Showing 114001 words to 117000 words out of 232724 words

Chapter 39 - JIRWAYE COMPLETE

29 Aug 2026

33

fi sona amma kin fi ni cin gajiyar wannan son''.

Zaro idanu tayi jin abinda ta fa

ɗ

in, ya aka yi bata san wainnan abubuwan ba sai y

au? Yawu ta ha

ɗ

iye tana cewa '' hakan yana nufin......'' sai kuma ta kasa ƙarasawa.

''Yes, and I'm now worried about you dear. Ban san ko miye yake shiryawa kaina ba amma tabbas na san ba alkhairi bane, kuma yanzu with me out of the picture ke ce zai

saka a gaba in dai kina da wanda yake son ki dear ki bashi dama ya fito ki aure shi kar ki bari Affah ya miki dictating yanda zaki yi''.

''Na shiga uku, ban da damar yin saurayi a yanzu Ateeyah?".

''Za ki iya yi amma a

ɓ

oye''.

''Ba zan i

ya ba Tee, Scorpion ya fara stalking

ɗ

ina

ɗ

azun nan yace yana sona kuma zai kashe kowani namiji da yace zai aureni ya kike so in yi Innalillahi''.

Shiru ne ya biyo bayan maganar tasu sai kuma Tee tace '' that's amazing, then there's this thing. Me zai

hana kiyi using Scor and destroy what Affah is planning ba?".

''Like?".

''Ki nuna masa kin fa

ɗ

a son shi, use him wajen threatening wanda Affah yake son mu aura

ɗ

in in ya fasa ke kuma sai ki kawo wani a miki auren sirri he will not go after marri

ed woman i presumed''.

''This is terrible Tee, ba ki san waye snake bane that's why you are talking''.

''Toh yanzu ya kike son mu yi Dee?".

''Ai kin riga kin yi warning

ɗ

ina tun yanzu, I'll know what to do definitely''.

''Alright then,

Allah ya mana jagora'' shiru ya biyo bayan wannan confession

ɗ

in tsakanin su kiran Asr ya tashe su, sallah suka yi kafin Dee ta

ɗ

an tsakuri abinci ta bar gidan ita ta rakata har mota kafin ta koma cikin

ɗ

aki cike da fargaba.

Zaman ta bai fi da minti

10 ba wayarta tayo ringing, sunan Beta da ke yawo kan screen

ɗ

in ba ƙaramin tsorata ta yayi ba amma ta daure ta

ɗ

aga tana cewa '' what?".

''Da alamu yarinyar can ba ta san ke kika hanata shigowa gidan nan ba kenan?".

''What are you talking about

?".

''You really know, me ya kawo ta gidan ki?".

''She's my twin Beta stop asking me that''.

''Ohh i see me ta gaya miki kan wainda suka

ɗ

auke ta?".

''Why do you care akan wainda suka

ɗ

auketa Beta? ''.

''Kin tuna nace miki ina so

n ta ne?" A ƙasan ranta tace ' da rabon da kai Scorpion zai fara' amma sai ta daure tace '' You think I'm buying that joke? Kana son ta miye ha

ɗ

in ka da Affahn mu har kake masa barazana? Ko a tunanin ka ban san hakan ba ne?".

''Eh tabbas kin sani, a

mma na tabbatar ba ta san da sa hannun ki aka kusan

ɗ

auke ta ba right?".

Wata dariya ta saki mai ƙarfi tana cewa '' ohh really, toh ko zaka kira ta ka ji?".

''You wouldn't want that, my dear!".

''Try it and see, kashedi kuma na gaba da zan

maka shi ne kar ka kuma kirana ni matar aure ce. If you do again zan kai ka wurin hukuma'' tana fa

ɗ

in haka ta yanke wayar. Waigowar da zata yi taji ta fa

ɗ

a jikin mutum, Ridh ne tsaye yana mata wani irin kallo..............

Da alamun fa Ray ya ji ma

ganar Tee da Beta, wai yaya ne.......

Deejasmah

💜🦂

CHAPTER 49

Fargabar da ya same ta ya sanya jikinta yin rawa tayi luu zata fa

ɗ

i, da sauri ya sanya hannun shi yana janyota zuwa ƙirjin shi ya rungumeta tsam. Lumshe idanu tayi tana jin tata ta sa

me ta, a kunnen ta ya ra

ɗ

a mata '' calm down dear''.

Ajiyar zuciya ta dinga saukewa bai sake ta ba sai da ya tabbatar ta kwantar da hankalin ta, shi ma ba completely ba

ɗ

an sassauta mata riƙon yayi yana hura kunnenta. Ɗagowa tayi a tsorace tana kallon s

hi, murmushin da ba ta zaci gani ba ne ya bayyana kan fuskar shi yana cewa '' what is it?''.

''You heard that?" Ta tambaye shi tsoron ta na kuma bayyana.

A bazata yayi kissing lips

ɗ

in ta yana gya

ɗ

a mata kai yace '' yeah, and i love how you handl

e it. I'm sure ba zai ƙara kiran ki ba''.

Kan ta ne ya kuma mata dum, ya ji me ta fa

ɗ

i bai damu ba kuma? Anya complete abinda ta fa

ɗ

in ya ji ko dai na ƙarshen?. Jin tayi shiru ya sanya shi kissing kan ta da ke ƙirjin shi ya sanya shi cewa '' ki bar saka

damuwa a ranki okay? I know who you are and i really trust you, na san for once ba zaki ta

ɓ

a barin wani ya kawo miki hari kina da aure a kan ki ba. You are decent and respectful, so stop worrying over some goddamn ex okay?".

_Ya zaci ex

ɗ

in ta ne ya

kira ta shine take warming

ɗ

in shi, oh Allah yana son ta da rahama_

Kai ta gya

ɗ

a masa tace '' thanks for trusting me Ray''.

''Don't mention okay, and I'm sorry na tsorata ki''.

Wani tsalle zuciyar ta ya kuma mata a ƙirji, yau ita ce kwance a ƙir

jin Ray

ɗ

in ta yana shaida mata ya yarda da ita? Allah is wonderful, ba ta da abin gaya masa sai godiya tabbas.

Zama suka yi kan cushion tana manne gefen shi hannun shi yana shafa kafa

ɗ

arta cikin shigar lallashi, ita kuma tana tambayar shi ya yinin sh

i na ranar ya kasance. Ko da ya tambaye ta itama ta ba shi labarin komai har zuwan Dee, amma ko sau

ɗ

aya ba ta shaida masa abinda suka tattauna ba shi ma bai tambaye ta ba don bai son duk wani abu da zai tuna masa da maganar ta. He wants to be over her and

try to make himself love and appreciate abinda yake da shi which is but Ateeyah.

ADEEYAH

Ko da ta koma gida bata bawa Amah labarin abinda ya faru ba, hira kawai suka yi like normal duk da dai ta ce mata taje gidan Tee amma ba ta ce ga zancen da s

uka yi ba. Ko da dare da ta zo kwanciya sai zancen Scorpion ya fa

ɗ

o mata a rai, tashi tayi zaune ta

ɗ

auko sketchpad ta fara zane. Sunan su ukun ta rubuta a circle ta zana arrow yana connecting

ɗ

in su shi kuma tsakiyar ta rubuta sunan empire, wani ƙananun c

odes ta rubuta a kowanne kafin ta rubuta sunan TK da ma location

ɗ

in shi a lokacin da ta yi uncoding aikin Scor wato G.A sai kuma inda yake har Charleston da ma Boston zuwa Virginia, a duka wuraren kuma ta kan rubuta sunan SS. Tayi dragging zuwa EMA with d

ates, system

ɗ

in ta ta

ɗ

auko ta fara kutse wa TK don shi ne bai da security sosai kamar sauran. Abinda ta samu sai da ya bata mamaki da dariya, wato yanda ya sa EMA da ma Snake aiki kan Scorpion ba tareda ya san abu

ɗ

aya bane. Wanda hakan ya sanya ta gane

EMA a bayan na'ura Scorpion ne, da shi tayi chats yayinda ya turo mata Scorpion a matsayin shi.

Dariya ta saki tana cewa '' this is interesting Scor and i really love it''. Number da ya kirata ta fara ƙoƙarin kira sai dai an shaida mata da baya shiga,

kai ta gya

ɗ

a kawai don alamu sun nuna layin ba mai tafiya bane yana son wasa da ƙwalwarta ne kurum. But hakan ma yayi kyau don yanzu ne zata fara nata wasar yanda ya tsara, but this time on her own accord ba wai dictating mata rayuwa da za'a yi duk yanda

ta dama haka za'a sha ko ana so ko ba'a so.

Ledar da ya ajiye mata ta

ɗ

auko tana bu

ɗ

ewa, hijabai ne a ciki sabbi fil a ledojin su. Wasu manya wasu kuma irin short

ɗ

in nan da ya ta

ɓ

a siyan mata su a gidan shi, sai gowns masu kyau da kayan sabulai da tu

raruka sai ƙaramin notes

ɗ

in da ya rubuta.

_you said ba ki da hijab that's why i brought this, daga yau kar in ƙara ganin ki da waincan kayakin ba tare da kin rufe jikin ki ba. Ina da kishi so ki kula_

Wani mugun tsaki ta kuma saki tana kwashe ka

yan ta maida su cikin bags

ɗ

in su, cikin wardrobe

ɗ

in ta ta tura can ciki tana cewa '' Ba yanzu zan saka kayan nan ba, so that I'll not be suspicious a day will come definitely''.

To wata rana ne wannan?.

BETA

Tee tana yanke wayar kai ya gya

ɗ

a y

ana cewa '' yarinyar nan ƙaramar ƴar akuya ce, but it is well zata ga abinda zan iya yi

ɗ

in'' ya ƙarashe yana danna kiran Alpha. Ringing biyu ya

ɗ

aga yana cewa '' How far?".

''Bro wancan yarinyar fa bata son yin magana, tabbas akwai abinda suka tattau

na da Deeyah but she's not ready to talk''.

Cikin muryar isa yace '' kar la damu da wannan don wajibi ne tayi magana amma let's dance to her tune ka gane ko? Kar ka sake kiranta not once ka bar mu da ita da Shamakin a time will come when she'll defini

tely talk okay?".

''Na gane, yaushe zaka dawo nan

ɗ

in?".

''Duka yaushe na zo gidan? Ka san ban son zaman nan ko?".

''Ya zaka yi tunda mahaifar ka ce? Don Allah Bro ka dawo everything is getting out of hand here we need you''.

''I'm sure

they can handle it without me''.

''Amma hannu da yawa ai maganin ƙazamar miya in ji hausawa''.

Dariya ya saki yana cewa '' zan dawo but i have a business to attend to, daga nan kuma zan tattaro komai na in dawo ko don fada ta da Shamaki''.

''Alright then''.

Yana fa

ɗ

in haka ya yanke wayar, ajiyar zuciya Beta ya sauke yana cewa '' Allah ya kawo ƙarshen wannan fa

ɗ

an taakanin ka da Shamaki, all these sun ishe ni. Gwara ka dawo ayi wacce za'a yi let the best man live''.

Kuma dai?.

Tun ranar da ya kawo mata kayan bai ƙara zuwa ko kiran ta ba, tun bata damu ba har ta fara jin wani iri a ranta. Kullum ta fita tana jiran ta ga kiran shi kan kayan da ta sanya don bata daina saka su ba, amma shiru kake ji wai malam ya ci shirwa. Duk k

uma yanda ta so ta cire hakan a ranta ta gaza ko da ta tambayi kanta dalilin damuwa da shi har haka amsa

ɗ

aya ta bawa kan ta _wai ai ta damu ne saboda tana da plan a kan shi_ duk da ita da zuciyarta sun san ba haka bane amma sai ya zama kamar source of mot

ivation to herself.

Kusan 4 days da daina kiran shi ya tura mata message da tsohuwar number da EMA yake chatting

ɗ

in ta wai baya nan ne ya tafi yana NZ amma duk abinda take so ta masa message Snake zai kawo mata koma miye ne, maganar shiga yanda take

so kuma ta cigaba zai bata mamaki ne kar ta fasa ya ƙarashe da shaida mata yana son ta. Tsaki ta ja tana tura baki da rolling idanunta kan son da yace yana mata, yayinda kalmar tana NZ yake kuma dawo mata. Sketchpad

ɗ

in ta ta

ɗ

auko a S circle da ta zana ta

kuma rubuta NZ ta yi dragging possibilities and probabilities

ɗ

in ta, take ta hada shi da Scor shikuma Snake ta rubuta masa Abuja don tana da tabbacin a can yake yayinda shi kuma Shadow kai tsaye ta rubuta masa Kaduna da question mark a ƙasa daga haka ta

rufe tana cigaba da lissafi.

SCORPION

Ranar da yaje wurin Adeeyah da dare Samson Briggs yaron shi da yayi planting a FBI ya kira shi akan akwai matsala, sun fara samun wai na inda yake duk takamaimai ba a'a sun ce yana cikin NZ kuma zasu

ɗ

ana

masa tarkon da taku

ɗ

aya zai iya fa

ɗ

awa ciki. Ya san zasu iya shiyasa ya kira shi don ya masa kashedin shigowa ƙasar gudun su masa kamun kazar kuku, ko kusa maganar ta shi bai

ɗ

aga masa hankali ba don ya san hakan tsaf zai iya faruwa. Amma da ya jira ya za

una a nan yana tunanin ba zasu iya kama shi ba, idan suka shiga gidan shi suka samu access da information

ɗ

in da ya

ɓ

ata shekaru yana ajiye su fa? Ya san mutanen nan ya kuma san su

ɗ

in su waye in dai har suka samu nasarar shiga gidan shi to kamar sun kama

shi ne. Wanda abu ne da ba zai ta

ɓ

a yiwuwa ba, direct ya shiga booking app

ɗ

in shi ya nema jirgi mai zuwa NZ daga Nigeria. Sai dai babu kai tsaye sai wanda za shi NYC daga Abuja ma zai tashi, bai damu ba ya yi booking flight

ɗ

in da zai tashi a gobe da rana

. Mai barin Kaduna a safiyar washe gari ya yi booking kafin ya sanarwa da Snake cewa zai koma NZ.

Da kallon mamaki yake bin shi sai can yace '' i thought ka bar ƙasar can for good''.

Kai ya girgiza masa yana cewa '' That's what I'll do in naje

yanzu, na baro kayana and everything a can in suka kama kayan nan zasu tona min asiri and we won't want that''.

''Yanzu ya zaka yi kenan?".

''I'll gather everything da na mallaka a can in yi shipping

ɗ

in su, sai in dawo''.

''Why not ka saka

shi Briggs

ɗ

in ya maka hakan, he can do it without you present''.

''He'll sell me out in dai har ya ga kayakin da nake da su, i can't do that. Infact i don't trust anyone to do that for me''.

''Then I'm going with you, let's go there together mu ta

ttaro mu dawo''.

''Wa kake son ya kula min da Adeeyah then?".

''Amma wallahi Scor ba ka da hankali, ana cikin wannan yanayin kake maganar wata yarinya that'll gladly sell you out in ta samu dama?".

''Ni dai ko me zaka ce ka fa

ɗ

i ba inda zaka

je ka bar min Adeeyahta that's it''.

Tsaki ya ja ya fita ya ba shi wuri, murya ya

ɗ

aga yana cewa '' hiss all you can amma ka kuskura ka yi booking flight sai na

ɓ

ata maka rai, you not going anywhere when my girl is here salan in saki jiki wani ya m

in shigar sauri?".

Washegari da safe Snake ne ya kai shi airport, bai baro ba sai da jirgin ya tashi zuwa Abuja bayan ya sha kashedi kan Adeeyah kamar zai ari baki.

Bai samu isa NZ ba sai a washegari don a New York ya kwana sai washegari ya is

a can, tun daga airport

ɗ

in yake ganin alamun maganar Samson don akwai mugun tsaro a wurin sai an yi searching

ɗ

in komai kafin ake bari ka shiga.

Rental car ya

ɗ

auka daga airport zuwa gidan shi dake rukunin gidaje na Viaduct apartments, wanda mallakin

shi ne ba haya yake yi ba. Sai da ya fara tsayawa office

ɗ

in Landlord

ɗ

in su, suka gaisa sannan ya hau elevator zuwa sama inda penthouse

ɗ

in shi yake a hawa na kusa da ƙarshe. Electronic key ya sanya ya bu

ɗ

e ƙofar a tsanake ya kunna light yana kallon

ɗ

akin

, babu abinda ya sanya daga cikin shi komai tsaf yake don sai da ya gyara shi kafin ya bar ƙasan.

Ajiyar zuciya ya sauke yana mai zama can cushion a living area, yana son gidan nan fiyeda tunanin mai tunani don shine property na farko da ya fara malla

ka da ku

ɗ

in shi. Shiyasa ba zai iya sakin wurin ba gwara yayi ta biyan tax kan hakan, sai da ya huta kafin ya miƙe sallah yayi don lokacin ta yayi kafin ya shige operation room din shi. A tsanake ya fara tattara komai yana jerawa a manyan boxes

ɗ

in da ya s

higo da su, bai san iyakar lokacin da ya

ɗ

auka kan hakan ba don aikin ba wai ƙarami bane kuma kayan nau'ran na shi suna buƙatar kulawa. Sanda ya kammala tattare su ne ya ga har dare ya ja sosai, zama yayi ya kunna sigarin shi sai da ya sha ma'aishi kafin y

ayi wanka yayi sallah ya kwanta yana tunanin Trouble

ɗ

in ta shi. Yana tashi da safe ya fara fitar da kayan zuwa wurin motar da yayi renting don duk zaman da yayi a ƙasar bai da abun hawa, daga apartment

ɗ

in shi zuwa inda yake aiki bai fi 15 mins walk ba ko

ya siya ma Nigeria yake aikowa da ita a times kuma ya yi ordering Uber in zai je wani wurin ko subways.

Wani sanannen courier service station da ya ke

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login