Showing 150001 words to 153000 words out of 232724 words
ya zauna bakin gadon yana kallon ta, tabbas mistake tayi don ya tabbatar Dee dai ba zata ta
ɓ
a zuwa kusa da
ɗ
akin shi ba a yanda ya santa yo ma
tar da take rufe masa ƙofar
ɗ
akin ta ne zata shiga na shi? Kallon ta yayi yanda take so comfortable wanda bai san tana jin duk motsin shi ba, a take kuma idanun shi na fa
ɗ
awa kan system
ɗ
in shi da ke yashe ai a fili yace '' you can't leave her here Musharr
af, this is your room akwai sirrikan ka da yawa a ciki and you just can't trust her with it''.
Don haka wajibi ne ya kwana kusa da ita in ya so zuwa safiya sai ta gane inda take daga nan ba zata dawo ba, toilet ya nufa yayi brush da alwala kafin ya da
wo
ɗ
akin walk-in closet
ɗ
in shi ya shiga ya cire kayan ya fito daga shi sai wani shorts da suke free size ya haye gadon yana kwanciya...........
Deejasmah
💜🦂
CHAPTER 68
Alarm
ɗ
in shi ne ya tada shi ya kai hannu da niyyar kashewa ya ji shi nanna
ɗ
e kamar an
ɗ
aure goro, ga wani nauyi a gefen kafa
ɗ
ar shi. Idanun shi ya bu
ɗ
e a gaggauce ai ko cikin
ɗ
an dim light
ɗ
in
ɗ
akin ya yi arba da Adeeyah sarƙafe da hannun shi tana baccin ta hankalin ta kwance, kamar ma ba ta san akwai wani matsala a duniya ba. Ts
ura mata idanu yayi sai ya ji kamar kar ya miƙe ko ya janye ta daga jikin shi, duk da yanda suka kwanta is kind of uncomfortable to him tunda bai saba ba amma a can ƙasan ran shi yana jin da
ɗ
in
ɗ
umin ta a kusa da shi. Musamman yanda
ɗ
umin numfashin ta yake
sauka kan ƙirjin shi, da yake nan rabi a bu
ɗ
e hancin shi ya kai kan ta nan wani ƙamshi ya buge shi na man kai da spray da take amfani da shi. Bai ta
ɓ
a zaton zai ji ƙamshi daga wurin ba duba da yanda take locking kan ta amma sai ga shi tayi proving
ɗ
in shi
wrong ƙamshi take a ko'ina na jikin shi, wani yanayin da rabon da ya farka a irin shi tun yana ganiyar samartaka wanda alamu ne na lafiya. Amma na yau bai da buri sai na isa gareta zuwa bigiren da ya riski kan shi a ranar
ɗ
aurin amarcin su, wanda ya san b
a ƙaramin kuskure ba ne yin hakan don bai manta boren da tayi masa ba.
Don haka a gaggauce ya fara ƙoƙarin zare ta daga jikin shi amma ta ƙi ba shi daman hakan ga shi controlling kan shi idan tana hakan ba ƙaramin wahala yake zama masa ba, ga zuciyar
shi da take bugawa da ƙarfi kaman zata fasa ƙirjin shi ta fito. Da ƙyar da si
ɗ
in goshi ya samu ya zare ta daga jikin shi, ai ko ta farka tana kallon shi. Wani kallo ya mata kamar ba ta da effect a jikin shi ya miƙe zuwa toilet, da idanu ta raka shi ƙirjin
ta yana bugu '' me hakan yake nufi? Plan
ɗ
in ta bai yi aiki ba ne ko me?.
Wai waye ya gaya wa Dee haka ake seducing namiji?
Ganin ba ta da mai bata amsa ya sanya ta komawa ta kwanta tana rintse idanu, ta na kwancen ya fito sanye da jallabiya a jik
in shi duk da akwai duhu a
ɗ
akin tana kallon shi ya tada sallah. Duk sai ta ji kunya ya kama ta na yanda tayi zaton wani abu zai faru tsakanin su, mutumin da ya miƙe zai yi sallah ne take wa irin wannan tunanin. Na biyu kuma yanda tunda ta dawo wurin su Sc
or rabon da ta hau dadduma don neman agajin Ubangiji in dai ba a lokutan sallolin farillah ba, dama tun kafin ta tafin ba gwanar ibada da azumi ba ce ita dai komai na wajibi tana kiyaye shi amma ba ta ƙarawa da nafila. Sai dai gudun kar yace riya take yi y
a sanya ta juya baya sai dai ta kasa cigaba da baccin sai tunani take yi. A haka har aka kira sallahr asuba tana jin shi yayi raka'atanil fajr sai da aka shiga masallaci ya fita kafin ta iya miƙewa, room
ɗ
in ta ta wuce a can tayi sallah ta koma baccin ta d
on tana jin kunyar ha
ɗ
uwa da shi.
San da ta farka ma ya jiya da barin gidan don ta ji ƙamshin shi a parlor duk da bata ga alamun ya ci abincin kan dining da bata san wanda ya jera ba balle kuma mai gyaran gidan,
ɗ
akin ta ta koma ta gyara tsaf kafin ta
yi wanka ta shirya cikin doguwar riga mai santsi mara ado amma ya mata kyau. A natse ta ci abincin ta kafin ta koma cikin
ɗ
akin ta fara ayyukan da ke gabanta, sai 5 ya dawo shi ma sai da ta ji wucewar shi zuwa
ɗ
akin shi. Bai leƙo ta ba sai a wurin dinner
suka gaisa da shi, bai mata zancen jiya ba ita ma ba ta masa ba amma hakan ba shi ya hana ta ƙara shiga
ɗ
akin shi ta yi kwanciyar ta ba.
Sai ya fassara shi da kusan fassarori guda uku amma bai ce mata ba sai da ya zauna ya gama aikin shi tsaf da dawo
ya tarda don ma staffs
ɗ
in shi suna da ƙoƙari, sanda ya zo kwanciya har tayi nisa a bacci ra
ɓ
awa yayi ya kwanta ko washe gari haka ya farka ya gansu tangled a cikin juna ga kuma yanayin jiya yana kuma dawo masa. Haka ya cigaba da faruwa for days, har ya za
mana ya fara sabawa da jikin ta cikin na shi. Ya haddace ƙamshin ta fiyeda tsammani hakaza ya na mugun wahaltuwa don shi
ɗ
in ba waliyyi ba ne balle ya ce ba ta da effect mai ƙarfi a kan shi, komai nata is remarkable without her even trying. In ya tashi da
asuba sai ya shiga toilet yayi calming bonern shi kafin yake iya yin sallah, abun ya dame shi ainun. Musamman yau da ko da ya je office kasa komai yayi saboda rashin kuzari, ita kawai yake buƙata a gangar jikin shi da komai na shi. Haka ya tattaro ya dawo
gida ba ma ta sani ba tana can ta ƙule tana chat da su Mufee da suke cewa su da zuwa sai sun dawo school zata dawo su Nazee dai sun zo sun mata yini sai la'asar suka tafi. Sai da ya dawo masallacin Asr kafin ta ha
ɗ
u da shi sai tayi tunanin daga office ya d
awo don ba ta ga fitar shi ba, balle ta tantance kayan da ya sanya ko ba su bane. Sanye yake da farar shirt mai tambarin BarewaTech a gaba da BT
ɗ
in su sarƙe cikin juna, bayan kuma sunan shi ne a jiki ''JustBee'' rigar tayi mata kyau sosai duk da tana da n
a She-Code Africa mai sunanta a jiki ASH_witchie da na GDG Kaduna amma ko kusa basu kai wanda ya sanya kyau da quality ba. Gaisawa suka yi ya wuce kitchen ita kuma tana zama kan cushion ta kunna TV news channel ta kai shi don ba ta abinda zata kalla ba.
Yau ya rigata kwanciya sai da ta gama wayar da take yi duk dare da Scor kafin ta shiga wurin shi, ga shi wayar ta su ta yau tayi tsayi da shi inda yake mitar yanda ba ta maida hankali kan aikin gaban su har sai an janye strike
ɗ
in da aka tafi ba tareda t
a yi wani motsi ba. Ita dai shiru ta yi don bata san ya zata fara masa bayanin ta gaza seducing
ɗ
in shi ne shi ya sanya har yanzu babu wani positive news, sai da ya gama fa
ɗ
an shi kafin ta ba shi haƙuri ta ƙare da ta na son shi kalmar da ya kwantar masa da
hankali kenan har ya mayar mata da martani sai kuma yace '' But babe yanzu fa haramun ne mu dinga fa
ɗ
awa junan mu hakan don't you think? Me zai hana mu haƙura zuwa san da komai zai yaye tukunna?".
''Ai zunubi mun riga mun tafka tunda har ba mu iya ci
re junan mu a rai ba, Allah gafurun ne zai yafe mana''.
''Yes, baby zai yafe mana. Alright goodnight ''.
''Night'' ta amsa tana lumshe idanu tuno iyakokin Ubangijin da ta ƙetare duk saboda cikar muradin Scorpion, ta san duk abinda take yi babu kyau
amma she just can't help it tana son shi da yawa kuma zata iya yin komai don faranta masa.
Wanka ta miƙe tayi ta sanya humrar da Mommy Atuwah ta kuma kawo mata me hatsabibiyar ƙamshi sosai, wata nightware mai taushi ta sanya kalar blue mai polka dot a
jiki baƙaƙe. Hula ta sanya ta kashe wutar
ɗ
akin ta ta nufi na shi, a kwance ta tarda shi ya kifa ciki ya bawa ƙofar baya. Hijabinta ta fara cirewa ta ninke ta ajiye kan couch
ɗ
in shi kafin ta kashe hasken, gadon ta nufa ta kwanta.
Tun shigowar ta
ɗ
akin
ƙamshin ta ya kawo masa ziyara ya kuma rikita yanayin da yake ciki, shi yasa ya gaza juyowa sallamar ta ya amsa can ƙasan maƙoshi tana kwanciya kuma komai ya ƙarasa kuncewa. Duk dauriyar shi yau ya gaza duk zurfin tunanin shi da calculations
ɗ
in shi sun
ɓ
ata burin shi bai wuce ya samu natsuwa ba, don haka ya manta da boren da ta masa daren farko ya kai hannun shi yana janyo ta jikin shi. Cikin ficewar hayyaci ya sanya hancin shi a cikin wuyan ta yana jan numfashi mai wahala, kana yana sanya harshen shi yan
a mata zanen map
ɗ
in da babu halittar da za'a wa ba ta ji a jikin ta ba amma ban da Dee don duk yanda ta kai zuciya nesa ta kasa jurewa musamman yanda yake kissing
ɗ
in ta yana sakin mata numfashi a kunne hannayen shi suna kaiwa duk wata ga
ɓ
a a jikin ta sum
ame. Ba wai fa ba gwani ba ne a sabgar amma kwata-kwata zuciyar ta da ruhin ta ba su tare da shi, duk kuma yanda take kan ga
ɓ
ar biye masa don cikar burin maza biyu a rayuwarta da ba ta son
ɓ
acin ran su. Haka yayi ki
ɗ
an shi yayi rawar shi ya samu natsuwar d
a yake buƙata kafin ya shige toilet ya yo wankan shi ya fito bai ko tarar da ita a
ɗ
akin ba, wankan tayi ta koma ta kwana ta da
ɗ
e kwance tana ta kuka sai can da ƙyar bacci ya kwashe ta.
Haka ta koma shiga
ɗ
akin shi kowace daren duniya bai kuma fama ne
man abinda yake so a tattare da ita ba, duk da yanda take masa kamar mannequin yana masifar damun shi kasancewar shi someone that is always a center of attention. Mata da yawa sun sha nuna masa maitar su a fili amma ita ko a jikin ta, shi ne ma yake nuna m
ata instead kuma ko
ɗ
auki bata yi infact yi take yi kamar wani nauyi ne a kan ta take saukewa. Bai son kwanciya da matar da take nuna tana mu'amalantuwa da shi don dole, don ba ta da wani za
ɓ
i sai na yin hakan da ace yana da control akan shi akan ta da ya
hana kan shi kusantar ta amma bai iyawa da zarar ta zo kusa da shi abinda yake zuwa masa shi ne ya tara da ita. Abinda bai sani ba ita ma abinda ke faruwa tsakanin su ba ƙaramin damun ta yake yi ba, ba kuma irin reason
ɗ
in da shi yake tsikarin shi ba ita n
ata na yanda plans
ɗ
in ta ba sa hitting right angle ko ka
ɗ
an. Tana yin duk abinda take ne don samun kusanci da shi ta samu sirrikan da zata bawa Scorpion amma babu alamun nan kusa hakan zai yiwu don ba fa suna hira ba ne. Tsakanin su gaisuwa in sun ha
ɗ
u da
shi in ma ba su hadu ba shikenan sai in taje kan gadon shi to warm it, bayan nan kuma yanda ta fara tunanin yanda ta zama babu second hand value a rayuwar shi. Ita kawai wata abun biyar buƙatan shi ce ba komai ba, in dai ya kwaso lalurar shi duk daren dun
iya sai ya sauke a kan ta sanda period
ɗ
in ta ya zo haka ya zama kamar maraya har sai da ya tafi kafin ya dawo daidai. Amma fa bayan nan babu wani abu, duk fa yanda ta kai ga son sawa ranta mission ne ya kawo ta wurin shi tana da pride kuma babu abinda ya
kai take shi kamar namiji ya nuna duk duniya baki da amfanin da ya wuce a kwanta da ke sai kace wata karuwa ko akuya sune ka
ɗ
ai ake bin su babu emotions babu komai. Tun tana danne abun a ranta har ran da ta je duba Tee wanda ya zamana fitar ta na farko as
matar aure ta shaida mata me take ciki.
Ba kuma wai kai tsaye ba, Teen ne take zolayar ta wai ta
ɗ
ashe ko dai akwai yarima kwance a marar ta ne?. Ajiyar zuciya ta sauke tana duban ta a yanzu dai bata da wacce ta fi ta a koina ne a duniyar nan balle ab
inda ya shafi aure da makamantansu ko ta ƙi ko ta so Tee ta riga ta sanin
ɗ
a namiji kuma zata iya cewa mai ƙalubale kusan irin nata don dai Ridh ba wai son ta yake ba amma yanzu komai ya wuce don haka tace '' uhmmm, babu wani Yarima a nan dear me abubuwan
ne kawai suka cunkushe min''.
''What happened?" Ta kuma tambaya cike da kulawa.
''Kin san zamana da uhmm Tafida ko?''.
''I don't think i do, sai abinda kika gaya min dear ku na fa
ɗ
a ne?".
''I won't say that, tunda tsakani na da shi was in
tercourse and nothing more''.
''Kina nufin ba komai tsakanin ku sai biyan buƙatar shi? How could you do this to yoursel?".
''Tee kin san Affah......''
''Ki ajiye zancen Affah a gefe Babe, what have you done? Da kyan ki da ajin ki ki bari
wani
ɗ
a namiji ya maida ke wajen sauke damuwar shi kawai? If not for that kuma you don't matter anymore? Haba Dee i thought.....'' sai kuma ta kasa ƙarasawa tana haki.
''I don't know Tee, wallahi kawai i was doing everything for Affah''.
''Stop
doing any fucking thing for him, he don't deserve you doing it as long as mutuncin ki zai ta
ɓ
u haba babe?".
Shiru suka yi saboda rashin me zasu ce da juna sai Tee ne ta nisa can ta ce '' kina ji ko? Lokaci yayi da zai san mutum yake aure ba dutse fa,
ya san kina da matsayin ki da martaba. Dole ki kankaro duk wanda yake taƙamar ya ta
ɓ
a and then kar ki raga masa ko bayan ya san haka ki koya masa daga Allah ba kowa ba komai, yanda dole ya sauke linzamin da ya tsinke ya ba ki jagorancin komai na shi this i
s your time Dee..........''
Deejasmah
💜🦂
CHAPTER 69
*INA MATA MASU FAMA DA BUSHEWAR JIKI, DA RAMA. AKWAI INGANTACCIYAR SABAYA DA NA SAMAR MUKU, MAI ƊAUKE DA NATURAL GRAINS SPICES AND HERBS. TANA GYARA JIKI DA CIKO DA BREAST, TANA GYARA FATA HA
R MA DA MAGANIN SANYI, DA SANYA ƘIBA DAIDAI MISALI TA CIKO DA JIKI. BAYAN HAKA AKWAI INGANTATTUN MAGUNGUNAN SANYI, GA MASU FAMA DA MATSALAR SANYI. ZA KU IYA TUNTUƁA TA KAI TSAYE DOMIN NEMAN ƘARIN BAYANI 08081012133. 09011883599*
Haka ta koma gida ciki
n tunani barkatai a kan ta amma wanda ya fi tsaya mata shi ne '' kina da ƙuruciyar ki kar ki ƙare shi da auren da bai da maraba da babu'' tabbas gaskiya Tee ta fa
ɗ
i kuma ta yi kuskure a kwanakin can da ta fara kai kan ta
ɗ
akin shi, babba ma ba ƙarami ba do
n ko kusa bai kamata ta fara kai masa tallan kan ta ba tareda ya taya ba. Mata da yawa a farkon dararen da ya wuce na farko su ake bi a rarrashe su har su amince amma ita fa? Me ta samu ko a ranar bai lallashe ta ba hana rantsuwa dai ya kai ta toilet tayi
wanka har da tea ya je samo mata, amma hakan ba shi zai canja cewa ba a kula da ita yanda akewa kowa ba. Zama tayi bakin cushion tana tunanin yanda zata
ɓ
ullowa lamarin tunda an riga an tafka kuskure yanzu sai ta fara tunanin yanda za ta tattaro
ɗ
an ragowa
r mutuncin ta a idanun sa kar a ƙare haka nan ba wan balle a samu ƙanin.
Ta na a nan zaune ya dawo gidan daga office, 'hi' ya fa
ɗ
i yana nufa dining bayan ya ajiye backpack
ɗ
in da ya fita da ita, duban shi tayi sak ta danne abinda yake taso mata tana
cewa '' Barka