Showing 162001 words to 165000 words out of 232724 words

Chapter 55 - JIRWAYE COMPLETE

29 Aug 2026

99

ne?".

''Yes yanzu na fito, ba dai ka wuce office ba?".

''Ina na isa tafiya ba ki dawo ba, ina daidai seventeen hotel yanzu zan iso''.

''Okay sai ka zo, bye'' ta ƙare

tana yanke wayar ajiyar zuciya ta sauke tana samun wuri ta zauna ta kira Mufee. Tana cikin maganar wayarta tayi kara dubawa tayi ta ga sunan Scor yana yawo a kan screen

ɗ

in excusing kan ta tayi tana

ɗ

agawa ji tayi yace '' yanzu mijin ki zai shigo cikin sc

hool

ɗ

in ku''.

''Ba ka wuce ba?".

'Why would i? Ai sai na ga wanda ya samu abinda na gaza samu ''.

''Stop saying that, ni dai ba ruwana''.

''Ni ma ban ce ba, barin tafi'' yana fa

ɗ

in haka ya katse wayar. Dafa ƙirjin ta tayi tana cewa ''

burin Scor ya kashe ni tabbas, wannan wata kalar soyayya ce?"............

CHAPTER 73

Tana kashe waya ya iso gaban ta ya tsaya, da sauri ta nufi motar shi ya fito ya bu

ɗ

e mata sai da ta zauna ya gyara mata zaman hijabin ta yana shafa cheeks

ɗ

in ta yace

'' hey dear''.

''Hello Ya Tafida''.

Tura baki sama yayi yana cewa '' exams

ɗ

in ne?".

''Nope na gaji da yawa ne''.

''Okay lemme take you home''.

Da kai kawai ta amsa tana sakin numfashi a

ɓ

oye, har suka kai gida ƙirjinta bai daina bugu ba s

ai da ya tsaya wani eatery da su a hanya wai tayi breakfast. Sai lokacin ta tuna ba ta ci abinci ba kafin ta tafi exams, murmushi tayi suka shiga hannun shi riƙe da nata.

Bacons tayi order da cookies sai tea, shi kuma yayi ordern black tea da fries. Sai

a lokacin ta iya relaxing suna hirar exams. Tambayar ta yayi wai ko jarabawar tayi wahala ne yau, girgiza kai tayi tana cewa '' ko

ɗ

aya duk abinda na karanta shi ya fito, and i answered well. It is just that i'm kind of lazy now, ka san na da

ɗ

e a gida ban

zuwa ko'ina and effect of strikes ''.

''I know that you can do it, kin san fa kan ki yana ja ba na ƴan UG ba ne kamar sauran''.

''Ni dai kar ka zuga ni, yanzu ba abinda nake wani ganewa''.

''All thanks to me, kamata yayi ki tafa min ma'' ya

ƙarashe yana

ɗ

aga girar shi

ɗ

aya.

Wani dariya tayi tana cewa '' ashe ma''.

''Ehen, so yanzu in kika koma Please you should sleep kin ji ko?".

''Tohm na ji, kai kuma fa?".

''Zan tafi office amma ba zan wani da

ɗ

e ba guduwa zan yi ''.

''Ka fara zama lazy''.

''Uhmm duk abinda za'a ce ma a ce, yanzu bamu da wani project though I've been wanting to tell you that mun yi securing NITDA project za mu yi training on cyber security, digital tools, Blockchain, machine learning da ma computi

ng so i don't know if you want to be a trainer at the space''.

Wani murmushi ne ya ƙwace mata tana cewa '' of course i do, amma meyasa ka gaya min this news a waje when i can't show how grateful i am? Thanks much Allah ya saka da alkhairi ''.

''A

meen ya rabbi, don't mind kitten it isn't anything much ilmin ki zaki yi sharing a wurin fa mu ne ya kamata mu yi godiya for such rare opportunity da kika ba mu''.

' Ya Allahu ya Rahman ji take yi kamar ta daka tsalle ta

ɗ

afe shi don da

ɗ

i, meyasa Mush

arraf yake ba ta mamaki ne a komai? Anya kuwa shi ne mutumin da Scor ya kira da Ruthless CEO ko kuma wanda Affahn su ya kira da arrogant and cold? Anya ba a samu mismatch somewhere else ba?'.

''Duk da haka dai, people are out there suna neman dama ni

na samu i should be the one grateful for you. And congratulations for your projects Allah ya kawo wasu a gaba masu albarka''.

''Ameen Adeeyah, and akwai wani content creation class na IDEAS da shi ma zai zo may be early next year I don't really know b

ut i'm thinking Ateeyah and Mubeen will co-chair it''.

''Anya ba nepotism a lamarin nan? Kar fa abun yayi yawa?".

''She's my cousin remember? Ko babu ke a rayuwata wajibi ne in kula da ku, in ba zan baku tsurar cash ba then sai in duba hanyar ne

man ku and render my support in anywhere possible so it is nothing ''.

Hakan ya kuma narka mata zuciya Musharraf is a darling, a gem and a very good husband. Anya zata samu namijin da zai kula da ita kamar shi kuwa in ta bar shi? Anya zata iyawa Affah

n ta biyayya wurin breaking

ɗ

in shi kamar yanda yake so? Yes she know zata bada information

ɗ

in shi ga Scor which might be harmful to him ba irin ta hanyar da Affahn ta yake so ba, shi so yake ya raba shi da komai na shi har da familyn ya zama babu komai d

a yake amsa sai sunan shi. Anya dukan ba zai masa yawa ba kuwa?.

Haka suka koma gidan tana jin zuciyar ta na kuma dagulewa kamar tace masa ya kai ta gidan Amah amma sai ta tuna bai cika son tana zuwa ba, duk da ba wai a zahiri yake nuna mata ba amma

a fakaice ya ke aika saƙon shi. Wanda abu ne kuma da bai yiwuwa tana son Amahnta itama tana son ta infact ita ce ka

ɗ

ai wacce take son ta fiye da komai da ta mallaka sauran ko duk ƴan amshin shata ne.

Tana samu ya tafi ta shige

ɗ

aki ta rufe kan ta, wa

su calculations ta fara yi kamar wacce take exams hall akan komai. Tayi weighing kyautuwar abinda take shirin aikatawa da na ƙyalewa ta zauna a gidan shi ba tareda ta aikata komai ba. Hakan ya sanya ta yanke shawarar da take ganin zai fisshe ta kuma duk ab

inda zai faru sai dai ya faru an gama maida ta ƴar tsanar da za'a yi wasa da ita. Wayarta ta

ɗ

aga tana kiran Scorpion, ringing biyu ya

ɗ

auka yana cewa ''Har kun gama yawon soyayyar ta ku ne?".

''You followed us?".

''Ahhh don't say that, I was famishe

d sai nace barin tsaya in ci wani abu and i happened to meet you there''.

''Well, that's good. Amma ina son ka gane na gaji wallahi with all these you monitoring me and everything i do even my digital footprints what do you want from me?".

''I wa

nt you, ke

ɗ

in mallaki na ce that's why nake kulawa da duk abubuwan da kike yi, then i want my revenge from that fucker that's all''.

''Then you are not getting any, and I'm really sorry to say this Scor amma kamar yanda na fa

ɗ

i maka na gaji wallahi i

meant it''.

''In kin gaji then end all this, give me what i want from you sai a kashe auren nan kawai kowa ya huta what else?".

''Ba zan iya ba Scor, ba zan kashe aurena ba. Ba kuma zan baka information

ɗ

in mijina ba''.

''Ohhh really Adeeya

h Shamaki?" Sai kuma ya fashe da wata dariyar da ta tsorata ta yana cewa '' you are kidding me really, hala kin manta waye kike magana da shi ne? Bari to in tuna miki I'm Scorpion stings, the king of dark web. The Anchor of deep fake, the hacker thier fath

er's father, i get what i want a kuma lokacin da na ga dama. Ke ƙaramar ƙwaro baki isa ki ƙi yin abinda nake so ba, dole ki kashe tsinannen auren ki and provide the information that i want in kuma kin ƙi za ki ga abinda zan miki''.

''Ba abinda ka isa

ka min Scor ko an gaya maka ni sakarai ce ban san me nake yi ba?".

''Fuck you Adeeyah fucking Shamaki how dare you try to betray me? Snake said it yes, yace you won't do it but i said you will. No you must do it Madam, dama ai tunda naga kina wani c

ewa mijina this and that ai na san son shi kike yi ba komai ba. Unfortunately dolen ki ki rabu da shi ko kina so ko baki so, don ke tawa ce ni

ɗ

aya maciyiya amana. Shi yasa nake recording all our moments gudun ki

ɓ

ata min aiki, ko kiyi ko in zo har gidan n

aku a gaban shi mijin naki and play the audio ya ji komai da kunnen shi haka kike so?".

''Scorpion you are blackmailing me?".

''No I'm warning you, zaki gwada ne?".

''I hate you''.

''Ba kuma yanda kika iya yi da ni and you are stuck wit

h me forever''.

Tsaki ta saki tana kashe wayar, ta zame kan rug tana salati '' wannan wani kalar masifa ne na jefa kaina a ciki ne ni Hussaina?".

Baccin da mijinta yace ta yin ta gaza yi don ta san tana cikin tashin hankali indai har Musharraf ya s

an me ta shigo da niyyar yi a gidan shi, tabbas Scorpion ya cuce ta ya yaudare ta. Ya zura ta a buhu ta biye masa gashi yana shirin kai ta ya baro ta, yanzu gashi nan zai yi amfani da ita babu yanda ta iya.

Sai da tayi azuhur ta iya dafa indomie ta ci

ta kwanta, tayi bacci sosai don jiya ba wani na kirki tayi ba har ya dawo ma bata sani ba sai da aka kira sallahr la'asar ne ya duƙa bakin gadon ya ja yatsun ta na ƙafa. Bu

ɗ

e idanun ta tayi da ƙyar tana kallon shi, murmushi ya saki yana cewa '' Lokacin sa

llah madam''.

''Yanzu fa na kwanta''.

''Anya kuwa? Because these eyes don't look like someone that just close them''.

''Ni ni ni dai gaskiya yanzu na kwanta, kuma anjima ma hana ni zaka yi fa ''.

''Ba zan hana ki ba, akwai wanda ya isa

ya hana giwar Tafida barci yau kuwa?''.

''Tafidan ne da kan shi ma kuma yayi alƙawari''.

''Ni dai ki je Sallah Kitty nah''.

Wucewa toilet tayi tana gunguni, dariya ya saki yana girgiza kai yace '' yarinyar nan ma masifa ce kana ganin ta haka''

jin za'a tada sallah ya sanya shi fita bayan ya shaida mata da ya wuce. Tana idar da sallah kitchen ta wuce tana tunanin abinda zata dafa, ya shigo gidan a bayan ta ya tsaya yana cewa '' me zamu ci ne?".

Waigawa tayi da sauri tana cewa '' i don't kno

w tun

ɗ

azu na tsaya a nan na rasa''.

''Oops Kitten yanzu ya zamu yi''.

''I don't know, me kake son ci?".

''Duk abinda zaki ci shi zan ci, I'm not picky''.

''Tohm, let's make rice ''.

Kayan ha

ɗ

in ta fara dubowa, sai da ta hada komai

kafin ta

ɗ

aura shredded chicken breast a kan wuta da kidney masu yawa, spices ta zuba ta rufe tukunyar ta bar shi ya nuna sosai. Wani stock ta ciro daga freezer duk ya ƙanƙare ta sanya cikin tukunyar sai da ya narke kafin ta sauke shi gefe. Soya naman ta

fara yi da kyau kana ta zuba shinkafar da ta tsane da kyau cikin man ta soye ta tsaf ta kawo stock

ɗ

in nan ta juye mata a kai, scent leaves da basil ka

ɗ

an ta saka a kai for garnishing ta kulle tukunyar.

Eggs ta yi whisking ta yi scrambling

ɗ

in shi a pan

ta ha

ɗ

a da veggies da kayan miya sai da ya soyu da kyau kafin ta bu

ɗ

e tukunyar ta da ta dahu da kyau ta juye su tana juyawa sai da suka ha

ɗ

e dikinsu duka ta zuba bell peopers da carrot masu yawa sai onion da sausage ta rufe da foil paper, cikin mintuna ka

ɗ

an shinkafar ta kammalu ta zuba a wasu vanity dish mai girma ta bar wa su Halime sauran yanda ba sai tayi girki ba yau. A gefe ta ajiye shi ko ya

ɗ

auki plate ya zuba yana cewa '' ni ba za'a tsammin ba, ko har abincin ma rowa za a min?".

''Ba dai ka

zuba ba kuma?" Ta amsa tana murmushi. Kan kitchen island ya zauna yana cewa '' ana bada tasting Madam a gaya miki in yayi da

ɗ

i ko bai yi ba sai a gyara''.

''In ma bai yi ba haka nan zaka ci ya zaka yi''.

''Wow this is heaven, amma don Allah ina k

ika koyi girki ne Dee. Like god abeggi''.

''Amah ta koya min'' ta amsa cikeda wani alfahari, a ranta tana tuna case

ɗ

in su da ita in da zata ji sai tayi mamakin yanda yanzu ba ta ƙyuiyar girki. Cewa zata yi ita ake mawa ba kowa ba.

''Allah ya sa

ka mata da alkhairi gaskiya everything about this is sweet yanzu sai anjima dole zamu ci abincin nan?".

''Yes, salad ma zan ha

ɗ

a'' ta amsa tana juya baya. Wani salad wanda ya ji kayan ha

ɗ

i ta sosai ta ha

ɗ

a ba ta sanya cream ba a fridge ta ajiye in an

zo cin abinci sai a ha

ɗ

a, local lemonade da yaji mint ta ha

ɗ

a ta sanya shi a fridge shima kafin ta gyara wurin tsaf. Halime tayi wanke-wanke kafin suka fita zuwa parlor, room

ɗ

in ta ta wuce zata yi wanka ta biyo ta a baya. Duk gajiyar da tayi sai da suka y

i wankan a tare bisa takurar shi, sai da aka kira sallah kafin suka fito. Bai ko zauna ba ya fita zuwa room

ɗ

in shi don shirin masallaci ita ma ta shirya a tsanake, Wani gown na Lenin ta shirya ciki ruwan Maroon ta kama ta tsam don da gaske ta ƙara ƙiba ba

ta saka hula ba sai hijabin da ta

ɗ

aura ta tada sallah. Sai da ta idar ne ta kira Tee ta bata labarin abinda ya gaya mata

ɗ

azu ai ko ta dinga ihu har da wani yau ta nuna masa irin godiyar da suke masa , tsaki tayi ta kashe tana maida akalar wayar ga Amah

ko da ta shaida mata da alamu ita bai

ɗ

aga ya kayar ba cewa tayi ''kun gode ai yayan ku ne'' daga haka babu ragi ba ƙari. Ji tayi zuciyar ta ya kuma tsinkewa tana mai shiga nazarin me kuma yake faruwa da mahaifiyar su gwanin kawaici da kyautayi............

..

Deejasmah

💜🦂

CHAPTER 74

Ajiyar zuciya ta sauke tana cewa ''Thanks Amah gobe nake son zuwa ma in Shaa Allah ''.

''Gobe? Za mu je gaisuwa da su Atuwah a kinkinau, kin tuna yarinyar mijin nan nata?''.

''Fauzy?".

''Eh mijinta ya rasu l

ast week''.

''Allah ya ji ƙan shi, ki mata ta'aziyya please ''.

''Alright ki gaishe da mijin ki''.

''Zai ji Amah'' ta amsa tana murmushi.

Ɗ

an shiru tayi kafin tace '' Kina ji ko Baby? About what i told you that day ko? Kar ki yarda da duk abi

nda Affahn ku zai ce he's been planning something shi da Marafa and you know how dubious he can be. Ki kula kin ji? Allah yana tare da ke''.

In dai Amah ce ta ƙware a bayar da magana a gundarin shi, babu bayani ba komai amma tabbas ta kan gane me take

nufi da zantukan ta. Karatuttuka ne masu nauyi da ma'ana ba kowa ke ganewa ba, murmushi ta saki tana cewa '' In shaa Allah Amah, nagode sosai''.

''Uhmm, in wani abu ya shige miki don't hesitate to reach out to me okay?".

''Alright World best ''.

Kashe wayar tayi tana rungume shi a ƙirjin ta, ji take kamar Amahn ce a jikinta ta rungume. Ji tayi yace '' shagwa

ɓ

a ce ta tashi da daren nan haka?".

Da sauri ta dube shi ta ta

ɓ

e baki tana cewa '' ka tsorata ni Ya''.

''Ai dole yanda kike yi

n nan kamar yarinyar goye'' ya ƙarashe yana zama gefenta kan daddumar.

''Ba zaka gane ba ne, I've missed her a lot ''.

A ƙasan ran shi yace ' you'd but it won't change the fact that she hates me' a fili kam kwantar da kan shi yayi kan cinyarta yana

cewa '' ke ga autar nan ko?".

''Ni ba auta ba ce fa, ka manta mu biyu ta haifa a tare? Ahhh wait akwai last born a twin ne?".

''Yes now, kuma kece autar gidan Uncle. Kin san shi ma haka?".

Kallon shi tayi don bata san komai kan Affahn nasu b

a don haka ta girgiza kai tana cewa ''Not really, abinda na sani kawai shi ne Hussaini''.

''Uhm i see''.

''So he wasn't talking about his twin and family much?''.

''Ni kam ban sani ba ka san Tee ce Paddyn shi so ita ce ta san abubuwa da yawa n

a shi, amma ai kai ma ka sani why don't you tell more akan masarauta and stuffs?".

''Zan fa

ɗ

a miki amma ba yanzu ba, yanzu yunwa nake ji kuma ba ki bani abincin ki ba''.

''Laaaa, yaushe ka ci abincin?".

''Bai ishe ni ba, ni dai mu je ki ba n

i Please I'm starving ''.

Ba ta da yanda ta iya sai miƙewa da tayi ta cire hijabin sallahn suka fita zuwa dining, ita tayi serving

ɗ

in shi da kan ta ma ta . A natse kamar kullum suka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login