Showing 183001 words to 186000 words out of 232724 words

Chapter 62 - JIRWAYE COMPLETE

29 Aug 2026

85

yayi yana amsa tambayar me jiki da suke masa da lafiya lau. Ɗakin suka shiga har lokacin bacci take yi, gaishe-gaishe aka

kuma yi Mai babban

ɗ

aki tana duban ta tace '' amma

ɗ

an nan yarinyar nan kwanan ta nawa ba lafiya haka? Ji yanda ta koma?".

''Kusan kwana biyar fa kenan tun zuwan su yace mana a turakar Takawa'' Galadima ya amsa cikin sanyin murya don shi bai da fa

ɗ

a s

am.

''Allah sarki, shiyasa duk ta bi ta rame. Kuma

ɗ

an tusan bai gaya min ba, ko

ɗ

azu da na tambaye shi tana ina cewa yayi tana nan'' ta amsa tana kallon shi cikeda jin haushi.

Mammah ta ca

ɓ

e da cewa '' ni ma bai gaya min ba, Innani na fa gama ce

wa Munee ta shiga wurin su ta duba min ko tana lafiya ne fa don tun daren da suka zo rabon da in gan ta sai ga kiran Musaddiq ''.

''Allah sarki Aunty Gimbiya baiwar Allah, Allah ya bata lafiya. Amma Ya Tafida me yake damun ta ne har haka? Ka ga yanda ta

rame kuwa?".

Innani ta kuma cewa'' ai yanzu ita ciwon ta ba lallai a san ko na miye ba, bai wuce laulayi mai wahala take fama da shi Allah dai ya bada lafiya ''.

''Ameen'' suka amsa gaba

ɗ

ayan su

ɗ

akin ya

ɗ

auki shiru kowa da tunanin da yake yi.

Kusan 30 minutes suka ƙara a

ɗ

akin suka wuce ban da Mammah da Mai babban

ɗ

aki da ta kafa ta tsare kan ba zata je ko'ina ba sai kuma Moon da ta ke zaune gefen ta tana bata labarin yanda ba tayi ciwo sosai ba a Kaduna. Ai ko mata tayi caraf tana cewa '' ha

r da tafiyar da ya saka su yi ma ya saka ta ciwo, wa yace masa ana yawo da mai ciki haka nan oho''.

Harara ya jefawa yarinyar damuwar da suke kan shi sun ishe shi, yana son ta farka amma yana tsoron yanda za ta farka wanda bai rasa nasaba da sanin ko it

a wacece zata iya farkawa da masifa kuma asirin shi ne zai tonu shiyasa yake addu'ar Allah ya sa sanda zata tashi kowa ya wuce gida yanda zai zama daga ita sai shi in ya so su cinye juna don masifa.

Sai dai addu'ar shi ba ta kar

ɓ

u ba don ko yana masal

lacin sallahr Isha'i ta farka da kuka, Mammah da idarwar ta kenan ta taho gabanta tana riƙe mata tana kiran sunan ta cikin ƙaramar murya. Sai dai ji tayi tana cewa '' wallahi ba zan zauna ba gidan mu zan tafi, sai ka sake ni''.

Zaro idanu tayi wanda b

a shakka a nan Musharraf ya gada na shi tana cewa '' Habibtie, kina lafiya?".

Jin wata murya daban ya sanya ta bu

ɗ

e idanun ta da suka mata nauyi tana kallon wacce ke tsaye kan ta, kai ta girgiza mata tana shirin maida su ta bu

ɗ

e ta riƙe hannun ta tana

cewa '' you okay?".

''Ina lafiya don Allah Mammah ki ce masa ya sake ni?".

Kamar saukar guduma haka maganar ta musu a kawunan su har da shi da yake shigowa daga masallaci, wanda ya janyo shi tsayawa cak bai yi gaba ba bai kuma yi baya ba. Mai babb

an

ɗ

aki ne ta taso zuwa gaban gadon tana cewa '' Me yake faruwa ne ƴar nan?".

''Ai Innani babu ma abibda ba zai faru ba in dai wancan sakaran yaron ne, wa ya san me yake yi mata a gidan da har ta bu

ɗ

e baki tace haka?".

Yawu ya ha

ɗ

iye yana daga ba

kin ƙofar ya juya zai fita Mammah tace '' in ka fita kar ka dawo wurin nan ba da takardar ta ba, je ka kawo mata kayan ta''.

''Ba zan iya sakin ta ba Mammah in ma mutuwa zata yi sai dai tayi shi da igiyoyin aure na a kanta.......'' ya na fa

ɗ

in haka ya

bar wurin gaba

ɗ

aya cikin

ɗ

acin rai, bai ta

ɓ

a jin haushin yarinyar kamar yau ba. Meyasa ta za

ɓ

i ta tona musu asiri ne haka? Meyasa ba zata bari su tattauna a tsakanin su ba? Meyasa ba zata saurari uzurin shi ba? Yana wannan tunanin ya samu wuri nan recept

ion ya zauna, wayar shi tayi vibrating ya ciro daga aljihu sunan Snake yana yawo kan screen

ɗ

in ya

ɗ

aga yana cewa '' How far?".

Mubeen da ke ta can hannun ne yayi saurin cewa '' kai zan tambaya Bros, you gat me worried what's happening now?".

''

Everything is messed up right now, what i know is that I'm not letting her go''.

''Yes you shouldn't because you loved her''.

''Kai ka

ɗ

ai ka ke ganin haka Snake ''.

''Everyone with eyes will see so Scor duk da dai bro you fucked high time, guy

i told you so na san wannan hanyar ba mai

ɓ

illewa ba ce tun farko ka ga abinda nake gujewa ya faru''.

''Now is not that time for '_i told you so_ guy ina cikin damuwa sosai fa''

''Sorry, I'm sure she'll come around zata sauko in Shaa Allah ''.

''I hope so'' ya amsa yana kallon Musaddiq da ya zauna gefen shi, kashe wayar yayi yana lumshe idanu. Wata wawiyar ajiyar zuciya ya sauke yana cewa '' Ya Tafida ka kwantar da hankalin ka Aunty Gimbiya zata sauka, tunda dai ka ga ba mu kai ga

ɗ

auke ta

n ba waincan guys

ɗ

in suka yi haka. We'd say it was a relief ko ba haka ba?".

''Uhmm'' kawai ya amsa masa tunda ya san bai san rabin abinda ya faru ba ko ka

ɗ

an.

Spoilers: Musaddiq bai san su Musharraf suka

ɗ

auke ta ba, ya dai san sune Scorpion da S

nake amma bai san komai kan wannan ba. Infact time

ɗ

in da aka

ɗ

auke tan ma a zaton shi ya na NZ bai dawo ba.

Suna zaune a wurin ganin dare yayi babu wanda ya fito cikin su don an ce Jakadiyar Mammah ce zata kwana da ita da Moon ya sanya Musaddiq shi ga

ɗ

akin yana cewa '' Mammah ku shirya mu tafi mana''.

Mammah da ke rungume da DeeDee ce ta harare shi dama tun fitar su daga

ɗ

akin suke lallashinta kan ta fa

ɗ

i abinda ya aikata mata amma ta gaza sai hawaye take shar

ɓ

a kawai. Ko ba ma hawaye ba Dee tayi

alƙawarin ba mai jin maganar nan in Shaa Allah, har Tee kuwa duk da ta sauka daga dokin fushin da ta hau amma in da tun farko ta shaida mata da abinda yake faruwa ba ma sai an kai ga su Beta ba zata bar mata shi Ridh

ɗ

in kai tsaye kuma sai ya aureta ya gir

mamata ba tareda komai ya faru ba.

''Ka je wurin wanda ya aiko ka ka gaya masa a nan zamu kwana ba kuma ma san kuma ganin ku a nan''.

''Ki yi haƙuri Mammah''.

''Ka riƙe kayan ka, ni mu je gidan in kwanta zuwa safe sai ka dawo da ni'' Mai bab

ban

ɗ

aki ta furta tana miƙewa Mammah ce ta zare Dee daga jikin ta tana takawa Innanin sai da ta fice kafin ta koma ciki tana kuma zama gefenta. Lallashin ta ta cigaba da yi da cewa '' ki kwantar da hankalin ki

ɗ

iyata, bai isa yayi miki komai ba. Abinda kik

e so shi zaki za

ɓ

a okay? Ina bayan ki a kan komai''.

''Nagode Mammah'' ta amsa tana kuma lumshe idanu. Tana haka nurses suka shigo medications, duba prescriptions

ɗ

in ta

ɗ

aya tayi bayan sun gama gaishe su. Allura suka mata da magunguna tana sha kuwa

idanun ta suka mata nauyi sakamakon baccin da ya mata rubdugu, dama saboda ta samu hutu ake bata su don kan yana buƙatar hutu. Ko da suka fita Mammah tsureta da idanu tayi cikeda tausayin ta don ta fi kowa sanin halin

ɗ

an ta, ta san ba ƙaramin abu yayi wa

yarinyar ba ga shi ta ƙi cewa komai wanda ta san ba don komai tayi hakan ba sai dan ta kare masa sirrin shi. Duk da shi dai he don't seem to mind, shiyasa ta za

ɓ

i kwana a nan don ita

ɗ

aya yake jin kunya su jakadiya ana barin su da ita zai iya shigowa yayi

rashin kunya in ita ne kuma bai isa ya zo ko kusa da

ɗ

akin ba. Haka bacci ya kwashe ta tana ta lissafin da ba gane komai take yi ba.........

Deejasmah

💜🦂

CHAPTER 83

Tun da ya koma gida kasa bacci yayi, sai juyi yake yi kan gadon da ya ji ya masa

fa

ɗ

i. Zantukan ta suna fa

ɗ

o masa a rai, kamar lokacin ta fa

ɗ

e su '' Mayaudari, Maha'inci wallahi ba zan zauna da kai ba sai ka sake ni''. Cije baki yayi yana tashi zaune '' wallahi ba ki isa ba, sai kin zauna da ni ko kina so ko ba kya so'' ya furta cikin

ficewar hayyaci. Jakar shi da ke ajiye a gefe ya bu

ɗ

e a can ƙasa ya

ɗ

auko kwalin sigarin da ya kwana biyu bai sha ba sai a tasowar rikicin nan, kunnawa yayi ya fara mata shan Allah tsine uwar mai ƙarya. Cikin lokaci ƙanƙani

ɗ

akin ya kaure da hayaki kamar

kitchen

ɗ

in da ake girki da icen damuna, mara kamun nan sai hayaƙin masifa. Sai da ya ji salama a ƙwaƙwalwar shi da zuciya kafin ya haƙura ya koma ya kwanta yana rungume pillown da yake ji ina ma ita ce.

Da asuba wasai ta tashi ba ta jin ko wani ciwo

sai irin wanda ba'a rasa ba, amma da ƙarfinta tayi wanka tayi sallahr asuba. Sai lokacin ne komai da ya faru a gidan da ma asibitin yake fa

ɗ

o mata a rai. Musharraf Tafidan ta shi ne Scorpion kuma Alpha wanda ya so

ɗ

auke ta amma miyasa hakan? Me ya faru da

ita ne har ta gaza gane komai dangane da shi. Ta fa zauna da Scor kafin ta ha

ɗ

u da Musharraf meyasa ta gaza tantance su bayan kusan komai na su iri

ɗ

aya ne? Girgiza kai tayi tana tuno yanda ta dinga cewa ko don ta saba da ganin shi ne kuma tana son shi ya

sanya take ganin kamannin ashe kuskure tayi.

Fara lissafin da a da bata yi ba ta yi, Dukan su baƙaƙe ne sosai ma, idanun Scor harara-garke ne shikuma na Musharraf a lumshe su ke why? Lips

ɗ

in su duka baƙaƙe ne sosai, tsayin su iri

ɗ

aya da physique

ɗ

in s

u. 6'3 suke ga muscles a cuccure kamar an manna musu, duk da dai bata ta

ɓ

a ganin jikin Scorpion ba. Gashin kan su mai ƙarfi duka iri

ɗ

aya ne amma kuma na Musharraf bai kai yawan na Scor ba, shi na shi in da akwai laushi za'a iya packing don kawai ƙarfin ya

yi yawa ne Tafida kuma moderate tsayi ne da shi. Yanda suke magana ma kusan iri

ɗ

aya amma da bambanci sosai, Scor a hankali yake magana kuma da maƙogwaro while Musharraf yake da

ɗ

aga murya cike da isa da izza sai i'i'nar da take kawo masa cikas. Riƙon su i

ri

ɗ

aya ne don duka sun ta

ɓ

ata, ta san ya yanayin

ɗ

umin hannayen su yake. Sai abu na gaba ƙamshin turaren su daban ne, na Scor wani kalar ƙarfi ne da shi mai saka ciwon kai. While na Tafida akwai da

ɗ

i ga sanyaya rai wanda yake

ɗ

auke da duk wani aji da mulk

in shi a matsayin shi na Basarake. Amma ta yaya hakan ya faru?.

Tuno yanda ya dinga shigowa tana waya da Scor ya aka yi hakan ta faru? Meyasa shi bai yin waya a lokacin. Kai ba ma wannan ba ranar farko da ya fara zuwa gidan meyasa suna tare wancan ya ki

ra ta ne?.

Wanda hakan ya kuma tuno mata rainin hankalin da ya mata har yana amsar details

ɗ

in Scor akan zai koya masa hankali ashe zura ta a buhu yayi ya

ɗ

inke ya linke ta bai-bai. Ji dai ranar da ya kaita exams da ya je ya dawo, to ya aka yi haka ne w

ai? Meyasa motar da yake zuwa wurin ta as Scor bata ta

ɓ

a ganinta a gidan su ba? Kai ba ma shi ba hatta kayan sakawar shi ma sun bambanta da na Scorpion. Kai dole ta bar gidan sarautar nan sai dai duk abinda zai faru ya faru amma ta gama zama da shi, don ba

zata zauna da namiji mai fuska biyu ba—kai mai fuska talatin—don ba ta san adadin fuskokin da yake da su ba in dai kuma ba so ake ta haukace wurin neman amsoshin tambayar da bata san adadin su ba.

Ta yi nisa a tunanin ta har bata san Mammah ta zauna

gefen ta ba sai da ta dafa ta, a firgice ta

ɗ

ago kai wani kalar kunya tana rufe ta da ta tuno maganar da tayi jiya kan ya sake ta. Ko kusa ba ta so wani na shi ya san me ke a tsakaninsu ba, ta fi son in aka yi sakin aka gama kowa ya ji daga baya amma a yan

zu kam bata tunanin hakan zai ta

ɓ

a yiwuwa. Gaishe ta ta kuma yi bayan wanda suka yi da asuba kan ta a ƙasa, hannun ta ta riƙe tana cewa '' Kin tashi lafiya Mamana? Ya jikin ki?".

''Alhamdulillah ''.

Ajiyar zuciya ta sauke tana kuma kallon ta tace

'' na san kina cikin yanayin damuwa amma ban son ki bari ya kuma kwantar da ke ko dan

ɗ

an da yake cikin ki you have to be strong for the baby kin ji ko?".

''Tohm Mammah''.

''Yawwa ƴar albarka sai zancen wancan yaron ina mai kuma baki haƙuri akan abi

nda ya aikata miki, don na fi kowa sanin halin

ɗ

ana ke kuma duk da bani na haife ki ba kuma ban rayu da ke ba amma na san wacece Turai kuma ina ganin ta a duk

ɗ

abi'un ki. Haka nan nake jin ba ƙaramin laifi ya aikata miki ba, duk da ina son ki da shi don tu

nda yake bai ta

ɓ

a samun natsuwa da zahiri da ba

ɗ

ini ba sai da kika shigo rayuwar shi ban son yayi asarar ki amma ban zaton burina zai cika kan ku ba kuma zan tauye ki don ina son ya zama mutum ba. Because what's the point of you helping him to be a better

version of himself when you lost yourself in the process? Ban yi son kai ba in na aikata miki hakan ba? ''.

''Mammah......''

''Kar ki ce komai ƴata na san me nake fa

ɗ

i, yau idan kece kike cuta masa ba zan ta

ɓ

a yarda ya zauna da ke ba. Ta yaya zai c

utar da ke in amince ki cigaba da rayuwa da shi yana cutar da ke? Don haka kar ki ji kunyar komai a tsakanin mu ni mahaifiyar ki ce. Na san baki sani ba amma a gida

ɗ

aya aka raine mu da Turai, kakata ta zo dani gidan Kakan Turai aure daga nan Barewa aka ka

ita Zaria. Zan iya ce miki sanadiyyar aurena da marigayi Habib ta ha

ɗ

u da Baban ku Hamza. Dogon labari ne amma ba shi muke yanzu ba, so nake ki sani a komai ina bayan ki kuma i won't judge you or your decisions ''.

Wata ƙaƙƙarfar ajiyar zuciya ta sauk

e kan ta yana kuma kullewa da jin abinda ake gaya mata yanzu, wai Amahn ta ƴaruwar Mammah ce amma ya aka yi bata sani ba?. Kasa jurewa tayi tana cewa '' Nagode sosai Mammah kuma ina son ba ki haƙurin abinda na aikata, wallahi time

ɗ

in gaba

ɗ

aya ban cikin ha

yyacina ne ban ma san inda nake ba sai yanzu''.

''Ba komai Habibtie kuma ki daina ba ni haƙuri don ba ki yi komai ba shi ne yayi okay?".

''Okay amma kin ce kin san Amah ta how?".

''Labari ne mai tsayi Adeeyah, za ki sani a nan gaba in da ray

uwa''.

''Amma miyasa ba ta ta

ɓ

a bamu labari ba?".

''I don't really know, but akwai complications da yawa a lamarin may be shiyasa''.

Kai kawai ta gya

ɗ

a ba don ta gamsu ba sai don ba ta cika son damuwa da takura ba, shiru ne ya biyo baya tsak

anin su amma ba irin mai cutarwar nan ba. Wannan mai wani kalar sanyi da fahimtar juna ne, ta ji duk wani tension

ɗ

in ta ya sauka.

Around 9 su mai babban

ɗ

aki suka iso asibitin da abun kari, Mammah ce ta koma gida don hutawa aka bar ta da jakadiya da

Innanin da ita dai tunda ta zauna lallashin ta take yi akan ta janye zancen rabuwar ta su don ba ta da wani amfani. Besides ba ta san wanda zata aura in ta rabu da shi ba, idan tace duk namijin da ya mata laifi a gidan aure rabuwa da shi zata ke yi to zata

auri mazajen da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login