Showing 231001 words to 232724 words out of 232724 words

Chapter 78 - JIRWAYE COMPLETE

29 Aug 2026

37

love you''.

''I do more''...........

''Canjin rayuwa aba ce me zuwa a lokacin da wani bai ta

ɓ

a tsammani ba, mine too did that and I'm forever be grateful for whatsoever it has brought. Because upon all the sacrifices it pays, with more than what money can buy.

Kamar yadda ya fa

ɗ

i mistake guda

ɗ

aya ce ta kawo mana sauyi mai ƙarfi a rayuwa, kuma sa

ɓ

anin fahimta wani lokacin rahama ne because it changed the narrative and everything. And Alhamdulillah for having Musharraf in my life, i won't say I'm now having a per

fect life but darlings my life is much more better than before. Why would i ask for more...........''

Alhamdulillahil lazi bi ni'imatihi tatimmus salihat

Author's note.

Saying goodbye to Adeeyah and Musharraf isn't easy for me and for us, jiya n

a fara rubuta finale chapter and i was like should i just let them go like this? Anya na ma musu adalci kuwa? But they must go because they've been here living rent free on my mind for how many years now? What i know is i wrote the initial draft in 2015 ba

tareda zaton akwai randa i can pen it down ba, ending last year ne suka cije ni and were like we want to go. And here they are.

Jirwaye is amongst my favourite books, if not for Nisfu Deeniy it'll have been my all time favourite and I'm very glad i ge

t to put it out. Ban damu da yawan da suka karanta ba, what matters more is the impact it'll make to you and your life. Fatan da nake dai duk wanda ya ci karo da shi ya saka a ran shi it is for him , and i mean him/her with every word i wrote. In yayi kama

da rayuwar ka kuma wannan arashi ne.

Ina rokon Allah ya saka ya amfanar da al'ummar musulmi ya raba su da sharrin da yake ciki, inda muka yi kuskure ya yafe mana. If you feel offended for once in the course of writing it, then find a place in your hear

t to forgive me Allah ya yafe mana gaba

ɗ

aya.

To my mentors who've been with me through out this journey, thank you so very much Allah ya bar ƙauna ya bar zumunci.

To Jasmine, thanks for the support always, thanks for been the Adeeyah nobody knows of

and thanks for shedding more light on tech and others.

To Zainab Idris thanks for been my mentor from a far, your workshop on digital safety is what shaped this book ya zama abinda ya zama yanzu making people thinking that I'm one of the tech gurus.

To YOTA EXCOS and members your support is remarkable and it means the whole world to me Thanks much da baku barni da kaina ba.

To Aunty Nazeefah (Mami) thanks for staying with me.

Zee kumurya ina godiya da kulawa, Allah ya bar zumunci.

To Shugaba th

anks for the review da kuma ƙwarin guiwa.

Allah ya cika muku burikan ku ya ƙaro dubun nasarori,ya baku lada ya kyautata makoncin ku duniya da lahira ya ji ƙan magabata ya shirya zuriya.

To my own Annahn Baba, Ranki ya da

ɗ

e uwar

ɗ

akin Scor kuma maji da

ɗ

in Ya Tafida Allah ya saka da alkhairi, tabbas ke

ɗ

in kin zama wani

ɓ

ari na jiki na. No-one supported me a rubutun Jirwaye like you do, i knew kin yi ne don Allah amma kuma

ɗ

an halal in aka masa alkhairi in ya kuskura ya manta ai ya zama wawa. Allah ya ƙar

a miki arziki da kwanciyar hankali ya ƙaro

ɗ

umbin nasarori, ya ji ƙan Baba ya wa zuriya albarka. Allah kar ya barki da yin ki da kuma iyawar ki ya shige miki gaba a duk lamarin ki, ya kawar da idanun sharri daga kan ki ya baki kyakkyawan sakamako a duniya

da ranar gobe.

Littafin Jirwaye is wholely dedicated to you, and you alone I love you more...

To Hadiza Wachiko Allah ya saka da alheri sosai ya bar zumunci, i love you so much my namesake uwar

ɗ

akin Adeeyah. Your comments ya zame min like fuel a taf

iyar Jirwaye,da nazo kan ki sai da naji anya ba sautin shafa wali za'a saka min a background ba? Anyways thanks much for love, care and support Allah ya dawwamar da farinciki a rayuwar ki ya baki sakamako a duniya da lahira. Ya ji ƙan magabata ya shirya zu

riya.

To Ummu Sulaim

Maman B

Ummu Ajmal

Maman Abul

Sa'adah

Ameerah Maigana

Moon

And others thanks much Allah ya bar zumunci ya saka da alkhairi Ameen.....

Deejasmah

💜🦂

©



2025

NEW BOOK ALERT!!!

Duƙe take gaban matar idanun ta su

n yi ja jawur, kuka take son yi amma ta gaza yi saboda zafin da yake zuciyarta ya fi gaban kuka. Wai ashe ma yin shi ma samun wuri ne? Ba ta ta

ɓ

a sanin hakan ba sai a yanzu. Girgiza ƙafa matar take yi itama cikeda

ɗ

acin rai, a da ba wani son yarinyar take

yi ba har tana ganin bata yi daidai da

ɗ

an ta ba amma abinda ya faru a yau

ɗ

in nan ya sanya ta jin zata iya fa

ɗ

a da koma waye ya

ɓ

ata mata suna. Ba kuma don tana auren

ɗ

an ta ba sai saboda kasancewar ta

ɗ

iya mace, balle ga auren ga kuma sunan gidan AHIDJO

da ta jingina da shi.

Tun

ɗ

azun yake tsaye a bakin ƙofar ya kasa shiga ciki don yana tsoron abinda zai biyo baya, ya san dama Ummie ba wai tana son auren shi da ita bane ba yanzu idan ya shiga ciki tace ya sake ta fa? Ai abun zai masa yawa wai ga mari g

a tsinka jaka a samu a shawo kan matsalar yanzu ma kafin a zo ga wannan. Duk jarumtar shi sai da yaji jikin shi yana masa rawa kamar ba Barr. M.I Ahidjo ba, mai rikita duk wani

ɗ

akin shari'ar da ya shiga. Kamar ya juya sai ya tuna matsalar juyawar tafi wan

da zai iya fuskanta a ciki, don haka ya tura ƙofar parlorn ya shiga da sallama can ƙasan maƙoshi.

Duk da sun ji shigowar shi amma babu wanda yayi ƙoƙarin motsawa a cikin su har sai da ya ƙarasa gaban Ummie samun wuri yayi a gabanta ya zauna, yana duban

matar shi da ke duƙe har lokacin bata daina kuka ba. Ya bu

ɗ

e baki zai yi magana Ummie ta riga shi da cewa '' kar ka kuskura ka gaya min wata maganar banza, wallahi kai!kai! Kayi ka

ɗ

an ka saka a tozarta ni a duniya? Ina aikin da na saka ka?".

Yawu ya h

a

ɗ

iye mai kauri yana cewa '' everything is well taken care of Ummie, yanzu haka daga MTN office nake.....''

''Ba wannan na san tambaye ka ba, wata shegiyar yarinya ce ta ta

ɓ

a ni? Waye ubanta a ƙasar nan?".

''Ummie don Allah kiyi haƙuri.....''

Wata zagi ta mulmulo ta jefa masa tana miƙewa tsaye tace '' haƙuri kake bani? Why? Saboda kai baka san darajar kanka da sunan Ahidjo da kake amfani da shi ba? Ko don kaga ina

ɗ

aga maka ƙafa?". Kai ya girgiza a hankali ya dubi matar shi da yanzu ta

ɗ

ago tan

a kallon Ummien cikeda mamakin yanda ta

ɗ

auki zancen da zafi, da baki ya nuna mata ta taya shi bata haƙuri. Wani harara ta jefe shi da shi kafin a hankali tace '' Ummie.....''

''Don't say anything sweetheart, yau fa

ɗ

an ba naki bane kina ji ko? Wanda y

a ta

ɓ

a ki ni ya ta

ɓ

a da kuma ni yake yaƙi so a yau ba sai gobe ba zata gane wacece Laura Ahidjo. Ba kuma a ta

ɓ

a ni a kwana lafiya, she made a terrible mistake and she most pay.........''

Shi ba gwanin lallashi ba balle yace ya san ta inda zai la

llashe ta, ko a ƙaramin laifi ne balle kuma a wannan da munin shi ya fi gaban kwatance kuma duk laifin nasa ne. Ya biyewa son zuciya ya

ɓ

ata komai ga shi yanzu lamarin yayi kalar

ɓ

acin da sai dai ace Allah ya shiga lamarin, tsagaitawa tayi tana duban shi c

ikin rufewar idanu tace '' Burin ka ya cika ko? Ka samu abinda kake so?''.

''Haba Mimie ki gane mana, ta ya kike tunanin zan iya aikata hakan gare ki? Remember ke fa matata ce yin hakan kuma ba ke ka

ɗ

ai ya ta

ɓ

a ba har dani kaina''.

Hawayenta ta g

oge tana cewa '' then lokaci yayi da zamu kawo ƙarshen komai, dama bisa shara

ɗ

i muke zaune tunda ya karye sai ka............''

Wani tsallen da yayi ya rufe mata baki ya hanata ƙarasawa, sai dai tayi kiciniyar ture shi saboda yanda ta tsani jin hannun

shi kan jikinta. Ta tsani cin amana kuma ya aikata shi gareta a lokacin da ta fara koyan ba shi ragamar rayuwar ta tana cewa '' why? Saboda ni ba ƴar kowa ba ce ba? Saboda baka ta

ɓ

a bawa talaka daraja ba? Saboda ni ba kowa bane face tsani zuwa ga matakin c

ikar nasarar ka? Me nayi maka da zafi ne haka? Me na ta

ɓ

a aikata maka ne?"..............

Get ready for another sensational banger, from Deejasmah the writer of Nisfu Deeniy, Jirwaye, wasu dangin, wani rabon, Yasmeenah and now..........

Labarin wa

su couple da suke rayuwa don birge mutanen duniya, they were that perfect couples you see online amma a ƙasan ba haka ba ne. They were not the couples you think they are, they are worst and duk wata soyayya is for the gram for the media. Ƙaddara ta ha

ɗ

a su

kuma tana iƙirarin raba su a lokacin da suka za

ɓ

i tsayawa suyi rayuwar su tsakani da Allah, shin zasu cigaba da rayuwa tare ko kuma rabuwar ce mafita?.

Don't miss out.

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login