Showing 87001 words to 90000 words out of 232724 words
na if the only means of me bailing myself out was to just tap on my keyboard for some minutes? Kai way
e? Me kake nema daga waje na?" Ta jera masa tambayoyin cikeda ƙunci da baƙin ciki.
Sake matse mata yatsu ya kuma yi yana cewa '' what do you think i want to do with you?''.
''Ban sani ba, what i only know is I'm leaving this damn god forsaken pla
ce ko kana so ko baka so kuma wallahi sai Allah ya saka min cutar da ni da kayi oops ashe fa ba tsoron Allah kake ji ba''.
Idanun shi da suke nan jajir ya watsa mata yana cewa '' duk abinda kike shirin yi is a dead end to you, babu yanda zaki iya bari
n gidan nan ba da izinina ba try that and see''.
Ƙ
arar takun da take ji a saman
ɗ
akin ya sanyata gane a underground take, dole ya ce ihunta banza take ba wanda zai zo ya taimake ta ko ita
ɗ
in ma fitar ta sai ta Allah tayi. Ta bayanta ta jiyo muryar S
nake yana cewa '' Scor what are you doing?".
Tsaki ya saki yana kallon shi yace '' i hate this question, what did it looks like?".
''You are hurting her, and this isn't part of the plan''.
''Do you think I'll just fold my arms and wait for
everything to goes as planned when it is obvious she's trying to run?".
''You know she can't get anywhere man, let her just try ''.
Tsaki ta saki da ƙarfi tana cewa '' ku daina magana ta kamar ba na nan malamai, and I'm definitely leaving this p
lace ko kuna so ko ba kwa so''.
Kallonta Snake yayi ya ga har lokacin yatsun ta na ƙasar ƙafar shi, cewa yayi '' Scor her fingers'' janyewa yayi don dole shi kuma ya ci-gaba da cewa '' don Allah ASH ki dinga bin komai a sannu all these won't take y
ou anywhere ''.
''Malam abeg spare me, ban son ji. Batun barin gidan nan kuma yanzu na fara sai ku bu
ɗ
e min
ɗ
akina in koma don ban son ganin ku ko jin abinda zaku fa
ɗ
i''.
Kallon mamaki duka suka bi ta da shi har shi gogan da yake jin jikin shi
na tsuma kamar mazari, Snake ne yayi ƙarfin bu
ɗ
e mata
ɗ
akin ta shige shi kuma Scor cikeda
ɓ
acin rai ya bar wajen yana jin haushin yanda Sna ya katse shi daga aikata abinda ya yi niyya.
Tana shiga toilet ta fa
ɗ
a tana murza hannayen ta ta fashe da kuka,
abu goma da ashirin duk sun taru sun haye mata kai. Ta tsani Scor da ma Sna
ɗ
in, ta tsani zaman ta a nan ta tsani komai. Miyasa ma bai bari ya kasheta ba ma in zai iya? Da ya bar shi don gwara ta mutu da ta farka ta ganta a nan gidan. Ba ta san time
ɗ
in d
a ta
ɗ
auka tana kuka ba a ciki, sai da jikinta ya fara mata rawa kamar sanyi zai kamata kafin ta fito ta sake hayewa gado. Kashe wuta tayi cikin mawuyacin yanayi, ba ta yi bacci ba through out the night.
Sai gabanin asuba bacci ya
ɗ
auke ta da ta far
ka zata yi sallah ne ta tarda period
ɗ
in ta ya zo,
ɗ
an ka
ɗ
an ta gani a jikin pant. Firgici da damuwa suka ƙaru kan tarin matsalolin ta, ya zata fara da period a gidan nan ba ta da ko pant balle pad
ɗ
in da zata sakaye lalurar ta. Tissue ta sanya kan wandont
a da ya tale saboda tsabar sakawa, don akwai su da yawa a bayin. Komawa tayi ta ra
ɓ
e duniyarta na juyawa zazza
ɓ
in damuwa na kama ta.
Scor kam
ɗ
akin shi ya shige ya kulle ƙofar yana mai jin haushin Sna da ita kan ta ASH
ɗ
in, da fa bai dawo gidan na
n ba da ko bata gudu ba zata iya masa banka
ɗ
en sirrin gidan shi. Da sai ta gano asalin shi na abinda ya da
ɗ
e yana
ɓ
oyewa, ko iyayen shi basu ta
ɓ
a sani ba kai ba ma su ba har na kusa da shi da na nesa. Ba wanda ya san shi ne Scorpion stings, ko a duniyar sh
i ta hackers ba wanda ya san asalin shi sunan shi kawai suka sani da fuskar da yake nuna musu. Bayan nan babu wani mahaluki da ya san shi sai Snake, shi kam aboki ne tun na ƙuruciya tabbas yanzu ya sake gaskata wace ce ita ya san hatsabibancin ta sun wuce
gaban sanin shi.
Lumshe idanu yayi a take fuskar ta ya fa
ɗ
o masa a rai idanunta, kallon da ke cikin su lips
ɗ
in ta da ma hancinta. Komai nata is breathtaking, bai ta
ɓ
a ganin wata mace mai irinsu ba tunda yake a rayuwar shi. She's strong yet she looks
fragile like she's made of glass, like she can break anytime. She's very gorgeous, bu
ɗ
e idanun shi yayi cikeda tambaya yace '' when did i start seeing someone as gorgeous? Watan ma Adeeyah?".
Rasa mai bashi amsa yayi yana ta
ɓ
e baki, yace '' it can't
happen, i can't think of any woman like that''.
Duk yanda ya so koran tunanin da ke damunshi a kan ta ya gaza duk yanda ya so, ya kwa
ɓ
i zuciyar shi a kanta amma ya kasa. Sai kawai bai yi forcing ba sai ya bar tunanin damar wakana a kan ta, ƙarshe ma
system
ɗ
in shi ya
ɗ
auko yana kallon duk videos
ɗ
in ta da ba ya nan. Yanda take komai tana yatsine, musamman in ta zo cin abinci ko ta zo kwanciya. Ga mamakin shi murmushi ya samu kan shi da yi ga duk reactions
ɗ
in ta, komai tayi burge shi take yi bai damu
da sai ya san me yake faruwa da shi kan ta abu
ɗ
aya ya sani kawai yana samun nishadi a abinda take yi.
A wannan yanayin ya kwana cikeda yanayin da yake ji mai kama da shauƙi a rai da zuciyar shi, da yayi sallahr asuba ne ya tsaya workout a nan gym
ɗ
in gidan. Yana tsaka da aiki ya jiyo wayar shi tana ƙara, cirota yayi daga aljihun shi ganin sunan Scor yana yawo kan screen ne ya sanya shi
ɗ
agawa yana cewa '' Haffa''.
''Yarinyar nan fa yau da alamun ba ta yi sallah ba''.
''Kamar ya?".
''L
ike she's on her period or so''.
Zaro idanu yayi yana cewa '' yanzu ya za'a yi? ''.
''Dole mu samu mata sanitary tampons and some pain killers ''.
''Ya aka yi ka san abinda mata ke buƙata in this period? Snake ka cigaba da bin ƴaniskan yaran
nan ko?".
''Wallahi na daina, You know it right? It was from previous experience''.
''Snake.....''
''Wai Scor za'a samo mata kayan nan ne ko zamu bar ta ne a haka''.
''To yanzu wani store zamu samu a bu
ɗ
e?".
''Akwai nan downtown
mall 24/7 suke aiki''.
''Okay lemme get it ''.
Goge zufar shi yayi ya saka undershirt
ɗ
in shi fara ya sanya don babu riga, da shorts
ɗ
in shi ya fita. Bike
ɗ
in shi ya haye ya ja ya bar gidan. Mall
ɗ
in ya shiga bai san komai kan pads ba, sai ya yi
snapping guda uku yayi searching a internet. Wanda ya fi samun recommendations a kai ya siya packs uku, ya siyi panties dozen biyu da Advil da yake siya in yana fama da muscle cramps.
Gidan ya koma direct
ɗ
akin ya nufa, a bakin gadon ya tarda ta a ta
kure. Bai ce mata uffan ba sai da ya ajiye mata ledan ya juya ya fita. Haka nan taji tana son bu
ɗ
e ledar, abinda ta gani a ciki ya sanyata yin jifa da ledar a fili ta furta '' wannan wani kalar tonon asiri ne? Period
ɗ
in ma sai wani banza ya sani''........
.....
Gaskiya tonon asirin yayi yawa
Deejasmah
💜🦂
CHAPTER 36
Kafin ta ankara sai ji tayi jini ya tsinke mata da gudu, da sauri ta miƙe tsaye gudun ya
ɓ
ata mata jiki. Don ba yanda ta iya ne ta
ɗ
auki ledar zuwa toilet, sai da ta shiga ta bu
ɗ
e tana ciro kayan ciki. Tsaki ta kuma saki ganin panties a ciki, bu
ɗ
e su tayi medium size ne amma sun mata ka
ɗ
an sosai don ba laifi ta nan dai Allah ya yanka ta da auki.
Tissuen jikinta ta cire da pant
ɗ
in ta, tsarki tayi sosai ta sake warka kafin ta s
a pad
ɗ
in a sabon pant. Ya kamata kam sosai amma ba irin wanda zai mata zafi ba, hakan ya sa ta gane ta rame kenan har a jiki which is quite odd for her ko ciwo tayi a gida ba ta rama a jiki iyakarta fuska. Ajiyar zuciya ta sauke ta na tsayawa gaban mirror
n tana ƙarewa halittar ta idanu, tabbas ba a ƙugunta kawai ta fa
ɗ
a ba har a ƙirji da ma wuyan ta. Ga idanunta da suka fa
ɗ
a suma fiye da tunanin mai tunani, gashinta ma ya cushe saboda rashin kula—dama ita ba gwanar gyaran gashi ba ce shiyasa ta yi locking
kan—duk sai ta ga ta zama baƙuwa. Kamar ba ita ba ba wai ƴar gayu bace ita ko ka
ɗ
an ma, amma she looks just okay fine. Amma a yanzu komai ya canja sai dai hasken da ta ƙara fayau haka, shi ma dai saboda rashin fita ne don ma ba kwanciyar hankali.
Hawa
ye ne ya sauko mata ta kai hannu ta
ɗ
auke su da sauri, ita ba gwanar kuka bace ba ta san ya aka yi komai ya canja ba. A kwanakin nan she's too emotionally drained, komai kuka yake sakata kamar ba ita ba. Tana da juriya ainun ta ga abubuwa da yawa a tsayin
rayuwar ta, amma basu saka ta kuka ba. Komai ya faru shanye shi take yi ta aro ƙarfin hali ta yafa, ko da yana mata ciwo kuwa.
Kayanta da ke rataye ta sanya da hijabin ta fita, abinci ta gani an ajiye mata har da kofin tea yana tiriri. Shi ta
ɗ
auka b
a ta ko damu da zafin shi ba, ta
ɗ
aga kai ta shanye shi tashi
ɗ
aya. Ajiye cup
ɗ
in tayi ta jingina cikin sofa tana sauke ajiyar zuciya, a haka bacci ya
ɗ
auke ta......
ATEEYAH
Tun ranar da suka yi fa
ɗ
an nan rabon da ta kuma saka shi a idanunta, ba
wai ba ya nan bane a'a kullum tana jin dawowar shi around 10 fitar shi ne dai bata sani don alamun da sassafiya yake barin gidan. Ko weekends bai zama, tun hakan bai damunta har ya fara. She's not use to feeling like this, she's been the centre of attenti
on every now and there. Yanda yake nuna bata dame shi ba abu ne da bai ta
ɓ
a faruwa ba, kai tsaye yake fassara mata yanayin da yake ciki game da ita bai son ta. Bai ta
ɓ
a ba ko da ko yanda kamannin su ya zama iri
ɗ
aya da na wacce ya ta
ɓ
a son, wanda yake kuma
ta
ɓ
a ta fiye da tsammani don har ga Allah tana son shi fiyeda yanda bakin ta zai iya labartawa. Ba ta ta
ɓ
a ji a tarihi akwai wanda yake son wani mahaluki kamar wanda take wa Rhidwan ba. Son shi take a cikin duk wani tsokan halittar da Allah ya mata, ba ku
ma mai sauƙi ba a'a mai mugun zafi da
ɗ
aci irin mai cin ran nan.
Ba ta ta
ɓ
a sanin tana masa ba ma sai da ta kasance a cikin gidan shi, musamman a kwana biyun nan da ta ji shi shiru kamar baya nan. Yau zaman jiran shi tayi a main parlour tana mai addu'ar
Allah ya dawo da shi lafiya, ta da
ɗ
e zaune pretending tana kallo bayan ko ka
ɗ
an ba abinda take fahimta. Rai da rayuwarta kacokan suna kan tunanin shi, tana yi tana kallon agogon da ke saƙale a bango tana ƙirga lokacin dawowar shi.
10:30 ya shigo gida
n da sauri ta kuma gyara gashinta da ya
ɗ
an yamutse don bata bacci da shi a
ɗ
aure, gyalen da ke gefenta ta sakaya kan da shi tana danna wayarta kamar ba shi take jiran nan ba. Bai yi expecting ganin ta ba ko ka
ɗ
an, shiyasa ganinta a wurin ya
ɗ
an sa jin fir
gici ka
ɗ
an. A gajiye yake don rabon shi da gidan kwana biyu kenan, call ya yi a duka kwanakin in ya tashi kuma bai wucewa gida don bai jin zai iya wuni da ita a gida
ɗ
aya. Gidan su yake wucewa ya kwanta bai fita sai zai koma wani call
ɗ
in, ga ƙoƙarin neman
Adeeyah da yake yi a
ɓ
oye gudun Abu ya sani ko ma Ummy. Don shi ko ka
ɗ
an bai yarda da hasashen da suke yi na bin wani namiji tayi ta gudu ba, A'a akwai abinda ba a gaya masa kuma ba zai haƙura ba har sai ya gano ko miye tukunna.
Mazewa yayi ganin tan
yana
ɗ
aga hanci sama ya ha
ɗ
iye sallamar da yayi niyyar yi, hanyar
ɗ
akin shi ya nufa yana tafiya kamar bai san da zaman ta ba. Ajiyar zuciya ta sauke kana ta juyo cikeda aji tace '' uhmm baka ji ba?".
A zafafe ya juyo don maganar ta masa kama da na ra
ini shi kuma ba sa'an ta bane, yana cewa '' ina wasa da ke ne?".
Murmushin ba ka dame ni ba ta saki ta tana cewa '' obviously no, barka da dawowa ya aiki?".
Bai amsa ba amma karon farko da zuciyar shi ta rusuna a kan ta kenan, don tabbas ya gaj
i Allah ma shahidi ne don haka duk abinda zai saka shi jin sauƙi neman shi yake yi. Kuma cewa tayi '' dama an yi resuming school ne, shi ne nake son zuwa in kwaso kayana''.
''Ki na da damar zuwa ko'ina kike so i don't really care in dai ba yawon da
kika saba zaki tafi ba'' ya ƙarashe da tone mai zafin da ta gaza tantance me yake so. Kai ta gya
ɗ
a tace '' okay thanks, goodnight '' ta furta cikin dismissive voice, tana maida hankalin ta ga kallo cikin ƙoƙarin son danne abinda yake taso mata ' wai yawo?
Ita ce take yawo?'. Ƙyam ya tsaya yana kallon yanda tayin, haka nan yake jin bai kyauta ba a kalaman shi. Ba fa ita ta kawo kan ta nan ba, zuciyarsa ta kuma tuna masa kamar yadda aka takura masa itama haka aka mata ƙila ma gwara shi ya shirya yin aure Ita
fa?. Ganin tunanin ba
ɓ
ullar da shi zai yi ba ya sanya shi shigewa
ɗ
akin na shi with mixed emotions.
Itama da idanun ta ta rakashi tana ƙure kafa
ɗ
un shi da suka nuna alamun gajiya bayyananna, ina ma tana da dama da ta rungume shi ta saukar masa da tari
n abinda ya kwaso. Ina ma zai bar ta da ta masa shoulder massage har sai yayi relieving masa damuwar sa, ina ma zai barta ta nuna masa how she can comfort him? Ina ma, ina ma?.
Kai kawai ta girgiza tana miƙewa tsaye, TVn ta kashe ta shige nata
ɓ
angaren
har lokacin nauyin ƙirjin ta bai sarara ba. Haka ta kwana juyi da tunanin yanda zata fara aikin shawo kan sa. Da ta tashi da safe duk abinda ta saba a zaman ta na gidan sai da tayi su, kafin ta koma ciki tayi wanka. Ta kammala shiryawa kenan wayarta tayi ƙ
ara, message ne da sauri ta
ɗ
auka ta duba a nata tunanin ko Beta ne. Sai dai ga mamakin ta ba shi bane, number Ridh da tayi saving da " Best in me'' ne. Bu
ɗ
ewa tayi gajerar saƙo ya turo mata wai in ta gama zai yi kai ta inda zata je. Wani mugun tsallen mur
na ta daka kan dalilai guda biyu,
ɗ
aya na mallakar number ta da a da take zargin bai da ita. Na biyu na yanda zai kai ta ta kwaso kayanta, shin akwai wani feeling
ɗ
in da ya fi haka? Tabbas haƙar ta gab yake da kawo ruwa, ta kusa mallakar Ridh a tafin hannu
nta.
A gaggauce ta shirya cikin
ɗ
aya daga cikin Abayan lefe, ciro kayan ya sanya ta tuna sanda aka kai kayan ta dinga dariyar yanda aka kawo mata su ba dai-dai da tsarin rayuwarta ba. Murmushi ta kuma saki a fili tace '' ashe dai rabo na ne''.
Kam
ar ƙwailar da ta fara soyayya haka ta dinga jin ta sai waƙar ina da masoyi take, tana ta blushing full of sappiness sai da ta fito parlorn ne ta daidaita fuskarta zuwa neutral da doguwar sallama. Yana a zaune kan kujera lazily cikin track wears kalar ash m
asu taushi, a ƙasan maƙoshi ta furta '' good morning ''.
''Morning'' ya amsa ba