Showing 168001 words to 171000 words out of 232724 words

Chapter 57 - JIRWAYE COMPLETE

29 Aug 2026

113

aka salla

me mu ma'' ta ƙara marairaice murya.

Sai lokacin ne ma ya lura da yanayin da take don haka yace '' ba ki da lafiya? Me yake damun ki?".

''Zazza

ɓ

i ne ta rufe ni jiya ko bacci ban iya ba, shi ne da sassafe muka tafi''.

''Shi ne ba'a ga daman gay

a mana ba sai yanzu ko? Yaushe zaki yi hankali ne wai ke?".

''Ka yi haƙuri, Ya Tafida ne yace kar a

ɗ

aga muku hankali tunda ba wani severe case ba ne ba, amma Tee ta so fa

ɗ

a muku hanawa yayi''.

Ajiyar zuciya ya sauke yana cewa '' okay Allah ya sauw

aƙe, ga Amahn ku zata gaishe ki'' ya ƙarashe yana miƙa mata wayar, kamar ya

ɗ

ana mata wuta ta janye tana cewa '' zan kira ta da safiya, Allah ya ƙara sauƙi Baby''.

Sai da wani murmushi ya ƙwace mata ba sai an fa

ɗ

i ba, Amah ta ji haushin kiran ta da yayi

don ba yanda ta iya ne. Musamman da ta ji amsar shi yana cewa '' daga abun arziƙi? ''.

''Ai dai ina da waya ko? Zan kira ta da kaina ''.

Kafin ya juyo kan ta yana cewa '' to Allah ya miki albarka, ya ƙara sauƙi ''.

Ameen ta amsa ya kashe wayar,

ajiyar zuciya ta sauke tana zamewa daga jikin ƙofar. Sanin zai iya fitowa wanka bata nan kuma bata son ya zarge ta ko

ɗ

aya ya sanya ta nufar closet

ɗ

in shi, PJs

ɗ

in shi ta ciro masa tana nufar

ɗ

akin. Shigar ta daidai da fitiwar shi daga wanka ganin kaya a

hannun ta ya sanya shi sakin murmushi yana cewa '' wa ya saka ki? Ke da baki da lafiya kike aiki?.

''In ban yi ba wa kake so ya maka Hubby? Na san dai ba fita zaka yi ba''.

''How thoughtful of you, thanks '' ya ƙarashe yana shirin rungume ta sai k

uma ya fasa tuno jikin shi da ruwa kar ya ƙara mata zazza

ɓ

i, sai hannunta ya riƙe yana shafawa yace ''yaushe za'a miki lalle ne?".

''Kana so ne?".

''Yes Kitten, yana miki kyau sosai''.

''Barin tambayi Tee ita ce ta san masu yi sai azo a min''.

''Yauwa ƴar albarka, Please do so'' murmushi ta saki tana zare hannun ta ta koma bakin gado ta zauna. Shiryawa yayi cikin kayan da ta kawo masa kafin ya fita parlor, tana jiyo shi yana fa

ɗ

a da Muneerah wanda ba ta san na miye ba ita kuma sai bada haƙur

i take yi. Miƙewa tayi ta fita ta same shi tsaye bakin ƙofar

ɗ

akin nata yana cewa '' in kika sa tsiya gobe da sassafe zan saka a maida ke can Barewan in ya so sai kiyi munafuncin ki da kyau, wawiya kawai''.

''Hubby mana, ka yi haƙuri Please'' ta furta

a hankali.

Kallon ta yayi yana cewa '' ki ƙyale ni da........ yarin....yar nan, ba ta da hankali ko ka

ɗ

an''.

Tabbas duk abinda tayi ba ƙaramin

ɓ

ata masa rai yayi ba, tunda har masu i'i'na sun matso kusa. Kafin ta tanka Moon

ɗ

in tayi saurin cewa '' D

on Allah ki ba shi haƙuri Aunty Gimbiya ban san abun zai

ɓ

ata masa rai ba, I'm sorry''.

''Ka ji ko sharrin shai

ɗ

an ne, ka yafe mata ba zata ƙara ba''.

''Ta ma ƙara'' ya furta yana wuce su fuu kamar zai tashi sama. Sai da ta ga ya nufi parlor kafin

ta shige

ɗ

akin tana riƙe da ita, zaunar da ita tayi sai da ta natsu kafin tace '' toh ki daina kuka mana, ba ya haƙura ba?".

''Ba ki san Ya Musharraf ba ne mita yake da shi, yanzu duk sanda zai gan ni sai yace min munafuka wai Aunty Gimbiya don na gayaw

a Mammah kina da ciki shi ne munafunci?".

Kallonta ta tsaya yi tabbas sai yanzu ta gane dalilin

ɓ

acin ran Musharraf

ɗ

in, don mutum ne shi mai son sirri sosai. Wato yarinyar nan ce silar fitar maganar cikin ta har Affah ya ji labarin an bar ta nan tana t

unanin ko waye ya mata haka, kallon ta take yi yanda ita ba ta san effect

ɗ

in abinda ta yi ba. Lallai sakarcin ta ya mata yawa ace har kin gama secondary kina shirin shiga University a ƙarshen shekara kike wannan abun?. Ƙwafa tayi can ƙasan maƙoshi tana ce

wa '' Uhmm ba ki kyauta ba, kin san Yaya ba son terere yake yi ba shiyasa ya ji haushi amma ba munafunci kika yi ba. Kar dai ki sake idan ba an aike ki ba ne ki fa

ɗ

i magana kin ji ko ki zama mai sirri''.

''Toh Aunty Gimbiya zan yi, to amma zan iya gay

awa Mammah sai in ce mata amana ko?".

''A'a ba komai ake gaya musu ba, kin san iyaye ne su kar ki dinga damun su da labarai why not ki bar kayan ki a cikin ki?".

''Ni ba zan iya ba zan yi mafarki''.

''Then tell me, zan taya ki rufe sirrin ki o

kay? Kuma ba zan yi mafarki ba''.

''Okay I'll, amma ba zaki ce na cika surutu ba kamar Aunty Munawwarah ba ko?".

''Don't worry I'm a safe space '' ta amsa tana murmushi, rungume ta tayi tana cewa ''Thanks Aunty Gimbiya Ya Musharraf is so lucky to h

ave you ''.

''Barin je wajen shi, kar kuma ki kira Mammah ki ce mata ga abinda yayi okay?".

''Ni ina zan yi ya bibbige ni a banza? Ko ya maida ni Barewa kina ganin fa ban ta

ɓ

a zuwa KD ba sai yau, Kano ne dai nake zuwa sosai gidan Aunty Munawwarah ''.

''Ba zai maida ke ba ma, amma ki kula good night ''.

''Good night Maman twins in Shaa Allah mu ma twins zaki haifa mana''.

Ita dai dariya ta saki tana fita daga

ɗ

akin, a parlor ta same shi zaune yana shan tea. Gefen shi ta zauna ta

ɗ

aura kan ta

a

ɗ

amtsen shi tana cewa '' wa ya ta

ɓ

a mana Tafidan Barewa ne?".

Shiru yayi bai tanka ba, hannu ta kai tana shafa gemun shi ta runtse idanu tace '' Haba Hubby, haba Babyna".

Wani dariya ya ƙwace masa jin har da baby a lamarin yana cewa '' amma ba ki

jin magana ni ne babyn ki?".

''Yes, sabo fil ma. My forever baby, yanzu wa ya baka tea baka jira na zo ba?".

''Na ga yau ai ta wancan fitsararriyar kike yi ne not me''.

''Kai Hubby, a yi haƙuri mana. Yarinya ce fa sai a hankali ''.

''Haka M

ammah take cewa kullum wai yarinya ce shiyasa ta bi ta lalace''.

''A'a fa zata daina in shaa Allah kuma ba ta lalace ba tana da hankali da natsuwa abu

ɗ

aya biyu ne haka which is kinda nothing compared to what many people are doing''.

''Toh na ji tund

a kin shigar mata fa

ɗ

an''.

''Ya za'a yi dole sai haƙuri,ni I'm thinking of something tunda ka ga yanzu ba school take zuwa ba why not a bada slot guda

ɗ

aya ta shiga cikin trainees

ɗ

in mu na Cloud computing tunda 3 months ne kawai sai tayi interning a wu

rin?".

Kallon ta yayi a tsanake yana cewa '' do you think you can leave with that girl for 3 months?".

''Yes i can, har fiye ma''.

''Maman ta tace miki zata iya haƙura ne?".

''Haka nan zaka taya ni roƙon ta i prayed she will in shaa Allah '

'.

''To naji in dai tace Aa shikenan''.

''Tohm na ji''.

Uhmm yace yana kuma

ɗ

aukar kofin tean shi yana sha, lumshe idanun ta ta kuma yi hannun ta cikin suman shi mai ƙarfi tana ayyana '' ai gwara ta zauna ƙila kafin ta koma ta rage magana ''.

Washegari da safiya shi ya ha

ɗ

a breakfast

ɗ

in su gaba

ɗ

aya, tare suka ci abincin don ita Muneerah ba ta farka ba ma sai kusan 9 gaishe shi tayi ya amsa a sake ba kamar jiya ba. Sannan ya jera mata kashedi kan matar shi, ita dai Dee sai kallon shi take yi

bai jima ba ya fita har ƙofa ta raka shi sai da ya wuce ta dawo. Fitar shi bai fi da minti uku ba Tee ta shigo gidan, zama tayi tana cewa '' bayin Allah mai kuka dafa ne?".

''Ya Musharraf ne yayi girki, golden yam yayi mana da hot chocolate''.

''Y

am fa na gudo daga gidana, na dafa na kasa ci wallahi''.

''Allah sarki Aunty Teeyah in dafa miki noodles mana'' Muneerah ta kuma fa

ɗ

i

''Please do ƴar albarka''.

Kallon su Dee tayi tana daga kwance sai da ta ga shigewar ta kitchen kafin tace ''

Ya jikin naki Dee?".

''Feeling much better, ciwo kawai jikina yake yi. Uhmm na fa so kiran ki wallahi lalle nake son yi Ya Tafida yace wai a zo a min''.

''Ahhhh mutanen nan baku jin garin da zazza

ɓ

in da kike fama da shi zaki ji ko da lalle?".

''Duka biyun, wa zaki samo min ta zo ta mana mu da Moon ko gobe ne please''.

''Barin tambayi Zaytoon Henna in ji ko tana nan, nima sai in zo a min tohm''.

''Alright then Allah ya kai mu goben''.

Suna zaunen ta dawo da noodles

ɗ

in ba kuma it

a

ɗ

aya ta dafawa ba har da su duka. Miƙawa kowa tayi ta zauna a nan parlorn suka ci abincin sai hira suke yi suna dariya kamar sun saban nan sosai.

Ko lunch tare suka yi abin su gwanin sha'awa, aka cirewa Musharraf da duk bayan hour sai ya kira ya tambayi

jikin ta da ma ya kira tana sallah Tee ta

ɗ

aga. Yana cewa ''Kitty'' ta wani kashe murya tana cewa ''Uhmm barka''.

Cewa yayi '' Wallahi kin raina ni da yawa Ateeyah, ba matata wayar jare''.

''Kai Ya Musharraf ni fa yayar ta ce''.

''Hala ba ki ji n

ane?".

''Ga ta nan Allah ba ku haƙuri''.

Ɗ

agawa tayi tana cewa ''Ya Tafida barka da aiki''.

''Baby ina kika je kika bari wancan matar ta

ɗ

aga min waya?".

''Sallah nake yi fa'' ta amsa tana murmushin tuno maganar da Affah yayi jiya tayi shige

da na shi. Cewa yayi '' Au ho ya jikin ki tom?".

''Na ji sauƙi har ma mun yi girki in gaya maka''.

''Toh Alhamdulillah yanzu zan dawo ma''.

''Okay sai ka dawo, Allah ya tsare hanya''.

''Ameen''.

Tana ajiye wayar Tee ta dube ta tana cewa

'' da alamu yayan mu Tafida ya siye zuciyar nan irin wannan blushing haka?".

''Yana kulawa da ni ne sosai''.

''Ahh no doubt about that bawan Allahn akwai ƙoƙari tabbas''.

Sai lokacin ne take ba ta labarin yanda suka yi da Affah jiya mamaki ne

ya kamata tace '' to waye ya kai masa zancen fisabilillah?".

''Muneerah ta gayawa Mammah daga can maganar ta

ɓ

ulla, though ban san wanda ya gayawa Affah ba''.

''Ya wuce tsinannen can Marafa ai shi ne munafuki, i hate that guy with everything in me'

'.

''Tabbas ko shi ne,

ɗ

azu dai da muka yi magana da Amah ba ta gaya min ba na dai lura ranta a

ɓ

ace yake''.

''Ai dole amma shi Affah me ya sa yake yin haka ne?".

''I thought ke zaki fini sanin dalili tunda dai ke ta hannun damar shi ce''.

''I don tire for this matter wallahi, Allah dai ya kyauta''.

Ameen duka su ka amsa, kana Tee ta fara shirin tafiya gida. Ita ta raka ta har wajen motar ta sai da ta tafi kafin ta koma ciki suka cigaba da hira ita da Muneerah wanda rabi ita ke yin shi.

Kiran wayar ta Scorpion yayi kusan sau biyu ba ta

ɗ

aga ba sai rejecting da tayi, tana yaƙe message ya kuma tura mata ko bu

ɗ

ewa ba tayi ba ta goge shi nan take a ranta tana cewa '' ka yi ka gama''.

Cikin na ta ba wani mai laulayi ba ne in ka

ɗ

auke zaz

za

ɓ

in da ba a raba ta da shi, amma ba ta amai girki ma ta koma tana yi kullum duk da dai Musharraf ba so yake yi ba amma babu yanda ya iya don ta kafe musamman in baya nan sai tayi dole ya sake.

Monday suka fara program

ɗ

in na su a BarewaTech da ke cik

in unguwar sarki, Tee ita aka bawa shugaban unit

ɗ

in Cyber security. Muneerah kuma Cloud computing aka kai ta, sau uku ake zuwa a week akwai ƴan Monday to Wednesday da Thursday to Saturday. Ita second batch

ɗ

in take yi safe zuwa rana 1 take komawa gida, ta

re suke zuwa da ita shi yake kai su ya dawo da su gida. Komai na su tsaf ta daina

ɗ

aga kiran Scorpion tace duk abinda zai faru ya jima bai faru ba, ya gaji ya daina kra amma hakan ba shi ke nufin ba zai yi wani abun ba sai dai ita ma a shirye take da komai

ta tabbatar Allah ba zai bata kunya ba............

Deejasmah

💜🦂

CHAPTER 76

Sati biyu tsakani suka koma school nan ne aiki ya mata yawa don tana zuwa lectures ga kuma training

ɗ

in NITDA da take yi a BarewaTech ga kuma rashin sabo don ta riga

ta saba da zaman hostel yanzu kam tana gida don ma ba ita take yin gyaran gida da aikace-aikace ba, iyakacin ta girki ne shi ma sai da Musharraf yace ko chef

ɗ

in su ya dawo ne? Ai ko a ranar sai da ya ga daru don cewa tayi '' abinci na babu da

ɗ

i ko?".

Idanu ya zaro yana duban ta da mamaki kana a hankali yace '' kamar ya abincin ki babu da

ɗ

i? Why are you doing this to me?".

''In dai ba abinci na babu da

ɗ

i ba ne why would you say so? Kana wani cewa wai in bar girki?".

Dafe ƙugu yayi kawai yana k

allon ta, ai ko ta kuma ƙuluwa tana cewa '' na san ai dama manage kawai kake yi da girkin nawa you never love it''.

''Dama an ce masu ciki sun iya ƙullin sharrin, yanzu kam na yarda daga abun arziƙi?".

''Ni ce mai sharri kuma? Ni? Ni?" Ta ƙarashe t

ana shirin yin kuka. Kallon cikin ta

ɗ

an wata uku babu kwanaki yayi yana cewa '' i didn't said so, I'm sorry Kitten''.

''No you are not, ai dama neman chance

ɗ

in da zaka fa

ɗ

i haka kake yi'' ta kuma fa

ɗ

i tana matsar hawaye, kamar yace mata '' c'mon yo

u are so dramatic'' sai kuma ya guji wata tarzomar ban da wacce suke ciki yace '' ko ka

ɗ

an Babyna, ki yi haƙuri kin ji ba zan ƙara ba''.

''In ka ƙara fa?".

''Sai ki ƙara haƙuri har sai na daina'' ya furta yana ƙoƙarin danne dariyar shi don ya san b

a ƙaramin daru zai ƙara

ɗ

agowa kan shi ba. Tura baki tayi tana cewa '' au ƙarawa ma zaka yi kenan? Wait dariya kake min''.

Saka ta yayi cikin jikin shi yana rungumeta tsam yana mata ra

ɗ

a a kunne, zaro idanu tayi tana cewa '' ta

ɓɗ

in kai da kake under p

robation ne zaka ce haka''.

''Au abun har ya kai ga probation? Wai me zan yi a yafe min ne?".

''Uhmm, i don't know '' ta fa

ɗ

i tana mintsilin cikin shi.

''Yarinyar nan kin fara mugunta.....au not you ''.

Tare dariya ya ƙwace musu jin yanda yay

i saurin gyara maganar shi kamar wani mai jin tsoron ta, Muneerah da ta shigo parlorn zata je kitchen

ɗ

auko abu ganin yanda suka makance a parlorn ya sanya ta komawa ciki tana gunguni ' matsalar zuwa gidan newly-weds kenan babu wata kara sai mannewa juna s

uke yi a parlor, shiyasa ma ai ba su san Barewa don can babu damar sakewa. Uhmm ashe su Ya Musharraf ma A ne? Ji yanda yake yi kamar ba shi bane sarkin

ɗ

aure fuska '

Shi dai mai magana bai fasawa, tunda ba a samu inda za'a kai gulmar ba sai an yi a zuci

ya ko dai ta koyi barin ma cikinta ne kamar yanda Dee ta bata shawara ne?

Maganar girki dai a parlor aka shashantar da ita aka shiga wata sabgar, sai da ta tuna a inda suke ta ƙwace jikinta tana nishi tace ''Uhmmm Moon fa za ta iya fitowa ''.

Kwa

ntar da kan shi yayi a kafa

ɗ

arta yana cewa ''ai duk ke kika ja muka ajiye ƙatuwar yarinya a gida, gwara ta zo ta koma gidan su kawai''.

''Ba inda zata je, yaushe aka fara training

ɗ

in ma gaba

ɗ

aya yarinya tana enjoying classes

ɗ

in ta zaka yanke mata ''.

''Ai na da

ɗ

e da lura ke ke

ɗ

aure mata''.

Kissing

ɗ

in shi tayi ka

ɗ

an tana cewa '' ni ma kai ke

ɗ

aure min ai''.

Cizon lips

ɗ

in ta dake kusa da na shi yayi ka

ɗ

an yana lumshe idanun shi kawai, wani girmanta yana ƙaruwa a idanun shi duk da ya san ƙ

udirinta da na mahaifinta a kan shi amma zuciyar shi tana son ta fiye da zato. Sai dai yana tsoron nuna mata gudun tayi using wannan damar a

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login