Showing 105001 words to 108000 words out of 232724 words
a lokacin ne ma Tee suka kuma
zuwa da Ridh ranar kam sai kusan 10 suka tafi gida.
Kwana uku da dawowarta ƴan Barewa suka zo gidan da mugun yawan su, Marafa ne ya jagoranci tafiyar da Mai babban
ɗ
aki. Ita dai bata san dangantakar su da mutanen ba, sai nan nan suke da ita musamman
dattijuwar inda Allah ya taimake ta ba ta magana shiyasa ba ta tanka ba. Ita dai nata idanu ta dai fuskanci Amah ba ta wani so zuwan nasu ba, tana ta daurewa dai tana murmushin da bai kai ciki ba. Sai da suka tafi da la'asar kafin hankalin ta ya kwanta duk
da Affahn dai bai ji da
ɗ
in yanda ta yin ba musamman yanda ta ƙi ko gaisawa da Marafa, ita ko ta jaddada masa cewa tana kan bakanta babu kuma abinda zai canja mata ra'ayi. Cewa yayi '' zaki gani'' ya fita fuuu, inda tana iya magana da ta tambayi mai yake f
aruwa amma ba dama. Sai ma ta koma saƙo tana ha
ɗ
a maths
ɗ
in ta da na wancan ranar da na yau.
Kwanan ta biyar bakin ta ya fara bu
ɗ
ewa tana iya magana amma ba da ƙarfi ba, ba kuma ta son wani ya mata da ƙarfi sosai. Wani kuma abinda ta lura da shi shine
tana tsoron shiga mutane, ranar da suka je kasuwa ne ta lura da hakan don har suka dawo ba ta samu natsuwa. Na biyu kuma da ta je Mold academy sai ji take kamar ana bin ta ai ko cikeda fargaba ta dawo gida, ba ta yi nauyin baki ba ta gayawa Amah yanayin d
a take ciki. Asibiti suka koma inda bayan binciken Doc ya tabbatar da tana fama da post-traumatic stress disorder (PTSD) zancen ya tsorata ta ainun amma ya bata shawarwari wanda in tabi komai zai daidaita.
Dawowa gida suka yi Amah kuma ta kira wani mala
mi ya fara ba ta taimako, shi ma da shawarar ta cigaba da shiga mutane har da zama in isolation ne ya haddasa mata fargabar. Fara zuwa mold tayi wannan karon ba ta zauna a hostel ba, daga gida ake kai ta ana maida ta. Ba ta iya shiga motar haya har kuma lo
kacin babu wanda ya tambaye ta mai ya faru, ko police ma duk ƙwaƙwar su ba su takurata ba bisa umurnin Doc.
Yau a mugun gajiye ta dawo gidan, Amah ba ta nan sai kawai ta shige tana kwance Abu Errand boy
ɗ
in gidan yayi sallama. A gajiye ta amsa tana tas
owa, gaisawa suka yi tana duban shi cewa yayi '' Alhaji Ridhwan ne yake sallama''.
Ridhwan kuma? Ta tambaya ƙasan ran ta sai kuma a hankali tace '' ka ce masa ina zuwa''.
Veil
ɗ
in ta ta
ɗ
auko tana fitowa, a jikin motar shi ta same shi raku
ɓ
e yana
kallon ta. Sallama ta masa ya amsa har lokacin idanun shi kan ta, cikin taushin murya yace '' barka da fitowa''.
''Barka da rana''.
''Yawwa barka, ya aiki''.
''Alhamdulillah ya naku, ya su Tee?''.
''Tana lafiya ta shiga school'' shiru
ne ya biyo bayan amsar ta shi sai bayan minti biyu ya kuma maimaita mata tambayar ya take? Ɗan
ɗ
aure fuska tayi tana amsa masa da lafiya. Ajiyar zuciya ya sauke yana cewa '' sai kika ga abinda ya faru ko?".
''Wani abu kenan?".
''Aurena da Ateeyah
, i promise me i never wanted that and that's why I'm here''.
Kallon sama da ƙasa ta masa tana cewa '' ina jin ka''.
''Ina son rabuwa da ita ko don in aure ki...........''
Mafarkin mafarki kenan Ridh, so kake Scor yayi gandan ka kenan.....
.......
ECHAPTER 45
Bayan Azuhur ne Doc ya duba ta ya sallame su bayan ya tabbatar da babu abinda yake damun ta, maganar da ba ta yi shi kuma shock
ɗ
in da ta shiga ne bata kai ga fita ba. Amma zai daidata tunda tana iya gane kowa, TeeTee ce ta kamata
suka fita ita kuma Amah ta fito da kayan. Baya suka shiga su duka Affah ya shiga gaba Mudi ya ja zuwa gida.
Kai tsaye
ɗ
akinta ta nufa babu abinda ya sauya sai gyara da ya sha da ƙamshi, suna shiga
ɗ
akin sai da ta saki ajiyar zuciya don tayi missing
ɗ
akin fiyeda tsammani. TeeTee ne ta dube ta da murmushi tana cewa '' welcome back dear'' da kai ta amsa kawai a ranta tana mamakin yanda Teen ta chanja kamar ba ita ba, she's just not used to endearment between them so it's kind of odd to her.
Lura d
a yanda tayin itama sai ta ji wani kala, don haka murmushi kawai ta saki ta juya ta fita tana ce mata '' barin duba Amah'' ba ta ko jira amsar ta ba ta fice da sauri, da idanu ta raka ta a ranta tana ayyana ko me ya samu TeeTeen duk ta canja. A ƙasan ranta
tace '' was it because she's guilty of Ridhwan or so? Ai it wasn't her fault I'm sure ba ta son shi ko shi ma hakan it is all Scor and his creeptic thought''.
Ita ma tana fita jingina tayi da bango tana sakin numfashi cikeda damuwa, tambayar kan ta t
ake yi '' Ateeyah Shamaki what has gotten into you? Why are you acting weird? This isn't like you, get a grip of yourself in dai ba so kike tayi zargin what almost happened ba. You are overly nice and generous and it isn't Tee like''. Kai ta gya
ɗ
a alamun m
agaganun da takewa kan ta yana shigarta yanda ya kamata, rintse idanu tayi ta bu
ɗ
e ta ja dogon numfashi ta sauka downstairs.
Wanka ta shiga yi sai ta samu kan ta da jin shi fayau, and one funny thing was the fact that she's really self-conscious wat
o ta kasa sakewa tayi wanka kamar yanda take yi a wurin su scor. Ta dai da
ɗ
e wurin wankan ta wanke gashin ta da yake cunkushe sosai, dattin da ya fita daga cikin shi ba ƙarami bane duk da tana wankewa a can amma ba irin na yau ba. Fitowa tayi kan ta yana
ɗ
igar da ruwa,
ɗ
akin Ateeyah na da ta shiga don ta san tana da hair dryer. Tana shirin kunnawa ta shigo
ɗ
akin da sallama, ganin Deen ta dryer a hannu ya sanya ta manta duk Mental pep talk
ɗ
in da ta gamawa kan ta. Da sauri ta amshi dryern tana cewa '' lemme
help'' ita ko ta taya ta gyaran kan tsaf ta shafe mata ragowar hair products
ɗ
in ta dake kan mirror danke, ya ko yi kyau tsaf da shi sai ƙyalli yake yi.
A bazata tace '' You know that i used to like your hair, while growing up right? Like you have thi
s beautiful curls and waves and don't even give a damn about it. No efforts like me, just tie it in a bun and you are okay. It made me jealous of how you do your things at some point and always get it right''.
Idanu ta zaro cikeda mamakin yanda take g
aya mata wainnan maganganun like they weren't that close to talk about things like this, sai dai wannan nauyin na kan harshen ta ya hanata magana. Murmushi ta saki tana cewa '' i might sound crazy right? That's how i used to feel and I'm just been honest w
ith you. Then you just wake up one day and decided to lock your hair, kin san haushin da naji kuwa? Like is this girl in her sense?" Ta ƙarashe da dariya, itama dariyar ta saki tana gya
ɗ
a kanta.
''But it then look so good on you that made me realised
everything looks good on you, you should go to the salon and lock your hair again this isn't just like you '' ta furta with all sincerity.
''Now enough of me blabbing, ki je ki saka kaya kar sanyi ya kama ki''.
Miƙewa tayi tsaye tana murmushin da y
a bayyana kyawun fuskar ta,
ɗ
akinta ta koma sai da ta shafa cream abinda har ta manta yaushe rabon ta da shi. Don a can iyakarta wanka ta sa kaya a toilet, turaruka ta fesa ta koma wurin closet
ɗ
in ta. Kayan ta su na nan don dama ba ta kyautar da most of t
hem ba, wasu ta cire kawai ta bawa friends
ɗ
in ta sauran sabbin kuma tace bayan kwana biyu zata zo ta kwashi kayan ta ashe akwai tsarin da Allah yayi da shi ya hanata yin kyauta da su duka. Hoodie mai taushi blue ta ciro da wata cargo pants dusty green, As
h hula ta sanya ta sakaya kan. Kallon kan ta a madubi ta tsaya yi, she looks more like her now babu eye glasses.
Komawa tayi kan gadon kamar yanda ta saba a can gidan scor, tattare jikinta tayi tana kallon ƙofar kamar mai jiran wani ya shigo irin dai
yanda take yi. Ba ta san bacci ya
ɗ
auke ta ba sai farkawa tayi ta ga har rana ya fa
ɗ
i. Alwala tayi tai sallah tana mamakin yanda a yanzu bacci yake yawan kamata da rana, sai kuma ta tuna har da zaman da tayi babi madafa sai bacci da juyi a
ɗ
akin ta. A kan
nightstand ta ga system
ɗ
in ta da wayarta a ajiye, alamun da tana bacci ne aka kawo su aka ajiye. Cikeda murna ta
ɗ
auka, number Mufee tayi dialing ringing
ɗ
aya ta
ɗ
aga da sallama.
Sai lokacin ta tuna ba ta iya magana, rintse idanu tayi ta katse wayar
message ta tura mata cewar ta dawo but she can't talk right now. Mufee dai bata ji wannan karatun ba don da sauri ta kuma kiran ta, tana cewa ''Pookie, is that you?" Excitedly.
Hawaye ta share sai shessheka take yi, itama kuka ta fashe da shi sai da
ta
ɗ
auki lokaci mai tsayi kafin ta iya cewa ''Alhamdulillah Pookie, Allah ya amshi addu'ar ki but can you talk to me now? I want to hear your voice ''.
Yanzu ma katse wayar tayi ta mata dogon message zuciyarta cikeda alhinin abinda ya same ta all of a
sudden, bayan
ɗ
azu she's sure tayi magana da Amah har ma da Doc daga farkawarta daga bacci ne ta gaza cewa komai. Fita tayi daga
ɗ
akin zuwa downstairs tana ƙoƙarin saita wayarta da system update, a parlor ta samu Amah da Tee suna hira ganin ta da ya su ts
ayawa Amah ta dubeta tana cewa '' har kin tashi?'' da kai ta amsa mata kana ta nufi kitchen abinci ta fara sakowa ta dawo ta zauna nan, suna ta hirar su ita dai ba baka sai kunne.
Haka suka yi ta zama har magrib, ko da ta idar da sallahr instead ta ta
shi yanda take yi before a sace ta sai ta zauna, azhkar tayi da adduoi har aka yi ishai kafin ta iya fitowa da hijabi a jikinta. Duk da kallon mamaki suka bi ta don she's not someone that wear hijab that often balle har a cikin gida amma ba wanda ya tanka
mata, instead table suka nufa don cin abinci. Zaman su bai fi da 2 minutes ba mijin Ateeyah ya iso—sunan shi kenan a ran Adeeyah ba ta kuma tunanin for once akwai ranar da zata masa irin wannan kallon.
Gaishe ta yayi da tambayar ya jiki yanda ta amsaw
a kowa haka ta masa, tana jin Amah na masa bayanin da Doc yayi akan kar a takurata kan sai tayi magana. She'll when she's ready. Tana kallon yanda ya bita da kallon so da tausayi sai dai bai ce komai ba, Ateeyah tayi serving
ɗ
in shi suka ci abincin in sile
nce. Ko da suka gama bai ko da
ɗ
e ba TeeTee ta musu sallama suka tafi gida.
Itama
ɗ
aki ta wuce, system
ɗ
in ta ta
ɗ
auko ta fara binciken ko an samu wanda ya ta
ɓ
a mata sirrikan ta, babu wani abu unusual da ta gani ta tabbatar ko masu binciken da suka yi
aiki kan ta basu ta
ɓ
a mata kaya ba. Ajiyar zuciya ta sauke kafin ta rufe system
ɗ
in cikeda jin da
ɗ
i, a take kuma wurin da ya kamata tayi SIWES
ɗ
in ta ya fa
ɗ
o mata a rai. A mold treasury academy ta kai lettern ta kuma har sun yi accepting 2 weeks to the su
pposed wedding kamar yanda take kiran shi, tsoron loosing opportunityn aiki a wurin yana kamata. Sai kuma ta kawar da damuwar da gaggawa sanin zata iya SIWES
ɗ
in a koma ina ne da kalar profile
ɗ
in da take da shi.
Ɗ
an revising wasu abubuwan da ta mant
a tayi kafin ta canja kaya zuwa na baccin wainda ta manta rabon ta da yin haka, hatta bra da ta cire sai da ta ji sabon freedom a lamarin ta. Shiga cikin duvet tayi da niyyar barci, sai kuma kamar almara tana rufe idanu fuskar Scor take fa
ɗ
o mata a rai. Tu
n daga kan yanda tarin gashin shi yake nan a tsaye, zuwa uban gemun shi da ya kai kusan ƙirjin shi. Ɗaure fuskar shi da yanda yake tsuke gira in disapproval idan abu bai masa ba, most importantly thier banters yanda yake biye mata su yi ta fa
ɗ
a and everyth
ing.
Dafe kan ta tayi tana tambayar '' what's wrong with me?".
E reach to ask oo
SCORPION
Ha
ɗ
uwar shi da Shamaki ta sanya shi jin sukuni a ran shi, don in da basu ha
ɗ
u da shi ba da ba zai tafi ba. He'd park his car a nesa da unguwar in m
a private commute zai bi ya koma ko trekking ne ma zai yi sai yayi gadin ta har zuwa san da wani zai kawo mata agaji. Bai dai gayawa Snake ba don ya san ba zai tafi yarda ba in ma bai ce masa mahaukaci ba, don haka bai ce komai ba ya ja suka nufi cikin gar
i Bafra hotels suka nufa. A can ya musu reserving room, duk da suna da gida a Kadunan bai son zuwa can gudun wani ya san ya shigo garin.
Da suka kwanta bacci kam ya gaza sai juyi yake yi, sai jin nadamar yarjewa shawarar Snake na maida ta gida yake yi
, dama bai biye masa ba da yanzu tana kwance tana bacci shi kuma yana monitoring movement
ɗ
in ta cikin system
ɗ
in shi. Tuno hakan ya sanya shi
ɗ
auko PCn shi tsofaffin clips ya fara kallo yana ta murmushi shi
ɗ
aya kamar sabon ta
ɓ
in hanklin, a fili ya furta
''Trouble'' wa ya ga Scarlett ta Jace Lockwood.
ADEEYAH
Washe gari da tsakar rana sai ga su Mufee da Nazee da ma Aysh. Ƙulewa suka yi a
ɗ
akin suna hirar su wanda ita nata sai murmushi, don bama ta making any effort wurin yin magana ta saka a ranta
ba ta iyawa. Mufee a nan ta kwana kasancewar daga Zaria ta zo don a can take ITn nata su kuma su Aysh suka tafi da Magrib, a lokacin ne ma Tee suka kuma zuwa da Ridh ranar kam sai kusan 10 suka tafi gida.
Kwana uku da dawowarta ƴan Barewa suka zo gid
an da mugun yawan su, Marafa ne ya jagoranci tafiyar da Mai babban
ɗ
aki. Ita dai bata san dangantakar su da mutanen ba, sai nan nan suke da ita musamman dattijuwar inda Allah ya taimake ta ba ta magana shiyasa ba ta tanka ba. Ita dai nata idanu ta dai fusk
anci Amah ba ta wani so zuwan nasu ba, tana ta daurewa dai tana murmushin da bai kai ciki ba. Sai da suka tafi da la'asar kafin hankalin ta ya kwanta duk da Affahn dai bai ji da
ɗ
in yanda ta yin ba musamman yanda ta ƙi ko gaisawa da Marafa, ita ko ta jaddad
a masa cewa tana kan bakanta babu kuma abinda zai canja mata ra'ayi. Cewa yayi '' zaki gani'' ya fita fuuu, inda tana iya magana da ta tambayi mai yake faruwa amma ba dama. Sai ma ta koma saƙo tana ha
ɗ
a maths
ɗ
in ta da na wancan ranar da na yau.
Kwana
n ta biyar bakin ta ya fara bu
ɗ
ewa tana iya magana amma ba da ƙarfi ba, ba kuma ta son wani ya mata da ƙarfi sosai. Wani kuma abinda ta lura da shi shine tana tsoron shiga mutane, ranar da suka je kasuwa ne ta lura da hakan don har suka dawo ba ta samu nat
suwa. Na biyu kuma da ta je Mold academy sai ji take kamar ana bin ta ai ko cikeda fargaba ta dawo gida, ba ta yi nauyin baki ba ta gayawa Amah yanayin da take ciki. Asibiti suka koma inda bayan binciken Doc ya tabbatar da tana fama da post-traumatic stres
s disorder (PTSD) zancen ya tsorata ta ainun amma ya bata shawarwari wanda in tabi komai zai daidaita.
Dawowa gida suka yi Amah kuma ta kira wani malami ya fara ba ta taimako, shi ma da shawarar ta cigaba da shiga mutane har da zama in isolation ne ya h
addasa mata fargabar. Fara zuwa mold tayi wannan karon ba ta zauna a hostel ba, daga gida ake kai