Showing 66001 words to 69000 words out of 232724 words

Chapter 23 - JIRWAYE COMPLETE

29 Aug 2026

77

shai

ɗ

an yayi tasiri a kanta ba? Ina ma ace tun ranar farko da ta fatattake su bata kuma bi ta kan su ba? Wai shin me yasa ma ta kira su ne in the first place, me ma ya sa ta sawa ranta samun mijin da ƴaruwarta take shirin aura a matsayin nata? Wainnan da ma was

u tarin tambayoyin suna

ɗ

aya daga cikin abinda ya ma zuciya da ruhinta ƙawanya, tun kuma da ta fito take kan hanya ba ta daina tuhumar kanta da abinda tayi ba ta kira Beta ya fi sau shurin masaƙi amma bai san tana yi ba don bai shiga ba.

Shamaki da ya

ji kukan na su yayi yawa ne ya sa shi sakkowa yana duban su, gyaran murya ya yi amma babu wanda ya san da zaman shi balle har su amsa shi. Ƙarasowa yayi ciki yana nufar inda suke, Ateeyah ya janye daga jikin Amah a hankali sai lokacin suka dube shi. Kai y

a girgiza musu kawai ya juya ya kalli Yaya Balaraba cikin neutral muryar shi da ta

ɓ

oye tashin hankalin da yake ciki yace '' Yaya a cigaba da shirin abincin bikin nan kar a fasa komai don Allah, babu abinda zai fasu''.

''Da me za'a yi bikin kuma Jarma

? An ta

ɓ

a yin biki ba amarya ne?" Yayar ta tambaya cikin kullewar kai don abun ya bata mamaki ainun, a cigaba da biki kuma? Ta ina ake yin haka kamar ba mutum aka

ɗ

auke sukutun da guda ba?.

''Abinda suke so kenan ai, bikin ne basu so a yi in har muka

fasa mun basu abinda suke so. Kar ku damu za fa ta dawo in one piece in shaa Allah ku dai yi abinda nace''.

Ina uwargida mai kapacity da amarya ta gaban goshin da ƴar tsakiya shalele, aka ce wai in kina da kyau ki ƙara da wanka don sabgar kafacity no be

for mouth oo sai ana yi ana gyara. Gyaran kuma bana gargari ba na gari mai garanty wanda ke da kan ki in kika yi sai kin san kin yi, Hausawa suka ce garin da

ɗ

i na nesa wai angulu ta leƙa shadda to gafa nesar ta zo kusa a tafin hannunki don TORANKAWA APHRO

DISIAC SCENTS AND SKINCARE ta tanadar muku duk wani nau'in kayan ado da kwalliyar ciki da waje. Kayan mata ne sahihai tafiyayyu daga Chad da Sokoton mu ta Najeriya garin Shehu don gaskiya aka yi ku, ku sayi na gari ku maida ku

ɗ

inku da na sani sai a gidan s

u o'e kalamu wahid TORANKAWA APHRODISIAC SCENTS AND SKINCARE waje cakwai ciki cakwai..........

Ku danna link

ɗ

in nan domin ganewa idonku don gani tabbas ya kori ji https://chat.whatsapp.com/CfWt7g5PWad0UjLSXItq4Y?mode=ac_t

Da kai kawai ta amsa tan

a duban fuskar shi zuwa na Amah da babu alamun ma sun ji mai yake cewa, hannunsu ya riƙe ita da Tee zuwa sama ba tareda yace uffan ba. Kowa da kallo ya bishi a nasu tunanin ko Deeyahn zata dawo ne kafin safe, in ko ba hakan ba ai ba a ce a cigaba da biki b

a.

Ko da suka haura saman ba wai daina kukan suka yi ba, shi ma bai yi ƙoƙarin hana su ba don ya san suna da buƙata instead sai pacing yake yi yana mai nemawa kan shi mafita. Sai da suka gaji don kan su suka yi shiru don hawayen sun daina fita haka m

a muryar ta dashe sai ajiyar zuciya suke ta yi amma fa idanun nan sun ko

ɗ

e babu ko kyan gani musamman ma na Tee da har lenses an saka kalar grey Amah ma duk ta firgice.

Yanda suka ga yinin ranar haka suka ga daren wanda suka kasance kishiyoyin juna, y

inin akasin dare ga tarin fargaba da rashin sanin wani hali mutum ya kwana me kuma yake ciki. Don Amah ba iya a zuciyarta take tunanin hakan ba har a baki maimaitawa take yi '' Ohh Dee ko yanzu tana duniyar nan tamu ko sun mata wani abu ko sun cutar da ita

Allah masani''.

Ita dai Ateeyah ta san ba zasu cutar da ita ba, tun da Beta ya shaida mata cewa auren ne bai son tayi amma ai ba ta tabbatar ba tunda yanzu ba aikin suke yi a tare ba. Abu

ɗ

aya ne bata fahimta ba ha

ɗ

in shi da Affahn nasu tunda taji sa

i maimaita sunan da take fa

ɗ

i a ranta kan harshen shi yake yi, shin hakan na nuni da sun san shi ne kuma ƙarya ya mata ba don ya aureta yake son hana auren ba? Wainnan tunanikan ne yake kuma jagula mata lissafi don tana jin a ranta kamar amfani suka yi da

ita wurin cikar burin su, hakan kuma na nufin komai zai iya faruwa da kuma tunanin ta kwana da shi kuma take shirin wayan gari.......

BETA

Tun barin shi wurin bai iya kunna wayar shi ba sai wurin 11 na dare, shirin kiran Alpha yake yi ya bashi la

barin abinda ya faru message

ɗ

in ya shigo masa ya

ɗ

auke masa idanu. Da sauri ya shiga ganin daga Miu ne duka-duka 3 lines ne cewa yayi '' yarinyar nan fa yaudarar mu tayi ba wai ta ƙi yarda tayi aikin ba ne, wasu ta saka suka yi mata aikin yanzu haka wanca

n ba ta gidan''.

Karanta message

ɗ

in yayi kusan sau goma bai iya gane mai yake nufi ba sai kawai ya kira shi,

ɗ

agawa yayi da yake a ƙage yake yana jiran shi.

''Sai maigida''.

''Miu yanzu naga message

ɗ

in ka, what does it means?".

''It m

eans that an yi abducting Adeeyah Shamaki zance ko kidnapping ne, kuma shi uban yana zargin mu ne su kuma ƙawayenta sun ce wani EMA ne yazo daga kuma timing

ɗ

in da suka bada sanda aka

ɗ

auketa ba ka zo wajen ba''.

''What?" Ya tambaye a harzuƙe jin abun

ya ba shi mamaki he just can't believe it, kai Miu ya gya

ɗ

a kamar yana gaban shi yace '' Yes boss, she used someone, shiyasa ma ta bar gidan ba ta da

ɗ

e da dawowa ba ma''.

''Ohh really?".

''Yes boss''.

''Kai yanzu kana ina?".

''Ina waj

e ina monitoring movement na Shamaki ko zai yi involving police a ciki ''.

''He won't rather ya saka private investigators and for that ina son ka mana aiki, kana ji ko? Just tell me when you notice something fishy''.

''Alright boss''.

Yan

ke wayar yayi yana mai dafe ciki cikeda mamakin abinda yarinya ƙarama kamar Ateeyah ta musu, tayi wasa da hankalin shi ta samu abinda take so da idean su kuma tayi amfani ta bar su a tashan wala ƙwafa yayi yana juya akalar kiran ga Alpha.

''That's a v

ery good job Bro'' aka fa

ɗ

i ta

ɗ

ayan side

ɗ

in, ajiyar zuciya ya sauke don ya tabbatar labari ya kai masa ne yana zaton ko shi yayi aikin.

''Thanks Bro, even though it wasn't us who did it. That stupid girl made a fool outta me''.

''Like?".

'

'She fooled us Bro, ta mana Akuya ne kawai she had her plans.........''

Ya ƙare yana maida masa abinda ya faru da wanda Miu ya fa

ɗ

a masa, shiru yayi na wasu seconds kafin can yace '' kana nufin wasu sun yi aikin ne da sunan mu, but bamu ba ne? Then it i

s a good thing that we didn't end up dirtying our hands. Just let them mu ga iya gudun ruwan su, let's play them in thier own games''.

''We should just let them like that?".

''Not like that, they'll get to dance to our own tune daga su har Shamak

in ba dai yarinyar ba ta gidan ba? Do you remember what that means?".

''It means that he's not getting anyone married tomorrow ''.

''Is that not the plan? Sun mana aiki ne ai kawai thinking that it was thier's''.

''Ohh Alpha'' ya furt

a cikeda mamaki.

''Yes Beta, yanzu ne wasan ya fara ka koma bayan fage kawai kayi kallon fa

ɗ

an Shamaki da ƴar lelen shi Ateeyah idan ya gane ita ce silar rushewar shirin shi. Then we'd turn the Alpha and Beta saga against her, and..........''

'

'Lokacin rushewar Shamaki and his dreams ne ya zo'' Beta ya ƙarashe masa cikeda jin da

ɗ

i.

''Yes, Bro''.

''To yanzu kai fa?".

''Ina nan dawowa next month, this movie is something i can't afford to miss''.

''Ka taho da guzurin popco

rn ''.

''Sure'' ya ƙare da wata muguwar dariya ta bosawa yana katse kiran, shima dariyar Beta yake yi yana mai cewa ''it's movie time.........''

Deejasmah

🦂



09042522373

CHAPTER 26

Wani kalan

ɗ

aki ne da wanda ba lallai in an kira shi da

sunan ya amsa ba don babu ƙofa ba window ko guda

ɗ

aya sai doguwar fan da take yi kamar zata tsinko ta fa

ɗ

o kan mutum sai gado mai matuƙar girma da white beddings da ya ha

ɗ

e da kalar paint

ɗ

in da shima yake very white har da gadon ma. Irin

ɗ

akin da in

ɗ

an

fulani ya farka a ciki zai iya tabbatar da a aljanna yake, babu abinda ka isa ka fa

ɗ

i masa da zai yarda a duniya yake bai rigaya da ya ƙarasa barzakh ba. Kai ba ma shi ba ko waye ya farka ya gan shi a ciki kafin komai ya dawo masa sai ya fara tunanin bai d

uniyar ne gaba

ɗ

aya, saboda bayan gadon sai closet babba mai mugun tsayi bango guda da wata doguwar kujera guda

ɗ

aya mai L shape da ta ƙarasa cike

ɗ

akin.

Komai da yake cikin shi fari ne tas irin mai shiga idon nan in ka

ɗ

auke wacce take kwance kan gado

n, da ke sanye da hijabi kalar dusty green jilbab ne mai kauri kalar kwanciyar da tayi ya sanya gown

ɗ

in ciki mai santsi kalar grey fitowa. Ruf da ciki take tun kawota

ɗ

akin da Scor ya zo ya jefar ba ta ko motsa ba sai lokacin, sai dai jin ta kan abu mai

taushi sai ta kuma lumshe idanu a nata tunanin ko tana gadon Tee ne don ita ce ke son fibre sosai.

Gyara kwanciya ta yi ƙoƙarin yi da niyyar komawa rigingine don rub da cikin ya isheta, a take hasken da ya cika

ɗ

akin ya gauraye mata maganai. Bu

ɗ

e ida

nun tayi da azama nan sai ta fara ganin dishi-dishi don hasken ya mata yawa, hannu ta kai ta tare tana kallon kan gadon da sauri ta sake maida kan ta zuwa cikin

ɗ

akin yayinda kai tsaye komai da take tunanin mafarki tayi ya fara dawo mata. Sace ta aka yi ku

ma EMA ne yaje har ƙofar gidan su shi da wani sun shaƙa mata abu sun kawota nan.

''Innalillahi wa inna ilaihir rajiun!!!'' ta furta cikeda tashin hankali tana mai ƙoƙarin sauka daga kan gadon.

''Barkan ki da farkawa'' aka furta ta bayanta, da m

ugun sauri ta waiga jin inda muryar take fitowa. Maza ne guda miyu masu kama da juna sosai, wanda ko makaho ya shafa zai iya shaida kamannin su don irin wanda zaka gaza tantance waye wanne. Kayan jikinsu ne kawai banbancin su, sai kasantuwar

ɗ

aya akwai gas

hi sosai a kan shi da ke nan a cunkushe ga sajen da yake ha

ɗ

e da gemu kuma ya sanya baƙin eye glasses ya sakaye idanun shi akashin na gaban da bai da gemu gashin shi ma bai da yawa sosai ya ma yi askin punk ba kuma glass a fuskar shi. Tsaye suke a abinda y

a fi kama da ƙofa wanda a da ba ya wajen sai da suka shigo ne ya wanzu tareda su, kallon minti biyu ta musu zuwa uku ta na processing ganin su da ma jin bakinta ya gaza bu

ɗ

uwa balle ta iya yin magana sanadin ru

ɗ

ani da firgici da ya cika mata zuciya sai kaw

ai ta sauke ganinta daga kansu tana jan hijabin ta ya rufe mata ƙafafu.

''Be like your girl no wan talk, Snake'' fa

ɗ

in Scor yana kallonta yana ta

ɓ

e baki, kai Sna

ɗ

in ya girgiza yana kuma maimaita maganar shi na barka da farkawa. Ƙaramin tsaki ta saki

ta

ɗ

ago tana kuma kallon shi tace '' EMA what do you want from me?".

''You quite understand business, girl'' inji Scor da fa

ɗ

i yana bugun kafa

ɗ

ar Sna, shiga cikin

ɗ

akin suka yi suka yada zango kan cushion. Snake ne ya bu

ɗ

e baki ya fara cewa '' I'm Sna

ke and this is Scorpion stings, you might know the name somewhere ''.

Da masifar sauri ta

ɗ

ago tana duban su duka biyu, ofcourse ta san sunayen nan kai ba ma ita ba ai duk wanda yake ciki da wajen duniyar tech ya san sunan musamman ma Scorpion da sh

ahararren hacker ne da kowa ya san shi, sai dai bayan sanin da aka yi na kasancewar shi

ɗ

an Nigeria babu wanda ya san wata ƙasa a wannan lokacin wata ƙabila yake ko makamancin haka. Neman shi ma ake yi ruwa a jallo, sai dai an gaza kama shi don bai da pict

ure ko guda

ɗ

aya su kan su ƴan uwan shi hackers

ɗ

in neman shi suke yi ruwa a jallo. Shi ne wasu mutane zasu wani tsaya gabanta suna ce mata ga Scorpion stings ga kuma snake kamar wani a film.

Ƙ

are musu kallo tayi sama da ƙasa tana cewa '' how may i he

lp you?" Ba tareda ta amsa abinda suka fa

ɗ

in ba don bai wani shige ta ba. Duka Scor na lura da ita, yanzu ma Snake ne ya cigaba da magana da cewa '' na san kina da abu a gabanki kuma kina da burin barin wurin nan kafin gobe ko dan ki koma wurin auren da za

ki yi, well that could be possible as we also have no interest in keeping you here. We just want you to do a simple task.....''

''And that is?" Ta yi demanding tana kallon su har lokacin a sheƙeƙe,system

ɗ

in da bata lura sun shigo da ita ba tun

ɗ

azu

ne Snake ya kawo gabanta ya direta yana cewa '' We want you to log in your details kan system

ɗ

in nan zaki mana aiki ne da sunanki''.

''You are sick in the head, how dare i log my details for some random system just to work for strangers you are not

serious ''.

''Ohh really, sanda kika amshi aikin wancan sakaran ai ba ki yi tunanin hakan ba '' fa

ɗ

in Scorpion a hargitse.

Rolling idanunta tayi in disbelief tana mai cewa '' wannan ne kuma ban san me kake magana a kai ba, aiki kuma in shi kuke

so in muku can't you wait jar sai bayan bikina? A kayan shine kawai zaku

ɗ

auko ni ku

ɗ

agawa iyayena hankali? To ba zan yi ba ku maida ni inda kuka

ɗ

auko ni''.

''Ohh really?" Scor ya tambaya a harzuƙe yana miƙewa '' do you have any idea what you are

here for? I bet you don't ''.

''I don't care what i know is I'm not doing, take me back where you took me from''.

Wata dariya ya saki ta rainin hankali yana cewa '' you think you are going back ba tareda kin min aikina ba ko?".

''Scor k

a bi a hankali mana''.

''In bi a hankali fa kace? Kana ganin yarinyar nan tana shirin raina min wayo hala an gaya mata ni tsaran tane?".

'' Kayi shiru Scor Please lemme talk'' ya furta cike da lallashi, tsaki ya saki yana gya

ɗ

a kai kawai shi ka

ɗ

ai ya san me yake tunani a cikin ran shi kan ta. Ajiyar zuciya ya sauke a hankali yana cewa '' kina jina ASH? Na san me kika baro a gida it's something you don't want to miss ga lokaci yana ƙurewa, ki

ɗ

auki system

ɗ

in nan and do what we want na tabbatar m

iki zamu maida ke immediately da zarar kin gama we have no intention of keeping you with us here''.

Yanda ya kwantar da murya yana kallonta ya sanya ta kallon shi yanzu kam ta tabbatar shi ne EMAn da ta fara sani, a ranta ta ji zata iya yin aikin nan

ta bar wurin su ko dan ta samu damar isa gidan su ba kuma don biki ba ko dan Amah da Ridh don ta san su ka

ɗ

ai ne suke cikin tashin hankalin barinta gida. Sai da ta kuma jefawa Scor harara kafin tace '' ina jinka''.

''Alright log in your details firs

t''.

''Ya za'a yi in fara logging details

ɗ

ina before even knowing what I'm to do? I'm not that dumb man''.

Kallon juna suka yi shi da Scorpion da idanu suka yi magana kafin ya juyo kan ta yana cewa '' well it's an easy task kamar yanda na fa

ɗ

a

miki da farko, can you remember sanda kika yi aiki wa DIA? Akan wani Taheer Kallah? Shi muke so ki shiga database

ɗ

in su ki tarwatsa and every single detail about Scorpion it is not that hard just log in destroy it and you are free

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login