Showing 207001 words to 210000 words out of 232724 words

Chapter 70 - JIRWAYE COMPLETE

29 Aug 2026

103

Don't want to be a liability to anyone ''.

''You are not, you are my responsibility. I'll cook for you''.

''You don't hav

e to.....''

''I'll do that, and I'll wait for you ka zo ka ci ka dai ga gobe zan tafi''.

''Have i tell you that i love you today?".

''Yes, you did but baka gaya min yanzu ba ''.

''Okay Kitten, i love you dearest. The kitten you, the Trouble

and everything ''.

''And i love you too, my Scorpion for the storm. The serenity after a rainfall for whatever it will brings''.

''Ai dole na in zo ma, Finally yau dai kin fa

ɗ

i anya ba zan zo in tafi da ke ba?".

''Mun gama magana da kai rig

ht, sai na gan ka''.

''Alright Kitten bye''.

Bye ta amsa tana lumshe idanu, nauyin ƙirjin ta yana kuma sauka a hankali. Tana son scor ta sani kuma ba ta jin akwai ranar da zata daina.

MARAFA

Zaune yake kan wata buzun raƙumi, kan shi a ƙasa

gaban wani mutumi. Kallo

ɗ

aya zaka iya tunanin Malami ne da mai

ɗ

aukar karatu, ko da yake bai yi kama da malamai ba duk da uban rawanin da ya dangwara a kan shi amma babu wannan kwarjinin da hasken Kur'ani a tattare da shi. Mutumin tsoho ne tukuf don har

furfura ta mamaye gemun shi har gashin idanun shi amma jikin shi babu tamuƙewar nan da yawa, kana ganin shi dai ka san ya manyanta.

Muskutawa yayi yana cewa '' Ya aka yi kai sake haka ne Hashimu? Na fa

ɗ

i maka yanda zaka bi komai a hankali, nasarar ka

tana tattare da zaman aure tsakanin jaririyar Hamza da jaririn Habibu amma kayi biris da garga

ɗ

ina ko dai ba ka son sarautar nan ne?".

''Ko kusa Baba nayi iya ƙoƙarina don ganin ta koma amma hakan ya ƙi yiwuwa, babu abinda za'a yi ne a tursasa mata ko

mawa ko bata shirya ba? Ka ga fa yanzu haka tana can Kadunan ƴaruwarta ta haihu kuma gobe zata dawo nan

ɗ

in''.

''Ai ka riga da kayi kuskure Hashim, tunda har ka bari aka samu kwana arba'in ba sa tare da juna. Nasarar ka ta rigada ta lalace kuma''.

''Na shiga uku Baba, ya zan yi kuma?".

''Ya ko zaka yi? Tun ranar da ka kirani na maka kashedi fa? Don me zaka yi biris da abinda na fa

ɗ

i maka?".

''Ka yi haƙuri don Allah''.

''Ka ji gafalalle har mu ne kake kira wa Allah a nan? Sai kace ka

san shi ne da kake ha

ɗ

a ni da shi''.

''Ka yi haƙuri, ya zan yi yanzu?".

''Kana da dama guda

ɗ

aya kacal, ka san yanda zaka yi ta haihu a

ɗ

akin ta. In ka kuskura ta haihu a nan masarautar komai naka zai lalace, sirrin ka zai tonu''.

''Hakan m

a ba zai faru ba Babanmu maganin kukan mu''.

''Tashi ka tafi, Shagalalle''.

Da sauri ya miƙe har yana har

ɗ

ewa da malum-malum

ɗ

in shi, ku

ɗ

in da bai san ko nawa ba ne ya dumbuza yana ajiyewa a gaban shi kafin ya furta a huta lafiya ya fita a zabure.

Wata dariyar gefen baki tsohon yayi yana kai hannu ya shafa gemun shi.

Suna kammala wayar ta miƙe zaune, fita tayi zuwa parlor ta tarar da su duka zaune suna hira kamar yanda suka saba. Tee tana ganin ta tace '' har kin gama tsinkar furen ne ta Ya Taf

ida?".

Tsaki ta saki tana cewa '' ba mu gama ba, abu zan yi in koma''.

''Ni wallahi da nice ko? Da ba zan dawo ba sai dai in kira su Innani in ce musu a kawo min kayana kawai''.

''To nace miki ba komawar zan yi ba? Kayana zan je in

ɗ

auko in da

wo''.

''Ahh ban ga laifin ki ba Hajiyata, in ka matsu ka matsi kayan ka''.

''Yeye'' ta furta tana shiga kitchen

ɗ

in.

Dube-dube ta fara yi na cabinet tana neman abinda zata dafa masa kafin ya zo, komai akwai amma ta san yaci rice sosai a ƴan kwan

akin nan so ba zata dafa masa ita ba. Store ta shiga ta ciro Couscous guda

ɗ

aya, sai ta kwaso watermelon da pineapple da ke cikin store

ɗ

in a ƙasa ta fito.

Kasancewar recipe mai sauƙi take son masa ya sanya ta fara ƙoƙarin ha

ɗ

a masa zo

ɓ

o, ko tace dukan

su har da mutanen gidan don ta san ta ha

ɗ

a har da su za'a sha.

Pineapple

ɗ

in tayi peeling ta saka

ɓ

awon a tukunya, ta

ɗ

ebo zobo ta zuba a ciki. Ta daka su cinnamon da sauran kayan ƙamshi ta zuba a kai,orange peel

ɗ

an ka

ɗ

an ta zuba a kai ( it's optiona

l kuma ba a cikawa saboda

ɗ

aci, in baka saba amfani da shi a zo

ɓ

o ba zaka iya ƙyale shi) ta ƙara da mint da lemon grass.

Sai da ta ha

ɗ

a komai kafin ta

ɗ

aura tukunyar kan gas, yanka pineapple, cucumber, watermelon da

ɗ

an strawberry shi ma ka

ɗ

an ta zuba a

juicer ta yi extracting juice

ɗ

in orange. Ta ajiye a gefe kafin nan zobon ya dahu, tace shi tayi ta ajiye a gefe shima don ya huce. Kana ta koma kan girkinta, Fried Couscous take son yi.

Ta na cikin frying couscous

ɗ

in Tee ta shigo da Rushdah a hannu

tana cewa '' wai ƙamshin me nake ji haka ne DeeDee, what are you up to?".

''Mijina zan wa girki'' ta amsa ba ta ko

ɗ

ago ta dube ta ba sai ma buttern da take ƙara zubawa kan Couscous

ɗ

in.

''Da gaskiyar ki Madam, don Allah ki

ɗ

an yi da mu mana. Dama

kin ga Moon ce zata yi girkin sai ki hutar da ita''.

''Okay'' ta amsa don dama da su take shirin yi gudun abun magana. Fita tayi ta koma parlor ita kuma ta cigaba da aikin gaban ta.

Ana kiran Magrib ta kammala ha

ɗ

a komai har zobon da ya mata yanda

take so, cire musu na su tayi ta ajiye na shi daban. Gyara kitchen

ɗ

in tayi ta fita zuwa parlor, ba sa nan duk sun shiga sallah sai kawai ta wuce ciki itama. Wanka ta fara yi ta shirya cikin abayar da tayi niyyar sakawa yau, kana ta tada sallah.

Ana id

ar da Isha'i ya iso gidan, kiranta yayi a waya ta fita zuwa wurin shi. Yayi wanka shima ya shirya cikin baƙar hoodie da wandon jeans, in ba idanun ta bane sai tace har ƙiba ta ga ya ƙara mata daga jiya zuwa yau. Murmushi tayi tana shigewa jikin shi, rungum

e ta yayi da kyau yana cewa '' i've missed you baby''.

''Missed you more'' ta amsa tana goga hancin ta kan nashi. Dariyar jin da

ɗ

i ya saki ya sake ta yana juya bayan shi, zaro idanu tayi ganin sunan Scor ra

ɗ

o-ra

ɗ

o a bayan rigar tana cewa '' really?".

''Yea, i suffered hiding it thought i can enjoy it now in peace''.

''I'm adding this to my list, because i love it''.

''Hope you do''.

Shafa gemun shi tayi tana cewa '' shall we?".

''Yes, we shall'' ya amsa yana lacing hannun shi cikin n

ata. Hanyar guest room ta nufa da shi tana masa hira ƙasa-ƙasa, a parlorn da ta shirya komai suka zauna cikin kujera one seat. Maimakon su ci abinci kamar yanda ta tsara,sai suka tafi wata tashar ta daban.

Moon da ta shigo kawo mata wayarta da ake ta ki

ra ne, ta yi tsayuwar sojoji ganin abinda ya fi ƙarfin ta Ya Tafida cikin giyar soyayya. Ai da sauri ta juya tana salati, su bama su sani ba don sun yi nisa ba sa jin kira sai da Dee ta ga suna shirin wuce gona da iri ne kafin ta zare jikinta tana numfashi

tace '' Bae ba a gidan mu fa mu ke ba, someone might come in besides you are here for dinner''.

''And this is a dessert,like a chocolate chip cookie'' ya amsa yana lashe baki.

''Ohh yeah, amma fa ance it is rude to eat dessert before main course''

.

''Na ji hajiyar table manners let's eat'' rolling idanun ta tayi tana serving

ɗ

in shi.

Sosai yaci Couscous

ɗ

in yana mata sharhin yan da yaji da

ɗ

in shi, zobon ma cewa yayi zai tafi da shi ya dinga sha a gida don tunda yake bai ta

ɓ

a shan irin shi

ba. Wani kalar murmushi ta saki tana cewa '' Amah fa tace ban iya girki ba''.

''You don't mean it, because Bae you make one of the best meal I've ever tasted''.

''Thanks dear'' ta furta tana murmushi da

ɗ

i yana cika mata ciki. Shi ma murmushin ya s

ake yana sake narkewa a jikin ta, da ƙyar ta samu ya sake ta ta je ta

ɗ

auko masa zo

ɓ

on. A wani fancy bottles tayi packaging zobon masa kafin ta koma, tardawa tayi Ridhwan yana ciki suna gaisawa. Sai ta samu wuri ta zauna suka gaisa da shi yana zolayar ta w

ai ai ya sha ta koma gida ne. Cewa tayi '' nope zuwa nayi in dawo''.

''Hakan na da kyau ai, ranka ya da

ɗ

e barin shiga ciki sai da safen mu''.

Da kai ya amsa masa wanda abun sai bai nata mata da

ɗ

i ba,amma ta daure yana fita tace '' amma Bae yana m

aka magana sai kayi shiru?".

''Me kike son ince masa bayan yana ta kallon murmushin ki, Geez i hate this ''.

''What are you insinuating? Bae mijin sister na ne fa?".

''And your supposed to be husband right? ''.

''La'ilaha illal lahu, Ya T

afida what's this? Zargen shi kake yi ko ni?".

''Ba zargi bane, i just hate the fact that kina murmushi yana gani''.

''A'a akwai wani abun a ranka fa, ka fito fili ka fa

ɗ

i'' ta amsa tana miƙewa tsaye.

Shi ma miƙewa yayi yana cewa '' no Baby,

sharrin shai

ɗ

an ne. I'm sorry i couldn't control myself ''.

''No you are not, you are serious about this good night '' ta furta tana nufar ƙofa. Da sauri ya mara mata baya, ta kusa fita ya cimmata yana rungume ta tsam cikin jikin shi. Duk yanda ta so

ƙwacewa kasawa tayi sai kawai ta saki jiki cikin shi tana sakin ajiyar zuciya '' I'm sorry '' ya kuma furtawa cikin sanyin murya.

''Uhmm'' ta furta kawai zuciyar ta babu da

ɗ

i.

''Kin ji bae?".

''No you are not sorry, tun ba yau ba kake nufi

na da wani abu akan shi. Haba Ya Tafida give me some credit mana mutumin nan mijin ƴaruwata ne ko na ƙi ko na so not mine. Haba don Allah ''.

''Na sani,kuma kina

ɗ

aya daga cikin matan da na sani masu kamun kai. It's just sometimes i can't control myse

lf amma zan kula I'm sorry ''.

''Na ji'' ta amsa tana lumshe idanun ta.

Duk yanda zai bi sai da ya lallashe ta bayan ya jaddada mata bai son alaƙa tsakanin ta da shi. Ita dama ba wani abu bane ke da akwai in sun ha

ɗ

u ne suke gaisawa and nothing m

ore.

Don haka kawai ta sake ta kar

ɓ

i lallashin sa, daga nan suka kuma fa

ɗ

awa wata ƙasar ba shi ya bar gidan ba sai to eleven yana komawa ciki kuma ya kirata suka

ɗ

aura waya don tausayin ta ya sanya shi yanke wayar wurin 2. Ai ko ta makara the followin

g day in da Allah ya taimake ta Flight

ɗ

in yamma zata bi, sai ta dinga bacci. Da ta farka kuma suka fara shiri.

Around 3 ya zo ya

ɗ

auke su zuwa airport jirgin su ne ya fara tashi, kafin na Aunty Munawwarah haka ta tafi Barewa tana jin wani kalar kewar s

hi..........

Deejasmah

💜🦂

CHAPTER 92

Musaddiq ne ya zo

ɗ

aukar su bisa azalzalar Scor da tun tasowar su ya addabe shi da kira akan kar ya bar su suna jiran shi a airport, don dole ya tarkata ƙafafun shi ya taho. Suna fitowa daga arrivals suka h

a

ɗ

u da shi tsaye yana danna waya, yana ganin su da sauri ya ajiye wayar yana murmushi. Moon ce ta ruga da mugun gudu tana

ɗ

ane shi kamar wacce tayi irin shekarar nan bata gida tana cewa '' I've missed you Ya Musaddiq ''.

Tsungulinta yayi yana cewa ''

akwai dai munafunci a sabgar nan yarinya you not gonna fool me, don ma ki ji''.

''Kai Ya daga abun arziki?".

Bai tanka ta ba sai zare ta da yayi daga jikin shi yana duban DeeDee da ta tsaya cak tana kallon su,

ɗ

an sosa ƙeya yayi yana cewa '' barka

da dawowa Aunty Gimbiya '' duk alamun kunya ta bayyana kan fuskar shi.

Fuskewa tayi tana cewa '' yawwa Ya Musaddiq ya muka same ku?".

''Alhamdulillah, ya taro?".

Da alhamdulillah ita ma ta amsa tana fara tafiya don tsayuwar ta ishe ta, ajiyar zu

ciya ya sauke yana biyo ta a baya ganin tana jan trolley. Kar

ɓ

a yayi daga hannun ta ya wuce gaba suka bi shi a baya zuwa wurin da yayi parking.

Baya ya bu

ɗ

e mata ta shiga ta zauna kafin suka shige gaban shi da Moon tana ta ba shi labarin Rushdah kamar z

ata tsaga motar da kara

ɗ

i, kai kawai ta girgiza tana cire wayarta a flight mode kamar jira ake yi message

ɗ

in shi ya shigo wayar '' kun sauka?".

Kai ta girgiza tana yin murmushi ta yi replying da '' muna hanya dai''.

Sai ga shi ya kirata yana cew

a '' amma dai ke

ɗ

in nan sai a bar ki wai kuna hanya wata hanya kuma yanzu ana zaman lafiya?".

''Well ai naga message

ɗ

in ne wani iri, like who message like that? Sai dai kai

ɗ

in obviously ''.

''1-0 Baby zan rama ne, Musaddiq ya zo?".

''Yea

mun ma kusa ƙarasawa masaruta Babe''.

''Okay Kitten ki kula da kan ki okay? In kun shiga ki kirani i love you ''.

''Love you too, bye'' ta furta tana katse wayar, kafin ta juya akalar kiran ga Tee wacce a

ɗ

okance ta amsa tana cewa '' bayin Allah

kun sa min gida ya zama kango tsakani da Allah ba ku kyauta min ba''.

''Haka ake amsa kira a Kaduna kenan?".

''Ke fa baki da mutunci wani lokacin wallahi i missed you like crazy barin ma Moon kamar me''.

''Moon someone is missing you'' ta fu

rta da karfi kana ta cewa Tee '' ai dole abokiyar gulmarki ta tafi ba?".

''Masoyiya ta dai, yanzu kuka sauka?" Tee ta amsa yayinda Moon

ɗ

in tace '' kai Aunty Gimbiya ni fa ba ruwana,kuma fa nace bazan fa

ɗ

a ba''.

Musaddiq cikeda gulma yace '' ba zak

i fa

ɗ

i me ba?".

''Ni ba wanda zan gayawa, don ma ka ji kenan ''.

''Haba ta gaban goshi? Tell me mana zan tsaya in siya miki ice cream ''.

''Ai in na fa

ɗ

i bakin shan ice cream

ɗ

in zan rasa saboda tsaf sai an cire mun harshe, rufa min asiri da

Ya Musharraf '' tana fa

ɗ

in haka ya

ɗ

ago abinda ke faruwa don haka bai ce komai ba sai gyaran murya da ya dinga yi kamar munafuki. Ita dai Dee kai ta girgiza dama ta san me hali bai canjawa don ma an samu ƴar improvement ka

ɗ

an da abun sai yafi haka.

A

bakin part

ɗ

in Innani ya sauke ta, da kayanta bayin da ke haraba suka

ɗ

auka suka shiga ciki da su ita kuma ta tsaya masa godiya kamar yadda yake a

ɗ

abiar ta kafin ta juya ta shige ciki. A parlor ta same ta zaune kan dadduma idar da sallahr magrib

ɗ

in ta k

enan tana azhkar, zama tayi a gabanta tana miƙe ƙafa tace '' wash''.

Kallon tsaf ta mata ta shafa addu'a tana cewa '' kya ce wash mana, dama jira nake ki dawo in

ɓ

ata miki rai nan nan na ha

ɗ

a miki maganin sanyi da shawara na zaci sha kike yi ashe kin

maishe ni sakarai ne ban sani ba''.

Zaro idanu tayi don har ga Allah ta mance an bata maganin zaƙi ma, sai yanzu da take maganar ne ma ta tuna. Cewa tayi '' ba ki zaro idanun rashin gaskiya ba, sai azaba ta kama ki zaki sani. Tunda ku ba'a muku gata

ko?".

''Allah sarki Innani yau kwana na biyar ban garin nan tarbar da zan samu kenan?".

''Ai na san daga tafiya kike shiyasa ban zabga miki carbi ba,ina ruwana ma da zancen ba ki garin nan?".

''Ayi ahuwa Hajiya Mai babban

ɗ

aki mai kafasiti''

.

''Zan kama ki ne, maza ki tashi ki je ki yi wanka kuma ki shirya kin gama shan farin ruwa a gidan nan har nan zuwa ki gama wanka''.

''Na shiga uku ban lalace ba, Innani liver

ɗ

aya fa gare ni''.

''Ko ma miye'' ta amsa har da murgu

ɗ

a baki ka

mar yarinya. Miƙewa tayi ta shige

ɗ

akin ta wankan ta fara yi sai da ta gasa jikinta da kyau kafin ta fito, maternity gown

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login