Showing 36001 words to 39000 words out of 232724 words

Chapter 13 - JIRWAYE COMPLETE

29 Aug 2026

34

zuciyar ki ko bacci kina samu isasshe ma?".

Shiru tayi don ba ta son su tada maganar nan don ko shekaran jiya sai da suka kusa fa

ɗ

a kan yanda

ba ta hutawa, bai da damuwa ko ka

ɗ

an amma tunda aka saka ranar bikin su komai na shi ya canja har wani extra-posessiveness yake nuna mata hakan ba ƙaramin da

ɗ

i yake mata ba ta san ko tayi aure ba zai sake ta sakaka ba. Ba wai fa zai

ɗ

aureta bane ko ya han

ata walawa amma bai barta babu limits ba wanda hakan ne ke kuma saka ta fara narkewa a kan shi har ƙasan ranta tana jin ba tayi za

ɓ

en banza ba, don haka duk fa

ɗ

an da yake mata ta san don amfanin kan ta ne shiyasa bai dame ta ba.

Jin tayi shiru ya sanya

shi cewa '' I guess yes right?".

Kai ta girgiza tana cewa '' Allah fa Doc ina bacci don ba abinda yake hana ni bacci ask Mufee ma zata fa

ɗ

a ma''.

''Na yarda but still you should be getting extra rest kin ji?".

''In shaa Allah zan na yi ko fa wan

nan da ka ga duk mun damu was because it was once a year, that's why we try to put on all our best ba komai ba daga yau ai na fara hutu da kan ka zaka ce Adeeyah do something productive abeg''.

''I do understand amma ba wani ce miki da zan yi you should

sit up, ke da kullum you are productive? Ai in dai na ga kina hutawa ma sai dai in ce ki kuma hutawa as you deserve it''.

''Kai Doc.....''

''Hey ina fa son futuren ki, i want duk inda zaki shiga a duniya ace ga Adeeyah Shamaki, Mrs Ridhwan A

udi like the feeling that you are mine is 2nd to none saboda ni ka

ɗ

ai na san who my baby is sai sauran mutane kuma su biyo baya''.

Kasa magana tayi sai blushing take yi, shi ma duban ta yayi da murmushin nan da bai ƙarewa kan fuskar shi yace '' I'm te

lling you this Kar kuma ki ce selfishness ne ya min yawa''.

''In ma shi ne i love it''.

''And i love you more''.

Yanzu ma ba ta amsa ba sai rufe idanu da ta kuma yi tana sake fa

ɗ

a

ɗ

a murmushin ta, kallonta yake yi da wani mugun alfahari yana

son komai na ta musamman kunyarta kuma yana mai

ɗ

okin zuwan ranar da zata furta masa kalmar so ba wai fa bai san tana son shi ba ne a'a ai wannan ko makaho ya san da hakan musamman yanda in ta gan shi bakin ta bai iya rufuwa ita da ba gwanar shi ba amma ya

na son ta amsa da bakinta wanda ya san itama tana so kunya ce ta mata yawa sosai.

Uhmm kunya kam.......

Ta na tsaye a balconyn parlorn Affah suka shigo gidan, kallon su take yi cike da haushi da takaici har ya gyara parking. Ba su ko fito ba sai m

a wata magana da yake gaya mata tana ta dariya, tsaki ta saki tana mai jin wani abu yana taruwa yana dunƙule mata a ƙirji rintse idanu tayi ta kuma bu

ɗ

ewa kan su har ta fito daga motar shi ma ya bu

ɗ

e ƙofar gefen shi ya tsaya yana cewa '' to yanzu dai kin y

i alƙawarin hutawa yau in kika karya fa?".

''You know that I don't break my promise''.

''Yeah I do, barin zo in tafi saboda ki fara hutawa tun yanzu''.

''Toh Doc Allah ya tsare hanya ya sauke ka lafiya''.

''Ameen ya rabbi Mar'atus saliha''.

Hannu ta kai ta rufe fuska tana cewa '' ka gaida Ummyna''.

''Zata ji a gaida min da Amahna and our twin I love you''.

''Tohm'' ta kuma amsawa har lokacin fuskarta a rufe, dariya ya saki yana cewa '' kunyar nan dai ta kusa yin ƙaura ta bar min

matata ta huta''.

Kafa

ɗ

a ta maƙale tana cewa '' Ni dai a'a a bar min kayana''.

''An bar miki but only for now, randa za'a kai ki gidanki ki ajiye shi a bakin gate''.

Dariya ta saki tana cewa '' Ni dai ka je sai anjima''.

'' I'll call you

when I reach home bye'' ya ƙarashe yana bu

ɗ

e motar ya shige.

Bye itama ta furta tana juyawa don shiga gidan.

Sai lokacin ta fa

ɗ

a kan sofan da ke ajiye a wajen tana sakin numfashin da ke fita da haki yayinda abinda ya dunƙule mata a ƙirjin nata k

e narke mata da wani irin zafi mai mugun

ɗ

aci, ba ta san yanda za ta iya fasalta abinda take jin ba don ba ta ta

ɓ

a sanin shi ba balle ta san ya zata fa

ɗ

i to wa ma zata fa

ɗ

in mawa? Cije baki tayi kawai tana kwantar da kan ta a jikin headrest na kujerar, yay

inda ta sanya hannu ta dafe ƙirjin ta fatan ko abinda yake saukan matan zai tsaya cak sai dai babu alamun abu ne da zai iya yiwuwa a yanzu kamar dai zafin ya zo ne ba wai don ya tafi ba zama yake son yi.

Ɓ

a

ɓ

o in ji ƴan garin mu..........

Deeyah

dai a ranar an samu an cika alƙawarin don tunda Allah ya taimake ta suka yi dinner ta haye sama ba ta ko iya komai ba wanka ta yi ta saka pajamas marasa kauri brown ta shige bargo ba ita ta iya bu

ɗ

e idanu ba sai da aka kira sallahn asuba ta ko tarda missc

alls rututu har da na su oga Murtala ma da Ridh da ya fi na kowa yawa sai Aunty Sumaiyah, ba ta bi ta kai ba sai bayan da tayi sallah shi ma ba wai kiran ta mayar ba don ta sa yayi sassafe da yawa data ta kunna inda a WhatsApp ta tarda saƙon maƙasudin kira

n wato bangajiyan da zata tura wa guests

ɗ

in da suka halarci taron na su dafe kai tayi don ita gaba

ɗ

aya ma ta manta. Da yake ta riga da tayi composing copying tayi ta jera musu a email kafin ta koma

tana replying messages

ɗ

in mutane, Ridh

ɗ

in ta kira bai

ɗ

aga ba su da ya katse ya kira ya yana cewa.

''Dama ina son in ji in da gaske kin cika alƙawarin ne which you did to Allah yai miki albarka''.

''Yanzu da na

ɗ

auka fa?".

''Da nace ki je ki kwanta don hakan ke nuna min ba ki bacci ba''.

''Uhmm''.

''Uhmm ba haka kike yi ba? Ai da na ga wayarki a DND I know that an yi bacci ne and when I see otherwise na san tohm''.

''Kuma bai ishe ni ba, can i go back to sleep?".

''Yeah you can, nima baccin nake ji bye''.

Bai ko jira ams

ar ta ba ya yanke ya barta da wayar a hannu, wanda kai ya tsaye ya barta a tafkin tunani. Ita ko ka

ɗ

an ba wai ta iya tashi da wuri ba ne ko ta yi sallah kuma bacci take yi sai gari yayi haske kafin ta iya bu

ɗ

e idanu, yanzu in aka yi auren ta dole ta tashi

ta gyara gida ta ma mijinta breakfast ta kuma shirya kanta ta wuce school ko?. Hamma ta yi tana jin ina ma ita ke da ƙarfin iya farkawa kamar Tee don ita in fa ta tashi ba ta komawa fita jogging ma take yi wai tana son tayi maintaining jikinta kar ta fi ya

nda take ƙiba shi yasa kullum shape

ɗ

in ta daidai ita yayinda Dee kam take kuma jiki don ta fi ta son jiki abu ba tayi ƙarya ba da tace indai itace sai yace ta tashi don ba abinda ta iya ban da danna system ita ko Tee har Mediation ake yi a sha wani herbal

tea ana karatun books har gari yayi haske in zata fita ne a fita in ba inda zata je kuma a rungumi waya tana ko kallon content ko kuma tana making da kanta.

Me kuka fahimta kan Teeyah?.........

Deejasmah

🦂

JIRWAYE

Khadeejah Bint Ismail

Young talented writers association (YOTA)

In dedication to women in tech

💻



09042522373

Wattpad: Deejasmah15

Arewabooks: Deejasmah

Tiktok: Deejasmah_writer

CHAPTER 14

Paid book to subscribe send ₦500 to 9135182736 opay Khadija Ismail sai k

u tura min evidence.

Baccin nata ma bai wani da

ɗ

e ba ta tashi ta wuce wurin Amah a nan kitchen ta tarda ta da masu aiki suna ha

ɗ

a breakfast gaisheta tayi ta amsa da fara'a tana tambayar ta gajiyar jiya, lafiya ta amsa kana ta amsa na masu aikin gidan ci

ke da kulawa ta saka hannu a aikin tana kuma jin tunanin

ɗ

azu ya na kuma bijiro mata. Suna aikin Teeyah ta dawo daga morning run

ɗ

inta ta ƙofar kitchen ta shigo gidan ba ko sallama kallon su ta tsaya yi ganin suna aiki ta ta

ɓ

e baki tana kuma goge zufar fus

karta cike da isa tace '' Good morning Amah''.

''Morning'' ta amsa ba tareda ta ko dubeta ba. Adeeyah ce ta kalli inda take tana cewa '' Hey twin''.

Wani kalar harara ta jefe ta da shi don jiya da tunanin su ta kwana, ko baccin arziki ba ta samu

ba saboda tana rintse idanu su take gani musamman ma munafikin murmushin da yake ta jifarta da shi. Ganin yanda fuskar ta tayi ya sanya ta yi tunanin ba lafiya ba, don haka ta zare hannunta daga puff-puff

ɗ

in da take soyawa ta nunawa

ɗ

aya daga ma'aikatan t

a wanke hannunta ta goge da towel kana ta matsa inda take ƙoƙarin dafa raspberry tea

ɗ

in da zata sha.

Cikin murya ƙasa-ƙasa tace '' Are you okay?".

''Do I look like someone not okay Dee?".

Kai ta girgiza tana cewa '' not exactly but you look

like something is bothering you what it is dear?".

Ɗ

ago idanunta da ke nan cike da masifa sai dai ganin yanda Amah ta kallon su a kaikaice ya sanya ta maida su daga hararar da tayi niyya tace '' ko akwai abinda ke damu na sai na ga kamar ba damuwar ki

ba ne haba Dee let me be ma na'' ta furta itama a can ƙasa da sai su ka

ɗ

ai ne suke jin ne suke fa

ɗ

i. Ajiyar zuciya ta saki a hankali don ta tabbatar akwai abinda yake damunta amma tunda ba zata fa

ɗ

i ba zata ƙyaleta don haka ta bu

ɗ

e baki da niyyar cewa oka

y sai dai ba ta ko kai ƙarshe ba ta tsayar da ita ta hanyar cewa '' Please DeeDee don't spoil my mood haba mana, is it not too early to be this inquisitive? Can't you just mind your business and go back to what you were doing before?".

Ɗ

an murmushi ta

saki tace '' I'm so sorry Hun, dama zan je ki

ɗ

an sam min tean naki in yayi''.

''Ai ko ba ki sha, ga shi can ana dafa muku cinnamon tea sai ku je kuyi ta sha'' ta ƙare da tura baki sama don sosai ta tsani cinnamon ba ta ma san meyasa mutane suke am

fani da shi ba su kuma ƴan gidan ba sa iya dafa tea babu shi da mint ciki. Kafa

ɗ

a ta maƙale tana cewa '' Ni dai na ki nake so i want to even start meditating''.

Kallonta tayi kawai tana cewa '' uhmm''. Daga haka ba ta kuma cewa ta tafasa sauke ba ha

r ta gama ta tarkata kayanta ta wuce ciki, sauran da ta rage mata ta juya a cup tana zama a kan working chair ta fara sha. Ba laifi ya mata da

ɗ

i amma ita fa ba zata iya jimirin shan su kullum ba, haka kawai ba wai fa ba ta shan tea ba ne sosai take ta'amma

li da su kawai dai irin wainda Teen take fama da su ba nata bane. Ta dai sha ta wanke cup

ɗ

in ta koma bakin aikin su da sun ma kusa gamawa sa hannu kawai tayi suka ƙarashe jera komai suka yi kan dining kafin ta wuce sama, wanka ta samu ta yi ta shirya ciki

n baggy pants Coffee brown mai aljihuna a jiki sai rigar da ta kasance black itama mai fa

ɗ

i ce sosai kanta ta

ɗ

aure da jersey scarp baƙi tana fitowa daga

ɗ

akin.

A corridor suka ha

ɗ

u da TeeTee da itama ke fitowa daga nata

ɗ

akin sanye da wata pink col

ored dress mai gajeren hannu, rigar ta mata mugun kyau ta fito mata da curves

ɗ

in ta da kenan kamar zai yi magana. Fuskar nan sai glowing take yi ga bakin tayi lining da black

ɗ

in lip liner aka kuma bin shi da lipgloss

ɗ

an dai-dai, gaban kanta kuma ya ji w

ax har da curls

ɗ

in ta gashinta kuma ta

ɗ

aure shi in braid wanda ta yi doughnut da shi sai ƙyallin colorn da ta saka masa yake yi ba ta ko saka hula ba hakan ya sa tayi wani mugun kyau kamar ka sace ta.

Murmushi ta mata tana jinjina yanda take komai nat

a, amma ba ta ji ko kusa zata iya yin abinda take yin ba ko ina ma ace ita ce. Tunda take ba ta ta

ɓ

a jin tana don ta zama yanda Teen take ba hakan ya sa yanayin ta bai ta

ɓ

a damunta ba, kamar yanda take ƙare mata kallo itama kallon nata tayi tana ta

ɓ

e baki

don duk da yanda ba ta yi komai na ƙawa da

ɗ

aukar idanu ba ta mata kyau a idanunta da sauri ta kawar da kanta tana ƙoƙarin sauka bin ta tayi suka saukan a tare zuwa dining

ɗ

in da already su Affah da Amah suna kai ba dai su fara cin abinci ba sai lokacin ma

DeeDee ta ha

ɗ

u da shi, gaishe shi tayi ya amsa yana duban ƴar Gwal

ɗ

in shin da ke ta yatsine alamun akwai abinda yake damunta ko da ya tambaye ta cewa tayi '' just feeling off'' daga haka ba ta kuma cewa uffan ba sai shi ma bai yi magana ba saboda abincin

da Dee ta fara serving

ɗ

in shi bisa umarnin Amah.

In silence suka ci abincin kamar kullum suna gamawa ita ta tattare wurin ta kai kayan kitchen, kafin ta fito lokacin sun koma sama babu kowa a parlorn don haka itama saman ta haye a parlorn Affah ta j

iyo muryar Amah

ba ta shiga ba ta wuce nata system

ɗ

inta ta janyo tana duba aikin da zata yi. Wani client

ɗ

in ta ne yake fama da matsala an kwashe information

ɗ

in shi ana kuma masa barazana da shi, bincike tayi nan take ta gane phising attack ne da social

engineering. Penetration testing ta fara yi a kan shi kafin ta fara ƙoƙarin ƙwato abinda aka amsan wanda ta jefa musu bug ta hanyar

ɗ

aukan ip address

ɗ

in wainda suka yi aikin, tarkon da ta

ɗ

ana musu yana shiga ta fita daga page

ɗ

in ta shiga wani.

Yin

in ranar abinda ta dinga yi kenan sai

ɗ

ai

ɗ

aikun messages da tayi replying a WhatsApp ciki har da na EMA, sai dai na shin bai tsaya a reply ba kawai don ko yana online time

ɗ

in sai kawai itama ta biye masa don taga ba wai hira gama-gari yake yi da ita ba ak

an abinda tafi iyawa ne. Yana suggesting webinarn da ya kamata su yi akan ethical hacking, inda kai tsaye ta amince zata yi moderating shi kuma zama speaker wanda duka tsarin Scorpion ne hakan ya ji da

ɗ

in amincewar ta har sun tsaida date 27 na watan ya dai

ce zai saka ayi flyer inda kai tsaye tace masa zata yi tunda tana graphic design shine dai baiyi bai mata musu ba yai dropping mata details tace sai zuwa gobe zata yi.

Duk hirar da suke yi Scorpion yana gani tun a nan ma ya so ya samu details

ɗ

in ta

amma ya gaza don da VPN take komai nata, bai dai yi ƙasa a guiwa ba zai bari zuwa time

ɗ

in da zasu yi webinarn sai ya yi komai a lokacin. Sai kawai ya juya akalar ga TK ta hanyar tura masa pictures

ɗ

in da aka

ɗ

auka jiya.

Chalerston, West Virginia.

Sanda mail

ɗ

in ya shigo yana zaune a gaban system

ɗ

in shi yana rage saƙonnin da aka tura masa wanda na masu masa aiki a Nigeria ne don son kwantar da case

ɗ

in shin da ya taso, wanda babu alamun haka zai yiwu kuma sosai ya gaji da zaman garin yana son k

omawa cikin iyalan shi ganin message

ɗ

in EMA ya sanya shi shiga da wuri ai ko ya ga hotuna ne masu yawa cikin rawar jiki ya bu

ɗ

e ai ko sai ga hoton Adeeyah Shamaki ya bayyana ra

ɗ

au kallonta ya tsaya yi da mamaki don duk da da

ɗ

ewar da yayi bai gan ta ba bab

u abinda ya canja sai alamun lafiya da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login