Showing 84001 words to 87000 words out of 232724 words

Chapter 29 - JIRWAYE COMPLETE

29 Aug 2026

62

ba don komai ba sai don tsabar yanda kunya ya kamata, ba wai dan yana owing

ɗ

in ta explanation ba. Musamman da ya ji shiru ya saki jiki yana gaya mata maganganu

har da cewa '' i never thought you can stoop so low into marrying mijin da ƴaruwarki za ta aura,but ta

ɓ

ace ba a san inda take ba kika auran mata miji ko kunya ba ki ji ba. I thought you were far better than this, but you proved me wrong''.

''Hey Fay

rouz

ɗ

an dakata min mana, kar ka ga na maka shiru ka nemi ka min hauka. Har kai waye da zaka min shisshigi a rayuwata,how dare you?" Ta tambaya cikeda takaici tana ji kamar ta masa duka, shi ma a hassale yace '' borin kunyar ce kike shirin na

ɗ

e ta da hauka

?".

''Borin kunya? Ba dai kunyar ka ba? In rasa kunyar wa zan ji sai ta ka mashayin da kai

ɗ

an iska? Ka san wata kalma wai ita kunya balle har in ji taka?".

''Ni kike gayawa haka?".

''An fa

ɗ

a maka ko ƙarya ne kai ba mashayin ba ne?''.

''Har zaki min gori? Ina ce tare muke gantalin da ke ba?".

''Yes we hangout together with you, but na ta

ɓ

a bin ka wurin shaye-shayen naka ko mun ta

ɓ

a yin iskancin da kai? Kai ma ka sani I'm way beyond your league''.

Shiru ne ya biyo bayan ƴar

gorin da suke wa juna, yayinda ita tsahirtawa tayi don ta ji ko mai zai fa

ɗ

i. Shi ko tsabar mamaki ne ya kama shi, bai ta

ɓ

a jin gorin da aka masa da ya ji har rai kamar na yau ba. Wai shi Aesthetic zata wa gori mafi muni a rayuwar shi?. Jin bai amsa ba ta

ɗ

aura da cewa '' besides I'm now a married woman, ba wai wata sha-ka-tafi ba so learn how to talk to me with some respect in ya zama dole ne yin maganar okay?".

Kai ya gya

ɗ

a cikin dauriya kamar tana gaban shi yace '' abun har ya kai haka tsakanin mu

ko Ateeyah? Well that's good na ga kalar na ki. But all these won't change the fact that you are but a loser, a pathetic one'' yana fa

ɗ

in hakan ya katse wayar shi.

Dafe wayar ta yi tana kuma jin ranta na kuma

ɓ

acewa, she hates maza and whatsoever the

y think they are. Daga kawai sun sami rana sai su baza shanya son ran su, daga wannan sai wannan. Tsaki ta ja tana cewa '' sai su yi duk abinda suka ga dama, ni

ɗ

in nan dai-dai nake da su da duk abinda suka zo da shi ba zan

ɗ

auki iskancin su ba''.

S

cor kasantuwar shi ba

ɗ

an media ba ne sosai ya sanya bai ga yanda zancen ke circulating ba sai da Sna ya kira shi a waya yana ce masa ya duba mail

ɗ

in shi ya tura masa saƙo, ganin screenshot

ɗ

in da ya tura masa na maganar da yawo ne ya sanya shi shiga IG a

bun ka da Meta algorithm yana shiga the first thing da ya fara gani was hoton Adeeyah. Kiran Snake yayi yana cewa '' amma iyayen yarinyar nan ba su da hankali ko?".

''Ina suke da shi? Yanzu tail ma ya kirani yake gaya min wai mutumin yayi reporting ca

se

ɗ

in a DIA''.

''Wahalar da kan shi zai yi, as that's a dead end, zan kira Ɗari yanzu ina so a ba wa shi wancan yaron da yake ba ta aiki let him suffer for all his mistakes''.

''Ya bad, to ita kuma fa?".

''I'm monitoring her movements, in a

bincin ta ya ƙare I'll notify you sai ka kai mata su''.

''Alright then''.

Ba ta san tana jin tsoron zama gidan ba sai da ta duba agogon system

ɗ

in da suka ajiye mata ta ga dare ya lula sosai, jin maganganu ta dinga yi a cikin gidan kamar ana kira

n sunan ta. Sai kuma can ta dinga jin kamar hira ake yi har da tafawa, cusa kan ta tayi cikin pillow ta lullu

ɓ

e kan ta da Duvet. Ba sai ta fara jin ana jan bargon ba, a tsorace ta tashi ta koma zaune cikin hijabinta da ya fara damunta da tsami amma saboda

kafiya ta ƙi ko ta

ɓ

a kayan da ya kawo mata ya ajiye shi kan Sofa. Yanzu kam tashi tayi tsaye ta nufi toilet,alwala ta

ɗ

auro ta fara jera salloli ba ta san time

ɗ

in da ta

ɗ

auka kan sallaya ba bacci ya

ɗ

auke ta ba ita ta farka ba sai da gari yayi haske. Da t

ayi sallah ne ta

ɗ

auko yoghurt ta yi zaman sha da bread, tana gamawa ta koma kan gado ta na

ɗ

e ta cigaba da wani baccin don through out ba ta ko rintsa ba da daren.

Yinin ranar ma haka ta ƙare shi kwance daga baya kuma ta

ɗ

auko system

ɗ

in da suka ajiye

mata ta fara danne-danne............

Ba dai aikin da yace tayi take yi ba ko?......

Deejasmah

💜🦂

CHAPTER 34

Ganin akwai internet connection na WiFi

ɗ

in gidan ya sanyata jin

ɗ

ar a ranta, in dai har akwai WiFi kenan duk abinda zata yi da sys

tem

ɗ

in zasu gani. Sai dai ba ta damu ba kasancewar ta ƙwararra a fannin

ɓ

ad-da-sahu ya sanya ta neman VPN sai dai babu ko

ɗ

aya da kuma ta yi ƙoƙarin sauke shi sai ta ga akwai bugs sosai ga shi kamar duk abinda ta yi akwai imprints. Incognito mode ta shiga

ta shiga yin abinda ta fara, wato resourcing information akan Scorpion stings don ita all these while ba ta san ko miye ha

ɗ

inta da shi ba ko da ya fa

ɗ

i jin shi kawai tayi ba wai ta yarda ba.

Sai dai maimakon ta samu duk abinda take so, superficial kaw

ai ta samu kuma duka babu na kamawa mai wani amfani. Tsaki ta saki ta dawo baya ta fara yin kutse ta cikin system

ɗ

in duk da sabuntar ta, monitoring devices

ɗ

in da ke zagaye da system

ɗ

in ta fara nema. Ai ko ta samu

ɗ

aya very active mai suna Scor.web kai t

a gya

ɗ

a don kai tsaye ta gane ya jefa mata bug ne mai ƙarfi ba na shi ba ne. Tana ta

ɓ

awa zai zuƙe ta ciki ne ta samu shutdown, cracking ta fara yi cikin natsuwa ba tare da damuwa ba duk da ta san yana ganin ta. Amma ko a jikinta, sai da ta gama tas kafin t

a ga SS—PC. Shiga ciki ta yi nan ta ga folders masu yawa a ciki duka kuma da matakan tsaro mai ƙarfi a kai, wani mai sunan ''Project'' a jiki ta fara ƙoƙarin bu

ɗ

ewa a take system

ɗ

in ya

ɗ

auke

ɗ

if.

Tsaki ta saki tana cewa '' shege kawai mara gaskiya''. M

iƙewa tayi ta nufi sofan da aka ajiye kaya a kai, zama tayi ta fara zaro kayan ciki hijabi ne irin mai taushin nan mai tsada ƙarami

ɗ

an Saudi. Iyakan shi guiwa guda uku ne a ciki kalar fari,baƙi da maroon, sai abayoyi guda hu

ɗ

u duka ƴan egypt masu santsi

ɗ

aya mai design biyu stones sai

ɗ

aya plain shi kuma kalar green ne sai slides guda

ɗ

aya baƙi. Tura baki tace '' sai na sa kayan ai ba tsoron shi nake ji ba''.

Green

ɗ

in mara komai a jiki ta

ɗ

auka, abun ku da gwanar kwalliya sai ta suri maroon

ɗ

in hijab

in ta wuce hanyar toilet. Wanka ta yi ta wanke kayanta ta sagale su a hangern towels, zura waincan tayi duk sai ta bi ta tsargu don komai na jikinta ya fito ta cikin rigar. Ga shi ba innerwears a wurin sai nata da ta wanke,

ɗ

aukar halfvest

ɗ

in ta da ya far

a talewa da underskirt ta yi ta nufi hand dryer ta tara a ƙasan shi. Da yake da sensor yake aiki sai ta kai hannunta ya kawo sai ta sa kayan,hakan ta dinga yi shi yasa ta da

ɗ

e sosai kafin ta samu suka bushe. Sakawa tayi a jikinta ta maida kayan sai lokacin

ta

ɗ

an ji dama-dama duk da babu pant amma ya fi babu. Fitowa tayi daga toilet

ɗ

in ta koma kan system

ɗ

in da ta ga ya kawo ga mamakin ta, ta

ɓ

e baki tayi ta duba time ganin har lokacin la'asar bata yi ba sai ta kwashe beddings

ɗ

in duka ta maida su cikin clo

set ta shimfi

ɗ

a wasu don suma sun yi datti ba laifi ga warin zazza

ɓ

in da ta warke duk ya game shi. Sweeper ta

ɗ

auko daga toilet ta gyara

ɗ

akin tas, ta maida pray mat ta tada sallah. Ko da ta idar yanzun ma bata tashi ba zama tayi tana ta lazumi, sai da tay

i magrib ta tashi.

Miƙewar ta yayi dai-dai da shigowar Snake

ɗ

akin, zuruf ta waigo tana mai mamakin zuwan su ba sun tafi ba? Ta tambaya sai dai ba ta da mai bata amsa sai kawai ta ha

ɗ

iye yawu tana nufar bakin gado ta zauna ba tareda ta nuna ta san da

zuwan shi ba a bayan fage kuma tana bin shi da kallon ƙasa-ƙasa cikeda kula. Dariyar ƙarfin halin ta ya saki a zahirance yana cewa '' Hajiya ASH barka da dare''.

Harara ta jefe shi da shi tana kallon yanda yake danna waya ya jingina da inda ya fita, d

a alamu kira yake yi don tana jin dialing tone ta

ɗ

ayar

ɓ

angaren ya sa a handsfree. Muryar Scor ta tsinkayo yana cewa '' ka na

ɗ

akin kenan?".

''Sure ga ni nan na shigo''.

''Alright ba ta wayar''.

Ba tareda ya ce komai ba ya matso gabanta,

miƙa mata wayar yayi ba ta amsa ba sai kawar da kanta da tayi. Bai damu da yanda ta yin ba ya ajiye mata kan cinyar ta ya ja baya bayan ya shaida masa da ga ta nan tana ji.

Cewa yayi ''Hajiyata''.

Yanzu ma ba ta amsa masa ba shima bai damu ba ya cig

aba da maganar shi da cewa '' na ga dai yau kin yi abun arziƙi, you sure know what you are doing but i want to caution you that duk abinda zaki yi a cikin gidan nan kina cikin komata ne. So ki bar tunanin zaki iya wani motsi ba tareda sahalewa ta ba, biolo

gical processes ne ka

ɗ

ai zaki iya yi don sune dolen ki.....''

''Zaka iya hana ni yin su mana in ka isa'' ta katse shi cikeda hasala.

Dariyar da kana ji ka san na mugunta ne ya saki yana cewa '' kin kusa daina su in baki yi abinda muka ajiye su ba

soon, well that's not what i called for i wanted to commend you for what you've started amma fa ki sani ba zai kai ko ina ba rushewa zai yi, mafitar ki

ɗ

aya shi ne ki yi abinda muke so if not.....''

''Ba zan yi ba, in ka isa ka zare min rai don Allah.

Ni fa Malam ka ishe ni ha'an ina ruwanka da ni?".

''Oh really?''.

''Ka ji ai ko?".

''Yea, but i don't want you to regret not doing what i want''.

''We will definitely regret it, both of us. Ka kuma daina damuna da kira da aiko min gard

awa'' tana fa

ɗ

in haka ba ta jira amsar shi ba ta yanke wayar ta miƙe a wurin toilet ta fa

ɗ

a tana jin kamar ta kifa don bala'i.

Kai Snake ya gya

ɗ

a a fili ya bayyana '' ƴar daru ta Scorpion nawa, wai a daina aiko mata da gardawa. Ni ne gardin kenan?" Kai

ya gya

ɗ

a ya

ɗ

auki wayar shi ya fita, bai dai da

ɗ

e ba ya dawo ya ajiye mata takeouts da wani flask da collapsible cups. Ya juya ya ficewar shi daga gidan gaba

ɗ

aya.

A toilet

ɗ

in ko wuri ta samu ta zauna ta fashe da kuka, zaman ta a gidan ya ishe ta ka

mar me. Wannan wata kalar masifa ce wasu tsinannun maza su ajiye ta a wani gida, su ba muharraman ta ba. Ba mijinta a ciki balle ta ce, sai sun mula su fa

ɗ

o mata kaman arna haka nan in rana ta

ɓ

aci su haiƙe mata ta shiga uku. Ita ba ma wannan ba a cikin kw

anakin nan zata fara period, wani kalar yanayi za ta shiga in ya zo?.

Ta da

ɗ

e tana kukan kafin ta wanke fuskarta ta

ɗ

auro wani alwalar ta fito ta yi Isha'i, tana idarwa ta haye bed saboda baƙin ciki ranar ko abincin ma bata ci ba.......

Allah ya t

aimaki hajiya mai citta

😅

.

Gaba ki

ɗ

aya kwanakin haka take wuni sukuku ga mood swings ga na damuwar da ya ziyarce ta a lokacin kamar yanzu komai ya faru. Ga mugun tsanar Scor da ya cika mata rai, kullum sai ta bi shi da mummunar addu'a kamar yanda b

a ta gajiya da addu'ar ku

ɓ

utar ta daga wajen. Babu kalar tunanin da bata yi ba kan yanda zata bar gidan amma ta gaza mai

ɓ

ullewa musamman da bata san yanda zata bu

ɗ

e ƙofar ba. Duk yanda take bin Sna da kallon nazari idan ya zo kawo mata abinci ta gane yand

a yake yi ta gaza, sai yau da ya kawo mata wasu manyan hijabai dogaye kamar yanda Scor ya ba shi umarni. Tana kallon sanda ƙafar shi ya taka wani abu kan tiles da kenan not so obvious da zai fita, ajiyar zuciya ta sauke tana gya

ɗ

a kan ta.

Sai da ta t

abbatar da ya bar gidan a hasashen ta kafin ta miƙe wutan

ɗ

akin ta kashe kafin ta nufi wurin. Cikeda kula take taka tiles har ta iso wajen, da ƙarfi ta hau kan abun wanda yayi dai-dai da tashin wani kalar sauti mai ƙarfi ya cika gidan............

Me

kuma ya faru ne?

Thanks for your dua, ta samu lafiya jiya ba a sallame mu ba ne sai yau shiyasa ban yi ba

Allah ya bar zumunci.

Gobe zan yi wani in shaa Allah

Deejasmah

💜🦂

CHAPTER 35

Fa

ɗ

uwa ta yi yaraf a dai-dai wurin jin ƙarar da ya zo

mata a bazata, tsoro ne ya kamata sosai ta ƙanƙame jikinta cikinta na hautsinawa. Ji tayi ƙofar ta bu

ɗ

e wanda yayi daidai da dawowar hasken

ɗ

akin

ɗ

agowar da zata yi idanunta ya fa

ɗ

a cikin na shi, ru

ɗ

u ta shiga ta gaza bambance Snake ne ko Scorpion don babu

glasses a idanun shi. Wani sabon bugun zuciyarta ya fara, don tabbas shi ne duk da yau ne karon farko da ta fara ganin su ba a sakaye ba. Wasu kalar idanu yake da su azababbu ga su a lumshe da ƙasan idanu yake kallon mutane, sarƙafe juna suka yi kamar baƙ

in juna.

Jin iskar

ɗ

akin yana mata ka

ɗ

an ya sanyata yin ƙarfin halin cire idanunta daga nashi, ta zurawa ƙafafunta idanu sai lokacin ne ya farga da abinda yake faruwa. Gyaran murya ya yi yana cewa '' what are you up to?".

''Isn't it obvious?'' i

tama ta amsa tana ƙoƙarin yarfa masa harara. Ɗukawa yayi a gabanta har numfashin shi yana sauka kan fuskar shi, da sauri ta matsa baya tace '' what are you doing?".

Ta

ɓ

e baki yayi yana cewa '' isn't it obvious?" Da same condescending tone da ta masa

magana, tsuke baki tayi tana kauda kan ta don ji take komai na jikinta yana rawa. Jin tayi shiru ya sanya shi cewa '' wai guduwa kike son yi ne?".

''Gidan mu zan tafi dai'' ta amsa masa kai tsaye tana cigaba da cewa '' na gaji da zama a nan, I'm tire

d!!!".

''No you are not, in da kin gaji you should have done what was expected of you. Kin san hanyar fitar da kan ki daga nan, then why......''

''I'm not doing what you want, ba zan yi ba and i must go home'' ta furta tana miƙewa a bazata ta yi

wuf ta fice daga

ɗ

akin. Cikeda zafin nama ya biyo ta lokacin har ta wuce parlorn wurin sai dai ta rasa yanda zata yi ta fita, ji tayi ya saka hannu ya fisgota ta fa

ɗ

o ƙirjin shi.

Baki ta bu

ɗ

e ta gantsara masa cizo a kan ƙirji sai ji tayi ya yarfa ma

ta wani marin da ya sanya gani da jin ta

ɗ

aukewa na wucin gadi, tura ta yayi ta fa

ɗ

i kan carpet tana numfashi. Ƙafar shi ya sanya ya murje mata yatsu cikeda mugunta yana cewa '' don kin ga ina bin ki da lalama shi ne zaki kawo min hauka?".

''I didn't

ask you to, are you a techie or terrorist? Why are you keeping me here bayan zan iya yin komai da kake so at the comfort of my home? Meyasa ka rushe aure

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login