Showing 36001 words to 39000 words out of 221574 words

Chapter 13 - RAGAYAR DUTSE BOOK 2 COMPLETE

Unknown   

25 Aug 2026

152

haWa ido. Sai yaji kamar ta watsa masa wuta, yadda ta Wago Win ya saka ya ji sabuwar soyayyar ta a zuciyarsa.

Islaha ta ce, "Hamma baza ka ci ba?."

Ya lumshe ido ya buWe ya ce, "na ?oshi, ke na siyawa."

Ta kalle sa ta ce, "ya na ji voice Winka ya canja, meya faru?."

Ya kalli idonta kafin ya yi murmushi bai ce komai ba. Ya Wan sauke ajiyar zuciya ya ce, "ya kika kasance a cikin kwanakin da ki ka Sace? Wacce irin rayuwa ki ka yi?."

Gabanta ya faWi sosai, ta kalle sa a hankali bayan ta Wauki ruwa a cikin ledar da ya kawo mata, ta sha sannan ta ce, "kullum sai na yi kuka."

Ya Waga kai ya ce, "na san zaki yi Islaha.....Ana kiran sallah, zan je na yi sallah, in na dawo sai mu tafi ko?."

Ta Waga kai ta ce, "to." Bai ce komai ba ya mi?e ya fita, itama bata jima tana cin abincin ba ta mi?e ta shiga Waki. Ta jima da gama shiryawa sannan ya yi mata waya ya ce ta zo su tafi, ta fita ta gan shi a mota a zaune ta shiga ta ce, "wannan motar fa Hamma? Na ga bata Hamma Sadik bace."

Ya fara jan motar sannan ya ce, "daWina dake baki da duhun kai, kina da tambaya akan abinda baki sani ba. Indai kika ga canji sai kin yi magana."

Ta yi dariya kaWan, shi kuma ya ce, "sabuwar da Sadik ya siya ce, da ni zan siya to saboda aikin Baffa ya saka nace masa na fasa. Yanzun ma ya ce na ri?e, ni kuma bana son bashi. Daman da ba a samu kuWin aikin Baffa ba, da ita za a siyar. Daman niyata muyi aure da sabuwar mota, sabuwar amarya, sabon gida, sabuwar mota."

Ta Wan yi murmushi ta ce, "Gaskiya Hamma Sadik yana da kirki wallahi, ya Wauki matsalar gidanmu kamar na gidansu. Haka sake son aboki na gari."

"Na san kema zaki iya yiwa Safeera fiye da abinda ya yi ko?."

"Wallahi zan iya." Ya murmusa bai ce komaai ba suka cigaba da tafi.

Suna shiga asibitin yana ajjiye motar ta buWe ta fito tana kallon asibitin da haske ya haskaka ko ina kamar dare ba.

Zata shiga ciki kenan wata yarinya ta ?araso wajan a guje ta ri?e islaha ta ce, "Lah Mummy ga Islaha, da gaske an ganta Win." Islaha ta ri?e yarinya tana murmushi, ta kalli inda take magana da Mumny Win, ta ?araso ta mi?awa Islaha hannu suka gaisa ta ce, "Wallahi ke ce Win kam. Barka da fitowa, Allah ya kiyaye gaba."

Islaha ta murmusa, ganin matar bata fi mate Winta ba ta ce, "Amin ya rabbi, na gode."?

Ta kalli yarinyar ta ce, "ya sunan ki?."

"Islam."

Kafin ta yi magana babar yarinyar ta ce, "yarinyar fan Winki ce sosai, indai ke ki ka gabatar da shiri sai ta kalla har ta haddace roting Winki. Da ta samu labarin Satan ki kuka ta dinga yi, sai Wazu da ta ga ance an ganki take ta murna."

Islaha ta sake faWaWa murmushinta ta ri?e hannun Islam da bata fi six years ba, ta ce, "Allah Sarki Islam, ina sonki nima sosai, kina sona?."

Ta Waga kai ta ce, "ina sonki Adda Islaha."

Islaha ta kalli babar ta ce, "Ku bani number ki ina so mu cigaba da gaisawa da Islam, wata ran zan gayyace ki kizo mu yi show tare. Zaki zo?."

Ta Waga kai da sauri babarta ta yi dariya ta ce, "daman ta ce kamar ki zata zama."

Islaha ta ce, "Ma sha Allah! Ajin ki nawa?."

Islam ta ce, "primary 1."

Ta yi dariya tana shafa kanta ta ce, "Allah ya taimaka ?awata." Suka karSi number juna, Saheer yana tsaye yana kallonsu cikin murmushi.

Bayan sun tafi suka nufi ciki tana Wauko facemask? Winta da ta yi guzurinsa, saboda sanyin reception Win. Wajan su Mama suka wuce suka tarar da Kawu ya zo saboda aikin da za a yi gobe. Suna Wakin da Kawu yake zaune ana yi masa bayanin yadda ya kamata ya dakatar da cin abinci ko shan ruwa saboda tiyatar.

Dr Isma'il da yake tsaye akan Kawu yana faWa masa yadda tsarin yake, ganin Islaha ya saka ya yi murmushi ya ce, "Miss Islaha barka da fitowa, na ji daWin ganinki sosai, Allah ya kiyaye gaba."

Ta yi murmushi ta ce, "Amin Dr, na gode sosai."

"Ban san kin Sace ba sai daga baya, ni daman ina ta yi miki kallon sani ashe a gidan tv da social media nake ganin ki."

Ta Wan yi murmushi tana kallon Saheer da ya yi haWe rai, ta san kuma kishi yake yi dan tana magana dashi. Ta yi murmushi bata ce komai ba sai ta fara gaisawa da matar Kawu.

Dr ya ce, "Gobe in Allah ya yarda za a yi aikin, a yi addu'a Allah ya sa a yi a sa a. Ina farin cikin sanar da ku mai asibitin nan gabaWaya ne da kansa zai yi masa aikin, sai mutane masu sa'a ne suke samun wannan damar. Dan haka ku kwantar da hankalin ku, babu komai a aikin nan sai alkhairi."

A tare suka amsa kafin Sadik ya ce, "Mun gode sosai Dr, Allah ya taimaka."

"Amin ya rabbi, Allah ya ?ara lafiya. And miss Islaha..." ya faWa yana kallon ta.

Ta Wan juyo ta kalle sa ya ce, "in kin gama zan iya ganin ki a office?."

Ta kalle sa ta ce, "wani abun ne?."

Ya Waga kai ya ce, "eh."

Ta Wan gyaWa kai bata yarda ta kalli Saheer ba ta ce, "to in sha Allah." Ya yi murmushi ya fita har lokacin bata kalli Saheer ba.

Adda da take tsaye tana shirin tafiya ta yi dariya ta ce, "Da alama likitan nan dai ya gani yana so, kuma bai san matar wani bace. Gashi nan ya haWe rai kamar bazawarar saniya."

Islaha ta yi dariya saSanin Mama da Labiba da suka haWe rai basu yi murmushi ba.

A lokacin Hanan ta shigo, suna haWa ido da Saheer sai ta Wan ji tsoro, amma sai ta dake ta ?araso ya bita da kallo ya ce, "daga ina ki ke?." Ta Wan kalli Mama sannan ta ce, "daga gidan su ?awata, kuma Mama ma ta san zani."

Mama ta yi karaf ta ce, "na sani Saheer, ta faWa min kafin ta tafi."

Ya yi shiru bai ce komai ba, dan bai ga amfanin yi musu faWa ba tunda suna da goyan baya. Kafin ka ce wani abu Mama zata tare ka ta kare su, shiyasa suke yin abinda suka ga dama, damar hakan suka samu shiyasa. Adda ta kalli Saheer ta ce, "Saheer zo na ganka, daga nan ni zan wuce" ta faWa tana fita ya bi bayanta.

Islaha tana tsaye ta yi ajiyar zuciya, ta lumshe ido tana harWe hannunta a ?irji tana tuna abinda ya faru a hannun wanda bata san sunansa ba. Sai kuma ta sauke numfashi tana tuna kuWinsa da ta Wauka, gabanta ya faWi tana ji kamar ta yi kuka in ta tuna sata ta yi masa.

Dole ta san abinda zata yi ta biya sa kuWin nan, ko meye zata aikata indai kuWinsa zasu dawo ta biya sa. Ko aiki zata nema a ?ar?ashinsa ta yi indai har zata sauke nauyin da ta Worawa kanta. Ta sake yin ajiyar zuciya cikin tunani mai yawa haWe da danasani mara amfani.

Ji tayi an Wan taSa ta kaWan, tana juyawa ta ga Saheer ne yana yi mata alama da tunanin me take yi. Ta Wan girgiza alamun babu komai, ta fita daga Wakin bata ce masa komai ba, dan tana bu?atar keSe kanta ta yi tunani akan abinda ya shafe ta.

Bata jima a zaune ba Saheer ya zo inda take, ya bita da kallon tuhuma ya ce, "Islaha!."

Ta Waga kai ta kalle sa ya ce, "Tunanin me ki ke yi haka?."

Ta Wan girgiza kai ta ce, "Babu komai."

Ya zauna a gefenta ya ce, "ban yarda dake ba. Kuma gobe bayan an yi aikin su Baffa zamu je wajan ?an sanda akan case Win ki, ban amince a rufe case Win nan ba dole a yi bincike. Mun yi magana da officer, har Ummi da iyayenta zasu je."

Ta Wan kalle sa ta ce, "Hamma ni bana so...."

Ya Waga mata hannu ya ce, "duk dalilin ki aka? rufe case Win nan bazan amince dashi ba, in ma tsorata ki suka yi akan kar ki faWa bincike zai nuna hakan. Sannan waWanda suka yi waya akan kuWin fansa suma zasu ci ubansu, dan wallahi babu wanda zan Wagawa ?afa a cikinsu."

"Hmma wanda ya kama ni fa kamar ya fi ?arfin hukuma."

Saheer ya zuba mata idanunsa yana kallon ta, kallo na tuhuma da son gano wani abu kafin ya ce, "kin san shi ma kenan?."

Ta Wan girgiza kai ta ce, "a'a, kawai yanayin inda aka ajjiye ni ne ya gwada hakan, kuma na faWa maka ba Wan ?asar nan bane."

"In ma aljani ne sai na yi shari'a dashi, ban ga wanda zai saka na rufe case Win nan ba."

Islaha ta yi shiru, ta san halin Hamma indai a kanta ne baya Waga ?afa ko kaWan, ita ba wai bata so a yi bincike akan wanda ya kamata bane, bata so ayi binciken a binciko ta Wauki kuWinsa, babban abin kunya ne a gare ta in aka ji ma?udan kuWin da ta Wauko masa, shiyasa duk abinda zai faru bazata yarda a cigaba da case Win nan ba, zata san yadda zata lallaSa Hamma a rufe shi.

KuWinsa da ta Wauko kuma duk inda zata nemo zata shiga ta nemo, ko meye zata aikata indai zata samu kuWin, dan zuciyarta tana faWa mata kawai ta shiga harkar film, in ta samu adadin kuWin ta biya sa sai ta daina, dan dole ta nemo kuWi ta biya sa ko ta wanne hali, bazata iya zama da bashi a kanta ba, dole ta saukewa kanta nauyi mai girma da ta Waukowa kanta.


Ko a ina Islaha zata samu miliyan sha bakwai ta biya Reehaan?.......
[6/23, 11:47/ AM] KRBBK: RDB2P16
NanaHaleema.

Jikinta har rawa yake yi saboda Sacin rai da mamaki, ta mi?e tsaye tana sake kallon wayarta cikin mamaki da al'ajabi. Ta fita daga abinda take gani, ta kira wata lamba amma wayar a kashe, ta sake kira aka sake tabbatar da hakan.

Ta fita ta kira Wayan aka yi sa a ya Wauka, yana Wauka cikin faWa da tashin hankali ta ce, "ban gane abinda yake faruwa ba, islaha nake gani ance ta bayyana. Waye ya saka ku sake ta?."

Daga cikin wayar cikin ko in kula ya ce, "daman mu bamu kamata ba, amfani mu kayi da Satan da muka ji ta yi muka Wan san na katin waya a hannun ki. Amma kafin mu kai ga aikatawa wasu suka riga mu. Mun yi amfani da hakan ne muka samu na kashewa, amma mu bamu Wauke Islaha ba."

Mama ta buWe baki cike da mamaki da firgicin kalamansa ta ce, "ban gane ba, me ka ke nufi da abinda ka faWa? Daman yaudara ta ku ke yi kenan?."

"Ba yaudara ba ce aiki ne, daman ai sace ta ki ke so ayi kuma wasu suka riga mu, ba shikenan sun hutar damu ba?. Daman burin ki a Wauke ta, kafin mu kai ga Wauke ta Win wasu suka riga mu, ba shikenan duk mun huta ba?."

Ta dafe kai cikin takaici da ba?in ciki ta ce, "yanzu duk kuWin da na dinga tura muku daman baku ne ku ka sace yarinyar nan ba?. Ni zaku yaudara, ni zaku yiwa wula?anci da tozarci ko?."

"Ai na faWa miki gaskiya ban rufe k???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?i ba, amfani muka yi da Satanta muka ce miki mun sace ta. Amma mu ko ganinta ma bamu yi ba. Ni ban ma santa ba wallahi, a tv kaWai nake ganinta."

"TabWijam! Ni zaku yaudara? Ni za ku saka na dinga tura mu ku kuWi a banza ba tare da kun yi min aikin komai ba?. Kun san wacece ni, kun san me kunka Waukowa kan ku?."


"Kawai ki yi ha?uri ki basar, kuWi kam sun zo kenan. Ko sama da ?asa zata haWe baza mu dawo dasu ba wallahi, gwara ma ki rufawa kan ki asiri a bar maganar."

"Wallahi baku isa ba, dole ku dawo min da kuWina, tunda baku yi aikin da na saka ku ba. Baku isa ku ci min kuWina a banza da wofi ba."

"Batun dawowar kuWin ki babu, sai dai a tara wani lokacin amma ba yanzu ba. Dan wallahi baza mu bada kuWin nan ba, in kuma ki ka matsa akan sai mun bayar za a yi taSare."

"Wallahi sai kun bayar, in ba haka ba zan nuna muku bani da mutumci, nima ?ar tasha ce. Abu mai sau?i ne a wajena na saka ?an sanda su kama ku."

Ya yi dariyar sha?iyanci ya ce, "to ki saka a kamu mu Win mana, in aka kama mu sai muga damu dake su waye zasu fi shan wahala a wajen ?an sanda, tsakanin mu dake wa za a tura gidan yari. Aikin sace yarinya ki ka saka mu, kin ga kece babbar mai laifi ba mu ba. Kuma ke kin san ba ki isa mu rufa miki asiri ba, sai kowa ya san aikin sace yarinya ki ka saka samu."

Ta yi shiru ta rasa abinda zata ce, ta rasa abinda zata furta wanda zai yi daidai da abinda suka faWa mata, dan sun Waure mata baki.

Ya ce, "kawai ki basar a cigaba da harka, zamu cafke a wani lokacin. Amma wannan dai sun zo kenan, kawai ki bar zancen." Kafin ta yi magana ya kashe wayar, tabi wayar da kallo cikin wani irin yanayi na damuwa da tashin hankali.

Ta ajjiye wayar ta kama ?ugu ta ce, "Dani suka baga wasa ba tare sa na sani ba? Meyasa ban nemi ganin Islaha ba tun farko? Yanzu gashi sun ci kuWina a banza a wofi, ina nan na saki jiki tana hannun mu ashe haukan banza nake yi."

Sai ta dafe kai cikin ?unar rai, dan an kwance mata lissafi ya farko, an dawo da ita farko, sun warware mata tufkar da ta jima tana yi. Ganin wanda yake yi mata waya ya sakata dafe kanta gabanta yana faWuwa, a bayyane ta ce, "me zan faWa masa ne? Me zan ce masa?."

Kiran ya katse bata Wauka ba, wani ya sake shigowa, ta ha?ura ta Wauka kafin ta yi magana ya ce, "ya haka? Yarinyar nan nake gani fa, ya muka yi dake?. Sai da nace ki bar komai a hannuna ki ka ce zaki iya, gashi kin kasa yin komai."

Cikin damuwa da sanyin murya ta ce, "Wallahi Allah yaudara ta yaran na suka yi, ashe basu ne suka Wauke Islaha ba."

"Waye ya Wauke ta kenan?."

"Wallahi ban sani ba, kawai amfani suka yi da sace Win da aka yi suka ce min sune suka sace ta. Suka dinga karSar kuWi a hannuna, suka dinga sakawa ina basu kuWi ace ?arya suke yi."

"Amma ya aka yi hakan ta faru? Waye ya sace ta Win?."

"Wallahi ban sani ba, hakan ya nuna min akwai wasu a ?asa bayan mu."'

"Yanzu meye abin yi?."

"Zan san duk abinda zan yi in Allah ya yarda."

"Ki tabbbatar kin yi abinda ya kamata, kin san halin yarinyar nan, in baza ki iya ba ki faWa min ni nayi maganinta. Wallahi Allah in na Waura Wammarar ya?i da yarinyar nan bazata kwana da rai ba."


"In sha Allah zan yi ?o?ari ranka ya daWe" bai ce komai ba ya kashe wayar. Ta cillar da wayar a kan kujera ta ce, "kai Islaha! Kina bani ciwon kai wallahi, ko wanne tsautsayi ne ya saka aka karSe ki a gidan nan oho. Ya Allah ka kawo min mafita, ka fitar dani daga ruWanin da nake ciki."

? ? ?? " " " " " "

Da wuri suka je asibiti saboda aikin Baffa, suna tsaye aka shiga da Baffa da Kawu theater room, su kuma suna tsaye suna yi musu fatan fitowa lafiy. Islaha ta zauna akan kujera tare da yin shiru abubuwa da yawa suna nu?ur?usar zuciyarta. Mafarkin da tayi a daren jiya ne yake dawowa cikin kanta, ta lumshe ido ta tallafe haSa ta yi shiru tana tunani kala-kala.

Saheer da Sadik duk suna lura da canjinta, suna kula da yadda take keSe kanta ta yi shiru tayi tagumi. Ko ka je kana yi mata magana bata ji ba saboda tayi nisa a cikin tunani.

Adda ta zauna kusa da ita ta ce, "Islaha lafiya dai ko?." Ta kalli Adda tana ?a?alo murmushi ta ce, "Lafiya lau Adda."

"Amma ki ke tunani?."

"Ina tuna a inda na kasance kwanakin da suka wuce."

"Allah ya isan ki, Allah ya shiga tsakanin ki da waWannan mutane." Ta amsa da amin ta yi shiru bata cewa komai.

Tana Waga ido suka haWa ido da Saheer, sai ta Wauke kai ta mi?e a sanyaye ta bar wajan tana tafiya a hankali dan bata so ya takura mata da tambaya.

Saheer ya kalli Sadik bayan ta Sace daga wajen ya ce, "bata faWa maka komai akan Satan nan nata ba? Ni zuciyata tana faWa min akwai wani abun da ba daidai ba, kamar akwai abinda take Soye mana bata so mu san dashi."

Sadik ya kalle sa yama Wan taSe baki ya ce, "kamar me ka ke gani?."

Saheer ya kalli inda ta bi, ya kalli Sadik sannan ya ce, "meyasa bata so a cigaba da case Win nan? Meyasa ta ?i bada wata alama da za a gane masu hannu a sace ta?. Na san halin Islaha, tana da wayo da saurin ri?e abu komai ?an?antarsa, amma ace ta kasa ri?e wani abu ko yaya ne da zai zamar mana shaida akansu?. Sannan meyasa jikinta yake a sanyaye kamar wacce aka yiwa wani abun?. Kana kallo tunda ta zauna take tunani, meye ya faru a can da bata so mu sani?."

Sadik ya ce, "kai ma baka sani ba, ni ta ya zan sani Saheer? Wannan amsar ai tana wajan ka."

Saheer ya yi shiru kafin ya ce, "akwai abinda yake ba daidai ba, akwai abinda

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login