado, ya Wan juyo ya kalle ta ya ce, "zan yi wanka."

Ta girgiza kai ta ce, "A'a, ka yi bacci gobe sai ka yi. Yanzu dare ya yi sosai, ka kwanta" ta faWa tana taimaka masa ya kwanta amma sai ya ?i kwanciya ya ce, "nima zan yi sallar."

"Zan ro?a maka duk abinda ka ke so, ka kwanta kawai."

Babu yadda zai yi da ita, haka ya kwanta ta rufe shi da duvet mai nauyi. Sannan ta ce, "ka yi addu'a?."

Ya girgiza kai alamua a'a ta ce, "ka yi."

"Ki yi min" ya faWa yana lumshe idanunsa.

Mamy ta zauna a gefensa tana yi masa addu'a tana shafa masa.

Ta kunna masa a.c kaWan, ta kashe masa haske, ta shiga banWakinsa ta yi alwala ta fito ta tayar da sallar a Waki, dan gani take baza ta iya fita falo ta bar sa shi kaWai ba. Yana kallonta tana sallah, har bacci ya sake Wauke shi.

? ?? " " " " " "

Saheer yana kallon yadda ake gudanar da rayuwa a hannun masu garkuwa da mutane, yana ganin yadda Sudaisa ta samu ?ancin yin duk abinda take so, Sudais yana haska mata akan ta gudu amma ta kasa.

Lokacin da ArWo ya zo aka jawo masa Sudais aka jefar daahi?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? a gabansa. Magaji ya ce, "Yana bawa matar black shawara akan ta gudu."

ArWo ya kalli Sudais ya ce, "Ina Waga maka ?afa amma ba ka gani ko? Har shawarar guduwa ka ke ba wa matar abokina?."

Ya yi shiru bai amsa ba, ArWo ya ce, "in ya sake aikata abinda ya yi a kashe shi kawai." Suka amsa da to, aka Wauke sa daga wajen aka mayar dashi inda yake.

Sudais ya yi ?udurin dole kuSutar da Sudaisa kafin Black ya dawo ya Wauke ta, bazai bar yar uwarsa a hannunsu da sunan mata ba.

ArWo ya kalle su gabaWaya ya ce, "za mu kira dangin ku gabaWaya, kowa za a fanshe shi akan naira miliyan Wari Wari. Ni na gaji da ganin ku, ban kawo ku nan dan na ciyar da ku a banza ba, kuWina nake bu?atar fanshewa."

Saheer ya kalle sa jin abinda ya ce, ya sunkuyar da kai yana tunanin inda ahlinsa zasu samu wannan kuWi masu matu?ar yawa, dan ya san basu da hanyarsu, basu da inda zasu samu sai dai a kashe shi.

Ya Wauki waya ya ce, "zan kira lambarsu, kowa zai yi magana da ?an uwansa, kafin mu yi gajeren video mu aika musu dashi." A take aka fara kiran waya ana bawa su suna magana.

" " " " " " " "


A wannan lokacin ahlin gidan Baffa a daidai wannan lokaci sun yi cirko cirko cikin yanayi na damuwa. Islaha gabaWaya ta manta da batun wani auren da Baffa ya yi mata, zancen Sacewar Saheer kawai ake yi. Hankalin kowa a tashe yake, suna zaune a wajan Baffa wayar Baffa ta hau ?ara alamun kira ya shigo.


Gabansa ya faWi, amma haka ya Wauka ya saka a speaker, daga can Sangaren aka yi sallama cikin fulfulde.

Baffa ya amsa cikin yaren, sai kuwa ya ce, "Ina magana da ?an uwan Saheer dai ko?."

Baffa ya Waga kai ya ce, "su ne."

"Ga Wan ku zai yi mu ku magana."

Duk sai suka ji muryar Saheer ya ce, "Baffa!."

Baffa ya ce, "Saheer kai ne?." Ya ce, "eh Baffa, ina Mama?."

Mama da take kuka ta ce, "Gani Saheer."

Islaha kuka take yi wanda sautinsa ya bayyana, gashi tana kusa da Baffa a zaune, kukanta ya shiga cikin wayar har Saheer ya ji.

Saheer ya ce, "Islaha ce take kuka ko? Ina Sadik ?." Sai kuwa ta ?ara ?arfin kukanta ta kasa magana, kuka take yi mai matu?ar Waga hankali.

ArWo ya ce, "Kun ji muryar Wan ku ko?."

Baffa ya ce, "mun ji."

Ya ce, "to ba mu kashe shi ba, yana nan da ransa. Amma in ba ku cika al?awari ba zamu kashe shi."

Baffa ya ce, "wanne al?awari kenan?."

Mutumin ya ce, "Za ku kawo mana kuWi naira miliyan Wari ku karSi Wan ku, in kuwa ba ku kawo ba....." sai ya yi shiru ya fara harba bindiga suna jin ?ararta a kunensu.

Ya ce, "Ka ji sautinta ko?."

A sanyaye Baffa ya ce, "na ji."

"To zamu kashe shi. KuWin shine fansar Wan ku naira miliyan Wari!."

Baffa ya kasa cewa komai, dan bai san me zai ce ba. Ya ce, "ka yi shiru baka ce komai ba, ko mu kashe shi?."

Mama ta yi caraf ta ce, "A'a, zamu kawo, don Allah kar ku yi msa komai bawan Allah."

ArWo ya ce, "ba sunana bawan Allah ba, ArWo za ki ce, in da hausa ne ki ce Shugaba, inda turanci ne ki ce master ko ki ce leader."

Mama ta ce, "To ArWo, don Allah kar ku kashe sa zamu kawo."

"Yauwa. A shirya kuWin nan da kwana biyu, zamu sake kiran ku" yana faWa suka kashe wayar.

Baffa ya yi shiru bayan an gama wayar ya kalle su sanyaye ya ce, "Ina zamu ga waWanan kuWin? Ai sai dai mu ce Allah ya gafarta maka Saheer, Allah ya sa ?arshen wahalar ka kenan. Dan na san lokacin mutuwar ka ne kawai ya yi!."


100 millions ta fansar Saheer! Saheer fans a haWo kuWi kar a kashe mana bawan Allah=?-?
[7/24, 5:59/ PM] KRBBK: RDB2P85
Nana Haleema.

Cikin tashin hankali da ruWewa suke kallon Baffa jin furuncin a kashe Saheer da yake faWa. Mama ta ce, "Haba Baffa, ya ka ke faWar irin wannan kalaman, maimakon ka yi fatan Allah ya kawo mafita sai ka ce haka?."

Baffa ya kalle ta cikin yanayi na damuwa da tashin hankali ya ce, "A ina za ki samu naira miliyan Wari? Ko gidan nan za a siyar baza a taSa samun wannan kuWin ba, in za a zaga dangina da na ki ana neman waWanan kuWi baza a samu ba, dan ba mu dasu, ba mu da dalilinsu. In aka bayar Win ma kashe mutane suke yi, gwara mu yi masa fatan cikawa da imani."

Mama tana girgiza kai tana kuka ta ce, "Baza su kashe Saherr ba, zai dawo in Allah ya yarda, bazai mutu ba."

Islaha kuka take yi kamar ranta zai fita, tunda ta ji muryar Hammanta shikenan ta gigice take kuka mai sauti, bata tare da nutsuwa ko kaWan, Hamma kawai zuciyarta da ?wa?walwarta take kira.

Baffa ya dafa Islaha ya ce, "ki daina kuka Islaha, ki cigaba da addu'a, in akwai rabon zamu sake ganawa zai dawo."

Mama ta yi tsaki cikin jin haushi, ita da take mahaifiyarsa bai ce ta daina kuka ba sai wata banzar Islaha. Baffa ya Wauki waya ya kira Sadik, babu jimawa sai ga shi ya zo gidan.

Baffa ya kalli Sadik da sanyin jiki ya ce, "Sun kira waya Sadik, suna neman kuWin fansa har naira miliyan Wari."

Sadik ya wara ido ya ce, "Wari Baffa? Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un, Miliyan Wari!" Ya sake maimaita cikin tashin hankali.

Sai kuma ya girgiza kai ya ce, "dole hukuma ta shiga maganar nan, in Allah ya taimaka sai ka ga an dace."

Mama ta ce, "ni dai kar a faWawa ?an sanda, kar su kashe min Wana."

"Baza su kashe sa ba in sha Allah, za a san yadda za a yi a kuSutar dashi in Allah ya amince." Sadik ya juya ya fita, Islaha ta zabura ta bi bayansa ko takalmi bata saka ba.

Sadik da ya fita gab da zai shiga mota ya ji maganar Islaha a bayansa. Ya tsaya ya waiwayo ya kalle ta, Islaha ta ?araso kusa dashi ta goge ido ta ce, "zan bi ka mu je."

Ya kalle ta ganin duk ta firgice, ta koma wani iri kamar ba Islaha ?ar gayu da aji ba. Sadik ya ce, "to ki koma ki saka takalmi." Sai a sannan ta san babu takalmi a ?afarta, ta koma ta je ta Wauko ta shiga mota suka tafi. Bayan sun dawo wajan Baffa Sadik ya shiga, ya same shi a zaune yana tunanin mafita akan wannan lamari.

Sadik ya zauna ya ce, "Gani Baffa."

Baffa ya ce, "Sadik akan maganar kuWin nan ne, ya ka ke ganin za a yi?."

Sadik ya ce, "Wallahi kaina ya rufe Baffa, ban san me zan ce."

Baffa ya ce, "Akwai gonata guda biyu, kwanaki a ta ya Waya miliyan biyar, Waya kuma miliyan bakwai ban siyar ba, ka ga yanzu zasu iya yin miliyan asirin. Sannan ga wannan gidan, tunda a babbar unguwa yake, kuma yana da girma sosai, a tunanina zai iya zuwa miliyan hamsin zuwa sama haka. Ka ga an Wan samu kuWin, sauran kuWin sai a siyar da gidansa, da Wan abubuwan da za a rasa ba.."

Sadik a sanyaye ya ce, "Baffa in aka siyar da gidan nan ina za ku koma?."

"Sai mu koma ?auye cikin ?an uwa, ran Saheer ya fi komai mahimmaci Sadik."

Ya sauke numfashi ya ce, "kwana nawa suka ce?."

Baffa ya ce,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login