Showing 63001 words to 66000 words out of 232724 words
shares ba zai ta
ɓ
a yiwuwa ya bar wajen ba sai dai in emergency ne ya taso, gwada kiran Dee yayi bai ma zuwa haka ma Tee tsaki ya saki kamar zai tsin
ke harshen shi. Kallon mutanen da ke
ɗ
akin taron kawai yake yi amma fa bai gane me suke tattaunawa ko da aka tambaye shi ya fa
ɗ
i last words
ɗ
in shi bai iya forming wani sentence mai hankali ba, sai kawai yace ai duk sun fa
ɗ
i abinda zai ce kawai a riƙe aman
an juna da kuma gaskiya. Kasancewar sune abinda ya ke fa
ɗ
i a kullum ya sa ba a damu ba aka tashi taron, wasu formalities ma da aka tsaya cikewa bai bi ta kai ba don kai tsaye ya shaida musu ana buƙatar shi a can gida. Da yake sun san yana tsakiyar hidima s
ai kawai aka sallame shi da tabbacin sai sun ha
ɗ
u gobe a wurin
ɗ
aurin aure, da kai kawai ya amsa yana bulbula babbar rigar shi yayi gaba.
Ya shiga motar shi driver ya tada kenan sabon message
ɗ
in Beta ya kuma shigo masa '' Kamar ba ka
ɗ
auki magana ta
da muhimmanci ba ko? Kana tunanin burinka zai cika kayi nasara ni in fa
ɗ
i ko? Ba fa
ɗ
uwa a dictionary na, kai ne zaka fa
ɗ
i a gobe ba bikin
ɗ
aurin auren
ɗ
iyarka ne zai zaga media ba but labarin guduwan ta da saurayi and guess how that is going to affect you
. Ohh ashe ma fa your hands is already stained ƙarin
ɗ
au
ɗ
a won't matters anymore, abun damuwar a nan shi ne your failure. You are failing oops you've already failed you are but a failure Shamaki''.
Ina uwargida mai kapacity da amarya ta gaban goshin d
a ƴar tsakiya shalele, aka ce wai in kina da kyau ki ƙara da wanka don sabgar kafacity no be for mouth oo sai ana yi ana gyara. Gyaran kuma bana gargari ba na gari mai garanty wanda ke da kan ki in kika yi sai kin san kin yi, Hausawa suka ce garin da
ɗ
i na
nesa wai angulu ta leƙa shadda to gafa nesar ta zo kusa a tafin hannunki don TORANKAWA APHRODISIAC SCENTS AND SKINCARE ta tanadar muku duk wani nau'in kayan ado da kwalliyar ciki da waje. Kayan mata ne sahihai tafiyayyu daga Chad da Sokoton mu ta Najeriya
garin Shehu don gaskiya aka yi ku, ku sayi na gari ku maida ku
ɗ
inku da na sani sai a gidan su o'e kalamu wahid TORANKAWA APHRODISIAC SCENTS AND SKINCARE waje cakwai ciki cakwai..........
Ku danna link
ɗ
in nan domin ganewa idonku don gani tabbas ya kori
ji https://chat.whatsapp.com/CfWt7g5PWad0UjLSXItq4Y?mode=ac_t
Hannu ya kai da sauri yana dafe ƙirjin shi jin yana shirin tsagewa zuciyar shi ta fa
ɗ
o ƙasa, waye wannan Betan ne wai? Me yake nufi da shi ne me yake nema a wurin shi ne? Bai san wani da i
rin sunan ba a duk baƙaƙen harƙallan da ya ta
ɓ
a yi a rayuwar shi. Kai ba ma tunanin Beta ya kamata yayi ba tunanin abinda yake faruwa yanzu a gidan shi ya kamace shi, duban driver da yake tafiya a moderate speed yayi don bai son gudu yace '' Mudi taka mota
r nan mu je'' ya ƙarashe cikeda ujjila.
Duban Alhaji yayi har zai yi magana sai kuma ganin yanda fuskar shi take a
ɗ
aure ya sanya shi amsawa da to kawai yana ƙara gudu, a lokacin har sun sauka Sokoto road sun hau kan Ali Akilu proper sai kawai ya ware
gudu ba sassautawa ba abinda ke tsayar da su a hanya sai traffic lights shima idan ba ya zama suna baya bane ba sa tsayawa. Sai dai da yake luck is not on thier side suna zuwa state house wata muguwar holdup ta tsayar da su sakamakon motar Dangote da ta
ɗ
ebo kaya ta jirkice wurin intersection na state house
ɗ
in an je nemo masu janye motar daga wajen wani abun ƙarin baƙin ciki a daidai U-turn abun ya faru ba damar su koma baya balle su canja hanya sun kuma baro junction na NDA a baya da sun koma one way.
Tsaki Shamaki ya saki yana mai bugun seat
ɗ
in, ji yake yi kamar yayi fiffike ya gan shi a gida. Ya godewa Allah da ba shi ke tuƙi ba ƙila da sai ya bi ta kan mutane saboda yanda duk wani rage ya taru matuƙa gaya, cikin ikon Allah sai hold up
ɗ
in ya fara
moving a hankali wanda sauran masu ababen hawan da ke wajen suke
ɗ
aukar shi a matsayin cigaba amma shi ko gani yake yi da shi gwamma babu. Shi dai Mudi tunda ya lura ubangidan na shi sauri yake yi sai kawai ya fara bin duk wani slight chance da ya samu, o
vertaking kawai yake yi sauran drivers
ɗ
in sai zagin shi suke yi amma ko a jikin shi har suka samu suka tsallake har new barracks wanda tunda nan basu kuma tsayawa ba har sai da suka je U-turn na NTI yau Shamaki da kan shi yace su bi one way duk da yanda y
ake da ƙoƙarin kiyayewa amma yau bai jin zai iya jurewa har sai an kai police station kafin shi bai ma ta
ɓ
a jin takaicin rashin U-turns da yawa a hanyar ba sai yau.
Suna samu suka zo bakin layin Mudi ya saki hanya suka isa gidan da ke shaƙe da secu
rity, babu kowa a harabar wurin yanda ka san ba biki ake yi ba. Ajiyar zuciya ya sauke yana mai jin sanyi a ranshi alamun dai babu wani abun ƙi da ya afku, duk burg ce kawai ba komai ba. Bai ko gyara parking ba ya sauka da saurin shi saura ƙiris babbar r
igar shi ta ta
ɗ
e shi amma ko a jikin shi burin shi ya kai ciki.
Tunda aka fara hidimar bikin nan bai shiga ta main entrance ta saman shi yake shiga amma yau da yake yana son ganin Adeeyah sai ya bi ta ƙofar ƙasa yana ƙwalla kiran sunan Turai da ma Ade
eyahn on top of his voice, Amah da ke kitchen
ɗ
in baya da masu girki ne ta jiyo muryar ta shi har inda take don ba ƙaramar murya Allah ya azurta mijin nata da shi ba ga shi kuma ya wage bakin kamar wanda ya warke makanta. Da sauri ta shigo parlorn tana cew
a '' Jarmai lafiya haka?''.
''Ina yarinyar nan, uhmmm Adeeyah?".
''Adeeyah kuma? Tana
ɗ
aki da ƙawayen ta wani abu ya faru ne......?"
Bai ko jira amsarta ba fuuu ya kwashi jiki yayi sama, da mugun sauri ta bishi har tana tuntu
ɓ
e da stairs
a tunaninta ko an fasa auren nan don tun safe take jin wani kalar bad feelings a ranta ta rasa ko na miye. Aunty Umaimah ma iyayen gulma ta mara mata baya don ba ta son ayi wannan sabgar ko yaya ne babu ita a wurin,
ɗ
akin Deen ya nufa kai tsaye yana knocki
ng tareda turawa gaba
ɗ
aya.
Da sauri su Mufee da ke zazzaune suka waigo a tunanin su ko ita ce ta dawo, sai dai ganin Affah ya sanya kowa duban shi a firgice don ba ma kowa bane ya san shi ido-da-ido a cikin su in ka
ɗ
auke Mufee. Ga shi kuma Allah ya
auna Affahn da mugun arha, sankacece ne a tsaye duk da shekaru sun ja amma bai yi loosing girman shi ba sai ma da ya ha
ɗ
u da
ɗ
an ƙibar da yayi ba mai yawa ba. Bai ko damu da yanda duk suka tsorata ba tsayawa yayi cak yana ƙarewa
ɗ
akin kallo daga farko har
ƙ
arshe yana mai cewa '' ina Deeyah?".
Mufee da ke da energy ne a cikin su ta
ɗ
an iya cewa '' ina wuni ammm........tana waje ai''.
''Waje ina?".
''Jarmai kana firgita su fa, Please calm down ne Adeeyahn tayi?".
''Me taje yi waje?
Wurin wa da izinin wa?" Ya juya akalar tambayar tashi ga Amah ba tareda ya amsa mata nata ba.
Kai ta girgiza tana cewa '' ban san ma ta fita ba, ke Mufeedah wurin wa taje a wajen?".
''Wani ne EMA ya zo congratulating
ɗ
inta shi ne ta fita, i
thought ma ta dawo ai ''.
''And she didn't asked for your permission before going, ina kuma ta kiranta she's not picking......''
''Yanzu zata dawo don Allah kayi haƙuri, may be sanda zata fitan ba ta ganni ba ne ke Mufee je ki kirata''.
''No I'm going there myself, ita kuma Ateeyah fa?".
''Tana room
ɗ
in ta kamar........''
''Maman Biyu Ateeyah fa ba ta dawo gidan nan ba tundaga wajen kamu'' Umaimah chirped in kamar an tambaye ta.
"You see ko? Mtsww I'll come to that'
' Affahn ya furta yana sauka kamar yanda ya shigo, Amah ce ta kalli Mufee da take ƙoƙarin kiran Deeyah sai dai bai shiga tace '' Yaya?".
''Amah ba ta
ɗ
aga kiran".
"May be ma ta jefar da wayar wani wuri kin san ta da waya, lemme go call Ateeya
h in ji inda ta tsaya ita kuma kai these children they won't kill me. Sai kace ƙananun yara da jama'a zan ji ko da su''.
''Allah dai ya kyauta, kin san lamarin yaran nan sai haƙuri'' inji Umaimah da fa
ɗ
i, tsaki Amah ta saki don ji take kamar ta bibb
ige ƙanwar tata da bakinta mara control, idan ma bata dawo ba ai ba haka ya kamata ta gaya mata ba ta bari ya fara wucewa tukun amma ta kwantsama magana haka ba comma balle full stop ta san mijin nata shima ba wai ya iya fa
ɗ
a bane duk inda ya ji kayan shi
yi yake yi ba abinda ya masa
ɗ
umi.
Kwance take kan sofar dake
ɗ
akin nata ta tura ƙafafunta cikin throw blanket mai fur pink iced color, gashin kan nan a hargitse kamar ba ku
ɗ
i ta biya aka gyara mata shi tsaf ba. Yanda ta sanya fuskarta a kan tafin h
annunta shi ya kuma ba shi damar wargajewa a gefen fuskarta da baya, kuka take ta son yi ta gaza yi ko don jiya ta kusa kwana yi ne ohon mata.
Zuciyar ta mai son kanta tana gaya mata that she's making a wrong decision, ko ma tace she had made one don
ba ta jin zata iya maida hannun agogo baya. Ta haƙura da Ridh ko da son shi zai zama ajalinta ne, balle ma ta san ba zai zama ba she'll get through it ta koma rayuwarta ta baya. Daga gobe ne fa da zaran an
ɗ
aura auren shi da Dee shikenan komai zai zama ka
mar ba'a yi ba she just need to make it to tomorrow, but how shi ne tambayar da ta gaza sanin amsar shi. Da sauri ta
ɗ
ago kai tana kallon mafitar da ta samawa kan ta wanda zai mantar da ita damuwarta zuwa gobe har ta samu baccin da ta manta rabon da tayi s
hi, expectorant ne guda biyu a ajiye kan table
ɗ
in gabanta a hanyarta na dawowa ta san duk balai ta shanye su zata yi bacci har ta godewa mai sama'u kafin ta tashi ta san an rigada an
ɗ
aura shikenan.
Cikin sauri ta kai hannu ta
ɗ
auki guda
ɗ
aya, ju
jjuya shi take yi ta san kuskure take shirin aikatawa amma gwara wannan kuskuren da wanda ta yi niyyar yi a kwanakin baya. Gwara ta ƙare rayuwar ta a wannan halin than to ruin her twin's life and happiness haba ta fa tashi a gidansu ba ta san farinciki a w
urin wani
ɗ
a namiji ba sai Ridh ta ya zata zama katanga tsakaninsu kuma har ta iya yin rayuwa mai da
ɗ
i? Da ta lalata rayuwar ta gwara ta lalata nata rayuwar, share idanunta da suke nan ba kyan gani tayi tana murza lid
ɗ
in zata bu
ɗ
e wayarta ne tayi wani kal
ar vibrating da ya firgitata kamar yaron da maman shi ta kama shi yana
ɗ
aukar mata ku
ɗ
i a purse har ba ta san ta jefar da maganin hannunta ba tana kallon wayar.
Sunan Amah dake yawo kan screen
ɗ
in ne ya kuma tsorata ta, gani take yi kamar ta san me ta
ke ƙoƙarin yi. Cikin rawar jiki ta
ɗ
aga wayar har da i'inarta wurin fa
ɗ
in ''Amah.....am''.
''Kina ina?".
''Uhmm, school room
ɗ
ina''.
''Room
ɗ
in ki? Room
ɗ
in ki? Dama room
ɗ
in ki ya kamaci ki je da tsoron daren nan muna biki a nan gidan?
Hala ba ki da
ɗ
aki nan gidan ne?".
''No Amah, I'm sorry Wallahi uhmm...... Na je amso kayana ne kuma nayi dare shine nace gwara in tsaya nan gobe da sassafe sai in dawo''.
''Ya miki kyau ai, sai ki tattaro komai naki yanzun nan ki dawo kafin
Affahn......''
''Turai''
ɗ
in da ya fa
ɗ
i ne ya katse mata maganar da take yi da sauri ta juya tana kallon shi tana cewa '' Tana ina Jarmai?".
''Sun
ɗ
auketa Turai, sun tafi da ita''.
''Wa aka
ɗ
auke wa aka tafi da?''
''Wa ya
ɗ
auke
waye?" Both Amah da Ateey suka tambaya in chorus.
''Adeeyah, su Alpha sun tafi da ita''
''Ban gane ba'' fa
ɗ
in Amah, Tee ko cewa tayi '' Innalillahi wa inna ilaihir rajiun, na shiga uku ni Ateeyah na janyo mana bala'i da masifa har gida kaicon
a''............
Deejasmah
🦂💜
09042522373
CHAPTER 25
Jefar da wayar Amah tayi da sauri tana nufar inda Affahn yake tsaye jikin shi sai mazari yake yi, hannun shi ta riƙo tana cewa '' me yake faruwa ne Jarmai tell me''.
Ajiyar zuciya y
a sauke yana cewa '' Uhmm, sun tafi da ita ne.......su Alpha''.
''Waye Alpha kuma? Ka min maganar da zan gane......''
Ƙ
arar wayarshi ne ya katse mata maganar da take yi,
ɗ
agawa yayi ba ta ji mai aka fa
ɗ
i masa ba ta dai ji yace '' ku shigo ciki St
eph''.
Ko da ya yanke wayar ma bai ce mata uffan ba sai hannunta da ya kama suka fita daga
ɗ
akin zuwa ƙasan da ke cike danƙam da mutane su Steph kuma suna daga bakin shigowa ciki. Yana ganin shi ya nufi wurin tana bin shi a baya, duƙawa yayi a kunnen
shi ya masa wata magana tareda miƙa masa wayar da ta tabbatar ta Dee ce, ya juya ya fita. Sororo ta tsaya tana kallon shi ƙirjin ta yana wani kalar bugawa kamar ana luguden daka don yanzu komai ne yake dawo mata a kai, ba sai an gaya mata ba ta gane wacce
yake cewa an
ɗ
auke Adeeyahr tace aka
ɗ
auka Deen ta mai jin maganar ta ƴar miskiniya.
''What happened to my baby? Adeeyahta, Jarmai me ya samu yarinyata? Tell me'' ta ƙare tana kai hannunta jikin rigar shi tana fashewa da kuka. Rungume ta yayi tsam yan
a cewa '' She'll be back, i assure this babu abinda zai same ta''.
''How sure are you? Me tayi musu da zasu
ɗ
auke mun yarinya? She's innocent ba abinda ta sani fa ''.
''I'm sure ba zasu cutar da ita ba da ni suke yi ba da ita ba zasu sake ta
kin ji ko? I'll do everything in my power to get her back''.
''What if suka cutar da ita before ayi wani action
ɗ
in? Macece fa wayyoni Allah''.
Rintse idanu yayi ya bu
ɗ
e yana jin wani kalan
ɗ
aci na kumallo kan harshen shi, ko waye wannan Alphan
bai san waye shi Shamaki da abinda zai iya yi bane wasa yake yi da wuta amma zuwa gobe zai nuna masa ko shi waye. Abinda yake ganin ba zai yiwun ba shi zai faru ba kuma wanda ya isa ya hana.
Sai da ya tabbatar da ta tsagaita da kukan kafin ya janye
ta jin idanu sun musu yawa yace '' ki kwantar da hankalinki na miki alƙawarin zata dawo,kin ji ko?".
Da kai kawai ta iya amsawa ta janye daga gare shi sama ya haye, ita kuma ta zube a wajen su Aunty Umaimah da Yaya Balaraba ne suka kamota. Ai ko jin
ta jikin su sai kukanta ya dawo sabo fil, tana yi tana kiran sunan
ɗ
iyarta suma ba wani dauriya suke da shi ba sai duk
ɗ
akin aka kama aka rasa mai lallashin wani a cikin su.
Suna a wannan halin Teeyah ta dawo gidan daga ita sai pjs
ɗ
in da ta sanya kal
ar peach masu santsi, jersey veil ne kawai ta iya sakawa ta sakaya gashinta da ke nan a wargaje ƙafarta slippon ne kawai. Kana ganinta ko bacci take shirin yi ko daga shi aka taso ta, fuskar nan a jagalgale da hawaye. Tana zuwa ta rungume Amah tsam tana ku
ma sanya kuka, itama rungumeta tayi tana lallashinta duk da itama kukan take yi.
Ita nata kukan ya bambanta da wanda Amah take yi nata na tsantsan nadama ne da dana sani na biyewa su Beta suka yi wasa da ƙwalwarta da tayi, ina ma ace ba ta bari