Showing 75001 words to 78000 words out of 232724 words
/>
Ashe shi ma Ridh jan wuya ne?
Deejasmah
💜🦂
CHAPTER
29
Kuma ta
É“
a ta da yayi ne ya sanya ta zabura ta yi firgigit ta dawo hayyacinta, ta dube shi a tsorace kamar wacce ta farka daga barci.
''Baki ji nane?".
Kai ta girgiza tana cewa '' Na ji''.
''I trust you kar ki bani kunya kin ji ko?".
Da kai yanzu ma ta amsa masa tana jin kamar ta fashe da kuka ba wai don bata son Rhid
É—
in ba sai don yanda komai ya zo mata a bai-bai ba yanda ta tsara rayuwarta ba. A ce kamar ita da ke amsa sunan Aesthetic by Teeyah ace an wayi gari ta zama matar mad
adi? Ga wanda take so shi kuma yake son waninta? Wannan wani kalar rayuwa ne mai cikeda tatsuniya take gani a kan idanunta.
''In shaa Allah Affah''.
''Dama na san ba zaki ta
É“
a bani kunya ba, Allah ya miki albarka yanzu ki tashi ki wanka ki shirya
cikin kayan amarya kin ji ko? Ga can mai babban
É—
aki a part
É—
ina ki zo ku gaisa''.
Yana fa
É—
in haka ya juya ya fita ya barta a zaune cike da taraddadin mai ya kamata tayi kuka ne ko rawa ko hamdala da fatan fitowar Dee lafiya?. Rasa wanda zata yi ya s
anya ta shigewa toilet don yin wanka kamar yanda Affah ya bata umurni.
Tana fitowa a gaban mirror ta tsaya tana ƙarewa kan ta kallo, duk ta bi ta fa
É—
a dare
É—
aya kawai ga uban dark circles ƙasan idanunta na rashin
É“
arci su kan su idanun sun yi ja sosai
eyelashes
É—
in da aka saka mata sun kuma saka idanun kumbura. Kai ta girgiza tana jin guilty conscious yana rufe ta, amma ba yanda ta iya don the deed is already done ba yanda ta iya balle ta ce zata gyara komai.
Shafa ta fara yi cike da jin da
É—
i tana
shafa toner wayarta yayi ƙara, da sauri ta miƙe don
É—
aukar wayar. Sunan Beta ta gani yana yawo kan screen
É—
in, ji tayi ƙirjinta ya buga sosai kallon
É—
akin tayi kamar mai tsoron wani ya gan ta ko ya ji abinda zata fa
É—
in.
Komawa jikin ƙofa tayi ta saka
key ta bar shi jiki kafin ta maƙale a jiki tana kara wayar a kunne.
''Sannu yar kunama macijiya ba ki ramin kan ki sai na wanin ki butulu'' ta tsinkayi muryar Beta yana fa
É—
i cikeda
É“
acin rai.
''Butulci huh? In kaga dama ka kirani da ko ma miye zan
amsa in dai daga bakin ka ne amma bai kamata
É—
an wuta ya ke zagin kafiri ba don makomar su guda, don ko wurin Allah cutar da macuci ai ibada don kuma na zame hannuna in ce gashi nan kun aiwatar da abinda kuke son''.
''Mu ka aiwatar ko ke kika aiwata
r? Ko an gaya miki burgar ki zai sa in yarda da ke? Har da munafunci wai kin zare hannunki cikin maganar bayan kin sa wasu sun miki aikin, ko an gaya miki ba mu sani ba ne?".
''Wait Beta, kar ka raina min wayo mana. Ba ku kuka
É—
auketa ba?".
'
'Mu ka
É—
auketa ko ke?".
''What do you mean?".
''Abinda kunnen ki ya jiye miki, ba ke kika saka aka sace ta ba don ki maye gurbin ta gashi nan kuma kin samu ba?".
''Beta wallahi ban san me kake magana a kai ba, ba kuma wai don ina jin tso
ron ka ba''.
Shiru ne ya biyo bayan maganganun na shi daga ita har shi sun rasa abun cewa, sai can ne tayi ƙarfin halin cewa '' in ba ku bane then who is it?".
''That's what we really want to know, ya sunan wanda suka ce ya
É—
auketa?".
''
EMA, Elias Micah Akoka''.
''Shi miye na shi, what's between them?".
''I don't really know but i know he was in this country around December last year ''.
''Ill look into it, ke tunda kin samu abinda kike so ba shikenan ba?".
''Amma Beta
.......'' jin ana tura ƙofar da ta maƙale ne ya sanya ta zabura tana cewa '' I'll call you ana kirana''. Tana fa
É—
in haka ta yanke wayar ba tareda ta jira amsawar shi ba.
Bu
É—
e
É—
akin tayi duk alamun rashin gaskiya ya bayyana a fuskar ta, Amah ce tsaye
ba tareda ta shigo ba tace '' me kike yi har yanzu baki shirya ba?".
''Yanzu zan zo Amah, wanka na yi''.
''Sai ki yi maza ana jiran ki ''.
Daga haka ta juya ko kallon ta bata yi ba, ajiyar zuciya ta sauke tana bin ta da idanu tausayin ta ya
na kuma game mata rai ta san ƙarfin hali kawai take yi ba yanda ta iya ne.
Komawa tayi cikin sanyin jiki sallahn Azuhur da har lokacin ta ya ku
É“
ce ta tada, ta da
É—
e a sujadar ƙarshe tana godiya ga Allah da mallaka mata za
É“
inta ba tareda ta kauce hanya
ba. Kana ta
É—
aura da addu'ar Allah ya daidaita tsakanin su da mijinta, ya kuma bayyana Adeeyah da ba ta san su waye suka
É—
auketa ba amma fatan ta Allah ya sa ta kasance cikin aminci ta dawo cikin ƙoshin lafiya. Sallamewa tayi ta miƙe ta koma gaban mirror,
gyara fuskar ta tayi ta kama gashinta da ribbon kana ta bu
É—
e gefen da take ta ajiyan bridal dress
É—
in Adeeyah ciro shi tayi ta zura a jikinta ya mata yawa. Cirewa tayi ta bu
É—
e wani side bum da dama take sawa ta ciro da wata push up bra, rigar ta maida ya m
ata tsam a jiki gyaggyarawa tayi ta saka net ta lullu
É“
e kan ta nan ko ta fito amarya tsaf da ita.
Cikin heels
É—
in ta ta ciro guda
É—
aya da clutch bag, tsayawa tayi gaban mirror tayi juyi a fili ta furta '' so this is how someone feels when he married s
omeone he loves? To shikuma angon fa?" Ta tambayi kanta tsoro yana kuma kamata. Kai ta girgiza a fili tace '' he's my least concern mai wuyar dai in shiga cikin gidan''.
Fitowa tayi daga
É—
akin tana jin kamar ta nutse, kamar duk duniya in suka ganta
zasu gane mai ya faru ne. In da Allah ya taimaketa har ta shige part
É—
in Affah da sallamar ta ba ta ha
É—
u da kowa ba.
Ridhwan dai yana zaune a inda Abu ya zaunar da shi bai iya barin wajen ba sai da la'asar tayi da Ummie ta shigo da maganar Æ´an bik
o zasu zo su je can gidan shamaki don
É—
auko amarya tunda akwai dinner a ranar gwara a fara kai ta
É—
akinta in ya so sa tafi dinner daga nan. Yanda ta gan shi a zaune ya takure ya sanya ta duban Abun ta maida kallon ta kan shi tana cewa '' lafiya kai kuma? M
e kake yi a nan ne?".
Baki ya bu
É—
e zai yi magana ya katse shi da cewa '' wani shashanci yake shirin yi min, wai fa yarinyar ce..........''
Abu ya kwashe komai ya gaya mata, tayi ta'ajibi sosai inda kai tsaye tace '' an ya ba yarinyar ce ta gudu b
a? Dama fa yanda take yi kamar ba ta son shi ko Ade haka ta fa
É—
i jiya''.
''Wani irin magana ne haka Amina?".
''Wallahi haka ake ta cewa, ban gaya maka ba ne. In dai ita wannan
É—
in zata yi ma iyayenta biyayya a kaita kawai, ko wancan ta gaji ta
dawo ba za'a kashe wannan ba sai ayi fatan Allah ya sa ita ce alkhairin shi''.
''Ameen Amina, nima haka nace shiyasa nace ba zai ta
É“
a sakin ta ba soyayyar banza da wofi ya fi uban ta sonta ne da har ya gwammaci ya barta da halin da ta za
É“
a? Ai mu sa
i mu godewa Allah da hakan ya fito kafin biki da sai bayan bikine haka zata dinga wahalar da shi''.
Kallon su ya tsaya yana yi da mamakin abinda suke fa
É—
i kamar wasu yara, ji dai wani magana ba kai ba tushe da suke yi ba lissafi. Anya ba Allah bane ya
É—
auke yarinyar can saboda shi ba alkhairi bane gareta? In ba haka ba ya surukai za su ke irin wannan tunanin kan matar da
É—
an su zai aura?.
Ganin yana kallon su ya sa Ummi cewa '' ka kalle mu da kyau mana, soyayyar banza da wofi ina ce yarinyar da aka
aura maka kamar su
É—
aya har ma tafi wacce kake son kyau da har zaka mana wani iyayi kar ka tashi ka je wurin abokan ka ka zauna a nan ka tara mana mutane tunda ba ka san me ke maka ciwo ba sakarai kawai'' ta na fa
É—
in haka ta juya ta fita tana sababi.
Miƙewa yayi ya bar musu parlorn a ran shi ƴana ayyana sun yi abinda suke so a kan shi, shima fa ba wanda ya isa hana shi yin me yake so a cikin gidan da bai gina shi da sunan wata Ateeyah ba don haka in ta kuskura ta shigo gidan sai tayi nadamar amsa tay
in auren shi da tayi a rayuwarta.............
Alwashi kan alwashi?
Ko wasu kala ne iyayen nan na Ridhwan?
Anya ba sa hannun su a sace Adeeyah kuwa?
Deejasmah
💜🦂
CHAPTER 30
ADEEYAH
Zazza
É“
i kam da gaske ya kama miskina a kan pray
ing mat, da azaba ta isheta don dole ta tashi ta haye bed
É—
in ta kulullu
É“
e har kanta. Kuka ta fashe da shi na tsabar tausayin kan ta na yanda sai ta hango haske a lamarinta sai komai ya rikice mata, ji dai yanda sai da take shirin yin bankwana da damuwa a
lokacin wani ya sarƙafe ta. Tabbas tana cikin layin mutanen da ba su da rabon farinciki a rayuwar su, ƙila ma haka tata rayuwar zata faru ta ƙare ba tareda tayi dariya genuinely ba. Ji bi dai yanda Ridh yake son ta da ƙaunarta yanda take da tabbacin zai s
hare mata hawayen da ta girma suna kwaranya a rayuwarta amma komai ya su
É“
uce mata ba tareda ta kai ga
É—
an
É—
anar zaƙin shi ba. Tunanin da take yi ba ƙaramin kuma tsinka mata zuciya yake ba hakan da ke kuma sa zazza
É“
inta kuma ta'azzara, in just few minutes ta
fice hayyacinta dama zazza
É“
i bai mata da sauƙi ko ka
É—
an.
Sanda take fama da azabar ciwon ma su Scor ba sa gidan don tun fitowar shi daga
É—
akin ya kwashi carkeys
É—
in shi, hakan ya sa Snake mara masa baya su kai locking gidan suka fita gari. Yawace-yaw
acen su suka yi suka ci abinci ba su suka dawo gidan ba sai bayan Isha'i lokacin ciwo ya gama bugar da ita ko sallah ba ta iya miƙewa yi ba, shigowar su Scor ya miƙawa Sna takeout
É—
in DeeDee ya wucewar shi.
Hanyar basement
É—
in gidan ya nufa inda nan
ne hanyar underground
É—
in da aka ajiye DeeDeen, a kwance a bed ya tarda ta tayi lullu
É“
i har kai. Murmushi ne ya ƙwace masa a tunanin shi ko avoiding
É—
in su take yi, sai yace '' ASH ki tashi ga abincin ki nan''.
Ko motsi bata yi ba da yake ya san hali
n ta sai ya juya ya fita ya na mai cewa '' citta'' yana dariya. ÆŠakin shi ya wuce shi ma wanka yayi ya fito ya nufi wurin scor, a kan couch ya same shi yana duba abu a system
É—
in shi. Zama yayi gefen shi ya kwantar da kan shi kan hannun kujera, duban shi y
ayi yana cewa '' har yanzu ba ta kar
É“
i abincin ba?".
''Da ma na shiga
É—
akin ko motsi bata yi ba, balle ta kalle ni tana kan gado''.
''Ka ƙyaleta yunwar cikin ta bai gaya mata ba ne, yana gaya mata zata tashi ta ci''.
''Uhmm'' ya furta yana k
allon screen
É—
in da yake aiki a kai, gani yayi ya fita daga page
É—
in da yake zuwa CCTV footage
É—
in
É—
akin da take. Har lokacin tana kwance sai kawai ya fara kallon previous recordings wanda aka yi ba sa nan.
A cikin natsuwa suke kallon yanayin da take
ciki bayan fitan su, tun daga kan fitar shi da ta lullu
É“
e har time
É—
in da ta tashi da mugun sauri ta hau bed ta dinga rawar sanyi. Abinda ya ƙara tabbatar musu da bata da lafiya ganin har sallahr Magrib a zaune tayi, Isha'i ko ba ma tayi ba tana kwance ko
motsi bata yi ba.
Da sauri ya miƙe yana cewa '' wannan yarinyar so take ta mutun mana a nan''.
''Yanzu ya zamu yi?".
''That's what i don't know, but let's go ''.
ÆŠ
akin suka nufa tana yanda take ba tareda ta motsa ba, hannu ya kai ya yay
e duvet
É—
in da ta rufa da mugun sauri ta fisge tana ce masa '' G'way'' cikin muryar da tayi laushi sosai. Tsaki ya saki ya dubi Sna da duk ya bi ya tsure kana ya juya ya fita, a nan basement
É—
in ya zauna cikin kujeru wayar shi ya ciro ya fara neman wanda
zai kira. Kan wata number ya tsaya yana tunani, ya san yana kiran yarinyar nan zata yi zaton wani abu ne amma ita ce last hope
É—
in shi in dai ba so yake asirin shi ya tonu ba ne. Don haka kawai yayi dialing ringing
É—
aya a na biyun ta
É—
auka da zaƙuwa '' ya
u wata rana?".
''Wednesday'' ya bata amsa cikeda gatse, dariyar jin da
É—
i ta saki kana tace '' shiyasa aka kirata ranar samu, if not on Wednesday yaushe zaka kirani?".
''Can you be serious for once? ''.
''What's going on baby? ''.
Tsaki
ya saki ƙasa-ƙasa yana cewa '' i want you to send a prescription na fever ne''.
''Wani kalar fever ne? Who's sick?".
''Someone, i need it right now ''.
''Someone? Babe are you cheating on me?".
''Cheating you said? Hear yourself well ma
na what's between us da har zan yi cheating on you? Lafiyar ki ƙalau kuwa?".
''You know right that I'm okay, kamar yanda ka san I'm your rightful owner wace Æ´ar iska ce ba ta da lafiya da tsohon daren nan da zaka kirani in bata magani?".
''Yo
u are delusional you know that? Don kawai kin ga na kira ki shi ne zaki min shirme? Mtsww'' ya na furta hakan ya tsinke wayar yana jin kamar ya bita ya falla mata mari, wai she's his owner sai kace sakaran namiji da har wata mace zata ce she owned him kama
r wani tsumma? Ai ko shi banza ne ya fi ƙarfin tayi owning
É—
in shi balle ma bai lalace har haka ba.
Duban Sna yayi yana cewa '' who do you know that'll prescribe medications for her?".
''America sure ta maka yawa, this is Nigeria my brother don
zaka sai magani you don't need prescriptions muna fita nan Jabi mall za ka ha
É—
o medications balle akwai pharmacy nan farkon estate
É—
in nan''.
''Let's go get it, na manta da haka ne ma na kira mahaukaciyar can''.
Miƙewa suka yi suka fita cikin mintun
a ka
É—
an suka ha
É—
o maganin zazza
É“
i kala-kala kamar masu ta
É“
in kai, har ma da injection. Haka suka dawo gidan
É—
akin suka koma, sai ga Scor da ha
É—
a allura a cikin syringe zai wa Adeeyah. Ba ta san me ake yi ba sai ji tayi an sauke mata duvet yana shirin
É—
aga
mata riga, kai tsaye tayi wata iriyar zabura a tunanin ta ko wani abun zai mata. Ai ko ya sa hannu ya maida ta nan ko ta kai wa hannun cafkan cizo don ta gwammaci ta mutu da ta bari ya yi raping
É—
in ta,
É—
ayan hannun ya sa ya buge bakin ta yana cewa '' ba k
i da hankali ne?".
Ko a jikin ta ta wuntsula can gefe tana haki, kuma kallonta yayi yana cewa '' ashe ma lafiyar ki ƙalau tunda har kina da ƙarfin dambe''.
Nan ma ba ta amsa ba don tana bu
É—
e baki zata iya saka kuka, in tana zazza
É“
i kuka ko ka
É—
an
bai mata wahala. Tsaki ya buga yana cewa '' zaki gyara in miki allura ko kuwa?".
Wani hararar Allah kyauta ta jefa masa har lokacin tana nishi, tahowa yayi tai yunƙurin miƙewa sai dai ta kasa sakamakon hannu da ya kai ya maida ta mur
É—
e hannayen ta
yayi da nashi kana cikin yin ƙasa da murya yace '' just trying to help you, stand still okay?".
''Trust you to help me? That'll be the last thing i'd ever do now off me'' ta yi ƙoƙarin fa
É—
i bayan ta yi yaƙi da hawayen da ke shirin zubo mata, cewa yayi
'' duk abinda zaki fa
É—
i ki bar shi zuwa sai kin warke, now