Showing 69001 words to 72000 words out of 232724 words
to go ''.
Ɗ
aga
kan ta tayi tana kallon shegiyar fan
ɗ
in
ɗ
akin da ventilators
ɗ
in dake saman
ɗ
akin, sai kuma ta dawo da ganinta kan su tana sakin wata dariya itama. Yi take yi tana nuna su sai da tayi ma'ishinta kafin tace '' with all due respect both of you are stupid,
so you want me to log in my details yanda zan yi executing that your criminalistic plan right? To ba zan yi ba'' ta ƙarashe with finality.
''What?" Scor ya tambaya yana harzuƙowa. Idanunta ta kuma juyawa tana cewa '' you heard me right, I'm not doin
g it you can do your worst''.
''You must do it don baki isa in saka ki abu ki ƙi yi ba'' ya kuma fa
ɗ
awa yana tsaye a gabanta.
''Za mu gani kuwa, ina ce dai nice ASH? Not you? ''.
''Scor ka yi shiru mana''.
''In yi shiru kake cewa ka
na jin abinda take fa
ɗ
i don kana lalla
ɓ
a ta, and you are asking me to keep quite?".
''But you know all these won't get us what we want so.........''
Tsaki ya ja doguwa yana nufar inda suka shigo, da idanu ta bi shi tana son ganin ta yanda zai fit
a sai dai ba tareda ya danna wata button ba ƙofar ta bu
ɗ
e ya fice kamar wata kububuwa.
''Ahmm, ASH in dai kina son barin wajen nan you must do everything he wants else ba zaki koma gida ba and tomorrow is your Nikkah ''.
''Bai shafe ka ko ina
son barin wajen nan or no ba, tunda ai da kai aka kawo ni. Don haka zaka iya bani wuri ''.
Tsayawa yayi cak yana kallon yarinyar yana mamakin livern ta, da mur
ɗ
ewar halinta ya za'a yi kina da
ɗ
aurin aure gobe amma ba zaki yi duk abinda zai ku
ɓ
utar da
ke ba sai mugun taurin kai kike yi. Ƙwafa yayi ya nufi hanyar fita ta kirawo shi.
''Snake kake ko wa? I want to use the toilet zan yi sallah'' ta furta tana folding hannunta a ƙirji.
Wata Closet ya nuna mata da hannun shi ya juya ya fita, ka
llon inda ya nuna matan tayi tana ta
ɓ
e baki. Miƙewa tayi ta nufi wajen closet
ɗ
in handle
ɗ
aya ta kama ta bu
ɗ
e shi a take ta ga wata ƙofa ta ciki, bu
ɗ
ewa tayi ta shiga inda tayi arba da wani kalar wawakeken toilet wanda tunda take a duniyarta zata ce bata t
a
ɓ
a ganin toilet mai girman shi ba. Ha
ɗ
a
ɗɗ
e ne sosai shima kamar komai na inda ta baro komai na ciki fari ne, komai na buƙatar toilet akwai a ciki. Tsaki tayi don ha
ɗ
uwar shi bai da
ɗ
a ta da ƙasa ba fitsari tayi tai tsarki, kana ta
ɗ
aura alwala ta fito.
Ga mamakin ta sai taga an shimfi
ɗ
a mata dadduma tana facing inda take da yaƙinin gabas ne, ga wani basket mai
ɗ
auke da kayan abinci har da ruwa da fruits a ciki. Tsaki ta kuma yi a karo na barkatai bayan farkawarta tana nufa kan dadduma, sallahr Isha'i
ta tayar ko da ta idar sai ta samu kanta a karo na farko a rayuwarta da ta fara jero nafilfili a kowace sujada tana neman Allah ya ku
ɓ
utar da ita daga sharrin su Scor ya kuma sanyaya zuciyar Amah. Ba ta san iya time
ɗ
in da ta
ɗ
auka a ciki ba sai da taji ƙa
fafunta suna mata tsami abunka da ba'a saba ba, kafin ta iya haƙura nan ma duk wasu azhkaran da suka zo kan ta su take yi duka kan maƙasudi
ɗ
aya. Tuno akwai system a
ɗ
akin ya sanya ta tashi ta nufi gaban shi, bu
ɗ
ewa tayi don ba password time kawai ta duba
3-57am. Ajiyar zuciya ta sauke ta ajiye ta koma kan dadduman ta ta kwanta a kai, zuciyar ta suya yake yi tana mai kuma shiga damuwa don ta san duk inda Amah take a yanzu bata yi bacci ba wanda shi ke kuma firgitata yana sakata a matsanancin damuwa.
Baiwar Allah Adeeyah Shamaki iyayen taurin kai..............
Deejasmah
🦂
09042522373
CHAPTER 27
Kafin asubahi Ateeyah duk ta wani firgice, abun ka da farin mai idanun nan sun bi sun yi eye bags ga hancin ya
ɗ
auki ja masha Allah saboda kukan d
a taci ga gashin duk ya bi ya hargitse. Kai kusan har zabgewa tayi a dare guda tana zaune kan kafet kan ta bisa cinyar Amah yanzu ba kukan take yi ba don ya fi ƙarfinta ajiyar zuciya kawai take ta saukewa, itama Amahn ta daina kuka sai dai tayi zuru da ita
kamar wacce ta yi jinyar nan sosai.
Wayar Affah da aka kira ya sanya su
ɗ
agowa cikeda damuwa a nasu zaton ko Alphan ne ya kira, ko shi a
ɗ
okance ya
ɗ
aga kiran inda ya ci karo da sunan Detective Bilal investigatorn da ya kira jiya da dare kan maganar. Z
ancen
ɗ
aya ne dai har yanzu babu labari kuma an rasa sanin inda su Alphan suke, musamman ma da ba a san ko su
ɗ
in su waye ba balle a kamo su ta nan. Number da aka tura masa message
ɗ
in ma ta iska ce, godiya kawai ya masa ya ajiye wayar. Kallon su Amah da s
uka zuba masa idanu suna jiran ƙarin bayani, kai ya girgiza musu kawai yana jin zuciyar shi tana tsinkewa. Abinda dai bai son ya faru
ɗ
in shi zai faru, miƙewa kawai yayi ya bar musu parlorn study
ɗ
in shi ya nufa ya fara laluben number Abun su Ridhwan cikin
sa'a yana kira ya
ɗ
aga don ya tashi kenan don gabatar da Sallahn daren da ya saba sai dai maganar da Affahn ya sanar masa ba ƙaramin bugun shi yayi ba wai an sace Adeeyah a nan ƙofar gidan su. Sosai ya masa jaje ya kuma shaida masa da zai zo bayan sallahr
asuba, kamar yanda ya buƙata haka suka rabu cikeda damuwa.
Sosai ya tausayawa Shamakin na
ɓ
atar
ɗ
iyar shi amma ya fi tausayin Ridhwan idan ya ji labarin
ɓ
acewar tata, sosai ya san yanda yake sonta fiyeda komai tabbas rashin ta gare shi babbar matsala
ce mai girman da baki ba zai iya bayyana shi ba. Ji yake kamar ya kira shi yaji sai dai be shirya zama silar datsewar farincikin
ɗ
an na shi a dai-dai wannan lokacin ba gwara su bari zuwa safiyan a san yanda ake ciki.
Yana idar da sallahr asuba ya k
irawo drivern shi a can bakin masallacin suka ha
ɗ
u inda Allah ya taimake shi Ridh yana can cikin abokan shi a The pyramids hotels inda suka tare tun fara bikin, da shi zai ce zai kai shi duk inda zai je. Ajiyar zuciya kawai yake saukewa yana mai addu'ar Al
lah ya sa an ga yarinyar, sai dai addu'ar ta shi zamu iya cewa ba ta samu kar
ɓ
uwa ba a ga
ɓ
ar don ko kallo
ɗ
aya ya ma Shamakin ya gane da kwai matsala. A parlorn ƙasa suka zauna kasancewar su Amah suna saman, bayan an gaisa da kuma jajanta abinda ya faru ka
i tsaye Affah ya tafi ga abinda ya sanya shi kiran shi wato roƙo yake akan a mayar da
ɗ
aurin auren ga abokiyar haihuwar ta Ateeyah.
Mamaki ne ya sarƙe Abu ya tsaya yana kallon shi ba tareda ya iya cewa uffan ba, ajiyar zuciya ya sauke yana cewa '' ta y
a za'a yi haka bayan ba ita muka zo neman auren ta ba? Kai ko ma itace ai in dai kuna cikin wannan yanayin kwa nemi a
ɗ
aga auren ko?".
Kai ya girgiza yana miƙa masa wayar shi, messages
ɗ
in Alpha ne kan screen
ɗ
in. Karanta su yayi duka kafin ya
ɗ
ago ya
na kallon Affahn. Murmushin dole ya saki yana cewa '' Alhaji Audi maƙiyan nan nawa na jiki ne, don ba tun yau suke min barazana kan yaran nawa ban
ɗ
auka da muhimmanci ba sai jiya da komai ya faru. Kuma na san burin su bai wuce kar in aurar da yarana ba, na
yi zaton zan iya shiyasa na saka bikin a ƙurarren lokaci ashe na makaro tunda ga shi nan sun kusan samun abinda suke so. Ni kuma ban son hakan ya faru shiyasa nake son don Allah ka taimaka a yau in aurar da
ɗ
iyata guda
ɗ
aya, na tabbatar in suka san na yi
hakan zasu fito da
ɗ
ayan''.
Bai gane me yake nufi da duk maganganun shi ba amma sai gyada kai kawai yake yi sai da ya kai ƙarshe kafin ya nisa yana cewa '' Hausawa suka ce wai mai
ɗ
akin shi ya san inda yake zubar masa da ruwa, amma wani hanzari ba g
udu ba shin baka tunanin idan suka ga burin na su ya ƙi samuwa su cutar da ita ta hannun sun? Abun a duba ne fa''.
Kai ya girgiza yana cewa '' na yi tunanin hakan, amma na fi zaton zasu dawo min da ita tunda ba wai da ita suke da damuwa ba da nine''
.
''Toh in aka dawo da ita ya za'a yi da maganar auren nata? Kar fa ka manta ita wannan yarinyar ba ta ta
ɓ
a son Ridhwan ba shima hakan take a wurin shi ba ka ganin an ƙware su? ''.
''Ta gefen Ateeyah ban tunanin hakan don na mata tarbiyar ams
ar duk mijin da na za
ɓ
a mata da sunan ta aura, ba ta da za
ɓ
i ko ka
ɗ
an shiyasa ma ba ta ta
ɓ
a tsayuwa da wani
ɗ
a namiji da sunan soyayya ba. Abun jin dama shi ne shiyasa na kira ka kan ka zauna da shi ku taimakeni mu samu yarinyar nan ta fito''.
''To a
je ga sun yi haƙurin zama da juna, idan ita ta dawo fa ya kake ganin za'a yi? Sakin ƴaruwar zai yi ya aureta ko me?".
Shiru yayi yana tunani sai can ya
ɗ
ago ya dubi Abu
ɗ
in yana cewa '' dama ai ba son juna suke yi ba, in ta dawo a cikin satin nan sa
i kawai ya saketa mu ha
ɗ
u daga mu sai shaidu a
ɗ
aura auren nan ya
ɗ
auki matar shi su tafi''.
''To mai zai hana a
ɗ
aura da Adeeyahn sai a
ɗ
aga tarewar zuwa sanda Allah zai bayyanata? Ka ga an yi maganin saki''.
''Da hakan aka yi kam tabbas, am
ma ban son mutane su san da abinda ya faru so nake yi ta tsaya a tsakanin mu ni da kai gudun cece ku ce da abinda ka iya zuwa ya dawo''.
Shiru yayi yana kallon shi yana juya maganar a ƙwalwar shi, ta ya za'a ce a sace yarinyar mutum kuma yace bai son
duniya ta sani anya ba ayar tambaya a
ɓ
atan nata kuwa........?
''Na san zaka ji zancen a baibai amma ina son ka yarda da ni ka kuma fitar dani daga wannan yanayin da nake ciki, ka taimake ni in ku
ɓ
to da ƴata daga hannun abokan gaba'' ya furta duk da a
kwai risinawa a muryar shi amma fuskar shi ba ta nuna hakan ba, ko kusa ba ka isa ka ce akwai abinda yake damun shi ba. Kai ya gya
ɗ
a kawai yana cewa '' tabbas amma ba zan iya barin wannan maganar tsakanin mu ba don aure ba abun wasa ba ne, taimako
ɗ
aya da
zan iya maka shi ne ba zan shaidawa iyalina da shi Ridhwan ba sai bayan an
ɗ
aura aure gudun maganar dangi ''.
''A hakan ma na gode, Alhaji Audi Allah ya saka da alkhairi ''.
''Ameen ya rabbi Allah ya bayyana yarinyar nan da gaggawa ya toni asir
in wainda suka sace ta''.
''Ameen Ameen Nagode, Allah ya bar zumunci''.
Har wurin mota ya raka Abu sai da ya ga fitan shi kafin ya koma ciki yana jin nauyin ƙirjin shi ya ragu, saura kuma Teeyah ya san bai da matsala da ita duk abinda yace haka
zata yi don haka itama ba zai yi magana da ita ba sai bayan an
ɗ
aura aure in ya so koma miye za'a yi daga baya. A nan parlorn sama ya tarda su zaune su biyu kamar yanda ya bar su, sai dai a bambancin
ɗ
azu yanzu da hijabai ya tarda su alamun sun yi sallah.
Yana shigowa suka yo kan shi cikeda jiran tsammani kamar yanda suka masa
ɗ
azu.
Zama yayi yana sauke ajiyar zuciya ya dubi Ateeyah yace '' ba mu wuri ''.
Kallon shi ta tsaya yi tana jin ƙirjinta na kuma bugawa, ba dai an kama su Betan sun kira
sunan ta ba ne?. Yawu ta ha
ɗ
iye ganin yanda ya
ɗ
aure fuska ba damar kawo masa wargi da sauri ta fice daga
ɗ
akin, sai dai maimakon ta wuce sai ta maƙale a jikin ƙofa don jin mai zai ce. Sai dai a banza don duk don tsayuwar ta bata iya jin komai ba ko motsin
su ma, tsaki ta saki tuno cewa ƙofar tashi sound proof ce. Zamewa kawai tayi a wurin ta zauna tana ƙissima tata ta rigada ta same ta.
A ciki ko rigima ce ta kaure tsakanin Amah da Affah don cewa tayi ba ta yarda da auren da yake shirin maidawa ka
n Ateeyah ba, tsura mata idanu yana tambayar dalili ko
ɗ
ar bata ji ba wurin cewa '' saboda babu ta yanda zan zuba maka idanu ka cutar min da ƴa, tun tashin ta baka bata kulawa saboda ita ba dai-dai kalar cikar muradun ka bane ta sha wuya ta samu mai son ta
kace wai wani abu, sam ba zai yiwu ba''.
''Kina wani magana kamar kin manta sace yarinyar aka yi ne ko? So kike mu fitar da maganar a yi mana dariya ne a idanun duniya? Kar fa ki manta halin da muka shiga a baya da wanda muke ciki da ma wanda zamu iy
a fa
ɗ
awa nan gaba idan har maganar ta fita. So kike yau ace Shamaki ya gaza da gidan shi ne? So kike izzata da martabata su ta
ɓ
u ne ko me?".
''Da an tashi magana sai kace izza martaba da kima, shin Jarmai akwai izzar da tafi lafiyar iyalanka? Shin d
ariyar da zasu maka ya fi
ɓ
atan
ɗ
iyar ka ciwo ne? So kake in yi kamar ba abinda yake faruwa bayan ƴata tana can wani duniya mai cikeda duhuwa da tsoro.....'' kasa ƙarasawa tayi sakamakon kukan da yaci ƙarfin ta.
Kai ya girgiza cikin kwantar da murya k
amar ba shi ba yace '' ko
ɗ
aya Turai, wallahi na damu da abun nan fiyeda tunanin ki? Amma ban da yanda na iya a dai-dai wannan ga
ɓ
ar sai na aiwatar da hakan, wannan auren kin san me yake nufi a garemu kar ki mun bore Turai kece marufar sirrina kin sani''.
Wani sabon kukan ta kuma fashewa da shi jin tana amincewa da abinda yake fa
ɗ
i, jin ciwo take yi a ranta tana jin kamar ita ba uwar ƙwarai bace kamar ita
ɗ
in ba komai bace face bebin da Shamaki yake juyawa da remote. Hakan ne yake kuma sarƙafe zuciyart
a, ga mugun tausayin yarta da bata san me ake ciki ba tana can tana biyan laifin da bata nan ba ta kuma san yaushe shi mahaifin nata ya aikata ba, a da ta yi zaton ta ku
ɓ
uta ashe tayi kuskure. Ba ta ko iya amsa shi ba da kai kawai ta amsa masa tana miƙewa
ta fita, ko lura da Tee da ta maƙale da niyyar son jin me yake faruwa ba tayi ba
ɗ
akin ta ta shige tana kuma fashewa da kuka.
Da kallo ta raka ta tsoro yana kuma game mata rai, tabbas daga ganin yanda tayi magana ta fito da sa hannunta a
ɓ
acewar ƴaruw
arta. In ko haka ne kam ta san ha
ɗ
uwarta da Affah ba zai ta
ɓ
a yin kyau ba, sai kawai ta kuma ƙudundunewa tana mai jin kamar ta gudu daga gidan idan ƙurar ta lafa sai ta dawo.
Ba ta san iya lokacin da ta
ɗ
auka a nan bakin ƙofar ta shi ba, tana ta jiyo
kaca-kacar ƴan bikin da duk da ana cikin alhini ba a fasa yin shi ba. Sake takurewa take yi tana kuma shigewa corridorn
ɗ
akin na shi, ta wurin study inda Allah ya taimake yana da
ɗ
an lungu shiyasa ba wanda ya san da zamanta a wurin. Affah ko bayan fitan Am
ah wanka ya shiga ya watso ya baza shadda da ƙamshi bai ko bi ta kan su ba yai gaba abun shi zuwa guest house
ɗ
in shi da ke farkon shigowa unguwar inda a can manyan baƙin shi sun fara halarta.
Misalin ƙarfe 11 ranar 26 ga watan Mayu na shekaran dubb
an jama'a suka shaida
ɗ
aurin auren Hassana (Ateeyah) Hussain Shamaki da Ridhwan Audi Yakub a kan sadaki mafi alkhairi auren da hamshaƙin sarki mai martaba sarkin Barewa ya bayar Amb. Mahdi Audi ya