Showing 9001 words to 12000 words out of 232724 words
mata bikin don haka cikin su suka shige suna kallon tsarin kamun.
Shel
ar shigowar amarya da ƙawayenta aka yi wanda ya sa tayi focusing tana duban su, ai ko sai ga su nan sun shigo da wata kalar step dance da alamun sun tanade shi don yau kuma an da
ɗ
e ana rehearsal inda aka saka musu waƙar Ali Jita na sadaki. Karaf idanunta y
a fa
ɗ
a kan TeeTeen da ke kusa da amarya tana mata liƙi MC ko sai mata kirari yake yi '' Ɗawisu sarkin ado, fara mai farar aniya aminiyar ƙwarai ga amarya, yanda kike fara haka zuciyarki ma take fara. Ƴar gidan Shamaki kun yi gadon Alkhairi, ka ga cinyar sa
maganin mai ha
ɗ
ama''.
Sosai kirarin yake shigar ta don ko sai sake
ɓ
alle mint take yi tana liƙi, fuskar nan da
ɗ
an murmushin da kallo
ɗ
aya DeeDee ta mata ta san cewa she's faking it don ita ko kusa ba gwanar murmushi ba ce. An ci
ɗ
inkin nan fitted gown
da ya kama ta tsam a duk curves
ɗ
in ta, yau
ɗ
in ma ko arziƙin gyale ba a samu ba
ɗ
ankwalin kan nata ma wani kalar
ɗ
auri aka mata da ya fito da gashin nan da aka kama in ponytail ya zubo har gadon bayanta. Makeup
ɗ
in da aka mata ko ya
ɓ
oye kamanninta ta ya
nda ba lallai mutanen wajen su gan shi a fuskar poor Adeeyah ba. Don ko kusa babu ha
ɗ
i ita dai ko a jikinta sai ma cewa Mufee tayi '' da alamu Tee tana da kusanci da amaryan can sosai''.
''That's what I've been saying I thought kin ce bata da friends
mata sai maza''.
''Sure, shiyasa abun ya bani mamaki ko ita amaryan ƴar Greenfield ce?".
Wata mata daga gefensu tayi karaf tace '' ai ko can take ita ma wannan mai liƙin ai an ce a can suka ha
ɗ
u''.
''Allah sarki'' ta amsa tana kuma kallon fi
lin rawar imagining yanda amaryan tayi convincing TeeTeen har tazo mata biki talkless of yanda tayi uwa tayi makar
ɓ
iya a bikin knowing quite well itama hates weddings fiyeda tunani, sai kuma ta ta
ɓ
e baƙi a ranta tana jin da
ɗ
in yanda ta fara ƙawance da mata
in aka ci sa'a zata iya yanke alaƙarta da wainnan mazan.
We hope so.
Ita ba ma ta san da suna wurin bikin ba sai da aka tashi kamun ta nufi wurin motar ta da niyyar barin wajen DeeDee ta mara mata baya tana kiranta da sunan da ita ka
ɗ
ai ke kir
a wato ''TeeTee, Tee''. Da sauri ta
waiga tana kallon mai bin ta a bayan tun daga sama har ƙasa, expressions
ɗ
in fuskarta so disgusted kamar ta ga abun ƙyamar nan. Tana isowa ko ta tarbeta da cewa '' Really? DeeDee Shamaki? I thought 'we' hate weddings ''
stressing the word we.
''Is that what you tell your twin sister you haven't met for 2 weeks?".
Ta
ɓ
e bakinta tayi tana jifarta da wani kalar kallo kamar irin ta ga ƴar maulan nan tace '' ina tambayarki me kike yi a nan? Ke me yasa ba ki son zama i
nda Allah ya ajiye ki? How could you just barge in here to disgrace me?".
''I'm not here for you''.
''Then what are you here for? Looking like this?" Cikeda wulaƙanci kamar ba abokiyar haihuwarta ba.
Iska ta fesar tana kallonta bakinta kamar
an
ɗ
aure ta rasa mai ma zata fa
ɗ
i in da Allah ya taimake ta ma a hankali take maganar don inda tayi da ƙarfi sai kaf mutanen bikin sun san me suke ciki don TeeTee akwai murya.
Baki ta bu
ɗ
e da niyyar ba ta amsa ta katse ta da cewa '' Never mind, but sto
p disgracing yourself by trying hard to fit into any circle because you just can't. Take this as an advice from someone you know, it'll help you''.
Tana fa
ɗ
in haka ta fa
ɗ
a motar ta tana mai jan numfashi, sai dai ta ƙasa driving kan ta ta bar wurin da ƙ
yar ta samu ta fita daga gidan tana ko fita ta yi parking tana mai dafe zuciyarta. She just can't deny the fact that DeeDee ta yi kyau wanda shi ne abinda yake tsikarinta a rai ba komai ba, ta tsani ta ganta ta saka kaya masu kyau shiyasa take jin da
ɗ
i in
ta ganta da kimonos
ɗ
in ta ko baggy trousers. Ta tsani jama'a su san ta har suyi acknowledging
ɗ
in ta as
ɗ
iyar Hussein Shamaki, ta fi son har ƙarshen rayuwa ta zama ita ce ka
ɗ
ai wacce duniya ta sani da wannan sunan wanda ba zai ta
ɓ
a yiwuwa ba indai har zat
a dinga shiga cikin mutane. Hannu ta kai ta buga steering wheel
ɗ
in tana jin kamar ta koma ciki ta janye ta ta ƙarfi da yaji amma hakan won't help the matter don kowa sai ya san me take ciki, zai kuma yi affecting that image da ta sha wahala wajen building
a wajen mutane. She's a model wacce ba ta ta
ɓ
a shiga scandals ko wani kala ba na social media ya zata yi idan har duniya ta
ɗ
auki cewa tana wulaƙanta twin sistern nata? May be it'll be the end for her, kwantar da kanta kawai tayi tana jin komai ya ƙwace m
ata.
Ka ji masifa sai kace wacce ta ha
ɗ
u da maƙiyiyarta ba ƴar uwarta ba, hassada ce take damunta ba komai ba fa.
But hassadar har da ƴaruwarka?.
Tana zaune a cikin motar ta ga fitowar su a motar Rhid, tsaki ta ja a bayyane ta furta '' wahalallu
haka zaku ƙare ai'' ta ƙarashe tana tada motar ta mara musu baya.
DeeDee dai abun ya dake ta duk da ba yau ne karon farko da ta wulaƙanta ta ba amma na yau
ɗ
in sosai yake damunta, ba ƙaramin ƙoƙari tayi wajen dannewa ba har murmushi take yi tana biye
wa Rhid da hirar shi yayinda a can ƙasan ran ta take maimaita innalillahi ta ko samu salama a rai da zuciyarta sai kawai ta ji komai ya wanye kamar ma ba a yi ba.
As expected inuwarsu dai ya na
ɗ
i duk abinda ya faru har da videos da yayi musu ba da s
anin su ba yana turawa wajen wanda ya saka shi aikin.
Somewhere in Nigeria.
''Bro you just can't believe it, yarinyar can ƴar akuya ce fa she's beefing her real twin for crying out loud'' ya furta yana zama a kan couch har lokacin da wani kalar d
ariya. Magana aka yi daga can sashen wanda ya sanya shi kuma sakin dariya yace '' Wallahi fa but It's making it more interesting zan tura maka videon ka gani''.
''Alright Bro, zan tura masa ai yayi ƙoƙari sosai yaushe zaka shigo ne?".
''They wo
n't be patience enough to wait for you, ka san dai kana shirin ƙure su ko? They are doing all these because........''
Ding yaji an katse wayar ta
ɗ
ayan end
ɗ
in, numfashi ya sauke yana jinjina halin
ɗ
an uwan shi shi dai bai son a gaya masa gaskiya akan
zuwa gida. Wanda shi ne babbar matsalar da ke damun matasan mu da sun ƙetara sun bar gida sai an yi fama da su kafin su juyo gida,
ɗ
ai
ɗ
aiku ne ka
ɗ
ai suke tunanin gida har ma kan zo su ga iyaye su koma bakin aikin su.
CHAPTER 4
Virgin Night club, Atl
anta GA.
1:30am Friday night.
Rock music ne yake tashi ta cikin club
ɗ
in mai barazanar fasa dodon kunne sai dai mutanen da suke cike
ɗ
ankam da club
ɗ
in ko kusa bai dame su sai ma rawar da suke yi da ke nuna sosai suke enjoying
ɗ
in shi, su na masu cig
aba da yin ayyukan gaban su masu cinikayya suna yi masu rawa na yi masu making out ma suna yi haka masu shaye-shaye suma ba a bar su a baya ba hakaza masu sintirin shiga ma ba su daina ba yanda ka san yanzu daren yake yi.
Sanye yake cikin well-tailore
d suit
ɗ
in shi black, baƙar riga ce a ciki bai saka tie ba sai ma buttons biyu na saman da aka bari a bu
ɗ
e wanda ya bayyana diamond chain
ɗ
in dake wuyar shi mai
ɗ
auke da ƙatuwar letter S da aka baza mata stones na diamond
ɗ
in da sai ka lura da kyau zaka ga
alamun ƙatuwar kunamar da aka zana da ita a kan S
ɗ
in. Baƙi ne si
ɗ
ik irin baƙin ƴan Afrika sai dai saboda yanayin ƙasar da yake ya sanya baƙin ya wani bada kala mai kyau kuma ba lallai ma ka iya cewa daga yankin Afirka ya fito ba, sai dai irin yan Latin A
merica ko kuma Jamaicans
ɗ
in nan. Ya na da cikar zati da cika ido amma ba wani kyakkyawa na azo a ganin nan ba ne yana dai da manyan idanu da suke nan a lumshe kamar na mai jin bacci wanda har da hayaƙi ya ƙara saka su lumshewa, hancin shi dogo ne mai mats
akaicin fa
ɗ
i sai lips
ɗ
in shi da ke nan madaidaita baƙaƙe har ma sun kusan fin fuskar shi duhu. Gashin kan shi cukus yake bai yin aski irin dai ƴan old school
ɗ
in a ha
ɗ
e kuma suke da cikakkiyar sajen shi da ya ha
ɗ
e da gemun shi da kenan kamar na Osama bn L
aden. Wata face ya ciro daga pocket
ɗ
in shi ya manna a take kamannin na shi suka canja don ko tsaf ya koma ba amurke fitik, shade ya sanya da ya taimaka wajen sakaya ƙwayoyin idanun shi.
Mutanen da ke maƙale a wata lungu making out ya sanya shi kawar
da idanun shi yana mai jan tsaki ƙasa-ƙasa, wani
ɗ
an daudun escort ne ya taho in da yake yana kwarkwasa kamar wata mace yana cewa '' hello handsome ''.
Bai ko kalle shi ba balle har ya nuna ya san da shi yake yi ganin haka sai bai bi shi ba sai ya bi
wani da yayi picking interest, cije lips
ɗ
in shi yayi yana mai kuma jin haushin zuwa club
ɗ
in in ba ya zama dole ba. Wata hostess ce ta taho inda yake tana welcoming
ɗ
in shi, da kai ya amsa mata yana mata wani signal da idanu, yatsun ta ta
ɗ
aga guda biyu s
au uku daga haka tayi gaba. Sai yanzu ya
ɗ
an yi murmushi da ya
ɗ
an nuna faintly kan lips
ɗ
in shi, wanda yake da shi gwara babu a kan bakin shi ya furta ''222''.
Staircase ya nufa yana cigaba da wuce mutanen da ke rage dare, a hawa na biyu ya tsaya yan
a ƙarewa floor
ɗ
in kallo da idanu yake counting numbers
ɗ
in kujerun har ya kai kan wanda yake
ɗ
auke da number as expected
ɗ
ayan side
ɗ
in is vacant. Can
ɗ
in ya nufa ya zauna babu da
ɗ
ewa wani server ya zo amsar ordern shi sparkling water ya ce a bashi don ba
i shan giya, bai da
ɗ
e ba ya dawo da drink
ɗ
in da cup a gaban shi ya ajiye da wata ƴar paper sai da ya wuce kafin ya iya bu
ɗ
ewa '' they'll be here in 5 mins''.
Na
ɗ
e papern yayi yana zuba drink
ɗ
in, yana yi yana duba wayar shi kamar ko yanda yace
ɗ
in mi
nti biyar
ɗ
in bai ko kai ga cika ba suka iso. Su ma kaman shi sanye suke da suit amma manya ne a shekaru da kuma matsayi, da gani ba sai an fa
ɗ
i ba suma ƴan Nigeria ne kuma masu fa
ɗ
i a ji a cikinta lounge
ɗ
in da suka yi reserving suka nufa suka zauna. Zama
n su bai fi da minti biyar ba wani matashin ba'amurke ya iso wajensu ya zauna
ɗ
in. Bai da
ɗ
e da shiga ba suka fara meeting
ɗ
in da ya kawo su wajen wanda
maƙasudin shi yake kan Scorpion
ɗ
in real name
ɗ
in shi da ma inda zai iya samun shi.
Guy
ɗ
in mai suna
Martin ne yace masa '' yanzu haka ma CBI sun ba shi aikin neman shi amma har yanzu bai iya samun ko da hint guda
ɗ
aya da zai nuna waye shi ba ''.
A tsawace yace '' i don't care about the fucking CBI or what the think they are what I care about is me, th
at guy is the reason I'm hiding here don ina shiga Nigeria kama ni zasu yi i asked for protection from him yet he deceived me by selling my information to DIA ''.
Cije lips ya kuma yi yana mai jin zafin kowacce yarinya ce ta warware masa aikin da yayi,
a duk abinda yake yi marasa kyau babu yaudara a ciki he always does his work yanda aka saka shi. Shiyasa mutane suke yarda da aikin shi but here he is now ana masa kallon banza. Maganar Martin
ɗ
in ne ya katse masa tunani inda yake cewa '' I'd try my very b
est sir, I'd find him''.
''Don't just do your best do all you can Martin find him, I want to destroy him I know that I'm going down so I'm definitely taking him down with me''.
Miƙewa yayi ya wuce zuwa bar
ɗ
in ku
ɗ
i ya ajiye masa da takardar da yayi r
ubutu ya juya ya tafi, fitar shi daga club
ɗ
in da kusan 10 minutes ya je table
ɗ
in yana cewa mutanen an kawo musu saƙo.
Da mamaki suke kallon shi Mr. TK
ɗ
in ne yace '' message from who?".
''It was someone, he came to the bar and drop it saying I shou
ld pass it over''.
Hannu ya kai ya fisgi papern ya bu
ɗ
e short note ne a ciki da sauri ya fara karantawa '' Scorpion can't be found but can find you wherever you are in the world and don't think you can bring me down as that's right close to impossible
. I just wanna tell you that I wasn't the one who sell you off to the DIA someone did and I'm here looking for her she's the one you should be looking for not me, I'm everything but a deceit. SS
🦂
''.
Suna kai ƙarshen ya fito daga lounge
ɗ
in yana tamba
yar servern inda wanda ya kawo message
ɗ
in ya bi sai dai yace masa bai sani ba, ya dai ajiye ya fa
ɗ
in masa seat numbern shi ne ya kawo, a firgice TKn yake tambayar ko ya ga fuskar shi the answer was no don babu wanda ya san fuskar shi ko su da suke masa ai
ki ne kuwa kullum da different face yake zuwa musu ance wanda ya san fuskar shi Snake ne kawai shi ma kuma ba wanda ya san a inda yake a fa
ɗ
in duniyar nan. Shi bai ma yarda shi
ɗ
in ne ya zo da kan shi ba sai da ya ji ƙamshin shi da a jikin shi ka
ɗ
ai ya ta
ɓ
a jin shi.
Fita suka yi suka bazama neman shi amma ko kusa ba su gan shi ba, meeting
ɗ
in da dai ba a ƙarashe ba kenan saboda razani da mamaki, karon farko da TK ya fara tunanin ko dai da gaske Scorpion
ɗ
in aljani ne? Don duk inda ake maganar shi sai an
gan shi ha
ɗ
uwar su ta farko a Washington suka yi, shi ma kuma zancen shi yake yi da wani akan yana neman shi sai ya shi ya
bayyana da fari bai yarda ba sai da ya ga dahir ga shi yanzu ya zo Atlanta kuma saƙon shi ya iso shi rawa jikin shi ya fara sai dai
maganar ba shi ya saida shi ga DIAn ba ya tsaya masa a rai ya tabbatar da cewa tunda ya fa
ɗ
in to da gaske ne don bai ƙarya ko ka
ɗ
an. Message ne ya shigo wayar shi yana
ɗ
agawa ya ga daga Scorpion
ɗ
in ne bu
ɗ
ewa yayi '' save yourself the stress of looking for
me you can't see me if I want to see you I'd be there so go home and chill''.
Silently ya maida wayar shi aljihu bai ce da kowa komai ba ya nufi motar shi wanda suka zo tare ne ya mara masa baya suka bar Martin a tsaye.
Sai da ya tabbatar ya ga mess
age
ɗ
in kafin ya goge yana kwantar da kan shi a kan seat
ɗ
in cab
ɗ
in da ya hau zai kai shi airport don bin jirgin da zai koma New Zealand da misalin 3 na safiyar ranar, dama musamman yayi flying daga NZ
ɗ
in zuwa GA saboda ya san me zasu tattauna and now th
at he knows dole ya
ɗ