Showing 165001 words to 168000 words out of 221574 words

Chapter 56 - RAGAYAR DUTSE BOOK 2 COMPLETE

Unknown   

25 Aug 2026

112

ta juya zata shiga, Sadik ya ce, "sai na zo na karSi tsarabata." Ta yi yar dariya kawai bata ce komai ba.

Safeera ta ce, "na shiga gida Islaha, zan shigo da daddare mu ?arasa maganar mu." Ta Waga mata kai ta shiga cikin gida.

Sadik ya daki kafaWar Saheer ya ce, "Saheer wallahi ?asar Saudia ta karSe Islaha fa, anya wani minister bazai yi maka overtaking akan yarinyar nan ba?."

Saheer ya hararesa? ya ce, "ko kunya ba ka ji, kana yabon kyaun matata a gaban idona."

Ya yi yar dariya ya ce, "Amma ya aka yi ta dawo da gaggawa haka? Ba ta yi wata uku ba fa."

Saheer ya ce, "Nima na yi mamaki sosai, kuma ban ji Mama ta ce min Labiba ta dawo ba. Amma bara na shiga na tambaye ta, dan gaskiya ina da tambayoyin da zan yi mata."

Sadik ya ce, "Ni na wuce, gobe ?arfe nawa zaka koma?."

"sai dare zan tafi."

"Allah ya kaimu" ya faWa yana shiga mota ya tafi shi kuma ya shiga gidan.

Gidan babu kowa da Mama bata nan, Baffa ma ba ya nan sai Islaha kaWai a tsaye tana tunanin abinda zata ci.

Jin motsin Hammanta sai ta juyo ta kalle sa ta ga ita yake bi da kallo, irin kallon kewa da ?auna da kuma shau?i.

Islaha ta Wan turo baki ta ce, "Yunwa nake ji, kuma ni bazan iya girki ba."

Saheer ya zo kusa da ita yana kallon idanunta, sai ta sauke ido ?asa ya ce, "me za ki ci?."

Bata Wago ba ta ce, "komai ma zan ci."

Ya sauke numfashi ya ce, "Islaha!."

Bata Wago ta kalle shi ba, Saheer ya ce, "Wago mana."

Ta Wago a hankali ta kalle sa, ya ce, "ina jin kewar ki a zuciyar ki, kin yi min bazatar da ba ki taSa yi min irinta ba."

Ta yi murmushi bata ce masa komai ba, shi kuma ya Waga kai ya ce, "bara na samo miki abinci, na san kin saba da abinci mai daWi ko?."

Ta yi dariya ta ce, "ni komai ma zan ci."


"To ki jira ni."

Ta yi murmushi tana kallonsa, har zai tafi sai ya kasa daure abinda yake yawo a jininsa, ya dawo da baya, ya ri?e fuskar ta ya ce, "Ina ji kamar na rungume ki, ina jin kewar ki da yawa, ganin ki kaWai bai gamsar dani ba, ina so na ji ki a jikina. Shiyasa na so kafin ki dawo an Waura auren mu, yadda zan nuna miki adadin kewar ki da na yi."

Islaha ta sake sunkuyar da kai ?asa bata ce komai ba. Saheer ya yi ?asa da murya yana kallon ta ya ce, "in rungume ki?."

Islaha ta ?i kallonsa, sai wasa da take yi da hannunta amma ita kanta ta yi murnar ganinsa sosai ta jin daWin haWuwarsu.

"Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un! Me ki ka saka shi gida kina yi masa ku kaWai a gida babu kowa?.

Nana Haleema.
[7/21, 12:06/ PM] KRBBK: RDB2P74
Nana Haleema.

Jin muryar Mama cikin amo duk sai suka waiwayo suna kallon ta. Mama ta ?asaro da zafin nawa ta janye Saheer daga kusa da ita.

Ta kalli Islaha ta ce, "rungumarsa za ki yi? Na ce rungumarsa za ki yi ko sumbatarsa za ki yi?. Kin je kin saba bin maza, kin WanWana fulani kin WanWana larabawa, dole ki zo ji cigaba da lalata min yaro. Yaarinyar da ta gama lalacewa a ?asar waje, in ban da masifa da bala'i me zata yi min a gidana?."

Saheer da yake ji kamar ya yi kuka saboda kalaman Mama, a sanyaye? ya ce, "Mama ki bari don Allah."

Ta harare sa ta ce, "dallah can yi min shiru, mara zuciya da kishin kai. Me za ka yi da wannan ragowar? Me za ka yi da wannan watsatstsiyar wacce ta gama raba kanta a ?asar waje?. A cikin wata biyu ta haWa kuWin da aka kai ta ta biya, sannan ta siyi ticket ta dawo gida kuma harda tsaraba. Daman Labiba ta faWa min, gida gidan larabawa take shiga, wannan ya Wauka wannan ya ajjiye."

Islaha hawaye ya sakko daga idonta ta ce, "Wallahi Mama ni ba yawon....." ta kai mata mari Islaha ta yi saurin komawa bayan Saheer tana kuka.

Mama ta nu????































!
"
#
$
%
&
'
(
)
*
+
,
-
.
/
0
1
2
3
4
5
6
7
8
9
:
;
<
=
>
?
@
A
B
C
D
E
F
G
H
I
J
K
L
M
N
O
P
Q
R
S
T
U
V
W
X
Y
Z
[
\
]
^
_
`
a
b
c
d
e
f
g
h
i
j
k
l
m
n
o
p
q
r
s
t
u
v
w
x
y
z
{
|
}
~

?
na ta da yatsa ta ce, "sai na tsinke ki da mari. Ni ki ke faWawa haka, ni ki ke kallon idona ina faWa kina musawa?. In ba watsewar ba faWa min me ki ka yi?."

Bata ce komai ba sai kukan da take yi kawai, kuka mai tsuma zuciya, kukan da yake fita da wani irin sauti mai tayar da hankali.

Mama ta jawo ta daga bayansa ta ce, "bar jikinsa ko na fasa miki ba ki. Ni dai an cuce ni, an kawo min tsintacciyar mage, an haWa ni da mugun iri."

Saheer ya ce, "Mama don Allah ki bari, ki daina faWar hakan babu daWin ji."

Ta harare sa ta ce, "ga ka gata nan, sai ayi auren na gani" ta faWa tana barin wajan.

Ya kalli Islaha da take kuka sosai, ya kasa yi mata magana ganin yadda take jan nunfashi hawaye yana sakkowa daga idonta.

Cikin sanyi jiki ya ce, "Ki yi ha?uri, je ki Waki ki zauna na kawo miki abincin, ki daina kuka kar ki sar?e.

Bata shiga Wakin ba, ta Wauki mayafinta da ta ajjiye a wajan ta fita daga falon a guje.

Da sauri ya bita yana kiran sunanta, ta tsaya ya ce, "kar ki fita Islaha, ki jira ni na kawo miki abinci."

Ta ja numfashi ta ce, "na...na ?oshi" ta faWa muryar tana cracking saboda kuka.

Ya ce, "sai kin ci, shiga Sangaren Baffa na kawo miki."

Ta ?i motsawa daga inda take, ya ?araso kusa da ita ya ce, "ki je ki zauna ki jira ni."

A lokacin Baffa ya shigo gidan ya ?araso ya ce, "Saheer me ya same ta take kuka haka?."

Saheer ya kalli Baffa ya ce, "Baffa Mama ce."

Baffa ya sauke nunfashi ya ce, "wani abu ne ya faru?."

"Ka san halin Mama Baffa, kalamai marasa daWi ta dinga faWa mata, shine ta Wauko mayafi zata fita."

Baffa ya ce, "Islaha mu je falona ki zauna, kai ina zaka je?."

Saheer ya ce, "abinci zan kawo mata, ta ce yunwa take ji."

Baffa ya ce, "jeka ka kawo mata, Islaha mu je ciki."

Bazata iya yiwa Baffa musu ba, ta karSi ledar hannunsa suka cigaba da tafiya a hankali shi kuma ya fita.

Suna shiga Baffa ya ce, "Zauna Islaha." Ta zauna a kan carpet ya zauna a kan kujera.

Ya ce, "ki cigaba da ha?uri kin ji, ki cigaba da Wauke kai ?iris nake jira na Waura auren ku. Amma bara Saheer Win ya zo mu san abinda za a yi." Ta yi shiru tana goge hawaye, Baffa ya dinga rarrashinta cikin kalamai na kwantar da hankali.

A lokacin Saheer ya shigo da sallama, suka amsa ya ?araso ya zauna ya mi?a mata ledar abincin ya ce, "ga abincin nan."

Ta ja ledar kusa da ita amma bata buWe ba, Baffa ya ce, "ki ci abincin ki, ina zuwa" ya faWa yana tashi ya shiga Waki dan ya bata dama ta ci.

Saheer ya bita da kallo, a sanyaye ya ce, "Islaha ki ci."

Ta buWe ledar ta ga fried rice ce da chicken, ta sauke numfashi ta fara ci a hankali dan da gaske yunwa take ji. Harda ruwa da lemo a ledar, ta sha ruwan ta rufe ragowar abincin.

A lokacin Baffa ya dawo ya zauna, Saheer ya ajjiye masa tasa ledar abincin da ya siyo masa a kusa dashi.

Baffa ya kalli Saheer ya ce, "Ina so Waurin auren ku kar ya wuce nan da sati Waya, ka shirya?."

Cikin ?arfin guiwa ya Waga kai alamun eh, sai kuma ya ce, "Baffa ina jin tsoron furuncin Mama."

Baffa ya ce, "ka bar ni da ita, kar ka damu da wannan furucin nata, babu abinda Allah zai yi maka."

Baffa ya kalli Islsha ya ce, "?ata Islaha kin amince da auren ku nan da kwana sha huWu?."

Islaha sake saukar da kanta ?asa bata ce komai ba, Baffa ya ce, "Kar ki ji kunya, na san kema kin gaji da takura da zagi da tsangwar da Zulaiha take yi miki sun ishe ki. Bana so ki dinga jin kamar dan ba ki da iyaye ne ya saka ake yi miki haka, bana so ki ji na gaza a matsayina na uba a gare ki. Ina so ki samu farin ciki da kwanciyar hankalin da nake so ki samu, ina so ki samu walwala da nutsuwa kamar kowa. Shiyasa nake so a yi auren yanzu, amma sai kin amince."

Islaha ta sake sauke kai ?asa ta kasa cewa komai, Baffa ya ce, "ki amsa."

Kanta yana ?asa ta ce, "Duk abinda ka yanke daidai ne."

"A'a, faWa min ra'ayin ki."

"na ba ka zaSi Baffa."

"sai kin zaSa."

Ta kasa Wago ido ta kalle sa ta ce, "na amince Baffa."

Baffa ya murmusa ya ce, "ki fara ?ananun shirye-shirye, daman ya ce min an gama haWa lefen ki, ginin gidansa shima ya zo ?arshe. Kai ko ba a gama ba, na yarda ku kama haya ku zauna, nan gaba sai ku tare a gidan na ku."

Islaha dai kanta yana ?asa, Saheer ne yake murmushin jin daWi, amma in ya tuna da Mama sai gabansa ya faWi.

Saheer ya kalli Baffa a hankali yace, "Baffa ina jin tsoron Mama."

Baffa ya ce, "ka kwantar da hankalin ka, babu abinda zai faru, zata yi haukata ta gama."

Baffa ya kalli Islaha ya ce, "na yi miki al?awarin baza ki sake sati biyu a gidan nan ba, za ki je inda za ki samu ?ancin rayuwa yadda ki ke so."

Ita dai bata Wago ba ta dai yi murmushi, tana jin ?aunar Baffa tana shiga zuciyarta sosai. Baffa ya ce, "ki yi zaman ki a nan, zan je na yi sallah na dawo" ya faWa yaa? mi?ewa ya fita.

Saheer ya ce, "to ya fita, sai Wago ki kalle ni mu yi magana."

Ta Wago a hankali tana kallonsa, Ssheer ya Waga mata girarsa sama ya ce, "To ya dai ?an mata, kin shirya?."

Sai ta yi murmushi ta kuma sunkuyar da kanta bata ce komai. Ya yi murmushi shima sannan ya mi?e ya ce, "zan je na yi sallar magrib."

Itama ta mi?e ta ce, "nima sallar zan yi, amma bana son komawa can."

"Na raka ki Wakina ki yi alwalar?."

Ta girgiza kai alamun a'a ta ce, "Kar Mama ta ganni. Bara na yi da ruwan nan, ya ishe ni" ta faWa tana Waukar ruwan suka fito tare.


Mama tunda ta shiga Waki take waya ta ce, "Karima abubuwa suna neman lalace min, wannan yarinyar da ta je ta dawo maganar auren nan tana sake tasowa fa, ni kuma wallahi bazan? bar Saheer ya aure ta ba."

Karima ta ce, "wata maganar ce ta taso kuma?."

"Za dai ta taso, dan yanzu haka tana Sangaren Baffa ya sakata a gaba yana rarrashi. Ni dai taimako bai yi min rana ba wallahi, na Waukowa kaina abinda ya fi ?arfina."


"Ai na faWa miki, tun yarinyar bata kai haka ba nake ja miki kunne akan zamanta a gidan ki, amma ba ki Wauki mataki ba, yanzu gashi nan kina ji kina gani zata aure miki Wa bayan ta gama yawace yawancen ta."


"Bata isa ba wallahi, sai dai ayi ragas, mutuwar kasko."

"Lallai ma, ke da Wan cikin ki ki ke fatan ayi ragas? Ai babu batun ragas, ke ce mai nassra kawai."


"Yanzu meye abin yi? Ni ko meye zan yi akan Islaha, in kashe ta za a yi a kashe, in haukata za a yi a haukata. Duk abinda za a yi ayi, indai zata fasa auren Saheer."

Karima ta ce, "KuWi za ki fito dasu, mu je mu bi hanyar da Saheer Win da kansa zai ce bazai aure ta ba."

Mama ta ce, "yaushe za a yi hakan?."


"Gobe ma in kin shirya mu wuce, na faWa miki wannan kurarin babu abinda zai yi, tsaf za a yi auren nan ba ki sani ba wallahi. Dan haka mu je a yiwa tufkar hanci tun bata warware ba."

Mama ta ce, "?arfe nawa goben?."


"Ki fito da sassafe, dan cikin ?auye zamu shiga. Fulani ne mu, akwai wanda ya kai mu surkulle da iya shige shige ne?. Zan yi miki maganin Islaha wallahi, sai dai wata mai irin sunanta, amma ba dai Saheer ya aure ta ba."

Mama ta sauke numfashi cikin jin daWi ta ce, "Allah ya kaimu goben, zamu yi waya" ta faWa tana kashe wayar tana tunani. A bayyane ta ce, "Akan ta auri Saheer wallahi gwara na sabauta ta, gwara ta nemi hankalinta ta rasa."

" " " " " " " " "

Abba yana zaune yana amsa waya, Mamy tana gefensa a zaune tana jin duk abinda yake faWa.

Abba ya ce, "Sunan mutumin Mustapaha Maddibo, ka san shi?."

Daga can Sangaren ya ce, "Sani kai, yanzu haka tare zamu shiga masallaci."

Abba ya ce, "Yauwa, zan iya wakiltaka in babu damuwa."

"Haba dai, faWi kawai babu damuwa."


"so nake a same shi akan maganar yarinyar da yake ri?o, a tuntuSe shi in ba a yi mata miji ba zan bawa Waya daga cikin yaran nan aurenta."

"Islaha ka ke nufi?."


"Eh kamar haka sunan yake."

"Ai kuwa kowa waye ya yi dacen yarinya mai kirki da hankali. Yarinyar tana da hankali da nutsuwa sosai, dan ta fi yaran da ya haifa tarbiyya da sanin darajar na gaba. Ina ta ya wanda za ka karSawar auren ta murna, dan ya samu macen kirki."

Abba ya yi murmuahi cikin jin daWi sannan ya ce, "sai ka saka na ji daWi da ka ke yabonta. Wallahi Daada ce ta matsa akan sai Rehaan ya aure ta, daga yarinyar ta ganta a hanya ta taimake ta shikenan wai ita Rehaan zai aura. Nayi-nayi a bar batun auren nan amma Daada ta ?i. Ka san in abu ya haWu da girma, sai ana yi ana lallaSawa a rabu lafiya."

"Rehaan da kansa? Kai lallai Islaha ta ta ki sa'a. La la la! Ashe babbar giwar ce da kanta."

"Wallahi shine. Ta dole Daada take son haWa auren nan."

"Kar ka hana, ka ba da goyan baya baka san me Allah ya Soye a ciki ba, ka saka a yi ta addu'a, sai ka ga hakan ya zama alkhairi."


"Shiyasa na ji daWi da na ji kana yabonta wallahi. Ka san ya rayuwar Rehaan take, ta ko ina kawo masa suka ake yi."

"Na sani wallahi, ai duk wanda kaga ya Waukaka ka kalle sa kawai, ba ka san ?alubalen da ya fuskanta ba. Amma yarinyar tana da hankali da nutsuwar da zan ce maka baza ta auri Rehaan dan kuWinsa ba wallahi."

Abba ya ce, "Duk da haka Alhaji Rufa'i, ni so nake kar su san sunan Rehaan, ka je musu a matsayin ban faWa maka sunan wanda nake so na haWa ba, kawai tambaya ce in babu miji za a yi magana."

Alhaji Rufa'i ya ce, "Hakan ma shawara ce. In Allah ya yarda gobe zan same shi, duk abinda ake ciki zan kira ka."

Abba ya ce, "na gode Alhaji Rufa'i." Daga nan suka yi sallama ya kashe wayar.

Abba ya kalli Mamy da ta yi shiru ya ce, "Kin ji dai, yarinyar ana ta yabonta. Ban taSa jin wanda ya faWi aibunta ba tunda na fara sakawa ayi bincike a kanta."

Mamy cikin ko in kula ta ce, "Allah ya kyauta kawai, amma ni kam bana son auren nan wallahi."

"Uwa ce ke, ki yi masa addu'a da fatan alkhairi, ki yi fatan Allah ya sa ta zamar masa alkhairi."

Ta amsa da amin kafin ta ce, "Amma yadda ya bani zaSi zan zaSa masa wacce ta dace da rayuwarsa, zan zaSa masa wacce zai samu farin ciki daga gare ta."

Abba ya murmusa ya ce, "Nadira! Mu fa fulani muna da kara, amma ku indiyawan nan ba ku da kara akan yaranku. Nuna min ki ke yi Rehaan fa Wan ki ne, ni kin cire ni kin ajjiye a gefe."

Ta Wan yi murmushi ta ce, "Bazan yi karar da zata cutar min da Wa ba, ba zan yi abinda zai ji ban kyauta masa ba. Ina so ya samu farin cikin da ya rasa, ina so ya zama ya fi jin daWin zaman gidan nan akan ko ina. Ka duba, saura sati biyu bikin Jafar, amma saboda ba ya son zuwa ba ya maganar dawowa."

Ya yi murnushi ya ce, "zai dawo ne, tsakaninsa da Jafar ai ba a shiga. Kuma dole ya dawo shima ya angwance."

"haka za a yi bikin ba wani shiri? Yanzu an ce nan da sati biyu, ko shirin kayan amarya da ake kaiwa ba a yi ba."


"Kar ki wani damu, wannan duk mai sau?i ne. Mu jira mu ji mana, in an yi mata miji fa shikenan an huta."

Mamy ta murmusa tana fatan Allah ya sa an yiwa Islaha miji a kuSutar da Wanta daga aurenta, dan Allah ya sani bata son auren, dan an fi ?arfinta ne kawai.

REHAAN KO SAHEER?=؃?
Nana Haleema
[7/22, 10:14/ AM] KRBBK: RDB2P75
Nana Haleema.

_Don girman Allah ku shiga Youtube ku yi searching littafin KIRAN RABO, ku danna like ku yi comments a kan ko wanne episode.=?O?

Sameer ya kalli Mamansu ya ce, "Mama wai meyasa ki ke so auren nan ya yu har haka?."

Mama ta kalle sa ta ce, "yaro yaro ne, yuwar auren nan na Rehaan yana daga cikin cikar birina a gidan nan, shiyasa zan iya bin ko wacce hanya dan ganin na tabbatar da auren nan?."

Sameer ya ce, "ta ya zai zama cikin burin ki? Ban gane ba, ki yi min bayani."

Mama ta murmusa sannan ta ce, "ka zuba ido ka sha kallo, amma babu wanda ya isa ya hana auren nan yuwa matu?ar ina da rai. Ku je ku cigaba da shirin auren kawai."

A lokacin Hamma Zayyad ya shigo, ya zauna a kan kujera ya ce, "Mama ashe wai bikin Riyya saura sati biyu?."

Sameer ya ce, "Abba bai faWa maka ba?."

Ya girgiza kai ya ce, "ban sani ba, yanzu nake ji a bakin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login