Showing 96001 words to 99000 words out of 232724 words
kasancewa da ita a yanayi mafi tsada a rayuwar shi, hakan ya bu
ɗ
a masa abu biyu na fark
o: tabbas son ta yake yi kamar yadda Snake yake fa
ɗ
a masa. Na biyu kuma ita
ɗ
in hatsari ne a rayuwar shi, don haka dole ya barta ta tafi gida he can't afford to lose his empire a kan ta. Gwara ya rasa zuciyar shi than to watch everything crumble before his
eyes, that's his stand.
ATEEYAH
Washe garin da suka kwaso kayanta a gidan Ummie ta yini har dare, shi ya kai ta suka kuma koma tare. Tabbas ta ga soyayya ganin idanunta, irin wanda rabon da ta gani ta manta. Ba wai ta raina wanda Amah ke mata ba ne
, a'a ta san baiwar Allahn nan tana son su tana kuma gudun duk abinda zai ta
ɓ
a su komai ƙanƙantar shi. Amma na yau ya ta
ɓ
a mata zuciya ainun, ba ta jin akwai wata suruka da zata iya fin ta sa'a ko kusa ma ba lallai ta kaita ba duk da dai an ce baa yabon
ɗ
a
n kutura wai sai ya shekara arba'in da yatsu. Amma abinda ta gani a zahirance ne irin wanda ake cewa ya kori ji
ɗ
in nan ne, motsi
ɗ
aya biyu sai ta tambayeta me take so. Hira ko ba a yi a da
ɗ
e ba ta sako zancen Ridh da yanda zata iya kama shi a hannunta cik
in hikima da ma yanda zata sauya son da yakewa ƴaruwarta zuwa kan ta. Abu
ɗ
aya ne bai mata ba shine yanda take nuna wai DeeDee guduwa tayi, duk yanda ta kai ga ƙoƙarin dannewa sai da fuskarta ta nuna ka
ɗ
an. Hakan ya sa Ummi waske zancen tana ta kame-kame,
ɗ
an murmushi kawai ta yi tana canja akalar hirar. Ko da ya zo
ɗ
aukarta haka ta ha
ɗ
a mata sha tara ta arziƙi duk dai irin ababen da ba a rasa ba, na sabbin amare irin na ƙamshi da ma gyaran ciki da waje. Da kuma ta ke
ɓ
e da
ɗ
an ta sai da ta ƙara masa kashedi
akan kulawa da Ateeyah, a cewar ta babu mai rufa masa asiri kamar tayi masa. Shi dai ya amsa ya
ɗ
auketa suka wuce, ganin dare ya lula ba laifi.
Washe gari kuma gidan Amah ta tafi can ko cikin jimami da alhini ta yini don komai ya dawo mata sabo fil
a rai, musamman ganin yanda damuwa ya bayyana kan fuskar Amah. Sai duk guilty conscious ya kama ta gani take kamar son zuciyar ta yayi mata yawa, ya za'a yi tai farinciki a yayinda yar uwarta
ɗ
aya tilo take inda ba a sani ba da rai ko babu Allah
ɗ
aya ya s
ani. Gaba
ɗ
aya yinin da kuka suka ƙare shi, da Shamaki ya dawo ya gan su a haka sai ya rufe su da fa
ɗ
a musamman Amah akan wai ta ƙi amsar ƙaddara ita sai kace ba shi yayi alƙawarin zata dawo ba. Karon farko da Ateeyah ta kalli Affahn tana cewa '' Haba Affah
da me zata ji? Babu DeeDee ba tattausar magana ka dinga tausaya mata please''.
Tsam dukan su biyun suka tsaya suna kallon ta da mamaki, Amah ce ta dubi Affah kafin ta maida kallon ta kan TeeTeen tana cewa '' ba ki da hankali ne Ateeyah? Affahn naku s
a'an ki ne da kike gaya masa wannan maganar?".
''Haba Amah abun yayi yawa, da wanne zaki ji da tsawar shi ko da damuwar da kike ciki. Ki kalli fa Amah kuka ya tarda muna yi amma ko a jikin shi, ko da aka sace DeeDee bai nuna damuwar shi ba instead gag
gawar
ɗ
aura min aure yayi the following day. Amah kin ta
ɓ
a...........''
Hannu ta kai ta bige mata baki tana cewa '' ki kiyaye bakin ki Ateeyah, ko don kin ga an sake miki ne? Ko da yake ba laifin kowa ba ne sai naka Jarmai ka sakarwa yainyar nan lamar
in ta shiyasa take yin abinda ta ga dama ba kwa
ɓ
a and this is exactly abinda nake jiye maka''.
Kai ya gya
ɗ
a yana cewa '' ki ƙyaleta Turai ba laifin ta bane, nawa ne baa komai''.
Da sauri ta duƙa gaban shi tace '' don Allah Affah ka yi haƙuri, ba nu
fi na kalamaina su zama masu
ɗ
aci ba I'm just too emotional''.
Duban ta suka yi su duka biyun ba ta damu ba cikin kwantar da murya tace '' Affah ni mai maka biyayya ne a kowane yanayi na rayuwa ko da hakan zai cutar da ni, ko da nayi bankwana da farinci
ki ko da.....'' kasa ƙarasawa tayi sakamakon kukan da ya ci ƙarfin ta, da sauri Affahn ya
ɗ
ago ta ya rungume ta a jikin shi yace '' gaya min me yake damun ki Ateeyah, me Ridhwan yake aikatawa a gare ki?".
''Babu abinda yake min Affah, bai ta
ɓ
a cutar da
ni a sani ko da kuskure ba. Kawai dai shima yana cikeda alhini ne yana son DeeDee irin son da babu mahalukin da zai mata irin shi, bai da wani natsuwa in ba ya same ta bane''.
Kallonta Amah tayi cikeda tausayi don ta san ciwon da ke ga auren wanda bai
son ka, ta na kai ma har yanzu don bata sauya zani ba. Da sauri ta dafa ta tana cewa '' ki yi haƙuri Ateeyah, da ciwo tabbas amma ki daure komai zai zo ya wuce na tabbatar ba zaki ta
ɓ
e ba''.
''Tabbas, kuma maganar Adeeyah ku kwantar da hankalin ku
kafin ƙarshen watan nan zata dawo gida bi'iznillah''.
Ajiyar zuciya suka sauke a tare, TeeTee tayi saurin cewa '' Alhamdulillah, tana dawowa za'a raba auren ko?".
''Ba zaki ta
ɓ
a yin zaman zawarci ba Ateeyah, kin shiga kenan mutuwa ne ka
ɗ
ai zai raba
ki da Ridhwan '' wani farinciki ne ya mamaye mata rai don dama tabbaci take nema ba komai ba, kar ta gama shiri bayyanar Adeeyah ya rusa mata komai. Amah da ta rigada ta san da maganar tace '' Allah ya bayyana ta''.
''Ameen'' suka amsa a tare, haka y
inin ya ƙare ko da ya zo
ɗ
aukar ta sai da yayi sensing da akwai abinda ke faruwa wanda bai rasa nasaba da
ɓ
acewa ta DeeDee, tausayi ta ba shi ainun ya tabbatar da cewa she's not as bad as he think she is kawai sa
ɓ
anin fahimta ce ba komai ba. Samun kan shi
yayi da lallashin ta yana ce mata addu'a za'a yiwa Adeeyah ba wai kuka ba, in da rabon saduwa za'a gana. Ta ji da
ɗ
in kulawar shi gareta ainun har ma ta kafa hakan a tarihin ranaku masu tsada na rayuwarta........
Deejasmah
💜🦂
CHAPTER 41
Madam
Adeeyah dai tun tana zuba idanun ganin Scor har ta haƙura don kwanaki sun haura sati guda amma babu shi babu dalilin shi, wani tsoron kar fa wani abu ne ya same shi a can
ɗ
in bata sani ba. Ta yi assuring kan ta cewa in wani abun ne ai da snake zai gaya ma
ta da sauri ta girgiza kai don ta san ko akwai abinda zai faru da Scor toh tabbas Snake ba zai ta
ɓ
a gaya mata ba, ko ka
ɗ
an kuwa. Mutanen nan ba su yarda da kowa ba sai kan su, balle ita da bai
ɗ
auke ta a bakin komai ba.
Dafe goshin ta tayi tana mamak
in yanda duk ta wani damu akan Scorpion zai iya cutuwa kamar shi ba cutar da ita yayi ba, miye ma ha
ɗ
in ta da shi in ba mutumin da take nema tayi revenging ba. Mutum ne fa da take son kai wa ƙasa, to sai me idan wani ya cutar da shi ba abinda take nema ba
kenan?. Kai tsaye ta bawa kan ta amsa '' because i don't want anyone to get thier hands on him before me''.
_oh okay with the justification Ateeyah, nice one_
Ta san ƙarya take a rai da zuciyarta ba haka ba ne, akwai wani abun ma amma ta gaza sanin
miye shi and why does it matters?. Ba amsa sai kawai ta kuma shigewa ciki, warming herself in her own embrace. Ko da Snake ya shigo don tambayar ta ko akwai abinda take so don zai fita, tambayar da ta masa ya ba shi mamaki ainun tsayawa yayi cak yana duban
ta da kyau. Sake maimaita tambayar ta tayi ba ko damuwa '' Scor fa? Yana lafiya?".
''Meyasa kika damu da yana lafiya ko bai da shi?".
''Ba damuwarka ba ke abinda na damu da shi, it is just a question ka amsa min kawai'' tayi demanding kan ta ts
aye.
Wani murmushin gefen baki ya saki cikeda mugunta yace '' Adeeyah Shamaki, this is not a romantic story ba eloping kika yi da Scor ba you were abducted Hello'' ya ƙarashe with so much sarcasm ya na waving hannun shi a gaban fuskarta.
Tsaki ta
ja a bayyane tana cewa '' Romantic ke? Do you think i could have any feelings to one of you guy? Anya kan ka da lafiya kuwa? Ko a tunanin ka ina fama da Stockholm syndrome ne?''.
''Seems like is that not what you were trying to tell Scor hadn't bee
n he was interrupted? An ce miki ban san motives
ɗ
in ki bane? You've been wanting to seduce Scor''.
Ji tayi kamar an mareta a fuska, kunya na ƙoƙarin rufeta amma ta daure tace '' seduction,me and Scor doesn't exist in same sentence, it'll never be in
ma baka sani ba ka sani. And romance? Exists only in the fairytale and I'm living in the real world get this to your thick skull''.
Tana fa
ɗ
in haka tana hararar shi, dariya ya saki yana cewa '' ohh really? Wannan ai kan ki zaki fa
ɗ
awa not me, don your
actions are saying otherwise. Gwara ki tallafi kan ki tun wuri, in fa kin ji kenan by the way ko kina son wani abun ne?".
''You just move the hell out, ban son ganin ka ''.
''Dama ba zama na zo yi ba'' ya furta hakan yana juyawa ya fita, yana sh
iga parlorn su kiran Scor ya shigo wayar shi
ɗ
agawa yayi yana cewa '' daman yanzu nake son kiran ka''.
''What for? Tukunna ma miye ya kai ka wurin Adeeyah and what's that you are talking about? Why are you saying she's seducing me?".
''Ai ba zaka
gani ba because you are blindly head over tail in love with her, yarinyar nan hatsari ce ga rayuwar mu ka sani but you didn't care not even once. She's a weapon fashioned against you, yet ka fa
ɗ
a son ta kamar ba ka gani ko zaka cigaba da denying ne?".
Ajiyar zuciya ya sauke yana rintse idanu, Snake ya san shi irin sani ba wai na wasa ba. Aa na gasken-gaske yanda bai isa ya masa ƙarya ba, sai dai a matsayin shi na jarumin da ba komai yake girgiza shi ba yace '' ka daina wani maganar so Snake, let's fac
e the reality ''.
''Yes let's face the reality Scor, all these facades sun ishe ni ka gaya min gaskiya wai meyasa kake son
ɓ
oye min abinda na rigada na sani ne? Why?".
''Snake ban san yanda zaka
ɗ
auki maganar nan ba ne, shiyasa''.
''Shiyasa
me? Don't you trust me? Ka manta ban iya
ɓ
oye maka komai ne? We are brothers akan me kake tunanin I'll judge you kan abinda ba ka da control over ne? Shi fa soyayya is like an STDs you can prevent your self but one it gets to you it spreads''.
Duk da
cikin yanayin da yake sai da misalin na shi ya ba shi dariya da sauri yace '' kai fa
ɗ
an iskan yaro ne? Why give example with STDs?".
''Because you were with me when i was suffering from such, then why would you think I'll leave you when you are in me
ss?".
''Your mess was different from mine, saboda naka bai yi yunƙurin rusa mana abinda mu ke da shi ba nawa fa?".
''Ka san hatsari muke ciki kenan?".
''Not if we just let it go, just like that''
''Kai a tunanin ka love was something y
ou'd just walk away? Ba ka san miye ake kira da su ba ko?".
''I'll Snake, i don't want to do anything that'll sabotage us''.
''Ban son ka yanke wannan shawarar for yourself, you know you can get what you want without risking anything''.
''Ba
n sani ba, ya zamu yi da ita yanzu?".
''Ka fara dawowa tukunna, and we'd sort it out ''.
''Can't you just take her home?".
''Don't you think you need a closure? You have to get here ka mata sallama mana''.
''Closure? I'm afraid i ca
n't''.
''Then nima ba zan iya ba, yarinyar nan tana son ganin ka. Come and find out if the feeling is mutual or not, you have to find out kafin ta koma ''.
''Sna.....''
''You have to, for me''.
Ajiyar zuciya ya sauke bai ta
ɓ
a jin tsoron
wani abu a rayuwar shi kamar na rasa ta ba.
_Another reason she's trouble to you_
Ya na fita ta saki tsaki ta duƙe a wurin cikeda ficewar hayyaci, ita ce ake cewa tana son Scor? Ita ake cewa tana ƙoƙarin seducing
ɗ
in shi? Oh well that's true she wan
ts him to fall for her ko don ta samu damar kawo ƙarshen shi amma ace tana son shi ai rinton zunubi ne ko da ba ta ta
ɓ
a so ba ta san ba ta san ba ta masa wani abu kwatankwacin wanda yake tunani, balle ta ta
ɓ
a yi kan Rhid don haka allegations
ɗ
in shi ba zai
sa tayi tunanin wani abun ba.
Hararar ƙofar tayi tana cewa '' tunda haka ake so, in rasa wanda zan so sai
ɗ
an ta'adda kamar Scor Allah ya kyauta min ya tsari rayuwata''.
Haka ranar ta wuni stewing kan abinda ya fa
ɗ
in, tayi harara ta yi tsakin idan
ya shigo kawo abinci amma bai tanka ba. Ita ma bata tanka ba, abincin ma bata kalla ba sai can dare da ta ji yunwa zai kar ta kafin ta
ɗ
auki tea a flask
ɗ
in da suke ajiye mata ta sha tana sakin numfashi.
Washegari tun asuba tayi wanka, kayanta da ta
zo da shi ta maida ta zura dogon hijabinta ta zurawa kan ta idanu ta cikin mirror. Ita
ɗ
in ce ba abinda ya canja ta kuma ko sun so ko sun ƙi sai sun maida ta gida ko su kashe ta, sallah tayi ta samu wuri ta kammale sai girgizar ƙafafu take yi.
Ba ta
san iya lokacin da ta kwashe zaune ba har rana ta fito kafin ta ji motsin shigowar shi, Snake ne ya shigo hararar shi tayi tana
ɗ
auke kai sai kuma ta ji ƙamshin da ta fara haddacewa na Scor yana tashi. Ɗagowar da zata yi idanun ta ya fa
ɗ
a cikin na shi, tab
bas shi ne a baya don ta gama karantar komai a tsayuwa da ma body language
ɗ
in shi. A fuska ce kawai yake kama da Sna amma a ya
ɗ
arar masa, sarƙewa idanun su suka yi cikin na juna for some minutes kafin a yau ya zare na shi da kan shi yana gyaran murya yac
e '' missed me?".
Juya idanunta tayi tana ta
ɓ
e baki tace '' why would i?".
Ɗ
aga kafa
ɗ
un shi yayi yace '' ya za'a yi in sani, You look excited what's up?".
''Do i look like someone excited in your eyes? When was the last time you visited your o
ptician?".
''Can't recall, ko zamu je ki raka ni ne?".
''Malam abeg don't humor me, I'm not buying anything from you so spare me''.
Kai ya gya
ɗ
a ya juya ya fita, Snake ya ajiye mata kayan breakfast ya fita shi ma yana danne dariyar su. Mutan
en nan ba zasu kashe shi da abubuwan su ba, abu kamar wanda ake wa zuga?.
A tsaye ya same shi ya juya baya yana sauke ajiyar zuciya, tun dawowar shi tsakar dare bai da wani kwanciyar hankali. Duk ko yanda ya so ya danne da jarumta da gizago ya gaza. Daf
a shi yayi yana cewa '' is it hard right?".
''Not hard actually but ina mamakin yanda na bari tayi galaba a kaina like Sna I've never for one feel what I'm feeling for her''.
''Ba fa ka ta
ɓ
a soyayya ba, balle ka tantance mai zafi ko
ɗ
aci''.
''Was i stupid to fall for her?".
''You can never be har abada, let her go for some days next month we'd get to her ba za ta su
ɓ
uce maka ba''.
Kai ya gya
ɗ
a yana mai jin zafin yanda zai barta ta wuce, ba kuma wai saboda ba ta masa aikin da ya kawo
ta don tayi ba. Wannan ma ko kusa bai fa
ɗ
o masa a rai ba, damuwar shi kawai yanda zata yi nesa da shi ta koma gidan su. Ƙilama shi da ganin ta har abada, rintse idanu ya kuma reality is hitting him really hard.
Komawa suka yi suna tsurawa screen
ɗ
in
su idanu kallon footage
ɗ
in ta suke yi, sai