Showing 192001 words to 195000 words out of 232724 words

Chapter 65 - JIRWAYE COMPLETE

29 Aug 2026

82

shi ya koma Barewa. Sai da Mammah ta tsorata da ganin shi a nata tunanin ko ya fara ha

ɗ

awa da hard drugs ne ba sigarin da ta sani kawai ba, Galadima ta sa ya tambaye shi sai dai amsar

ɗ

aya ce ko wiwi bai ta

ɓ

a sha ba balle a zo ga ƙwaya. Hakan ba ƙaramin ta

ɓ

a yayan shi yayi ba shiyasa suna rabuwa ya shiga wurin Mammah yana roƙon ta akan ta sa baki a maida masa da matar shi kar ya lalace ko a koya masa yin rayuwa ba tare da ita ba. A bashi tun yana son zama da

ita ba sai ya sabawa rayuwa without her ba, ta san gaskiya ya fa

ɗ

i kuma itama yarinyar ta lura tana cikin damuwar rashin shi sosai. A kwanakin nan gaba

ɗ

aya ba ta da natsuwa sai dai tayi alƙawari ba ta son zama cikin layin farko wurin karya shi, sai kawai

ta kori Muwaffaq

ɗ

in da cewa ai duk abinda ya faru da shi shi ya jawa kan shi ba ruwanta a maganar nan. Girgiza kai kawai yayi don ya san itama Mammahn akwai tarin masifa a kanta, ya mata sallama ya fita.

DeeDee dai in zata tambaye ta the worst moment

of her life to wannan ne don duhu ya mamaye mata rayuwa fiye da zaman da tayi a wurin su Scor ba ta shiga halin da ta shiga yanzu ba, ji take kamar an kashe duk fitilun da ke rayuwar ta. Ba kuma wai don bata jin da

ɗ

in zama da su bane, a'a duk wani kulawa

da ka sani a duniyar nan ana bata fiyeda gidan mijinta amma zuciyarta baya wurin yana ga mijinta. Kusan kullum sai ta duba wayarta ko zata ga missed calls ko messages

ɗ

in shi sai dai babu komai sai dai ta duba pictures

ɗ

in su tana murmushi, it was what kep

t her going bayan nan ko bata da komai. Duk Innani na lura da ita amma ba ta ta

ɓ

a ce mata ci kan ki kan shi ba don tayi alƙawari ba zata saka baki a abinda ya shafi Adeeyah da Musharraf ba.

Ranar da Moon take sanar mata ya dawo tana ta zuba idanun ganin

shi amma shiru take ji, har ta kwanta bacci ma. Washegari ta jiyo muryar shi yana gaida Innani amma bata ji yace ina take ba, instead fita ma yayi ya bar part

ɗ

in da dare ma haka sai da tayi kuka wato ba ta da wani daraja a wurin shi shiyasa yake mata duk

abinda ya ga dama.

Kwanan shi uku da dawowa Amah ta kirata tana shaida mata da haihuwar Ateeyah a daren jiya, tayi mamakin haihuwar nan na fara

ɗ



ɗ

aya. Kiran ta tayi kai tsaye sai dai bai shiga ko ka

ɗ

an, fitowa tayi tana sanarwa Innani sosai ta taya

ta murna tana cewa '' sai a fara shirin komawa Kaduna kenan?".

''Wallahi Innani na zaci fa ina KD zata haihu na so in tsaya mata through out the labor period ''.

''Allah sarki Allah bai yi ba, yanzu yaushe kike ganin zaki tafi?".

''Yau kwana



ɗ

aya, so nake jibi haka or the next day''.

''Okay'' ta amsa ta, komawa ciki tayi ta zauna tana cigaba da trying number Tee. Ba ta iya samun ta ba sai da dare bayan Isha'i, ai ko tana

ɗ

agawa tace '' ke Mummy haka zamu yi da ke? Sai kiran ki nake ban s

amu?".

''Wallahi babe na sha wuya ne in gaya miki, haihuwa ba da

ɗ

i waiii''.

''Stop telling me abeg''.

''Ohhh sorry, amma wallahi ba sauƙi sabgar nan. Allah ya baki mai sauƙi ya jikin naki har yanzu kina wurin mai babban

ɗ

akin ne?".

''Eh

,ya naki jikin? ''.

''More better than before, amma meyasa ba zaki koma gidan ki ba kin fa da

ɗ

e a nan''.

''Ke dai barin zo KDn zaki ji komai, kina gidan ki ne?".

''Eh na so zuwa gidan Amah sai kuma Ummy tace nata zan je Ray ya kashe gardamar

gudun a samu matsala''.

''Ahhh an kyauta kam, ke wai me kika samu ne?".

''Baby girl, tana kama da ke sosai''.

''Awnnnn, ku fara kirana Mom''.

''Sure we will dearest, yaushe zaki zo?".

''Jibi......'' kiran da Innani ke mata ne ya s

anya ta cewa '' ina zuwa, ana kirana I'll call you back''.

Ta ƙarashe tana kashe wayar, hijabi ta

ɗ

aura kan kayan baccin jikin ta ta nufi parlorn. Ƙamshin turaren da ta ji ne ya saka ta tsayawa cak a bakin ƙofa, shi ma kallon ta ya

ɗ

ago yana yi tayi k

yau ta ƙara murmurewa sai shi aka bari da kayan takaici. Tsaki ya saki can ƙasa cikeda jin haushi yana kawar da kan shi ƙasa, Innani da ke kallon su ne tace '' shigo mana''.

Ƙ

arasowa tayi ta zauna ba tareda ta ce masa komai ba, yanzu ma tana lure da s

u sai cewa tayi '' akan zancen zuwan ki Kaduna ne, na fara masa maganar....''

''Ba fa zata je ba Innani in dai ni nake auren ta, na gama magana''.

''Wannan ne kuma baka isa ba Malam, wallahi ba ka isa ka hana ni zuwa ganin ƴaruwata ba''.

''G

a hanya nan Adeeyah ki je, ban hana ki ba ai ko na ce kar ki je ne? ''.

Yana fadin haka ya miƙe zai fita,itama zuruf ta miƙe tana kallon shi tana cewa '' sai ka sake ni kawai na gaji ko ana zama dole ne?.........''

Deejasmah

💜🦂

CHAPTER

86

''Make me Adeeyah, i dare you, wannan kuma ya zama karo na ƙarshe da zaki ƙara min banzar magana a gaban ƴan aiki da bayin gidan. Ni ba sa'an ki bane Adeeyah''. Yana fa

ɗ

in haka ya wuce daga wurin fiiii cikin ƙunar rai, dafe kanta tayi har zata juya t

a koma ciki Innani tace '' dakata''.

Waigowa tayi tana kallon ta sai kuma ta samu wuri ta zauna don ganin yanda take kallon ta alamun she's not impressed

ɗ

in nan, cikin sanyin murya mai cikeda dattako tace '' a da nace ba zan saka baki a maganar ki da

Janare ba, don duk abinda kuka yi tsakanin ku ne mijin ki ne ke kike zauna da shi kika san me yake aikata miki da ba kya so. Amma kuma ba wai kakar mijin ki ne kawai matsayina ba,ni ce nan dai mahaifiyar ubanki ko ya so ko ya ƙi don haka ba zan zuba idanu

a gaba na kina yin abinda bai kyautu in miki shiru ba. Hussaina kin bani kunya sosai kin kuma saka ni a mamakin halayen ki, dama haka kike? Ba ki san darajar mijin ki ba? Ko wani kalar laifi yayi miki ba ki san ta hanyar da zaki bi ki nuna masa ya san yay

i laifi ba sai ta

ɗ

aga muryar shi a kan tashi? Ina wayon ki da makarantar da kika yi? Sun tashi a tutan banza kenan?".

''Ki yi haƙuri Innani sharrin shai

ɗ

an ne''.

''Har da taki, da fari da kika rufa masa asiri har ga Allah kin birge ni yanda ba

kya zato amma yau kam kin bani haushi sosai. Ba kuma wai don ina cewa Janare bai da laifi ba, don na san halin shi saboda kusan a nan ya girma na san ka

ɗ

an daga aikin shi ya miki laifi ya maida abun kan ki ba yanda kika iya da shi. Amma yanda kuke magana

da juna babu girmamawa bai min ba, in bokon ce ta zo muku da hakan kuma Allah ya wadaran ta''.

Kai ta girgiza kunya yana kuma rufeta, tabbas ta san bata kyauta ba. Ko a kan shi ta san bai son

ɗ

aga murya bisa ta shi, kai ko ba'a lokacin fa

ɗ

a ba a hir

ar mata da miji ma yana son ya ji tata ƙasan na shi balle yau a gaban Innani.

''Ban ji da

ɗ

i ba sam ana yabon ki sallah zaki kasa alwala, haka kika ga mahaifiyar ki nayi a gidan ku?".

Nan ma ta kuma girgiza kai, ƙwafa ta yi tana cewa '' to a ina ki

ka

ɗ

auko wannan halin yahudawan?".

''Ki yi haƙuri''.

''Na yi ai shiyasa nake bin ki a hankali, kuma na miki uzuri saboda ba ki san komai ba. Amma kin ta

ɓ

a jin labarin da ake cewa masu sarauta ba su son auren wanda bai fito daga gidan sarauta ko m

ulki ba?".

''Eh, ina ji a gari''.

''Kin ta

ɓ

a tambayar miyasa?".

Kai ta kuma girgiza mata don bai ta

ɓ

a zuwan mata kai wai ta sani ba, murmushin fatar baki ta saki tana cewa '' saboda irin wannan, ita mace ko ba ta sarauta ba ana son ta kasanc

e mai izza da natsuwa yanda ba kasafai ake jin muryarta ba. A gidan sarauta kuma mazan suna da izzar mulki, ba sa son macen da zata zame masa kaifi da kaifi. Na san zaki ce meyasa ba su auri baiwa ba in dai biyayya suke so? Saboda ba zata yi daidai da su b

a, suna son su ji mace daidai da su a komai. Ba kasafai suke son risinawar ƴa mace ba, su kan so bore a lokuta da dama amma sai a sauka daga baya ta kan nuna musu macen ta san darajar ta ta ƙyale ne saboda shi. Sai kuma babban abun saboda tarbiyya, a gidan

masu mulki akan tarbiyanci yaran su da sanin yanda ake zama da mai mulki. Yanda zata kula da shi da al'ummar gidan shi, tun tana yarinya ake koya mata dabarun shugabanci da zama da mutane. Shi yasa in aka ce miki wacce ƴar sarauta ce ko kin ƙi Allah sai y

a nuna a jikin ta, sun san girman sirri ba sa sa'insa da mazan su a gaban bayi. Amma kalli abinda kika yi inda ban kori bayin gefen nan ba me kike tunanin zai faru? Rashin ganin girma ne da ƙananun maganganu zai biyo baya kar ki sake ko da wasa hakan ya ku

ma faruwa''.

''In Shaa Allah, nagode''.

''Maganar tafiyar ki kuma ki ci gaba da shiri zaku tafi da Muneerah in Shaa Allah''.

Duk da ta ji da

ɗ

in zancen nata sai dai tuno nasihar da aka mata irin ta nuna ya shiga jikin tan nan tace '' amma Inn

ani kin ga fa yace ba zan je ba, kar a samu matsala''.

''Ba abinda zai faru, da kaina zan masa magana dama na bashi dama ne don ban son yin katsalandan a lamuran ku amma shi ma wajibi ne in gyara masa zama ba zan

ɗ

auki shirme ba''.

''Allah ya ƙar

a girma''.

''Ameen, za ki iya komawa ciki in bacci zaki yi. Zan kira Laminde ta matsa min ƙafa''.

Sauka tayi ƙasa ta kamo ƙafar zata

ɗ

aura kan cinyarta da sauri ta ce '' rufa min asiri ƴar nan maza tashi, ke da kike buƙatar taimako ne zan bari ki

taushe ni. Tashi tashi'' duk yanda ta so ta nuna zata yi baiwar Allahn ta hana ta dole ta miƙe ta nufi ciki tana jin zafin zuciyarta na raguwa sosai.

Kwanciya tayi lakur tana tuno yanda ta gan shi, ko ba'a fa

ɗ

a mata ba ta san yana azabtuwa shi ma. Abu

ɗ

aya da bai mata da

ɗ

i ba shine ta jiyo warin sigari a jikin shi wanda shi ne ya kuma assasa mata

ɓ

acin ran ta, don ta tsani abinda yake yi

ɗ

in ba kuma ta ta

ɓ

a sanin yana yi ba in ka

ɗ

auke lokacin da Scor yake gaya mata bayan sigari bai shan komai.

Juy

i kawai ta dinga yi amma ranar bacci sai

ɓ

arawo washegari ne da safe ta dinga bacci ba ta tashi ba sai Azuhur, wanka tayi da sallah ta kuma kiran su Amah ta mata barka da Tee

ɗ

in da suka da

ɗ

e suna waya sai da taji yunwa zai gama da ita ne ta fito neman tai

makon gaggawa a cikin ta. Sai lokacin suka gaisa da Innani da take tsokanar ta da cewa '' ai da na zaci ko fushi kike yi da ni ne ya sanya ki ƙin fitowa sai da na shigo na ga bacci kike ta shar

ɓ

a nace shar da ke''.

''Wallahi ban san ya aka yi nai bacc

i mai yawan haka ba''.

''Ai gwara da kika yi ko ba komai kin samu sanyin zuciya ''.

Hmm kawai ta iya cewa tana jan bakin ta ta tsuke.

Da yammacin ranar Innani da kan ta ta wanke ƙafarta ta saka Alafiyo ya kai ta sashen Takawa, ganin da ya ba

shi mamaki sosai don ita ba gwanar zuwa ba ce ba. Tunda aka nema mata iso suka fito shi da fulani cike da mamaki, hannun ta ya riƙe yana cewa '' yau uwargidan da kan ta ta zo kenan?".

''Zaman shiru ya ishe ni an ƙwacen miji shi ne nace barin zo dai a

san ina nan''.

''Ai Innani kowa ya san kece ta gaban goshi ranar yace min wai maneji yake yi kece ta gold'' Fulani ta amsa tana murmushi.

''Da

ɗ

in baki dai'' ta furta itama tana murmushi, zama tayi kan kujera dukan su suka zube a ƙasa. Sai da aka

yi gaisuwa sosai kafin Fulani ta shiga ciki, cikin mintuna ƙalilan aka cika mata gabanta da kayan motsa baki. Ta

ɓ

e fuska tayi tana cewa '' duk fa Wannan ba shi zai saka in baki mijin ba''.

''Ni Na'ilah?'' ta amsa tana dariya, kafin tace '' a fito laf

iya Inna'' tana basu wuri don su zanta.

Tana fita ta dube shi tace '' matar ka akwai hankali''.

''Ahhh sai godiya kam, ba laifi''.

''Ka yi sa'a, ƴanuwan ka ma duk sun yi dacen mata masu hankali ga shi Janare yana neman ya rusa shirin gatan da ak

a masa, wannan yaron ban san kalar shi ba''.

''Jiyan nan na gama zancen da Galadima, yarinyar nan tana da haƙuri ba ta ta

ɓ

a kawo ƙara ba''.

''Tabbas, yanzu ma a kan haka na zo. Ka san Yayarta Hassana ta haihu kuwa?".

''Eh yau da asuba yake gaya

min''.

''Ɗan tusa ka kira kawun ku?".

''Eh mun yi magana da shi Inna''.

''Masha Allah, Allah ya maka albarka to kan haihuwar ne yake cewa wai yarinyar ba zata je ba. Ina ake yin haka''.

''Zan gan shi yanzun nan, ai bai isa ba. Don ya ga m

una ƙyale shi ne''.

''Yawwa

ɗ

an albarka, Allah ya sa ka gama da duniya lafiya''.

''Ameen, dama kan wannan ne kika taso da kan ki? Da kirana kika sa aka yi ai ''.

''A'a na kwana biyu ban leƙo ba ai ya yara?".

''Sun shiga islamiyya''.

''To bari in zo in tafi,nagode sosai'' ta furta tana miƙewa tsaye, shi ya rakata har wurin motar ta sai da aka ja aka bar wurin kafin ya koma ciki. Yana shiga number Musharraf ya kira, yana

ɗ

agawa bai ko jira mai zai fa

ɗ

i ba yace '' Ka zo yanzu'' ya kash

e wayar sa.

In ten minutes ya iso sashen, gaisawa suka yi kamar ba abinda yake faruwa sai da suka zauna ne ya dube shi yana cewa ''

ɗ

azu kake gaya min Yayar matarka ta haihu ban ji kana maganar zuwan ta barka ba ko har ta wuce ne?".

Kai ya duƙar ƙ

asa yana cewa ''A'a ba zata je bane''.

''Dalili?".

Shiru yayi bai ce komai ba, tsaki Takawa ya ja yana cewa '' wannan shirme ne, haka nan sai ka hanata zuwa ganin wacce suka tashi tare ba laifin fari balle na baƙi to baka isa ba,ka ce ta shirya j

ibi in Allah ya kaimu za'a ha

ɗ

a mata kayan barka daga nan sai ta je ta ganta kai ma ka bayar da naka''.

''Amma ranka ya da

ɗ

e.....''

''Umarni ne ba roƙo ba, ba a raba mace da dangin ta no matter what''.

''Tohm, Nagode '' ya amsa yana fita. Ba

shi da yanda zai yi da wallahi ba inda ta isa taje amma Takawa ya wuce wasa a wurin shi, Yayansu ne kuma uba gare su bai da yanda ya iya sai jan jiki da yayi ya koma part

ɗ

in shi.

Ba shi ya gaya mata saƙon Takawa ba sai washe gari, shi ma ba ita ya g

ayawa ba Innani ta kira shi dan dole ya zo a na shi zaton ko zancen tafiyar ne ba'a gama ba sai dai ya na shigowa ko da ya gaishe ta bata amsa ba sai cewa tayi '' ashe baka da wayo ban sani ba?".

''Me kuma tace miki na mata ne Innani''.

''A gabana

ka mata fa? Janare kana ganin hargagi shi zai kawo maka ƙarshen komai? Kalli fa yanda ka ƙare ka lalace don me ba zaka sauko ka lallashi matar ka ba?''.

''Ba ta jin lallashi Innani kina ganin abinda ta min a gaban ki''.

''Tabbas na gani amma kai

me ka aikata mata da ta maka abinda ta yi

ɗ

in? Tsakanin ka da Allah?".

Shiru ne ya biyo baya don bai jin yana da tsaurin idanun da zai dubeta yace mata ga zance ga magana. Ajiyar zuciya ta sauke tana cewa '' ka gani ko? Wallahi ko ban rantse ba ba ka ga

skiya, don inda kana da ita ba zaka ƙi fa

ɗ

in me ta maka ba. Ni ma ba so nake yi in ji ba Janare. Mace ƴar lallashi ce ka lalla

ɓ

ata kafin ka ankara sai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login