Showing 144001 words to 147000 words out of 221574 words

Chapter 49 - RAGAYAR DUTSE BOOK 2 COMPLETE

Unknown   

25 Aug 2026

135

ce, "ke zan bawa ha?uri Umma, na zo na jawo miki faWa."

"Wannan ma kaWan ki ka gani, shekaean jiya wannan budurwar marina ta yi."

Islaha ta zaro ido ta ce, "Mari Umma?."

Umma ta ce, "Mari Islaha, mu je na kai ki Waki kafin na gama aiki."

Islshs ta ce, "mu je na ta ya ki."

"Aa, mu je ki huta dai."

"Zan ta ya ki Umma."

Suna tsaye suna kallon su, kamar yadda basa jin me su Umma suke faWa haka suma basa jin me suke faWa, amma kowa ya san maganar juna suke yi.

Zasu wuce kitchen matar gidan ta tare hanya ta hana Islaha wucewa, Islaha ta ce, "ki je Umma, zan jira a nan."

Umma ba dan ta so ba ta wuce kitchen, su kuma suka bar wajan ana bin Islaha da kallo kamar sun ga wata dabba a gidan zoo.

Ita ba ta su take yi ba, tunanin yadda Umma ta rame kawai take yi, gashi dai da hijjab a jikinta amma ta ga ramar da ta yi, ramar ta yi yawa sosai. Ta Wan jima a zaune kafin su bar wajen, Islaha ganin basa nan sai ta bi Umma, ta same ta a tsaye a gaban kayan wanke wanke tana wankewa, ga girki a kan stove.

Islaha ta ce, "Umma kawo na yi miki wannan, ki ?arasa girki."

Umma ta kalle ta ta ce, "kar ki damu, na saba da haWa aiki."

Islaha jikin ta ya yi sanyi ta ce, "Tunda na zo zan ta ya ki Umma."

"A'a Islaha, daga Jeddah ki ka zo, baza ki yi aiki ba."

"ai ba a mota na zo ba, jirgin ?asa na hau."

"Duk da haka, ki huta."

Islaha ta yi shiru bata ce komai ba, sai ji ana kiran sallah, ta kalli Umma ta ce, "Zan yi Sallah Umma."

Umma ta tsame hannunta ta ce, "mu je na raka ki Wakin sallar."

Suna fitowa suka tarar da matar gidan da yaran gidan suna tsaye suna jiran su, Islaha ta Waure fuska tana bin su da kallo dan hauka hauka zata yi musu, baza ta bari su latsa ta ba wallahi. Suna wucewa Umma ta ce, "Ikon Allah, na yi mamaki da basu rufe mu da duka ba."

Islaha ta ce, "hauka za ki dinga yi musu Umma, in ki ka zuba musu ido raina ki zasu yi. In ni ce a gidan nan da yanzu na gyara musu zama Umma, sai dai na ?are a gidan yari.

Umma ta cire hijjab jikinta ta ce, "ga hijjab ki yi sallar, ni bani da lokaci yanzu, sai zuwa anjima."

Islaha ta ce, "mayafina ma zai yi sallah. Amma Umma na ga kin rame sosai, rashin lafiya ki ka yi haka?."

Umma ta Wn murmusa ta ce, "na yi ciwon dai na warke, sannan...." Ihun matar gidan da ta ji? ya saka ta ce, "zan dawo Islaha, ki yi ha?uri ban ba ko ruwa ba, ina zuwa" ta faWa tana fita ita dai Iskaha ta bita da kallo ganin duk ta firgice.

A nan ta yi alwala ta shiga wajan ta yi sallah, bayan ta idar tana zaune tana jiran Umma amma shiru babu labarinta.

Islaha ta mi?e ta fito ta tarar da Umma tana share falon, tana sharewa yarana suna marmasa cake, haka zata dawo ta sake bi ta sharewa.

Duk ta yi wujiga wujiga, sai kuma ta ajjiye ta koma kitchen tana duba abinci. Ta dawo sai ga babbar budurwar da kayan wanki ta watsawa Umman, Umma ta tattare ta shiga laundry room lafin ta fito.

Da?yar Umma ta samu lokacin sallah, tana idarwa ta kalli Islaha da take kallon ta ta ce, "ba ki sha ruwan ba."

Islaha cikin tausayin halin da Umma take ciki ta ce, "Umma haka ki ke shan aiki a gidan nan?."

Ta sauke numfashi ta ce, "kaWan ma ki ka gani Islaha, komai ni ce, babu abinda aka Wauke min a gidan nan. Bara na kawo miki abinci."

Islaha ta ce, "a'a Umma, wucewa ma zan yi ba sai na ci ba, amma ke ki samu ki ci."


"ina na ga lokacin cin abinci? Tun dafe har dare aiki nake yi kamar agogo. Kalli ki ga" ta faWa tana nuna mata hannunta.

Islaha ta ga hannun Umma duk ya yi wani iri, ta ce, "wanki ne, kin ga dai akwai injin wanki ko, to bashi da amfani, dan dauWar kayansu sai na saka hannu."

Islaha ta ce, "Amma wallahi wani abun ki dinga ?in yi, ki dinga yi musu wuta wuta da yaren ki yadda baza su gane ba, zasu dinga shakkar ki."

"Islaha ni zaman ma ya ishe ni, ki dinga yi min addu'a Allah ya kawo silar da zan koma na ?asata na rungumi yarana. Na watsar dasu a can ban san halin da suke ciki ba, na zo nan na rungumi na wasu ina yi musu bauta. Na bar mijina a Nigeria, na zo ina yiwa mijin wata bauta. Bauta na ke yi a gidan nan ba aiki ba Islaha, bani da banbanci da baiwa. Gashi basa wani damuwa da bani da lafiya sai sun ga dama, ni zan siyi magani na yi jinyar kaina, shiyasa ko bani da lafiya bana faWa, sai dai na Wauki ?an kuWi na siyi magani. Ga kuWin babu yawa, gabaWaya riyal Wari nake tsira da ita, Wari biyar Win kuWin ta su Maman Saheer ce."

"Riyar Wari shida suke ba ki? Aka ce riyal dubu?."


"Roman ba ka ne Islaha, ?arya ce wallahi. An zuga ni na zo naga duk abinda aka ce ba haka bane. Na zo da niyar na tara kuWi, amma har yau ban tara riyar Wari biyar ba. Masifar da nake ciki a gidan nan yawa ne da ita, gwara na koma gida na bawa kowa ha?uri, na ri?e ?a?ana."

Jikin Islaha ya yi sanyi matu?a, cikin tausayin Umma ta ce, "Allah zai kawo mafita Umma."

"Allah ya kawo Islaha. Ke kam daga ganin ki an san bakya shan wahala."

Islaha ta ce, "gaskiya bana shan wahala Umma, inda nake aiki basa bani aiki mai wahalar naki, dan bai kai rabin wannan ba, kuma mu biyu ne. Sannan suna da kirki akasin naki, ranar da na samu attack har asibiti suka kai ni da kuWinsu, yanzu ma da na ce zan zo madina, kuWin ticket Win da na zo nan sune suka biya min. Kuma akwai ma?otansu ina shiga ina aiki, kyautar kuWi kawai mai gidan yake bani ba albashi ba."

Umma ta goge hawayen da ya sakko mata ta ce, "Kin ji daWin ki. Ni nan abubuwan sun yi yawa, da girmana amma ban wuce wula?anci ba. Babban abinda yake Waga min hankali bai wuce mai gidan nan ba, nemana yake yi Islaha.....!" Ta faWa tana kuka.

Islaha gabanta ya faWi sosai, Umma ta cigaba ta ce, "kwanaki da suka wuce na yi masa barazana da police ya daina, amma a yanzu ta kai ta kawo in ban rufe ?ofata ba sai dai na ji shi a kusa dani. Babu damar na shiga Waki sai ya biyo ni, sai dai ina shiga na kulle, in ba haka ba ya farmin."

Islaha ta ?ame ?am ta buWe ido waje cikin mamaki, hawaye suka taru a idonta ta ce, "Umma!." Sai ta kasa faWa ta fara kuka.

Umman ma tana kuka ta ce, "bai taSa sanun nasara a kaina ba, kuma Allah bazai bashi iko ba& . Umma ta faWa cikin kuka mai tsuma zuciya.

Nana Haleema.
[7/17, 7:20/ PM] KRBBK: RDB2P64
Nana Haleema.

Islaha ta rungume Umma tana kuka sosai, dan bata taSa jin abinda ya tayar mata da hankali kamar wanann ba. Mace kamar Umma ace wani namijin yana ?o?arin yi mata fyaWe? Uwa kamar ta, wacce take ?o?arin kare mutuncin ?a?anta, amma ace ita da kanta wani namiji yake ?o?arin haike mata?.

Shine abinda ya saka Islaha kuka, Umma tana shafa bayanta ta ce, "ki yafe min da ?iyayyar dana nuna miki, ki yafe min Islaha. Na nuna bana sonki ba don kin yi min komai ba, yanzu ga shi kece ki ka Wauko ?afa tun daga Jeddah ki ka zo madina da ki ganni. In ban da naka waye zai yi maka haka? Sai mai ?aunar ka."

Islaha ta Wago tana kuka ta ce, "Umma ki zo ki bi ni kawai, bazan iya barin ki a wannan halin ba."

Umma ta girgiza kai ta ce, "in bi ki na je ina? Gwara na zauna a nan Win, na gama haWa musu kuWinsu, daga nan sai na gudu na kai kaina wajan ?an sanda nace a dawo dani ?asata."

Islaha ta ce, "yaushe za ki tara kuWin Umma?."

"Nima ban sani ba Islaha, kawai ki ta ya ni da addu'a."

Islaha ta ja numfashi ta goge idanunta ta ce, "Allah yana tare dake Umma."

Umma ta ce, "kar ki faWawa Safeera, duk da fushi take yi dani, amma hankalinta zai tashi in ta ji ana ?o?arin keta min haddi."

Ta Waga kai ta ce, "ba fushi take yi ba Umma, kewar ki take yi."

"In fushin ta yi ma bata yi laifi ba Islaha, tsallake su na yi na taho nan, sai gashi ina yiwa wasu bauta na bar nawa."

"Umma ga lamabar ?an sandar ?asar nan, da zarar ya sake zuwa inda ki ke ki nuna masa lambar, zai tsorata bazai sake yi miki ba."

Umma ta kalla ta ce, "bara na saka a wayata, dan in abin ya ci tura kiransu zan yi."

Umma ta saka lambar ta kalli Islaha ta ce, "a ina za ki kwana? Ko yau za ki koma?."


"Sai gobe, ina so na shiga masallaci annabi. A can zan kwana, ance min zan iya zamana a can, har na yi wanka na shirya duk a ciki."

"Ki yi min addu'a in kin je, ina so na je amma babu dama, ko kuWin mota ma bani dashi. Albashina na farko ma a magani suka tafi, saboda mura da tari."

Islaha ta sauke jakar bayanta, ta Wauko kuWi ta ce, "ki ri?e wannan Umma."

Umma ta kalli kuWin, ta kalli Islaha ta ce, "Islaha a ina ki ka samu wannan kuWin?."

Islaha ta ce, "na faWa miki kyautarsu da ake yi min, ranar farko riyar dubu bakwai ya bani."

Umma bata karSi kuWin ba, ta zuba mata ido ta ce, "Islaha kar fa ki Sata rayuwar ki a ?asar nsn, na lura in ka ja mutuncin ka zaka zauna lafiya, amma in ka watsar ya watse."

Islsha ta sakawa Umma kuWin ta ce, "Wallahi Umma babu abinda nake aikatawa, ki yarda dani, kyauta aka bani."

Umma ta kalli kuWin ta ga riyal dubu biyu ne, ta sauke numfashi ta ce, "na gode, Allah ya albarkaci rayuwar ki, ki yafe min."

Islaha ta murmusa ta ce, "Amin Umma. Ina tunanin komawa Nigeria a kwanakin nan, wannan kuWin da aka yi min kyauta dasu zan biya su Mama kawai na wuce gida."

Umma ta Waga kai ta ce, "Hakan ya fi miki, Allah ya saka mu a danshin ki."ta amsa da amin a sanyaye.

Umma ta ce, "Labiba fa?."

Islaha ta ce, "sau Waya na taSa ganinta, har yanzu ban sake ganinta."

Umma bata ce komai ba, Islaha ta sha ruwan sannan ta mi?e ta ce, "Umma ni zan tafi."

Umma ta mi?e ta ri?e hannunta ta ce, "Allah ya kai ki lafiya, na gode miki, in ba ke ba waye zai yi min abinda ki ka yi? Allah ya albarkaci rayuwar ki."

"Amin Umma. In sha Allah sai na zama silar barin ki gidan nan."

"Allah ya sa Islaha."

Tare suka fito, Islaha ta bi falon da kallo ganin kamar ba yanzu Umma ta gyara sa ba, anyi kaca kaca dashi da abinci.

Umma ta ce, "kin gani ko, ga shara ga wanke wanke, ga wankin kayansu, sannan ga kula da yaran. Kullum a haka nake."

Islaha tausayim Umma ya sake kamata, a lokacin matar ta fito ta fara yiwa Umma masifa.

Umam ta fusata ta ce, "bazan yi aikin ba, ki dake ni. Haifata ki ka yi da za ki dinga yi min faWa? Dan ina aiki a ?ar?ashin ki sai ki dinga Waga min murya?. Wallahi ba ki isa ba, na daina Waukat wula?ancin ki!."

Sak matar ta yi, duk da ba ji take yi ba amma Umma ya bata tsoro, ta ja baya ganin Umma tana yi mata faWa sosai, sai ta bar wajan bata ce komai ba.

Islaha ta ce, "Yauwa Umma, haka za ki dinga yi musu, duk da ba ji suke yi ba amma zasu yi shakkar ki, ki dinga ?unduma musu ashariya."

Umma ta ce, "Na gaji islaha, mu je na raka ki." Tare suka fito Umma ta raka ta har kan titic ta tari taxi ta hau Umma ta koma ciki cikin kewa.

Islaha tunda suka Wauki hanya ta yi lamo a jikin kujera tana kallon titi, tunanin halin da ta ssmu Umma take yi da abinda take faWa mata.

Ta sauke numfashi tana tunanin ita kam Allah ya tarfawa garin ta nono, Allah ya kai ta hannu na gari, basu taSa ?o?arin cutar da ita ko neman ta da wani sharri ba, ga kuWi da take sami hankali kwance ba tare da ta ba da kanta ba. Tabbas Allah ne ya ga zuciyarta ya haWata da mutanen kirki masu farar zuciya, in itace a halin da Umma take ciki bata san wanne mataki zata ajjiye abinda zai faru ba.

Kallon titi take yi ganin ko ina mai kyau da Waukar hankali, ta girgiza kai tana tabbatar da an yiwa nigeria nisa ta ko wanne fanni.

Sun Wan jima suna tafiya kafin ya tsaya, a nan take hango gate Win masallacin, ga mutane ana ta shige da fice dan a idar da sallar la'asar lokacin. Cikin zumuWi da sanyin jiki ta fito, ta bashi kuWin da suka yi sannan ta taka a hankali tana nufar gate Win.

Tafiya take yi tana kalle kalle, ta san duk wanda ya ganta ya san faron zuwa masallacin ce, amma sai ta ga babu mai kallon ta kowa harkokinsa yake yi.

A sanyaye take takawa tana sake kallon ko ina, sai yanzu ta san ta shiga madina, dan Umma a ?auyen Madina take. A haka ta riski inda banWaki yake, ta ga mata yadda suke hawa excletor yana sauka da su banWakin, itama ta bisu ta yi alwala ta fito ta yi sallah a harabar masallacin.

Babu inda ta sani, bata san kuma me zata yi a gaba ba. Tana zaune tana kalle kalle, sai kuma ta tashi ta shiga cikin mata ganin ana ahiga cikin masallaci. Shiga ta yi ta zauna ganin mata a zaune wasu suna addu'a wasu suna karanta alkur'ani. Ta zauna ta Wauki alkur'ani tana karantawa har aka yi sallar i'sha tana ciki, yunwa take ji, amma saboda bata son fita haka ta ma?ale a ciki gani take ksmar in ta fita bazata dawo ba.

Jin yunwar ta dame ta ya saka ta fito, ta si yi abinci ta koma har????? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ?  abar masallacin ta ci ta sha ruwa. Sai kuma ta mi?e tana zaga ko ina dan in ba haka ta yi ba bazata rage dare ba.

Tun daga farkon masallacin sai da ta kai ?arshe, nan ta ga mata sun hau layi ita dai bata san me za a yi ba itama ta hau. Sai gashi ta shiga rauda wothout nusik permit, ita bata san ma rauda za a shiga ba, sai da aka shiga Win wannan ta ji hakan a zuciyarta.

Bayan sun fito ta dinga jin farin ciki yana ratsata, tunda ta zo ?asar bata taSa jin daWi da alfaharin zuwa kamar lokacin ba.

Ta dinga yawace yawace, ta shiga binwood, ta shiga movepick har taba da wayar ta ayi mata hotuna.

Haka ta raba dare tana zaga ko ina, in ta ga wani hotel da ya yi mata kyau kawai ta shiga ta gama yawo da Waukar hoto sannan ta fito.

Sai biyu na dare ta koma cikin msallacin, a nan bacci ya Wauke ta bata farka ba sai kiran farko na asuba. Duk da baccin da take ji haka ta fita ta yi alawa ta dawo ta fara sallah tana addu'a.

Sai bayan sallar asuba sannsn ta fito ta shiga banWaki ta yi wankanta, ta canja kaya ta saka wasu kayan a cikin jakar. Ta so komawa Jeddah da safe, amma da ta tuna juma'a ce sai ta fasa, ta yi niyar sai bayan juma'a sai ta tafi.

Sai bayan an idar da juma'a sannan ta fara shirin tafiya, sai take ji kamar kar ta tafi, ta dinga jin zuciyarta babu daWi kamar ta koma.

Ta ji daWin zaman kamar ta cigaba da kwana kar ta koma, dan ita kam ko shekara zata iya yi a haka; ta kwana a masallaci abinta.

Har zata tafi sai ta fasa, ta sake komawa ta kwana asabar, ta saka sabuwar rigar da ta siya sannan ta fara shirin tafiya saboda marar ta da ta ji tana Waurewa alamun period zata yi.

Duk sai hankalin ta ya tashi kar ciwo ya riske ta a haka, a station Win ta si yi tucket na daidai kuWin wancan, ta shiga ta zauna a seat number ta.

Idonta a rufe yake ruf, ta jingina da kujera tana jin yadda mararrta take Waurewa tana rutse ido.

?hamshin turaren wanda yake kusa da ita ya mamaye hancinta, sai ta ja facemask ta rufe hancinta, ta saka hannu ta kashe a.c inda take saboda sanyi, ta ja labule ta rufe window Win.

Babu jimawa sai ta ji an kunna ac, ta Wago jajayen idanunta ta kalli wanda yake zaune a gefenta, a lokacin jirgi ya fara tafiya...........

Nana Haleema.
[7/19, 10:59/ AM] KRBBK: RDB2P65
Nana Haleema.

Kansa yana ?asa yana danna waya kamar bai san abinda ya yi ba, Islaha ta Wauke kai ta sake kashe a.c, dan yadda kansa yake a du?e kuma ya saka glasses bata gane waye a kusa da ita ba.

Ta sake komawa ta kwanta tana runtse ido cikin ciwon da ya fara takura mata. A lokacin train staff suka fara raba musu abin sha, Islaha idonta yana rufe bata sani ba, sai magana ta dinga ji a kanta sama-sama.

Sanyin ta sake ji ya dame ta, ta Waga kai ta ga an sake kunna ac, ta waiwayo ta kalle sa a lokacin ya Wago kai yana magana da wani da yake

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login