Showing 225001 words to 228000 words out of 232724 words

Chapter 76 - JIRWAYE COMPLETE

29 Aug 2026

47

nagartar hakan but go is so kind that he gave you to me ba tare da ya duba ko ki waye ba, that's why on this day that

we are clocking one year together i want to ask you Adeeyah Shamaki will you be with me forever for many more anniversaries to come?".

Tunda ya fara magana zuciyar ta take mata wani kalar rawa, da ya zo tsakiya kuma she couldn't help it sai ga hawaye

suna zuba daga idanun ta sosai bata tare su ba sai zura masa idanu da tayi tana jan numfashi da ƙyar. Har ga Allah ta mance wai yau ne anniversaryn su shiyasa hakan ya kuma ta

ɓ

a mata rai ganin wai ya tuno ranar su a yau, yana kai wa ƙarshe sai kawai ta za

mo ƙasa ta shige cikin jikin shi a hankali tace '' Yes Luvva, I'll be with you for whatever forever may bring. I love you, the Scorpion, the Tafida, Musharraf and my Luvva'' ta ƙarashe tana kwantar da kanta a kafa

ɗ

ar shi.

Riƙe ta yayi yana cewa '' happy

wedding anniversary''.

''Happy Wedding anniversary Luvva, one year to forever in Shaa Allah''........

Deejasmah

💜🦂

CHAPTER 99

Kan ta ya

ɗ

ago daga kafa

ɗ

ar shi yana saka harshen shi ya fara

ɗ

auke hawayen ta sai da ya goge su tas, kana ya du

ƙ

o kan lips

ɗ

in ta yana ƙoƙarin nuna mata abinda yake nufi a aikace itama tana taya shi kafin shi da kan shi ya zare bakin yana sakin numfashi a hankali yace '' let's not get carried away''.

''I wouldn't mind'' ta amsa tana sauke numfashi itama, wata

kalar murmushi mai sauti ya saki yana cewa '' yeah, but there's already a reserved space for this. Ko so kike sai an ce mana ' ewww get a room' ne?" Ya ƙarashe da american accent

ɗ

in shi. Jan rigar shi ta

ɗ

anyi ka

ɗ

an bayan ta sarƙe yatsun ta cikin rigar ta

na cewa '' more surprises? You don't really mean it''.

''Ofcourse i do'' ya ƙarashe yana cizon karar hancin ta. Janyewa tayi suka miƙe tsaye, seat

ɗ

in ta ta koma kafin ya koma ma shi. Dinnern suka ci cikin wani kalar comforting silence, she never in h

er life felt like this sai murmushi kawai take. Suna gama desserts kamar sauri yake ya riƙe hannunta suka fita waje,motar suka shiga yayi danne-danne a GPS

ɗ

in motar ya fara driving

ɗ

in su. Tafiyar ba ƙarama bace don ko sun fi almost an hour kafin suka tsa

ya gaban wani beach, babba ne sosai ba ƙarami ba sai cottages da ke nan a jere a gefe. Gyaran parking yayi ya fita valet ya zo ya kar

ɓ

i motar ya gyara mata wurin parking kafin suka nufi ciki yana riƙe da hannun ta. Reception suka shiga nan ma ya kuma clear

ing reservation

ɗ

in su kana wani a wurin ya shige gaba don raka su masaukin su, ta zaci cikin cottages dake wurin zasu zauna sai taga sun miƙi wata hanya straight zuwa wani tree house mai matuƙa kyau suka tsaya. Wancan ne ya ba shi key kafin ya juya ya kom

a, shi ya bu

ɗ

e ƙofar kafin ya riƙe hannun ta ita dai bin shi kawai take a baya kamar mara laka saboda mamaki.

Ƙ

aramin wuri ne ta ciki mai typical American apartments,wato sitting area bedroom, kitchen da dining space. Komai na cikin wurin akwai a bit s

triking of nature kama daga interiorn da yake a bit of Jacobean with a touch of royal native American. Ga lights suna lilo kamar zasu fa

ɗ

o, ta rasa ta yaya aka yi wurin a haka ya za'a yi a cikin bishiya a yi gini da hard rocks haka?.

Zaunar da ita yayi

zai yi magana ta riga shi da cewa '' don't ask if i like it or not, because in my whole life I've never seen something as loveable as this ba''.

Murmushi yayi yana cewa '' ohhhh, really? Har da ni?".

''Are you something?".

Sa yatsar shi yayi yan

a shafa girar shi yace '' what am i then?".

''You are everything'' ta ƙarashe tana nuna masa abinda take nufi da hannayenta da kuma baki, kinkimarta yayi ya nufi cikin bedroom

ɗ

in har lokacin ba su ganin gaban su saboda sun

ɓ

ace sun fita daga duniyar

mu. Da natsuwa ta zo musu ne yace '' now this is an anniversary of a lifetime''.

''I can't love anything more'' ta amsa tana kwantar da kan ta a ƙirjin shi. Tare suka yi wanka a toilet kafin su dawo su kuma na

ɗ

ewa a cikin bed sun da

ɗ

e suna gayawa juna

n su kalamai masu kwantar da zuciya kafin bacci ya ci sa'ar

ɗ

auke su.

Da safe hantsi na

ɗ

agawa suka fita a wata cruise ship da ya sa aka kawo musu daga ita sai shi a ciki, babu mai wani suturar kirki. Sun zagaye ocean

ɗ

in wurin yanda ka san sabbin ƴan

wayon bu

ɗ

e idanu kafin suka yawa zango a wani mountain dake interstates. Kwana suka yi a wurin da safiya suka fita hiking cikin

ɗ

uwatsu ko'ina suna

ɗ

aukar pictures don memories, the following day kuma skiing suka yi a wurin yanda ka san ba Tafidan nan ba

dai.

Sai da suka kwana uku a cikin ruwa kafin suka koma cikin Honolulu, shi ma 2days kawai suka ƙara suka kuma shopping kafin suka bar ƙasar zuwa Chicago don lokacin hockey ne. Ba ta ta

ɓ

a sanin yana son wasan ba ma sai a ranar, hotel

ɗ

in da ke kusa d

a hosting club wato Chigaco Ryders suka sauka. Da yamma ya fita sai ga shi da jerseys guda biyu na Bears wai su yake supporting duka da sunan Chase Mitchell a jiki,ita dai ta saka kan longsleeve

ɗ

in ta da ke ciki da baggie trousern ta. Baƙin jersey veil ta

yane kan ta da shi suka nufi stadium

ɗ

in, ba ta damu da kallon sports ba balle ta san yanda ake yin hockey sai yau. Kuma har ga Allah ta tsorata da yanda wasan yake tafiya musamman da taga yanda ake kai bangaza da sunan attack haka ya sanya dai bata gane

komai ba, abu

ɗ

aya ta sani shi ne Bears sun ci wasar ranar against the Wolves wanda ya saka suka yi moving to the finals da su da Ryders wanda duk shi ya gaya mata ba wai ita ta fahimta da kanta ba. Haka suka koma sai labarin yake bata ita dai daga uhm sai

uhm-uhm wai uwar gulma ta ƙunshi abun kunya.

Washegari ba a yi game ba ya sanya suka fita yawatawa a garin, duk wasu landmark da tourist sites da ke Chicago sai da ya kaita har parks sun je na kwanaki ukun da aka yi break. Ranar da za'a yi finals

ɗ

in s

tadium

ɗ

in ya cika da mutane kamar su tsaga wurin don yawa, wurin zama ya sama musu suka zauna tana ta kallon mutanen wurin maza da mata sai ihun kiran sunan players

ɗ

in su suke yi.

Wasar dai tayi kyau ta yau ma, don Chase

ɗ

in da ake ta ihun kira shi y

a cinye match

ɗ

in wanda ya saka su cin kofin hockey ta UHL a shekarar. Ko da aka tashi maimakon su tafi sai da suka tsaya ya gama da median su kafin gayen da yake ji fari kuma blond ya zo wurin su, tayi mamakin yanda ya san shi haka musamman yanda har yana

musu introducing

ɗ

in Fiancéen shi May shi ma Tafidan yayi introducing

ɗ

in ta as matar shi. Har yana wani cewa they should do a double date kafin su bar garin, ita dai Chase

ɗ

in bai mata ba ta zaci wai ba zasu ƙara kwanaki ba sai ga shi sai da suka ha

ɗ

u da

shi a wani restaurant uptown. Ba ta da yanda ta iya dole ta saki fuska musamman yanda May

ɗ

in take ta cusa kan ta gareta, da yake su dinnern su da wuri ake yi ya sanya su 9 suka tashi su duka hotel

ɗ

in su suka koma a washegari kuma cikin ikon Allah suka b

ar garin zuwa Turkey inda za'a yi wani Summit na 3days inda yake

ɗ

aya daga cikin papers presenter ita kuma ba tareda ta sani ba ya sakata a panelist. Ko da ya gaya mata tsayawa tayi tana kallon shi tace '' why?".

Murmushi yayi yana cewa '' because yo

u can, ko da suka tura mana they asked of 2 people from our team that's why''.

''But?".

''No buts baby, you can'' turo baki tayi tana cewa '' ohhkay'' irin bai kai zuciyar nan ba.

Cikin ikon Allah sai ga shi tayi abinda aka yi expecting har ma

fiyeda haka, duk inda ta motsa mijinta sai

ɗ

aukarta pictures yake yi. Da ta sauko kam rungumeta yayi yana cewa '' I've never been proud my whole life like this ''.

Ba ta iya amsawa ba sai murmushi da ta saki kawai, don itama ta san abu

ɗ

aya zata fa

ɗ

i

gare shi don ya zame mata cikon duk wani mafarki da take dashi ga mijin da zata aura. Don a kaf rayuwar aure babu abinda ya kai supportive partner da

ɗ

i, be it husband or wife in dai yana son abinda kike so to aljannar ki ta samu kuma a duniya sai dai samu

n na ƙiyama kuma.

Ana gama summit basu ƙara kwanaki ba suka tarkato zuwa Nigeria, dirar mikiya kamar yanda ya saba haka wannan karon ma suka yi. Snake ne ya

ɗ

auko su daga airport sai sharri yake masa wai yayi ƙiba yayi haske ko miye sirrin. Ita dai ta

na jin su bata tanka ba don har yanzu bata wani saba da shi ba,ko Musaddiq ma wani iri take ji balle Snake.

Washegarin dawowar su ita da Ateeyah a can gidan Amah suka wuni inda ta dinga mata tsiyar wai anya ba'a samo

ɗ

an America ba? Don hasken da tay

i yayi yawa sosai. Ita dai murmushi kawai tayi tana mai fatan hasashen ta ya zama gaskiya tuno ita ce ta fara gane tana da ciki a wancan karon ma. Dawowar su da one week suka dira Zaria su duka bikin Mufee,a gidan Sarkin Zazzau suka sauka don nan ne Amah t

ake da masauki. Mijinta dai sai da ya gama mita kafin ya yarje ba don yana so ba, an

ɗ

aura aure lafiya kowa ya watse suka dawo gida da mura da tari duk ta bi ta firgice masa komai bai mata da

ɗ

i ai ko ya dinga mitan ba zai kuma barinta zuwa koina ba ita dai

ta dinga lalla

ɓ

a shi don an tura mata call-off letter na NYSC kar yace ko shi ba zata yi ba. A wurin screening

ɗ

in ne suka binciko mata tana

ɗ

auke da ciki

ɗ

an watanni a mararta.........

Zancen Tee dai ta tabbata kenan?

Deejasmah

💜🦂

FINALE

Ba

kamar wancan cikin da ya ha

ɗ

u da tereren Moon ba wannan su biyun su kawai suka sani suka kuma yi celebration

ɗ

in kayan su, ita kanta a wannan karon ta san cewa cikin gata ta

ɗ

auka saboda kulawar da yake bata kamar tsoka

ɗ

aya a miya. Ko sanda suka je Barew

a a fisha don one week kawai suka yi suka dawo amma babu wanda ya gane don ba wani mai laulayi bane sai manya su Innani mai gani har hanji, Mammah kam bata lura ba ma ko ka

ɗ

an hakan ya sa ba'a yi cancagwa

ɗ

in zancen ba har suka ƙari zaman su suka dawo. Amah

ma sai daga baya ta sani haka Tee ma sai da ta fara zuwa BarewaTech a matsayin instructorn content creation ne ta sani ai ko ta dinga cewa dama ta sani tun tuni, sune dai ba su sani ba Adeeyah sai dai tayi murmushi a gefe guda kuma tana adduar Allah ya sa

uke ta lafiya.

Don a yanzu dai bata da wani matsala ko damuwa, mijinta yana son ta yana kulawa da ita yanda ya kamata. Dangin shi bata da abun cewa da su sai godiya don kowa dai yana yin iya ƙoƙarin shi kan ta, haka a abokai ma da Hub

ɗ

in su. Don servic

e ma a wajen take yi wanda kai tsaye ta san me hakan yake nufi don ya bata lettern appointment as thier operation lead. Don haka sai serving

ɗ

in ya zame mata wani avenue wajen nunawa hub

ɗ

in irin ƙwarewar da take da shi a na'ura and beyond, tare suke zuwa

da shi su kuma koma tare kamar wancan lokacin da aka yi training

ɗ

in. Cikinta bai fara bata matsala ba sai da ya tsufa ya kai wata na bakwai, lokacin ko ciwon baya da ga

ɓɓ

ai ya sarƙafe ta ga son kwanciyar ƙasa da saurin fushin da take da shi. Sosai Musharr

af yake kulawa da ita da abinda yake cikin nata kuma ko da wasa bai nuna mata gazawar shi duk da shi

ɗ

in ba mutum bane mai haƙuri amma ya kan daure sosai ba tareda ƙosawa ba tunda ya san ba yin kanta bane ba. Ko da suka koma asibiti Scanning aka basu don d

uba matsalar, inda a take ya nuna tana

ɗ

auke da twins ne kuma dukan su mazaje. Mamaki ya kama su a take ya rungumeta cikeda jin da

ɗ

i yana cewa '' Allah mun gode maka, thanks Baby'' murmushi kawai tayi don itama she's really speechless, ba ta ta

ɓ

a zaton zat

a haifi twins ba a rayuwarta duk da akwai sayings

ɗ

in ƴan biyu kan iya haifan ƴan biyu suma amma ba wani mai ƙarfi bane tunda ta san ƴan biyun da har suka gama haihuwar su ba su da twins. Duk da sun yi murna amma ba su kuma shelantawa ba don sun ce sun bar

i ya zama surprise in aka haihu sai kowa ma ya ji.

Innani dai jin shiru yayi yawa ta tasa Alafiyo a gaba sai da ya kawota gidan Dee, lokacin ma ba sa nan sun fita strolling bisa shawarar likita sai dawowa suka yi suka ga mata zaune ta hakimce. Turus s

uka tsaya suna kallon ta, itama duban su take yi a yatsine musamman ganin yanda suke sarƙe da hannun juna. Tana cewa '' miye kuke yi kamar kun ga wata gawa?".

''Bambancin ai ka

ɗ

an ne '' ya amsa mata can ƙasan maƙoshi, tsungulin shi Dee tayi tana cewa

'' Innani ai kin mana bazata ne irin wannan zuwa haka?".

''Ba dole in yi muku bazatan ba tunda ku ba wai hankali ya wadace ku bane? A ce ƴar nan cikin ki ya tsofe baki daina naniƙar namiji ba?".

Tura baki yayi yace '' ji wata magana dai don Allah '

' a hankali ya ƙara fa

ɗ

i don bai shirya zubar maganar ta ba, ai ko taji gunguni ba ta ji full abinda yace ba cike da tsiwa tace '' Da ubanka Hamza kake yi''.

''Ikon Allah shikuma me yayi?" Ya tambaya fuskar nan a ha

ɗ

e. ''tsaya nan kana tambayata Janare'

'.

Riƙe hannun matar shi ya kuma yi suka ƙaraso ciki,kan stretchern da ya siya saboda ita ya zaunar da ita a can gefen

ɗ

akin. Sai da ta mimmiƙe kafafu kafin ya zare gyalen bubu gown

ɗ

in jikinta ya jinginar da ita yana cewa '' sannu Babe''.

Sumbata

r gefen fuskar shi tayi tana kallon '' thank you Luvva'' a hankali tana shafa gemun shi, Innani dai mutuwar tsaye tayi ganin kamar sun manta da ita a wurin. Ai ko bata yi ƙarya ba don ƙiri-ƙiri sun mance tana wurin don normal routine

ɗ

in su ne in dai suka

dawo daga strolling shi yake taya ta zama har sai tayi relaxing yayi mata massaging ƙafafunta da 'kyau kafin yake tashi. Miƙewa yayi yana dawowa gaban Innanin jin gyaran muryarta yana cewa '' sai dake mai babban

ɗ

aki''. Tsaki ta ja tana cewa '' shi ne gais

uwar da aka koya maka ko?".

Murmushin da zata ce ta manta rabon da ta gan shi a fuskar shi ya mata yana cewa '' oops, Innani ina wuni? Ya hanya kin zo lafiya?".

''Lafiya lau, ya me jiki kuma ta ƙara ji? Ke ƴar nan ashe haka kika yi nauyi?'' ta tamb

aya tana miƙewa tsaye, gaban ta ta zo tana jinjina girman cikin. Ita dai tana jin ta bata tabkawa sai a wurin addu'oi, tana gamawa ta juya zuwa cikin

ɗ

akin da ta sauke kanta. Kallon juna suka yi da mamakin wannan abu sai gata ta dawo

ɗ

auke da wata roba mai

murfi, a gabanta ta ajiye tana cewa '' wannan maganin shawara ce, ki maida shi ruwan shan ki tsaf zai wanke miki

ɗ

a ba zaki haife shi da shawara da cututtukan zamani ba''.

Tur

ɓ

une fuska tayi don ita ka

ɗ

ai ta san azabar da ke cikin magungunanta duka bab

u mai na alamina a ciki, amma ta san tankawa zancen ta me yake nufi sai kawai ta

ɗ

auki cup

ɗ

in ta

ɗ

iba ta sha. Da yake shi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login