Showing 108001 words to 111000 words out of 232724 words
ta ana maida ta. Ba ta iya shiga motar haya har kuma lokacin babu wanda ya tambaye ta mai ya faru, ko police ma duk ƙwaƙwar su ba su takurata ba bisa umurnin
Doc.
Yau a mugun gajiye ta dawo gidan, Amah ba ta nan sai kawai ta shige tana kwance Abu Errand boy
ɗ
in gidan yayi sallama. A gajiye ta amsa tana tasowa, gaisawa suka yi tana duban shi cewa yayi '' Alhaji Ridhwan ne yake sallama''.
Ridhwan kuma? T
a tambaya ƙasan ran ta sai kuma a hankali tace '' ka ce masa ina zuwa''.
Veil
ɗ
in ta ta
ɗ
auko tana fitowa, a jikin motar shi ta same shi raku
ɓ
e yana kallon ta. Sallama ta masa ya amsa har lokacin idanun shi kan ta, cikin taushin murya yace '' barka da
fitowa''.
''Barka da rana''.
''Yawwa barka, ya aiki''.
''Alhamdulillah ya naku, ya su Tee?''.
''Tana lafiya ta shiga school'' shiru ne ya biyo bayan amsar ta shi sai bayan minti biyu ya kuma maimaita mata tambayar ya take? Ɗan
ɗ
aure fu
ska tayi tana amsa masa da lafiya. Ajiyar zuciya ya sauke yana cewa '' sai kika ga abinda ya faru ko?".
''Wani abu kenan?".
''Aurena da Ateeyah, i promise me i never wanted that and that's why I'm here''.
Kallon sama da ƙasa ta masa tana cew
a '' ina jin ka''.
''Ina son rabuwa da ita ko don in aure ki...........''
Mafarkin mafarki kake yi Ridh, so kake Scor yayi gandan ka kenan............
Deejasmah
💜🦂
CHAPTER 46
Wani dariyar kana lafiya kuwa ta saki kafin ta
ɗ
an gimts
e fuska irin yanda bai ta
ɓ
a gani a tattare da ita ba a rayuwar shi, kana tace '' You said?".
Ajiyar zuciya ya sauke don ya san ta gane me yake nufi amma patiently yace '' Adeeyah kin san me nake nufi fa, i love you and not anyone else. Auren nan was a
gainst my will and I'm more than ready to end things up so that i can be with you, ko yau kike so i can divorce her ki shiga gida na''.
Kai ta gya
ɗ
a tana cewa '' amma Ridh kana tunani kuwa? Like right now is your brain functioning? What do you take me
for? A home wrecker or a low life bitch that'll destroy her twin's marriage so as to have her husband for herself?".
''I wasn't hers to begin with, do you think you'd be a home wrecker by taking what was rightfully yours? Ko a tunanin ki zata damu
don na rabu da ita? ''.
''It doesn't matter to you what I'm thinking that's obvious, amma ka ta
ɓ
a jin English phrase da ake cewa ' let bygone be bygone?' haka na dauƙi tarayya ta da kai.......''
''Don't say that Adeeyah, twin
ɗ
in ki fa ba ta so
na. She never for once loved me or cared about me besides what I'm proposing ba fa haram ba ne'' ya katse ta a sukwane.
Kai ta gya
ɗ
a irin tana fahimtar me yake cewar nan tace '' tabbas amma ai ana barin halal ko dan kunya Ridh, aina ka ta
ɓ
a jin an y
i irin wannan kwa
ɗ
on you divorcing my sister to marry me. Sai kace a garin marasa kai?".
Wata dariya ya saki yana cewa '' the universe already know that i love you, and it was you i was supposed to marry not her. Ko ranar da aka shaida min da
ɓ
acewa
r ki i did told them I'll wait for eternity in dai har zaki dawo but they went ahead and did everything''.
''That was fate playing it cards right, hakan ya na nufin ni ba matar ka ba ne Ateeyah was''.
''Stop saying that, do you think I'm happ
y living with her? Or you think she's? None of us is happy can't you just come to our aid and save us from our own misery?".
''It might be kai ne ba ka jin da
ɗ
in zama da ita saboda ba ka saka kan ka ba, not because she's doing something bad to you
amma ita tana jin da
ɗ
in haka. She became happier than before, and for your information i love her and i can't trade her love for anything''.
''Do you even love me Adeeyah?" Ya tambaya a ran shi yana jinjina ko dai maganar Ummy da gaske ne da tace
shi ke dakon soyayyar ta amma ita bai dame ta ba.
''I loved you yes, amma tun daga ranar da aka tabbatar min ta zama matar ka na cire ka a raina. Ban tsane ka not for once ina ganin girman ka a mijin ƴaruwata I don't want that to change, ko da ma i
na son ka ba zan iya auren wanda ya ta
ɓ
a auren Ateeyah ba ko bayan ba ta da rai ne''.
''Ba ki so na
ɗ
in kenan?".
''I did and i never regret doing so, kai mutumin kirki ne na tabbatar zaka zama miji na gari ga iyalanka. Kar ka zama inuwar giginya
ka musguna wa kan ka over something you can't have, ka gan ni nan yanda nake tsaye ko? I'm but a liability, ciwuka na rai da zuciya suna damu na tafiya kawai nake yi, ka ta
ɓ
a zama ka tambayi what i went through when i was there? Ka san a inda suka ajiye ni
kuwa? If you know i bet you'd want to associate yourself with me, talkless of marrying me. Don Allah Ridh in dai kana so na ka so ƴaruwata tana da kirki and you'd enjoy living with her more than you'd with me don Allah'' ta ƙarashe cikeda raunin murya.
Shiru yayi yana processing me ta fa
ɗ
i, ji yayi zuciyar shi na zafi. Kenan he's a selfish ass bai damu da me ta shiga ciki a hannun ƴan ta'addan da suka sace ta ba. Damuwar shi ya kai ta gidan shi wanda ya san is against his father's wish, haka Ummyn s
hi bata son shi da ita Ateeyah take so. Akan dalilin me zai takurawa kan shi bayan ita matar ta shi is doing her best wurin kulawa da shi fiyeda yanda ya zata a wurin ta? Anya yana da adalci kuwa?
Da sauri ya dubeta yana cewa '' I'm sorry what you w
ent through in Shaa Allah zan kiyaye, zan kula da sistern ki Allah kuma ya baki lafiya da miji nagari mai son ki da ƙaunar ki''.
''Ameen ya rabbi na gode Yaya Ridhwan, Allah ya ha
ɗ
a tsakanin ku kai da ita ya ka
ɗ
e fitina''.
''Ameen but Adeeyah
, Please find someone to talk to about your problem. Kar ki bari damuwar ta cinye ki, talking it out will help your PTSD but don't force yourself to talk do only when you have the words and you're ready for it. You are strong fight it''.
''I'll in S
haa Allah, nagode sosai ''.
Kai ya gya
ɗ
a ya shiga motar shi tana tsaye har ya ja ya bar gidan, ajiyar zuciya ta sauke tana cewa '' what a closure ''. Sai kuma ta saki murmushi don ko kusa ba ta ji damuwar da taji a ranar farkon da Scor ya shaida mata au
ren nasu, she was overwhelmed amma yau sai ji tayi kamar an sauke mata duk wani nauyi daga ƙirjin ta. Saura
ɗ
ayan da ya tsaya mata a rai ba kuma za'a je da nisa ba zata yi abinda ya fa
ɗ
o mata, she'd make her first public post today ta yi alƙawari and it'll
definitely happen.
Shafa zoben da ya bata tayi tana cewa '' you'd see it, definitely '' kamar tana magana da wani a kusa da ita.
Kwanciya tayi sai Asr ta farka, sallah tayi tai wanka kafin ta fito parlor inda ta tarda Amah ta dawo. Zama ta
yi a gefen ta tana sauke ajiyar zuciya, duban ta tayi tana cewa '' me yake faruwa ne?".
''Amah ina son yin magana da ke ne''.
''About what?''.
''About everything, kawai ban san ta ina zan fara bane''.
Hamdala tayi a cikin ran ta h
ar da finally
ɗ
in ta kafin ta iya cewa '' ki fara ta duk inda kika ga ya fi miki sauƙi, I'll listen to you ''.
Kafin ta kai ga cewa wani abu aka bu
ɗ
e ƙofar parlorn Ateeyah ce da sallamar ta, ganin yanda suka yi zaune suna dubanta ya sanya ta jin zuciy
ar ta na dukan uku-uku. Ridh ne ya sanya ta zuwa gidan yanzu amma ya aka yi ya san me yake faruwa? Ko kiran shi suka yi ne? Amma ganin yanda suke kallonta ya sanya ta gane ba su san da zuwan ta ba.
Ƙ
arasowa tayi ta zauna gefen su tana gaishe da Amah,
amsawa tayi da cewa '' ke fa yanzu na lura hanyar gidan nan bai miki wahala, kamata yayi fa ace kina gida kina shirin tarbar mijin ki abincin dare not here''.
''Amah wallahi hankali na duk ba a kwance yake ba, i just want to see you amma yanzu zan
tafi DeeDee Shamaki how far?" Ta ƙarashe tana maida kallon ta ga Dee, murmushi tayi tana cewa '' fine oo, yau a gajiye nake gobe nake cewa zan je gidan ki''.
''Ba wani nan, tun dawowar ki baki zo ba fa not once Amah ma haka''.
''Kin san Amah
ba zata je ba ai, amma da gaske nake yi ina son zuwa salon sai in tsaya wurin ki. Ko ranar nan ma ai na so zuwa ke ce kika kama kika zo ai''.
''To ya na iya, nifa sai yanzu na gane I'm addicted to you''.
''Talking of that, i have something to tel
l you guys. Amma don Allah kar ku gayawa Affah sirri na ne okay?".
In Shaa Allah suka fa
ɗ
i kusan a tare, numfashi ta ja tana cewa '' ina zaune da su Mufee EMA ya kira ni, uhmm haka nayi saving number—na yi mamakin dalilin kiran nawa—musamman ganin num
ber shi ta Nigeria ba a nan yake da zama ba haka ya fa
ɗ
a min. Ko da na
ɗ
aga kiran ya shaida min yana ƙofar gidan mu tsoro ya kama ni ainun, ban zaci ya san ma a inda nake ba talkless of gidan mu. Amma ko kusa ban ha
ɗ
a hakan da panic attack
ɗ
in da nake fama
da shi a kwanakin ba, an ce min na aure ne ai so I don't care. Da na fita na gan shi a mota ban san ya aka yi na shiga ba , ko da yake na yi tunanin wai saboda ina gudun Rhid ya zo gidan nan a lokacin ya same ni...........''
A hankali ta fara basu la
barin farkawar ta a gidan da ma kalar rayuwar da tayi a cikin su— ta tsallake wurin da tayi ƙoƙarin seducing
ɗ
in shi — har zuwa dawowar ta kafin ta
ɗ
aura da cewa.
''Na kasa sanar da hukuma me ya faru da ma Affah ne gudun su san ina wa DIA aiki, in aka
sani I'll exposed the official behind everything hakan zai iya ja masa kora ko ma wani hatsarin from them. Amma na tura masa duka bayanan komai da ya faru and he has started working towards that, so don't worry about me I'm fine and safe''.
Ajiyar
zuciya Amah ta sauke tana jin nauyin ƙirjin ta na sauka, ta godewa Allah da basu ta
ɓ
a raping mata ƴa ba. Ba kuma wai damuwarta akan virginity
ɗ
in ta bane, aa har da yanda trauma zai addabi ratuwarta har abada ga na kidnapping ga na sexual abuse and assault
. Na biyu kuma yanda Shamaki bai san da abinda ke faruwa ba, wanda zai iya zame mata makami wurin yaƙar shi and all he does. Adeeyahn ta is an hacker zata iya amfani wurin kawo mata ƙarshen marafa and all he does though ba zata saka ta on track a yanzu ba
sai zuwa sanda zata firgita Shamaki ya zo. Ateeyah ma natsuwa ya zo mata don haka ta dafa ta tana cewa '' we are grateful you are safe, amma don Allah Dee kar ki ƙara yin aiki mai hatsari irin wannan kin ga fa we don't know dalilin su na barin ki dawowa gi
da. They might do something stupid fa''.
''Na kusa kawo ƙarshen su in Shaa Allah, that's why i need you''.
Zaro idanu tayi tana cewa '' what?".
''Hey calm down oo, just some tactics nake so nothing more''.
''Auu'' ta furta tana dariya
, Amah ma dariya ta saki tana cewa '' Masha Allah, amma gaskiyar TeeTee ne stop taking anymore risk okay?".
''In shaa Allah, now is my secret safe? With you all?".
Kai suka gya
ɗ
a mata da sauri tace '' ba zaku gayawa mazajen ku ba?".
Amah ce ta m
ata daƙuwa tana cewa '' tunda ba mu da aiki sai bawa maza labari right? ''.
Baki ta tura tana cewa '' Ni ai ban ce ba'' dariya suka kwashe da shi. Tee dai bata da
ɗ
e ba suna gama ƴan maganganun su ta kwashi kayanta zuwa gida, a ranta ta ku
ɗ
ure ko bango
n
ɗ
akin ta ba zai ji ba balle wani namiji.
Let us see how far you can go Tee.
Kamar yanda tayi alƙawari wa kan ta bayan sun ci dinner ta shiga ciki, zama tayi bakin gado ta yi
ɗ
an dogon typing a wayarta. Kafin ta
ɗ
auke shi zuwa facebook don a c
an tayi setting zai iya appearing a duka feeds
ɗ
in ta na Meta ( Threads and Instagram). Picture
ɗ
in hannunta da ring
ɗ
in ta ta
ɗ
auka kafin ta yi hitting post, ba ta tsaya a nan ba har twitter sai da ta kai shi. Kafin ta kashe data tana
ɗ
aukar wani book a g
efen ta tana karantawa.
SCORPION.
Ya na kwance Snake ya shigo da wayar shi a hannu, kallon shi yayi da niyyar yin magana sai dai ya katse shi da cewa '' ka ga abinda barkonon ka tayi kuwa?".
Zaro idanu yayi don ya san mace
ɗ
aya yake cewa haka, s
ai dai bai yi magana ba sai wayar da ya amsa rubutu ne tayi kamar haka.
*They said bad things happen in 3's but have you ever been in a situation where by your 3's happened to be a puzzle? Mine was like that and it was like buy one get two for free. I
.e crack one puzzle and get the 2 at your fingertips. And to do that you need to apply your rule of 3, one S against S for S. Ouch it get my blood boiling, but at the right temperature you remembered Charles law right? Okay we are doing this. Just get a re
ady for a spicy episodes of 3's*
Ta yi using hashtags har da sunan shi a ciki wato Scorpion stings, taune lips
ɗ
in shi yayi yana kallon picturen hannunta da ke
ɗ
auke da zobe alamun alƙawari ta masa kenan. She's refering to him directly don haka ya kalli
Snake da ke masa kallon _told you so_ dariya ya saki yana cewa '' don't be a smug over this, i get it right and it is actually show time''.
ADEEYAH
Ta yi tsaka da karatun wayarta da ke gefe yayi vibrating, kallon agogo ta fara yi ta ga 9:30 ne ka
wai kafin ta dubi wayarta. Sabuwar number ce da bata san me ita ba amma tuno suna da group assignment a Mold ya sanya ta tunanin ko team lead
ɗ
in ne, sai da ta fara tura baki tana cewa '' zan gaya masa ya dinga chatting
ɗ
ina before anything'' kafin ta
ɗ
aga
.
Muryar da taji a kan kunnenta ne ya tsorata ta da sauri ta cire wayar tana kallon number, kai ta girgiza tana jin panic attacks
ɗ
in ta na dawowa. Kara wayar ta kuma yi a kunne ta na tsinkayo muryar shi yana cewa '' hi TROUBLE.........''
Good mo
rning alll
Deejasmah
💜🦂
CHAPTER 47
Kamar me koyon magana tace '' Scor.....''
''Yes Trouble'' ya katse ta excitedly.
''What do you want from me? Why are you calling me?".
Wani kalar dariyar samun nasara ya saki yana cewa '' na ji ance
kina nema na ne Baby, ya kike?".
Runtse idanu tayi tana jin ƙirjin ta na wani irin bugawa kamar zai tsage, zuciyarta ta fa
ɗ
o gabanta tace '' ni nake neman ka? God forbid bad thing''.
''Bad things? Don't they happen in 3's?".
Shiru tayi tana
sauraron shi, kaifin muryar shi yana ratsa duk wani sashe na jikin ta mai motsi. Jin bata amsa ba ya sa shi kuma naƙe muryar shi yace '' and this is the first time I'm calling you so that's not a bad thing right?".
''Scor ban san dalilin ka na kira
na ba, i don't have any ungodly business with you ''.
''Ungodly? No, i actually don't want to have such with you but ina da business da ke baby''.
''Stop calling me that Malam''.
''Okay Trouble, ya kike ya gida?".
Cije lips
ɗ
in ta tay
i a ƙoƙarin ta na son danne tsakin da yake taso mata tace '' why are you asking me that? We aren't friends nor acquittance''.
''Allah ya sani i don't want to be like that with you, so don't friend or Bro zone me''.
Wani frustrated ajiyar zuciya t