Showing 48001 words to 51000 words out of 232724 words

Chapter 17 - JIRWAYE COMPLETE

29 Aug 2026

83

tare da ba ki saka ba, ga wannan abayar da Amah ta siya mana so just go home tomorrow and choose better clothes ''.

''Duk fa daga gowns sai skirts da b

louse and akwai stones a jiki ''.

"Ke kuma ba ki son stones

ɗ

in ko''.

''They are kinda eye catching''.

''In baki saka those that are catchey for your pre-wedding shots ba wanne zaki saka? Abeg don't vex me oo".

Dariya ta yi tana c

ewa '' sorry ma, I'll just ask Amah ta bada a kawo min don through out this week ina da test kin san how KASU are''.

''Ask her to send like five plus Abayas yanda aljanun ki ba zasu tashi ba ki saka kaya kice baki so, sai kuma makeup artist''.

''Tee ai ko ke zaki min makeup ko kin san ban son a daddan

ɓ

ara mun abubuwa a fuska ''.

''And you know quite well that I can't do your make-ups don kafin mu ƙare fa

ɗ

a zamu yi, and who told you that yanzu ana yayin make up mai yawa sai kace masquerade

''.

''Toh wa zai min?".

''I'll talk to Hadidi's makeover sai mu yi booking ta miki na photoshoot

ɗ

in if you like it then sai ta miki for the ceremony ''.

''Alright, sai me kuma ake buƙata?".

''Sai coordination

ɗ

in ki and co-operation i

t's your wedding photoshoot in kika kwafsa nobody will call Aesthetic by Teeyah sunan ki za'a kira if you look good with steeze and composure shi ma haka so kiyi ƙauyancin da kika saba ma in kin so damuwarki not mine''.

Instead ta ji haushi sai kawai

tace'' zan gyara in shaa Allah ''.

''Don't ma, matsalar ki ce......'' ta na kaiwa nan ta yanke wayar, Murmushi Dee dake riƙe da tata wayar ta saki tana cewa '' TeeTee tawa ''.

Mufee da ke gefen ta

ɗ

an ƙaramin tsaki ta saki a can ƙasan maƙoshi don

ita bata ga abin jin dariya a nan ba, don duk maganar nata nuna mata take yi ita ce a sama don da isa da izza a cikin kalaman ta dake nuna ita bata

isa ba. Yet, ba ta gani shiyasa take yin baya-baya a lamarin bikin nan gudun kar ta

ɗ

auke shi a ka da yawa

Ateeyah ta cire ta a ciki, don ta san ka

ɗ

an daga abinda zata iya kenan ita kuma Adeeyah ba wai ganin laifin ta take yi ba balle ta ce.

Kawar da zancen tayi tana maida hankalinta ga handout

ɗ

in gabanta da take karatun test

ɗ

in da zata yi a washegarin r

anar, yayinda ita kuma Deeyah ke waya da Ridh wanda rabin hirar su kan shirin biki ne wanda bai ƙarewa.

Ranar Thursday Amah ta aikowa DeeDee da kayan da tayi requesting wanda suke sabbi fil kuma masu kyau ainun duka

ɗ

inkin zamani wanda ba haka ta so

ba sai dai ta ha

ɗ

a da lafaya a ciki da ma Abayas duka kala biyar ko da ta gayawa TeeTee cewa tayi ta ha

ɗ

a su duka a tafi wurin pictures

ɗ

in da su, ranar Friday ko around 3 ta tarkata ta suka wuce Herlal saloon inda aka mata facials don a cewar ta fuskar b

a zata

ɗ

auki makeup ba, ita dai binta kawai take yi duk abinda tace tayi yi take yi. Ko da aka gama ita kanta ta san tayi kyau sosai, don babu wani bushewa a fuskar tata haka ma Mufee da tunda suka fito ba ta ce uffan ba sai lokacin.

Yanda ta kawo

su haka ta maida su sai dai ba ta shiga cikin KASU ba a gate ta ajiye su ta wuce nata off-kayn, tana shiga tayi collapsing kan couch

ɗ

in ta tana sakin dogon ajiyar zuciya wayarta da tun

ɗ

azu take vibrating ta ciro daga jaka tana kallon screen

ɗ

in Beta ne y

a mata kusan 5 miss calls sai messages

ɗ

in shi guda biyu na farkon cewa yayi '' bikin naku saura kwana nawa ne?".

Sai na biyun inda yake cewa '' kuma tayi kyau sosai amaryan seems like she'd make a fine bride, amma ke haka zaki ƙare a ƴar rakiyar amarya

gidan abun son ki?".

Tsaki ta ja tana deleting messages

ɗ

in gaba

ɗ

aya don bata son ganin su ko ka

ɗ

an, don ita ka

ɗ

ai ta san kalar dauriyar da take yi kan lamarin nan amma ta lura wancan shegen kamar yanda ta laƙaba masa ba zai barta ta samu sukuni ba.

Har blocking

ɗ

in shi tayi amma sai da ya samu hanyar da ya kuma sarƙafe ta da maganar ita fa wallahi ta gaji da wainnan matsalolin she wants peace, but they are making it very hard for her to get what she really wants.

Washegari around 10am ta koma sc

hool

ɗ

in ta

ɗ

auke su bayan ta kira Hadidi ta tabbatar mata itama tana hanya, direct wani luxury resort inda ya kama a whole suite for the photoshoot suka nufa. Don da ya so kawai ya zo ya

ɗ

auketa ne sai Tee tace su dai ha

ɗ

u a wurin su zasu taho da makeup a

rtist shi kuma zai zo da photographers.

Sanda suka iso resort

ɗ

in ma bai rigada ya ƙaraso ba amma ya bar musu saƙo a reception, information

ɗ

in su kawai suka bada receptionist

ɗ

in ta

basu key. Direct suite

ɗ

in suka nufa dake nan a top floor da ƙaton b

alcony, ita tayi unlocking suka mara mata baya suka shiga. Komai na

ɗ

akin yayi kyau sosai kamar ba a nan ƙasar ba, zaman su bai fi da 2 minutes ba Hadidi ta iso Tee ce ta sauka wurin shigo da ita sai lokacin Mufee ta samu damar yin maganar da ke ta cin ta

amma ta daure gudun kar Teen ta ga ƙauyancin ta.

''This looks like heaven on earth''.

''Sure it is, but ni fa da a gida kawai muka yi pictures

ɗ

in da ya fi''.

''Yeah ana yi a gida but nan

ɗ

in ma ai yayi kyau sosai ya fi akan ku je studio''.

''Haka Tee tace ai''.

''Hmm" ta fa

ɗ

i a dai-dai lokacin da Hadidi suka shigo da Tee, kyakkyawar mace ce mai matsakaicin shekaru kallo

ɗ

aya zaka mata ka gane akwai wayewa a tattare da ita daga kuma yanda ta saki fuska suna gaisawa zaka shaida akwai

iya mu'amala don ko a cikin mintina da basu fi biyar ba sai ga shi suna hira kamar sun da

ɗ

e da sanin juna

ɗ

in nan.

Tattara kayan su suka yi zuwa bedroom inda a can aka baje kolin kwalliyar da Dee ta shaida mata ita bata son heavy light and nude take

so, da yake itama a duniya ta fi son light makeup nan take ta fara aikin nata cike da ƙwarewa Ateeyah kuma ya saita su LED lights

ɗ

inta da ringlight ta fara yin content for both ita da Hadidin. Cikin lokaci ƙanƙani an kammala kwalliyar inda ta fito tsaf ka

mar ka sace ta ka gudu musamman ma da bata canja kamanni ba kyau kawai tayi sosai.

Ita ta za

ɓ

i wata atamfa embellished mai red da blue a ciki sai gold tace ta saka, toilet ta shiga ta sanya ta dawo

ɗ

ankwali ta

ɗ

aura mata Zahra Buhari da tunda take

bata ta

ɓ

a yin irin shi ba. Ya ko samu wuri a gaban goshinta ya zauna daram, tana cikin warware lafayar da ta kasance red da Black sai gold a jiki su Ridh suka iso. Tee ce ta fita ta tarbe su inda ta samu har wonderwise sun fara baje kayan aikin su a parlo

rn, ha

ɗ

iye ƙaiƙayin ƙirjinta tayi ta daure tana shaida masa da shiryawa take yi yanzu zata fito Saheeb ne yace masa to shima ya shiga

ɗ

ayan room

ɗ

in ya shirya.

Komawa tayi ciki ta samu har ta saka lafayar, tsayawa tayi cak tana kallon ta don har ga A

llah ba ta ta

ɓ

a tunanin Dee tana da kyau irin haka ba sai yau. An da

ɗ

e ana gaya mata Ateeyah ta fita kyau bata ta

ɓ

a yarda ba sai yau, don ta ga komai zahiran

ɗ

in shi kuma a haka ko ka

ɗ

an ba ta ƙara komai ba tun daga kan gashin girarta da shaping kawai aka

kuma yi zuwa lashes

ɗ

in da ba a ƙara mata ba. Fuskarta da babu huji ko ta wuri gu

ɗ

a

ɗ

aya inka

ɗ

auke kunne da hannayenta da suka ji baƙi da jan lallen da ya kwanta a fatar, muƙut ta ha

ɗ

iye yawu tana mai jin wani abu mai kama da kishi yana danne mata ƙirji y

ana game ta gaba

ɗ

aya..................

Deejasmah

🦂



CHAPTER 19

Abun da ya tokare ta ta ha

ɗ

iye tana saita wayarta ta fara mata videos, sai da aka musu knocking kafin suka fita wajen Rhid da yake tsaye sanye da sky blue

ɗ

in shadda da aka mata m

onogram ta zauna sosai a kan babban rigar shi kanshi sakaye da zannah bukar maltin babban zare ƴar asali ne ya ƙure Adeeyah da idanu.

Wani sabon son ta ne yake kuma narka masa zuciya, ya sani tun ran da ya fara h

ɗ

uwa da ita cewa tayi dai-dai da zubi da

tsarin halittar matar da yake son mallaka. Saheeb ne ya ta

ɓ

a masa kafa

ɗ

a ganin kallon ya ƙi ƙarewa yace '' man kar ka sa ta fa

ɗ

i mana ".

''Ba zaka gane yanda nake son yarinyar nan bane".

"Ya za'a yi in gane kuwa, amma fa tsakani da Allah ka iya

za

ɓ

e da fa na so in shige wurin

ɗ

ayar na ga kamar an fi ƙarfi na".

"Ba wani fin ƙarfin ka da aka yi kawai yarinyar ba ta ajiye kanta nan kusa ba ne ga dai Mufeedah nan ".

Ta

ɓ

e baki yayi yana kallon wacce aka kira da Mufeedahn ba laifi tana da kya

u iya nata amma ko kusa shi dai ba ta masa ba yace " ta

ɓɗ

in Allah ya kyauta''.

Dariya Ridh ya sanya sai dai bai ce komai ba ganin sun ƙaraso, Ateeyah ce ta

ɗ

an yi ƙyacci don tundaga fitowar su ta lura da yanda yake kallonta kamar ya ha

ɗ

iye wanda tan

a da tabbacin duka maganar da suke yi ƙasa-ƙasa kan ta ne hakan kuma ke da

ɗ

a mata jin haushi. Da idanu ya wa Adeeyah magana wai tayi kyau,

ɗ

an tura baki tayi yanda ta saba tana rolling masa idanun ta gira ya

ɗ

aga mata alamun " Ni ko?".

Kai ta gya

ɗ

a mas

a tana murmushi, shi ma murmushin yayi yana girgiza kai irin zan kama ki

ɗ

in nan. Ba tareda

ɓ

ata lokaci ba suka fara yin abinda ya kawo su, sai dai fa bayan an yi pose biyu Adeeyah ta gaza yin kowani kalan style duk yanda aka kai ga gwada mata yanda zata y

i da an saka Camera sai ta boƙare ga shi shikuma Ridh yana bada komai da ake buƙata ita ce dai matsalar.

Ateeyah ce ta matso wurin don da tana can baya ta fara gwada mata yanda zata yi sai dai shi ma bai biya buƙata ba, Hadidi da ke gefe ne kai tsaye

ta fahimci cewa Adeeyah is camera shy ko ta so ta yi wani abun in dai har ta tuna cewa a gaban camera take ba zata iya sakin jiki ba don haka tace '' DeeDee ''.

Da sauri ta

ɗ

aga kai tana kallonta cike da damuwa don ji take yi kamar ta kwafsawa Ridhwan

, ji dai yanda take abu kamar ƴar ƙauye anya ma ba ta saka masa kokonton za

ɓ

an ta matsayin mata ba? Kai Hadidi ta girgiza mata tana cewa '' breath in then out, ki yi imagining babu kowa a nan sai ke da shi okay?".

Abinda tace matan tayi kusan sau uk

u kafin ta fara hasashen babu kowa a wajen daga ita sai shi sai Mufee sai kuma TeeTee kamar sanda ake mata makeup, nan ta cigaba da tuno duka pose

ɗ

in da suka bata wanda zai zama appropriate da pre-wedding shots ba wai irin yana riƙeta bane intimately it w

as more of casual hannu ne kawai sai wuraren da basu yi irin deep and sensual haka ba. Nan ko aka samu har aka gama da wannan outfit

ɗ

in sanda ta shiga changing ne Hadidi da dubi EmDee da shi ne a bayan cameran tace '' she's kinda camera shy, har da kuma g

anin ku a wurin I think you should stop giving her directions tunda Teeyah tana nan she should do so okay?".

AlaiGee ne yace '' sure ni ma tun

ɗ

azu nayi noticing it do happens most clients suna fama da haka wasu sai ayi almost an hour ana basu pep talk

kafin su iya bata result mai kyau ''.

EmDee ne yace '' besides she was doing okay in the first place kawai da muka fara magana ne yayi confusing

ɗ

in ta''.

Ateeyah dai tana gefe bata ce musu ta tafasa sauke ba a ranta tana jin cewa ba wani she's c

amera shy kawai dai ƙauyancin ta ne da ta saba, ai ba yau ta fara yin pictures ba ga shi kuma har da wani cewa ta dinga directing

ɗ

in ta she's been trying to do everything accurate and right ita ka

ɗ

ai ta san me take ji a riƙe tan da yake yi her mental heal

th is at stake shi ne za'a ƙara mata wahala. Ƙwafa kawai tayi tana addu'ar Allah ya sa ayi a gama ta koma room

ɗ

in ta yanda zata yi kukan da ya tokare mata maƙogwaro in peace.

Ba'a da

ɗ

e ba suka ita both ita da Ridh, Wine colored Egyptian Silky Abaya

ce ta sanya mai matuƙar kyau da tsada. Babu stones mai yawa a jiki sai design da aka mata a hannu da wuyar rigar da baya, Hadidi ta mata styling veil

ɗ

in yanda ya sa dangling earrings

ɗ

in ta suka fito. Shi kuma ya sanya Beige colored cashmere mai tsada ba

a masa aiki ba sai

ɗ

an siririn monogram a flap da aljihu.

Canja lightings suka yi zuwa sunset sai da aka musu kusan shots biyar kafin suka koma balcony aka

ɗ

auka, kafin su je canja kaya wanda ko da suka fito ma garden suka fita aka yi a can ma an yi

da yawa kafin photographers

ɗ

in suka tattara kayan su suka wuce. Su ne ka

ɗ

ai suka koma ciki don itama Hadidi daga nan ta wuce don dama ta fito da kit

ɗ

in ta. Ko da suka koma ha

ɗ

a kayakin su sukayi yayinda Adeeyah ta wanke fuskarta don tace ba zata koma sch

ool da kwalliya ba, ba iya shi ta wanke ba har kayanta ma sai da ta canja ta maida skinny trousern da ta sako da oversized shirt sai jilbab kalar Magenta da ke nan dogo har ƙasa.

Kayan ta ha

ɗ

a suka kai booth

ɗ

in Teeyah kafin suka wuce zuwa restaurant



ɗ

in da Saheeb ya musu reserving suka yi brunch TeeTee dai wannan brunch bai mata da

ɗ

i ba ko ka

ɗ

an duk da ba wanda ya kaita fancying yawo ire-iren wuraren amma yau haushin ma Saheeb da yayi suggesting brunch

ɗ

in take yi musamman ma da aka je wurin su DeeDe

e suka ƙarasa

ɗ

an sauran kawaicin da take yi ta hanyar yin abinda ta fi tsana fiye da komai wato all those lovey-dovey gestures da suke yi kamar zasu maida juna ciki, ta yi tsaki tayi tsinuwa a ƙasan ran ta yafi cikin carbi ikon Allah ne kawai ya kai ta ƙa

rshen zaman nasu lafiya sai dai wani sabon bala'i ko da aka fito sai su Ridh suka ja tunga suka tsaya yana mata wani maganar da bata ma san me suke fa

ɗ

i ba nadamar biyo su ne ya kamata dama ta bar su sun taho tare da shi da tun

ɗ

azu ta wuce tareda Hadidi a

mma saboda iyayin ta gashi nan abinda ta ja wa kanta.

Wucewa tayi cikin motar ta ta zauna tana mai sake bawa kanta pep talk kan lamarin na su DeeDee ba ƙaramin ƙaura tayi daga comfort zone

ɗ

in ta kan lamarin nan ba, ba haka take ba ita mutum ce mai

yin duk abinda ta ga dama a kuma lokacin da ta so ba ta iya pretending ba ko ka

ɗ

an amma a yanzu ita ce ke gwada hakan don gudun mutanen duniya su gano halin da take ciki a bita da yarfe to amma yaushe ne abinda mutanen duniya zasu fa

ɗ

i ya fara damunta ne?

.

Tsaki ta saki wanda yayi dai-dai da shigowar Adeeyah da Mufee cikin motar, DeeDee ce tayi apologizing da

ɗ

ewar su a wajen don ta san sun ƙure malejin haƙurin ta. Humming kawai tayi a matsayin amsa kafin ta tada motar da mugun gudu suka bar wajen ka

mar za su tashi sama,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login