Showing 159001 words to 162000 words out of 221574 words

Chapter 54 - RAGAYAR DUTSE BOOK 2 COMPLETE

Unknown   

25 Aug 2026

165

zuwa naira tun a airport, ta biya kuWin mota aka sauke mata kayanta aka shiga dasu gidan su Safeera.

Da sallama Islaha ta shiga cikin gidan, Safeera da Kausar da Rukayya suna zauna a tsakar gidan suka ji sallama sai kuma ga kaya an shigo dasu.

Safeera ta yi wani ihuu ta mi?e cikin gigicewa, a guje ta ?arasa ta ?an?ame Islaha tana ihun murna.

Islaha tta ce, "Dallah za ki cillar dani" ta faWa tana murmushi.

Safeera ta ri?e hannun Islaha tana kallon ta cikin wani irin yanayin murna da Wimaucewa ta ce, "Islaha ke ce?." Ta harare ta bata ce komai ba ganin Mama ta fito daga Waki.

Islaha ta ?arasa kusa da Mama ta ce, "Mama ina yini."

Mama ta bita da murmushi ta ce, "Ai dole Safeera ta yi ihu, ina ciki na jiyo ihunta, ashe kece a tafe. Sannu da zuwa Islaha."

Islaha ta murmusa ta ce, "yauwa Mama."

Kausar ta ce, "Kin ga yadda ki ka yi kyau? Kin sake zama kalar madara."

Ta yi dariya bata ce komai ba Rukayya ta ce, "Adda Islaha ina Umman mu? Tare ku ka dawo?."

Islaha ya girgiza kai ta ce, "Ni kaWai ce, Umma tana can, amma tana gaishe ku, akwai sa?o ta bani na kawo miki."

Sai jikinsu ya yi sanyi ta ce, "ita meyasa bata dawo ba?." Islaha bata iya bata amsa ba, dan bata san me zata ce musu ba, gwara ta yi shiru ya fi zama alkhairi.

Mama ta ce, "Ku bar ta ta huta, shiga ciki Islaha." Islaha ta shiga Wakin Safeera, tana shiga ta cire mayafin kanta, ta cire ribbon Win kanta tana barbaza gashinta dan zafi take ji a cikin gashin.

Safeera ta shigo mata da kayan da aka shigo dasu ta ce, "Kin dawo ?asar mu mai zafi, gashi nan har kin fara cire ribbon."

Islaha ta kalli Safeera ta ce, "bacci nake ji, taimaka min za ki yi????? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? 
da ruwan zafi na yi wanka na yi sallah na kwanta."

Safeera cikin murnar ganinta ta ce, "An gama mutanen Jeddah." Babu jimawa ta kawo mata Islaha ta yi wanka haWe da alwala.

Tana fitowa Safeera ta shigo mata da abinci, Safeera ta bita da kallo tana zama kusa da ita ta ce, "ke kin ga yadda ki ke wani shining na kyau? Kin ga yadda skin Winki ta yi kyau?."

Ta harare ta ta ce, "ki bar abincin nan Bestie, sai na tashi daga bacci."

Safeera ta bita da kallo ta ce, "Wallahi na kasa gasgatawa ke ce Win, gani nake kamar mafarki nake yi."

"Ki cigaba da mafarkin."

Safeera ta yi dariya sosai ta ce, "kawai sai na gan ki, ba labarin za ki dawo."

Islaha ta ce, "daman na ce babu wanda zan faWawa sai na dawo, har Hamma ban faWawa ba."

Ta girgiza kai tana murmushi ta ce, "To ki sauri ki kwanta ki tashi, ki bani labari." GabaWaya zumuWi ganin Islaha ya cika mata zuciya, ji take kamar kar ta bar ta ta yi bacci.

Islaha ta yi dariya ta tayar da sallah, bayan ta idar da sallah kwanciya ta yi bacci ya Wauke ta.

Har aka yi magrib bacci take yi, sai bayan sallar i'sha ta tashi. Kai tsaye banWaki ta shiga ta yi alwala ta fito ta yi sallah.

Safeera ta shigo tana faWin, "kin sha bacci, tun Wazu nake shigowa sai in ga ba ki tashi ba."

Islaha ta ce, "na gaji ne Safeera. Daga Jeddah na zo Abuja, ban wani huta sosai ba na taho Yola."


"Na kawo miki abincin ko za ki fito falo?."

Islaha ta ce, "kawo min nan. Baba ya dawo?."

"eh ya dawo."

"mu je na gaishe sa sai na dawo." Ta saka hijjab ya fito har Wakin Baba.

Baba yana ganin ta ya murmushi ya ce, "Islaha saukar yaushe?."

Ta yi murmushi suka gaisa sannan ta ce, "saukar Wazu Baba."

"Sannu da zuwa."

"Yauwa Baba. Ina yini?."

"Lafiya lau Islaha, ya hanya?."

"Alhamdu lillah."

"Ma sha Allah.."

Khadija autarsu Safeera ta ce, "Adda Islaha Umma bata dawo ba, yaushe zata dawo?."

Islaha ta kalle ta ta ce, "ta kusa dawowa, ki kwantar da hankali ki."

Sai kawai ta fara kuka ta ce, "ina so na ga Umma, ki kaini wajanta." Islaha ta ri?e hannunta ta ce, "kar ki kuka, ki bari in zan koma zan tafi dake wajanta, kina so?."

Ta yi murmushi tana Waga kai, Islaha ta ce, "Yauwa, to daina kuka." Ta daina kuka Islaha tana murmushi ta koma Waki.

Mama har Wakin ta shiga ta kaiwa Islaha abinci sannan ta bar su ita da Safeera suna hira.

Islaha bata ce komai ba ta buWe abincin ta ga shinkafa da miyar kifi, ta yi ajiyar zuciya ta ce, "kai amma na ji daWin abincin nan, saura shinkafa da wake da mai da yaji" ta faWa tana ci a hankali har ta ci rabi.

Safeerata kawo mata ruwa ta sha ta sauke numfashi alamun ta ?oshi.

Islaha ta ce, "Na ?oshi wallahi, miyar nan ta yi daWi sosai."

Safeera ta ce, "sai na gan ki ?watsam, ni ki bani labarin ya aka yi ki ka dawo."

Islaha ta kalle ta ta ce, "Kai bestie, kin cika gulma wallahi, lallai sai na ba ki labari? Ki jira na gama hutawa mana, ko gidansu Hamma ban shiga ba fa."

Ta yi dariya ta ce, "Ai tunda na gan ki a nan na san ba ki shiga ba."

"wallahi matsalar Mama ce bana so, shiyasa na zo nan na huta, in Baffa ya dawo sai mu gaisa, na fi jin daWin gidan in Baffa yana nan."

Safeera ta harare ta ta ce, "wai baza ki faWa min ba, sai ja min aji ki ke yi."

Islaha ta yi dariya ta ce, "zan faWa miki, abin ne kamar tatsuniya wallahi, kar ki ce na raina miki hankali."

Safeera ta ce, "Ke wallahi harshen ki ya fara komawa na larabawa, har wani la la ki cewa."

Suka yi dariya gabaWaya Islaha ta ce, "Wallahi ban san ya shiga bakina ba, kuma zama da Sunaira ne, amma dan ta Maleek larabci bazai zauna a bakina ba, saboda da turanci mu ke magana."

"Ina jin ki, bani labari."

"Kar na faWa miki ki ce drama ce."

"Kema in dramar ce ai kin sani."

Islaha ta yi murmushi tana Waukar wayarta tana dubawa ganin chaji ya kusa ?arewa. Ta kalli Safeera ta ce, "na gama abinda ya kai ni, shiyasa na dawo."

Safeera da mamaki ta ce, "kin gama kamar ya kenan, Har kin samo kuWin?."

Ta Waga mata kai alamun eh, da mamaki Safeera take binta da kalko kafin ta ce, "ta ya kenan? Ko duk wata miliyan biyar ake ba ki, bai ci ki haWa wannan kuWin ba, dan ba ki yi wata uku ba har yanzu."

Ta furzar da iska ta ce, "Ba na faWa miki akwai gidan da nake shiga na yi aiki bayan wanda nake ciki ba?." Ta Waga kai alamun ta sani.

Islaha ta Wan yi shiru dan bata san ta ina zata fara ba, kar ta ga kamar ta raina mata hankali tana Soye mata wani abun.

Safeera ta ce, "ina jin ki."

Islaha ta ce, "A gidan da nake zuwa na samu kuWin da na biya bashin, kuma na dawo gida."

"ban gane ba, a gidan da ki ke zuwa ki ka samu wannan kuWin?."

"Ke ba wani kuWin na kuma Waukowa ba, na ga kina yi min kallon tuhuma."

"Ai dole na yi miki, abin da mamaki ai. A cikin wata biyu da ?an kwanaki har kin haWa miliyoyin kuWi?."

"Ke dallah, ko yankan kai nake yi ai bai ci na haWa kuWin nan ba. Biya min aka yi.

"Waye ya biya miki? Wa ki ka sani a Jeddah da zai biya miki wannan kuWin?."

Islaha ta mi?e tsaye tana share zancen ta ce, "bar ni na fara buWe kayan nan, na bar na ajjiyewa a nan, san bana so Mama ta saka ni a gaba da tambayoyin banza. Bani reza na farka silling Win nan." Ta faWa tana zuwa wajan kayan da suke a ajjiye.

Safeera ta bata reza ta farke kayan tana fitowa dasu daga ciki.

Safeera cikin tuhuma ta ce, "kin share maganar da muke yi Islaha, kin saka min ayar tambaya akan ki."

Ta kalli Safeera ta ce, "ban san ya za ki Wauki maganar ba, bana so ki sake zargina, dan maganar bata yi kama da hankali ba, ina faWa miki za ki ji kamar na raina miki hankali."

"Shirun na ki ne zai saka na zarge ki, gwara ki faWa min kin san ni mai fahimtar ki ce."

Islaha ta dakata da fito da kayan ta ce, "gidan wanda nake shiga aikin, shine wanda ya sace ni Win nan, har na Wauko masa kuWinsa....." ta Wan ja numfashi sannan ta ce, "Kuma a gidan na samu kuWin da na biyasa har na dawo gida."

Safeera ta yi shiru tana binta kallo, Islaha jin ta yi shiru sai ta Wago ta kalle ta ta ce, "ba ?arya nake yi miki ba Safeera, wallahi da gaske nake. Ashe likita ne, yana aiki a ?asar, shine wanda mai gidan da nake yiwa aiki ya ce na je na dinga dafa masa tea. Kuma babban mai kuWi ne ko a ?asar nan, kuma babban ma'aikaci ne. Safeera wallahi ni ban Wauka yana jin yaren mu, dan bai yi kama da ?an ?asar mu ba gabaWaya."

Safeera ta sauke numfashi ta ce, "Abin ne ya Waure min kai, maganar ta yi wani iri Islaha. Shi ya sace ki, ki ka Wauki kuWinsa, ki ka je Jeddah dan ki tara masa kuWinsa ki biya sa, sannan kuma kin fara aiki a gidan sa, kuma kin samu kuWin da ki ka biyasa a gidan sa. Ta ya hankali zai Wauki wannan? Kar ki saka zuciyar mu ta yi zargin wannan plan ne, da sace ki da zuwan naki da komai da komai."

Islaha ta Wan rufe ido ta buWe ta ce, "Safeera wallahi Allah da gaske nake miki, ni ban san shi bane, da farko in na shiga gidan bana ganinsa, sai ranar da nake fama da ciwon mara ne muka haWu. Da ya nuna bai gane ni ba nima sai na numa ban gane sa ba, na cigaba da harkokina. Kuma in dai zan iya zuwa Jeddah, shima zai iya."


"Na ji, za ki iya zuwa, shima haka. To ta ya ki ka samu kuWin da ki ka biyansa a cikin gidan?."

"Wai kin san waye shi kuwa?."

Safeera ta ce, "Ta ya zan sani bayan ba ki faWa min ba?."

Islaha ta ce, "zan faWa miki waye shi, amma bana so kowa ya sani don girman Allah."

"Ina jin ki."

Islaha ta yi ajiyar zuciya, ta ce, "wayar ki da data?."

Ta Waga mata kai alamun eh, Islaha ta Wauki wayar Safeera ta shiga google ta yi searching sannan ta ce, "karSi ki duba."

Safeera ta karSa tana kallon screen Win, ta kalli Islaha ta ce, "Rehaan Yola nake gani."

Islaha ta Wan zuba mata ido dan bata san ta ya zata Wauki wannan maganar ba, ko ita aka zaunar aka faWawa wannan shirmen baza ta yarda ba, kai tsaye zata ?aryata mutum sai dai su yi faWa.

Islaha ta ce, "Dashi na haWu a diamond hotel a lokacin da muje can neman, ya zuba min tea a jikina na nuna masa kuskurensa. Da shi muka haWu asibiti lokacin da ki ka same ni ina kuka har ya fasa min wayata....."

ta ja numfashi tana kallon irin kallon da Safeera take yi mata sannan ta ce, "shine ya sace ni, kuma shine likitan da ya yiwa Baffa tiyata, kuWinsa na Wauka, kuma a gidansa nake shiga aiki!."

"Mtsw!" Safeera ta ja tsaki bata ce komai ba, ko kallon Islaha bata kuma yi ba ta Wauke kanta jin ta mayar da ita kamar wata yarinyar goye.


_Don girman Allah ku shiga Youtube ku yi searching littafin KIRAN RABO, ku danna like ku yi comments a kan ko wanne episode.=?O?
Nana Haleema.
[7/21, 12:04/ PM] KRBBK: RDB2P72
Nana Haleema.


_Don girman Allah ku shiga Youtube ku yi searching littafin KIRAN RABO, ku danna like ku yi comments a kan ko wanne episode.=?O?
Islaha ta yi murmushi tana kallon Safeera ta ce, "ba ki yarda ba ko?."

Safeera ta kalle ta ta ce, "kema ba ki yi abinda zan yarda Win ba, in ba dan ke ce b da bazan tsaya na saurari wannan shirmen ba. Rehaan Yola fa ki ke magana, kina zancen dashi ki ka haWu ki ka yi kaza kaza kamar wani Wan gidansu Hamma. Rehaan ya wuce tunanin ki, a ina za ki gansa balle har wannan abubuwan su faru?. Kuma kina nufin duk yadda hotunansa suka baza duniya ba ki taSa ganinsa ba? Ke ma'aikaciya ce, kuma ?ar social media, kina nufin ba ki san fuskar Rehaan ba?...."

Ta Wan girgiza kai alamun kin raina min wayo ta ce, "Haba Islaha, ki faWi abinda hankali zai Wauka, wannan hankali bazai Wauka ba."

Islaha ta yi ajiyar zuciya mai tsaho sannan ta koma koma tana cigaba da fito da kayanta sannan ta ce, "Ban yi tunanin in kowa bai amince dani ba kema za ki ?i yarda dani, na ce miki wallahi amma ki kasa yarda."

Safeera ta ce, "Abin ne bai yi making sense ba Islaha, ta ya zan yarda da abinda ki ka faWa?. Rehaan Yola fa, kina magana akan wanda ganinsa ma wahala yake yi, kuma ke kina faWa min wai shine ya sace ki. Don Allah ta ya zan yarda da wannan maganar ta ki?."

Ta Wago ta kalle ta ta ce, "Wallahi Allah da gaske nake miki, kin san ba ki isa na yi miki rantsuwa akan ?arya ba, shima R Yolan bai isa na yi rantsuwa akan ?arya saboda shi ba. Ban taSa ganinsa ba, ko na taSa ganin hotonsa ban tsaya na kalla yadda ya kamata balle har na haddace sa ba. Kin san Allah? Har na gama zama a hannunsa ban san waye ba, ban taSa ji ya yi magana ba sai sau Waya, kuma ban ji wani ya kira sunansa ba. A Jeddah ma in ban da zuwa Jafar ban san waye ba, shine yake faWa min da wanda nake tare. Ki yarda ko kar ki yarda bai dame ni ba, bazan zauna ina yi miki rantsuwa kina ?aryata ni ba" ta faWa tana fito da wata ledar alawa ta ajjiye.

Safeera ta girgiza kai cikin al'ajabin wannan lamari ta ce, "Na yarda Islaha, kawai abin ne yazo wani iri shiyasa."

Islaha ta yi mata banza ta cigaba da abinda ta ke yi. Sai daga baya ta ce, "ke kowa yana tambayata ya Umma amma kin kasa buWe baki ki tambaya, na rasa a ina ki ka samo wannan ba?in halin. Kina ji har Maman su Kausar sai da ta tambaya, amma ke kin kasa cewa tana ina, bayan ita kullum cikin maganar ki take."

Safeera ta murmusa ta ce, "na san tana cikin ?oshin lafiya."


"Ta ya ki ka sani? Waya ku ka yi da ita ta faWa miki haka ko ganinta ki ka yi?. Ki daina irin wannan, uwa ce ita.."

Safeera sai ta ji zuciyarta ta karye, dauriya kawai take yi, amma ita kaWai ta san ya take jin kewar Umma.

Ta Wan yi murmushi ta ce, "Islaha kullum da tuanninta nake kwana nake tashi, kullum da kewarta da son ganinta muke kwana muke tashi. Ita fa ta haifemu, amma ta ajjiyemu, ta ajjiye aurenta ta tafi neman kuWin da babu lallai ace ta same shi. Sai dai na nuna kamar ban damu ba saboda ?annena, amma ni kaWai na san yadda rashinta yake yi min illa. Duk yadda Mama zata kula damu ba kamar ita ba, kullum Khajida zaman jiran dawowarta take yi, kullum a zancenta take; so ki ke dinga nuna na damu su ma su shiga damuwa?."

Islaha ta Wan yi murmushi ta ce, "ke kenan, kin san ta ki mahaifiyar tana da rai, ni kuwa na ce me?." Safeera ta goge idonta bata ce komai ba.

Islaha ta ce, "ko ba ki nuna kin damu ba, ki dinga magana da ita hakan zai saka ta ji daWi."

Safeera ta ce, "da ki ka je wajen ta ya ki ka same ta?."

"Umma tana lafiya lau, bata san zan je ba, ta so ta bani sa?o mai yawa na kawo mu ku. Amma ga wannan ta ce na kawo miki."

Safeera ta karSi ledar alawa da yawa, gasu nan kala-kala masu kyau tun daga leda.. Islaha ta bata tsaraba ta ce, "Ga doguwar riga na siya miki."

Safeera ta karSa tana murmushi ta ce, "Na gode sosai, hajiya Islaha mai capacity. Amma ba ki gama bani labarin ba."

Ta tattare kayan waje Waya ta Wauki kayan gidan Mama sannan ta ce, "Ba yau ba. Zo ki raka ni gidan Mama, sauran kayan ki ajjiye min, duk wanda zan bawa zan karSa." Safeera ta amsa, ta Wauke kayan ta ajjiye a waje mai kyau, sannan ta saka hijjab suka fito zuwa gidan Mama.

A falo suka samu Mama a zaune ita da Hanan suna cin abinci. Islaha suka shigo da sallama ita da Safeera, suka amsa suna kallon su.

Hanan ta buWe ido ta ce, "Islaha!."

Islaha ta Wan murmusa ta ce, "Na'am, Hanan."

Islaha ta kalli Mama ta ce, "Mama ina yini."

Mama ta sauke numfashi tana kallon ta ta ce, "da mu ka yi magana a waya mai na ce miki? Bana faWa miki in kin dawo ki nemi wani gidan ba? Me ki ka zo yi min nan?."

Islaha ta Wan yi ajiyar zuciya bata ce komai ba, tana tunanin shekanan kuma, ta dawo za a Wora daga inda aka tsaya.

Mama ta ce, "kin je kin gama yawon ki, za ki Wauko ?afa ki zo min gida?. KuWin da za ki biya a shekars Waya, shi ki ka biya a wata biyu kacal, kuma ki samu na dawowa ?asar nan. Kalli yadda ki ka koma, ai ana ganin ki an san ba iya abinci ne ya mayar dake haka ba, akwai wani abun a bayansa."

Islaha ta Wan runtse ido ta ce, "Mama ni ba yawo na yi ba, ban aikata komai ba, na samu dama ne shiyasa na dawo. Daman ba a son raina na tafi ba, abinda ya kaini shine ya dawo dani."

Mama ta zuba mata ido tana kallon ta, kafin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login